Showing 21001 words to 24000 words out of 206525 words
shirman wannan mahaukaciya
r? " wlh bazan fadaba amma zata koma inda ta fito ko? " ina ruwanki da wannan tambayar " yi hakuri na bari murmushi yayi suna isowa Alhaji ma'aruf ya Mike ya riketa " babyna ya jikinki Faisal sannu Allah yama Albarka " Ameen dady yanzu jikinta da sauki ma
ganin da nakawo muku da tayi sallahr Asubah abata tasha insha Allah gobe zanje
Na dubata godiya suka masa, ya rakasu har gun motarsu saida suka tafi ya dawo tun daga nesa yakejin bugun kofarta tana zunduma ashariya shi yanzu Adu'ar su rabu lafiya yakey
i dan gudun karya mata mumunar illa kofar ya bude ya shigo ta fashe cup Giles d'in duk ta warwatsa kwalaban tsakiyar d'akin bai ce da ita komaiba bai kalli inda takeba ya shigo ya maida kofar ya rufe bakin gado ya zauna idanusa sunyi jajir zuciyarsa tayi b
akikirin dan yaga fah duka baya mata amma Dole zai kuya mata hankali bashiba ko wani Namiji bazata kuma kira lusari ba bare shi da yakeji da kansa ta ko wani fanni tunda ya shigo taga yanayinsa tsoro ya kamata ta rabe jikin bango tana turo baki dan tabbas
tasan bazai yafe mataba shirun da yajine yasa ya dago kansa ya kalli gefen da take cikin kakausar
murya yace "ke zo nan dago da kanta yayi ta kallesa taga ko kallo bata ishesaba banza tayi dashi ta had'e kai da guiwa " wlh idan kika bari na taso abun baza
i mana kyau ba jin abun da ya fada yasa na Mike jikina duk yayi sanyi mugun tsoronsa ya shigeni sai yanzu nayi nadamar meyasa ma nashiga sabgarsu shida budurwasa gashi bansan azabar da zaimunba kusansa na tsaya" Ahkhuya gani? bai kaneniba yace" waye haka
ni babu hadina dake yauwa inaso insan dalilin da yasa kika dukarmun mata meye hadinki da ita da zaki tura mata kunama fadimun inaji ko yanzu kiga launin azaba tsorona na hadiye cikin tsiwa nace" yo ai Dole mutum idan yayi ba daidai ba ahukuntashi iskancin
naga yayi yawa niko ba'a iskakanci dani danme zaku rika rumgume rumgume ko son abata ma Family dinmu sunah da sauri ya dago ya kalleta ransa ya kuma baci da sauri naja baya " ok to meye nayi da nazama lusarin namiji Oya ina jiran amsa ko na nuna miki ban
bancin aya da tsakuwa? ganin yada yayi maganar ba wasa yasa na fara ja baya" yo kawai ni haka na gani idanu ya zaro" Ok gud mik'ewa yayi cikin zafin nama taku biyu ya damkoni ya zabgamun mari mai mugun zafi ya makureni da hannu daya ya laulaye gashin kaina
ya jani har bakin gado hannuwana ya maida baya ya bankareni saida sukayi wani mayan kara na saki ihu wani irin launin azaba ya yakemun mai wuyar fadi Wanda saida naji daman ban san shiba aduniya tin ina daurewa naki kuka da taurin rai sai gashi ina rokons
a yayi hakuri nabi Allah na bishi amma saida yaga numfashina
ya kusa daukewa ya sakeni na fada saman gado ko motsi bana iyawa dai hawaye ke fita murmushi ya saki " ke tantiriya nine lusarin namiji ko? kai na girgiza zama yayi bakin gadon " da bakinki n
akeso naji kin fadi hakan banza na masa ina fitar da hawaye " ok bari na buga wasan karshe yanzu zakisan ni ba lusari bane da bakinki zaki fada yanzu dagoni yayi ya mikar dani tsaye ya sabkoni k'asa jiri nakeji na kasa, tsayuwa da kyau wata, wawar rumguma
yamun mai cike da, wani shegen Salo na fitar hankali saida najini nadawo daide ban shiryaba bakinsa ya dora saman kunnena yana shafar wuyana cikin wata irin voice muryasa, can k'asa yace ke karamar yar iska nine lusarin Namiji ko? yakai karshan maganar y
ana sakar mun kiss cikin kunnena wani irin Abu naji Wanda bantaba jinsaba gashin jikina duk ya Mike tsikar jikina na tashi wani irin sanyi na ratsani ban dawo daga tunaninba naji harshensa awuyana yana tsotsa hannusa, saman fuskata yana shafar lips dina ya
sakamun karamar yatsarsa abakina cikin rawar jiki nake totsar yatsar tasa na rike gam kamar za'a kwacemun bakinsa ya mayar kunnena dayan hannusa tsakiyar gashina yana mun wata irin Susa wani mayan kiss ya sakar mun akunnena" tantiriya nine lusarin Namiji?
