Showing 48001 words to 51000 words out of 96447 words

Chapter 17 - Wata Soyayya Complete

03 Sep 2026

19

nidake". ta fita daga bedroom d'in.

"Yah Abdallah tace dan ALLAH kayi hak'uri kunya takeji wllhy". cikin y'ar rawar murya Hussaina tayi magan

ar bayan isarta falon.

"Kice mata idan tabari nazo d'akin nan saina mata ba dad'i har inbada sak'o tace min wai tanajin kunya". yacewa Hussaina a fusace, da sauri ta k'ara juyawa sudai su Aunt Deejah suna zaune suna kallon ikon ALLAH kuma ba wanda yayi

magana sai Aunt Jeeddah cema tace

"Dan ALLAH Yah Modibbo ka k'yale yarinyar nan". baiko kulata ba ya cigaba da abinda yake, Habeeb kam cewa yayi

"Dan ALLAH Jeeddah ku k'yale wannan d'an banzan ba mutunci ne dashi ba yanzu idan batazo ba saiyayi mata a

binda gara tazo d'in tunda duk dai y'an gidane ba bare ace za'a dinga maganar tayi rashin kunya".

Ba shiri Janaan ta tashi ta yafa k'aramin gyalen doguwar rigar dake jikinta maroon color ta biyo bayan Hussaina dan tana gudun abinda za'a cimata mutunc

i.

Duk da kallo sukabi Janaan da yawansu tafara basu tausayi tun yanzu zama da Abdallah sai mai hak'uri.

Tsugune tayi gaban kayan ta sunkuyar da kanta ita batayi magana ba kuma bata fara duba kayan ba.

"Malama ki bud'e ido kiduba sosai kigani abi

nda baiyiba ki fad'a banason munafunci". da k'arfi yayi maganar hakan yasa ba shiri Janaan ta zabura ta fara d'add'aga kayan batare datana tantance kyansu ba wannan jaraba dame tai kama, wata akwati ya janyo ya bud'e yaga bra and panties ne kawai a ciki br

a d'aya ya d'auka yana kallon Janaan yace

"Wannan size d'inki ce?".

Oh My God! Yaa salaam

🤦

Abdallah ba man kai yasin, gaba d'aya ido y'an falon suka zaro wasu harda dafe kai, Habeeb ma goshinshi ya dafe yana hararar Abdallahn da hankalinshi kwance ba

kace shiya fad'i maganar ba danshi iya gaskiyarshi ya fad'a so baiga wani abin jin kunya ba su kansu kunyace ta kamasu bare Janaan dataji tamkar ta nutse cikin k'asa tsabar kunya da takaici.

"Kai dan ubanka tashi kabar wajen nan tunda bakada kunya fitsa

rarre kawai". Aunt Deejah tayi saurin fad'a kafin ya k'ara b'aro musu wata maganar datafi wannan, zaiyi magana Aunt Deejah ta nuna masa k'ofa da hannunta tana hararar shi.

Mrs Salees Mu'az

💝

3/2/22, 08:20 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝

Oum Ha

nan

Page 27

*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*

💡

{Home of expert & perfect writer's}

*TOP TEN TAKUN HASKE BATCH A*

Tashin yayi ya fita Habeeb ya mara masa baya, goshi Aunt Deejah ta dafe tana girgiza kai tace

"ALLAH ka shirya mana Abdallah". duk da

Amin suka amsa Fareedah tayi dariya tana fad'in

"Ai wannan k'anin mijin nawa ba damane wllhy Janaan saidai ayita hak'uri ALLAH dai ya bada zaman lafiya dawwamamme". da Amin suka amsa dukansu, Aunt Deejah tayi kiran Janaan tashi tayi ta nufi inda take t

a zauna kusa da ita cikin muryar rarrashi tace

"Kar duk wad'annan abubuwan da Abdallah yake su dameki kinji Janaan haka ALLAH yayishi kuma bamuda damar canzashi kedai kiyi ladabi da biyayyar zaman aure insha ALLAHU zakici riba, ubangiji yasa alkhairi a

zaman aurenku ya kad'e dukkan wata fitina da sharrin shaid'an la'ananne ALLAH kuma ya k'ara miki hak'uri da juriyar zamantakewar ku dashi tashi kije ALLAH yayi miki albarka".

