Showing 15001 words to 18000 words out of 132482 words
/>
ππ
Story and writing by:
*Karima Tijjani Mansur*
*(Hajeeyah Kareemerh)*
*Dedicated to:*
*Unique In Your Love Heart Members.*
*K
hareemerh Naji daku:*
ππΌ
π·
Sumayya hadi(tauraruwar mace group)
π·
Zulaihart (kundin novel group )
π·
Khadeejah (kundin novel group)
π·
Umme marafa (sirrin mijinki..grp)
π·
Fateemah (jidda Tijjani novel)
π·
Maman afnan (zazzazan so nvl grp)
π·
ZEE Aliyu (
Zazzafan so nvl grp)
π·
Aeeshart Umar (zazzafan so nvl grp)
*Am proud of you Masoya sune komai*
ππΌππΌ
π
*14*
*"Sannu* da zuwa"
Mama tareshi dashi ta mik'e ta karb'i jakar shi.
Baiyi Magana ba akan wayar duk da yanajin ringing kuma yasan ban
a wayar Mamansu bane. Yaran ma sannu da zuwa duka yaran suka mishi.
"Abba Sannu da dawowa"
Cikin sakin fuska yace musu
"Yawwa sannunku koh"
Suka shige falon Mama.
Yaso yace mata wacce waya ce take ringing a 'Main parlour'? domin baiga alamar anyi bak
'i ba.
'To sai kuma wani abu ya d'auke hankalinshi gaba d'aya..'
β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯
Basma ta d'auki wani salo na yawan zuwa gidan su Hafsa, suyi ta hirar su. Dama ita ba wasu k'awayene da ita ba, Jamila ce kawai..
Kwanaki sun shud'e, har su Hafsah sun kom
a makaranta, Yanzu tana Aji na k'arshe a secondary wato SS 3.
Wanda tun ranar da suka had'u da Yusuf, agidan su Basma basu k'ara had'uwa ba. Sai dai waya ce koyaushe suna yinta duk dare da kuma sanyin safiya..
Hafsah sosai takan tsaya tayi tunani akan so
yayyarsu da Yusuf..
Dole ne ta kirashi da 'First Love' d'inta (Saurayinta na farko) ita dai tasan ko ada bata da saurayi, irin soyyayyar nan ta makaranta da akeyi da class mate duk batayi kwata-kwata.
Shiyasa take jin wani abu na musammaman game da Yusuf
.
Misali aduk randa bai kirata ba sai ta tsinci kanta cikin kewa da damuwa, sai taji kamar ma bata da lafiya.
Ko tunashi tayi sai
taji wani nishadi a tattare da ita.. Sau da dama Mama tasha kamata tana murmushi ita kad'ai, idan ta tambayeta "Ke lafiyar
ki?
Sai ta ce mata "Hmm Mama babu komai."
Mama ta kance "Allah ya shirya"
Hafsah na ayyanawa ('imagine') kanta irin rayuwar da zasuyi da Yusuf idan sunyi aure..
Ko da a makarantar boko idan ana hira, irin ta aure kamar yadda 'yan matan yanzu kanyi, (mu
samman yara 'yan secondary)
Takan nuna ra,ayinta akan Miji mai kula da matarshi ('Caring husband') a ra,ayinta bata son Namiji mai nuna halin 'ko-'in-kula' (I don't care attitude).
Lokacin suna tare da Jamila.
Wata rana Jamilar ta tab'a d'aukar Diary (N
a Hafsah). Da yake Jamila akwaita da son bincike da kuma neman sanin duk abinda bata sani ba musammaman akan harkar 'Gayu'.
Hafsah wai me kike rubutawa anan ne??
(dake lokacin a yarinta ne) kuma ba wani abu ne cikin Diary d'inba banda shirme irin na yar
inta. Hafsah ce mata tayi
"Ki bud'e ki karanta mana"
Jamila ta hau bud'e Diary d'in page by page.. Abubuwa take gani kala-kala aciki kamar:
*"My first-day at school*
To day is the first day of my secondary school..
Wani shafi (page) daya burge jamila
shine Wanda taga an rubuta..
*I WANT MY FEATURE HUSBAND TO BE...*
Beautiful, Tall, and Mid obese.
'Colour of dressing: English wears..'
Behavior: I want him to be: Humble, caring, sociable, Cool-temfered and Good- hearted,
That would scriface everyth
ing to me!
*And then "Wanda baxai zai min kishiya ba!*
π
And I want to him to always say 'I love you'!
Jamila tayi dariya
Hahh Hafsah kenan Allah ya baki"
"Amin Jamila.
