Showing 93001 words to 96000 words out of 132482 words

Chapter 32 - ZAZZAFAN SO COMPLETE

01 Sep 2026

33

Basman a tsaye tana tunanin abinyi...



πŸ“



*HAJEEYAH*

*KHAR

EEMERH*

[17/03, 2:40 p.m.] UMAIMA BASHEER: β™₯

️

β™₯

️

β™₯

️

β™₯

️

*ZAZZAFAN SO*

(Masoyin k'warai)

*Cigaban littafin Zazzafan so (Guba ne)*

πŸ’”πŸ’”

*By*

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah Khareemerh)*

*Dedicated to unique in your love heart*

πŸ“„

*54*

*Ganin* zata b'ata lokaci, yasa tabi bayan hafsah da gudu itama.

Acikin gidan kuma Zainab da Mufida na zaune a parlour suka ga Hafsah ta shigo kamar anjeho ta tana hak'i.

A razane Zainab ta mik'e tana dube-dube, zatonta wani abin ukhasha yai wa Hafsa

n, tana bud'e baki da nufin tambayar hafsah ~meya faru ta shigo haka."?~ sai ga wata ma ta shigo da sauri, Zainab ta ware ido ta kalleta sosai sannan ta fara gano wacece.

Itama mamaki ne ya sa ta tsaya shuru, babu abin cewa, kafin ita wacce ta shigo d`

in ta nufi Hafsah ta rirrik'e ta, H. Hameed baki ganeni ba ne... Basma Yunus ce, kiyi hak'uri abinda nayi miki wallahi sharrin shaid'an ne nima yau na tabbatar Yusuf ba d'an goyo bane, nima yayi min abinda mukayi miki.. Yusuf ya yaudare ni yaci amanatah..

Ta fada da iyakacin k'arfinta cikin kuka, wanda sautinta ya tsorata su, sannan har ya isa ga kunnen mama da ke can d'akinta.

Hafsah tasa k'arfi ta ture Basma lokacin da take wasu maganganunta.. Don Hafsan ta gaji da abun, gani take mene had`i kuma yan

zu.."? Bata da wata alak'a tsakanin ta da su dukansu d`in.

_Hafsah ki zo, mu yaki Yusuf ki manta da abinda ya faru, don Allah, mu kwatarwa kanmu yanci mu hada kai kinji.. Mu ganar da shi kuskuren sa, nayi alkawari indai kika yadda to zan bar miki Yusuf

bayan mun koyar da shi darasi dama ni Abbana aure zaiyi min, zan kyale miki shi wallahi da gaske nake.!!"_

Bak'in ciki ya cika Hafsah, gefe guda kuma abun taji ya bata dariya, _meye kuma haka."? Allah ya tsare ta Ita ta bata lokaci kan wani shudadden al

,amari da ya riga ya shud'e a wajen ta."?_

Sai lokacin bakinta ya bude cikin fushi ta fara magana.

Ta nunawa Basma hanyar fita. Cikin k'araji tace, Basma Yunus, fita, fitar mana daga gida, kar na k'ara ganinki a nan, an fad'a miki yanzu da ce"? Sa

boda kin rainawa kanki hankali kike tunanin har yanzu ke da Yusuf you're part of my business.."? Ke ce kike cikin damuwa, ke kika d`auki Yusuf mutum who worth your wested time, but to me ( _ta nuna kanta._) YUSUF IS WORTHLESS.!!

Ke dashi bani da had`i d

a ku, don haka matsalarki ce ni ban san wani Yusuf ba bare ke..!!

Fita!! Ta fad'a da sauti me k'ara.

Shigowar mama kenan taga taga abinda ke faruwa.

Ta tsaya ta k'are musu kallo har da bak'uwar fuskar da bata gane ba.

"Ke Hafsah mene haka."?

Cikin haki murya na rawa ta fara magana.

Mama Basma ce fah, Basma Yunus, kuma ta rasa sanda zata zo sai yanzu tazo ta korar min bak'ona!!.. ( _bama tasan sanda ta fadi hakan ba._)

Then tana fad`amin wani rubbish wai Yusuf mene ne had'ina dashi ni ta f

ita.!!

Zata fara kuka kenan Zainab ta tarota ta d'an rungumo ta, sorry Yaya kada ki bata hawayen ki kinji, bari kiga.

Sai ta saki Hafsah, tayi kan Basma, ta daga hannu zata daketa. Ke banza fice mana daga gida, idan kina da kunya ma zaki iya zuwa gidan

nan, nonsense, deceiver, Hypocriter, snatcher.!!

