Showing 30001 words to 33000 words out of 96447 words

Chapter 11 - Wata Soyayya Complete

03 Sep 2026

30

da haka sai data shiga bubbud'e warmer's d'in dake jere dan tabbatarwa gaba d'a

ya ba komai ba abinda ba'a tab'a ba wani gaba d'aya an cinye wani kuma an d'iba an rage, Ido ta runtse sosai cikeda b'acin rai mara misaltuwa zuciyarta na wani irin tafarfasa ko ba'a fad'a mata ba tasan Abdallah ne da wad'annan y'an korar tashi suka yimata

wannan cin mutuncin tsabar takaici batasan lokacin da k'walla ta cika mata idanunta ba. Wani irin juyowa tayi a fusace ta nufo inda suke, gaban Abdallah Madugu taja birki tayi masa tsaye akai tana faman huci, ganin haka yasa Habeeb Marafa ya mik'e yana f

ad'in

"Get up Baaba mu fita kafin su k'onamu da ranmu cikin d'akin nan". yayi maganar yana kallon Abdallahn Momy Maryam da shima ya mik'e shidai bai fahimci saboda me Habeeb d'in ya fad'i haka ba, wani kallo ta rakasu dashi ji take kamar ta shak'osu am

ma badasu zatayi ba da ogan nasu zatayi.

Sai bayan fitarsu ne Habeeb yake bawa Abdallah labarin dramar Jauhar da Abdallah idan suka had'u, dariya kawai Abdallah yayi yana gyad'a kai cikin zuciyarshi yake kissimawa anya ba soyayya bace ba kuwa dole ya d

asa ayar tambaya?.

Sai bayan fitarsu sannan Abdallah ya mik'e tsaye yana jan wandon jeans d'in dake jikinshi sama, yadda tayi masa tsaye haka shima yayi mata tsaye suna kallon juna ido cikin ido fuskarshi a had'e kamar yadda tata take, a zafafe ta

fara magana tana fad'in

"Nagaji Yah Abdallah nagaji da irin wad'annan abubuwan da kake min meyasa kai baka k'aunar a zauna lafiya ne mutum saikace shaid'an to wllhy nagaji zan maka abinda sai kayi dana sanin sanina a rayuwar ka".

Wata irin mik'a yay

i ta shak'iyanci ya k'ara matsawa kusa da ita sosai tamkar zai had'e jikinshi da nata yace

"Zakimin k'ofine kamar yadda kika saba? kin dad'e baki min abinda zanyi dana saniba Jauhar naci uwar k'ofin naki da kike tak'ama dashi wane d'an iska zaki kawo gi

dan nan?".

"Ina ruwanka da wanda zan kawo? a gaban idonka zan kawoshi kuma ba abinda zaka iya Yah Abdallah".

Wata y'ar banzar dariya yasaki yana kad'a kai gamida cije lips yana wani shafa sajenshi yace

"Ki kawoshi Jauhar nikuma zan nuna miki yad

da ake karya k'asusuwan mutum a gabanki zan karya banza ba abinda kuma aka isa ayi".

Duk da yadda zuciyarta ke tafasa hakan bai hanata sakin dariya ba tana wani girgiza kai tace

"Da kuwa kaima anyi maka yadda kayi masa ko ance maka bashida gata ne

meye tak'amarka? duk abinda kake gadara dashi to shima yana dashi kuma dole zaizo gidan nan a gaban idanunka".

"Yazo mana Jauhar ke dashi d'in zan had'a inci ubanku". yace yana murmushi gamida yin hanyar fita daga falon.

"Ni malam ka daina b'ata mi

n suna wllhy k'ato dakai baka iya R ba". takaici yasata fad'ar haka dan ta rasa abinda ma zatace masa, juyowa yayi yana murmushi yace

"Zan iya R amma sai ranar da kika shiga hannuna". daga haka ya juya ya fice, dogon tsaki taja tana binshi da kallo a

fusace itama ta fita daga d'akin ko inuwar shi bata gani ba da alamu ya shige part d'insu wanda yanzu yazama nashi shi kad'ai tunda Yah Ameen ya tashi.

