Showing 36001 words to 39000 words out of 132482 words
yake yi na farincikin ganinta cikin sauk'i.
Cikin tsoro ta k'araso babu ko sallama bare sannu da zuwa ta fara mishi magana cikin tsoro, " Haba dear kafa san abba ya hana, yanzu ni aikena akayi".
Ta fara tafiy
a, gudun kada Tsautsayi yasa Abba ya gansu.
'Shima binta ya fara yi abaya, ta tsaya, sannan ta d'an juyo ta kalleshi, shi kuma ya hard'e hannayenshi a k'irji,
"Please ka daina bina kaji, ka tafi"
"No, bazan tab'a tafi ba, zan raka ki ne"
Tayi shiru, s
ai kuma ta cigaba da tafiya, shi kuma ya cigaba da binta har zuwa gidan da zata.
Ta ca ke a k'ofar gidan, shima ya tsaya yana fuskartata, ahankali ta fara magana.
"Dear please Meyasa kazo?
"Hmm, baby ko welcoming nawa biki yi ba kin namin abu kamar baki
son ganina koh"?
Tayi shiru, sai taga rashin kyautawarta'
Atak'aice tace "Am sorry you're welcome dear, please ka daina cewa bana farinciki da ganinka,.. Kawai ina tsoron Abba ne, yanzu ma Allah ne ya sa mama ta aikeni, da aikawa zakayi kirani koh? Ya j
ingina kanshi yana murmushi "Of course"
Ta sauke ajiyar zuciya, Ok"
Suka d'anyi shiru sannan yace am baby nazo ne muje party kinga nan da one hour ne za,a fara."
Ta d'ago ido ta kalleshi suka had'a ido ya kashe mata ido da'ya.
Ta girgiza kai baby nace
maka bazan je ba fa".. Kuma nace kada kaje kaima please,"
"Hmm, Meyasa?
Kawai bana son kaje, ta fad'a tana d'an had'e rai"
Yai dariya, "Haha ke dai kada kije, amma, ni zanje"
Sai taji maganar ta b'ata mata rai'
Ta jinjina kai,
"Ok thank you"
Ta shig
e cikin gidan ta barshi tsaye'
_'Ni ko nace Hafsah dama Yusuf na yin laifi'_
π€π
'Tayi sallama sanan ta shiga cikin falon gidan, bayan sun gaisa da matar, ta bata sak'on sannan ta fito.. Yana tsaye har lokacin, yana ganinta ya nufota "please baby,
kizo muje."
Ta yi mishi wani kallon tuhuma "No bazan je ba, ka wuce kawai"
Yai ajiyar zuciya "Hmm, ok,"
Ta fara tafiya, shikuma ya biyota don dakko motarshi dake k'ofar gidan su'
Ta juyo ta d'an tsaya ta kalleshi, sai b'acin ranta ya k'aru, taga ya ma
ta kyau sosai, to meye na dole sai yaje wannan party?
Cikin b'acin rai tace mishi, tunda kace sai kaje, to kaje d'in, kuma kada ka min magana a hanya'.. Sannan na gode da abinda kayi min."
Ta na kaiwa nan tayi saurin wucewa ta barshi.
"Hafsah..baby.."!!
Yai ta kiranta amma taki koda juyowa, bashi da zab'i illa ya bita a baya.
'Tafiyar kurame sukayi har zuwa gidan su Hafsa. Ya tare mata hanyar shiga ita kuma ta tsaya cikin fushi da kuma tsoro tana kallonshi, cikin nutsuwa yace,
"Am sorry baby, kiyi ha'
kuri don Allah".. Basma is important to us, ki bari naje please"
Takaici ya rufeta, ta d'aga mishi kai, kawai, wanne irin hali ne dashi, tana nuna mishi bata son abu amma shi kuma ya dage yana wani nuna mata important'
Ya d'an matsa mata ta rab'a cikin g
ate d'in, ya kirata a hankali "baby"
Ta kalleshi da ido kawai, ahankali yace "Bye Bye"
"I love you" sannan mata sassanyan murmushi wanda ya tsaya mata a rai har taji ya sakko mata da k'wallar kewa da kuma kishi'.
Ta d'aga mishi hannu kawai duk da tana j
in zafin shi shima ya d'aga mata suka d'an b'ata lokacin kallon juna, sannan tunanin kada Abba ya zo ya ganta, ya fargar da ita ta wuce ciki babu shiri.