ya fada yana cire hannusa akaina ya tura hannusa tsakiyar bayana yana wani irin murza gadon bayana tamkar mai tafiyar tsutsa baki daya na rasa nutsuwata jina nayi wandona wani Abu na zubowa ga boobs dina suna motsi kan nipple dina sunyi tsini wani irin Ab
u sukemun tamakar tsotsa na tafiya cikinsu alamar sunaso atabasu idanuwana na lumshe na kara tura yatsarsa bakina ina tsotsa jinake tamkar nasamu sweet wani gardin dadi yatsarsa kemun da karfi ya fizge hannusa ya ya riko k'uguna ya zumamun mayatattun idanu
nsa ya had'e face dinmun idanuna na lumshe ina sabke ajiyar zuciyar lips d'inmu ya had'e yana goga karan hancina saman tsinin karan hancinsa ya sakarmun wani dan banzan kiss saman lips dina saida yajashi kara kankameshi nayi ina sakin ajiyar zuciya jinake
kamar na kamo hannusa na dora saman kirjina ya sosamun wani irin kiss ya kuma yimun acikin kunnena cikin wani irin voice yace"karamar yar iska kibani amsa cikin rawar jiki na rumgumeshi gam na fashe da kuka jikina sai karkarwa yakeyi inaji wani irin Abu g
a wando na yayi jargab cikin shashekar kuka nace" My Sardauna
kayi hakuri wallahi Allah kai ba lusarin Namiji bane kai Namijine mai tsadar gaske mai wuyar samu a wannan duniya samun irinku sai antona kaidain gwarzone kasa nayi abun da ban taba yiba arayuwa
ta ta nakai karsha maganar ina shafarsa na tura kai kirjinsa ina kara shigewa jikinsa ina shakar Ni'imataccen kamshinsa dan boobs dina sun adabeni da motsi kasana sai zuba yake jinayi an bushe da dariya sosai hankadeni yayi daga jikinsa saida na fadi k'asa
wanwar ya kakabe jikinsa "Alhmdllh kin fada da bakinki ni ba lusarin Namiji bane so wannan kalamar tazamo kunyi hannu Riga da ita tamkar yada zamu yi hannu Riga dake kin gane kece lusarar mace maras kamun kai yanzu saboda Allah meye na miki da har yafitar
dake haiyacinki inakin na taba so kwalelenki yar iska ansaba rabawa larabawa shine yanzu daga runguma har kin zauce ya sunkuyo ya kamo kaina da hannusa ya dora saman goshina ya murjemun goshina tun karfi cike da mugunta yake murzawa amma banyi kuka dan ha
r yanzu bana haiyacina pink din lips dinsa na kurawa idanu ina lumshewa bansan bama ya gama saida naji ya zabgamun mari" dan ubanki me kike kallo ajikina shegiya yar iska idanu na zaro gani ya fito da Allura zun gureriya cike da tsoro da tashin hankali na
Mike hawaye na zuba saman fuskata na hada hannuwana guri guda " na tuba nabi Allah na bika karkamun Allura wlh daga yau bazan sake shiga harakarkaba please akaro na biyu karka cutar dani kabari naji da na farkon murmushi dauke kan fuskarsa yace" au har kin
karaya kin manta tijara da kika gama mana ni da my sweet kunamu biyu kika saka mana ta cijemu fa kuma kika dakarmun ita a batada lafiya kika kirani lusarin Namiji agabanta zakici ubanki
