Showing 93001 words to 96000 words out of 206525 words

Chapter 32 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

22

ihuu kawayan Nisha sai yauki ake ana bude hanci gun zamansu suka nufa wasu hadadun kujerune sai lokacin zee taga Sardauna jikinta gabaki daya ya fara kerrrma shi dama koda wasa b

ai yarda ya kalli barin suba har suka zauna inda aka tanadar musu dab da dab suke ganin ba b'arin zee yakeba Sardauna ya dagawa mahabeer hannu dariya ya masa "ango sannu da isowa murmushi ya sakar masa Nisha ta kalli Sardauna " Yayamu zan gaishe da my dea

r "ok Aisha kije mana cikin farin cikin ta Mike taje ta rumgume zee suka gaisa itama boye damuwarta tayi suka gaisa ta koma, gunta, ta zauna Kiran Sardauna akayi awaya, hayaniya tayi yawa Dole ya, Mike ya ya nufi kofar fita zee wayarta ta ciro tana dannawa

dan samu nutsuwa kallon mahabeer tayi zatayi magana ta hango Sardauna yafice "my heart zan zagaya toilet " muje to" ni kunya nakeji bari nayi na dawo murmushi ya sakar mata" to kiyi maza, mik'ewa tayi ta sabko ta fara ratse mutane har ta fito harabar hote

l din tana dubé dubé amma bata gansa ba baya ta zaga, gun wasu fararan kujeru ta zauna ta gama kanta da gwiwa ta fashe da kuka, kamar a mafarki naji muryasa yana waya yana, cewa" wlh karku damu ai komai sai da lokaci Nura ma yanzu ya kirani wani irin farin

cikine ya ziyarci zuciyata da gudu na nufi gunsa yana kallon gabas cikin sassarfa na fada jikinsa na rumgumeshi ta baya na saki kuka mai ciwo" wayyo Yayana Sardauna kayi hakuri da abun da nama meyasa kadaina kirana kasan halin da na shiga Sardauna kayi ha

kuri kuma ina tayaka murna auranka Allah ya Baku zaman lfy Yayana Sardauna duk na damu da Rashinka bansan daliliba Yayana Sardauna zanyi missing din fadamun da yawunka mai dadi Yayana wlh dazu da my heart ya tsotsi bakina banji dadiba babu tests amma ba ko

mai zan saba Yayana Allah yasa ka Dauwama cikin jin dadin rayuwa da kwanciyar hankali inama fatan Alkhairi nima kamun Addu'a na fada cikin shashekar kuka ilahirin jikin Sardauna karkarwa yake daket cikin fusgo numfashi ya furta " Auzubillahi

minal shaidani

r Rajiim..........



🏻

💃🏻

ummu Fareesa ce

😘

*

💖💖👩🏻



🦱

ZEE BABY

👩🏻



🦱

💖💖

*

MALLAKAR UMMU FAREESA NE

*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*

*

👉🏻

33*

....da Sauri ya janyeta daga jikinsa ya matsa gefe yana murmushi ya tsinke

kiran yace"haba my kanwata to meye na kukan yau ai ranar farin cikine gaskiya zamu bata idan kina kuka fah sautin kukan ta Kara ta nufi gunsa ta rumgumeshi dariya yayi. ya matsa gefe yana daga mata hannu"zee baby tsaya kiji mana kefa ba jahila bace ha

kan babu kyau ita ko aka bata damuba burinta kawai tajita jikinsa ganin idan bai dauki matakiba bazata daina binsaba tana kuka kuma rumgumarsa zatayi tsayawa yayi had'e face "dallah malama tsaya wlh kika kuskura kika iso nan zan tataka ki ki tsaya muyi sa

llama kuma ki hadiye kukan maza ke bakida aiki sai kuka haba zainab yanzu fah kin girma nauyi babba ya hau kanki kin fita Layin yara duk nasan yarinta na damunki yi shiru maza bar kukan tsit tayi ta hadiye kukan ta tsaya nesa dashi tana sabke ajiyar zuciya

tana kallonsa "Yayana nayi shiru karkayi fushi kaji murmushi ya sakar mata yauwa Kanwas kusanta ya tsaya ya beka mata handkerchief ta kallesa kai ya daga mata yana murmushi baki ta turo cikin shagwaba tayi magana" Allah Yayana ka sauyamun ni nakiya kai za