(To abinda dai ya faru har Abdallah yasan Jauhar zatayi bak'o shigowarshi gidan kenan yaga Atika

tanata faman shige da fice daga cikin gida zuwa d'akin bak'i, dayake ya dad'e cikin motar bai fitoba bayan yayi parking, kamar zai wuce bayan fitowarshi saikuma ya tsaya ya tambayi Atika wadda ta fito daga sit room d'in anan take fad'a masa ai y'an biyun J

anaan ce zatayi bak'o shine ake shirya masa table, shine ya karb'i key d'in dan neman fitina fa shine ko part d'in nashi bai shiga ba ya kira Abdallah a waya yace ya fito ga wani party an shirya musu, suna shirin shiga sit room d'in shima Habeeb yazo gidan

suka shiga tare suka sha gararsu

๐Ÿ˜‚

.)

Kai tsaye cikin gidan ta koma dan wllhy saita fad'awa Ammi wannan abin da sukayi mata, tana shirin hawa upstairs dan zuwa wajen Ammi ta hango Ammin zata sauko dan haka ta zauna kan kujera tana jiranta ta sauko,

tana ganin Ammi ta k'arasa saukowa ta fashe da kuka da sauri kuwa Ammi ta k'arasa kujerar datake ta zauna ta dafa kafad'arta tana tambayarta lafiya take kuka haka? cikin kukan tace

"Ammi abincin da aka had'awa Saleem ne Yah Abdallah da d'ayan Yah Abda

llahn yayan Hannah da wannan abokin nashi sukaje suka hargitsa komai duk sun cinye abincin sun lalata wajen".

"Su su Modibbon?". Ammi ta fad'a cikin mamaki tana kallon Jauhar datake ta shasshek'a sai yanzu abin yake k'ara b'ata mata rai.

Kai ta kad'

a tace

"Eh Ammi wai kuma idan ya sake yazo saiya had'amu nida shi yaci ubanmu kuma saiya karya masa k'asusuwan jikinshi". girgiza kai kawai Ammi take ta dafe kanta batasan yaushe Abdallah zai daina wannan halin nashi ba a fili tace

"ALLAH ka shirya mi

n Modibbo, kiyi hak'uri zanji dalilin dayasa sukayi haka yanzu dai lokaci ya k'ure amma duk da haka bari a shiga kitchen a samar masa d'an wani abu sharp sharp kafin yazo".

"Ai yace bazai dad'e ba Ammi kawai a k'yaleshi tunda nakai ruwa da juice sun is

a kawai".

Tsaki Ammi tayi tace

"Amma dai su Modibbo basu kyauta ba wllhy kiyi hak'uri kinji y'ar gidan Ammi yanzun nan zan kirasu saina musu ba dad'i tunda su manyan kwabo ne".

Kai Jauhar ta gyad'a tana tura baki, tana mik'ewa kiran Saleem ya shigo

wayarta bayan tayi picking ya sanar da ita zuwanshi kallon Ammi tayi ta fad'a mata Saleem d'in ya k'araso Ammi tace taje ta shiga dashi kar a barshi yayita tsayuwa, sallama tayiwa Ammin ta fita.

Tana fita Ammi ta kira number Abdallah lokacin duk suna f

alonshi a zaune jira yake kawai yaji zuwan wannan lange langen saurayin nata yaje ya hanasu sakat ya hana zancen saikuma ga kiran Ammin yana yin picking tace suzo dukansu tana nemansu yanzun nan bata saurari abinda zaice ba tayi hang up d'in wayar.

D'a

gowa yayi ya kalli su Habeeb yace

"Ammi fa tana kiranmu da alamu Jauhar taje ta fad'a mata abinda yafaru".

Zumbur Habeeb Marafa ya mik'e tsaye yana fad'in

"ALLAH yasa dama tafiya zanyi sai anjimanku".

"Rik'omin d'an iska dan ubanka bada kai aka

yi laifin ba". Madugu yayi maganar yana kallon Abdallahn Momy Maryam da sukafi kusa da Habeeb, aikuwa yai ram dashi yana dariya.

Mrs Salees Mu'az

๐Ÿ’

2/14/22, 10:29 - Ummi Tandama

๐Ÿ˜‡

: *WATA SOYAYYA*

๐Ÿ’

Page 17.

