Showing 156001 words to 159000 words out of 206525 words
Abu tsakiyar bakinta ya fara tsotsa yawun da ta tara cikin fitar haiyacinta ya shanye tas ya cire bakinsa ya dauke hannunsa kan bakinta ya kama hancinta ya tsotsa ya saki ya tallabo kanta ya tatara mat
a gashinta ya mata kiss tsakiyar kanta ya kalli kirjinta baida
tababa ya Mike yana murmushi. "My sweet zeen Sardauna yau na kashe bakin fitina ki dawo haiyacinki tsaf na tsotse bakin ki da sweet manyan boobs dinki masu dadin gaske Mrs Sardauna ina sonk
i yar balarabiyata ai nazata shegen Aljaninki ne ya dawo.ya duko ya mata kiss agoshi sai baccinta take cikin nutsuwa ya dago ya kara mata gudun
Ac ya nufo kofar ya bude ya fito. aikuwa yan gidansu yaga ba kadanba Sardauna ya zaro idanu" Family ramdam ya
furta azuciyarsa ya nu fosu yana tafiyarsa cikin isa da takama hannuwansa na cikin Aljihu tamkar ba mara lfy ya kawoba. Nisha ta zuba masa idanu aranta tace"wow mijina ya hadu ta ko ina masha Allah gabjejen katon gaske. dan 3quarter ne jikinsa yayi masa ky
au sosai ya ganta sarai ta tsaresa da idanu baki ya tabe ya ISO yana murmushi daddy yace"Dr Sardauna kaci gidanku nace kaci gidanku ya jikin momy. Daddah ta kewayo ta duma masa duka a baya yayi dan ihu ya nufi gun ghaisha ya rungumeta"momy kinga daddah ko.
..? " Dr kalli fah ummaka hauwa na tsaye kake sangarta haka. kunya yaji ya saki ghaisha ya koma gun umma yace" ummata ke
kadai zan gayawa yarki taji dan sauki amma tana
fama da faduwar GABA nayi mata allurai muje ki ganta. "Masha Allah naji
dadi muj
e. Nisha ta karaso ta rike hannun Sardauna tana hawaye" yayamu ya jikin yar uwata. " bari kuka Aisha muje ki ganta ya kama hannun Nisha maijidda ta dumduma masa duka abaya "kai gabjeje wai cin fuskane zakawa, mutane sakin Nisha yayi ya zaro mata idanu" ke
ni sa'an kine wlh zan karyaki sanin muguntarsa yasa ta nufi dakin da yafito da gudu Sardauna ya kama Nisha suka tafi kawu saminu da daddy da nuhu sukace" wai Dr mune bakaso muga zainaba. Daddah ta bi Sardauna da gudu ta doke sa ya juyo ya mata gwalo yace"
Hassan maza kuzo yar uwarku ta farka maryama tace" wlh sai mun shiga kowa anan dan uwan zainab ne suka ISO gunsa ya ja Nisha suka shiga dakin da zee take. ghaisha ta rike baki" wlh Faisal yafi karfina. Zainab tace" ghaisha mu tafiya dukansu gabaki dayans
u suka bi bayansu suka shiga gurin zee.
Sardauna ya isa bakin gadon ya zauna. Nisha ta zauna kusansa ta kamo hannu zee ta hawaye. "my dear Allah ya baki lfy. Sardauna yay k'asa da murya "my neesher kibar kuka zata warke zuwa gobe yau sai mun kwana naga
yada jikinta yayi. da sauri Nisha ta kalleshi ya daga mata gira. "ki kwana agurin momyna zata kularmun da babyna dake kinji uwar gidana. murmushi ta saki ta tsinkesa acinya"kai yayamu nima zan kwana ah nan din pls? " ai ba guri gado daya ne. kinsa ai bana
son musu ko. "ya fada yana had'e face. Murmushi tayi tace"ni wasa nakema. "gud my dear nisher. Hassan da hussaini suka tsaya dai dai kan zainab suna mata Addu'a Hassan ya shafi fuskarta. "kanwata Allah baki lfy hussaini yace "Ameen. Sardauna yayi murmushi
maryama tace"Dr Sardauna wai kai wani iri ne baby ba lfy kake fara'a haka. "Aunty maryam ai ta warke numfashinta ne bai dawo normal ba. su daddy ne da su ghaisha suka shigo. Daddah ta zauna bakin gado ta rike hannun zee "zainabu.
