Showing 126001 words to 129000 words out of 132482 words

Chapter 43 - ZAZZAFAN SO COMPLETE

01 Sep 2026

40

wadanda munyi yarinta tare dasu amma yanzu mu da su sai dai Hi hi tunda kowa akwai layin daya dauka. Kuma kowa da yadda Allah ya tsara mishi rayuwa..

Hafsah ta yarda da duk zantukan shi 100% kuma ta kuma tabbatarwa da kanta lallai Uk

hashatu shine ya dace da ita kuma shi _Masoyin k'warai_ ne.

Daga nan suka shiga wata hirar yana tambayarta.. me zamu tsara ne na bikin mu uhum amarya.?

Cike da kunya ta kawar da zancen da cewa.

"Resigning.!!

Ya kalleta yana dariya.

"Ai mun gama maga

nar ranki ya dade."

Wannan umarnin Abba ne."

Ta fada."?

Cike da zumudi yace Allah."?

Ta jinjina kai.

Kaii Allah ya k'ara nisan kwana gaskiya na gode zanyi wa Abba godiya.

Anjima ma za'a turo kanina ya kawo mishi Invitation Abba yace bazai bani ba wa

i gwara ya aiko takanas tunda ni na zama dan gida."?

Hafsah ta kalleshi "ka fiya zolaya Allah."

To ba haka bane."?

Hakane.

Tace mishi.

______________________

Yau Hafsah ta k'ara karbar ba k'uncin jamila sai dai cikin wani yanayi na daban wanda Ja

mila tazo dashi abin tausayi domin da kuka ma ta shigo.

Sai da Hafsah tayi da gaske sannan Jamila tayi shuru ta fara sanar da ita abinda ke faruwa.

"Hafsah na dawo gida yau..Uwar dakina ta rasu yan uwanta sun kwashe komai nata gidan da muke ciki ma

sun koro ni dole na dawo gida."

Hafsah ta zaro ido da mamaki "Innalillahi tun yaushe ba kince tafiya xakuyi ba."?

Da ita ne dama kuma ba muyi tafiyar ba ma ta rasu.

Tausayi ya mamaye Hafsah ganin yadda Jamila ke kuka.

D'akin yayi shuru sai da Ja

mila ta sha kukanta sannan ta bude baki tace fara bawa Hafsah labarin yadda rayuwarta takasance bayan barinta gida.

Hafsah ta bata dukkan hankalinta Jamila kuma ta bude baki ta fara.

"Hafsah nasan kema kina min kallon wacce take zaman kanta koh."

?

Duk da hakan ne bani da maraba tunda ba gaban iyaye na nake ba... labarin nada tsaho amma tunda ya riga ya wuce babu amfanin tunawa sai dai zan fada miki wasu abubuwan a takaice ne..

_Bayan barina gida. Nasha gwagwarmaya ta rayuwa ga ciki ajiki na (

don nasan kinji labarin komai.)_

Nayi rashin mahalli da tudun dafawa har takai ina na rasa inda zan nufa.

_Tunani na ya gushe na manta da k'awa ta ta makaranta._

_Da kyar na samu abinci a yammacin a wani wajen cin abinci. Wanda na zama tamkar mabara

ciya a wajen._

Sai da na ci abinci sannan tunani na ya dawo. A lokacin na tuno da k'awar tawa "Samha"

_Da kyar na ari waya na kirata a rikice. Tayi min kwatancen gidansu. Bani da kudin mota haka na fara takawa a k'afa. Wanda daga karshe dai da ky

ar na hau abin hawa wanda sai bayan dana sauka ne nake ce mishi ya min taimako bani da ko sisi. Don ba'a barni na fito da ko biyar ba daga gida. Mutumin nan har Allah ya isa yayi min don yace kamata babu yadda zaayi akalleni ace bani da kudi. (Sanda na s

ami dama na mishi sadakar kudin shi.)_

Ta girgiza kai sannan ta d'ora.

