Showing 9001 words to 12000 words out of 132482 words

Chapter 4 - ZAZZAFAN SO COMPLETE

01 Sep 2026

22

sukayi aikin ita da mama ko islamiyya bata samu zuwa ba.

Suna aikin mama najanta da hira Kala -kala kamar k'awarta.

Da la,asar abba ya iso suka t

are shi suna mishi Sannu da zuwa ita da mama.

"Yawwa, sannunku ku ma."

Ya sauke kallonshi kan Hafsah "Baki je islamiyya bane.?"

"Aiki ta taya ni" cewar mama suna k'arasowa falo, sannan suka shiga wata k'ofa wacce shine falon mama had'e da bed room d'in

ta.

"Kije kiyi wanka kema"

Inji mama sannan suka shige d'akinta ita da abba.

Gidan yayi shiru dama k'annen nata suntafi islamiyya.

Mama da daddy kam suna da'aki.

Bayan tayi wanka a toilet d'in d'akinta ta d'an yi shafa sannan ta saka wasu pink d'in

riga da wando jeans saka wata pink d'in turban ta d'aure kanta dashi sai tayi kyau sosai.

Hafsah kenan doguwa ce bata da k'iba kwata-kwata kuma ba siririya bace, tana da hasken fata mai ja,

tare da bak'in gashi dogo amma bai cika yawa ba.

Bud'e wardrop

d'in can k'asan kayanta ta bincika ta d'auko ledar da kwalin wayar ke ciki.

Ahankali ta k'arasa ta sawa d'akin key. Sannan ta dawo ta zauna.

Akan gadonta ta mik'e k'afarta mai zara-zaran yatsu.

Ahankali kuma cikin tsoro take bud'e kwalin wayar 'yar

k'arama ce mai kyau.

Ta kunna ta..minti kad'an ta kunnu.

Da SIM card akan wayar sai dai babu chaji kara d'aya ne kawai.

Ta saka wayar a vibrations sannan ta d'auki chajar wayar ta jona ta achaji ta koma ta kwanta tana jiran taji ankira wayar..amma s

hiru har lokacin sallar magariba.Ta mik'e ta nufi toilet don yin alwala...

Bayan isha'i ne mama tazo ta kirata. Allah yaso lek'owa tayi bata shigo ba.

"Ki zo ki raka abbanku shopping keda bashir."

Ta saki k'ofar data rike ta juya.

Ajiyar xuciya Hafsah

tayi sannan ta mik'e ta d'ora after dress akan kayan jikinta tayi rolling da mayafi sannan ta d'auki wayar ta maidata kwalinta sannan ta mayar inda ta bo'ye ta da farko.

Jin muryar mama tayi a bayanta tana "kiyi sauri fa"

Ta tsorata sosai.Mama ma taga

hakan sai dai bata ce komai ba.

Al,adar abbannasu ce zuwa dasu shopping musammaman ita da bashir idan k'annensu suna buk'atar wani abin suna fad'a musu idan xa,a shopping a tawo musu dashi.

Yana jan hafsah ajiki sosai duk da ita ba namiji bace..amma yana

hira da ita ya bata labarin Yarintar shi da yadda sukai karatu a boarding school (makarantar kwana) yana nuna mata al,amran rayuwa sosai, niyyar shi shine ta sami kyakykyawan tarbiyya da kwaxo ta zamewa k'annenta kamar uwa.

Abba nason Hafsah sosai ya kan

fad'a mata ma wani lokacin "Hafsah ina son ki" (idan tayi wani abu ya burgeshi) yana nuna mata ita wata ce kuma tana da girma Shiyasa yakan kirata da "Yaya." (wasu lokutan idan zai kira ta) yakan ce mata idan k'annenta sun mata laifi ko bashir ya kawo mat

a raini wani lokacin "Haba yaya aikece babba kiyi hak'uri mana, duk abinshi kin dai girmeshi. Kokuma "Ke fa babba ce, kiyi ha'kuri dole babba sai yayi ha'kuri kinga kece zaki zame musu abin koyi, ki kula da rayuwarki Hafsah kada ki dinga shashanci da shirm

e"..