Nan d'inma dai amsawa sukayi da Amin d'in, Janaan ta d'ago kanta dake sunkuye

cikin sanyin murya tace

"Nagode k'warai Aunt Deejah ALLAH ya sakada alkhairi".

"Amin Amin k'anwata". Aunt Deejah ta fad'a tana murmushi, tashi Janaan tayi tabar falon sukuma suka harhad'e kayan da duk Abdallah yabi ya barbaza su.

Abbie ya hana

Alh Isma'eel Daddyn su Janaan yin komai dangane da kayan d'aki ya d'auki nauyin yin komai yace shima d'iyarshi ce dan haka yadda zaiyiwa su Hassana idan aurensu ya tashi haka ma zaiyiwa Janaan. Ba k'aramar dukiya aka narkawa Janaan a gidan ba two bedroom d

'inta kowane

saida aka cikashi taf da tsadaddun furniture da Abbie yasa akayi masa order sannan falo wanda yafi ko ina had'uwa duk da dai ba tarkacen kaya akasa ba amma ya had'u over, ga kitchen d'inta da aka shak'eshi shima da kayan electric kala kala abi

n sai wanda yagani dan bazai misaltu ba gara kowa ya k'iyasta cikin ranshi (Lol). Masha ALLAH Abbie dai yayi bajinta ba kad'an ba saidai fatan ALLAH ya saka masa da alkhairi yabada ladar zumunchi Amin.

Hakama side d'in Abdallah dake gidan ya k'awatas

hi sosai da kayan more rayuwa, shikuma falo d'aya ne k'ato da bedroom d'aya sai wani d'aki daya zuba kayan motsa jiki iri iri a ciki gida dai ya had'u masha ALLAH sai fatan zaman lafiya.

√^√^√^√^√^



Ammi ta shiryawa su Janaan dasu Hassana tafiya KD

dan yimusu sallama, Abdallah taso ya kaisu yakawo mata uzurin ranar yanada bak'in dazai gana dasu hakan yasa tayiwa driver magana ya kaisu.

Kwanansu biyar suka dawo, sosai Janaan taso su taho da Jauhar amma tak'i tace ba inda zata bisu sai lokacin biki

n yayi dayake harsu Maman duk can Kano zasuje ayi bikin, farko dai sunso takoma can ayi bikin a d'auko amarya daga can Abbie ne yace sam hakan bamai yiwuwa bane saidai su suzo nan ayi komai tunda shima d'iyarshi ce, Alh Isma'eel yaji dad'in hakan kuma Abbi

en ya k'ara k'ima da mutunci a idanunshi dan duk wanda zai kula da naka ya nuna masa k'auna to kaima mai k'aunarka ne.

Hassana da Hussaina sunsha rabon I.V card bayan dawowarsu dan Janaan kin zuwa tayi kuma dama bawasu k'awayen kirki gareta ba duk nasu

Hassana ne ita takamaimai ma bazata nuna yarinya d'aya ba tace k'awarta ceba saidai mutunci kawai daf da bikin nema aka kawo wata sabuwar student department d'insu kuma wajen zamansu d'aya ma Hafsat Yusuf datake yawan shigewa Janaan d'in to itama ganin b

atada wani aibu kuma abinda ya kaita shi takeyi yasa ta sakar mata fuska suka fara mutunci sosai har take kiranta da Mommy kasancewar sunan Ammi kenan Hafsat itakuma take cemata daughter. Cikin d'an lokaci kad'an suka shak'u sosai da ita.

Ko wajen rabo

n invitation d'inma tare sukayi dasu Hassana ita da kanta tace idan lokaci yayi suyi mata magana dan haka duk wasu shirye shirye da ita akeyi kasancewar tanada saurin sabo da mutane yasa nan da nan suka saba dasu Hassana harda ma Ammi da Ayyah.

Tuntuni

Janaan ke fama da Jauhar tazo ayi komai da ita amma fur tak'i yarda tace ba inda zatazo wai sai lokacin dasu Mama zasu taho, har fushi Janaan d'in tayi tace koda bikin ma karta sake taga k'afarta Jauhar tace wannan ne kuma bata isaba amma yanzu kam dai ba

zata zoba haka nan duk take jin duk batajin dad'in wannan auren da y'ar uwar tata zatayi ta kuma rasa dalilin hakan amma tafi alak'anta hakan da wanda zata aura d'in kasancewar ba shiri suke ba.