"Ni fa kafin ma in aure ka sai na tantanceka"
Jamila ta kalleta "Koh?
Na tsan
i 'Mugun Miji'
Wallahi biki ga aunty na yadda mijinta ke mata wulak'anci ba!
"Allah ya bamu nagari" inji Jamila.
"Amiin. Aini kullum nayi sallah sai na rok'i Allah ya bani Miji na gari." inji Hafsah.
(Yana da kyau ga kowacce budurwa ma rok'i Miji na ga
ri wajen Allah SWT) # khareemerh.
Hmm Hafsah ki bani wannan littafin mana. Tana nufin Diary d'ina.
Kai Jamila ai nawane sai dai in munje store da abbanmu zan d'akko miki in sha Allah..
"Au d'akko wa ake"?
"Kiji ki, I mean I will bought it for you"
"Au
nagode sosai Hafsah.
Aminci sosai Basma da Hafsah sukeyi yanzu, wanda kowa acikin ajin yake mamakinsu.
Wata ranar Asabar Mama tasa Hafsah ta shirya taje gidan 'Hajiyah' wato kakarsu ta wajen uba. Ta dad'e bata je gidan ba.
Kwana d'aya zatayi ta dawo.
A unguwar ja,en gidan yake ta shirya tun wajen 11:00am.
Hajeeyah Amina dattijuwa ce 'yar kimanin shekara 70. Tana da halin dattako, Shiyasa da wuya ka ganta gidan d'anta (Abbansu Hafsa) tana da kawaici bata saka baki a cikin al,amransu. Sai dai hakan bai
hana idan taga b'arna ta nuna musu hanyar gyara ba.
Fara ce ita, kyakyauwa da 'yar furfura akanta. Tana da tsafta, kuma ita kad'aice a gidan nata, sai wata yarinya me mata aiki sai kuma autanta dake shirin yin aure nan da wasu watanni wato k'anin abbansu
Hafsah 'Auncle Abdallah'
Hafsah tayi sallama cikin falon da Hajiya ke zaune.
'Wa alaikumussalam da Hafsah na"
Hafsah ta shiga cikin falon ta ajye Jakarta a gefe.
Ta zauna a k'asa Hajiya na kan kujera.
"Hajiya ina kwana"
Lpia lau Hafsat.
"Kece yau a
gidan kenan?
"Gaskiya kin rabu da zuwa kwana biyu"
"Saboda school shi yasa"
"Eh hakane kuma"
"Ya Mamantaku da sauran k'annen naki?
"Suna nan lpia lau suna gaisheki."
"To madallah"
"Ki shiga ciki ki ajye jakar taki mana"inji Hajiyah.
Hafsah ta mik'
e ta d'auki jakarta ta shiga wani d'aki dake falon.
Katiface shinfid'e a daki'n kawai.
Ta ajye sanna ta cire mayafinta ta fito.
Hira suka d'an farayi da Hajiyar.
"Nace ko kuna dai yin k'okari a makaranta Koh?
Hafsah ta d'anyi dariya
"Sosai ma Hajiya
"
"To Allah ya taimaka"
"Ni nafi son ma kiyi karatun likita."
"Hah ai Hajiya ni ba a science class nake ba, sai dai bashir, shine ma yake son ya zama Doctor"
"Hajiya ta kalleta to ke me zakiyi?
"Law zan karanta"
Menene kuma haka?
"To lawyer zan zama
!
Hajiya ta harareta "Ke dahalla bana son shirmen banza mak'aryaci ya kike so ki zama ?
Hafsah ta Shek'e da dariya.
Hajiya lawyer fa ba mak'aryaci bane"
"Ke rufe min baki."
Shi Habibun (Tana nufin Abba) ne yake so ki karanta wannan karatun k'aryar ko
me?
"A,a ni nakeso dai Hajiya..
"To kwa idan na isa bazakiyi ba.."
Hafsah ta k'unshe dariyar ta. (Wannan rigima ta Granny ta fad'a a zuciyarta)
Ni ko sanda Hamidu (kakan su Hafsah) ya fito zai aure ni, dama ya gama sakandara (Secondary), da yace min k
aratun 'Loya' (Lawyer) zai cewa nayi indai yayi na fasa aurenshi.. Shine fa ya fasa ya koma Malamin makaranta..
"Hahh,Gaskiya Hajiya kice kin ja mishi class"
π
"Ke ja,ira fad'i da Hausa muji"
Cewa nayi
"Ashe tun da ma 'yan mata suna juya saurayi?
