Showing 30001 words to 33000 words out of 132482 words

Chapter 11 - ZAZZAFAN SO COMPLETE

01 Sep 2026

47

ita a fannin addini, tana kuma da wajen gyaran jikin amare,

wanda yaranta keyi.'

Al

a dole mama tayi shiru. Tana aunawa Hafsah uwar harara.

'Maman ya Nazeer, taja hannun Hafsah suka koma ciki, yayin da Mama wayar ta tayi k'ara kiran Abba ne.

"Hello"

"Ya ta dawo?

Eh, to maza ki tattarosu ku tawo.

"Tom"

Dama an kusa tashi, biki kuma y

ayi dad'i ga wad'anda hankalinsu ke kwance irin su 'Nasreen'

Ba Hafsah ba bashir ma yasha jinin jikinshi. Aunty Nafeesah ce tasa drivernta ya dawo dasu.'

'Hafsah dai sai rab'e tab'e take.'

Suna yin sallama ta shige d'aki.

Fatanta Allah yasa mama bata f

ad'awa Abba ba.'

Tana cikin bed room d'in tajiyo fad'an Abba a palour yana cewa,

"Ina take?? Ta fad'a miki inda taje?..

Mama tace cikin tsoro itama tana d'akinta..

Bata rufe baki ba, ya nufi d'akin Gadan -Gadan, Hafsah na shirin danna key taji ya banko

k'ofar da k'arfi. sunayin ido biyu, ya shiga dukanta da bulalar hannunshi.

Ihu Hafsah take ba na wasa ba, saboda abba laftar ta yake sosai kamar wani k'aton yake duka..

Tana ta bashi hak'uri "Don Allah abba kayi hak'uri wallahi bazan sake ba" na shiga u

ku, wayyo mama, Abba, Innalillahi.."wayyo zan mutu"!!

Kamar zuga shi takeyi. Wato bakya jin magana koh? So kike ki lalace ne?, saboda kin zama 'yar kanki koh, shine har zaki dinga fita da wani, wato duk nasihar da nake miki bakiji ba ko?

Gidan uban wa ki

ka je??

Ihu ta kuma, saki tama kasa magana sai karkarwa da muryarta take wall lahi.. Abb.. Abba"..

"Mufida har kuka ta fara tana, rik'e hannun Abba. Yaran ma sai hak'uri suke bashi.

'Mama tayi rok'on amma ina yak'i kyaleta.'

Ganin yana shirin kashe ma

ta 'ya yasa ta yi azamar fincike ta, da karfi, tana haki muryarta na rawa take cewa, "Wallahi sai mu bar maka gidan, kashe min ita, zakayi?.. Ko me tayi ba sai ka kyaleta ba?" wasu Maganganun ma bata san tana fad'ar su ba.

Abba ya tsallake Hafsah, dake kw

ance shame -shame, ya fice daga d'akin ko kallon mama baiyi ba.

Cikin azama mama ta figi mayafinta da jakarta, tacewa bashir,

"Kamota mu fita da ita..

Sai gunjin kukan Hafsa kawai akeji. Ya kamata, ta mik'e da k'yar, ya rirrik'eta da k'yar take takawa,

sukayi har yar gate' Mufida ta biyo su, mama zan biku"

Maman ta daka mata wata uwar tsawa daya sa ta koma babu shiri..

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

*Hajeeyah Kareemerh ce*

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β™₯

️

β™₯

️

β™₯

️

β™₯

️

*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



πŸ’”πŸ’”

Story and writing by:

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah khareemerh)*

*Dedicated to:*

*Unique in your Love Heart Group members.*

πŸ“„

*24*

*Adaidaita Sahu* (Keke Napep) suka tare suka yi wani d'an k'ar

amin Asibiti, da ita, aka duba ta sosai sannan suka bata magunguna, suka ce sai nan da kamar awa biyu zasu sallame ta..Sai wajen tara na dare suka dawo gida.. Jikinta duk shatar bulala, dak'yar tayi sallar Magrib da Isha'i sannan ta kwanta, mama na d'ankin

a kusa da ita, don yau haushin Abba takeji. Don da suka dawo ma yana parlour shida su Mufida, amma ko kallonshi mama batayi ba. Banda sallamar da tayi a ciki-ciki.

Ita bawai laifin Hafsah ne bata gani ba, amma wannan dukan yayi yawa, sai kace wacce ya ka

ma a gidan karuwai??

Tana d'akin har wajen goma sha d'aya na dare 11:00pm.

