Showing 51001 words to 54000 words out of 96447 words

Chapter 18 - Wata Soyayya Complete

03 Sep 2026

11

Mas'oud Garba duk abokan Abdallah ne saishi kuma mai gayya m

ai aikin wato ango Abdallah Madugu daya lafe a bayan kujerar yasha gayunshi cikin dakakkiya kuma bugaggiyar shadda mai yarari wadda kallo d'aya zakayi mata kasan ba

k'aramin kuka naira tayi ba wajen siyanta, ash color ce mai d'an duhu sai hular daya murza

a kanshi data hau da shaddar sosai, d'aure tsintsiyar hannunshi da Rolex silver motar duk ta cakud'e da k'amshin turarukan jikinsu masu dad'i fuskarshi a sake sosai ya shiga cikinsu sai raha ake ana wasa da dariya sai shak'iyanci suke irin nasu na abokai

da haka har suka k'arasa gidan kasancewar babu maigadi yasa Habeeb ya fita daga motar ya bud'e gate d'in suka shiga ciki, bayan yayi parking suka firfito kowanne cikin nashi salon gayun. Tunda suka fito suke santin tsaruwar gidan daga bisani suka d'unguma

dukansu suka nufi babbar k'ofar da zata sada mutum da general parlor na gidan, nan d'inma bakinsu baiyi shiruba suka cigaba da yabawa tareda taya abokin nasu murna.

Tun lokacin dataji dirin mota an shigo gidan ta runtse Ido tareda k'ara takurewa waje d'

aya tana k'ara maida mayafin lafayahr yadda yake ada, bugun zuciyarta na k'ara tsananta tasan baya wuce Yah Abdallahn ne ya shigo tsoron had'uwarsu dashi take batasan ya zata kasance ba tsakaninsu ALLAH ya rage mata tsoron wannan bawan ALLAHn a cikin ranta

addu'ar datake akoda yaushe kenan.

"Malam sauri mukefa kayi mana jagora inda amaryar taka take mu tofa albarkacin bakinmu musan inda dare yayi mana". Arch. Mas'oud Garba yace yana ajiye babbar ledar hannunshi akan center table d'in dake tsakiyar fal

on.

"Kuje ina? yau naga mahaukata dan ubanku d'akin matar tawa zaku shiga? kowa ya ware nagode da rakiya abokai".

Duk ido suka zubawa Abdallah dariya ma yabasu dan duk cikinsu babu bak'on Abdallah a ciki bare mutum yace zaiba kanshi wahala wajen jin

haushin abinda ya fad'a d'in sun san zai aika abinda yafi ma haka.

"Amma kaidai anyi mara mutunci wllhy wato korar mu ma kake ko?". Habeeb ya fad'a yana hararar shi.

"Yo bazan koreku ba? kowanne yaje ya nemi wajen kwanciya garadan banza ba wanda keda

mata aje a rungumi pillow nidai kam yau.....cikin sauri Abdallahn Momy Maryam ya katse maganar da Abdallah yayi niyyar fad'a gudun kar yayi musu b'aram b'arama kad'an daga aikinshi.

"Dan ALLAH yimana gori Madugu, dan ubanka batare muke zaman tuzurantak

ar ba sai yau da ALLAH ya d'aga ka kasamu y'anci muma very soon duk zamu angonce mubaka mamaki mara mutunci koba hakaba guys?". Eng. Mujaheed ne yayi maganar yana rarraba idanunshi akan sauran, duk suka amsa kuwa da fad'in

"insha ALLAH". Baki Abdallah y

a tab'e yana turo hular kanshi gaba yace

"Ku kuka sani dai munafukan banza, oya let's go muje in taka muku".

"Ka wuce kawai malam muyi maka jan kunne a gabanta karka aikata mata wani d'anyen aikin tayi zaton dasa hannunmu a ciki". cewar Habeeb Maraf

a.

"Kajawa wa kunne? k'yaleni ma wanda su Abbie sukayi min da wannan tsohuwar na kusa 1hr yau d'in nan durk'ushe a gabansu kamar mai d'aukar darasi duk akan waccan yarinyar". Dariya suka saki gaba d'ayansu Arch. Mas'oud Garba yace

"Yanzu dai abokina

a tak'aice mubar maka gidanka ko ba'a buk'atar mu?".

Kai tsaye Abdallah yace

"Eh bana buk'ata, bazaka tafi bane kai?". yace yana kallon Abdallahn Momy Maryam wanda ya hakimce akan kujera yana danna waya.