Shi kuma ya shige cikin motarshi cike da nishadi'..
*Hajeeyah Kareemerh ce*
ππΌππΌππΌ
[1/1
1, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β₯β₯β₯β₯
*ZAZZAFAN SO*
(Guba ne)
*A broken*
*heart story*
ππ
Story and writing by:
*Karima Tijjani Mansur*
*(Hajeeyah Kareemerh)*
*Dedicated to: Unique In Love Heart Members*
*Much of love to you:*
π
ππππ
*"My Namecy ina yinki irin sosai d'innan fa,(KARIMA TIJJANI ADAM")* *Kina k'aunar wannan novel.. Allah ya kawo mj na gari musha biki..*
ππΌππΌππΌππΌ
π
*28*
*Ba* wajen partyn Ya nufa Kai tsaye ba. Don sai k'arfe 7
:00pm za,a fara. 'Dama yazo ne da niyyar idan yazo su d'an fita shak'atawa daga nan sai su wuce wajen partyn.'
'Sai daya gama yawonshi, sannan ya nufi wajen partyn, gefe guda kuma da kewar Hafsah zuciyarshi. 'Yana jin dama da ita zasu je.'
'Hall (D'akin
taro) ne mai d'an girma, wanda yasha decoration, an sanya kujeru da table aciki. Ya tsaru kuma yayi kyau sosai.
'Yawancin wad'anda suka halarci taron, matasa ne, maza da 'yan mata.. Anyi shigar peach colour da blue, sunyi kyau sosai.
'Anata surutu, ga ku
ma kid'a da yake tashi na slow music. 'Har zuwa lokacin da ita uwar gayyar ta iso, ita da wata k'awarta 'Jalilah'..
'Daf da zasu shigo cikin hall d'in ne, aka tsaya da kid'a, sannan 'MC' ya sanar da isowarta.
'she's coming, she's approaching, she's arou
nd the corner.. The big girl all over this hall.. 'Akayi tafi.. Sanan ya d'ora..
"I mean the one whose today is her day.. whose every one attended this party in honour of her... "Basma Yunus is coming...
'Akad'auki ihu da tafi.
'Ta had'u sosai doguw
ar wasu riga da (gown) wanda aka yi mata wata katuwar tsaga har zuwa guiwa, tayi kitson attach, tasha kwalliya sosai tasa dogon takalmi, suna rik'e da hannun juna ita da k'awartata da tasha wani makeken bak'in glass a fuskarta..
'Takowa suke cikin yauk'i
da k'warewa, lokacin kuma, DJ ya saka musu Wak'ar 'Romantic' ta ('Korede Bello') har suka isa wurin da aka tanada domin zamansu..
'Daga nan ne kuma aka fara, gabatar da komai, ancashe sosai, inda Yusuf ma ba,abarshi a baya ba. Ansha rawa sosai.. Sannan ak
a nemi da ayanka cake, Mc ya fara sanarwa cewa, 'Hafsah itace zata taya Basma yanka cake'. Sunanta yasha kira a wajen, a matsayin best friend d'in Basma' (wannan tsarin Basma ne)
Shiru babu Hafsah.'
'Mc ya bud'e murya yana cewa, 'muna bada hak'uri bisa
ita wadda ake magana, bata k'araso ba..
'Yusuf ya mik'e cikin takunshi na kwarewa, ya nufi wajen Mc, ya mishi rad'a a kunne. Sannan Mc ya maida speaker abaki ya fara magana cikin k'arad'i.
"Am tabbas naji
dad'i kuma wannan shi ake kira da 'True Love'..
'Don Allah atafa mishi, nan aka hau tafi akan abinda basu san ma me akayi ba.' ('Duk cikin turanci ake magana')
'Bayan tafin ya lafa ne, Mc ya fara yi wa yusuf tambaya, kamar haka' (ya kara mishi loud speaker')
'What's your name'?
My name is Yusuf 'Bash
ir Imam'..
You're...??
Hafsah's
Boy friend.. Yusuf d'in ya amsa,
Nan guri ya cakud'e da tafi.. Da ihu.. Mc ya cigaba, " you came to.. ??"Represent my girlfriend who's the Basma's best friend."
Yusuf ya kuma bada amsa, nan aka hau tafi..
