Showing 129001 words to 132000 words out of 206525 words

Chapter 44 - ZEE BABY COMPLETE

Lading   

01 Sep 2026

11

kukan rashin Dan uwansa har barci ya kwashesa can gidama cike yake da yan uwa da abokan arziki zee an fita daga takaba tun asuba suka tadata tayi wanka ummi ta gyara mata gashinta ta

dauko kaya masu kyau ta bata tasa Riga ce doguwa yar saudiya mai masifar kyau ta fesa mata turare ta yane mata kanta da mayafi ta kamo hannunta suka fito ganin sun mata caa ta fizge hannunta da gudu ta koma bedroom tayi kwanciyarta daket ummin ta kawo mata

kayan breakfast taci Tasha magani sai bacci har rana zee bata farkaba sai karfe goma shabiyu tayi wanka duk jikinta yayi sanyi batasan daliliba parlo ta fito su maijidda suna zaune dasu maryama gun ummi ta nufa ta zauna tana hararasu dariya sukayi" ghais

ha tace" momy tashi ki kora manasu Neesha tace" my dear barka da rana ko kallo bata isheta ta tashi ta koma gun ghaisha" ghaisha ina my babyna yau baiban abunci ba ni nayi fushi rungumeta ghaisha tayi" kirabu dashi ai zaki kamashi maijidda tausayin zainab

ya kamata ta goge kwalla Minata tace" momy barka kinji Allah yasa Addu'ar da kika masa ta kai masa makwancinsa dariya tayi ta nufi gun minata ta zauna" to muje mana makwancin NASA na kaimasa da kaina wallahi dukansu saida yan parlon kuka suka fara saboda t

ausayinta

Nisha kanta fashewa tayi da kuka ta Mike taje ta rungume zee, itako dariya take musu ta ture nisha ta koma gurin ummin ta kwanta jikinta ummin kanta kuka takeyi zee ta goge mata hawayen fuskarta " ummi kirawomun my babyna kinji yau bangansa b

a ko yatafi gun mijina mahbeer baki ta rufe mata tana girgiza kai" baby bari fadin haka.ayanzu Sardauna shine garkuwarki bazai miki Nisan da mahbeer ya mikiba rungumeta ummi tayi tana buga bayanta zee ko dariya take tana kwaikwayon maganar ummi wlh kowaye

indai yanada imani sai zee baby ta bashi tausayi umma Hauwa ta Mike ta Kara waya a kunneta ta nufi kofar kitchen daddy ta kira bugo daya daga" Haba Yaya wai me kuke jira da safe Baku daura auranba zainab tana bukatar kulawar Sardauna wlh babu Wanda baiyi k

uka ba yanzu a parlon nan. "Hauwa kiyi hakuri abinda yasa mun barine sai anjima amasallaci bayan sallah juma'a insha Allahu. " yauwa to Allah yasanya Alheri ta kashe wayar, bangaran Sardauna kuwa bacci yayi sosai sai karfe sha biyu da rabi ya tashi ya kir

a nisha ta hado masa tea ya shiga wanka agurguje ya fito ya goge jikinsa ya shafa mai ya mayar da wata d'anyar shadda gizna blue colour sai kamshi yake Nisha ce ta shigo da tea ahannunta wayoyinsa ya kwashe suka fito parlo ya zauna ta zauna kusansa ta jin

gina da jikinsa" wow my Dr kayi kyau sosai murmushi yayi yaja hancinta tea din ta fara bashi yanasha har ya shanye ya kalli tsadaddan agogon hannunsa karfe daya saura minti biyar janyeta yayi" Oya muje na kusa makara dariya tayi suka fito ya rufe kofar ya

nufi gun rumfar motoci takunsa yake cike da izza da jarumta gwanin burgewa sai baza kamshi yakeyi Neesha ta bishi da idanu tana murmushi tana tsaye get din su ghaisha saida ya shiga mota ya nufo get ya kalleta hannu ya daga mata itama ta daga masa ta aika

masa kiss megadi ya bude masa get ya fice shima ya rufe ya fice zuwa masallaci Nisha dariya tayi ta shige cikin gida lokacin da Sardauna ya isa masallacin kofar sauro cike yake dam motocin su daddy ya gani amma gun babu inda zai ajiye tashi wani gurin ya n

