Showing 27001 words to 30000 words out of 96447 words
a gurina?".yace yana k'ok'arin shigewa toilet danyin wanka, k'aramin pillow A. Zakeer ya d'auka ya jefa masa yayi saurin shigewa toilet d'in yana dariya.
^√^√^√^√^√^√√^√^√^√^√^√^√^√^
Washegari asabar aka d'aura auren Al'a
meen Basheer Madugu da amaryarsa Fareedah Mustapha Ahmad akan sadaki dubu d'ari, daga nan aka d'ora da yinin biki da mata suke yi aka cigaba da gudanar da shagalin biki har zuwa yammacin ranar inda kuma aka tafi d'aukar amarya.
Anan unguwar Ameen yayi
ginin gidanshi basuda nisa dasu Ammi dan a k'afa ma ana zuwa gidan gidanshi yayi kyau sosai masha ALLAH ginine na zamani da aka tsarashi sosai k'arami ne kuma bashida irin girman nan sosai, Jauhar tana sane tak'i zuwa gidan amaryar dan tasan indai ta fita
wannan d'an takurar sai yasan abinda yayi mata ya b'ata mata rai shiyasa tayi zamanta, aikuwa kamar tasani dan saidaya dinga dubata duk inda yaga taron y'an mata saiya dubata daga k'arshe dai ya hak'ura.
Yana shirin komawa cikin gidan ya hango Jauha
r tsaye itada wani saurayi a kusa da wata mota, tsaye yayi yana k'are musu kallo kamar zaije wajen saikuma ya tsaya ya fasa dan ya gano kowaye suke tsaye dashi abokin Yah Ameen ne kuma yana ganin mutuncin shi sosai daba abinda zai hana yaje yayi masa d'iba
n albarka, zuciyarshi wani irin zafi take masa tana tuk'uk'i baisan meyasa ya tsani ganin Jauhar da kowane irin namiji ba lallai zaici uban yarinyar nan kuwa tunda batajin magana nan ya tsaya yana jiranta sai cije baki yake yana kad'a kai.
Janan da
fitowarta kenan Muhammad ya tareta dama tun ranar dinner ta kula da irin kallon dayake mata na k'urullah to hardai aka tashi bai samu damar yi mata magana ba sai yanzu tana fitowa sukaci karo da ita yayi nasarar janta can inda motarshi take dan yad'a manu
farshi dan sosai yarinyar tayi masa duk da bawai ya santa bane sosai amma yaga alamun yarinyar tanada hankali da nutsuwa irin macen daya dad'e yana addu'ar samu ALLAH ya had'a shi da ita gata very beautiful girl son kowa k'in wanda ya rasa.
Duk jinta ta
ke a takure tsayuwar nan da sukayi saboda bata saba ba duk shi kad'ai yayi kid'anshi yayi rawarshi saidai eh ko a'a wata maganar kuma saidai tayi murmushi kawai dayaga dai kamar a takure take saiya nemi tabashi phone number dinta sai suyi magana ta waya it
a tsoron bada number ma take haka yasa tace masa bata fito da wayarta ba kuma bata rik'e number a kanta ba ganin tanata masa hanya hanya ne yasa shi yazaro wani k'aramin card cikin wallet d'inshi ya mik'a mata yace ta kirashi yaga number tata ya batane kaw
ai amma yasan ba lallai ne ta kirashi din ba zai karb'i number tata ma a wajen Ameen sai suyi magana, duk akan idon Abdallah Madugu haka ke faruwa kai kawai yake kad'awa yana cije lips d'inshi tareda sauke numfashi yana lumshe ido yana tausayin gayen can i
dan har zuciya ta d'ebeshi yaje wajen dan zai manta da koshi waye yamasa d'iban albarka mai citta saidai ko meye zai faru ya faru yasan dai Yah
Ameen zai tuhumeshi kan ya ciwa abokinshi mutunci ya shirya kuma tsaf dan kare kanshi kuma baya shayin hakan ta
faru.
