Showing 27001 words to 30000 words out of 132482 words
/>
Hafsah ta d'ag
o gami da goge hawayenta.
Ta mik'e
"Ina zuwa"
Office d'in malamai maza taje ta sami Class teacher d'insu. Ta tsugunna,
H. Hamid meya faru?
Sir please ka taimakeni, wallahi ban tab'a zuwa da waya ba, yau ma, Maman mu akayi admitted to hospital, shine
na tawo da wayar, naji ya jikinta"
Ya tsaya yayi nazarinta sosai sannan yace,
"How can I believe you, ?
"Please ask my brother bashir."
Ta fad'a tana fargaba.
"Hmm, Who seized the phone.??
"Teacher Ahmad"
"Hmm, Hafsah ina miki fad'a don Allah kada k
i b'ata rayuwarki da shashashanci, ke nutsatstsiya ce, ki nutsu, kisan dawa ya dace ki yi abota."
Zan karb'ar miki wayar, amma kin san fa dokar makaranta koh?
Tayi murmushi,
"In sha Allah sir I will not repeat it again! Thank you".
"Ok please take care
."
Idan an tashi kizo ki karb'a.
"Thank you sir"
Ta mik'e ta nufi ajinsu. Cikin fara,a take cewa "Fatima in an tashi sir yace naje na karb'a.
"Okey" munyi sa,a.!
Hafsah ta koma wajen zamanta ta dafe kai, ko dai alhakin kiss d'in data mishi awaya ne ya
fad'a mata.
sai yanzu abin ma, ya fad'o mata arai, bata tab'a yin haka ba sai yau.
Afili tace "Astagfurullahal aziim"
"Allah na tuba!
K'walla ta cika idanunta.
Bata tab'a zaton zata iya yin haka ba, masuyin haka ma basa burgeta, wai Itace da yiwa sau
rayi kiss a waya, ahalin da ake ciki na nasihar da Abba ke mata"
"Anya son da nake mishi bai yi yawa ba??
π€
'Ta tambayi kanta.'
Ni Kareemerh na ce "Hafsah kya tambayi kanki kuwa!!
π
Nima kamar dai naga hakan...
π
*Yours @ always Jikar waziri Ahmadu*
π
π»
[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β₯β₯β₯β₯
*ZAZZAFAN SO*
(Guba ne)
*A broken*
*heart story*
ππ
Story and writing by:
*Karima Tijjani Mansur*
*(Hajeeyah Kareemerh)*
*Dedicated to :Unique In Your Love Heart Members.*
πΏπΏπΏπΏπΏπ
ππππππ
*My Family My Pride!!*
*GAISUWA, JINJINA HADE DA* *GIRMAMAWA GA DUK WANI MEMBER NA 'WAZIRI AHMADU MAI* *SHAHADA FAMILY'*
*Aduk inda kuke,* *Allah ya k'aramarku had'e k'anmu..Amiin ya jik'an iyaye da kakanni!!*
ππΌππΌππΌππΌ
FANS AYI H
AKURI DA TYPING ERROR BANA EDITING
ππΌππΌ
π
*22*
*Data* koma gida Abba ya kirata. Cikin taushin murya yake cewa.
"Hafsah, kinga abinda nake nuna miki koh? Kin ga yak'i yazo koh?
"Abba zaizo fa"
"Hmm, yaushe? Fiye da sati da mishi maganar.
"W
allahi yace zaizo ne"
"Yaushe ya fad'a miki haka?
"Uhm..
Abba ya d'anyi murmushi, shikenan ina zuba ido"
Ya sauya zancen zuwa wani.
"Ya shirin jarabawa?.. Ki k'ara karatu kinji,?"
Ta gyad'a kai "To abbah"
"Yawwa Allah ya miki albarka."
"Amin Abb
ah"
"Ki turomin Bashir,"
To Abba.
Aranar bikin Auncle Abdallah, sun shirya duka 'yan gidan don zuwa wajen bikin.
Tayi kwalliya sosai tayi kyau cikin ankon bikin, tana cikin 'yan matan familynsu 'ya'yan yayyen abbanta mata, suna ta shan hira, ba,a cika
ba lokacin. Ita dai gabad'aya tunaninta yana ga ina zata sami waya ta kira Yusuf'?
Gasu 'yan matan dai yawancinsu suna da wayoyi.
Hirar makaranta suke sai kuma hirar
samari. 'Nasreen ce tace mata Kefa Hafsah baki da saurayi koh?
'Hmm, anta'bo mata ind
a yake mata k'aik'ayi.