Gyara sosai Ammi take yiwa Janaan gyaran jikine kawai sai

magungunan sanyi datake ta banka mata masu matuk'ar kyau dan su tafi buk'ata fiye da magungunan mata da wasu iyayen na wannan zamani suke d'irkawa yaransu y'anmata idan zasu aurar dasu.

Gyaran kam ya amshi jikinta masha ALLAH dan wani irin kyau ta k'ar

a kan wanda take dashi fatar jikinta ta k'ara yin smooth sai sulb'i da k'yalli take tamkar bayan maciji ga daddad'an k'amshi na musamman da aka tsumata dashi ya zauna sosai a jikinta da kayan sawar ta.

Ranar laraba Mama ta iso dawasu daga cikin yayye

n su Jauhar saikuma Hajiya Yaya, gida yafara d'aukar bak'i sai hidima ake ana faman shige da fice, Momy Maryam ma da nata iyalan a ranar suka sauka nan fa gida ya k'ara kacamewa.

Ranar alhamis akayi bridal shower amarya tasha kyau sosai, basu fita ko i

na ba cikin compound d'in akayi decorations na k'wayaye da balloons kala kala abinda yaba kowa mamaki Abdallah dai yace ba wata dinner da za'ayi waleemah kawai za'ayi ta wadatar, kowa saida yasha mamakin hakan dan anyi zaton a yadda yake da rawar kan nan z

a'ayi party's kala kala ne saikuma gashi yabawa mutane kunya.

Duk yadda Abdallahn Momy Maryam da Habeeb sukayi dashi ya fad'a musu dalilin dayasa yace ba za'ayi party ko d'aya ba yak'i yace dai ba komai kawai ra'ayinshi ne hakan, aikuwa yasha zagi dan g

aba d'aya ba haka sukaso ba so sukayi warwasa sosai a wannan bikin amma d'an iskan yayi musu buk'ulu a cewarsu fa amma dan nima nafison waleemahr. Madugu ashe akwai sauran hankalin(Lol).

Baki kawai Jauhar ke tab'ewa lokacin da ake maganar ai ango ya h

ana yin party ko d'aya saidai ayi waleemah, aikin banza mutum sai shegen felek'en tsiya da ba'a san halinshi ba dai saiyace zaiyiwa mutane iyayi, ita kad'ai take maganar cikin ranta haushinshi takeji wllhy.

Tunda su Jauhar sukazo batasa Abdallah a i

danunta ba da alamu ya shiga busy taji dai muryarshi a falo suna magana da Mama da Ammi lokacin tana bedroom ita hakan ma saiyafi mata dan tasan mawuyacin abune su had'un bai takali abinda zasu raba hali dashi.

Washegari bayan an sauko masallacin jum

a'a aka d'aura auren *ABDALLAH BASHEER MADUGU (MODIBBO)* da *HASSANA ISMA'EEL TURAKI (JANAAN)*

Akan sadaki dubu d'ari a babban masallacin juma'a dake nassarawa d'aurin auren daya tara manya manyan k'usoshin gwamnati y'an kasuwa da rik'akk'un y'an boko d

uk tawagar Abbie ce data Daddyn su Janaan ga kuma tawagar Abdallah data Yah Ameen masha ALLAH d'aurin aure yayi jama'a ya kuma kafa tarihi a cikin birnin na Kano.

Can na hango ango Abdallah cikin shiga ta alfarma farar shaddace k'al tamkar takarda sai f

aman yarari take tana zuba k'yalli da d'aukar idanu y'ar ciki da wando sai babbar riga madaidaiciya wadda akayiwa wani fitinannen aiki mai matuk'ar kyau da light blue d'in zare hakan yasa ya murza hula zanna bukar da akayiwa ado da light blue d'in zare dak

uma fari, hakama agogon hannunshi na fata shima light blue ne yayi matuk'ar yin kyau ga wani k'amshi na musamman dayake zubawa, fuskarshi wasai bakace wai auren had'i bane akayi masa sai gaggaisawa yake da jama'a suna masa fatan alkhairi yana amsawa cikin

fara'a dan dama Abdallah yanada sakin fuska sosai da faram faram da jama'a kawai dai tsiyarshi ce dai da bata sallah ta bakin Ammi (Lol).