Gida
nku kin d'auka muma Irinku ne.. Saiki ga yarinya ta na bin saurayi unguwa don rashin kamun kai.. Mu ada ba sai yazo nak'i fitowa ba ma, kuma dole ya aikomin da kud'in zance!!.. Ku ko yanzu da ko kwandala basa baku??
π
Hafsah tayi dariya
Hajiya ai yanzu b
a da bane..
"Kyaji da shi dai ni dai ki kawon shi murmushi gaisa.."
Hafsah an tab'o mata inda ke mata k'aik'ayi '.
Ai Hajiya yau ma zai zo gidannan.
"Au haba"?
"Yayi kyau ai"
Tashi kije kitchen akwai farfesu ki d'akko ki ci.
"To Hajiya."
Da daddar
e Hafsah tayi kwalliya sosai saboda zuwa da yusuf zai yi..
Hajiya ce harda bata turare ta fesa..
"Ku dinga sa turare sosai, saboda maza nason k'amshi."
"Kin ganki yanzu kin yi kyau sosai, shiyasa kike burgeni bakya yin kwalliyar nan ta aljanu da kuke"
Hafsah tayi dariya "Gayu ne fa hajiya"
"Ke ina wani gayu?
Ungo saka kwalli sai ku dinga barin ido fari fat"
Hafsah ta karb'a tasa.
Lokacin kuma wayarta tayi k'ara alamar Yusuf ya iso kenan..
INA FATAN KUNA JIN DAD'IN WANNAN LITTAFI *ZAZZAFAN SO*
DOMI
N COMMENTS KO GYARA KO NEMAN K'ARIN BAYANI 09072802875
*HAJEEYAH KAREEMERH CE DAI*
ππΌ
[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β₯β₯β₯β₯
*ZAZZAFAN SO*
(Guba ne)
*A broken*
*heart story*
ππ
Story and writing by:
*Karima Tijjani Mansur*
*(Haj
eeyah Kareemerh)*
*Dedicated to:*
*Unique In Your Love Heart Members.*
*MUCH OF LOVE TO YOU MY AUNTY Maryam Adam Gid'ad'o. (MAMAN ASLAM) ALLAH YA RAYA SWEETIE*
ππΌππ
π
*15*
*Ad'akin* Auncle Abdallah ta sauke shi, tunda suka zauna ya
kura mata ido ko kiftawa bayayi..sai lumshe su kawai da yake..
Hafsah taji gaba-daya ya cika mata d'akin wani kwarjini yai mata. Gashi yau shigarshi ta yi mishi kyau sosai.
Ta gaji da shirun daya mamaye d'akin.. Ahankali ta d'anyi murmushi cikin muryart
a mai dad'i tace.
Dear mai ya "samekane kayi wani silent da kai."
Yai ajiyar zuciya ya shafa summary kanshi, ya k'ara zubo mata fararen idanuwanshi da suka juye suka zama wani kala daban sosai(Sexy).
Sai taji wata fad'uwar gaba, tayi k'asa da kanta ga b
arin kallon idanunshi.
Can tajiyo shi cikin wata sassanyar murya k'asa k'asa yace "Hafsah!!
Tanajin yau ne rana ta farko daya kira sunanta.. Taji kiran ako ina najikinta.
Ta d'an dago ahankali batason kallonshi bare kuma kallon da yake mata.
"You're k
illing me!
Your eyes is killing me, your smell, your smile..
I love you..
Ya d'an yi shiru sannan ya d'ora.
"Today is a special day for us.. "
"Yau ne first August ranar dana had'u dake one year ago.."
Ya d'anyi shiru sannan yaci gaba..
"Am Please
I need some thing from you idan zan samu?
Ta kalleshi a hankali tace "Menene shi"?
Yai murmushi.
"I have a gift for you, and I want you to give me something special."
Tayi murmushi "Dear me Kake so to?
Yai ajiyar zuciya ahankali ya mata murmushin gefe
n kunci ya kalleta ta gefen ido.
"Everything is ok"
"No Ni dai ka fad'amin me Kake so..
"No, ki duba abu daya dace dani mana koh?
"Ok"
"So ka bari next idan kazo zan baka"
"Nooo ni dai yanzu nake so Pls I will see idan kina k'aunana"
Haba Baby wa ya
ce maka bana sonka..
"I love you"
Hmm Ya lumshe ido
Thank you 'My darling'
"Ya rufe idonshi am waiting you"
Shiru Hafsah tayi tana tunanin me ya dace ne ta ba wannan rigimammen saurayin nata"
Kawai sai wani tunani yazo mata.
Ta kalleshi yar Yanzu
idonshi rufe suke ya d'an daga kanshi sama..