Harya fara takawa zai nufi wajen dan ya kasa jurar kallonsu saikuma yaga ya shiga mota ya tayar yabar wajen da alamu gidan angon ya nufa, k'wafa kawai yayi yana bin motar da kallo, saman motar dake kusa dashi wadda baima san kota waye ba ya d'ane
yana jiran zuwanta yaji dalilin dayasa ta rainashi haka.
A hankali ta shiga takowa zuwa gidan dan tama fasa zuwa gidan amaryar, sam bata ma kula dashi ba tana shirin gota inda yake sai muryar shi dataji yace
"Come here". Gabanta ne yayi wani irin
fad'uwa ta juyo tana kallonshi ALLAH ya zuba mata tsoron bawan ALLAHn nan Hassana da Hussaina tasan suna tsoranshi amma ita kanta shaidace basa masa tsoron da ita take masa, sosai jikinta yafara tsuma ta nufi inda yake, tana zuwa ta durk'usa k'asa jikinta
sai b'ari yake tun jiya data ganshi a wajen dinner yana kwasar rawa bata k'ara ganinshi ba.
M&S
💝
2/14/22, 10:29 - Ummi Tandama
😇
: ©
︿
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022*
*WATA SOYAYYA.....*
15.
√^√^√^√^√^√^
∿
Duk yinin yau basu had'
u ba bare tayi tunanin wani laifin tayi masa koda yake idan y'an zalincin nashi suka motsa da wanda yayi laifin dama wanda baiyiba duk had'awa yake itadai ALLAH ya kub'utar da ita shine kawai addu'ar ta.
Hannu yasa ya turo hular kanshi gaba yana wani g
irgiza k'afa yace
"Stand up". yayi maganar yana mata alama da hannunshi nata tashi tsaye, tsayen ta tashi kanta a k'asa tana wasa da card d'in da Muhammad ya bata gabanta sai harbawa yake.
Kanshi a k'asa yana wasa da zoben azurfar dake hannunshi na d
ama batare daya d'ago kaiba yace
"Ban hanaki tsayawa da samari ba?".
"Yaushe kuma sukayi haka da ita ko duk cikin neman fitinar tashine? tayi maganar cikin zuciyarta, to kokuma dai ya zaci Jauhar ce?
"Ba magana nake miki ba?". ya fad'a cikin tsawa y
ana k'ok'arin dirowa daga saman motar, a tsorace ta d'ago kai idanunta har sun fara tara ruwan hawaye ta shiga girgiza masa kai da fad'in
"Ba Jauhar bace Yah Abdallah Janan cefa".
"Rainamin hankali zakiyi dan ubanki". yace yana k'arasawa inda take
tsaye, ganinshi a gabanta ya k'ara rikitata sai faman girgiza kai take tamkar k'adangaruwa tama kasa yin maganar
"Firstly bani wannan card d'in na hannunki". yace yana mik'a mata hannu, da sauri ta mik'o masa cikin rawar hannu ya kuwa fisgeshi ya kekket
ashi harda cije lips ya zubar dashi nan k'asa ya d'ago yana kallonta da yadda jikinta keta faman shaking kamar wadda aka tsoma cikin ruwan k'ank'ara, wani d'an tunani shima yayi cikin ranshi anya kuwa ba
Janan d'in bace da gaske da Jauhar ce bazatayi wanna
n rawar jikin ba kuma ido cikin ido zata kalleshi harta fad'a masa maganar da duk taga dama idan ma kasheta zaiyi ya kasheta, wannan tunda tazo bata yadda sun had'a ido dashi ba amma dan ya k'ara tabbatarwa saiya k'ara matsawa daf da inda take tsaye ta d'a
n ja baya ya k'ara binta yana fad'in
"Ta cire mayafin ta ya duba yagani (Duk cika bakin dayake yi na shi kad'ai yake bambancesu batare daya sha wahala ba yaudai ya gaza dan ya kasa tantancesu d'in, almuri dama k'arya ne
🙄😬
). Amma akwai abinda zai gani
wanda zai gane idan ta tabbata Jauhar d'in ce kuwa saiya yanka mata kazar wahala yanzun nan bada dad'ewa ba.