Ta Kalli Nasreen d'in tace " kin tuna mini wallahi yau mukayi zamu had'u."
"Allah?
Hafsah tayi murmushi.
Nasreen tace
"So ki kirashi mana.. Oh ashefa baki da waya, ungo nawa kirashi."
Ta Karb'a "Thank you sisterrrh"
'Hello"
My Baby how are you?
"Am fine.
Nace, "Ka tawo ne?
"Yeah give me just a five minutes"
"Ok".
Sannan Yai k'asa da murya, cikin sanyi yace.
"My Baby"
"Yes..
"Please..
What? Inji Hafsah.
Ya d'an ja numfashi,
"Forget it.
Sai ta d'an rud'e.
"Please
tell me"
"No,ki barshi kawai.
"A,a nidai.."
Yai ajiyar zuciya.
Hum, Ok"
"Ina nufin kin shirya zuwana.?
"Hmm, dear sosai ma"
"Hmm, to me zaki bani please I need some thing special,.. Because kawai ni dai bani son nazo kina min wani abu!
"Dear menay
i kuma?
"Hmm nothing, saina zo."
"Ok"
Ta ajye wayar a sanyaye. Sauran sukayi shewa "Hahh Hafsah ana zuba love".
"Bari yazo muganshi ko ya had'u."
Tayi murmushi "Hmm, Zaku ganshi ne, but my Yusuf is a king dole ku gaidashi then kada wadda ta kalleshi
fiye da sau d'aya"...
Ta fad'a har cikin ranta, amma su azatonsu wasa take. Don haka suka Shek'e da dariya.
Hah kajita tab' k'anin namu zamu gaida?..lallai kina da tsaurin ido, Hafsah mun girme ki fa dukan mu"..
Haka suka cigaba da hirar su har lokacin
da Yusuf, ya kirata a wayar Nasreen cewa gashi nan'.
Ta mik'e harda k'ara murza powder..
Ya had'u sosai cikin irin shigar daya saba, na k'ananan kaya.
Yau Motar daya d'akko fara ce ta had'u.
Ya bud'e k'ofar motar, kallon ta yake cike da wani shauk'i ya
na mata murmushin shi dake k'ara adadadin sonshi a zuciyarta.
Ahankali ta k'arasa wajen shi. Ta sakar masa murmushi,
"Hi my dear!
Yai murmushi.. har da lumshe ido"
"You're welcome Baby"
Ta shiga cikin motar ta zauna.
Wani k'amshi na musamman, ne ya
ziyarci hancinta.
Yanayin taji ya mata dad'i fiye da koyaushe. 'Wato duk sanda take tare da Yusuf, tanajin wani abu na musammaman a tare dashi.. Bare kuma na yau ya nunka koyaushe. Bakinta taji yayi nauyi wajen kasa furta koda kalma 'You're welcome dear
' ne kamar yadda ta saba.
Ahankali ya juyo da kallonshi zuwa gareta, ya k'ura mata ido shima, yana karanta mata wani abu dake cikin zuciyarshi..
Taji wani nauyinshi.. Sannan kuma ta gaji da 'Silent' d'in da sukayi..
Ahankali ta kai hannunta saitin idanu
nshi ta yarfe su, kamar zata, tsone mishi idon..
Tad'anyi kamar ya furgita.
Yai mata wani 'Sudden smile' daya rikita mata 'yar nutsuwar tata, da k'yar ta samu tace, "Dear wannan kallon fa?
Ya lumshe ido sannan ya bud'e ya kuma zuba su akanta.
"Always
beautiful to me"..
I.. love..you!!
Ya fad'a, wanda motsin leb'enshi kawai ta gani ta gane me yake fad'a..
"Hum, tayi ajiyar zuciya, Ahankali ya mik'o hannunshi babu zato taji ya tab'a mata leb'enta na k'asa da d'an yatsanshi.. "I love your lips..!
Gaba
nta ya fad'i tsoro ya d'an kamata. Wurin, wuri ne na zirga zirgar jama,ah sannan kuma glass d'in motar ba bak'i bane '(Tinted')
Yaso ya karanci sauyin yanayinta cikin idanunta, amma ta d'an dake har da k'ak'alo mishi sassanyan murmushi, wanda iyakacinshi
kan leb'enta..
Wai duk a k'ok'arinta na gudun b'ata mishi rai..
π€
Shikuma yak'i cire hannunshi sai tafiyar tsutsa yake mata a kan leb'e.
π
K'asa k'asa take jiyo hayaniyar su Nasreen suna neman su, tayi saurin juyawa d'aya gefen ta wayance, ta kira 'Na
sreen d'in.