Oum Hanan

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH

A 2022*

Haka suka tasa k'eyar Habeeb har falon Ammi, a jere suka shiga bakinsu d'auke da sallama tunda suka shiga Ammi ke binsu da kallo kana ganinsu kaga marasa gaskiya saboda yadda kowannen su kanshi yake k'asa. 3sitter suka zauna dukansu sukayi shiru

, kai kawai ta girgiza kafin tace

"Kun kyauta abinda kukayi, nace kun kyauta waye shugaban aikata hakan?".

Da sauri duk suka nuna Madugu Abdallahn Momy Maryam ya d'ora da fad'in

"Wllhy Ammi ina bedroom a kwance ya kirani yace wai inzo muci abinc

i".

"Nima Ammi shigowata kenan ya kirani wai inzo an shirya mana party". Habeeb ya fad'a yana kallon Ammi da idanunta ke kan Abdallah Madugu da kanshi ke k'asa sai faman shafa k'eya yake dan duk iya shegen shi idan har Ammi ko Abbie na fad'a shiru yake

sai sun gama yabada hak'uri, k'aramin tsaki Ammi taja tace

"Wai Modibbo sai yaushe ne zaka daina jawowa kanka raini a wajen Jauhar ne? duk abinda yarinyar nan take yimaka kai kake siya da kud'inka saboda shiga harkarta dakake saikuma ta maka rashin kuny

a kazo kana faman balok'ok'o da tada jijiyar wuya, ku tashi kuje Ammi ta fad'a cikin bada umarnia tare suka mik'e tace Abdallah ya koma ya zauna bata gama dashi ba, Habeeb da Abdallah suka fita suna k'unshe dariyar su.

"Me kace zaka yiwa bak'on Jauhar

idan yazo!". Ammi ta tambayeshi tana masa wani irin kallo zaka had'asu ita dashi kaci ubansu kuma saika karya masa k'asusuwan jikinshi ko? Shiru kawai yayi yana shafa gefen wuyanshi, tunda Ammi taji yayi shirun nan tasan ya fad'a d'in dan da bai fad'a ba z

ai k'aryata idan tsireshi ma za'ayi a tsire, kai kawai ta girgiza kafin ta d'ora da fad'in

"Dan ALLAH Modibbo ka dinga nutsuwa mana wai nikam meyasa ma baka fita office ba? to wllhy idan kasake kaje inda suke saina b'ata maka rai wlhy

kaji na fad'a maka

tashi ka b'ace min daga nan, kuma har Jauhar tabar gidan nan ban yadda ka k'ara shiga harkarta ba indai ba gaisuwa ce zata had'aku ba kaji na fad'a maka

"Kiyi hak'uri Ammi". ya fad'a a shagwab'e, ganin bata kulashi ba ya k'ara fad'in

"Please Ammin

ah I'm sorry bazan k'ara shiga harkarta ba wllhy nayi miki alk'awari".

"Yayi kyau, tashi kaje". abinda Ammi ta fad'a kenan. Tashi yayi ya fice yana satar kallon Ammi duk abinshi yana gudun b'acin ran iyayenshi baya k'aunar abinda zai b'ata musu rai.

Tsaye yayi hannayenshi zube cikin aljihun wandonshi yana kallon bak'uwar motar dake cikin compound d'in wadda ya tabbatar ta saurayin Jauhar ce, a hankali kuma ya maida kanshi kan sit room inda suke wani irin zafi da zogi zuciyarshi ke mashi jiyake tam

kar ya shiga ya karta masa rashin M saidai kuma Ammi ta riga tayi masa shamaki da hakan dan haka yabar wajen da sauri yana cije lips tun kafin zuciya ta d'ebeshi yaje yayi aika aika dan a yadda yake jin zuciyarshi zai iya illata wannan siririn saurayin nat

a.

Saleem dai sai ruwa da lemo kawai yasha dan bata bari ma yaga alamun wai anyi girki ba komai sai data kwashe ta gyara wajen, yaso fahimtar kamar ranta a b'ace yake yadda yaga yanayinta tace masa ba komai kawai kanta ne yake d'an ciwo yayi mata A

LLAH ya sauk'e ya d'ora da tambayar ta tasha magani ta amsa masa kawai da Eh tasha. Bai dad'e ba sosai yace zai tafi dan karya takura mata gashi dama a ranar zai juya dad'in dad'awa kuma ba guri d'aya zaije ba hakan yasa yayi mata sallama suka fito tare da

nyi masa rakiya.