Allah ya baki lfy dadd
y yace" Dr yanzu meke da munta...? " Daddy zazzabine da faduwar GABA amma na dorata amagani zuwa gobe zan sallameta zan tsaya na dubata zuwa gobe. " Alhmdllh Allah ya kara mata lfy da fatan ba aljannan bane.? murmushi ya saki ya shafi sumar kansa yace" Dad
dy ai na azabtar dasu ah Saudiya da wuya su dawo kai tsaye kuma ko sun zo ma daide nake dasu. idanu suka zubame dan sam yau Sardauna bashida kunya. Umma hauwa tace"Allah ya kara mata lfy ya rabata da la'ananun Aljannia.ghaisha tace "amin dai maijidda ta za
una kusan Sardauna tace" kanina sannu Allah ya baka ladanka. ya kalli umma yace" ummata kice da Maijidda ta daina cemin kaninta wlh kunya nakeji mata biyu fah gareni. dariya kowa yayi. Umma tace"Dr ai Dole ta fada tunda yayarkace shekaru biyu ta baka girma
dai gareka yanzu tanada 30 year kanada 28 year to kaga ai shekaru biyu ba wasaba ne. baki ya turo.
suka hada idanu da Nisha tana dariya ya zabga mata harara."wlh zan kamaki zaki sani. umma dan me zaki fadi gaban yara haba dan Allah gahisha ta kai masa
doka abaya. zainab tace" yayamun wlh nazata kayi 30 year. azabure ya Mike zai damkota daddy yace" wai Dr Sardauna yau lfy ka kuwa yo ai gaskiya ta fada gabjejan kato dakai amma shekaru kadan dan yanzune kake 28 year suma baka cikesu ba cif cif tashi yayi
ya fito daga dakin yana gunguni. Nuhu yace" ikon Allah kawai neman fushi yafi kowa sani fah kawu saminu yayi murmushi yace" Faisal manya. dukansu suna dakin sun tisa zee gaba. suna hirasu Hassan da hussaini ko sai kallonsu suke dan rayuwar akwai burgewa bu
rgesu sukeyi sunji dadin zauwa k'asar mahaifinsu. Sardauna yana fito Office d'insa ya nufa ya lumtsuma cikin kujera ya kunna sigari yana bata wuta baki da hanci ya kunna waka awaya, ta larabci yana bi idanunsa alumshe. akayi knocking din kofar umarni ya ba
da ashigo kofar ta murda ta shigo da sallama idanunsa ya bude yana amsa sallamar. "My Neesher ya dai. ya fada yana bata hannunsa tazo gareshi da sassarfa ta isa gareshi ta fada jikinsa rungumeta yayi ya lumshe idanunsa yace"meye kike nemana.? " my Dr gumin
ka nakeso zazzabi nakeji. kara matseta yayi ya zuki sigari ya fesar nisha tana shakar warin tabar taji cikinta ya wuntsula da sauri ta dagashi ta nufi toilet da gudu ta rika kwarara amai tashi yayi ya bita ya wanke bakinsa ya rikota. "ayya sorry my nisha b
abyna bayason warin sigari. yana rike da ita har ta gama ya wanke mata fuskarta da bakinta ya rungumeta ya fito da ita ya zauna saman kujera, ya rungumeta yana buga bayanta yana mata sannu ta lafe jikinsa ta rungumeshi gam idanunta na zubar da hawaye. " oh
my nishar pls bari kukan kinji my dear shiru ba ganiba babyna ne yake baki wuya ko...? kai ta daga. "OK bari zan masa fada ya karasa maganar yana janye rigarta ya sunkuya ya daro bakinsa saman cikin nata da ya fara fitowa.