Waleemahr ma da akace za'ayi ba'a yinba sai yini da mata suka cigaba dayi a cikin gida bayan d'aurin aure a ranar k

uma za'a mik'a amarya gidanta hakan yasa tunda ALLAH yasa taji an d'aura auren tafara kuka duk yadda taso danneshi kuwa har taso b'ata kwalliyar fuskarta wadda aka samu akayita da k'yar dan cewa tayi bataso tana ganin abinne kamar almara ba'a zahiri ba wai

yau itace ta shiga sahun manya an d'aura aure, auren ma da Yah Abdallah mutumin da bala'in tsoronshi datake ji yasa ko inuwa d'aya batason su had'a amma saigashi inuwar aure ta had'asu dashi.

Su Hassana ne y'an rarrashi da Jauhar wad'anda suke abokan

wasa kuma suka samu abinyi suka shiga tsokanarta.

Ansha shagali sosai a yinin ranar kafin da yamma aka fara shirye shiryen kai amarya, wanka aka sata ta k'ara yi aka shiryata cikin atamfa exclusive red colour mai had'e da ratsin milk da fari riga da za

ni ne simple d'inkine mara ado aka nad'eta da jar lafayah mai matuk'ar kyau da akayiwa bakin lafayahr ado mai d'aukar hankali da manya manyan fulawoyi kalar milk da golden, k'amshi kawai take zubawa duk ta inda ta motsa.

Hassana, Hussaina, Jauhar da Han

nah su sukasa amaryar a tsakiyarsu suna tayata kukan rabuwa da gida, da k'yar aka rik'ota aka kaita inda su Abbie suke zaune da sauran y'an uwa da abokai dabasu kai ga tafiya ba anan kowa ya tofa albarkacin bakinshi bayan angama wani abokin Abbie babban ma

lamine ya rufe da doguwar addu'a ta zaman lafiya ga ma'auratan, daga nan kuma aka dawo da ita cikin gidan wajensu Ammi da Mama da sauran y'an uwa suma d'in dai kowa yayi mata nasiha daidai gwargwado da nuna mata zaman aure ba zama bane irin wanda tasaba y

inshi a gidan iyaye ba yanzu ALLAH ya d'ora mata wani nauyi a kanta wanda idan ta kula dashi tabi ALLAH da manzon sa ta saukeshi zai zama hanyar shiga aljannarta, sosai nasihohin suka shiga jikinta suka ratsa k'wak'walwar kanta cikin ranta kuma ta d'auki d

'amarar bin mijinta cikin kowane hali dan samun dacewa.

Jauhar zamanta tayi tace bazataje kai amarya ba duk yadda su Hassana suka dinga yimata magiya akan taje tace ba inda zata su k'yaleta tayi kwanciyar ta kan bed tana sharar hawaye data rasa na meye,

kai tsaye dai bazata kirasu dana rabuwa da Janaan ba tunda dama ba tare suke ba. Haka suka gaji suka k'yaleta suka fita daga bedroom d'in tareda bin sahun wad'anda suke tafiya gidan amaryar inda compound d'in ke cike da hamshak'an motoci masu rai da motsi

.



Mrs Salees Mu'az

💝

3/2/22, 08:21 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝



Page 28

Oum Hanan

*HASKE WRITER'S ASSOCIATION*

💡

(Home of expert & perfect writer's)

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022*

Inda compound d'in ke cike da hamshak'a

n motoci masu rai da motsi na y'an uwa da abokan Abdallahn wad'anda sukayi masa matuk'ar kara a hidimar bikin, sai faman jidar mutane ake ana tafiya.

"Masha ALLAH, masha ALLAH la quwwata illa billah, kalmomin dana dingaji suna tashi kenan daga bakunan

y'an rakiyar amarya lokacin da aka isa gidan saboda matuk'ar kyau da gidan yayi musamman dayake tarwai tamkar rana saboda hasken fitilun da suka k'awata gidan hatta shuke shuken gidan an musu k'awa da k'ananun fitilu wad'anda suke kawowa suna d'aukewa kal

oli daban daban white, purple, green, red, blue da sauran kaloli masu ban sha'awa tako ina sai san barka k'aryar mahassada.