Wannan ne irin kalaman abba yawanci a gareta, wanda suna tasiri matuk'a azuciyarta har suka sa mata nutsuwa da girma fiye da shekarunta, don baka tab'a ganin ta tana abu na shashashanci ko rawar kai irin na 'yan matan yanxu, musamman wad'anda iyayens

u ke da sukuni irinta..

Komai takeyi cikin nutsuwa take yinsa, bata gaggawa, shi yasa ake ganin kamar tana da 'yanga'.

Ki dinga nutsuwa Hafsah mace da nutsuwa aka santa ki daina gaggawa a al,amra domin gaggawa aikin shed'ance"..

Wannan ne kalaman abban

ta ko da Yaushe.

Tsaye ta tarar da abban a falo yai murmushi "To mu tafi koh"?

Sunzo fita daga layinsu kenan taga motarshi zata shigo. gabanta ya fad'i, ta dafe k'irji

"ya salam"

To sunje sunyi siyayya sosai, mama kuma ta bata sautu don tace yau basai

taje ba.

Sai wajen 9:00pm suka dawo.

Yaran sai murna suke dama abban baizo da tsaraba ba.

Dariya kawai take so take ita dai ta wuce d'aki ta duba wayarta.

Abba ya kalleta.

"Ko kin gaji ne yaya?

Ta kad'a kai

To maza je ki kwanta ta mik'e ta nufi bed

room d'inta.

Sai da ta d'an watsa ruwa sannan tasa kayan bacci. Ta dakko wayar ta kashe fitila ta kwanta.

5 missed calls ta gani akan wayar.

Sannan da text akan wayar tana cikin dubawa, sai ga wani kiran..

Ta d'aga ta kara a kunne "Hello."

Muryarshi m

ai sanyi da dad'i ta daki kunnenta. Ta d'an muskuta, kafin tayi magana yace cikin shagwabar nan tashi.

"Haba baby nayi miki laifi ko na kiraki kink'i picking then nazo kuma kika cemin bakya nan, pls mena miki ne..??

Ta bude baki xatayi magana kenan, taga

haske ya baibaye d'akin tayi saurin juyowa mama ta gani idonta akan wayar hannunta..

😳

Shigowa tayi ta tambayeta waye yazo nemanta d'azu? sai ta fara kunna fitila so take suyi magana kan kada ta soma kula wani tunda tasan abbanta baiso..

To kuma tana k

unna fitila taga abinda da bata tab'a zato ba... Hafsah da waya to waye ya bata?? dawa ma take wayar??

Ku biyo ni..

😇

*Hajeeyarku ce*

👌🏼

*Pls idan kunga typing error ko kuskure kuyi hak'uri ni sabuwa a harkar. Wanna ne first novel di'na..

👏🏼

*

*Ina

Godiya fans ☺*

*Pls I need your comments to encourage me!*

👏🏼

[1/11, 1:33 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): ♥















*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



💔💔

Story and writing by:

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah Karemerh)*

*D

edicated to:*

*Unique in your love heart group members.*

📄

*11*

*Tsawa* Maman ta daka mata tare da kai mata duka, wanda yaja tsoro yasa wayar fad`uwa a kan gadon.

Caraf mama tasa hannu ta d`auka abin yana bata mad`aukakin mamaki bata tab`a z

ata ba.

Uban wa ya baki wayar nan."?

Iya rudewa Hafsah tayi ta har ta kasa bada amsa.

"Tashi zaune."

Ta qara daka mata wata tsawar.

Ta miqe cike da fargaba yayin da maman ta zauna gefe gadon.

Ta kafe ta da ido sannan tace, "Ki fad`a mini wa

nda ya baki wayar nan tun muna mu biyu, idane ba haka ba zan hadaki da abban ku. "

Zufa ta ketowa Hafsah, ya zata yi idan wannan zancen yaje wajen Abba, ai ta ka d'e

Gwara ta fad`i gaskiya tun suna su biyu da maman tunda an kama ta dumu-dumu ai bata d

a wata mafita.

Cikin Hawaye ta labartawa maman yadda wayar tazo hannunta, Sannan ta qare mata ta kalaman kare kai.

"Wallahi Mama ajye min yayi ya tafi shiyasa na karb`a, kuma Allah ranar na fara ganinshi."

Tana gama zancen, taji mama ta kama kun

nenta kamar zata tsinka.