ema ya ajiye motarsa ya dauko darduma ya fito ya rufe motarsa ya nufi masallacin acike yake Dole ya zauna awaje ya jira afara sallah Dan gani yake su nawajan sunfi naciki yawa, su daddy suna ciki da mutanan sa liman na isowa aka fara huduba Ana gamawa aka

tada sallah masha Allah Al'ummah ba'acewa komai Ana gamawa akayi sanarwa akwai daurin aure Sardauna zai Mike jin haka ya tsaya

yasa musu albarka ya zauna can ciki kuwa kawu Saminu ne ya nemawa dansa Faisal auran zainab Daddy ya bashi Ana take kawu sami

nu ya ciro dubu dari biyu kash ya bayar Sadaki da huhun goransa guda uku ya ajiye daddy ya amshi kudin ya waribdubu Hamsin ya bashi sauran yace" albarkar aure mukeso ba kudiba Dole Saminu ya amshi sauran sadakin yabawa Nuhu ya rike maitmran karfe yaji dadi

n hakan nan babban liman da kansa da sauran malamai da alwalin ango da na amarya aka daura Auran Faisal da zainab Akan sadaki nera dubu Hamsin nan mai sanarwa ya fara cewa" jama'a ku amsa fatiha an daura auran Faisal Da Zainabu Abu mai tagwayen suna Akan S

adaki nera dubu hamsin lakadan ba ajalan ba tazama shi yazama ita karaf akunen Sardauna saboda lasifikace ake maganar da ita zuwat ya Mike tsaye jikinsa yana rawa liman suka musu Addu'ar Allah yabasu zaman lafiya daddy yasake bara addu'a akayi musu nan ak

a shiga Rabo goro da kudi huhun guda daddy yaba liman da kudi nera dubu Hamsin jama'a sai albarka suke samusu saida mutane suka rarage su daddy suka fito Sardauna na hango su daddy ya nufo gunsu daddy ya hangoshi ya tsaya yana murmushi" masha Allah Dr Sar

dauna ango dariya sukayi yana isowa ya fada jikin daddy ya Saki kuka tamkar karamin yaro jikinsa sai rawa yake daddy yace" haba Faisal jarumin jarumai ya kuma yau kake kuka kaida zakayi farin ciki momy Allah yayi tazama mallakinka fatana ka kulamun da ita

ka rikemun ita Amana Allah ya dubomu ya bata lafiya kwana biyu abun nata duk ya rikice amma ba komai mun barma Allah ikonsa yi shiru Dr namu wani kukan ya Saki ya rungume daddy gam Dan ya tunamasa da mahbeer" daddy meyasa kuka auramun matar yayana ni dana

ce zan zabar mata miji nagari murmushi daddy yayi yana buga bayansa "kaikuma kayi yaya da sonta kabar maganar aduk duniya ayanzu babu Wanda zan iyabama zainaba kulawa ta musamman ba kosawa idan ba kaiba Nuhu yazo yana murmushi yace"ai zainab dakai tafi can

canta Saminu yace" yanzu sai mutafi gida Faisal ka ajiye hankalinka D'ana mairan karfe yace ja'iri yanaso kissa murmushi Nuhu yayi ya kama hannusa Kawu Saminu yarakasu har gun motar Sardauna ya bude ya shiga Saminu yace"my son kayi tuki cikin nutsuwa kaji

kansa

ya d'aga Nuhu ya rufe masa kofa Sardauna yayima motar key yaja ya tafi daddy sai murmushi yakeyi suka shiga mota suka tafi. acikin Nutsuwa Sardauna yake driving yarasa wani irin yanayi yake ciki farin ciki ko akasin haka sigari ya dauka ya kunna

ya fara bata hayaki baki da hanci kai tsaye hospital ya nufa saboda yau bai lekaba akwai yaron da zai duba jiya da tunaninsa ya kwana, can gida kuwa bayan an dawo daga sallahr juma'ah suka Mike kowa yaje yayi sallah, zaune suke saman dinning su maiji

dda sai kwasar gara ake ummi tayi tayi da zee taci abunci taki ta kafa, musu kuka sai babynta yazo yau bata ganshi ba ko ya mutune duk ta fitinesu. Neesha tace" kiyi hakuri zaizo ai ghaisha tace" momy zo ga wayata ki kirayi mijinki da kanki nasan zuwa yanz