"Sister Nassy"
Cikin hayaniya Nasreen tace,
"Oh, kun gansu ashe"
Su hud'u ne suka k'araso suka gaisa da Yusuf,
"Yakake,
"Am fine,"
"Ya gajiyan biki?
Na'ima tace,
"No I yanzu aka fara.
"Hmm Gud"
Hafsah taji dad'in yadda ya musu sai
wani arahan murmushi yake musu.
Sautin kid'an da aka fara ne yasa suka, gudu.
"Hafsah sai kin taho kinga amfara".
"Okay sai na taho,"
'Nasreen ta lek'a kanta ta cikin glass d'in ta yi wa Hafsah rad'a a kunnenta.
"Ke irin wannan azababben guy haka??..
Kin kwaso babban kai fa.
'Suka tafa'
Hafsah taji dad'i an yabi 'Sahibul Khalbi'
π€£
Yusuf ya zaro wrapper na dollars ya mik'a ma Na'ima dake ita ce ab'arin da yake take'
"Take this kunyi lik'i dashi."
"Ta karb'a thank you."
'Suka ce suka tafi suna mur
na, suna jinjina had'uwarshi.
Acikin hall ana ta shagali,yayin da Hafsah da Yusuf, suke ta tsinkar fure...
Hira tayi hira, Yusuf ya kalleta yace.
Baby, jiya munyi waya da friend enki Basma, and ta fad'amin a week en da zakiyi graduation zatayi birthday,
so she asked me to attend."
Taji wani kishi ya toshe mata hanyar numfashinta,..
Basma kuma? Awanne dalili??.
"What's wrong with you Baby? Ya fad'a cikin kulawa.
"Hum.. Nothing"!
'Ta fad'a a share'
"Please tell me" ya d'an nuna damuwa.
"Hmm, haba d
ear, 'mene ya had'aka yin waya da ita..
"Hmm, oh sorry, she just called me, mun gaisa ne fa"..
Ran Hafsah ya k'ara b'aci jin wai Basma ce da kanta ta kirashi..
Ta juya kanta d'aya gefen..
Cikin taushin murya da k'aramin sauti yake mata magana.
"Pleas
e Baby calm down, just forget it.. Babu komai ne fa, I respect her because she is your friend, and she care about me!!..
Tayi saurin juyawa da mamaki afuskarta.
Cikin b'acin rai ta maimaita.
"Becouse she care about you.. Ok.. Ta fad'a tana girgiza kai.
"Am sorry dear I don't mean it, i mean she care about us"
"Hmm ta fad'a tana shirin bude ficewa daga motar.
Yayi saurin jawota ta dawo ta zauna babu shiri.
Ta juyo tana kallonshi, sai kuma tayi k'asa da ido, da suka had'a ido.
Ya girgiza mata Kai kan
shi,
"Please baby..
Ahankali taga yasawa motar key, ya ja ta da gudu suka fice.
Zuciyar Mama ta buga dam, ankira ta ne a waya bataji, cikin shine ta fito waje don amsa wayar. Kwatsam kuma sai ta ga mota ta fita da wata mai irin ankon bikin a gaban mota
r.. Haka kawai zuciyarta ta raya mata kada ace dai Hafsah, ce.
Da k'arfin muryarta ta furta innalillahi,!
Sannan ta kashe wayar.
Cikin rashin sanin abin yi ta koma cikin Hall d'in.
Acan tsakiyar filin rawa ta hango Nasreen tayi gurinta da sauri, ta jaw
ota, har Nasreen d'in ta tsorata.
"Ina Hafsah,?
Tambayar da ta k'wallah mata a kunnenta kenan, wacce tasa hantar cikinta kad'awa,..
Tama rasa k'aryar da zatayi tasan da 'Wijdaan ce (Yayarta) da tuni ta ninke mama a baibai..
Innalillahi, Hafsah ba bata
zance koh?
Ta fad'a a zuciyarta. To me zata cewa Mama,??.. Tana wajen wani suna zance ko kuwa??
ku bata shawara
ππΌ
ββ
ππ
*Hajeeyah Kareemerh ce*
ππΌ
[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β₯β₯β₯β₯
*ZAZZAFAN SO*
(Guba ne)
*A broken*
*heart story
*
ππ
Story and writing by:
*Karima Tijjani Mansur*
*(Hajeeyah Kareemerh)*
*Dedicated to:*
*Unique In Your Love Heart Members.*
Mmn Nussey
Ayush
Aysha Ibrahim rahmat
Ayshert D
*Thanks for your love.*
πππ
π
*23*
*Cikin*
in'ina tace "Am, um, Mama bamu ganta ba"
"Don Allah duba min ita" cewar mama ad'an rud'e.