ka shanyemu da bakinka bazan goge da handkerchief ba" yi hakuri ki amsa ai babu kyau yanzu kin zama matar Yayana amshi maza ya fada babu wasa Dole na amasa na goge wani irin kamshi ke tashi jikin handkerchief din na damkeshi ahannuna gam Yayana na goge"

gud kanwata Allah Yabaku zaman lfy ki kasance mai biyayya karki masa rashin kunya kimasa duk abinda yakeso kinji Allah yasama auranku albarka ya barku tare Allah ya baki rayuwa mai tsayi da anfani ubangiji ya jib'anci Alamuranki Allah ya dauwamar dake cik

in farin cikin duniya da kiyama kanwata maza to jeki na miki Addu'a jinayi ina farin ciki banida damuwa "amin Yayana Nagode " yauwa to maza jeki Ana jiranki da gudu na tafi ina waiwayansa fuskarsa dauke da murmushi har na bacewa ganinsa tana karya kwana Sa

rdauna ya duke

yana dafe da saitin zuciyarsa yana tari tin karfinsa jini ke fita kadan kadan har tarin ya lafa ya Mike ya goge bakinsa da handkerchief ya saita nutsuwarsa ya nufo gun taron fuskarsa asake ya shiga hall din zee sai hira takema mahbeer yan

a dariya tana ganin Sardauna ya shigo gabanta ya fadi sai take ganin kamar bashida lfy zama yayi yana kallon Nisha yana sakin murmushi "Nishana najima ko? "Yayamu baka jimaba kai zee ta kauda zuciyarta na mata kuna guri ya Kara ciki kawayen amarya Nisha An

a fili sai cashewa sukeyi Mc yace" to muyi abinda ya kawomu Ahmed ne ya Mike ya bada tarihin Ango Sardauna wani abun atafa wani ayi dariya Nisha kanta saida tayi dariya gurin da Ahmed yace Sardauna na tsoron tsawa da cida hall kowa ya dara shi kansa dariy

a yayi intisar ta Mike da kwalliya ta kece raini ta hadu iya haduwa diyar kawu Saminu itace ta bada tarihin Nisha raf raf raf aka dauki zee ma saida ta dara wai bera da mage sune tafi tsoro arayuwarta da mutum mai tsama Hadeem kuwa tarihin Mahbeer ya bada

nanma ansha dariya sai Hafeeza ta bada tarihin zeey baby wai jama'a har rike ciki sukeyi masha Allah abin gwanin burgewa Mc yace suzo su yanka cake cikin nustuwa kowa ya kama hannun matarsa suka sabko cake din ya hadu sunayen amarya da angone da pic d'insu

abun gwanin burgewa jama'a sun kewayesu Nisha ta, fara yankowa Sardauna yayi mata tsayi sosai cak ya dagata, tasaka masa, abaki aikuwa ihu da tafi zee idanunta ta rufe ta boye bayan mahabeer Sardauna ya yanko yaba Nisha aka tafa musu aka saki kida Maijid

da da maryama suka jasu filin rawa Mahabeer ya yanko yaba zee ta amsa gun da ya bata mata baki ya duko ya lashe ya rumgumeta gam sai ihu ake ahaka tana rumgume jikinsa ta yanko ta bashi wani katone ta tura masa, duka sai dariya akeyi

su zainab da Salma

suka jasu filin rawa jama'a kuwa, sai ciye ciye da tande tande akeyi acikin nutsuwa Sardauna ya rike k'ugun Nisha yana juyata su Ahmed sai barin kudi suke masa bandar ya bude bakin aljihu Nisha ko kunya ta cikata Dole ta manne jikin Sardauna ta boye kanta

kirjinsa Nadiya kawar Nisha salon yayi mugun burgeta sai liki take musu tana jinjinawa, Nisha samun gwarzon Namiji irin Sardauna na mahabeer rike yake da zeey baby sai juyi suke zee sam bata haiyacinta bakin cikin yada Sardauna ya shigar da Nisha jikinsa