"Ki kiyaye ni Hafsah, wallahi duk ranar da na kuma ganin makamancin haka sai ranki yayi mummunan b'aci, shashasha, kuma yanzu ma zan iya fadawa abbanki matuqar na qara ganin abin me kama da wannan. Kuma wayar na kwace bazaki qara

ganinta ba. Kuma duk ranar da kika sake naji labarin kin k'ara kula yaron nan to ki tabbatar kamar abbanku ya sani ne."

"Bazan qara ba mama kiyi hak'uri."

Binta mama tayi da kallo kawai, sannan ta fice cike da mamaki.

Ta boye wayar sannan ta saita

nutsuwar ta kada Abban Hafsah ya gane, sam bata son tada mishi hankali da irin wannan zancen ba.

Da alhinin k'wace wayar Hafsah ta kwana har ta kasa yin isashshen bacci. Allah Allah take safiya tayi taje makaranta ta sanar da Basma.

"Na shiga uku

Basma, mama ta kwace wayar nan fah."

"Basma ta d`aka mata duka ke garin yaya, banza."

Tsautsayi Basma, waya nake tazo ta tadda ni, Allah ya rufamin asiri ba Abba bane ya ganni da na shiga uku.!!"

"Hmm, gaskiya ke doluwa ce, idan nice wallah bazan

bayar da wayar ba."

Hafsah ta zaro ido. Kaii Basma tafa riga ta gani.

"Hmm, kedai tunda kinyi sakaci ai shikenan.

Please Basma, help me Mama tace kada ta sake ganin yazo na fita, wallah ina sonshi Basma, ya zanyi in dinga ganinshi gashi babu waya."

?

"Please help me.!!

Dariya Basma tayi me isarta sannan ta kamo Hafsah tayi mata rad'a a kunne.

_"Ke dallah can appointment zaki dinga hada muku."_

Hafsah ta zaro ido, kamar a ina kenan nifa bana fita kinsani.

"Nonsense ki zo gidanmu mana."

"Kaii Cha

b Mama bazata barni ba."

"Hmm, kina da abin haushi H Hamid."

"Ba kina zuwa islamiyya ba."?

Eh ina zuwa."

"Why not kuna had'uwa idan kin fita.

Hafsah tayi shuru tana tunani, can kuma ta tuna tabbas babu mafita idan ba hakan ba don haka ta rungume Basma

tana godiya.

Sanin da Hafsah tayi basma na zuwa da waya yasa tace,

"Please ki bani wayarki, na tura test Allah yaso n riqe number d`in.

"Hmm, ungo badon halinki ba. Ta ciro wayar daga aljihun uniform ta ba ta.

"Dear it's Hafsah, Mama na ta kwace

n waya, ina son mu hadu, yau a bayan layin mu by 2:00pm plz kada kazo Gidan mu.

Minti kad'an ya kira, ta d'aga.

Baby me kike fad`amin, mamanki ta kwace waya.

Eh okay, mun had`u na baki wani.

"Noo dear thank you."

Aa zan taho miki dashi..

Ta katse w

ayar saboda tsoron kada a kama su da waya.

murna take sosai babu sauran damuwa.

Hakan ne ya faru kuwa, bayan Hafsah ta koma gida tayi ta nuk'u nuk'u har qannenta suka gaji da jiranta, mama tace suyi tafiyar su.

Dama haka take so don haka Basma ta t

sara mata.

katon hijab ne har qwauri sai doguwar riga, sune uniform d`in. Ta sab'a Jakarta ta cewa mama ta tafi.

Yana ta kai kawo a layin, tun qarfe 1:30pm yake wajen har ya fidda ran ganinta.

Ya saki ajiyar zuciya sanda ya hango ta, ya nufi mot

ar shi da nufin ya kunna su shiga ciki amma ta mishi alamar daya bari.

Ta gabanshi tazo ta wuce, sannan ta mishi inkiya (signer) da ya biyo ta.

Ahankali suke tafiya, har zuwa _lokon su Jamila, dake lokon_ babu Mutane sosai, kuma dama suna bin hanya biyu

ko su bi tanan ko subi titi street.

A Wani dakali suka yada zango.

Ya kura mata ido yana murmushi, ya mata kyau sosai, taji ta a wata sabuwar duniya, _Lallai babu abinda ya kai soyayya sanya nishad`i._

"Baby I miss you."