yana kissing din cikin yana
shafa marata zuwa kirjinta. idanu ta lumshe ashagwabe tace" Yaya Faisal. dagowa yayi hannusa akirjinta yana murzawa idanunsa alumshe muryasa can k'asa yace" na'am ya dai ko na dan buga ki kadan zaki jure pls. dariya tayi ta kallesa tace" Kiran sallah maga
rib ne za'a fara su daddy ne suka turoni kiranka fah. murmushi ya saki yana lumshe mata manyan idanunsa da suka sauya launi ya ciro hannunsa daga rigarta ya janyeta jikinsa ya Mike"yace Oya muje ashe lokacin sallah ya kusa. dariya tayi ta rungumeshi ta bay
a. "Dr nawa ina sonka wlh. my neesher ya fada ya zagayota gaban shi ya riko k'ugunta yana murmushi ya zuba mata manyan idanunsa tamkar yanajin bacci yace"ai nasan kina sona Nisha nima kuma da bana sonki ai bazan miki ciki ba tun bugon farko fa kika cafke a
jiyata ya fada yana daga mata gira. " kinko san ya nakeson cikin jikinki wlh ina mugun sonsa akansa zan iya komai kuma Dole nasoki kefa zabin zainab ce ni ko ko meye zee baby tace tanaso zanyi shi kuma zanso abun so kisa aranki Dr Sardauna yana sonki kinj
i my nishana. wani tukukin bakin cikine ya rufeta da tsanar zee amma ta basar tayi dariya. "thanks my Dr nima ina mugun son my dear saboda tamun gata hadani da yayana. sakinta yayi ya kama hannunta suka fito tana ciza baki aranta tana kudirtar sai ta zubar
da cikin domin bakanta masa yada ya bakanta
mata rai. kofar ya murza key suka nufi room din da zee take. suna shiga daddy yace" Sardauna gida, zamu Allah bata lfy Kenan sai zuwa safe zaku dawo gida? " eh daddy sai gobe amma muje yanzu nazo da ummi ta
ganta ko hankalinta ya kwanta. bakin gadon ya tsaya yaga drip din da saura. ya lulubeta da bargo ghaisha ta mata kiss agoshi suka fito baki dayansu daga farfajiyar hospital duk sukayi sallama da juna kowa ya nufi gidansa zainab kadai tabi su ghaisha kafin
mijinta yazo daukarta Nisha na tare da Sardauna tana jikinsa akwance yana shafa cikinta yana driving. Har suka isa gidansu dai dai lokacin ana Kiran sallah magarib.alwalla sukayi suka tafi masallaci dasu hussaini.ana gama magarib. Sardauna ya shigo lokacin
ba kowa a parlon sai nawwara da nanah ya korasu suyi sallah ya zauna jiran ummi. Nisha ce ta fito yace"jeki kirawo ummi.batayi magana ba ta tafi. ah bedroom ta isketa, ta gama sallah Ammi da, casbi ahannunta tace"ummi Dr na kiranki.tashi tayi suka fito ta
re. ya gaisheta" Sardauna ya, mai jiki? " da sauki ummi muje ki ganta, kafin da, safe na sallamota.murmushi tayi" haba, dai ba, sai najeba Allah bata lfy bari na koma, ciki lazumi nake, tafada tana komawa Sardauna ya Mike yace"my Neesher zaki kwana ana ko
gida zaki? murmushi tayi" muje ka, ajeni gida. " gud yace ya nufi dakin ghiasha tana zaune
saman darduma su Nawwara kusanta ya shigo zama yayi ya dora kansa kafadarta. "Momyna ki hadomun abunci na tafi dashi casbin ta ajiye tana murmushi ta shafi kansa
"to dagani kansa ya dauke ya mike ghaisha ta tashi ta kama hannunsa suka fito. kitchen taje ta hado masa duk abinda zasu bukata naci da sha ababban kwando ta kawo masa. Nisha tayi mata sallama suka tafi. zuna zuwa gida Sardauna saida ya sake wanka yasake
sabon shiri kananun kaya riga da wando green colour sun kamashi barinma rigar ta fitomasa da faffadan kirjinshi hannun rigar ya fito masa da miskil dinsa yayi masifar kyau. sai baza kamshi yakeyi a parlo ya isko Nisha tana shan lemo. tasaki baki da hanci t