u an daura auran da Sauri Neesha ta kalli gashi dariya zee tayi ta Mike taje gun ghaisha ta zauna ta amshi wayar su daddy ne suka shigo da sallama Hauwa ta Mike"Dan uwa ya da fatan an daura murmushi daddy yayi Nuhu ya bata goro farare tas ba kadan ba cikin

farin ciki Hauwa tace Alhmdllh Saminu yace"Alhmdllh tazama matarsa fatanmu Allah yabata lafiya cikin farin ciki suka gabaki dayansu suka ajiye spoons sukace amin suka Mike zainab ta rungume zee maijidda tace Allah ya baki lafiya maryama tace" zainab Amar

yar Sardauna Nisha uwar gida ghaisha farin ciki ya hanata magana Nisha har wata zufa take keto mata tayi ta maza ta goge tana murmushi ta nufi gun zee ta rungumeta" Alhmdllh my dear zan rikeki Amana Allah yabaki lafiya yau kin zama matar babynki ko? ta fa

di tana m

urmushi kallonta zee tayi tana murmushi " ke ni matar mahbeer ce ba babyna ba maijidda tace" ai an daura muku aure dashi jikinta ta janye ta nufi gun daddy tana dariya" daddy wai babyna munyi aure yo mahbeer din fa hannunta ya kama idanunsa ya cik

o da kwalla yace" momy kinci abunci dariya tayi" daddy wlh bazanci ba sai my babyna yazo yabani abaki wayarsa ya ciro daga aljihu ya lalubo number Sardauna bugo biyu ya d'aga yabawa zainab" amshi momy yi masa magana maza yazo ya baki abunci amsa tayi ta Ka

ra akunne ashagwab'e tace"my babyna kazo kabani abunci nasha magani tun d'azu nake kuka ko me yace mata tayi dariya tana tsalle tace"

💃🏻

yeeee mijina kazo yanzu wayar ta bekama daddy tana ta murmushi ta nufi bedroom da gudu da idanu suka bita cike da tausa

yinta su daddy kan dining suka nufa ghaisha ta bisu ta hada musu abunci ummi yawan surutun zainab ya fara damunta dannewa takeyi sai take ganin yar tata kamar ta haukacene Neesha fakar idanun motane tayi tabi bayan zainab bedroom tana shiga zee na fitowa d

a ledar magani ahannunta shiyasa sukayi Karo Nisha ta mayar da ita ciki ta rufo kofar "my dear don Allah ki saurareni. zee ta bita da kallo tace" meye ne ni gun babyna zani riketa Nisha tayi ta fashe da kuka zee ta kalleta...............



🏻

*ZEE

BABY*

*

👉🏻

47*

....waye ya bugeki kike kuka ki tafi gidanku mana ina mijinki ko kema ya mutu ni sakeni na tafi gun babyna mijina yace yanzu zaizo Kara rungumeta Neesha tayi "my dear nifa yar uwarki ce Dan Allah karki hada miji dani dariya ze

e tayi ta banbareta da karfi tana hararanta"yo ai bansan mijinki ba.waye? "Sardauna nane babynki ina sonsa dayawa please da kin dawo haiyacinki karki zauna dashi kinji yar uwata?" Ni baruwa daddy yace mahbeer ya mutu yanzu my baby ne mijina ina sonshi hara

rata Nisha tayi"hmmm ai nasan son bakya daide ne da kin warke zaki tsaneshi Dan haka banida damuwa tunda baya sonki dariya zee" bawani yana sona wai ina son yake ne wlh ni ban sanshi ba Nisha tace" to idan kinaso kisanshi kibar kula babynki kibar bari yana

baki abunci ko magani sai na gwada miki so amma idan kina kula babynki bazaki San so ba fauu kakeji ta dauke Neesha da Mari ta damke mata wuya" my babyn nawa zakice nabar kulawa kuji yar mutuwa Nisha ta tsorata kokarin amshe kanta takeyi" tsaya zee kiji y

