Showing 6001 words to 9000 words out of 132482 words

Chapter 3 - ZAZZAFAN SO COMPLETE

01 Sep 2026

21

da makarantarsu sai dai daga

yaro yayi 15 yace ya cire mishi kwano daga gidan ya fita ya nema.. "Gsky kiyi karatu "a dama da ke kema!!

Haka fa yake fad'an Hafsah..

"Allah y kyauta.. Abin Hafsah ke iya fad'a kenan idan jamila tana mata halayyar k'orafin gidansu, don bata da abin cew

a d'in... in ba haka ba.

...Yanxun da take tunanin nan wani labari ta jiyo a islamiyya '

wai Jamila tayi cikin shege babansu ya koreta'

Xata iya tuna rabonta da jamila wata d'aya kenan bata xuwa islamiyya kuma bata xuwa gidansu.. ita kuma Hafsah ba xuwa

gidansu take ba, mama ma ba xata barta ba.

A yadda aka bata labarin wai cewa akayi jamilar wani malaminsu ne a makarantar boko suke soyayya har ya yi alk'awarin kawo mata kud'i..to

kuma sai yace xai biya mata kud'in Waec da Neco don bataci qualifying ba.

Ance har fita sukeyi da ita da shi..

Labarin dai ruwaya kala-kala.

A iya sanin Hafsah jamila ta fara bata labarin 'sir Garba' bayan kamar wata d'aya da bikin salim..

"Hafsah yanxu wani malaminmu ne yake so na,kuma yana da mutunci saurayine black beaut

y, kuma ya Had'u,Allah sai naji duk ya sa na manta da tabon da salim yai min.."

"Allah ya tabbatar da alkhairi"

Abinda Hafsah tace kenan.

Bayan haka kuma jamila tazo mata da k'orafi..

Hafsah sir ya fiya wayewa da yawa "ko dan English ya karanta?.. bai

da buri sai na ya rik'e Hannuna, ko yace na mishi kiss!!"

"What??

"Jamila ki rabu dashi"

Tai mata kallon rashin fahimta

"Tab Hafsah kin san son da nake mishi kuwa..?

Wallahi ko baba wannan karon baxan yarda ya tabani da 'Sir Garba' ba, d'an gayu nah

"

Shikenan jamila ni na rasa me kike ji a soyyaya"

"Haha Hafsah, yaushe xakuyi biki ne a familynku ina son bikin 'yan gayu wallahi"

Hafsah ta harareta "ke mayyar biki ce!"

Daga lokacin halayyar jamila ta d'an so ta chanja Don 'idan Hafsah ta

lura jamila ta rage fad'a mata tsakaninta da sir, sannan ya sai wa jamilar waya, kuma xa,a ganta cikin kaya masu kyau, Wanda da Indai ka ganta da suturar arziki to kwancene Hafsah ta ba ta..

Hafsah ankawo wata yarinya ajinmu SS 2 d'innan kanta na hayaki..

bata kallon kowa da gashi kinganta kuwa tasha bleaching..Amma ni kuma muna mutunci da ita.

Gata komai taxo dashi sai ta bani kamar dai yanda muke dake..

"Hmm Hafsah tace.

Hafsah wai don felek'e yarinyar nan har tambayata take wai "Ance wancan Malamin

saurayinki ne?"

ni ko nace mata ''eh mana"

"Wai keko me kika gani mai xai Baki? "

Niko nace "bansaniba"

shine harda ban hak'uri yanxu ko da ita muke xuwa wajanshi ma?

"Wajanshi kuma?

Eh mana karbar pass questions muke xuwa."

yanxu kuma tace min

"Wallahi bai da aibu musha soyyarmu"

To tun daga ranar jamila bata kuma xuwa gun Hafsah ba yau wata d'aya kenan..

Kiran sallar da ake ne ya dawo da ita daga tunanin da yasa ta jik'e sharkaf da gumi.. Me yasa sai yanxu? Saida jamila ta fara tasawa a sha,

anin rayuwa sannan xata b'ata rayuwarta..?

Sai da taci fiye da rabi na gwagwarmayar ta sannan xata b'ata shirinta?

Duk wad'anda suka taimaka mata abaya bata basu kanta ba sai shi??

Ita ko bata ga amfanin soyyayya ba tun da bata da rana.. Ta share haway

en fuskarta ta tashi ta d'akko Diary d'inta ta fara rubutu acikin cikin k'unar xuciya da takaici.