iya tsorata na tsora don ganin Allura Nike kamar mutuwata da gudu
nayi kofa ina kiran "Ahkhuya Mahabeer zo ka ceceni taku uku ya damkoni ya matseni a bango numfashinmu na gwauraye guri guda yanayin dazu yakeson dawomin amma tsoron da nakeji ya rinjayeni " wannan Allura itace ta karshe bani ba ke zan fita rayuwarki don g
irman Allah karki kuma shiga sabgata bani bake karkiyi abun da zai zama an hadani dake idan de ke yar halak ce muyi hannu Riga daga yau bana son harakarki kashena na karshe wallahi muka koma gida kikace ma Daddy na azabtar dake Daddy yayi fushi dani murmu
shin gefen baki yayi ya nunani da dan yatsa idanuna na lumshe dan bazan iya jure kallonsa ba ilahirin jikina rawa yakeyi saboda tsoron Allura gashi ya matseni ko motsin kirki banayi inaji ina gani ya mun Allura ina rusar kuka dukansa nake ina yagonsa abunk
a da karkarfan namiji ko gezau baiba ya surkunamun Allura mai masifar zafi yana gamamun ya ingijeni na fadi nan ina karkarwa jiki dan karfina ya kare sai kuka na keyi takaici goma da gomiya tara yamun yawa saman gado yaje ya zauna tsadadan agogon hannusa y
a kalla karfe goma shabiyu na dare mashakurah ya kira suka sha hira sun jima ya kashe ya Mike tsaye ya kwashe wayoyinsa ya zuba Aljihun Jean's dinsa ya dauko maguguna aleda yazo ya bude kofar" idan kin shirya ina mota ya ficewarsa mik'ewa nayi ina mai nada
mar shiga harakarsa da nayi gashi yasa rayuwata garari baki na ciza " wallahi Dr Sardauna da Zainba Faisal Hasheem magawata kake magana idan nayafe maka ban fito cikin uwata da ubana ba wlh ko zan rasa raina mutikar an zalumceni sai na rama idan na barka k
ace ba zee baby bace ni
gashinta ta daure ta gyara kayan jikinta ta shiga toilet ta wanke fuskarta tas ta fito ta iskoshi cikin mota gaban motar ta shiga bai ko kalletaba yama motar key yaja kofar get ya tsaya yana honr mai gadi ya fito ya bude masa yaj
a ya tafi yana hawa kan titi ya rika gudu sosai kallonsa tayi yana driving dinsa anutse sai dai fuskarsa ba walwala
matsowa nayi kusansa " Dr Sardauna baima san Allah yayi ruwana ba ganin bashida niyar magana yasa na dora kaina kirjinsa na zagayo hannuwana
saman wuyansa ashagwab'e na kuma kiransa " Dr Sardauna? bai kulani ba ya igijeni da hannu daya na koma gun zamana sanin ba hakura zatayi ba yana mamakin bakar azabar da ya gana mata yau da watace asati ma bazatayi anfani ba amma shegiya gatana daram amma
duk da hakan yasan ta azabatu kuma taji jiki ga muryata duk ta canza saboda wuyar da tasha murmushin jin dadi yayi dan yasan bazata kuma shiga rayuwarsaba rage gudu yayi babu wasa al'amarinsa yace" tashi ki koma baya kallonsa nayi zanyi magana ya bugamun
tsawar da babu shiri cikin dan guntun karfina da ya rage na koma baya na zauna raina duk abace sai dura masa ashar nakeyi araina shiko ko ajikinsa yaci gaba da tukinsa acikin nutsuwa......