Hakan ya bata damar kallonshi sosai, sai taji jikinta yai wani iri, Yusuf nada kyau mai d'aukar hankali.
Murmushi yake yi ahakan idonshi rufe..
Ta ayyana da tana da babbar waya photo zata mishi a hakanshi..
Sannan hakan da yayi yasa mata wani tunani da shaukin
'Wai dama ace sunyi aure shi mijinta ne..'
Ta Kalli jajayen leb'unanshi da yake motsa su ahankali..
Azuciyarta tace k 'Kamar ba d'an hausawa ba'
Dai dai lokacin yai wani juyi yana jujjuya kanshi ka
mar wani yaro
"Baby am still waiting, am tired am tired"
Ahankali kuma kamar cikin rad'a yace "Please,.. Please."
Sai da ta firgita da abinda yayi, banda kuma shauk'in daya jefa ta ciki..
Da kyar ta samu tace
"Am sorry."
Ta Mik'e ahankali ta nufi ku
jerar da yake zaune, kusa dashi ta zauna sannan tace
"Baby please open your eyes first.."
Ai kafin ta rufe baki ya bud'esu ya zubo mata su har da k'ara kwalalo mata su..
Sannan ya d'an so rud'ewa bai zaci tana daf da shi ba, a cikin idon shi ta fahimci
haka..
Tayi ta maza ta fara mishi magana ahankali,
"Baby kace kai yanzu kake so koh?"
"Ya gyad'a mata kanshi"
Tall d'an marairaice
Plz can't u even allow me to enter the house to get something for you"
Ya girgiza kai
"Kina nan nidai u won't move e
ven a step"!!
"Wash,..hmm.."Ok"
Ta fad'a sannan ta d'anyi shiru..
Can tace mishi
"Are ready"
"Yes" yafad'a kamar rad'a.
"Give me attention plz"
"All ears, eyes on you"
Ahankali ta bud'e baki Yusuf ya k'agu yaga me zata mishi..
Wak'a ta fara mishi
cikin sassanyar muryarta mai dad'i..
Wak'ar celinedeon "I love you"
Ita ta fara mishi..
Babu abinda yake kallo sai yanda take motsa leb'unanta..
Yayin da sautinta ke ratsa dukka Sassan jikinshi..
Cikin wata irin sassanyar murya mai karamin sauti take
mishi wak'ar.
Sai da tazo inda ake cewa "I..loove..youu.. Please say you loove me too.."
Sai tai dif..
Shiko lumshe idonshi yai, shiru kusan minti d'aya sannan ya gama sai ta kanshi ya d'ago..
Ajiyar zuciya yai a hankali da sautinshi da dama can baya
d'aga shi bare kuma yanzu.
I love you my dear..
Ya d'anyi shiru..
I love your sweet voice
I love your melodious song..
"And I love your sweet lips"..
"Hmm" ta iya cewa. Kawai
Ya dage mata gira
"Really"
Sannan ya k'ara kiranta.
"Baby!
bata i
ya amsawa ba
Sai ta kalleshi kawai.
"What's next? I need more pls..
Ta d'ora d'an yatsanta akan leb'enta so take ta tuno me kuma ya dace..
bata son ta gaza, ko kuma ta b'ata mishi rai..
Tana tunanin taji yace
"Still thinking, why you always think b4
kimin abinda nakeso?
Ta girgiza mishi kai, kawai.
Hmm da nine kinsan me zan baki?
"No"
Cikin rad'a yace "Sudden hug"
"And then hot kiss"
"Hum" hafsah tace Shiko dariya yai..
"Am waiting you.
"OK"
"I Give you a chance to see your face through my E
yes for a 2 minutes"
"Humm gud Story"
"But with one condition" inji Yusuf.
Uhum what's it?
"Kada ki kiftamin idonki, sai time d'in ya cika.."
"OK I agreed"
"OK let me set a timer".. Right?
"Yes"
Ya saita a wayar shi sannan yace..
"Ok"
"Mun shiga
time enmu."
Wani irin kallo ya fara mata, yayin da kawai ita kamannin shi take gani suna sauyawa..
Basufi second 30s ba aiko ta kifta.
Tana k'ifta wa taji ya rik'o kuncinanta (cheeks) da hannayenshi biyu, ahankali kuma yana k'ok'arin had'a fuskokinsu..
π³
Ayya! Tuni ta k'wace da wata azama ta mik'e shima sai gashi tsaye, dai dai lokacin kuma Auncle abdallah ya sako kai cikin d'akin, ya gansu tsaye, kamar kuma tsaiwar tasu bata shiri bace don idonshi ya nuna mishi kamar wurgo Hafsah akayi..??