*The day I will never forget*

Haka ta rubuta sannan ta cigaba da rubutun..

Mamansu ta turo k'ofar d'akin "Au na dauka a kwance kike.. To anyi sallar m

agariba ma ki ajiye shirmen nan.

"To mama"

Ta rufe ta Mik'e ta shiga toilet tayo alwala, tasa hijabi ta tayar da sallah..

Ta da'de tana addu,a bayan ta idar har da hawaye, ta nemi dalilin aikata haka da jamila tayi ta rasa don aganinta 'Talauci ba hujja

bane.'

Tana zaunen kuma tana tunane - tunane barkatai bashir ya shigo cikin magana kamar rad'a yace "Yaya Hafsah yanxu xan shigo gida wani d'an gayu yace in kiraki don Allah"

Ta zaro ido ta dafe k'irji "Ni kuma bashir.?

"To waye?

Ya had'u fa gayen, k

i fita ki gani tunda abba baya nan..

"Ni irin motarshi cema tamin." Ya fad'a yana dariya..

Ta shige toilet kamar antsikareta ta wanko fuskarta

Ta chanja doguwar rigarta xuwa b'akar after dress mai kauri ta yafa bakin mayafin abayar ta fesa turare..

Tana fita falo ta hango mama acikin kitchen (kitchen en a falon yake)

Kamar mara gaskiya sai ta tsorata da suka had'a ido..

Ina zaki daga yin magariba?

cewar mama da ta d'an hade rai..

*I Need your comments to encourage me!*

πŸ‘πŸΌ

[1/11, 12:09 AM] H

ajeeyah Karimah (Writer): β™₯β™₯β™₯β™₯

*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



πŸ’”πŸ’”

Story and writing by:

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah Kareemerh)*

*Dedicated to:*

*Unique In Your Love Heart Members.*

πŸ“„

*9*

*"Am* mama g

idansu Ummi xani wani littafi zan k'arbo."

"To kiyi sauri ki dawo "

"Tom mama"

Ta fita cike da son ganin wanene wannan yake nemanta da farar magriba..

Tana tura gate ta hango motar a gefen dama na gidansu..

Motar ta had'u kamar yadda bashir ya fad'a m

ata.

An d'an bude murfin motar. Na ciki ya d'an fito da k'afarshi waje..

B'akin takalmi ne a k'afarshi da farin jeans.

Ahankali take takawa har ta isa kusa da motar.

Shiko hankalinshi na kan wannan wayarshi yana latsawa..

Ta d'an tsaya na kamar mint

i 1,sannan cikin sassanyar murya tace

"Assalamu alaykum"

Hakanne ya sa shi d'agowa ya kallo gefen da take..

Farin kyakykyawan saurayi,mai manyan idanuwa, dogon hanci gami da bak'in gashi sid'ik..

Ahankali ya dago fararen idanuwanshi kamar madara masu

zara-zaran adon gashin ido (eye lashes) Ya mata sanyayayyen murmushi da jan leb'enshi madaidaita.

"Wa alaykissalaam"

Ya amsa sallamar. wanda muryarshi tasa Hafsah fad'uwar gaba.

Ahankali ya amsa kuma cikin nutsuwa yadda ita kada'i sautinshi ya jiyar.

Ya mik'o k'afafunshi gami da fitowa gaba d'aya daga cikin motar..

Ta danja gefe daf da bango ta tsaya. mamaki ne cike da xuciyarta to shikuma 'daga ina'?

Takowa yayi zuwa inda take ahankali cikin nutsuwa ya na fuskantarta har ya isa kusa da ita ya tsaya.

Ya hard'e hannayenshi a k'irji. wani tsadadden agogone a hannunshi gami da wani zobe na azurfa. a d'an yatsanshi na tsakiya.

Murmushi ya kuma mata, sannan ya lumshe idanunshi ya bud'e.

"Hafsah nah"!!

Gabanta ya fad'i taso ta tuno mai irin muryar nan a

wani waje..

Ya kuma kallonta

"Am back to you again!

"Ina tunanin "This is the right time to you to accept me!

Kinga kene kika bani wannan lokacin..pls kada ki k'i karb'ana."

Ya fad'a yana had'e hannayenshi biyu alamar rok'o.

Ya k'ara cewa "kinji..

? "pls..

Tayi shiru na wasu lokuta wato shine tabbas, saurayinta na 'Seven months'

Ita abinda ya bata mamaki shine: 'Meyasa a wancan lokacin bata lura da kyau da had'uwarshi ba?