Suna tsaye jikin motar Saleem d'in suna sallama Abdallah ya fito daga part d'inshi ya canza kaya light blue d'in shaddace a jikinshi sai P cap itama light blue daya d'ora (Nifa nafara gajiya da P cap din nan

๐Ÿง

manyan kayan ma sai ansa

musu P cap dan hegantaka

๐Ÿ˜ฌ๐Ÿคจ

).

Tunda ya fito wannan mayen turaren nashi dai data sani ta saba shak'arshi kuma a duk lokacin da suka had'u ya cika ko ina, matuk'a take son k'amshin turaren dan haka ta k'ara bud'e k'ofofin hancinta tana shak'a, gefe d'

aya kuma banda fad'uwa ba abinda gabanta keyi tsoronta d'aya kar yazo inda suke yayiwa Saleem rashin mutunci musamman dataga yanayin fuskarshi ranshi a had'e yanata wani cin d'aci yana basarwa kamar ba Abdallahn data saniba tunda shi mawuyacin abune kaga f

uskarshi a murtuke sai jefi jefi, shima Saleem d'in gudun cin mutuncin ne yasa yayi saurin shigewa mota, duk Abdallah na ganinsu tsaki kawai yaja ya isa inda motarshi ke parke ya shiga ya tayar yabar gidan, sosai Jauhar tayi mamakin hakan tayi zaton zaizo

ya musu tujara kamar yadda ya saba saikuma taga sab'anin hakan koma dai meye ta godewa ALLAH dabai kunyatata ba.

Haka sukayi sallama da Saleem ya tafi itakuma ta juya ta shige ciki.

โˆš^โˆš^โˆš^โˆš^

โˆฟ

Tun daga lokacin Abdallah ya daina shiga harkar

Jauhar kuma suna had'uwa a cikin gidan amma baya kulata abin yana bata mamaki sosai da ganin wannan canji da aka samu kuma tayi murna sosai da hakan amma fa abin yana d'aure mata kai sosai ganin yadda da ko sau goma zasu had'u to saiya takaleta sunyi bala'

i dashi koma dai meye damuwarshi ce ba tata ba, ji

yadda ya koma wani salihi kamar mutumin kirki tasan nan da y'an kwanaki nutsattsun zasu gudu y'an buyagin su dawo.

Kwana biyu da tafiyar Abdallahn Momy Maryam itama Jauhar ta tafi inda Ammi tasa driver

ya maidata, Abdallah baisan ta tafiba saida akayi kwana biyu yaga sam baya ganin giccinta yasan lallai bata gidan.

Some days after.

Ammi ta nemi ganin Ameen da Aunt Deejah dan yin wata shawara.

Suna zaune a bedroom d'in Ammin, Ameen na za

une kan sofa Aunt Deejah da Ammi kuma suna zaune a bakin gado, bayan gaisawa da aka k'ara yi Ammi tace

"Abinda yasa na kiraku inaso inji ra'ayinku ne kan abinda zuciyata ke ayyana min kafin inyiwa Abbien ku maganar, numfashi ta d'an sauke kafin tace



"Ina neman shawararku akan had'a Modibbo da Hussaina aure (Jauhar) danake niyyar yi me kuke gani?".

Da sauri duk suka kalleta kowa yayi shiru yana nazari cikin ranshi.

"Uhum Ina sauraronku naji kunyi shiru, dan gaskiya aure ya kamata ayi masa ko A

LLAH zaisa ya nutsu ya gyara d'abi'unshi Ammi ta fad'a.

Aunt Deejah ce ta fara magana tace

"Gaskiya Ammi ina ganin had'in Abdallah da Jauhar akwai matsala kinga dai yanada zafi itama haka kuma za'ayi had'in nan ne dan k'arfafa dank'on zumunchi kar azo

garin neman gira kuma a rasa ido Janaan ita tafi dacewa da Abdallah saboda tanada sanyin hali tanada hak'uri kuma".