Ya fad'a a hankali.

murmushi

tayi itama.

Really"?

Yes ya fad'a yana jinjina kai.

"Me too my dear.

Itama ta fad`a.

Ya sakar mata murmushin daya sa ta shagala da kallon shi.

Bata ankara ba taji ya kamo hannunta, dole ta farga, tana kokarin kwacewa ta tuno basma.

_"Saura kuma ki

nuna mishi qauyanci!._

Bata fahimce ta ba a lokacin amma Idan hakane dole tayi kyauyanci kuwa, yaushe zata bari haka na faruwa.

Ta zame hannunta a Hankali ta sannan ta miqe tana rungume, hannu a qirji, amma kirjinta sai bugawa yake da sauri da sauri do

n tsoro.

"Dear lemme go kada nayi late."

Ya kura mata ido, baiyi magana ba dai.

Ya miqa mata qaramar wayar hannun shi.

Okay take this."

"Noo dear."

Please ki karba mana, da me zanna contacting dinki."

Mama zata bani wayata.

Ta fara tafiya don ta fa

ra tsorata da makarar da tayi.

Ya bita suka jera.

"Plz mana baby."

"Am sorry dear, zan amso nawa nace maka."

Ya karanci tsoro a idonta don haka ya kyaleta.

"OK ki dinga kirani a wayan friend dinki.

"Okay."

Sai da ya kusa rakata makaranta sannan suka

rabu, ya miqa mata wata Leda dake hannunshi.

Da zata k'i amsa, ya

had'e ranshi sosai.

Dole ta karb'a saboda bata son su tsaya ja'inja, taqara bata lokaci, sannan tana tsoro kada idon-sani ya ganta."

"Thank you dear."

"I love you." Yace mata.

"Me to

o dear."

"Bye see you later."

Ya fad'a yana kallo ta.

Suna ta waiwayen juna, cike da farin ciki Hafsah take, gaskiya ya had'u bata tab'a zaton samun saurayi kamar wannan ba.

Gefe guda, tana fargabar riqe hannunta da yayi, Allah yasa dai ba haka yake

ba.

sai kuma fargabar makarar data tafka, don ma ansan bata makara...

.[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): ♥♥♥♥

*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



💔💔

Story and writing by:

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah

Kareemerh)*

*Dedicated to:*

*Unique In Your Love Heart Members.*

📄

*12*

*Ko* da Hafsah taje islamiyya acan ta rabar da abinda yusuf ya kawo mata..

Ice cream ne sai tarkacen kayan ciye -ciye..

Bayan ta dawo gida ne tana d'akinta mama ta k

ira ta ta dawo falo.

Tun daga rannan mama bata barin ta ta keb'e ita d'aya a d'aki idan ba lokacin bacci ne yayi ba..

Da safe suna isa makaranta layinsu Basma ta nufa, sai dai cikin rashin sa,a ranar gaba d'aya Basman bata zo makaranta ba.

Haka hafsah

tayi zaman makarantar babu wata walwala.

Fatima ce ke fad'amata "Hafsah wallahi kwana biyu kin chanja, ko son zaman cikin class bakya yi.."

"Hmm, ruk'ayya wani abu ne ke damuna wallahi..

"Kuma kike rasa dawa zakiyi shawara sai Basma Yunus koh?"

Hafsah

ta d'an sha jinin jikinta sai kawai ta kawo mata wani zance.

"Fatima ba wani abu bane kinsan k'awata jamila da nake fad'a miki?

"Eh"

Nan hafsah ta shiga labarta mata abinda ya sami Jamilar..

"To yanzu neman yadda zaku nemota kuke ko me??"

Hafasah bat

a da amsar bata don haka tace bazaki gane ba Fatima"

"To Allah ya taimka"

"Amin" inji Hafsah.

A ganin Fatima Basma ba k'awar da za,a zauna shawara da ita bace.. Ina ma taga hankalin da zata hango abinda Hafsah bata gano ba,?.. Ita damuwarta ma wai me su

ke tattaunawa ne??

Don bata yarda da abinda Hafsan ta fad'a mata ba.

A saninta Basma ba wata k'awar hafsah bace, hasalima abokiyar takararta ce don idan hafsah tayi sakaci wani lokacin Basma ke k'wace mata 1st position d'inta.

