Showing 132001 words to 132482 words out of 132482 words
zafin bane."? Ko laifi ta mishi wani lokacin da haka yake hukuntata har sai tayi ihu sannan ya nuna ya tsorata harya bata hak'uri. Shi yana son ya kwaikwaye ta amma ita baison
yaji ta kwaikwaye shi sam indai tayi haka sai yayi amfani da wata hikima wajen hukunta ta. Misali yayi ta sata K'ananan ayyuka dakko wannan dakko wannan har sai ta gaji ita kuma b'ata kinyi. Idan kuma ta mishi complain ko ta nemi ya mata 'massage' (tausa)
sai yai ta mata dariya sannan cikin
wasa yaki yi mata sannan ya nuna mata ai punishing dinta yayi. Sai yaga zata yi kuka sannan ya hau yi mata waqa sai kuma yayi mata.
Yana taimaka mata a komai saboda cikin jikinta.. har wata rana sun dawo daga
siyayya yake son gwada ta don ya san raguwa ce ko da ma bare yanzu. Ya dauki wasu kayan sannan yayi mata nuni data dakko wata dundumemiyar jarkar mai.
"Please biyo ni da wannan store maman biyu.!! Yayi nuni da jarkar. Ai yadda ta zaro ida ya bashi dariy
a yaje yakai ya dawo Sannan ya kinkimi jarkar. Hafsah cike da tsokana ta dunkule hannu alamar jinjina tace "kaga mazaah"!
Ya waro mata ido yana mata wani irin kallo.
Ya dakata Sannan yace mazaje koh."? Tom bara na dawo kiga."
Babu shiri ta rufe baki da
zura da gudu zuwa bedroom.
Ya bita da kallo cike da k'auna yana dariya yana girgiza kai tafi ahankali kada kimin asara..!!!!
Ya ajye jarkar ma shima ya bita.....
ALHAMDULILAH ALHAMDULILAH.
HAK'IKA NA DAUKI DOGON LOKACI FIYE DA SHEKARA DA FA
RA WANNAN TYPING SAI YAU ALLAH YAYI NA HATTAMA..
ALLAH NA GODE MAKA..
INA ROKON ALLAH YA SA MU AMFANA DA A BINDA KE CIKI KUSKURE KUMA ALLAH YA YAFE MANA...
*To readers*
📔📚
NA GODE BISA SOYAYAYYA ALLAH YABAR ZUMUNCI..
KUMA INA FATAN ZAKU DAUKI
ABINDA YAKE MAI AMFANI ACIKI KU ZUBAR DA MARASA AMFANI.. SANNAN KUYI HAKURI BISA YADDA KARSHEN LITTAFIN YAZO A TAKAICE.
NAGODE..
ALLAH YA KAWO MANA KARSHEN WANNAN MUSIBA DA TA ADDABI DUNIYA AMIIN DON ALFARMAR ANNABI (SAW)
NAGODE.
*Karima Tijjan
i Mansur*
*HAJEEYAH KHAREEMERH*
Like Karima Tijjani novels on Facebook.
Follow on instagram @ Hajeeyah-khareemerh Tee-em.
Thnk you all
*Saturday 18/04/2020*
TARIHIN WRITER A TAKAICE..
_An haifi Karima Tijjani Mansur a garin kano ashekara
r 1998 a watan April. Tayi karatun ta duka na addini da na boko a garin kano. In da yanzu take karatu a jami'ar Yusuf mai tama Sule YUMSUK (NRTHWST KANO.)_
ZAZZAFAN SO Shine littafin ta na farko wanda ta fara futarwa amma kafin shi ta fara rubuta wasu a
mma ba'a buga ba ko a online ko publish..
Karima Tijjani matashiya ce yar kimanin shekaru 22.
Kuma ta fara rubuta Littafi tun tana kimanin shekara 15. Sai dai bata fitar da shi ba..