Showing 123001 words to 126000 words out of 132482 words

Chapter 42 - ZAZZAFAN SO COMPLETE

01 Sep 2026

56

tana mamakin yadda abin ke faruwa kamar a mafarki duk wani wanda ya gujeta ma yanzu suke dawowa me yasa."? Sam bata so ya riske kamar da ba ( _babu aure_) gani take kamar zaiga zaman jiranshi ne

yasa.

Amma sai kuma tayi saurin ture wannan tunanin bisa wata ankararwa da wani bangare na zuciyar ta yayi mata.

_Hafsah kada kiyiwa Allah butulci hak'ika rayuwarki gaba-taci ba baya ba. Kuma yanzu you're engaged kin yiwa Yusuf nisa._

Ta daga kanta

ta kalleshi ya kuwa k'ura mata ido kallon ta na tuno mishi abubuwa da dama.

Me ya kawo ka wajena."?

Ta fad'a da kaushin murya.

Bani da hanyar contacting dinki ina miki magana kina share ni kiyi hakuri, na zo ne na baki hak'uri... ya d'anyi shuru kafi

n yace _and to tell you that my father had died._

Tayi jimm sai yanxu taji d'an tausayin shi saboda a yadda tasan Yusuf da yadda yakeson iyayenshi kuma suma suke son shi.

"Ahankali tace Allah ya jik'anshi."

Yayi wani bushashshen murmurshi ta kuma lu

ra da kwallar data taru a idanunshi.

"Amiin ya amsa sannan ya dora cikin sanyin muryar.

Please Hafsah ki yarda muyi aure mana wallahi na daina duk.."

Ta daga mishi hannu cike da b'acin rai.

Nooo never.!! Kada ka kara mini wannan zancen and kada ka

kara zuwa wajena.."

Tana shirin juyawa gida taji cikin daga sauti yace...

Don Allah ki taimakeni Nasan kina sona fah Basma ne ta rabamu kuma nayi regret abinda ya faru..please Hafsah I lost my dad kada na rasa ki kema.."

Ga mamakin ta sai taga yana sh

are hawaye ta tsaya jimm cikin takaicin abubuwan wacce kaddara ce ma tasa ya dawo gareta..ita ta manta dashi ta

manta duk wata rayuwar da sukayi a baya imma dad'in ta da wahalar ta duk ta manta. To kuma me zaisa ya dawo mata da wannan zancen gani takeyi ma

k'arya yake lokacin yayi tsaho ace da ragowar son ta a zuciyar shi..

Ko ita da tayi sha fama _Zazzafan son_ shi ta warke kuma ta manta bare kuma shi da take da yak'inin wasu abubuwa ne game da ita ke tafiya dashi bawai zallar sonta bane.

Tana tsaye

har wata motar ta zo ta dallare ta har sai da ta kare idanunta da hannu motar ta zo gefenta tayi parking sannan aka zuge Glass din ta hango na ciki.

Gabanta ya yanke ya fad'i taji kamar ta sume don fargaba..meyasa abubuwa suke zuwar mata a haka ne."?

Babu shiri ta nemi hanyar barin wajen yayin da Yusuf ya biyo ta yana kira "please Hafsah.!!

Rasa inda zata dosa tayi wurinshi ko kuma gida sai ta tuno da akwai wata kwabar kuma sannan ta kuma kwaba wata jikin ta babu k'wari ta nufo motar babu wata wata t

a buda zata shiga koma meye ayi ta ta k'are.

_Yau kawai tunda ya yini yakejin shi babu k'wari sakamakon rashin samun damar yin waya da ita da yake yaji a ranshi bai kyauta mata ba hakan yasa yau ya taho afujajen duk da yana ganin kamar dare yayi amma ya

yi niyya yazo minti goma ne yayi shidai yasa ta a idanunshi..amma kuma yayi bak'in gamo._

Duk da wani bangare na zuciyar shi na cewa ya mata uzuri ko abokin aikin ta ne amma kuma kishi da kuma abinda ya tayi mishi game da aikin nata ya hana wannan tunan

in nashi tasiri. Wato dama saboda irin haka ne ba zata bar aikin ba kenan.!!

Ta kasa mishi ko da sallama sai zama da tayi sukayi jugum shi da ita kana kallon fuskar shi zaka karanci matuk'ar damuwa da bak'in ciki.