*
💖💖👩🏻
🦱
ZEE BABY
👩🏻
🦱
💖💖
*
*DAN ALLAH KARKU FITAR
MUN DA BOOK WAJE*
*
👉🏻
9*
....ina jinshi yana waya da su Daddy muna hanya naji sauki har muka isa gida ban sake shiga sabgarsa ba bakina gum ina zaune abaya honr yayi aka bude masa get ya shige gidan rumfar ajiye motocin ya shiga motocine reras h
ar guda guma sha ukku kala kala na Dr Sardauna biyar ne Masu masifar tsada da kyau parking yai ya bude motar ya fita bai kalli ko inda nakeba ya kama hanyar tafiya Dole na bude na fito nabi bayansa har ciki ya rigani zuwa parlo bakowa sai Daddy da Mahabeer
gun Mahabeer na nufa na rike hannusa zuciyata babu dadi Daddy yace" momy zo muji ya jikinki? " Ammin da sauki Dr Sardauna yaba, Daddy magugunan ya rankwafo yamasa kiss "Daddy good night? " night my son Allah ma Albarka" Ameen Daddy ya fada yana tafiya zee
baby ta bishi da kallo yada yake komai cikin kuzari da jarumta tamkar Soja afagen daga yanzu ma taku yake cikin isa da kasaita har ya fice daga parlon kallon inda take baiba har Mahabeer din ya debema su iska ranta duk babu dadi jitakeyi kamar tabishi ta
rumgumeshi idanuta ta lumshe tana sabke ajiyar zuciya Mahabeer yace " zainab ya dai me kike tunani jikine nutsuwarta
ta tataro tasaki murmushi " Ahkhuya naji sauki sosai Daddy yace" momy zo na nuna miki yada zakisha magani kusan Daddy ta matso ya nuna
mata ya mike " momy je ki kwanta dare yayi shagwabewa tayi" Ammin ni da Yaya Mahabeer zamuyi hira ni bana bacci dariya yayi " Mahabeer aiki ya ganka insha Allahu za'ayi komai da wuri shiriya ta Allah ce zata shiryu adakinta nasan zaka tsaya ka bata kulawa
murmushi Mahabeer yayi zuciyarsa fari tas Daddy ya nufi bangaransa gun Aunty Amarya kusan Mahabeer ta dawo ta dore kanta kafadarsa" Akhuya jikina duk ciwo yakemun wlh dukana yayi bakaga azabar da ya ganamun ba kalli fatar jikina duk tayi ja shida budurwasa
sukamun shegen duka Dan naga suna rumgume rumgume nace musu haramune shine fah takai karshan maganar tana kuka ta rumgume Mahabeer gam ransa ya baci sosai tausayinta ya cika zuciyarsa bayanta ya buga yana lallashinta" my zeena kiyi shiru banaso kukanki ba
ri zan Rama miki duk abinda yai miki kinji? " kai na daga ina sabke ajiyar zuciya nayi shiru
ina Kara shigewa jiknsa " zee tashi kije ki hada ruwan zafi kiyi wanka ki gaza jikinki ki kwanta insha Allah bazai sake shiga harakarki ba " Ahkhuya harda Allura y
amun yasan kuma bana so nima insha Allah bazan sake shiga sabgarsa ba " da yafi kin kusa zuwa matakin da bazai dokeki ba kuma kibar rashin jin magana
Kinji kanwata? " ni dai wannan ban saniba ko na bari kamun Adu'a dariya yayi yashiga lallabata har ta y
ada ta tashi ya rakata har kofar bedroom d'insu shikuma ya juyo ya fice daga parlon ya nufi part d'insu bai shiga bedroom dinsa ba ya nufi d'akin Dr Sardauna har yayi wanka ya shirya cikin kaya bacci ya Dora jallabiya yana tsaye saman darduma yana sallah M
ahabeer ya shigo da sallama ganin yana sallah yasa ya koma bangaransa yai wanka ya shirya cikin kayan bacci shima sallah yai raka biyu yana Addu'ar Allah ya shirya zee baby ya rabata da shaye shaye Allah yasa mata sonsa da kaunarsa kamar yada yake sonta du
k da yagane tana sonsa Allah yasa ita matarsa ce kamar yada yaji Daddy na fada Yajima sosai kafin ya Mike ya fito ya nufi bangaran Sardauna kofar ya murda yaji ta bude ya bartane Dan yasa Mahabeer zai dawo yana kwance ya rufe jikinsa da blanket "Dr bacci k