"Zaki cire ne ko sai jikinki ya gaya miki". ya fad'a a fusace yana kai mata mari ALLAH yasa tayi hanzarin gocewa sai gefen bakinta daya samu,
ba zato taji ya fige gyalen datayi rolling dashi tayi saura daga ita sai bak'ar jallabiyyahr jikinta ALLAH yasa ma da hula a kanta da haka zai bud'e mata gashi da daren nan, jikinta ta k'ank'ame sosai tana danne kukan daya taho mata. Saman k'irjinta ya k'u
rawa ido so yake yaga d'igon tawadar ALLAH d'in daya tab'a gani a k'irjin Jauhar wadda take da d'an girma ba laifi saidai kuma ba komai a wajen saboda akwai haske sosai a wajen yasa yagani hakan ya tabbatar masa da cewa Janan d'in ce kenan da gaske, tsaki
yaja ya kasa bata vail d'in kuma, A. Zakeer dayake ta bulayin nemanshi tun d'azu bai ganshi ba sai lokacin ya hangoshi shida Janan a tsaye kanta a k'asa kamar ma kuka take, wajen ya k'araso yana fad'in
"Azzalumi kana nan kanata zaluncin ko, inata nemank
a tun d'azu". ya ida maganar yana warce vail d'in dake hannun Abdallah Madugu ya damk'awa Janan yace ta tafi gida da sauri ta karb'a kuwa ta yafa tabar wajen shikuma yaja hannun Abdallah yana masa magana k'asa k'asa wanda sam banjin abinda yake fad'a masa
naga dai sun shek'e da dariya tareda tafawa suka nufi wajen wata mota da wasu y'anmata biyu ke tsaye a jikin motar.
Haka nan Janan taji zuciyarta na mata zafi game da abinda Yah Abdallah yayi mata duk daba yaune karo na farko da irin hakan
tafara faruwa ba meye Yah Abdallah baya musu? duka zagi cin mutunci ba irin wanda basa gani idan y'an buyaginshi na kusa, ba wasu mutanen kirki ma a gidan duk an yoye an tafi gidan amarya, da kuka ta k'arasa bedroom d'insu raguwar zuciya gareta batada wuy
ar yin kuka kan sofa ta zauna tana share hawayen fuskarta bata kula ma da Jauhar ba wadda ke kwance kan bed tana chatting a wayarta, wayar ta ajiye ta taso ta isa inda Janan take ta zauna kan hannun kujerar tareda dafa kafad'arta, da sauri ta d'ago dan gan
in kowaye dan batayi zaton da mutum ba a d'akin.
"Meya faru sister? kukan me kikeyi?". ta tambayeta cikin damuwa.
Shiru tayi ta cigaba da share hawayen ta saida Jauhar ta k'ara maimaita tambayar sannan cikin rawar murya tace
"Yah Abdallah ne....
...Anan ta bata labarin duk abinda yafaru yanzu a waje, tsaki Jauhar taja tace
"Dole ya rainaki wllhy ya riga yaga gurin kwananki ya zaki dinga b'are baki kina kuka a gabanshi? wllhy yarinya gara tun wuri ki rage wannan d'an banzan tsoron nashi da kike
ji tunda ALLAH ya had'aku zama dashi gida d'aya shifa ba'a masa alkunya wllhy mugu azzalumi kawai shi idan baiyi mugunta ya takurawa jama'a ba baiji dad'i ba ki k'yaleni dashi ji yadda dan ALLAH har bakinki ya d'aga". ta ida maganar tana shafa gefen bakin
Janan daya d'an d'aga kad'an saboda marin daya kaimata d'azu bai sameta ba yasamu gefen bakinta.
"Ki barni dashi saina rama miki, naga alamun soyake a k'ara maimaita abinda ya faru a KD dan wllhy tsaf zan kame k'afar mugu da hannayenshi harda idanun in
ga ta mugunta kuma inyi tafiyata ba wanda yasan nina aikata".