Shi ba ma w
annan ba, yasan tabbas yayanshi baya barin hafsah ta kula samari to ya akayi hakan ta faru, wato sai anan zata zo tayi zancen,kuma meye nayin irin wannan tsaiwar daf da daf haka?
(Don Yuduf daf da ita ya tsaya ya fuskantota kamar sa had'e)
'Shikuma gashi
sai huci yake (Yusuf)'
Auncle Abdallah ya tsaya yana k'are musu kallo so yake ya gano dalilin tsaiwar tasu a tsakiyar falon alhalin ga kujeru, sannan ya tabbatar ba shigowarsu d'akin kenan ba, don Hajiyah ce ta sanar mishi suna d'akin.
Yayin da Hafsah b
ata zaci ganinshi ba, sai gashi yazo a wata gaba, gabanta ya tsananta fad'uwa,musammyanda taga ya bud'e baki yana shirin yin magana..
Tsoron abinda zai fito daga bakinshi take, da kuma matakin da Abba zai d'auka idan asirinta ya tonu...
π
Yours a kullum
*(Hajeeyah Kareemerh)*
π
*I need your comments just to encourage me!*
ππΌ
Love you all My fannnss
πππ
[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β₯β₯β₯β₯
*ZAZZAFAN SO*
(Guba ne)
*A broken*
*heart story*
ππ
Story and writing by:
*Karima Ti
jjani Mansur*
*(Hajeeyah Kareemerh)*
*Dedicated to :Unique In Your Love Heart Members.*
*Ψ¨ΩΨͺ Ψ£Ψ¨ΩΨ¨ΩΨ±*
hak'ik'a kina k'aunar wannan novel ina godiya.
ππΌ
π
*16*
Sallama ya musu, Yusuf ya amsa.
Sannan ya matsa kusa da su ya mik'awa Yusuf ha
nnu suka gaisa..
Sai lokacin Hafsah ta sami damar matsawa daga kusa da Yusuf, ta d'an wayance ta gaida Auncle Abdallah.
Ya amsa cikin sakin fuska, sannan ya kalli Yusuf yace.
"Kuyi hak'uri fa, na shigo muku babu shiri"
Kafin yayi magana Hafsah tayi sau
rin cewa..
"Auncle dama, mun gama raka shi zanyi ya gaida Hajiyah"
"OK shikenan to"
Ya fad'a yana binta da wani kallo da bata san na meye ba..
Ta kalli "Yusuf mu tafi koh?
Ya bita da wani kallon shima, sannan ya bi bayanta.
Auncle Abdallah ya k'ara b
insu da kallo.
Yarinyar na da hankali bai jin zata saka rayuwarta cikin irin wannan soyyayar ta zamani.
Sannan me ma ya kaishi zarginta shida kawai shigowa yayi ya ganta tsaye??
Yai A,uzubillah" azuci. Amma kuma yana da yak'inin bata zance Yarinyar ko d
ai yau suka had'u ne?..
Ya san dai ba zata taba gangancin kula wani bada sanin abbanta ba.
To ko Yaya Habeeb d`in ya sakko da raayinsa ne"?
Ya kasa gano amsar, kawai sai ya bar wannan tunanin, ko ma dai menene ai yarinyar ta girma..
β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯β₯
Da
sallama suka shiga falon Hajiya, bayan Hafsah ta shiga ta fad'a mata zai shigo.
Yusuf ya zauna akan kujera Hafsah kuma na kusa da Hajiyah..
"Granny, ina yini"
Yusuf ya gaisheta.
"Lpia lau" ta amsa cikin fara,a.. Sannan tace
"Ya mutanen gidan duk suna
Lpia?
"They are all fine wllhi"
(sabon-salo
π€
)
Hajiya ta fad'a a zuciyarta.
Suka d'anyi shiru sannan Yusuf yace
"Ajiya (Hajiya) you remembered me my grandma,.. Kakana Dada, she was old enough like you before she died.."
Hajiya dai cewa tayi
"Allah
sarki.
Ya kallo Hafsah da tayi shiru ya mata kallon da ya saba.
"Baby, let me go home"
Ya mik'e sannan ya kalli Hajiyah ya had'e hannayenshi biyu alamar girmamawa (kamar yadda indiyawa suke) sannan yace.
"Stay strong and blessed grandma."
(wai fa shi
nan addu,a yai mata)
π
"A sauka lafiya."
Hajiyar tace masa.
"Bye bye"
Ya d'aga mata Hannu.
Hafsah