"Ah tafiya kai tunda ba gidan ubana bane".

yace yana hararar Abdallah lokaci d'aya yana mik'ewa tsaye, suka k'ara barin falon harda Madugun sallama sukayi suka shiga motar Habeeb da dama tun d'azun tana gidan lokacin da aka kawo amarya, yana nan tsaye har suka bar compound d'in ya

k'arasa ya rufe g

ate d'in ya koma cikin falon ya rufe k'ofar daga nan duk k'ofofin da suke a bud'e ya rurrufesu ya kashe k'wayaye sannan ya d'auki ledar da har lokacin take ajiye kan kan center ya nufi bedroom d'in daya tabbatar Janaan d'in tana ciki.

Handle d'in k'ofa

r ya kama ya bud'e ya shiga bakinshi d'auke da sallama, can ya hangota ta mak'ure waje d'aya kana ganinta kasan a tsorace take saboda irin yadda tayi musamman dataji shigowar tashi duk saita sake rud'ewa, saidaya d'an ja lokaci yana k'are mata kallo kafin

ya fara takawa inda take zaune, kan bedside drawer ya ajiye ledar hannunshi sannan ya zauna kusa da ita yana fad'in ta cire lullub'in kanta d'in nan shi bayason gulma.

Tofah! farawa da iyawa

😅

, ita ba abin tayi masa musu ba yaci k'aniyarta ta shiryawa

abinda yafi hakan daga gareshi hakan yasa a hankali tasa hannu ta cire lullub'in still dai bata d'ago ta kalleshi ba.

"Look at me". yace murya ba alamun wasa a hankali cikin nutsuwa ta d'ago kanta ta saka k'wayar idanunta cikin nashi sosai yake kallonta

kamar wadda zai cinye d'anya so take ta janye nata idanun amma tana tsoro kar cibi yazama k'ari dan haka ta cigaba da daurewa tana kallonshi da idanunta da sukayi matuk'ar canza kala saboda kukan datasha

"Kuka kike ko?". ya jefa mata tambayar har lokac

in idanunshi na kanta, da sauri ta girgiza masa kai tana k'ok'arin b'oye wasu sabbin hawayen da suka fara tsattsafowa cikin kwarmin idanunta sai daya tab'e baki sannan yace

"K'arya zakimin Janaan? kukan na meye? wato ga dodo an had'aki dashi ko". nan ma

kan ta shiga girgiza masa hakan ya hasalashi cikin tsawa yace

"Wai bakida bakine Janaan? ko k'adangaruwa ce ke? kinaso in b'ata miki rai cikin daren nan ko?". Kai ta girgiza kafin kuma da sauri cikin rawar murya tace

"A'a Yah Abdallah ba kuka nayib

a".

"Damuwarki ce". yace yana tab'e baki gamida d'age kafad'a ya d'ora da fad'in

"Tashi kije kitchen ki d'auko plates da cups".

Amsawa tayi da "Toh" sannan ta sauka daga kan gadon ta nufi k'ofar fita yabita da kallo sai fama take da lafayahr jikinta ta

kasa sarrafata tamkar zata tad'iyeta ta fad'i k'asa hakan yasa ya kirata ta juyo ta dawo inda yake inda yayi crossing legs nashi yana wani girgizasu yace

"Ki tabbatar kin cire wannan abar idan kin fita karki sake kidawo min da ita nan". kallon rashin fa

himta ta shiga yimasa dan bata gane abinda yake nufin ta cire ba.

Mrs Salees Mu'az

💝

3/2/22, 08:21 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝

Oum Hanan

Page 29

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022*

Shima d'in ganin kamar bata gane me yake nufiba yasa y

ayi mata nuni da idanunshi kan lafayahr jikinta yana fad'in

"Wannan abinda aka nad'eki dashi d'in kamar gawa". Kai ta jinjina masa sannan ta juya ta fice, fitilun falon ta kunna ta shiga k'are masa kallo ba k'aramin tafiya yayi da itaba gashi kalar kuje

run da curtains d'in

falon da sauran wasu abubuwan da aka k'awata falon dasu favorite color d'inta ne wato pink and white, dube duben inda zataga kitchen d'in ta shiga yi amma bata ganiba gashi kuma tanajin tsoron zuwa ta tambayeshi hakan yasa ta cigaba da

dubawa har tayi sa'ar ganin wata k'ofa data d'an shiga wani corridor dalilin dayasa ma tun farko bata gantaba kenan, wajen ta nufa ta bud'e k'ofar ta shiga kyakkyawan kitchen ya bayyana wanda yaji kayan amfanin wuta kaloli daban daban masu kyau da matuk'a

r tsada.