Girgiza kai Janan ta shiga yi da sauri tace
"Rufamin asiri sister da wannan aika aikan naki tsaf zaice nice nayi masa bamai fitar dani kuma ki k'yaleshi kawai wata rana da kud'i aka had'ash
i akace yayi hakan bazaiyi ba".
Baki Jauhar ta tab'e tace
"Saifa yaji a jikinshi ko yayane dama ai inajin haushinshi jiya bakisan me yayi minba".
"Karki sake wllhy sister idan kika sake kika tab'a shi nikuma abinda zan miki saiya zarta nashi wllhy
kinfi dai kowa sanin halina basai wani ya fad'a miki ba".
"Bak'ar muguwa wlhy sister kin fini sanin takan mugunta nawane kawai ya fito fili". Jauhar ta fad'a cikin dariya tana dukan kafad'ar Janan itama Janan d'in dariyar tayi daga nan kuma suka shi
ga hirar y'an uwantaka.
√^√^√^√^√^
∿
Washegari biki ya tashi dangi na kusa dana nesa duk sun kama gabansu sai y'an tsirari dake gidan aka shiga gyare gyaren gida da inda duk aka b'abb'ata.
Jauhar taso tabi Mama Ammi ta hana tace saita k'ara k
wanaki tunda ta dad'e batazo gidan ba, bawai da son ranta ba ta amsa dan harga ALLAH batason zaman gidan tunda tasan mawuyacin abune basu dinga had'uwa da Yah Abdallah ba itakuma abinda bataso kenan bataso ranta ya dinga b'aci a banza a wofi.
A washeg
arin ranar Ja'afar da Mama sukayi sallama dasu Ammi suka kama hanyar KD Jauhar tamkar ta bisu take ji, lokacin da suka rakosu ma compound wajen mota tayi tsammanin zata ganshi a wajen saitaga bashi alamu sun nuna baya gidan ne taji dai Ammi na tambayar Mam
a sunyi sallama da Modibbo kuwa Mama tace eh sun riga sunyi sallama tun jiya da dare saboda yau zai fita da wuri kuma baisan yaushe zai dawo gidan ba, baki kawai Jauhar ta tab'e lokacin da suke maganar.
Momy Maryam ma kwana d'aya ta k'ara ta tafi it
ada yaranta da sukazo tare, Hannah sun shak'u sosai da Jauhar a d'an kwanakin nan da sukayi tare dama ita kad'ai ce basu san juna ba sunyi exchanging numbers dan gaisawa.
Aunt Deejah dama bata kwana sai sintiri data dinga yi kullum tazo ta koma tunda ak
a fara bikin.
Typing wahala
🥺
😑
Mu had'u a next page dan jin yadda zata kaya.
Me kuka fara hangowa game da labarin?
Inason jin ra'ayin ku
Ina buk'atar comments ko in tahi yajin aiki
🧐🚶🧑
🦿
Dan ALLAH wai Abdallah Madugu baya burgeku
🙄
kowa sai inji yace ya tsaneshi
😥
masu sonshi suyi k'uri'a nasan da zero zai tashi
😂😂
Mrs Salees Mu'az
💝
Maryam Ibraheem Aleeyuh
[Ummee]
2/14/22, 10:29 - Ummi Tandama
😇
: *WATA SOYAYYA*
💝
Oum Hanan
Page 16.
*TOP TEN TAKUN HASKE BATCH A*
A. Zakeer ma baibi su Momy Maryam ba yace saiya k'ara y'an kwanaki tunda yasamu hutu a gurin aikinshi suna nan tareda Abdallah Madugu suna iya shegen su dan shima A. Zakeer d'in ba baya ba na Abdallah Madugu ne yafi fitowa fili.
Gida yakoma ba
kowa sai masu gidan kawai saikuma Jauhar da A. Zakeer da suke nan har yanzu.
Sam Jauhar bata fitowa daga bedroom ko abinci ne saidai akai mata idan ta fito ta gaida Ammi tayi komawarta saikuma idan Abbie yadawo ta fito ta gaisheshi duk tana yin hak
an ne dan gujewa Yah Abdallah dan tasan indai suka had'u sai sunyi fad'a tamkar wasu tom and jerry, saidai taji maganar shi a falo.