'Mc yace '
wato dai uzuri ya tare wannan k'awa ta basma saboda haka ta turo jaruminta, domin ya wakilceta, "kaii don Allah atafa mata.. Aka d'auki tafi babu k'ak'kautawa, fiye da minti biyu sannan akayi tsit kuma. A lokacin aka kuma gayyato wasu k'awayen basma su biy
u, d'aya gefen Yusuf d'aya kuma gefen da Basma take.. Basma ce ta rik'e wuk'ar sai tattausan hannun Yusuf akan nata wanda hakan ya k'ara mata jin nishad'in taron. Sai kuma hannayen sauran k'awayen nata..
'Aka fara k'irge 1,..2,..3,..4,..5, sanan aka yanka
cake en
π
wanda aka rubuta 'HAPPY BIRTHDAY BASMA'
'Suna gamawa aka kuma rud'ewa da ihu da tafi, inda DJ ya saki Wak'ar 'Happy birthday to you..' Yusuf ya yanki' wani madaidaicin cake ya saka mata abaki.. 'Aka hau yi musu tafi.. Daga nan nan aka cigaba da
shagali, aka cashe sosai. Yayin da Yusuf ya fita domin d'akko gift d'in da zai bayar daga motar shi.
'Bayan an tsagaita da rawar, ne aka fara gabatar da gift ga Basma.
'Ta samu kyautaka da yawa tun daga kan greeting cards, zobuna, agogoba, da sauransu,
bayan kowa ya gabatar da nashi ne, aka nemi Yusuf daya gabatar da nashi. Gurin yayi tsit ana zuba idon me zai bayar...
'Suna tsaye shida ita suna fuskantar juna, yayin da idanuwan kowa ke kansu sai mai camera dake aikin d'aukarsu, sai kuma wasu daga cikin
mutane dake faman d'auka a wayoyin su.'
'Mc ya juya ga Yusuf ya kara mishi abin magana, sannan yace, "Your words to Basma"..
'Cikin muryarshi mai d'adin sauraro da turancin shi, 'wanda ya kasance irin na 'yan asalin yaren, 'yace:
"Happy birthday,.. W
ish you long life and prosperity'.. Happy birthday once again our friend...
'Taf Taf, aka d'auki tafi..'
'Sannan ya mik'a mata wani greeting cards da aka rubuta,
_'On your birthday I wish you much pleasure and joy;_
_I hope all of your wishes come t
rue.._
_May each hour and minute be filled with delight,.._
_And your birthday be perfect for you'!_
_'Happy birthday to you'.._
'Basma ta sa hannu biyu ta amsa, tana murmushi, sannan..ya ciro wani akwatun zobe sai walk'iya yake, daga aljihunshi ya m
ik'a mata, shima ta amsa, akayi musu tafi, ahankali yace mata 'This is from Hafsa' .. Sai Basma taji wani abu ya tsarga mata a zuciyarta mai kama da kishi..
'Kafin k'wak'warta ta dawo dai dai, tafin daya karad'e cikin Hall d'in ya fargar da ita, ta mayar
da hankalinta kan Yusuf dake, mik'o mata kwalin wayar 'iPhone' ta zaro ido sosai babu shiri ta amsa cike da tsakanin farinciki, wanda kafin Yusuf ya farga ta rungume shi cikin nuna jin dad'inta.. Nan kallo ya koma kansu, kowa a wajen da abinda ya ke sak'aw
a, wasu na ganin ta burgesu, inda wasu ke ganin abin 'ban-barakwai', 'tunda wai shi d'in ba sunan saurayin basman yake amsawa ba, (Saurayin k'awarta ne') tambayar anan shine wane irin k'awance suke??...
'Tunda jikin su ya had'u, kowannensu tunane tunane s
uka had'arwa zuciyarsa..
'Ita Basma jinta tayi cikin wata duniya, da har ta manta gaban jama,ah suke.. Sanan tanajin aranta ta kusa samun Yusuf koda kuwa ta wannan hanyar ce!
'Shiko Yusuf abinda zuciyarshi take karanta mishi shine, 'wannan abin ne kawai
ya rasa a wajen Hafsah, amma gashi a karon banza wata dake amsa sunan k'awarta tayi mishi, wai kawai don nuna jin d'adin kyautar daya mata, kuma a gaban jama,ah babu tsoron komai..? Kawai sai zuciyarshi ta shiga kokonton anya ma kuwa Hafsah na sonshi'..
'
Sai ya fara kushe tarban da ta mishi ranar 'Graduation' d'inta. Domin tun ranar ya zaci samun haka daga gareta, idan ya mata kyautar bajinta, wacce ke cikin ledar daya bata.