yana juyi da itane ya daga mata hankali sai hawaye take gogewa da handkerchief kamshinsa na shigarta haka dangi su baibayesu ana watsa musu kudi su tuwusai da minata sai rawa suke dan dinner din Nigeria ya burgesu sai suka gaji dan kansu kowa ya koma mazau

ninsa aka ci GABA da gudanar da taro jama'a sai kara bankadowa suke su hafeeza girjin biki yau duk inda Ta wulga idanun Ahmed kanta bai taba zaton yarinyar haka Takeda tsariba yakub ko abokin Sardauna Wanda yazo daga, kano idanunsa kan intisar bandar ma ya

rinyar Ta tafi da imaninsa sosai saide yasan ba halin hakan masha Allah dinner yayi kyau sosai sai karfe bakwai aka tashi Sardauna ya saki ransa ya barwa Allah ikonsa yasan bawa baya wuce kaddarasa zee daurewa tayi ta saki ranta amma

Rumgumar da Sardau

na yama Nisha da yada yake juyata filin taron,abin na ranata ta basar tunda batada hujja Sardauna na rike da hannu Nisha har gindin mota su Ahmed na biye dashi sai shishigema hafeeza yake motar aka bude musu suka shiga aka rufe musu Ahmed motarsu yaja haf

eeza bandar na masa tsiya yakub ko yana tare da intisar saide bai samu yanda yakeso ba dan ita mutum dayane azuciyarta batajin zata daina sonsa har tabar duniya yanzuma dariya kawai take saboda Nisha ta wuce taki zuwa auranta direba yaja motar su Sardauna

suka bar hotel d'in Nisha duk jikinta yayi sanyi tsoron Sardauna yashigeta yada Nadiya ta rika cemata wannan mijin bata taga yau bazai saurara mataba gashi gabjeje zaiyi kuzari gun sarrafa mace kallonta Sardauna yayi" Nishana meyasa kika fiye sanyi aguna a

mma ai ba haka kikeba ya fada yana leken fuskarta murmushi tayi ta dago"Yayamun ba komai kawai gajiyar rawar da kayi danine murmushi yasaki ya dora kanta cinyarsa " Ok to shikenan zan miki tausa dariya tayi ta sunne kanta acinyarsa gabanta na bugawa shiru

yayi bai sake magana ya dauki wayarsa yana latsawa dan har yagaji da amsa kira, tsayuwar mota yaji kawai a kofar gidansu Nisha dagota yayi ya rufa mata dan kwalinta "Oya shiga gida a shiryamun ke sai kinzo idanu ta rika zarowa dariya ta bashi ya kanne ya b

ude mata motar ta fita tana daga masa hannu kai ya girgiza shima ya daga mata direba yaja motar suka tafi bangaran zee da mahabeer suna cikin mota direba na tukasu tayi lamo jikin mahabeer sai hawaye take ya rasa mai zai mata dagota yayi" zee menene sam ya

u naga kamar bakya cikin farin ciki ko bakida lfy ne Ahkuya d'inkine fah ya zama mijinki amma kike kuka cikin shashekar kuka tace"my heart farin cikine nakeyi kuma sai nakejin kamar na rasa wani Abu mai mahimmancin arayuwata amma wlh bansan meye ba ta fada

tana kuka mai cin rai tausayi ta bashi dan ya lura kwana biyu bata cikin nutsuwarta hawayen fuskarta yake tsotsewa yana buga bayanta cikin sigar lallashi amma bata kyaleba Dole ya tallabo kanta ya had'e bakinsu yana tsotsa idanu ta rumtse sam bataso dolen

e yasa take barinsa shiru tayi ta lafe jikinsa yana tsotsar bakinta kamar zai cinyen mata baki yana cikin tsotsar yaji wani Abu kamar kibiya aharshensa sakin bakinta yayi da sauri yana kallonta hajijiya tana daukarsa idanu ta bude tana kallonsa "Ya mahabee

r menene ta rikeshi" kinfi kowa sani idan bakyaso na tsotsi bakinki sai ki fada amma akan me zaki cijeni ya fada yana zaro handkerchief ya zubo wani irin jini bakikirin idanu zee ta zaro"wlh ban cijeka saboda me zan cijeka ta fada tana kuka bakinsa ya goge