Ita ko Hafsah shiru tayi ta lumshe ido kamar mai yin bacci, tana jin kunyar mamanta, don bata so ta k'ara yin irin wannan kalan laifin ba, bayan abinda taga Abban yai wa maman ran

nan.

Sannan takaicinta shine,

'Tasan yanzu Abba zai mata dokar hanata fita..' Gashi bata da wata hanyar contacting d'in Yusuf, hawayen kewa suka zubo mata, masu zafi.. Ga jikinta da ya addabeta da zafi sai abin ya had'ar mata ya sabbaba ('Cause') mata, c

iwon K

kai mai zafi wanda ya hana ta bacci.

Mama sai wajen 1:00am ta bar wajenta,.. Sai bayan nan ta d'an samu bacci.

Da safe tunda tayi sallah ta koma ta kwanta, tanajin hayaniyar su Zainab a parlour. Har wajen 10:00am, Sannan zainab ta shigo d'akin ta

ce mata, "Yaya, wai mama tace ki zo kiyi break"

Ta d'aga mata kai.

Dak'yar ta iya mik'ewa saboda tsami da jikinta yayi,.. Duk k'annenta na tare da maman, yau akan dining ma suke, ta wuce ahankali, yaran suna, mata "Sannu Yaya" sai taji wajen na mata nauy

i, mussamman da Mama keta aikin kallonta, sai ta tuna cewa bata gaida maman ba.

Cikin dashashshiyar muryarta tace, "Mama barka da safiya"

"Sannunki ya jikinki?, maman ta amsa mata cike da kulawa.

Ahankali take cin abincin, har suka gama, tana shirin mik

'ewa Abba ya k'walo mata kira, cikin rud'ewa ta amsa "Na,am", ta mik'e a hanzarce ta nufi d'akinshi, ya gama karyawa, kwanunkan na gefen shi akan 'Tray' da shirin shi na fita daurin aure. tanayin, sallama tun kafin ta zauna yai mata nuni da su, ta sunkuya

ta debe su, ta fita, kitchen ta kaisu tana fatan 'Allah yasa kiran da yake mata kenan'.

Ta dawo a salub'e ta durk'usa a gefenshi, kanta a k'asa saboda tana tsoron su had'a ido, cikin sanyin murya tace, "Abba ina kwana"

"Lafiya lau," kawai yace. Tayi shir

u, shi kuma ya k'are mata kallo, sosai sannan ya bud'e baki ya fara mata magana.

"Ina kikaje jiyan"??

Ta yi shiru, saboda tsoron amsar da zata bashi take,

Ya daka mata tsawa,

"Ba zaki fad'amin ba"..

Jikinta ya hau rawa, wallahi babu ko ina..

K'ary

a zaki min, zan tattaka ki anan wajen, ki bud'e baki ki min magana, shashashar banza"..

Ya fad'a yana shirin mik'ewa ya d'akko bulala.

Cikin hawaye ta fara magana, Don Allah Abba, kayi hak'uri wallahi, bansan fita zamuyi ba, shine ya ja motar,..

Ina kik

a je na tambayeki,"

"Park". Me kikayi acan?? Wallahi babu komai,"

Wato saboda baki da kamun kai koh, ? To yayi miki kyau, ban tab'a yi miki dukan da kika suma, bane shiyasa. Ya nuna ta da yatsa, wallahi wallahi Hafsah ki shiga hankalinki akan abubuwan da

kika k'irk'irowa kanki, idan ba haka ba, zakiyi mamakin abinda zanyi miki, shashasha kawai." kuma daga yau kada na k'ara ganin kinfita ko da k'ofar gidane, ko makaranta ma kin daina zuwa!!"

Ta d'ago a razane ta kalli, abban, wanda uwar hararar daya galla

mata, yasa tayi saurin mayar da kanta k'asa.

"Innalillahi, shikenan ta, kad'e ta jawo wa kanta, Abba ya hanata zuwa school, babu batun, karatunta kenan? saura fa sati d'aya su fara 'WAEC' , yanzu ya zatayi kenan, babu zancen fita? Wane irin k'unci zata s

higa.??

'Zufa ta wanke mata fuska, babu shakka zata iya cewa k'addara ce tasa Yusuf, ya fita da ita, banda haka, me sukaje yi wannan waje?.. Su basu sai komai ba, hasalima, a gurin Yusuf, baiyi yunk'urin tab'a ta ba, bare tace alhakin hakan ne' Kawai Tsau

tsayi dai.!!

"Tayi shiru, tana nazarin rayuwar da zatayi babu fita.

Wallahi idan baki sauya tunani ba, zaki matuk'ar shan wahala a wajena."