Basma akwai shishshigi da

bani na iya.. Tana son shiga al,amran da babu ruwanta..

Tatasone agaban mahaifiyarta don tun tana shekara 5 suka rabu da mahaifinta. Sanadin haka yasa yake sakarwa maman tata kud'i har 'albashi' yake biyanta wai ladan d'awainiyar da take da 'yarshi duk w

ata dubu d'ari..

Mahaifiyar Basma business takeyi, kuma tana yawan yin tafiye tafiye sai tayi fiye da sati bata gari ko kuma ma k'asar gaba d'aya.

Don haka koyaushe basma na gidan k'awayen mamanta (Can take kaita idan tayi tafiya).

Don bata da kowa a

kano duk danginta na kaduna, amma tunda tayi aure take zaune a kano, ita kad'ai sai 'yan aiki sai abokan hul'arta mazaa da mata da kullum suke zarya a gidan..

Idon Basma a bud'e yake sosai, domin idan mama tayi tafiya, haka manya- manyan samari ('ya'yan

k'awayen mama) suke d'aukarta zuwa yawo, sune club, sune park, sune party.

Duk da haka mamanta na sata tayi karatu dole. (kuma don ma tana da kwakwalwar karatun ne.)

"Kiyi karatu basma ki dogara da kanki, kinfi k'arfin raini..

"ki daina la,akari da bab

anki yana da kud'i.."

Ahakan kuma take hanata kula samari, amma duk da haka bata hanata zuwa wajen wani party ko wani taro idan ya kama...

To,Hafsah bata samu damar tattaunawa da basma ba sai washe gari lokacin, malaminsu na lissafi zai shigo ajin suna h

ango shi suka fice, Basma na cewa "Mts yanzu zai damemu da wani revision."

SS 1a suka shige suka nemi guri suka zauna acan baya..

"ya kukayi H Hamid?

"Um,Basma yazo na fad'a mishi. Amma ba shine matsalar ba."

Ta fad'a cikin damuwa.

"To Mene matsalar?

Tayi k'asa da murya sannan tace

" Yusuf yana son rayuwar turawa, yana k'aunar ya tab'ani.. Wai haka yace min na mishi kiss"

😳

"Mtsss"

Basma ta ja wani dogon tsaki.

"To sai me? Ke da irin local soyyaya zaki nuna mishi, wallahi kin bada ni"

Ni duk kin

sa ma raina ya b'aci."

Hafsah dai tayi shiru ita yaushe zata fara wannan watsewar??

tab' Allah ya tsareta.

Amma dake kamar tana tsoron basma ne sai tace

"Basma yanzu an fasa kiran nashi kenan?

"Hmm ai kece, ta mik'a mata wayar tana cewa ungo saka nu

mber d'in..

(Al,adar Basma ce zuwa da waya makaranta.)

Ringing biyu aka d'aga.

"Hello" yace

Hafsah ta kalli Basma, bata san me zata ce ba.

Basma ta harareta.

Sai ta dawo kan doka da oda.

"Am, dear iam Hafsat"

"Oh my gosh!

Ya fad'a cikin wata k'ar

a my baby I miss u alot"

Ta daure tace "Me too"

"ya kake?

"Fine but thinking of you, wai when ur mama zata baki wayarki ne?

"Um very soon in sha Allah."

"Um um ni dai ban yarda ba kawai mu had'u anjima na baki wani"

"No, ka barshi yau zan karbi wayar

"

"OK thank you my baby, yaushe ne zanzo my eyes want to see u kinji.?

Dam gabanta ya fad'i ashefa bata fad'a mishi an hanata kula shi ba..

"Um, am.. Ka bari mama ta bani wayar,

"Nooo ni dai I can't wait, pls baby nah"!

OK ina school kaga yanzu ka ba

ri zamuyi waya, but pls kada kazo sai mun kuma yin waya."

"OK, bye bye i love u"

😍



"Thank you"

Gama wayarsu kenan, Geography teacher ya danno ajin, kuma shine form master d'in su Hafsah (shine ma ya gansu ran nan)

Suna ganinshi suka mik'e ya kallesu

kawai..

"Again?

Ya fad'a yana rik'e haba..

"Yunus and Hamid What are you doing here??

"Am.. im Nothing sir"

"Ok, very good".

Ya fad'a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login