√^√^√^√^√^
∿
Bayan kwana biyu.
Tana kwance a bedroom kiran Saleem ya shigo wayarta, murmushi tayi takai wayar k
unnenta bayan tayi picking suka gaisa suka shiga hirarsu ta masoya daga bisani yake fad'a mata zai shigo Kano gobe wani aiki zai kawoshi tabashi address d'in gidan datake zaizo, tayi murna sosai suna gama wayar kuwa ta tura masa address d'in ta WhatApp.
Washegari tun safe tasamu Ammi ta sanar da ita zuwan bak'on da zatayi, Ammi tace to ya kamata a samar masa abinda za'a tareshi dashi dan haka tun wuri Jauhar suka shiga kitchen itada mai taya su Ammi aiki suka fara shirye shiryen tarbar bak'o.
Daf da Azhar suka kammala komai ta amshi key d'in sit room na saukar bak'i wanda ke cikin compound d'in gidan mai tayasu Ammi aiki taje ta jera komai a dinning table itakuma ta shiga wanka, bayan ta fito ta gabatar da sallahr Azhar dan lokacin ta ya rig
a yayi sannan ta zauna shiryawa ta dad'e sosai tana k'ak'ale² wajen yin kwalliyar duk da dai bawata kwalliyar kirki bace amma ta d'auki lokaci tana gyara fuskar ta tayi kuma kyau sosai ta shirya cikin doguwar rigar atamfa A shape purple and white color tay
i d'aurinta data saba na malaha ta d'aura agogon fata purple sai fashion d'an kunne data saka ta fesa turarukan su Hassana data gani birjik kan mirror tana cikin neman mayafin dazai shiga da atamfar ta tuna ba'a kai drink's ba dan haka bayan ta d'auko gyal
en shima purple da fararen duwatsu a jiki ta yafa sai data k'ara fesa wani turaren sannan ta fito ba kowa a falon dan Ammi bata cika zaman falo ba tafi zama can upstairs su Janaan kuma har yanzu basu dawo daga school ba kitchen ta
wuce kai tsaye ta bud'e f
ridge ta d'auko exotic da hollandia da wasu guda biyu na gwangwani sai ruwan faro roba biyu, kan tray ta d'orasu ta fita ta nufi sit room d'in dan kaiwa.
Tayi mamaki k'warai dataga d'akin a bud'e sai tayi tunanin ko Atika ce bata rufe ba tunda ita tab
awa key d'in takai kayan kuma bata dawo mata da key d'in ba.
Tsaye tayi cikeda mamaki tana binsu da kallo Abdallahn Momy Maryam ne da Habeeb Marafa akan kujera sunyi d'ai d'ai suna danne dannen waya sai Madugu uban tafiyar shikuma a k'asan carpet yak
e ya kishingid'a kan filon kujera shima dai wayar ce a hannunshi sai hira da suke d'an tab'awa jefi jefi, mamakin abinda ya kawosu d'akin take koma meye ita ba damuwarta bace shida abokan nashi duk ba'a gabanta suke ba suma kana ganinsu kasan y'an a mutu k
o ai rai ne, kamar yadda take kallonsu haka suma suka d'ago suna kallonta Abdallahn Momy Maryam da Habeeb kansu suka maida kan wayar hannunsu suna cigaba da abinda suke Madugu kam kasa d'auke idanunshi yayi a kanta matuk'a gaya kwalliyar ta tafi dashi ba k
ad'an ba, wani kallon sama da k'asa tayi musu ta d'auke kai tareda jan k'aramin tsaki ta nufi inda dinning table yake dan ajiye tray d'in da drinks da ruwan yake.
Cak ta tsaya tana zaro ido ganin yadda duk aka lalata wajen an hargitsa komai nakan dinnin
g d'in, da sauri ta k'arasa wajen ta ajiye tray d'in daga kan plates da spoon d'in data gani akai duk da ragowar abinci ta tabbatar koma meye aikin gama ya riga yagama amma duk