Yusuf yaga inda ta shiga kuma yaji sha

kkar binta don haka ya tsaya cak ya bata lokaci yana kallo motar tashi yayin da shi kuma Ukhashatu yake k'are mishi kallo shima.

Sai cam kuma Yusuf din ya matsa ya koma jikin motar shi yadda Ukhashatu baya iya hangoshi.

Matsawarshi tayi daidai da budewar

bakin Ukhasha..

Ya kallo ta gami da zuba mata idanunshi da suka tsorata ta taga zallar kishi da fushi a cikinsu.

"Na sani nayi laifi tun farko nine na miki katsalondon ban tsaya na nemi yardarki ba kafin na zurfafa akan son aurenki amma ki sani b

a laifi na bane kawai Allah ne yayi lokacin yazo."

Ya tsaya ya had'iye wani abu mai matuk'ar tauri. Sannan ya bayyana mata zallar abinda ke ranshi domin yanayin fuskar shi ya bayyana mata hakan.

Sai da ya kira sunanta ta bashi dukkan hankalinta kafin

ya fara maganar kamar an tilasta mishi murya a dusashe.

_"Don Allah idan kina damuwa akan tarayyar mu ki fada min, in sha Allah zaki same ni mai hakuri.. Zan dauki kaddara don nasan indai Allah baiyi zamuyi aure ba ba zamuyi ba.. Don Allah kada ki damu

idan kinji banyi miki ba a matsayin mijin da kikeso ki sanar dani koda a text ne wallahi zan janye.!!_

Yana kaiwa nan ya gimtse baki yana kauda kai don da kyar ya k'arasa zancen.

_Shurun shi daidai da rushewar kukanta lamarin daya daga mishi hankali

gefe guda ya kuma b'ata mishi rai._

_Shi a ganinshi wannan ba wani abin tashin hankali bane ashekarunta ma ta wuce irin haka tana da zab'i dama abu ne na Eh ko Aa."_

Zuciyarshi ta hana shi koda kallonta ne saboda Ukhashatu yana da zuciya wani lokacin

sai kawai ya kawar dakai yana jijjiga k'afa."

Amma ta wani fannin kukanta yana tasiri sai dai bai san yadda zaiyi mata bane kawai.

Tayi mamakinshi don haka ta rarrashi kanta cikin hawayen tace.

Kayi hakuri nima ba'a son raina komai ke faruwa ba.

"?

Ya juyo ya kalleta da fargaba da kuma neman karin bayani.

Hafsah tasa mayafi zata share hawaye yayi saurin mik'a mata Handkerchief d'inshi ta kuwa amsa.

Ta share hawayen sannan ta fuskance shi sosai. Ta yanke shawarar fada mishi komai don ta kaud

a shakku daga zuciyarshi.

_"Bansan za'a mana engagement ba ranar da akayi ma bana nan har lokacin daka kirani kake min zancen nabar qawayena da aiki nah..wallahi ba rashin daraja ka ne ko nuna baka isa ba yasa na fada maka abinda na fada maka ba..kawai

dai naga kana fassara ni ne kan ba yadda nake ba kuma kana nuna kamar ina maka_

_boye boye amma kayi hakuri."_

Tare suka sauke ajiyar zuciya.

Ukhashatu yaji dadin batun da tayi shi a takaice amma ya wanke mishi zuciya jira yake kawai yaji matsayin s

hi a wajenta.

Cike da murmushi yace,

"Na yarda dake.!!

Tayi d'an takaitaccen murmurshi kafin tace..

"Kai zabina nane kuma zabin Abba nah.."

Farinciki mara misaltuwa ya bayyana a fuskar Ukhashatu yayi mata kyautar tsadadden murmurshi.

Nagode mai sunan

Hajiyata."

Sai lokacin bakin shi ya bude ya samu damar tambaya. Cikin hadewar rai kamar bashi yayi mata murmurshi yanxu ba.

Waye wancen toh."?

Ta dan zaro ido kafin ta saduda tace "He's my ex!!

Don bata iya k'arya ba.

"Exxx"??

Ya tambaya yana jan k

almar.

Hafsah ta danyi murmurshi.. ina mamakin yadda kake had'uwa da mutanen da suka dade da barin rayuwa.