akeyi shiru yaji bakin gadon yazo ya zauna " Faisal tashi akwai magana ya fadi yana dadabashi Dr Sardauna da bacci ya fara fizgarsa yaji Ana tashinsa can k'asa yace"haba don Allah wace irin magana ce baza abari sai gobeba ya Mike zaune ransa abace to inaji
bismillah? " dama cewa zanyi ka daina bugun zainaba bugo bayayi tace har ku biyu kuka hadu kuka jibgeta duk nawa take dama yarinyar afige so kake kamata illla " OK jeka Allah Baku hakuri bazamu sakeba kuma insha Allah ni kome naga tanayi bazan sake shiga
ba ku karata can kunemi mai saitata tunda kai tarigada tagama maidaka Dan tace babu digon tsoranka aranta tunda ka daure mata gindi sai ka dauki damara jure tijarata ni kam ba ruwana da sabgarta bana zama guru daya da mace mai munmunar d'abi'a da rashin d'
a'a Dan haka ku karata wlh bata gabana yanzu haka shawara barin gidan nakeyi dan nasan Daddy bazai barniba shiyasa zanyi na shirya aure nan kusa dama iyayan sweet baby sunmun magana Dan haka kasawa zuciyarka jarumta kazama Namiji ka tsaya tsayin daka tazam
a mace ta dawo hanya kwanciya yayi ya shige
Cikin blanket Mahabeer yaji zafin maganganun da Dr ya fadawa zee harma dashi ya dai basar ne" Faisal baka fahimceni bane Dole gyaruwar zaeenab saida sa hannuka aciki ni dukanne nace kabar mata shiru Sardauna
ya masa ko ci kanki bai kuma cewaba har Mahabeer yagaji da surutunsa ya Mike Dan yasan ba sake kulashiba zaiyi ya fice yaje ya kwanta tsaki Dr Sardauna yayi " munanan badai wannan yar Agullar bace ka daurewa gindi ba sai ta sakama ciwon zuciya watsi yayi
da maganar Adu'ar bacci dauke bakinsa ya lumshe idanunsa dan mugun bacci yakeji sosai, bai jimaba ko ya daukeshi, zee ruwan gumi ta hada ta gasa jikinta sosai tayi wanka dama tayi sallolinta akwatinta ta ciro rigar bacci yar guntuwa ta saka juyowa tayi t
aga suna bacci ta fito da kwallaba guda ta bude tasha rabi ta boye rabin ta watsa kwayoyi bakinta ta tauna wuleliyar wayarta ta dauko ta kunna wakar larabci ta kunna tashiga tikar rawa da juyi ba kakautawa sai ihu takeyi taje ta tashi khalisat da take shar
ara bacci cike da mafarkin Sardauna firgigit ta farka " taso muyi rawa ita tsoratama tayi ta kara shigewa bargo dariya zee ta bushe da ita ta koma gun Hafeeza dukanta tayi itama da karfi Dole ta Mike zaune tana murtsika idanu " sister lfy " taso na koya mi
ki rawa idanu ta zaro ganin karfe ukku saura " wlh ba daniba bargo ta koma khalisat najinsu haushin zee ya cikata ta datse mata
mafarkin Dr Sardauna na nuna mata wani mahaukacin love Allah ya isa tajama zee itako ganin sun ki kulata yasa, ta rika kwarara i
hu tun karfi tana tsalle da rawa Dole suka tashi zaune suna zaro idanuwa khalisat banda Allah ya isa babu abinda take jama zee duk nisan dake tsakanin dakin ghaisha da nasu saida taji su Daddy sunji shida Aunty amarya to lokacin suna cikin raya sunna ne ba
halin fitowa ghaisha fitowa tayi ta nufo d'akin dan taji murya zee baby kofar ta tura ta shigo idanu ta zaro " oh ni Nana khadija Momy meyazo garin rawa karfe kusan ukku na dare tuni abinda tasha ya fara aiki har ta fara tangadi " ummi zo muyi rawa su sun
kiya kinga wacca har zagina takeyi ta nuna khalisat idanu khalisat ta zaro kamota ghaisha tayi " yi hakuri gobe zamuyi yanzu kwanta ki huta zo mutafi ma d'akina,