Fita nace kafin musa a fitar mana dake.!!

Zata sauke mata hannu, mama tayi saurin rik'e hannunta. Ke Zainab shiga hankalin ki fah.. Me tayi muku zaku dake ta."?

Ta ruk'o Basma ta zaunar da ita, akan Kuje

ra. Hafsah ma ta zauna.

Wacece ke."?

Mama ta tambaye ta.

idonta cike da k'walla, tace "Basma, kawan Hafsah ce ni."

"K'awar Hafsah, amma ban sanki ba."? Inji mama.

Basma tayi tsuru-tsuru.

"Me kika zo yi gidan nan toh "? Mama ta tambaye ta cikin tsan

aki tana son ta gano wani abu itama.

Basma tayi shuru, tana kame-kame, um am.. "Na...na zo ne kawai.."

Hmm, to waye Yusuf da naji kin kirashi."?

Ta waro ido, ana shirin k'ureta.

Ehe.?

Inji mama.

"Sa..saurayin Hafsah ne.!!

"Saurayin Hafsah kuma."?

Inji mama.

Sai kuma ta juya ga Hafsah. Cikin had'e rai tace, "Ke waye Yusuf."?

Hafsah tayi saurin girgiza kai.

"Ban sanshi ba mama.!

Mama ta, juya, ga Basma.

''Ya'yana basa kula saurayi ba tare da sanina ba, saboda haka bamu san wani Yusuf ba a nan gi

dan.Don haka kada ki k'ara kawo mana zancen wani cikin gidan nan kinji.!!

Basma ta gyad'a kai jiki a sanyaye kuma a kunyace.

"Mene had`in ki ke da Yusuf d`in tunda kince saurayin Hafsah ne da bakinki."?

Basma ta hau zare ido. Bata da amsar bayarwa..

"Mama ma ta san hakan don haka ta cigaba da magana.

"Duk abinda ya faru ma, basai kin fad`amin ba na sani.

"Kinsan cuta babu kyau, k'awarki ta yarda da ke, ki cuce ta ki k'wace mata saurayi..kinsani to alhaki kwikwiyone, saboda haka ki tashi ki ta

fi gidan ku, kuma kada ki k'ara kawo mana zancen wani Yusuf cikin gidan nan, bamu da alak'a dashi.!!

"Kije, kinji abinda yayi miki ma ya isheki darasi, kije Allah ya baki wani kema, amma Hafsah kam bata san wani yusuf ba sam..

Cikin kuka Basma ta fa

ra magana, Mum Dad d'ina ne yace ya fito ko ya aura min wani, shine yak'i na ya nuna bazai aure ni ba, shine kuma bayan ya dawo na je nemanshi na ganshi tare da k'awata, har mari na sukayi, and he til me bazai taba aure na ba kuma kada na k'ara kula shi.!!

Mama bata da abin cewa da alama kuma taga abin ne yana damun Basman shiyasa har take amaryar dashi, bata damu da korar ta da ake yi ba.

Ta mik'e ta kallesu dukansu, mama thank you, H. Hameed am sorry for give me for what I did to you.!!

Ta juya z

ata fita sai ta bawa mama tausayi.

Mama ta kirawo ta.

Zo 'yata kinji.!!

Basma ta juyo, ta dawo ta Tsaya.

"Ki bi zabin da mahaifin ki ya baki kinji."

Ta d'aga kai kawai, amma aranta bakin ciki ne fal.

Da alama taji shawarar mama da kunne ne kawai.

"Thank you mama. Tace, sannan

Ta juya ta fice.

Su Hafsah suka bi ta da kallo.

Ta fita tana cije lebe, tabbas yau taga Tashin hankali, wato har gwara abinda sukayi wa Hafsah ita da Yusuf..

Da irin korar da Yusuf yayi mata.

Kai tsaye Gidan m

amanta ta nufa, taje ta rushe mata da kuka. Da kyar ta shawo kanta.

Kiyi hak'uri kinji 'yata fad`amin abinda ya faru.

"Mama gidan su Yusuf naje nemanshi na tarar ashe ma ya dawo.."

Sai kuma akayi yaya."?

Inji Hajiya Halima.

Cikin kuka tace, shine n

aga Hala a gidan suka mini wulaqanci ita da shi.

Hala."? Wace Hala."? Inji maman Basma.

My friend Hala.

Cab!! Me kikayi musu ke toh."?