i hakuri nufina kirika kulashi sakeni kije gunsa yana jiranki hankada ta tayi tana hararata" shegiya yar mutuwa haka kawai zakice nabar my babyna naki bana barinsa so din yaci mutuwar uwasa kuji shegiya ta fadi tana ficewa da gudu mik'ewa Neesha tayi Dan t

aji buguwar fashewa tayi da kuka" wayyo nashiga uku

na lalace ya zanyi da raina Allah kabata lfy tabarmun mijina Allah kabani juriya da hakuri har su rabu Allah yasa karta tonamun asiri Dan ba hankaliba gareta ayanzu zata iya fada musu bathroom ta shig

a ta wanko fuskarta ta gyrata ta Saki ranta ta fito zee ta hango zaune kusan zainab tana rike da mahbeer D'an zainab tana masa wasa maijidda ta girgiza dan tana mugun tausayin zainab zee ta kalli ummi Raiyan tace" ummi kalli mahbeer Dina suke cewa ya, mutu

murmushi ummi tayi" baby kirabu dasu ai gashinan ghaisha murmushi tayi" momy wannan ai d'ankine fah fuska ta kwakwab'e ta b'are baki ta fara kuka ghaisha tace"oh Allah to yi hakuri mijinki ne. shikenan ko? Kai ta daga tana dariya. Nisha ce ta iso ta zauna

akusanta" my dear kinga mahbeer dinki ko? " ni baruwana dake yanzu kikace nabar.. baki Nisha ta rufe mata tana murmushi " my dear ba fah nace kibar mahbeer gashinan ahannunki umma Hauwa tace"sakar mata baki tana sakinta ta Mike da mahbeer ahannunta ta is

a gurin ghaisha ta zauna tana hararan Nisha tace" haka kawai sai kice nabar my baby ki nuna mun so. idanu suka zubawa zeey cike da tausayi Dan zatonsu mahbeer karami take nufi babu wanda ya gano.ghaisha tace" yi hakuri bazaki bar babynki ba. Sardauna ya sh

igo da sallama Maijidda ta Mike tana cewa"Dan kanina fuska ya game mata" ni wlh kunya nakeji idan kin kirani kaninki Dan Allah kibar fadin haka. rungumeshi tayi"aikuwa yaro sai hakuri shekara biyu na baka murmushi yayi ya tsinketa awuya ba shirui ta sakesh

i" mugu kai sai mugunta bani gorona to? baki ya tab'e baiyi magana ba suka iso gunsu ghaisha yayi jimulla ya gaishesu zeey ta kallesa tana kwakwabe fuska " my babyna ina ta jiranka murmushi ya sakar mata ta Mike ta kaiwa zainab

danta.ta nufi bedroom d

a gudu suka bita da kallo shiko Sardauna yawan jama'ar sun cika masa idanu suna tsokanarsa tunba maryama ba kai ya shafa" yace"aunty maryam kibari zanzo muyi wata magana ya nufi kan dining ghaisha ta kalli Nisha" jeki hada masa abunci. tashi tayi jikinta y

ayi sanyi ta isa gunsa yana zaune" my Dr sannu barka da samun karuwa Allah yabamu zaman lfy ta fadi tana hada masa abuncin acikin plate kallonta yayi" yauwa my Nisha ykk? murmushi ta saki ina lfy dafafiyar doya fara tas ta zuba masa da Jar miya wacce taji

Jan naman rago gefe guda dambu namane sai hadin salak ta tsiyaya masa fruit ta bashi ya amsa. "thanks my Nisha murmushi ta Saki ta zauna zeey ta nufo gurinsu tana turo baki ta fara kuka gun Sardauna ta nufa Nisha najin muryata tun bata isoba ta Mike Dan

duk a tsorace take da ita karta fada masa abindan ta fada mata Sardauna yace"ina zaki bazaki bani abaki ba.? "My Dr bathroom zan shiga ta fadi tana tafiya baice mata komaiba spoon ya dauka yana kallon zeey da ledar maganinta ahannu sai kuka take kai ya gir

giza ya ajiye spoon d'in isowa tayi tayi tsaye tana kuka tana kallonsa cikin sanyin murya yace"my kanwas waye ya taboki zauna kici abunci lokacin shan magani ya wuce. hannunta ya kamo ya zaunar da ita Kara sautin kukan tayi harda ihu Dole ya janyota jikins

a ya rungumeta yana buga bayanta" yi shiru bari kukan kinji my babyna? kai ta daga ta rungumeshi sosai tana sabke ajiyar zuciya Dan tayi kewar jikinsa idanunta ta lumshe tana tura kanta kirjinshi tayi luf abinta shima matseta yayi jikinsa ya lumshe idanuns

a ya kifa kansa abayanta yana sabke ajiyar zuciya yana Kara shigar da ita jikinsa kamar za'akwace masa ita shiru kakeji babu mai motsi cikinsu kusan minti goma Dan zainab tuni tayi bacci sabkar numfashinta yaji.