bai cemata komaiba har tagaji da kukanta tayi shiru ta rumgumesa har suka ISO gida direba na tsayawa ya janyeta jikinsa ya bude mota "jeki kallonsa tayi taga duk ya canza "my heart kayi hakuri kaji murmushi ya sakar mata itama murmushi tayi ta sabko ya b

ata Jakarta ta nufi gida shima fitowa yayi ya nufi part d'insu aparlo ya isko su Sardauna ya tatara duk wani Abu mai mahimmanci Najib na jida zaikai can gidansa su Ahmed sukace" yayamu sai yanzu aka ISO dariya yayi '' wlh kuwa Sardauna yace"bro kako maida

kayanka ya fada yana murmushi kansa mahbeer ya shafa" wlh Dr namu har kasa naji kunya ai tun shekaran jiya nakai Hadeema yakai masa dukan wasa dariya Sardauna yayi "bro banga laifinka ba wlh Nina rashin lokacine kullum ina hospital kanaga kwananan har tsak

iyar dare sai an kirani yanzu sai azo ama amare shiri dariya mahbeer yayi ya nufi bedroom d'insa bangaran zee baby tana shiga yan uwa aka mata caa Daddah tace "ja'ira amaraya ta rumgumeta "dariya zee tayi ghaisha tace da tuwasai da Minata

suje suyi mata

wankan maganinan Daddah tace"ita zata mata dariya sukayi Dole suka bar Daddah ta nufi bedroom da ita ta cire kayanta suka shiga bathroom

ta wanke tas da ruwan magani yaji uban turare sai sheki da kyalli take da uban kamshi suka fito ummi ce ta goge yar

ta ya shafeta da maiyuka masu taushi ta tsatsara mata kwalliya ta kece raini wata arninyar doguwar rigace mai masifar kyau pink colour saide batada hannuwa ta saka mata ta nadeta da lufaya tanaso tayi mata al'adar larabawa amma bataso ace ta zage dayawa ka

n yarta fesheta tayi da turaruka masu kamshi ta zaunar da ita bakin gado hafeeza da zainab sai yabon kyaunta sukeyi bangaran Nisha tana shiga gida itama dangi sukabcaa akanta intisar da Nadiya na biye da ita itama wanketa akayi cikin ruwan turare sai kamah

i da sheki take intisar ce ta cacada mata kwalliya itama lifayace aka nada Mata tayi masifar yin kyau zaune take bakin gado Nadiya sai kodata take intisar ta goge hawaye ta rumgume Nisha"yar uwata na tayaki murna kin samu cikar burinki ni nice nayi rashi N

isha ta kalleta" Ni intisar bansan inda kika dosaba wai waye kikeso hakane Dan Allah ki kasance mace mai kamun kai mutikar bashine ya ya furta miki soba to kiyi hakuri please yar uwata ta fada tana goge hawayen fuskarta" to shikenan nagode yar uwata zan da

ure ta fada tana dariya Nadiya tayi murmushi Dan ita tagano komai tun agon dinner hajiya fati ce ta shigo kanwar bashir" to amarya sai ki fito har Tara na dare tayi ga angwaye can sunzo daukar amaryarsu hannun Nisha ta kamo suka fito gaban umma hauwa'u ta

Duke tana rusar kuka nasiya suka mata mai ratsa zuciya bashir ma ya shigo ya mata fada haka Nisha tana kuka aka fita da ita daga gidansu motocine har guda biyar na kece raini sukazo daukar Nisha tana kuka haka aka tafi da ita gidanta

Wanda yake unguwar

Brahim estate suna isowa mai gadi ya wangame masu katon get d'in motocin suka shige kowa cewa yake masha Allah Nadiya tana jinjinawa wannan miji na Nisha samun kamarsa zaiyi wuya hajiya fati ta fito da Nisha tana rike da hannuta har kofar parlo face"Aisha

yi bismillah ki shigo da kafar dama bismillah tayi ta shiga da kafar dama ita kanta Nisha tayi mutikar mamakin tsaruwar gidanta batasan abun yakai hakaba wani irin farin cikine ya ziyarci zuciyarta haka aka nufi bedroom dinta nan k'asa bakin gado ta zauna