Na tarar da Samha cikin wani irin yanayi a gidan su. Da alama ba mahaifiyarta ce a gidan ba. Kuma na tabbatar da hakan bayan nayi kwanaki a gidan saboda yadda naga suna fada da

matar gidan kamar sa'ar ta. Kusan kowa na gidan basa shiri dasu kuma ta raina su.

Ranar dana isa gidan ma suna ce-ce-ku-ce da matar gidan.

Na bata labarin duk abinda ya faru dani a gidanmu da yadda 'sir Garba' ya yaudareni.

Amma sai naga ita hakan

bai zama damuwa a wajenta ba.

Ta nuna min babu komai har da bani shawarar "na zubar mana ai ba kaina farau ba.

Ban yarda da hakan ba amma bansan me ya faru ba na wayi gari cikin ciwo kuma bayan munje asibiti aka tabbatar da zubewar ciki na. Nayi jiny

a sosai ta watanni duk a gidan su Samha. Ni kaina ina mamakin gidansu babu ruwan kowa da rayuwarmu ni da ita shiyasa nake zamana cikin kwanciyar hankali a wajenta.

Na zargi Samha kan zubewar ciki na amma sai nabar abin cikin iya zuciyata saboda itace ci

na itace sha na.

Na zauna gidan su tsahon watanni da suka kusa rufa shekara.

Samha kullum sai tace in shirya nasa 'spare' uniform dinta muje makaranta amma sam naki saboda na tsani makarantar ma gaba-d'aya. Sai dai na bata sak'o a wajen Sir kan

cin asabar daya min duk da baya makarantar yanxu amma ta isar d'in.

Nabar gidan su Samha bisa dalilai da dama na yau da gobe da kuma halayen Samha wanda na kasa ganewa.

Na fahimci Samha tafini wayewa da budewar idanuwa kafin daga bisani na fahimci

ta shallake tunanina tunda har takan iya maida mata maza a wajenta.

Bansan tana da wannan dabi'ar ba sanda muna makaranta sai dai babu tabbaci kan ko batayi ne a lokacin amma sanda gwada min haka take lokacin naji bazan iya cigaba da zama da ita ba.

Rayuwar danayi a unguwar su yasa na saba da wasu makobtansu ciki har da wata mata maiwa yan aiki hanya.

Na je har gidanta na roketa kan ta samamin aiki na gaji da zaman gida.

Bayan dogon kallo daga matar sannan ta min shagub'e kan me zai kaini aikatau

bayan ina k'awar Samha."? Duk wayewar mu. Domin babu wanda a unguwar baisan ni ba kawar Samha bace.

Wani abin mamaki shine yadda babu kunya matar ta ke tambaya ta. "Kodai abin ya daina karbar ki ne."? Inada wani malami da zai dawo miki da tauraruwar ki."!

!

Banyi fushi ba kuma ban nuna mata ba haka nake ba tunda bani da mafita. Sai dai na nuna mata matuk'ar buk'atar aikin wanda daga k'arshe ta yarda zata kaini sai dai ta yanka min wasu kudade da zan biya ta idan na fara aikin. Ta nuna min tasan inda zata

kaini. Bangane nufin ta ba sai dai naji tace..

Na fahimci k'afa kike nema so zan kaiki inda zaki k'ara goge wa dama haka irin ku kuke lumbe-lumbu kuke kuyi kwanton bauna ku goge sannan ku gagari masu gida.."!!

Sai ta sheke da dariya.

Na rok'eta had

i da bata cin hanci kan kada ta fad'awa Samha ina neman aiki. Ta nemi dalili ta rasa. Wanda da kyar na samu ta yarda duk da tana ta mamakin dalilin boyewa ta.

Mun saci jiki sau da dama munje gidanmu nida Samha na kwaso kayana sanda mahaifina bayanan. M

ahaifiya ta nuna tsayawar ta duk da sanda baba zai koreni bata nuna wani abu ba domin tasan halin sa zai iya hadamu ya kora.

Nasha gwada in koma gidan mu amma babu damar hakan har mahaifiyata ta gwada min in saduda.

Daga karshe dai matar nan ta s

amar min aikin kuma nayi mamakin gidan da ta kaini. Gida ne na mata masu zaman kansu.