Tashi ki fitarmin "ana!

Kalaman Abba, kenan da suka katse tunaninta.

"Cikin kuka tace Don Allah kayi hak'uri wa

llahi bazan.."

Ya kuma daka mata wata uwar tsawar "Fita nace",

Ta mik'e jiki babu kuzari ta fita.

Tana fita parlour, mama ta ga yanayinta, sai ta mik'e sai d'akin Abban,..

Ta nemi kujera ta zauna.. Fuskarta fal da takaici.

Abba ya karanceta tsaf, kafi

n tayi magana ya riga ta.

"Amina kin bani, mamaki, wato bazatayi laifi a hukuntata ba koh,.. kin fiso abarta tayi tayin abinda taga dama babu kwab'a.. Bakya fargabar abinda zai je ya zo Kennan."

"Ni ba cewa nayi kada a hukuntata ba, amma ai dukan da kayi

mata yayi yawa, macece fa"

Abba yai murmushi mai sauti, kina nufin kin fini sonta ne, ko kuma me?

Tayi shiru azuciyarta tace "Ai hakanne" _lol_

'Jin tayi shiru ya cigaba da magana cikin son fahimtar da ita, don ya fahimci itama cikin fushin take, ba z

ata tab'a fahimtarshi ba idan shima ya nuna mata fushinshi.'

"Amina, kullum fata na shine in sauk'e nauyin hak'k'inku dake kaina, Hafsah fa 'yata ce, bazan yi abinda zai cutar da ita ba, komai ina yin shi ne don ta sami kyakykyawar tarbiyya, ina roko'nki

idan bazaki tayani ba, to ki daina adawa da duk hukuncin danayi mata."..

Ta d'ago da niyyar tayi magana amma ya hana ta, ta hanyar daga Mata hannu"

"Dakata, wallahi kema na tabbatar jiya bakiyi baccin kirkiba, saboda tunanin meyafitar da ita, ita da wani

?.. Ki bar yi mata shaidar tana da hankali ko kamun kai, ni bana zarginta da komai amma, wallahi _ba,a shaidar yaran yanzu..._ kuma kema nasan daga yanzu hankalinki bazai k'ara kwanciya ba matuk'ar tafita daga cikin gidannan har sai ta dawo."

Mama tayi sh

iru tabbas kalamashi gaskiya ne'.

Kuma sunyi nasarar sauke fushinta akanshi, don haka ta shiga bashi hak'uri,

"Kayi hak'uri to, na fahimceka, insha Allah bazaka k'ara jin bakina, akan lamarinta ba"

Ya girgiza mata kai, "A,a ai 'yarki ce, kema kina da h

ak'k'i akanta,.. kiyi ha'kuri kema, ki dinga yi mata addu,a kawai."

Ta d'aga mishi kai, "To in sha Allah",.. Ni dama kawai dukan da ka mata ne, ya tsoratani kuma kasan fa duka baya gyara"

Yayi murmushi harda jijjiga k'afa "Nasani"

Cikin nutsuwa ya kuma

ce mata,

"Na hanata fita, koda zuwa makaranta ne, don haka kisa mata ido, sosai.

"Tom, shikenan"

Bata da musu akan matakin daya d'auka..

Kuma ta fahimceshi sosai, saboda haka ta bar wannan zancen, ya miqe zan fita wajen daurin aure Adawo lpia Allah y

tsare,

ta miqe don rakiyar shi. Kmr ban ita ke fushi da shi ba..

Hafsah ta, dawo rayuwa kamar mujiya acikin gidan, kullum tana d'akinta, babu dai wanda yake k'yararta acikin gidan amma duk ta tsargi kanta, kuma babu wanda ya damu, da hakan.

Akan idonta

su bashir suke shiryawa su tafi makaranta itako ko oho, sai bashir dake Cemata "Yaya 'yan ajinku suna ta tambayata nace musu baki da lafiya ne.

'Hakan shi yafi damunta, gashi tun ranar nan, Abba, yayi watsi da ita gaisuwar ta kawai yake amsawa. Gefe kuma

kewar Yusuf da tunaninshi sun addabeta, hakan yasa tayin wata 'yar rama, tayi bak'i.'

Haka har sati ya zagayo ranar lahdi, kuma washe gari zasu fara exam, kuma Abba yasan da hakan, Amma, har ya dawo babu wata magana daya yi mata...