Nasreen ta fita da sauri, ta nufi wajen parking d'in motoci har, tagama zagayenta bata ga motar Yusuf ba.. Ita bata kawo wani abu ba zatonta ko sun gama ne, Hafsah
ta koma cikin Hall d'in'
Abakin wajen shiga ta tarar da Mama. Ta tareta da tambaya, "Kin ganta?
"A,a Mama, banganta ba"
Cikin rud'u mama tace" Subhaanallah, to Ina Hafsah ta tafi ne?"
"Mama may be fa tana cikin Hall"
Cewar Nasreen.
"Na duba kowanne t
able bata nan."
Mama ta Kalli Nasreen sosai sannan tace "Nasreen baku ganta da wani ba"??
Cikin Nasreen ya kad'a. Tayi saurin girgiza kai,
"A,a mama, Nidai sanda kuka zo tana wajenmu, sai dai idan tare da bashir suka fita, saboda d'azu muna tare yace sa
i shiga store d'in opposite nan ya..
Bata k'arashe maganar ba suka hango bashir d'in na nufosu, yana k'arasowa mama ta tare shi da tambaya "Bashir baka ga yayarku ba?
"Na ganta"
Mama ta zaro ido.
"A ina??
Sai kuma yayi wani tunani,
"Oh mama na daiga
wata kamar ita."
Mama ta galla mishi harara "Kai bashir ka kiyayeni!?
"A ina ka ganta"
Ya d'an hau in'ina Um a.. a.. afa tiittin nan ne"
Ya fad'a yana nuna hanyar waje.
Cikin tsoro Mama ta furta
"In na lillahi wa inna ilaihiraji,un"
Nasreen ta yi
tsuru,
Mama ta jinjina kai sannan ta juya zuwa cikin Hall hankalinta a tashe.
Tana shiga kiran Abba ya kuma fitowa da ita, ta d'aga kiran ga mamakinta ce mata yayi ,
Amina ina hafsah"
Dam gabanta ya fad'i, am ta d'an fita daga Hall d'in"..
"Ina taj
e? Ya katseta da wannan tambayar..
Ta.. ta. tafi ne Nemo min ruwa".
Muryarshi fal da takaici yace "Ok gani nan zuwa zan kawo hajiya."
Cikin far gaba tace "Ok sai kun iso"
Idon Abba har wani ja yayi, Allah yaso Hajiya bata ga Hafsan ba. Shine ya hangot
a sunfito daga layin wajen bikin. Sunyi b'arin dama yayin dashi yake daga b'arin hagu.
Babu abinda zuciyarshi bata raya mishi ba na game da Hafsan, tsoro da fargabar abinda zai sameta suka cika shi. Babu shakka ba don da Hajiyah, suke ba babu abinda zai h
ana shi binsu..
"Hasbunallahu, Yake ta maimaitawa acikin zuciyarshi.
Yana sauke Hajiyar, ya kirata ta fito.
Ta karanci halin b'acin ran daya chanja yanayinshi sosai,
"Wato Sakacinki ya kai har tabar cikin gurin nan baki sani bako??
Da kalmomin da ya t
are ta kenan.
Wanda kafin ta gama tantancesu
Ya kuma jefo mata wata.
"Wallahi idan naji wani abu sab'anin tunani na, sai nayi mummunan sab'a miki.. "
Ya shige motar shi ya fizga da gudu..
Yabar Mama daskare a wajen.
Acan kuma Yusuf, bai tsaya ba sai
a wani wajen shak'atawa, tun a mota take son mishi magana amma tsoron gudun da suke shek'awa ya hana bakinta bud'ewa.
Da kanshi ya fito ya bud'e mata motar. Ta fito a tsorace, bata gama tsorata ba, sai da suka fito, ya kamo hannunta cikin nashi ya rik'e,
gam, ta dinga motsa hannunta da nufin ta k'wace amma ta kasa." Yana jin yadda take motsa hannun amma ya bagaras da ita, sai ma wani murmushin k'auna da yake mata... Haka bisa wajibi ta ta hak'ura, suke tafiya har suka isa wurin wasu kujeru, suka zauna.
Su
nyi shiru, yayin da ita ahankali take sauke numfashi,..
Ahankali ta bud'e baki murya ak'asa tace cikin k'aguwa..
"Please Dear me, me muka zo yi nan ne?