ana kallonsa. murmushi ya sakar mata. " my nisha zan tafi good night. kwalla ta ciki mata idanu ta Mike ta fada jikinsa ta saki kuka. " oh nisha yi hakuri yar uwaki batada lfy Dole zan kulata. "my Dr. " Nisha kiyi shiru mana ya ja yeta ya kama hannunta suk
a zauna ya dauki lemon ya kurba ya jinginata jikinsa yana bata abaki tanasha yana lallashinta har ta sake tana dariya. " my Dr wlh kana da kyau sosai ka hadu ba karya. murmushi yay yamata kiss a goshi " nagode mamar baby mutikar kinason Sardauna karkiyi ku
ka kirawo Rabia kuyi hira idan anjima kije ki kwanta OK? " to insha Allah zanyi yada kakeso mijina. janyeta yayi jikinsa ya Mike. " tashi muje ki rakani hannunta ya kama ta rakashi har farfajiyar gidan saida ya shiga mota yana sakar mata murmushi yana
daga mata hannu tana daga masa ya fizgi motar aguje ya nufi get itako ta dawo ciki tana suntiri sai kai komo take ta fashe da kuka ta dora hannu akai" wayyo ni Nisha nashiga uku Zainab tanason amshe mun mijina yanzu wanna. rawar jikin da yake zuwa zaiyi ya
cita ba wani rashin lfy wlh munafurcine tace bata sonsa gashi ta shirya makirci dan ya cita ita jarababbiya wlh zainab idan sama zata had'e da k'asa bazan bar miki Sardauna wlh ayau dai bazan bari ya kusan ceki ba.karan buga kofa taji ta nufi kofar tana k
uka. ta bude. ma'alumah ta saki murmushi ta shigo Nisha jikinta ta fada tana kuka "don Allah kibani shawara mai fitar dani mijina zaije ya kwanta da zainab. bushewa tayi da dariya" to kibar kukan muje kiji ai abinda ya kawoni Kenan temakon ki. Nisha ta ja
n
ye jikinta ma'alumah ta kama hannunta suka nufi saman kujerun parlon..................
✍
🏻
*Dan Allah kuyi hakuri zakuji jini zuwa ranar talata insha Allah yanzu ma nayi kokarine domin faranta muku*
*
💖💖👩🏻
🦱
ZEE BABY
👩🏻
🦱
💖💖
*
MALLAKAR UM
MU FAREESA NE
*DAN ALLAH KARKU FITARMUN DA BOOK WAJE*
🙈🙈🙈
Uhummm
*Book 2
👉🏻
8*
....zama sukayi saman kujerun parlon. Nisha tana goge hawayen fuskarta ta kalli ma'aluma tace" wlh bana kaunar yarinyar nan pls ya zanyi. murmushi ma'aluma ta
yi ta matso kusan Nisha ta kama hannunta. "Aisha kinaso na temaka miki? cikin zumudi tace" wlh ina so na tsani zainab tabarmin mijina. " ok bakida Matsala amma inaso kisani sai kinbi ahankali karkiyi garajan rabasu kai tsaye wlh akwai babbar Matsala kibi s
u asannu ta bayan gida. kuma ayanzu Abu dayane zaisa kirabasu wannan cikin naki nakes o ya zube lokacin
da ta tare dan haka kiyi kokari kisan yada zaki kulla tugu ta yada za'ace itace ta zubar dashi. amshi wancan maganin kin kuskure bakiyi yada nace ba
afarko amma wannan nice zan hada miki shi da kaina kuma idan zaki sha itace zaki saka ta kawo miki a fridge. "to tayaya keda ba gidanmu daya ba zaki hadamun lemo lokacin da zansha?" ai ranar da kika shirya bakanta musu ki kirani
ah waya zanzo. cikin f
arin ciki Nisha ta rungume ma'aluma" nagode burina na bata amarcinsu ranar da ta tare zan zubar da cikin. dariya ma'aluma tayi" gud Aisha kina burgeni ai karki Damu burina cikinan ya zube naga Sardauna acikin bakin ciki wlh shine burina na farko na biyu na
ga ya rabu da wacan shegiyar balarabiyar wacce saboda ita ce ya ilatamun mijina wallahi sai na dauki fansa ta fada da karfin gaske. Nisha saida ta mike.