Takamaimai bansan wa zan dinga yiwa aiki agidan ba sai dai an fada min aikina.

Share-share da wanke-wanke da aike shine aiki na.

Sanda suka ganni sunyi complain

kan nayi musu girma harda masu cewa ni uwar mata ce ko suce sumumu-kasau... da kyar suka yarda na fara aiki wanda dole nazama tamkar wata doluwa.

Nasha wuya sosai agidan nan mara dadin tunawa.

Domin mata ne su wajen goma sha amma babu yadda za'ayi wat

a ta sani aiki wata bata sani ba idan nabar na daya nasha zagi har da duka. Maza ke tururuwa a gidan ba dare ba rana haka kawai ake kyara ta wai mazansu na kallo na ni munafuka ceh..

Sun sha cewa zasu koreni amma ina basu hakuri har da kuka..

Azaman da

nake a gidan ne tunanina ya fara sauyawa kan irin rayuwar da suke anya nima bazan fada ba domin neman mafita ta."?

Amma wallahi dana tuno ki sai inji bazan iya ba.

Nayi akallah shekara agidan kafin wani mutumi da yake zuwa wajen wata ya yaudare ni.

Mutumin ya dade yana nuna min wasu abubuwa har saida yasan yadda yayi ya fita dani a motar shi kan zan karbo wa uwar dakina sako a wajen shi.

Mutumin ya kasance mutum na biyu wanda bazan taba mantawa dasu ba a rayuwata. Zan sa shi layin wadanda suka t

aimaka wajen gurbacewar rayuwata.

Ya huren kunne da hilata kala kala wanda tun bana yarda da shi har na fara sakin jiki.

Naci duka sanda suka gane haka a lokacin ne suka nemi su koreni...

Aunty sadia kawarsu ce don tana yawan zuwa gidan. Allah n

e ya kawo ta Aranar ta ceceni itace ta tafi dani gidan ta lokacin ina ga ina da shekaru 18 lokacin tasan yan ajinmu sunyi candy.

Na kasa gane irin rayuwar da take ko irin tasu ce. Nasan dai tana business sai sai yawan bak'i maza a gidan ya zarce misal

i.

Ta nemi taji tarihi na daga bakina da kuma gaskiyar abinda ya faru dani. Na fada mata komai a lokacin ta gargade ni kuma tayi min fada mai shiga zuciya.

_Ke yarinya ce kinyi kankanta kisa rayuwarki cikin wannan abubuwan kada in kara jin hakan ya

faru.. tunda komai daya faru a rayuwar ki ki d'auka kaddara ne mu idan zaki ji namu tarihin zaki ji naki ba komai bane._

Tayi min jan ido wajen cewa duk ranar da taga wani abu shigen wanda nayi acan to zamana ya k'are.

Tayi min wani gargadi da cewa

"Ki bar manya suyi ke yarinya ceh."

Na kasa fahimtar me take nufi sai dai na gimtse abun nabita yadda taxo min. Nidai nasan na wuce sahun yara kuma zuwa lokacin nasan abubuwa da dama..

Mun zauna nida ita tana kula dani har yau bazan manta da ita ba.

Jamila ta share hawaye.

Ta yi kokarin maida ni gida sanda tayi wani tunani a kaina amma baba ya koremu. Cewar shi naje na k'ara tambadewa sannan zan kara dawo mishi gida. Har Allah ya isa yayi hadi da tsinuwa idan har na k'ara zuwar mishi gida. Duk abi

n matan gidan sai da suka bashi hakuri amma yaki hak'ura.

Mun rayu da ita babu tsangwama tayi min komai ban rasa komai ba amma kullum gargadinta dani akan na fita harkar maza ne.

Tana yawan fada min cewa "Maza mayaudara ne badon yaudarar su ba da ba

ta zata tsinci kanta cikin wannan rayuwar ba."

Bata taba ban labarin ta ba har muka rabu amma nasan tasha wuya fiye da tawa.

Mamakina shine yadda yan uwanta ke zuwa gidan ciki harda mahaifiyar ta kuma suyi hira sannan su tafi da kayan arziki.