Inji mama.

Mama, bazan iya dasu ba, baki ga abinda suka mini ba, har sawa yayi servant dinshi suka min wulaqanci, ma

ma Yusuf bashi da mutunci, ban san haka yake ba sai yanzu."

Maman tayi shuru, itama bata da abin cewa, ga shi lokaci ya k'ure musu. Sai kawai ta shiga rarrashin 'yar tata, tana nuna mata tayi hak'uri akwai sauran wata hanyar, dole a koya musu hankali.

Basma ta d'ago ta kalleta, "How mama, can't you see lokaci ya k'ure gobe fah Abba zaice iyayen Nour su zo, kuma fah kinsan bana son shi mama."

"Kiyi hak'uri zanzo zamuyi wannan zancen, yanzu tashi ki tafi gida kinji, nasan abbanki bai san kin fito ba,

kada kija matar nan ta zuga shi ya miki wani abin. Oya!! ki kwantar da hankalinki, babu mai aura miki wanda baki so, nina fad'a miki kinji."

Basma tayi ajiyar zuciya, ta gyara zama bata son tafiya tabar gidan.

"Mama ni bazan koma ba."

Ta fad'a a shagw

abe.

Maman ta dan had'e rai, Oya tashi tashi mana, kina son ki b'atamin shiri so kike Abban naki yasan kin fito."? Ba nice dai nace kije babu komai ba."?

Ala dole ta mik'e ta nufi hanyar gida, cikin rashin sanin abinyi, gaba-d`aya duhu take gani, ta ra

sa wacce irin bak'ar rana ce wannan.

Mamanta kuwa ta rasa abinyi, ta sani alhaji Yunus yafi k'arfinta ba zata iya ja dashi ba, tun da tun farko ita ce ta mayar masa da 'yar, da komai bai faru ba. Mataki d'aya take ganin zata iya d'auka wato na shari,a s

hi kuma tana shakkar yin hakan nan ma. Amma fa dole tasan abinyi. Duk da wani b'angaren ita kanta ta sani Basma ta isa aure kuma, auren Basma hutu ne a wajenta, amma damuwarta shine ba zata bari a aurawa 'yarta wanda bata so ba..

*HAFSAH*

_______

_________

Hafsah duk bayan muntuna tana duba wayarta ko zata ga missed call d`inshi, amma bata gani ba. Haka kawai taji babu dad'i, bataji dad'in zuwan Basma ba, a irin lokacin, gashi ta tsargu da tafiyar da yayi daga ganin Basma, anya kuwa bai santa

a wani waje ba.?

Tayi shuru tunani fal a ranta, a zahiri tak`i bayyana damuwarta amna cikin zuciyarta damuwa ce fal, don Zainab ma sai da ta dameta da tambayoyi. "Yaya ya akayi wai bakon naki ya tafi."?

"Ke bansaniba nima, dama ba nace miki bazai d

ad'eba ba."

Amma naji d'azu kina cewa mama, Basma ta korar miki bak'o."?

Hafsah ta zaro ido, Yaushe tayi wannan maganar.

Sai ta mik'a hannu ta d'an daki Zainab.

''Yaushe nace haka, k'arya kike."

"Hmm, wallahi Yaya na fad'a.

Ta mik'e zata hau ta da

duka, Zainab ta gudu.

Sai ga Basheer ya shigo, Zainab tayi bayanshi ta boye, "Yaya, Yaya, auntynka ce zata bige ni."

"Mene haka ke, me kika yiwa Yayata."?

Ya fad'a yana matsawa gefe.

Au bazaka boyeni ba."?

Inji Zainab.

"Sai kin fad`amin me kikayiwa

auntie nah."

Hafsah ta koma ta zauna,tana jinsu.

Ai kuwa da labari zo kaji Yaya.

Hafsah ta had'e rai, tana hararar Zainab, "Allah Zainab ki shiga hankalin ki fah."

Zainab tayi dariya.

Au nidin, ba zaki bari a fad`amin ba koh Yaya. Inji Bashir.

H

afsah ta harare shi shima. Yau girman ya motsa. Basheer ya fad'a, azuci.

A fili kuma sai yayi murmushi, "Zainab ki bari zamu hadu ai zamu sa labule.!"

To Yaya. Zainab ta fada cike da tsokana tana kallon Hafsah tana mata dariya..