Ya zubo mata fararen idanuwanshi, please ki kalla nan mana kowa na kulawa da babynshi amma, mu always
kina had'a distance between us".. Please why?
Sai da ta sanya tunani da hankali sannan ta nemo inda zancen shi ya nufa... Alokacin tsoronta 'na ta baro Mama wajen party' ya gushe, sai taji alokacin ya dace tace wani abu da zai fahimtar da Yusuf, d'in man
ufarta akan soyyayyarsu.
Ta tattaro dukkan nutsuwarta, sai da ta kalleshi na fiye da mintuna 2, yayin da shima itan ya zubawa ido yana murmushin zaton yau buk'atar shi ta karb'u.
"Dear, ta furta ahankali.
Ya d'aga mata gira.
"Yess"
"I don't want to hu
rt you.. Don Allah mu daina maganar irin wannan relation, please let it be in our feature'..
Ya kalleta da alamar tambaya In Our feature?.. When ?
Cikin k'warin guiwa tace "I mean when we got married."
Yayi wata dariya wacce ita bata ga amfaninta ba.
"
Hmm, baby you're talking about long time' let me tell you 'honest to God "I CAN'T WAIT".. So please allow me to get a solution to my self... Yai k'asa da murya, "Baby i promise to marry you but In sha Allah I will never beg you again!"..But kome ne ya faru
kinsani kece kika ja...
Ta d'anyi shiru cikin nazarin maganarshi, ta kalli agogon hannunta, 5:30pm,
Ta mik'e da sauri, "Please let me go,.. "No, ki bari sai anjima mana.
Hankalinta gaba d'aya yayi can tace "No please let me go. And please dear when wi
ll you come to meet Abba"?
Yai murmushi hmm, Im afraid, but i will tell you soon."
Ya taso ya biyota ahankali suka fara tafiya..
"Baby ki karb'i wani wayar mana, i miss your goalding voice."
Ta d'anyi murmushin takaicin rashin wayarta, "No thank you de
ar."
Badon tsoron Abba ba babu abinda zai hanata karb'a
Ya bud'e mata motarshi, ya mata alama ta shiga.
Ta girgiza kai
"No barni na tafi"
"Please baby ki shiga na maidaki"
"No thank you.
"Ok,
"Please ki kirani idan kinje school."
"OK,
Ya rakata
bakin titi, ta shiga mota sannan ya juya don shiga motarshi ya tafi.'
Tana fara tafiya a Napep d'in, taji fad'uwar gabanta ya tsananta. Allah yasa kada mama ta lura bata nan.
Tana isa ta fito ta bashi kud'in.
Ahankali take takawa, har cikin Hall d'in.
Da Amatullah ta fara cin karo, wacce ta tsoratata da cewa, "Hafsah, wai ina kika je ne? Mama sai Nemanki, take." "Innalillahi da gaske?
"Wallahi yanzu ma ta kuma fita nemanki."
Hafsah tayi shiru, amatullah ta ja hannunta suka yi ciki tana cewa, "Ansha
rawa babu ke".. Har amarya da ango sunzo.
Filin rawar suka shiga 'yan matan family da samari anata chashewa."
Itama ta shiga akayi da ita, bashir ya matso dai dai kunnenta "yaya, wallahi Mama sai nemanki take, wai ina kuka fita?..nima na ganku fa!
tayi
shiru kawai don bata da abin ce mishi.
Wajen mintinta 20mins, da dawowarta mama ta dawo. Tana hango ta tazo ta finciko ta, suka yi waje.
Mari Maman ta wanka mata.
"Ina kika je?
Ta rik'e kunci. Tayi shiru..
"Bazaki fad'amin ba, Mama ta fad'a tana shiri
n k'ara mata wani marin."
Cikin kuka ta ke mata bayani
"Banje ko ina ba"
"K'arya zaki yi min"?
Wallahi Hafsah ki shiga hankalinki zan tattaka ki anan wajen.."
Haba Amina, menene nayin hayaniya a nan wajen, ai bai dace ba."
Haba yaya wannan yarinya
r idan kinga maganar da take d'akkomin sai kin tausaya min, ya zata dinga ja min laifi a wajen sa..
"Ya isa haka,.. Ta matso ta dafa kafadar Maman, kiyi ha'kuri kuje gida sai kiyi mata fad'a Allah ya shirya mana su."
Aunty Nafeesah ce 'Yayar Mama' wacce
su Hafsah ke ce mata (Maman ya Nazeer,) daga ita sai baffa usman abbansu (Amatullah) sai Maman su Hafsah.
'Tana aiki ne a 'Ministry of women affairs' sannan malama ce