Wannan ma ai yafita kyau..

Sai ta tuno da maganar jamila wancan lokacin.

"Hafsah wannan fa ba kalar wukak'anta wa bane"!!

Tabbas jamila taga abinda ita bata gani ba a lokacin.

"Baby kinyi min shiru "

"hum.. Tayi murmushi "AI nayi tunanine sai yanxu na gane ka"

Murmushi yayi na yin dad'i "da biki gano ni ba koh"?

"Yes."

"Y

anxun fah?

Na gane ka, sai dai baka fad'amin sunanka ba wancan time en"

Ya d'an daga kai ya rufe ido sannan ya bud'e.ya naushi iska

"Oh shut!

Ya kama leb'enshi na k'asa ya d'an matsa..

"Lefin baki nane, amma ai kene u didn't even listen to me.!

Ta

rufe bakinta da hannunta "No a lokacin islamiyya zamu ne.

"Ok so my name is Yusuf".

Ya fad'a kamar rad'a.

"Ok Nice name" tace.

Am mu shiga mota "mana koh?

Kamar ta musa sai kuma ta kasa don gaba d'aya salonshi da komai nashi ya tafi da ita..

Motar

kuwa suka shiga duk da ad'an tsorace take.

Abba yayi tafiya amma tace wa mama baxata dad'e ba.

Nayi long waiting fa anan, since 5:55pm nake. Ya fad'a yana kallon agogon hannunshi. sannan yace 6:15pm.

Ta zaro ido "Sannu gaskiya,may be ina shiga gida daga

islamiyya kazo. 5:50pm na dawo.

"No, don't worry , all this is because of you"

Ya fad'a yana kashe mata ido da'ya.

Kan tace wani abu taga ya dakko wata led'a.

Ya bude ledar kwalin wayoyi ta gani guda biyu.

Ya bud'e ta farko "I phone ce"

Ya mik'a m

ata wayar yana cewa "I missed you over" ko waya bakya dashi bare mu d'anyi hira Koh?.. To ki amsa wannan to"

Ta girgiza kai cike da tsoro.

Ya kalleta, ya Kalli wayar

"why baby?

"Ka.. Ka barshi abbanmu zai bban wayya..ai"kuma wanna tayi girma.."

"No n

i sai na baki"

Ya fad'a cike da shagwaba.

Ta girgiza kai

"Thank u"

"Bakya so na Koh?

Ya fad'a yana nuna kanshi da d'an yatsa.

Ta girgiza kai kawai.

Ji take kamar tayi kuka, wacce kaddarar ce ta sata shiga ma cikin motar?

"Ok"

Ya fad'a yana cije

lebenshi.

Ya Mayar da wayar tayi dakko d'aya karamar ko bude ta baiyi ba ya mik'a mata ita ya had'e rai sannan yace.

"You should accept this one"!

"Just for receiving my call."

Sai kuma ya sassauta murya cikin muryar bayyana damuwa yace.

"Don Allah"

..

Kinga bamu da way of communicating.. Kuma fa nasha wuya da bana nigeria saboda Kefa!

Ta sa Hannu ta karb'a.

"Thank you"

Ta fad'a

"U deserve more my baby"! Ya fad'a Yana murmushi gami da lumshe idanunshi saboda jin dad'i.

Pls anjima xan kira wayar

ki kunna ta.

'OK'

"Bari na shiga gida Koh?

Ta fad'a tana kallon shi.

"Uhum Uhum yana girgiza mata Kai"

Kamar yaro.

Hankalinta a d'an tashe saboda kada mama ta gane tace.

"Pls kaga mama bata san na fito ba"

Ya zubo mata manyan idanunshi

I won't

let u go wallahi until..

A k'age tace" until what?

"U say u luv me!!

Ya fad'a cikin rad'a

To fa..

"I can't"

"U can't and I won't".

Ya fad'a ya na kashe mata ido da'ya.

Ta Kalli glass d'in motar ta ciki ta gane duhu yayi sosai.

Zatai magana kenan

ta hango bashir yana tahowa ta dafe k'irji.

Ta kalleshi k'ok'arin kunna musu wak'a ma shi yake.

Bashir ya karaso ta b'angarenta yace yaya kizo inji mama"

Ta "kalleshi mama fa na kirana."

Shima yaji.

ya kalleta "U are lucky."

Ya bude mata motar ta f

ita.