'Niko nace, 'Yusuf ba sai idan hafsan, tama San meke ciki ba!'..
π€
'Tafin ya ts
agaita yayin da Basma ta sakeshi a hankali, anan ne kuma aka saka musu Wak'ar da zasu cashe shi da ita, sunyi rawa sosai irin wadda ransu keso, kuma yanayin wayewarsu ta yarda da ita..
'Daga k'arshe dai, taro yayi wa kowa dad'i aka tashi ana nishadi kamar
kada a tashi, wajen k'arfe tara na dare, sanan aka watse, sai 'yan tsirarun k'awayen Basma sai Yusuf da wad'anda baza,a rasa ba. An tattara komai na gift d'in driver daya kawo basma ya tafi dasu zuwa gida.. Yusuf ya d'an ya fitota suka d'an keb'e, ya fara
bata hak'urin rashin halarta hafsah, har yana mata k'aryar cewa Mamanta ce babu lafiya. Basma ta d'an rage fara,arta da taji zancen Hafsah, abinda bai sani ba shine ita ai dama haka take so,' ta d'an daure tace mishi "Ok no problem'.. Ya d'aga mata kai sa
nnan yace "shi zai tafi,"
ta kur'a mishi ido, 'Wanda shi kuma yayi mamakin kallon, har mamakin ya bayyana akan fuskanshi, sai ta kama kanta..
'Babu kunya tace mishi to su wuce mana, ya sauke su ita da k'awayenta tunda drivernta ya tafi yace mata..
"No p
roblem"
'Suna tafiya cikin sassanyar motar tashi wanda sanyin AC ya sanyaya ga daddad'an k'amshi. Yanayin yana wa basma dad'i sosai, ji take bata tab'a yin irin wannan farin cikin ba tun da take a duniya.. Komai yanda ta so yakasance a birthday d'in haka
ya kasance, 'dama cikas d'in shine zuwan Hafsah , kuma cikin sa,a bata zo ba.'
'Ita ce agaban motar sai kuma k'awayenta uku a baya, guda d'aya ce 'yar makarantar su wato 'Aysha daheer' wacce gulma ta sa ita ma ta tsaya har aka tashi, don so take ta kaiwa
Hafsah cikakken bayani tun daga farko har k'arshe.. Shiyasa tana ganin su basma sun shiga motar Yusuf itama ta biyosu ta danna kai ciki, tace itama a sauke ta, tunda duka hanya ne'. Da yanayin Basma aysha, ta gane bataji dad'in hakan ba, amma ta share domi
n ganinta ba zai hana ta cika manufarta ba ayau.' Hakan basma ta sa aranta.
'Slow music ne ke tashi, sai hira jefi jefi da k'awayen basma na kusa da Aysha keyi wanda ko kallon juna basu yi ba, kasancewar babu sanayya a tsakaninsu sannan kuma kowa naji da
kanta.. Aysha ta d'akko wayarta tana dannawa, amma ta kasa kunnenta sosai don jiyo abinda basma ke fad'a wa Yusuf.'
'Shi dai tuk'inshi kawai yake domin sauri ma yake ya je gida ya fara shirin zuwa club, domin zuwanshi gurin partyn nan da kuma abinda basma
n tai mishi ya saka mishi son halartar club d'in, ko ya samu wacce zasu jone, a daren.
'Cikin kashe murya Basma ta fara mishi magana, idonta na kan hannunshi dake tuk'i... Gaskiya na gode sosai fa' hankalinshi na kan titi ya bata amsa, "Kada ki damu aike,
k'awan Hafsah ce"
Sai ta ji d`acin maganar aranta wato shi komai sai ya sako Hafsah aciki?.. Sai ta chanja hirar da cewa, "Gaskiya ka iya driving sosai. Yai murmushi sannan ya ce "Thank You"
Tayi wani fari wanda shi baima lura ba, sannan tace "Hmm, am y
anzu ne kam dai dai time en da daddy na yace nima zan koyi driving"
Yace "Is good" ba tare da koda ya kalleta ban, domin shi baya buk'atar surutu a lokacin.. Don idan yana tuk'i baya son a mishi magana..
Ita dai Aysha idonta na kansu, yadda zata fi fad
'awa Hafsah komai dai dai..