Bashir yasa Mufeeda t

a zubo mishi abinci yana ci suna hira, acikin hirar Basheer yake cewa, "Yaya ni kuwa mun tab'a exchanging numbers da wani, wata rana mun fita har muka danyi clash da wani a mota."?

Gaban Hafsah ya fad'i da sauri tace "Toh menene."?

Basheer ya girgiza kai

, "babu komai nasan dai ya kira number ta bai sameni ba kuma na duba number babu akan wayata bata hau kan email ba da nayi saving."

Sai kawai tace Okey, wani abin zakuyi kai da shi."?

Baya son ya fada mata ya nuna yana son wata cikin su don haka ya

ce, A,a kawai babu dad'i ne."

Daga nan ya kawar da hirar. Zuwa wata. Ita kuwa Hafsah jikinta tayi dama ace ya kira Bashir d`in taji mai zai ce.?

___________________

Har washegari, zuwa yammaci bai kirata ba.

Ta d`an damu, don haka ta kira Zaina

b suyi shawara. Bayan Jan kunne da tayi wa Zainab d`in, kan koda wasa kada ta sake ta bawa Basheer labarin bak'onta..

Zainab d`in tace "Toh.

Sannan Hafsah ta fara maganar da tafi damunta..

"Zainab kinga bai kirani ba, tun sanda ya tafi. Ta fada da

'yar damuwa.

"To Yaya ke ki kirashi mana.!!

"In kirashi."? Inji Hafsah tana d'an hararar Zainab.

Zainab ta jinjina kai, "Eh, may be fa gwadaki yake yaga idan ma kin damu dashi, kuma tunda shi yazo wajenki you supposed to call him, irin kice ya yace g

ida."?

Hafsah ta tab'e baki. "Ke tafiya fa yayi babu shiri, kuma yak`i kirana, so kuma sai in kirashi, saboda zub da class."?

Yayah.. Wallah babu wani down da class zaiyi, kuma ma ai da dalili, rashin kiranki da baiyi ba, shi zaisa ki kirashi, kuma ba do

guwar waya fa zakuyi ba, just irin ki nuna mishi ya yaje gida, and mai isa ya tafi don kinyi bak'uwa kinga inda ma wani abu a k'asa zaki ji ai..

Hafsah tayi shuru, cikin raba tunani, tana son ta kirashin, don gaba-d`aya ji tayi tayi wani sabo da shi, g

a kuma tasirin ganinshi da tayi, yayi mata sosai taji ya shige ranta cikin k'ank'anin lokaci, amma kuma bata son yaga zakewar ta..

Nan ta d'anyi jim cikin shawarwari....

_____________________________

Shi kwa bayan ya koma gida, tunani ya zauna yi.

Me ya hadata da k'awa irin wannan, menene alak'arsu haka, yana so ya gano. Yarinyar sam kana ganinta Kasan babu tarbiyya, amma me yasa ya ganta tazo kamar Cikin rashin hayyaci, yaji kuma tana ambatar wani, to me ya faru da ita, me wanin yayi mata, ta yuw

u fa wani abun ya mata mara dad'i, kuma ta rasa gurin wa zata zo sai wajen Hafsah, in kuwa mafita tazo nema kenan Hafsah aminiyarta ce."? Tunda da amininka kake shawara. Sai yaji baya fatan abin ya zamana haka.

Yayi sauri yayi _Ta,awiziy_ saboda zargi kaw

ai yake, bai tabbatar da ko d'aya daga cikin abubuwan da yake tunani ba, sai yaji ya dace ya sa ido, ko kuma ya d'an yi bincike game da hakan..

_ALHAMDULILLAH naga wad'ansu daga cikin copy da nayi a *clip board*, wasu kuwa sunbi ruwa especially wand

a nayi tun daga yau da safe, da kuma na

yamma...babu komai

ΩˆΩ…Ψ§ Ω‚Ψ―Ψ± Ψ§Ω„Ω„Ω‡ Ψ­Ω‚ Ω‚Ψ―Ψ±Ω‡...

Alhamdulillah alaa kulli haal.!!_

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

Allah ya kaimu gobe.