Ya d'ago mata hannu "Bye bye."

"Na shiga uku bashir mama ta gane Koh?

Ya girgiza kai "a,a,

Yaya meye wannan"?

"Waya ya bani"

"Waya kuma??

Eh.. Bashir bannsan ya xanyi ba cewa yayi dole sai na karb'a dafa iPhone ce." ta fad'a tana zaro ido.

"Kaii yanxu fa?

Samsung ce k'arama.

To ki bo'ye.

"Yanxu mama tana ina?

Da xata aiko ni dai tana falonta kuma naga kamar wanka xata shiga.

Hafsah tayi ajiyar xuciya "Alhamdulillah"

B'oye wayar nan xan.

"Kema aunty mai yasa kika karba?

Daidai lokaci

n kuma sun shigo cikin gida, cikin sa,a kuma mama bata falon.

Tayi sauri ta shige daki ta yiwa wayar kyakykyawan b'oyo.

Sannan ta dawo falo cikin k'annenta suna kallo.

Can mama ta fito.

Me yasa kika dad'e.?

"Um wanka takene danaje" ta fad'a cike da r

ashin gaskiya.

Wai wanne littafine ma keda ba makarantarku d'aya ba..

"Um English ne wani assignment xan duba"

"Ki Fad'awa abbanku ya sai miki bana son are - are"

"Tom."

Mama ta kuma kallonta kamar wata ce wani abu xai kuma tayi shiru.

*Hajeeyah K

areemerh ce*

_I Need ur comments to encourage me!!_

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β™₯β™₯β™₯β™₯

*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



πŸ’”πŸ’”

Story and writing by:

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah Kareemerh)*

*

Dedicated to:*

*Unique In Your Love Heart Members.*

*GODIYA TA MUSAMMAMAN GAREKI BABBAR YAYA Bilkisu Tijjani Mansur THANKS FOR YOUR LUV AND SUPPORT*

πŸ‘πŸΌπŸ˜˜



*Wannan page naki ne sai wanda kika ba*

😜

πŸ“„

*10*

*KO* da Hafsah ta kwanta bacci tuna

ni uku ne ya had'ar mata..

Na farko mummunan labarin data samu akan jamila ya tsorata ta sosai ya sanya mata tsoron shiga soyayya..

Na biyu kuma saurayinta na 'Seven months' daya dawo yau, hak'ika ganinshi da tsarin surarshi da wayewarshi ya chanja mata

tunaninta akan soyayya... Da ta rufe idonta shi take gani,yayin da kalamanshi ke mata yawo a kunnuwanta..

Ahankali ta furta "My new found love"!!

Tayi murmushi tare da k'ara rungume pillow a k'irjinta lallai tayi farin gani ayau,bata tab'a tunanin samu

n kamar yusuf a cikin rayuwarta ba...

Sai dai me??

Gabanta ne ya fad'i da ta tuna da kyautarshi gareta wato (wayar daya bata)

"Innalillahi"

Ta fad'a ahankali wato wannan ne lokaci na farko data tab'a mallakar wani abu ba tare da sanin mahaifanta ba.

Bata daga cikin yara masu b'oye wa iyayensu komai.. Duk da wasu daga cikin 'yan ajinsu nayi... Misali sau dayawa idan ana hira zataji 'Basma yunus' tace "wannan wayar wani ne yaba ni amma ko maman mu batasan ina da waya ba.."

Ko wani zancen makamancin ha

ka..

Sai take ganin "Ina iyayen nasu suke ??

Baxata tab'a iya b'oye wa mama komai ba..don koma ta b'oye mata sai ta gane, don mama bata da shamaki da ko ina a d'akin tana xuwa ta bud'e komai..

A hankali taji an turo d'akin..mama ce bisa al'adarta takan

lek'o su duk tsakiyar dare domin duba su.

"Bakiyi bacci bane Hafsah"?

"Um yanxu dai na farka"

" Kin yi addu,a dai Koh?

"Eh"

"To kiyi k'ok'ari ki koma bacci gobe dai kin san da makaranta."

"To mama"

"Sai da safe" mama ta fad'a tana jawo mata k'ofar

ta fita.

"Hum!!

Hafsah tayi ajiyar xuciya.

Wato yusuf dai ya had'u ko ta ina..duk yadda take bukatar mijinta ya kasance (A siffofinshi) Yusuf ya kai har da k'ari..

Ita kadai tayi murmushi tana lumshe ido,ahaka bacci ya sace ta...