*Kuyi haquri da wanna

n*

πŸ‘πŸΌπŸ‘πŸΌ

*Hajiyar ku ce*

πŸ‘ŒπŸ»

[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β™₯β™₯β™₯β™₯

*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



πŸ’”πŸ’”

Story and writing by:

*Karima Tijjani Mansur*

*(Hajeeyah Kareemerh)*

*Dedicated to:*

*Unique In Your L

ove Heart Members.*

πŸ“„

*25*

*Sai* da safen mama tashigo tace mata, 'ta shirya zuwa makaranta. K'arfe 9:00am ne, exam d'in, don haka, da 'Nura' yazo, Abba cewa yayi ya kaisu bashir, ita idan lokacin yayi ya dawo ya kaita.

'Tunda ta jita a mota ta

ji wani farinciki ya ziyarceta, tana son tajita cikin k'awayenta, sannan tana son ganin Basma.'

Sanda taje ana daf da shiga, saboda haka bata sami ganin Basma, ba. Kuma cikin rashin sa,a ajin da suke exam daban ne.

Suna fitowa daga 'Papper', Aysha D'ahir

ta nufo ta.

Suka cafe hannu.

"H Hamid ya jiki..? Wallahi har kin rame!"

"Hafsah dai tace Da sauk'i kawai"

Ke wallahi mutuminki ya dameni, kullum sai yacemin in had'aku

a waya idan nazo school,..So na fad'a mishi baki da lafiya, ne but ya damu fa sos

ai"

Hafsah taji dad'in hakan har da lumshe ido,

"Oh Allah sarki My Yusuf, nima nayi missing nashi wallahi"..

"Please ki had'amu"

"Am sorry to say "Na baro wayar a gida because naga exam za,a fara, kada ayimin seizing, but don't worry in sha Allah tomor

row zan Had'aku".

Hafsah ta rungume ta "Thank you my friend!!"

Muryar Nura (Drivern su) taji, yana cewa, "Hafsah, kiyi sauri don Allah"

Ta rik'e hannun Aysha, "See you tomorrow bye"

sai taji zuciyarta ta d'an k'untata 'Ashefa yanzu ba da bane'.. (Wato

abba ya bawa Nura umarnin idan tana da paper biyu, matuk'ar bazata wuce awa 4 biyar a exam ba, Nura ya jira ta tagama sanan ya dak'k'ota, wannan doka ce akanta, idan kuma ta haura lokacin gama exam yace mishi laifinshi ne'

'Haka tanaji, ta shiga mota bata

sami ganin Basma, ba.'

Wasa-wasa har sunyi rabin exam d'in, amma bata sami had'uwa da Basma, sun zauna ba. Suna had'uwa a duk lokacin da ta zo su gaisa. Watarana suna d'an fara hira, ake shiga 'Exam'..

Sanan hirace irin ta group, bata samun keb'ewa da B

asman, kuma mafi yawanci tana riga su basma fitowa, kuma, da Nura ya k'yalla ido, ya ganta zai ce suyi gida..'

Haka Aysha ta bata hak'urin, rashin had'ata da Yusuf, saboda ta daina zuwa da waya. Agabanta, aka k'wace ta wata... Hafsa amma kiyi ha'kuri in s

ha Allah gobe ki shigo da wuri zan had'aku."

Haka kuwa, akayi dama exam d'in ta karfe tara ce, kuma Abba ma yana da copy na timetable d'in, tun daga dare take shirya irin k'aryar da zatayi, abarta yau ta bi su bashir'.

Taje ta sami Abba, afalo. Saboda it

a yanzu da wuya ki ganta a falo, ko yasa yaushe tana 'Bed room'.

"Abba"

"Na,am,

Ta d'an yi shiru..

"Ya akayi".

Inji Abban'

"Um, dama ance gobe mu shiga da wuri saboda, jibi, zamuyi 'Catering' ne, to wai akwai abinda malamar zata koya mana.

Ta k'aras

he maganar tana kallon Abban don taga ya k'aryar tata ta karbu'?..

Abba ya kalleta sosai, ya nazarci yanayinta, sannan yace ,

"To ki shirya ku tafi da su bashir".

Tayi murmushi "Nagode, Abbah"

Har takai bakin k'ofar d'akinta yace mata,

"ki dinga yin

addu,ar neman nasarar Exam d'in dai."

"To Abba"

'Ta shige d'aki'

'Cike take da farinciki, da tunanin gobe ya zata kasance da Yusuf, d'inta a waya.' Hakan ya bata damar yin ishashshen bacci mai cike da ni'imar mafarkin Yusuf, d'inta a cikinsa.'