Ta tausasa murya believe me wallahi duk randa kuke had'uwa nima ranar nake qara ganinsu bayan tsahon lokaci.!!

Ya jinjina kai kafin yace "Zaki ban

i labari but ina zuwa.!!

Ta kalleshi da mamakin abinda yake shirin yi sanda ya fita.

Shiko gun Yusuf ya fita kai tsaye ya mishi sallama Don bazai iya bashi hannu ba saboda kishi.

_Yusuf wanda nutsuwa ta fara zuwar mai sai abinda ba'a rasa ba wanda ya

zamar jiki_

Ya amsa asanyaye.

Babu bata lokaci yace.

Kaine kaxo wajen Hafsah koh."?

Yusuf ya jinjina kai da sauri yana k'ara kallon Ukhasha yana tunani ai kamar dai Hafsah bata da yaya namiji.

_"She was like she's the first born kamar dai haka ya

santa ya manta dai."_

*"Kayi hakuri an mata miji kada ka sake zuwa neman ta!!*

Inji Ukhashatu cikin maganar shi mai kama da gargadi wanda ta girgiza Yusuf ya kasa katabus.

Ukhashatu na k'are zancen yabar mishi gurin.

Yana dawowa Hafsah ta zuba

mishi ido.

Cikin mamaki ta tambaye shi "me kace mishi."?

Ya dan harare ta "ina ruwanki mai kuka."?

Ta kawar da kai cike da kunya..

Yayi kasa da murya.. me yasa a lokacin baki tambaye ni ba kin ce.

"Malam shin an baka ni ne da kake kafa min dokoki."

?

Gaba-d'aya suka sa dariya.

Ukhashatu ya kalli hannunta dake bisa cinyarta babu zobe ko daya ajikin yatsun zai jan kunshi a iya yatsun daya saka sukayi kyau.. baisan sanda yakai hannu ba yayi kamar zai tab'a sai ya fasa ita kuma tayi saurin dauke hannan

yen. Ya hada hannaye alamun Afwan ta dan hade rai.

Sannan yace "Ya baki saka zoben a hannunki ba ko baiyi miki ba."

"Ai baka ce nawa bane ta fad'a da zolaya."

Ya nunata da hannu. "Kinganki koh."?

To ki saka... ya rage murya ko sai na sa miki."?

Tayi

saurin girgiza kai a kunyace shima yayi dariya sannan ya duba ya juya can sit din baya ya dakko wata leda ya mik'a mata yana fad'in "Ungo amarya.!!

Lokacin ita kam ta nutsa cikin tunani kan abunda suka faru yanxu.. wato attempting (yunkurin ) taba hannu

nta da yayi sai kuma cewar zai sa mata zobe da yayi.. abin ya tuno mata da da sanda Yusuf yasa mata zoben shi..

Ta tambayi kanta..

_"Me yasa abin yaso maimaita kansa"?_

Bata zargin Ukhashatu da komai tana mishi kyakyawan zato sai ta ta'allaqa hakan ka

n yadda suka kebe a guri mai irin mota su biyu. Dama addini ya hane mu da haka.

Astagfirullah!!

Ta motsa baki ta fada.

Acikin karamin sauti yace tunanin me kike neh uhum"?

Tayi saurin juyowa tasa hannu biyu ta amshi ledar da abinda ke ciki daya fi kam

a da ice-cream.

Bai magana ba ya bude motar.

Ya fita sannan ya zagayo ya bude mata itama ta fito suka fuskanci juna..

Bari na tafi kada dare yayi min amma in sha Allah gobe zanzo ki bani labarin kinji."?

Ta gyada kai sannan yasa hannu a aljihun shi y

a ciro katina ya bata "Gashi wannan na bikin Qanwata maryam tace na kawo miki in sha Allah gobe zan taho dana Abba."

Shima tasa hannu ta amsa.

Ki shiga gida sai in tafi yace mata.

Ta mishi murmurshi sannan ta juya cike da farinciki ta wuce.

Yayi mur

murshi shima komai kan idon Yusuf.

Har kwalla yaji ta zubo mishi.

Har Ukhashatu yabar wajen Yusuf tsaye.

Sai da ya gaji da kanshi yabar wajen.