'Tayi mamakinshi shi da basman. Hira basman ta dinga d'an janshi da ita wanda ya k'ara bayyana mishi tabbas ita ce tsarin rayuwarsu yazo d'aya, wato hirar club da sauransu.
A'haka aka iso inda Aysha zata sauka ta musu godiya t
a wuce cike da mamakin abubuwan.
'Sai da suka sauke kowa sannan yusuf ya kai basman gidan mamanta, wai sai ta buk'aci ya shigo su gaisa, da yaki' ya nuna mata yana sauri ne, amma ko me ya tuna oho sai ya wuce suka shiga'
'Wata hamshakiyar mace ya gan
i taci ado sosai ta hakimce akan kujerar falon, suna shiga Basma ta fad'a jikin ta, "Mummy wallahi duk na gaji fa!"
'Matar tayi murmushi "oh sorry baby ai kece kun ja abin da yawa. Ta maido da kallonta kan yusuf dake zaune shima yana kallonsu yana murmush
i, "mum good evening" how are you? "Am Fine, how's family" they're fine. Gud'
Ahaka sukayi gaisuwar tasu, sannan ya mik'e tare da cewa "Gud night"
'Ta sakar mishi fuska sosai tana cewa "Ok bye bye ka gaida Mum"..
'Ita dai fa sun gaisa ne kawai, amma ba
ta san alak'ar su da Basma ba, amma taji aranta yayi mata, kuma duk da bata barin 'yarta kula samari to tabbas zata iya barinta dashi domin daga ganinshi d'an manya ne'..
'Basma ta mik'e ta bishi sukayi sallama, wannan karon har da rik'e hannunshi su gais
a, ya tsaya shiru hannunshi cikin nata yana nazarinta sosai, tuni wani abu ya tsarga mishi cikin zuciya, ya zare hannunshi tare da yi mata murmushi, ya d'aga mata hannu alamar bye-bye ta tsaya har ya shiga mota tana kallonshi, ta saki ajiyar zuciya a hanka
li tana fatan Allah yasa sak'onnin data aika mishi ayau sun isa, kuma zasuyi tasiri yadda take so...
π
Muje zuwa dai..
ππ»ππ»
*Hajeeyah Kareemerh*
π
[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β₯β₯β₯β₯
*ZAZZAFAN SO*
(Guba ne)
*A broken*
*heart story*
ππ
Story and writing by:
*Karima Tijjani Mansur*
*(Hajeeyah Kareemerh)*
*Dedicated to: Unique In Love Heart Members*
π
*29*
*Lokacin* da Yusuf ya bar Hafsah kuwa tunda ta shiga gida jikin ta yayi sanyi, kawai sai taji tana
buk'atar kad'aici.
'So take kawai ta keb'e tayi kuka, amma tana shiga gida bayan ta bawa mama sak'on ta juya da nufin wucewa d'aki, Maman ta kirawota, hakan yasa
tayi saurin saita yanayinta ta dawo ta zauna, Maman ta kalleta cikin ido, sannan tace, "Ki j
e ki d'ora mana abinci kinji." Babu yadda ta iya haka ta mik'e ta nufi kitchen d'in, gabanta sai fad'uwa yake haka kawai takejin zafin Yusuf, saboda kafewa da yayi sai yaje Birthday d'in.. Sai wajen ana kiran magriba ta kammala, sannan tayi sallah, lokacin
kuma Abba ya dawo, hakan ya tilasta mata fitowa falo ta zauna don ta lura baya son ganinta cikin d'aki idan ba lokacin bacci ba.'
'A dining sukayi dinner d'in, sannan 'Abba yace ayi musu tatsuniya, yana murmushi yace "Mama ce yau zata fara yi musu."
_('
Abbansu Hafsah yana da wani ra,ayi: 'Wato ba koyaushe yake barin su kalli TV ba')_
Maman tayi dariya, sannan fara yi musu, ta tsuniyar "Na goma" duk sun nutsu suna sauraronta, har da Hafsan itama, sai da ta gama, Abba yace Hafsah tayi musu, tayi d'an mu
rmushin kan leb'e, sannan tace, "Abba bashir yayi mana, ni sai na tuno wacce zanyi"
'Dukansu suka hau yi mata dariya, suna tsokanarta wai ta kasa.'
'Ita kuwa d'adi taji don sam batajin yin magana mai tsawo ko sauraron wani dogon zance a lokacin, sai da s
uka gama lokacin kuma baifi k'arfe takwas ba sannan Abba ya kunna musu