r da ita ta kara mata nasiya su intisar da Nadiya suka zauna hajiya fati da rakiya suka tafiyarsu Nadiya sai kodata takeyi suna dariya ita dai murmushi takeyi suna hira sama sama, har angwaye sukazo Sardauna ne ya shigo yace suzo fitowa sukayi akayi sayan

baki cikin raha yakub sai shigewa intisar yakeyi itako tana shan kamshi Sardauna na Lure dasu sai murmushi yake su Ahmed bayan sayan baki ya musu nasiya zaman aure shida, bandar haka sukaci GABA da hira har shadaya nadare suka tafi Sardauna ya bisu Nisha

sai ita daya tana raraba, ido har Sardauna ya dawo Nisha na zaune ledar kajin ya bude ya zauna " zo maza naciyar dake cikin kunya ta matsa shine ya rika bata tanaci kadan taci bai takurata ba yaci iya cinsa yasha lemo yaje yasha magugunansa na ciwon zuciya

harda na zazzabin da yakeji na shirin rufeshi yace "to tashi muje mukwanta nagaji bacci nakeji mik'ewa tayi suka, shiga bedroom d'insa yajata Dole ta bishi wanka yayo ya shirya cikin kayan bacci Riga da wando dogaye lufayar ya cire mata ya barta da doguwa

r rigar " Oya bacci ya fada yana kwantar da ita saman makeken Royal bed dinsa Wanda yaji lafiyayar shmfida shima ya hauro saman bed ya kashe wutar dakin jikinta sai rawa yake yada taga girman Sardauna cikin kayan bacci rumgumota yayi yasata cikin jikinsa y

a jamusu blanket ahankali ya kira sunanta" Aisha na miki tausa ko zakiyi bacci ahaka kuma idan akawai abinda kikeso karkiji shaka fadi zan miki cikin nutsuwa kinji cikin rawar baki tace "wlh...ba...na..son...kome..muyi bacci siririyar dariya yayi ya kara

rumgumeta gam" gud Nisha nagode Addu'ar bacci ya karantu ya tofesu Nisha luf tayi jikin Sardauna tana shakar daddadan kamshinsa har barci ya dauketa shima baccin ya kwashesa bangaran zee baby da akazo daukarta daket aka banbareta jikin ummi zainab kuka um

mi Raiyan kuka ghaisha ma kuka takeyi sun rumgumeta gam basuda niyar sakinta sai Daddah ta musu fada ta banbare zee daga jikinsu Aunty maryam da tuwusai suka fice da ita tana Kiran umminta da ghaisha tana kuka haka suka fice da ita suka nufi mota Daddy kan

sa yarinya tausayi take bashi ya rasa dalili mahaifinta ya tuno ya rika zubar da hawaye har gindin motar yaje ya lallasheta ya mata nasiya ta dan tsagaita kukan aka shigar da ita mota sai gidanta Wanda yake unguwar Brahim estate Wanda yake jere da gidan Sa

rdauna lallashinta suke har sukazo gidan motar isa kofar get aka bude musu get suka shige masha Allah gidan zee ya hadu ba karya motar na tsayawa tuwusai ta fito da ita tana rike da hannuta har kofar parlo ita da maryam"ki shiga da kafar dama kiyi bismilla

h tayi yanda sukace suka shigo cikin hadadan parlonta mai kyau da tsari bedroom dinta suka nufa bakin tamfatsetsan gadonta ta zaunar da ita fada suka mata sosai da Nasiya suka mata sallama suka tafi hafeeza da Haulat kade aka bari zee kwanciya tayi suna ts

okanarta shiru tamusu barci ya dauketa mahabeer ya shigo har ankai su hafeeza gida tashinta yayi " zee babyna bacci tashi kici wani Abu dare fa yayi shabiyu idanu na zaro cike da mamaki nace"Ya mahabeer shabiyu meyasa su hafeeza suka tafi basu tasheniba mu

rmushi yayi ya sunkuya ya ciremun lufayar ya barini da doguwar rigar " wow my zee babyna ya daukeni cak ya nufi parlo dani ya rumgumeni yana bani naman kaza abaki inaci shima yanaci har na koshi ya bani drinks nasha" wayyo my heart zanyi amai dariya yayi "

Sorry my zeena hannuna yaja muka nufi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login