*Washe Gari*

*A

Makaranta*

Aji ne mai d'auke da dalibai kamar guda 30 ne kuma duka, mata ne kawai class SS 2b kenan.. Wanda SS 2a ya kasance na maxaa xallah.Haka tsarin makarantar yake..

Row d'in tsakiya desk na biyu shine maxaunin Hafsah, Itace a tsakiya.Su uku ne a de

sk d'in hajara Umar, sai Hafsah H. Hamid sai Fatima Mukhtar.

Saman desk en kuwa wata d'alibace Mai matsakaiciyar ki'ba fatarta coffee colour, uniform d'inta sunsha goga..

Surutu kawai take ta zubawa..

'Basma yunus kenan.' uwar rawar kai da gigi..

Tsit

ajin yayi sakamakon shigowar Malamin English d'insu teacher Ahmad kenan 'Gajere Sai Fad'in Rai'

🀣

Sunan da suka lak'aba mishi kenan..

Sam basma bata san da shigowar shi ba surutunta kawai take xubawa..

"Hey stupid !!

Go out from my class!!

Ya fad'a c

ikin wata tsawa daya sa ajin yin wani tsit, kamar babu halitta mai motsi acikinshi.

"Dim" basma ta duro daga desk en sannan ta tsaya chak a tsakiyar ajin ta kalli malamin ta wurga mishi wata uwar harara..

"I say get out"

Ya fad'a yana zare ido..

"Humm"

basma ta fad'a tana hura hanci..ta k'ara galla mishi harara sannan ta fita..

Malamin ya d'auki marker sannan ya fara magana *to day our lesson is..*

Teacher Ahmad Ya iya koyarwa sai dai baya son raini, kuma baya son wasa da alama jininsu bai hadu ba

da basma.Don ta tsani ya shigo,shi kuma ya tsani surutu..

Da aka fita break ne suka had'a dandalin hira. Duk da Hafsah bata fiya yawan magana ba,amma takan saka baki a hirar tasu wacce yawancinta ta samari ce ko kuma ta wani party ko birthday na wata da

xa,ayi.

Basma ta d'Γ£kawa Hafsah duka abaya..

"Ku H. Hamid fa munafuka ce, sai dai ta zauna taji cikin mutane, amma ita baka tab'a jin hirar saurayinta!!.

Suka yi dariya "Hahh, gaskiya ne fa, ko dai rowa take mana ne..

"Hmm.. Hafsah kawai tace, sannan

ta jawo basma ta rad'a mata a kunne..

"Ke biki saniba jiya nayi wani har ya kawomin I phone nak'i karba sai Samsung shima a gida ba,a sani ba..

Kut m...

😠

"Gaskiya H Hamid Baki da hankali.."

Basma ta fad'a cikin karaji..

(Kuji min ita da ake mata ra

da)

πŸ˜’

"Me ya faru?

Dukansu suka tambaya.

"Wai don iskanci a bata I phone ta mana bak'in ciki"?

😏

Ta fad'a tana dungurewa Hafsah kai.

Hafsah ta toshe mata baki, "ke basma ki bari don allah..

Sai lokacin Fatima Mukhtar tayi magana

"to Menene kawai

daga bata waya sai ta karb'a?

"Eh mana, meye aciki?

Inji basma.

Babu ruk'ayya ta fad'a.

Basma taja hannun Hafsah zo muyi sirri k'awata.

"Yanzu ina wayar?

Inji basma sanda suka isa can layin baya suka keb'e.

"K'arama ce fa wayar, ni tsoro ma nakeji.

"

"Kinjiki tsoron me?

"Abbanmu."

ta d'anyi shiru sannan ta d'ora.

"Ya hanani kula samari fa"

"Hmm to ke bari zaki yi ya gane?..

"Ni dai gobe kizo da wayar."

"K'ilama yana ta kiranki kinki kunna wayar.. Ki kunna idan kinje gida dallah."

"OK zan ku

nna saboda kada yaji shiru ya k'ara dawowa don yau abbanmu zai dawo."

"Ki dai zauna ayi babu ke" basma ta fad'a tana dariya..

"Hahh" Don dai kawai ya had'u ne gayen, da babu ruwana dashi.

"Hahh" ta daki bayan ta. "H Hamid anji guys"!!

To bayan ta koma

gida, aiki ta tarar mama nayi na tabar abba (wanda yayi wata 'yar tafiya zuwa Abuja na kwana biyu) ta zauna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login