Bacci mai cike da farinciki Hafsah tayi bayan ta koma cikin gida sun baje ice-cream d'in sannan ta mik

'a wa mama katinan.. Amira ce tace "amma dai yaya ba zaki je ba koh"?

Bata ce komai ba saboda mama dake wajen..

___________________________

Yusuf ya koma gida jiki a sanyaye ya rasa me yake mishi dad'i yanxu shikenan ya rasa Hafsah."?

In ko hakane

zai jinginar da zancen aure duk da yana buk'atar auren a yanzu.

Wato abinda ya nutsar dashi kan batun aure shine:

Tun lokacin da mahaifinshi ya rasu wata daya baya sanda aka k'are zaman makoki wasu daga cikin dangi suka hadu suke ta mishi nasiha da misa

lai iri.

Sun nuna mishi yadda mahaifinshi ya rasu ba tare da yaga jikanshi ba. Sun nuna mishi yadda rasuwar taxo bag-tatan wanda shima Yusuf ba karamin kaduwa yayi da batun rasuwar ba gani yake kamar a mafarki.. wai daddyn shi ya rasu.

Sun mishi misali d

a shi kadai ne wajen iyayenshi haka babanshi shi kadai kakarshi ta haifa."?

Duk da ada hakan baya damunshi amma yanzu ya damun ko dan mahaifiyar shi zata so taga ya'yanshi ita.

Sannan sun nuna mishi girma ya fara kamashi don akallah zaiyi shekaru talat

in da abubuwa.

Tunda akayi rasuwar ya rage hulda da yan matan shi kuma indai ba gaisuwa zaki mishi a waya ba baya bari kuyi hira.

A lokacin rasuwar mahaifiyar shi taga tarin yan mata kala-kala wanda ta rasa daga ina suke.

Wai don ma kadan daga ciki k

enan masu raguwar tarbiyya da tausayawa da suka zo mishi gaisuwar.

Sai lokacin kuma hankalin ta ya tashi tasan d'anta ya wuce tunaninta a kallah kullum ta kanga bak'in yan mata biyu zuwa uku har akayi bakwai kuma suna zuwa cewa suke "ina Yusuf."?

Yus

uf bai k'ara saduda ba sai da yaga sun dawo kwana shida mum d'inshi kadai a gidan sai yan aiki gashi mum din kullum cikin kuka yake.

Babu wacce ke yawo a kwanyar shi kullum kamar Hafsah.. amma yana tsoron tunkarar ta. Ita kadaice yaji zai iya aura ba t

are daya sa shakku akanta ba a ranshi.

To yau ga abinda ya tarar. Duk da bai sa ran zai ganta ba amma ganin nata ya haifar mishi da damuwa mara misaltuwa.

Ya raba dare babu bacci yana saka yadda zaiyi ya samu Hafsah amma ya rasa mafita. Gashi zuciy

ar shi ta kasa hak'ura. Ya zauna sosai ya dinga tariyo rayuwar da sukayi a baya cike da shauk'i da yanda komai ya dinga faruwa kamar Film, zuciyar shi na kara ingiza shi.. _shiya san yarintar ta don haka shiya dace ya aure ta!!_

Da kyar ya rik'i wani

abu da yake tunanin shine mafita.

________________________

Yau tunda Hafsah ta tashi take jinta cike da nishadi ji take babu sauran damuwa.

Yau abin mamaki sai taga abban ta har dakin ta bayan ya mata knocking tana jinshine taji wata fargaba lafiya

Abba har d'akinta yau.

Shiko cewa yake Yaya bude kinji muyi wata Shawara."

Ak'asa ta zauna ta dukar da kai da fargabar wane muhimmin abu ne yasa abban takowa da kafarsa."?

Abban ya zauna gefen gado.. ya fara da nasiha da rarrashi kafin ya fada wa Ha

fsah abinda ta k'agu taji.

Aure ba abin wasa bane Hafsah babu lallai mijinki ya yarda ki cigaba da aikin gidan TV saboda haka kiyi hakuri ki ajye in sha Allah Allah zai baki wani.. nima bana goyon bayan ki zauna babu wata sana'a ko wani aiki."

Ta dago

a hankali ta kalleshi wato zancen Ukhashatu dai..badon tayi imani bazai iya yiwa Abba wannan zancen ba da sai tace shine ya roki Abba, amma tasan basu hadu ba kuma bazai wa Abba zance a waya ba.