Na gog

e da rayuwa a zamana da ita tayi min komai sai dai bata taba min tayin maida ni makaranta ba kuma nima ban zarge ta ba.

Tayi min abinda iyayen a basu min ba ina sa mai kyau inci mai kyau sai dai na fahimci yan uwanta basa k'auna ta.

Na gane ne da irin

kallo da kyarar da suke min.

Munyi shekaru a kallah uku kafin dole Aunty ta sallama ni nake tsayawa da samari. Sai lokacin na sake fahimtar yadda mutane suka bata rayuwar su. Yawanci basa zuwa da alak'ar gaskiya Sao dai kowa da manufar shi.

Sanda na

lura aunty ta rage tara maza a gidan ta ma'ana sun rage zirga-zirga shine sanda wani mutumi ya nuna yana son zai aureta. Tayi murna sosai nima kuma naji dadi sai dai kash sai da komai yazo daf da daf komai ya ruguje..

Mutumin yasan komai game da ita sai d

on bazance zaman da take yi ne ita daya bai sani ba. Sai dai lamarin ya tsayawa jama'a da dama aransu musamman k'awayen ta yadda suke ganin zata daga ta barsu.

Ban taba ganin matar nan cikin tashin hankali ba kamar lokacin nan tasha kuka wiwi a gabana. T

a dinga fadamin maganganu kamar ba cikin hayyaci ba kamar ta manta dawa take maganganun.

"Jamila nasan nayi rayuwar da bata dace ba amma na dade da dainawa na tuba yanzu ba da bace halak d'ina nake nema amma meyasa mutane zasuyi min haka."?

Maganganu t

a dinga furtawa wasu ma sirrikan ta ne. Nima babu abinda nake sai kuka da bata hakuri.

Anduki lokaci mai dan tsaho kafin aunty ta dawo daidai.

Takan barni nayi mu'amala ta da samari na sam bata hana ni fita da samari. Har mu fita.

Sai dai a kullum z

ancen ta daya "Kiyi taka tsantsan."

Har kamar ranar da muka hadu dake. Amma nida kaina nake baya baya da mutanen saboda yadda suke nuna min wuce makad'i da rawa.

Aunty da kanta ta sama min hanyar samun kudi a cewarta dogara da abin wani ke jawowa kom

ai ke faruwa.

Na koyi kwalliyar zamani wato makeover da ita nake yiwa kaina abubuwa da dama. Lokacin na k'ara tunowa da gidanmu. Dole na k'ara nemar gida domin bani da wanda inda ya fishi. Ina kaiwa mahaifiya ta alkhairan da wataran har shi mahaifina ak

e ciki domin komai ya k'are mishi. Kowa a gidan ta kanshi yake.

Da wannan abin nake samun damar zuwa gidanmu kai tsaye.

Sanda nazo wajenki lokacin aunty tayi min alkawarin zuwa dani Dubai domin siye siyan kaya. Nima tace na k'ara gogewa da sanin ray

uwa.

Shine tafiyar da na sanar miki zanyi rakiya. sai dai kash mun shirya komai amma Allah bai nufa ba aunty ta rasu bisa wani hats ari da tayi a motar ta bayan ta fita babu jimawa na samu labari kamar a mafarki.

Jamila ta rushe da wani irin kuka mar

a misaltuwa. Sai da tayi mai isarta kafin tayi shuru wanda har Hafsah itama sai da ta share hawaye.

Hafsah a lokacin na rasa mutane biyu uwar dakina da kawata Samha wacce akace wata iriyar cuta ce ta kashe ta. Duk da ina ganin kamar nayiwa Samha butulci

amma ita ta Nemo ni har take nuna min ko in kula kan gudar ta da nayi sai dai tace min. "Ai Jamila ko ina kika shiga sai na gano ki." Wato kin gama gadin gidan magajiyar shine kika dawo nan."?

Karaf a kunnen aunty ranar kuwa ta mata tatas ni kaina tun lo

kacin nake shakkar aunty domin ban dade gidanta ba hakan ta faru..