idanunsa ya bude ya d'ago da kansa ya ka

lleta baccinta take ajikinsa cikin nutsuwa d'ago da kanta yayi "my baby tashi kici abunci ya fadi yana shafa fuskarta idanu ta bude ta kallesa ta lumshe Dan bacci yazo mata sosai zaunar da ita yayi saman cinyasa ya dauki spoon d'in ya dauko abuncin yakai b

akinta" amshi maza ci muje ki kwanta baki ta bude ya bata tana ci shima yana ci anutse har suka koshi ya bata dambun naman taci kadan ya bata fruit Tasha shima yasha ya goge mata bakinta ya bata maguguna Tasha ta Dora kanta kirjinsa ta lumshe idanunta" ta

shi muje ki kanwta bacci ko? Kai ta daga ya sabketa ya Mike ta dauki ledar maganinta ya kama hannunta suka nufi bedroom da kallo suka bisu zuciyoyinsu cike da farin ciki Nisha Allah kadai yasan bakin cikin da yake cinta dakewa kawai takeyi suna shiga ya d

auketa cak ya kwantar da ita ya lulubeta kuka tasaka masa ta riko hannunsa zama yayi ya rankwafo yakai bakinsa kunnenta" my babyna menene kiyi bacci Nima baccin zani nayi wlh banajin dadin jikina tunda taji bakinsa akunneta yana mata rada tayi shiru ta lum

she idanunta ta sakalo hannayenta ta wuyansa tana murmushi tana shafa wuyansa itama takai bakinta saitin kunnesa ta ta zura harshanta akunnesa tana lasa, cikin nutsuwa har ta fara tsotsa Sardauna suman zaune yayi Dan wani mugun dadi yakeji shima tsintar k

ansa yayi ya zura harshnsa akunnata yana lasa cikin nutsuwa yana shafa lalausan gashin kanta yana tsotsar kunnenta jiyayi tana masa wata irin shasheka cikin kunne tana mimmik'ewa da Sauri ya saketa ya zauna

kuka ta saka masa ta tashi zaune ta rungumeshi

tana kiran" my babyna? rungumeta yayi" Na'am my babyna yi hakuri zan jiyar dake dadi amma bayanzu ba da komai aka miki sai kin fadawa mutane nafiso kiji dadin Sardauna ki kina cikin haiyacinki bayanta ya shiga bugawa yana lallashinta har tayi shiru ta laf

e jikinsa yana shafa bayanta. ko cikaken 4 minute batayi ba bacci ya dauketa idanu ya tsuramata cike da tausayinta da tsantsar kaunarta baisan lokacin da hawaye ya wanke masa fuska ya kifa kansa bayanta yana kuka yarasa ko na menene saida yayi mai isarsa.

ya kwantar da ita yamata kiss agoshi ya lulubeta ya Mike ya shiga bathroom ya wanko fuskarsa ya saita nutsuwarsa ya fito. yana fitowa yace da Nisha ta tashi su tafi gida ba yada ta iya ta Mike ta shirya Sardauna yace da ghaisha" momyna ina su Daddy.?yana b

acci hutawa yakeyi murmushi Sardauna yayi yamusu sallama suka fito maijidda da maryama suna tsokanarsa bai kulasuba suka fice daga parlon umma hauwa ta Mike"khadijah nima zan leka gunsu daddah na wuce gida maryama ta Mike tace" Nima bari na shiga gidan dad

dah. hafeeza tace" antyna yau gudanki zani gobe ba school.?" ki shirya kafin nazo ghaisha tace" Hauwa kicewa salma zainab na jiranta ta zubar da ruwa tazo tayi mata kunshi jibi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login