tsaye jikinta na rawa ta nuna ma'aluma da yatsa. "kinsansu dama fansar me zaki dauka ban gane ba. d
a sauri ma'aluma ta Mike tana dariya ta rungume Nisha. "Wlh kawai dan na tsokaneki ne fansar abinda suka miki nakeso mu dauka cikin ruwan sanyi ai akanki babu abinda bazan yiba Aishata. ajiyar zuciya Nisha ta sabke. "Wlh na tsorata sosai kinji muryaeki ta
rikide ta zama ta Aljannu d'azu fah. "wayyo Aisha bari fadi tsoron aljannu nakeyi karkisa na fasa zauwa.? "wlh kiban dariya sosai wasa nake miki kawata nagode da yada kike tayani kishi.
ba komai Aisha ni na tafi sai kin kirani. har kofa ta rakata tana
mata godiya. bayan ta tafi ta dawo parlo tana murna zee zataci uwata cikin satinan zata bar mata mijinta dan tasan sakinta zaiyi idan ya gano itace ta zubar mata da cikinta tajima zaune tana murna kafin taje tayi shirin kwanciya dan bacci takeji. bangaran
Sardauna yana fita saida ya biya katin siyar da
kaya ya zaboma zee rigar bacci da wasu Riga da siket yan kanti masu masifar kyau da takalmi da turare da kayan gyaran gashi. ya nufi hospital ya kura sautin kida yana gyada kai har ya isa hospital.lokacin
da ya isa hospital kusan karfe tara drip din zeey ta kare nurse din da yabarwa tsaronta har ta cire mata drip din ama bata tashi bacci ba.
godiya yamata ya sallameta ya murzawa kofar key ya shiga toilet ya hada mata ruwan gumi akaton bukiti ya dawo ya
cire mata kayan jikinta ya ciccibi abunsa ya nufi toilet da ita. ruwan gumin da naji yana ratsani ne yasa na bude idanuna ina sabke ajiyar zuciya na dago na kalleshi yana mun wanka hawaye naji ya gangaromun cikin kunar zuciya na zabura na fizge daga hannu
nsa naji ko dan yatsana bana iya
dagawa kamar ba jikina ba. fashewa nayi da kuka shima sam muryata bata fita"oh my sweet babyna yi hakuri Sardauna ne ya tabaki ko? "banza nayi dashi tunda banida karfin jiki inaji ina gani yamun wanka ya dauramun alwall
a ya nadoni a towel ya rungumoni ya fito dani ya zauna yana rungume dani ya gogemin jikinsa ya shafamin mai raini daci nakeji babu yada zanyi bana iya daga dan yatsana Dole na zuba masa idanu ya shiryani harda gyaran gashi yamun ya kitseshin gida hudu ya
sakamun Riga
da siket masu kyau ya fesheni da turare da idanu nake binsa har ya gama ya zaunar dani ya Mike ya janyo kwandon abinci ya hadamun a plate ya dawo bakin gadon ya janyoni jikinsa ya dauki spoon ya tsakuro hadaddiya jalof wacce taji hadi ya k
aimun bakina. kai na kauda ina shashekar kuka. "oh Allah babyna yi hakuri kici abunci kiyi sallah pls Mahbeer kikeso ko...? da sauri na daga kaina. "OK yi hakuri kici abinci zan kaiki. jin ya fadi haka na bude bakina ya fara bani inaci ko taunawar bana iya
wa sosai. "sweet baby bari na tauna miki. bakinsa ya kai abinci yana taunawa sai ya hade bakinsu ya juye mata ta hadiya haka ya mata taci sosai ya bata drinks tasha ya lashe mata bakinta tas
ya janyeta jikinsa ya Mike ya janye kayan ya ciro sabon hijabi
ya saka mata ya shimfida darduma ya daukota cak dan ko kafarta bata iya dagawa ya zaunar da ita" Oya Mrs Sardauna yi sallah biyu zakiyi magarib da isha zakiyi. harara na zabga masa na kauda kaina na tayar da sallah. murmushi Sardauna yayi ya janyo kwandon
ya hada coffee yana sha ya zubama zee idanu. can gida ko ummi Raiyan tana cikin farin ciki da murna yau gata ga yaranta yan maza ga
mahaifiyarta cikin farin ciki take maras musaltuwa. acikin parlo suke a zaune an cika musu gabansu da kayan motsa baki