Hafsah rayuwata ta shiga garari yanxu haka babana yana kwance rai a hannun Allah dawowa ta gida ta kara kwantar dashi duk da yayi ikrarin cewa ya yafemin domin korata bai mishi amfani ba

. Nima don da karar tsanata da aka dasa mishi a zuciyarsa ne. Domin bayan ni yayyena wanda muke uba daya har shegu biyu suka ajiye mishi acikin gidanshi kuma babu yadda ya iya dasu dole duka suna gidan.

Hafsah nayi mamaki dana ganki ba kiyi aure ba kem

a kuma banyi murna da hakan ba ina Yusuf din."?

Da sauri Hafsah ta mata nuni kan tayi shuru don bata son ko jin sunan Yusuf.

Jamila ta girgiza kai ta d'ora.

Hafsah wallahi aure nake so shine kawai burina.. saboda sam ban amfani rayuwata ba na rasa y

adda akayi rayuwata ta zama haka bane cika koda daya da yaga cikin burikana ba..

Hafsah nayi asara dayawa a rayuwa ta..aure kawai nake son yi shine zan san na ribaci kuruciya ta sai dai ina tunanin ko za'a barni nayi Auren."? Duk da bani da wani tsayay

ye da zance yana sona da aure.

Hafsah ta numfasa. Ki yi hakuri ki daina kallon ayuwarki a baya kowa da irin yadda aka tsara mishi rayuwa Allah yana sane dake ki gode masa domin kinfi wasu."

Jamila cikin hawaye tace Allah Hafsah banyi irin k'azamar ra

yuwar da mutane ke zargi na ba imma hakan ne a farkon bari na gida ne amma kada ki so kiga yadda mutane suke kallo na."!

Hafsah tayi shuru Allah yaso bata zargi Jamila ba ita dai tasan bata gidansu kuma koda ta bawa Ukhasha labarin ta ce mishi tayi "taba

r garin ne zuwa wajen dangin mahaifiyarta.

Bata soma fada mishi cewa Jamila garari ta dinga yi ba ko dan k'are nata mutuncin.. Domin maza akwai zargi.

Sunyi jugum Hafsah na bawa Jamila baki kan ta tsananta da addu'a. Bayan nan Jamila ta dame ta da z

ancen Yusuf ta damu ta bata labarin rabuwar su.

Da kyar Hafsah ta mata a takaice kawai ta nuna mata Abbanta ne ya rabasu saboda karatu kinsan dama lokacin bana kula kowa.

Jamila ta girgiza kai Allah sarki kuma yayi aure koh."?

Hafsah ta girgiza kai

bansani ba gaskiya bani da alaqa dashi yanxu.

Jamila ta fahimci Hafsah bata son zancen don haka tabar zancen sukayi shuru. Inda Hafsah taga dacewar ta je ta duba baban Jamila don ko ba komai uba uba ne don haka tace. In sha Allah gobe zanzo duba Baban.

J

amila ta nuna jin dadin ta.

Hafsah tasan sai tayi magiya Sannan mama zata barta don haka tace sai gobe.

Tana son sanarwa Jamila batun bikinta amma kuma tana jin nauyi don haka fa bari sai abu ya matso sosai..

Ita ta raka jamila har waje sannan ta

dawo jiki a sanyaye tana tararrabin yadda rayuwar Jamila ta kasance kuma tana k'ara gode wa Allah..

🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚

Kwanci tashi babu wuya a wajen Allah yau bikin Hafsah da Ukhasha ya rage saura wata daya da sati biyu.

Sun sha gaisawa da Hajiy

arshi a waya haka

Wata rana idan zai zo yakan zo mata da "Najwa" Tayi ta sa Hafsah dariya tayi ta bata labarin su ya Fadwa da yadda suke tsokanar Ukhashatu.

Mama ta d'auke ta takanas ta maida ta gidan Hajiya Nafisa wato maman ya Nazeer.

Komai da y

a dace maman tayi mata sosai Hafsah sai taji rayuwar da tayi agidan da gwagwarmayar da mama ta sha da ita

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login