Kai Ammi ta shiga kad'awa kafin ta maida kallonta kan Ameen da harya fara imagining d'in Abdallah da Jauhar a matsayin miji da mata fir

e

๐Ÿ”ฅ

kenan

๐Ÿคฃ

inajin duk unguwar ma sai sun tasheta ba iya gidansu ba.

Ganin Ammi ta kalleshi yasa yace

"Maganar Aunt Deejah tana kan hanya Ammi kamar yadda kikace kinaso kiga ya nutsu to saidai fa a had'ashi da Janaan itace daidai shi anfiso a had'a z

afi da sanyi ba zafi da zafi ba saikiga anzo anata dana sanin had'awar".

"Gaskiya ne amma baku ganin zai dinga cutar da ita saboda hak'urinta ni shaidace kan Janaan batada matsalar komai amma ina ganin fa kamar zaiyi amfani da hak'urin datake dashi ya

dinga k'wararta, da ace yanada wata budurwa ma daban fara maganar had'in nan ba to matsalar bashi da ita buyagin shima baya barinshi yayi wata soyayya".

Murmushi Ameen yayi yace

"Karki damu Ammi wuyarta dai yaganta a matsayin matarshi yanafa da hankal

i Ammi kawai dai iya shege ne ke d'awainiya dashi bawani abu ba insha ALLAH ba komai".

"Hakane Ammi kawai ayi musu addu'a ALLAH yasa hakan yazama alkhairi nifa tunani na d'aya ta yadda za'a tunkareshi da maganar yanzu". Aunt Deejah ce tayi maganar tana

kallon Ammi.

"Karku damu insha ALLAHU zai yarda ai Modibbo bada ganan ba wajen jin magana tsiyarshi ce dai bata sallah". ta k'arasa maganar tana dariya, Ameen da Aunt Deejah ma duk dariyar sukayi Ameen yace

"Ammi kinsan halin kayanki kenan ko".

Ka

i kawai Ammi ta girgiza tana murmushi tace

"Ai haline tun na yarinta yak'i barinshi farko nayi zaton idan ya girma zai daina ashe abin ba haka bane ALLAH dai ya shirya min shi". da 'Ameen' suka amsa kafin su cigaba da tattauna maganar yayin da Ammi ta

k'uduri niyyar yiwa Abbie maganar da dare idan yadawo tana fatan abin yazame musu alkhairi gaba d'ayansu.

Tofa!

๐Ÿค”๐Ÿ˜ฉ

Janaan da Abdallah Madugu.

Masu son auren Madugu da Janaan su d'aga hannu

๐Ÿ˜€

Mrs Salees Mu'az

๐Ÿ’

Maryam Ibraheem Aleey

uh

{Ummee}

2/14/22, 21:22 - Ummi Tandama

๐Ÿ˜‡

: *WATA SOYAYYA*

๐Ÿ’

Page 18

Oum Hanan

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022*

ALLAH yayi dai Ayyah ta yadda zata dawo Kano gidan d'anta wato Abbie da k'yar da sid'in goshi ta amince ya dad'e yana mata

nacin tadawo kusa dashi tak'i yarda amma duk da haka Abbie bai daina mata naci ba duk lokacin dayaje garin gaisheta kokuma idan sukayi waya da haka dai harta amivt tonce zata dawo d'in, a yau zata dawo dan haka tun safe gidan aka tashi da shirye shiryen ta

rbar babbar bak'uwa Ayyah.

Daf da Azhar direban daya kawo Ayyah ya k'araso gidan, isowarsu yasa Ammi, Hassana, Hussaina da Janaan suka fito compound d'in dan tararta.

Wata kyakkyawar tsohuwa ce mai kimanin shekaru 70 ta fito daga cikin motar, kas

ancewarta cikin hutu daya ratsata hakan ya b'oye tsufan nata wanda idan mutum bai saniba zaiyi zaton batafi irin sittin da y'an kai ba cikin kyakkyawar shiga ta alfarma, kallo d'aya zakayi mata kaga tsantsar kamarsu dasu Abdallah, cikin girmamawa Ammi ta r

issina tana mata barka da zuwa ta amsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login