πŸ˜ŠπŸ˜‡

*THNKS*

*FOR*

*YOUR*

*LOVE*

*&*

*SUPPORT.*

πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»πŸ‘πŸ»



πŸ“



*

HAJEEYAH*

*KHAREEMERH*

[17/03, 2:42 p.m.] UMAIMA BASHEER: β™₯

️

β™₯

️

β™₯

️

β™₯

️

*ZAZZAFAN SO*

(masoyin k'warai)

*Cigaban littafin Zazzafan so*

*(Guba ne)*



πŸ’”πŸ’”

*By:*

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah khareemerh )*

*Dedicated to Unique in your love heart

group members.*

_~Am sorry readers/fans anyi mana rasuwa ne again, yayar mahaifina ce ta rasu.!!~_

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

πŸ“„

*55*

*Yana* cikin tunanin wayarshi tayi k'ara, ai kuwa da sauri ya duba, ganin Itace yasa shi wani murmushin jin d

ad`i.

Ya d'aga kiran tare da saka ear piece a kunne.

Itama ganin ya d'aga ya sa ta d'an so ta rikice, kada fa yaga zakewar ta. Amma babu yadda zatayi ta riga ta kirashi.

A hankali ta bud'i baki tayi mishi sallama.

Ya amsa muryarshi na bayyanar da

farinciki.

"Wa alykm salam."

Sukayi shuru a lokacin, shi cikin jiranta tace mishi wani abu, itama tana jiran taji ya k'ara magana.

Zainab na gefe tana mata alamu da tayi magana mana. Ta aika mata da harara sannan tace,

Ya kake."?

Caraf ya amsa.

"Lafiya lau hope kema kina lafiya."

"Lafiya lau itama tace."

"Naji dad`in ganinki sosai fah."

Ya fad'a yana murmushi.

Tayi murmushi itama.

Ya d'ora duk da nasan ke ba haka bane koh."?

Hmm, tace mishi don bata abin cewa idan ba hakan ba.

"Hakane ke

nan gashi nan kin fad'a.!!

Cikin son kare kai tace, "Um Um fah.

Hmm, ai na sani bani da kyau ko had'uwar da zan burge ki."

Hafsah tayi shuru, a zahiri. Wannan mutum yana son ya dinga sata fadar abinda batayi niyya ba. A lokacin ya dace tace mishi _ka

yi min mana."_ Amma kuma tana ganin kamar lokaci baiyi ba da zata fada mishi irin haka. Don haka sai ta raka zancen nashi da murmushi kawai sannan tace, "Ai baka dad'e ba ka tafi."

Yaji dad`in maganar, don wannan wata dama ce da zai gano abinda yake son

gano wa.

"Ai naga kinyi bakuwa ne."

No don nayi bakuwa, sai ka tafi, itama ba dadewa tayi ba.

Yayi yar dariya, naga kamar tana son ku tattauna ne, am sorry na kula da yanayinta kamar akwai damuwa koh.. Shiyasa na barku ku tattauna."

Hafsah ta d'an t

sargu, kuma har yanzu bata kai ga gano cewa, ko yasan Basma ne, bata son zargi ya shiga tsakanin su, tunda bai san tabbatar ba itama ba gama tantance halinta yayi ba, don haka ba tare da tayi wani dogon tunani ba, tayi saurin cewa. "Noo nifa na dad'e banga

nta ba for long.!!

"Koh."?

Taji yace,

"Yes zamuyi 2years bamu had'u ba."

Ukhasha ya d'anyi jim, baya son ya k'aryata zancenta tunda bashi da masaniya, kuma baya son yaja zancen da tsaho, amma kuma yana son yasan ainihin dalilin zuwanta toh.

"Oh am sor

ry naji kamar tana kiran sunan wani koh, wani abun ne ya faru."?

Anyi mata rasuwa ne brother nata shiyasa tazo tana irin haka, banjin ma, tasan tazo."

Take yaji ya yarda da ita, sai ya nuna alhinin shi, "Allah sarki Allah ya jiqanshi. Shine naj

i tana kiran Yusuf koh."?

Hafsah, ta waro ido, Wannan mutum bashi da mantuwa, dole tayi taka tsantsan.

Cikin k'osawar da ya fahimta a cikin muryar ta tace, "Eh."

"I'm sorry na dameki da zancen koh."?

Sai kuma ta d'anji kunya. "Tayi yar dariya.

Ya ka

tse kiran, tuna cewa ita ta kirashi, sannan ya kirata, lokacin sun tafa ita da zainab zainab nace mata, ai dama na fad'a miki Yaya.

Ta d'aga kiran tasa a kunne, muryarshi da sanyi sosai, kuma tayi can k'asa da kyar ta fara jiyo abinda yake fad'a.

"Ha

fsah.!! Taji wani iri kamar yadda ta saba ji idan ya kirata da sunan ta.

Wallah ina sonki kin burge ni, sosai tun sanda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login