Basu k'ara rud'ewa ba saida suka shiga cikin gidan idanunsu suka nuna musu irin yadda cikin yake duk sai suka ida rud'ewa lallai

ba k'aramin

kud'i Abdallah ya narkar a gidan nan ba ga tsarin gidan ba wanda ya tab'a ganin irinshi lallai masu abu da abinsu.

Had'add'en bedroom d'inta dayaji wasu muggan furniture masu azabar kyau aka direta, sannan mutane suka shiga zazzagayawa dan k

ashe kwarkwatar idanunsu.

Bayan wani d'an lokaci aka fara tafiya da kad'an kad'an duk aka watse bayan sunsha tarin addu'o'e na zaman lafiya ya zamana saisu Hassana kawai da ragowar y'an mata y'an uwansu tunda dama ba k'awaye gareta ba sai Hafsat Yusuf k

awai da itama takawo amarya, suma d'in shirin tafiya suka fara duk da yadda Janaan ke rok'onsu tareda had'asu da ALLAH karsu tafi tsoro takeji Hassana da Hussaina ne suka k'ek'ashe k'asa sukace sam bazasu zauna ba tafiya zasuyi sunfi kowa sanin halin Yah A

bdallah k'aramin aikinshi ne yazo ya zazzagesu, wata y'ar k'anin Ammi da suke y'an uwa Amatullah itakuma ta dage kan saisun tsaya angwaye sunzo an sayi baki sannan su tafi.

"Alamu sun nuna bakisan waye angon nan ba Amatu ki rufawa kanki asiri kitaho mut

afi wlhy tun kafin suzo". Hussaina ce tayi maganar tana gyara yafen mayafin ta.

"Rabu da ita sister da rabon yau ta kwana cikin takaici kenan aini banga abinda zai jamin zama a gidan nan ba har Yah Modibbo yazo ya sameni". Hassana tace tana saka takalmi

nta.

Kallon Amatullah Hannah tayi tace

"Kinga Amatu ki tashi mutafi dan ALLAH dare na k'ara yimana fa idan kuma nan zamu barki to mu saimu tafi". Ganin dai ba wanda ya goyi bayan a zauna d'in yasa itama ta mik'e ta hau laluben gyalen ta akan gadon, ji

take tamkar karta bar gidan tsabar yadda yayi mata kyau hakama maigidan ya matuk'ar yimata kasancewar bata wani yimasa cikakken saniba saboda bata dad'e da dawowa karatu daga Europe ba amma sau d'aya data saka idanunta cikin nashi yayi matuk'ar tafiya da i

ta.

"To aita hak'uri dai Aunt Janaan dan yanzu kinzama Auntien mu tunda kin auri yayanmu, ALLAH ya bada zaman lafiya ya k'ara miki hak'uri akan wanda kike dashi". Hannah ce tayi maganar tana kama hannun Hassana datake share hawaye suka fita daga nan sum

a sauran suka take musu baya tana jinsu da d'ai d'ai da d'ai d'ai suka fice daga bedroom d'in sukaja mata k'ofar.

Wani kukan ta k'ara fashewa dashi tana k'ara matse jikinta saboda tsoron daya fara shigarta tun yanzun bata saba rayuwa ita kad'ai a waje

ba, a hankali ta janye mayafin lafayahr dake kanta ta shiga k'arewa d'akin kallo da irin yadda aka tsarashi tabbas Abbie yayi namijin k'ok'ari dole ta jinjina masa bedroom d'in tamkar ba'a nan k'asar mutum yakeba dole ta cigaba dayi masa addu'ar gamawa da

duniya lafiya gamida cikawa da imani.



√^√^√^√^√^√^√^



9:55pm.

Mutum biyar ne cikin lafiyayyar motar samfurin Corolla l.e ta yayi sabuwa dal sai shek'i take da d'aukar ido musamman data kasance black color ce, daf da bikin ya siyeta dan bai tab'

a amfani da ita bama sai yau d'in kuma yanzu da suke shirin rakashi gidanshi.

Abdallahn Momy Maryam ne ke driving d'in sai Habeeb Marafa dake gefenshi, back seat kuma Eng. Mujaheed ne da Arch.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login