Washe g

arin ranar, ta zame mata mai sa,a, wato Basma, tazo sannan ga Hafsah, cikin zumud'i ta nufi Basma ta rungume ta. "Basma Yunus!!

Basma ta d'anyi murmushi H Hamid kin b'uya,"

Wallahi, bari naje wajen Aysha Taheer, na dawo.

"Ok, Basma ta fad'a tana bin bay

anta da rakiyar wani kallo'..

*"Kuyi Hak'uri please wallahi bacci nke ji"*

*Hajeeyah Kareemerh*

[1/11, 12:09 AM] Hajeeyah Karimah (Writer): β™₯β™₯β™₯β™₯

*ZAZZAFAN SO*

(Guba ne)

*A broken*

*heart story*



πŸ’”πŸ’”

Story and writing by:

*Karima Tijjani Ma

nsur*

*(Hajeeyah Kareemerh)*

*Dedicated to: Unique In Love Heart Members*

πŸ“„

*26*

*Tana* isa wajen Aysha suka tafa, taja hannun Aysha sukayi cikin class. Baifi mutum uku suka gani ciki ba, kasancewar, yawanci basu zo ba.

'Suka nemi wu

ri can baya suka zauna.

Aysha ta na danna waya take cewa,

"H. Hamid, wallahi guy enki na sonki fa, ya damu yaji muryarki, you're lucky wallahi"

'Suka tafa.'

Ta mik'a wa Hafsah wayar, "yawwa ya d'aga"

'Hafsah ta mik'e ta koma wani desk en.

'Hello'

"I miss you my baby!..

'Da kalmar daya tareta kennan.

Hafsah, taji ta cikin wata duniya mai cike da farinciki.

"Me too dear nah!"

"Baki nemana ai hafsah"

Taji dad'in kiran sunan nata da yayi har cikin zuciyarta.

Ta jingina jikin 'abin jingina' dake j

ikin desk d'in, babu abinda take sai murmushi.

"Am sorry dear, it's not my fault wallahi, Abbanmu ne ya hanani"..

"Hmm"

Tacigaba,

Please ka daure ka zo wajen Abba, shine zai bamu damar kasancewa tare, please I beg you" 'Ta k'arashe maganar cikin murya

mai rauni.'

"Hum" Yai ajiyar zuciya. "Okey" in sha Allah but ki bari kiyi candy koh, since 10days, remained.

"OK thank youu, dear'

"Hmm, dear friend enki asked me to attend her birthday nd graduation party,..and she asked me to come with you"..

"Hum,

Hafsah tayi ajiyar zuciya.' Lokaci d'aya taji ba'kin ciki da kishi sun rufe ta, wai wanne irin rainin hankali basma ke mata ne"? "What did she mean?

"Baby, kinyi shiru"

"Hmm, dear please wai mene ya sa kamin haka?

"What do I did?

"Hmm, me yasa kake yi

n waya da Basma, ban sani ba"?

'Ya kwantar da murya " Am sorry mai baby, I told you I just respect her.. Please zaki je party en koh"

"Noo bazani ba"

'Ta fad'a da fad'a.'

"Hmm, yai murmushi, yayi k'asa da murya "Am sorry, please kije zanzo muje dake, d

on Allah kinga basma is our friend"..

Ta maimaita cikin murya mai bayyana mamaki'

"Our friends,?' Hmm, let me tell you, basma is no longer my friend ehe"

"Hahh, your friend is my friend so, please calm down stop feeling jealousy, she's just a friend"

'

Yayi maganar cikin dariyar da ta d'anso tafiya da ita, 'tana son dariyarshi.'

'Ta d'an share kawai ta binne kishin a k'asan zuciyarta, bata son ta b'arar musu d'an farincikin da suke ciki bayan sun dad'e cikin kewar juna'.

'Cikin shagwabar daya saba, yac

e, "Baby what about yours ina za,ayi namu party en"

Ta d'an hadi'ye takaicinta, da dane ai Abba abinda zai mata yana da yawa, amma yanzu bata tunanin za,ayi mata wani abu"..

"Kinyi shiru"

Yace da ita,

"Nothing, bana son party"

"Oh my baby, why?.. Mene

yasa ke komai baki so?

"Hmm, babu komai, ka share kawai."

Yai ajiyar zuciya "Ok, but I will prepare something special for you"

Tayi saurin cewa thank you, but please ka barshi kawai"

"Baaby,?

"Uhum"

"Kina fushi da nine koh?

"No, ni bana fushi da k

ai Allah" tayi saurin fad'ar hakan'

"So meyasa kike rejecting abinda nake so"..? "Babu komai wallahi dear", ni bana son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login