In sha Allah Abba zan ajiye zan rubuta resigning zuwa qars

hen satin nan.

Ya fad'ad'a murmurshi Allah yai miki albarka in sha Allah da kaina zan sama miki wani.

Tayi murmurshi nagode Abba. Duk da gefe tanajin babu dad'i saboda sabo da mutane..

Bayan fitowar Abba daga dakin nata cikin mamaki yaji labarin wai

yayi bako a waje.

Da fitar Abba yayi mamakin ganin saurayi Abba ya mik'a mishi hannu suka gaisa.

Babu jira Yusuf ya fara bayani.

Abban nazo wajen Hafsah ne shine take cemin wai anyi mata engaged kuma wallahi yanzu da gaske nake aurenta zanyi ina so

nta Abba."

Abba ya tsaya sororo yana kallonshi wane irin yaro ne wannan magana babu ladabi babu iyawa haka ake neman auren."? Shida yasan Hafsah bata kula kowa to shi daga ina yake kenan."?

Waye kai."?

Abban ya tambaya.

Nine Yusuf Abbah, I dated Ha

fsah years back har kace na turo..lokacin ban shirya bane..

Abba ya gane shi wato yaron daya hargitsa masa rayuwar gidanshi ne yaso ya hure wa yarshi kunne. Abin ya bawa Abban dariya har sai da ya dara sosai lallai yaron bashi da ta-ido wato har jawabi y

ake. Gefe guda kuma Abba ya gode wa Allah daya ga wannan yaro ido da ido.

Take ya tuno komai da sanda yasha gwagwarmaya da Hafsah.

Abba ya dan hade rai saboda ya takaita koma meye yace..

Wato sai yanzu ka shirya koh."? To anyi mata miji kaji.. kuma ka

dakata da zuwa wajen ta."

Nan Yusuf ya Shiga magiya Abba ya daga mishi hannu kaje gida Allah ya baka wata kaima. Daga nan Abba ya juya ciki.

Aka bar Yusuf kamar ya fasa ihu.

Abba ya shiga gidan yana dariya, yasa a ranshi ba ma zai fadawa Hafsah ba s

ai dai kuma zai bawa Amina labari.

Sun kuwa sha dariya sosai shida ita.

_Kinga abu kamar mafarki ko amina."?_

Ta gyada kai.

Yace alhakin kine dana yarki ke ya dinga sawa shakku da kokarin sa miki hawan jini ita kuma tana matuk'ar sanshi shiko yana k'

okarin bata ta.

Mama ta d'ora "sannan ya yaudare ta ba ai dama na roki Allah sakayya."!!

Ya kalleta suka sa dariya.

Ukhasha yazo kamar yadda yayi alqawari sun sha soyayyar mu shida Hafsan shi a hankali cikin hikima da wayo yadda bazai zargi wani abu

a ranshi ba ta bashi labarin rayuwarta ta baya wacce ta kunshi Yusuf da Basma da Jamila. Daga karshe ta nuna masa yadda Basma tayi mata snatching.

"Kaga ina na d'auke ta aminiya ashe saurayina take so."

Hafsah ta fada mishi hakane don bazata iya fad'a

mishi zahirin abinda ya faru ba da yadda Yusuf yake ko don gudun zargi..

To ya akayi kika gane ta kwace miki shi."?

Tayi wani murmurshi kafin tace naje gidansu ne naga yazo zance wajenta."

"Hmm..yace..

Ku fa mata haka kuke waya ce miki zance yaje."?

Ta kalleshi kallo mai kama da harara.

Yayi murmurshi "To ai gashi Allah ya baki ni koh."?

Tayi murmurshi.

Hakane."?

Ta gyada kai.

Ukhashatu yayi k'okari ya nusar da ita yadda rayuwa take. Sannan ya nuna mata ta dauki komai yadda yaxo kada tunanin bay

a yasa tace zata kusanta kanta da Jamila domin yanzu ba da bace.. _"wasu mutanen zama dazu sai shafa maka bak'in fenti ne kawai.."_

Idan tazo wajenki kada kiki saurarar ta amma kisan irin mu'amalar da xakuyi. Dama irin haka a rayuwa dole a dinga samun sh

i. Muma suna nan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login