Wajen ajiyar plates ta nufa inda suke jere lodi lodi tamkar na siyarwa biyu ta d'auka da glass cup dogaye ta fita taja k'ofar ta k'ara kashe fitilun falon sannan ta koma bedroom d'in, yana nan zaune inda ta barshi yana latse latse a wayarshi g

abanshi ta ajiyesu ya d'ago kai yana kallonta ganin abinda yake kallon yasa ta kalli jikinta baki ta dafe sam ta manta dayace ta cire lafayahr jikinta cikin hanzari ta juya ta koma falon ta cire ta k'ara dawowa gefen gadon tasamu can nesa dashi ta zauna ta

takure waje d'aya jinta take duk ta takura saboda rashin mayafi dababu a jikinta, tashi yayi ya d'auko ledar daya ajiye a bedside drawer ya zauna a k'asa ya bud'e ya d'auko wata k'atuwar kaza dataji kayan miya da vegetables ya d'ora kan plate d'in, waigaw

a yayi ya kalleta yace

"Sauko kici?". Batada da damar yimasa musu hakan yasa ta sauko ta zauna gefenshi duk a d'arare naman ya yago yakai bakinta bayan shima yaci, kai ta girgiza masa tareda juyar dakai gefe alamun bazata ciba k'asan ranta kuma duk mama

kin shi ya cikata kodayake ba abin mamaki bane indai Yah Abdallah ne ruwa biyu ne kuma hawainiya wajen canza kala.

"Kin juyo kin karb'a kokuwa banason munafunci fa". yayi maganar da k'arfi, da saurinta kuwa ta juyo.

"Open ur mouth". yace, ba yadda ta

iya dole haka ta bud'e bakin yasa mata naman, haka ya dinga d'ura mata shima yana ci saboda yunwar dake cikinshi rabonshi daya sawa cikinshi wani abu tun breakfast shima bawani na kirki yayi ba, so take tace masa ta k'oshi amma ta kasa sai dan kanshi daya

tambayeta ta d'aga kanta fresh milk ya zuba mata ya mik'a mata ta karb'a ta fara sha, k'adan tasha ta ajiye cup d'in taci sa'a kuma baiyi magana ba.

Bayan sun gama ya had'e komai ya fita dasu daga bedroom d'in, zaune tayi ta rasa ma abinda zatayi, gan

in shiru shiru bai dawo d'akin ba yasa ta tashi ta rage kayan jikinta ta shiga bathroom tayi wanka ta fito d'aure da towel da hijab sama sama ta shafa cream ta d'auko night dress doguwar riga mai kauri milk color mai net a gaban rigar, tana shirin sakawa b

ayan ta cire hijabin jikinta saigashi ya shigo ido ta runtse gam ta rasa yadda zatayi gashi ta riga ta cire hijabin ga towel d'in bawani na kirki ba duk ta dabarbance ta tsaya cak ita batasa rigar ba kuma bata maida hijabin ba sai rigar data k'ara k'udundu

ne ta a hannunta gabanta sai fad'uwa yake.

Fari k'al d'in three quarter ne a jikinshi da farar riga mai yankakken hannu sai farin slippers mai taushi dake sanye a k'afarshi sai tashin k'amshi yake mai matuk'ar dad'i wanda tun kafin ya shigo yafara yiwa

bedroom d'in sallama, inda take tsaye ya k'arasa yasa hannayenshi duka kan kafad'unta ya juyo da ita tana facing d'inshi k'ara k'asa tayi da kanta kunya tako ina na dukanta tamkar ta nutse cikin k'asa takeji, hannu yasa ya karb'i rigar ya warwareta yasa h

annu zai fige towel d'in tayi saurin damk'ewa tana girgiza masa kai kamar zata saki kuka.

"Ke! dallah malama cire hannunki bak'auya kawai dan zan taimaka miki ma insa miki rigar". yace cikin zare ido yana k'ara jan towel d'in.

"Dan ALLAH Yah Abdallah

kabari zansa da kaina". da k'yar ta harhad'a maganar ta fad'a saboda tsoro da kunya da suke dukanta.

"Why?". ya tambayeta cikin silent voice kamar bashi ba.

"Nidai kawai Yah Abdallah kunya nakeji". tace cikin rawar murya.

"Nabi kunyar da gudu Jan

aan, kinaso inci uwaki cikin daren nan ko". Kai kawai take girgiza masa hakan ya k'ara bashi haushi matuk'a dan ya tsani wannan girgiza kan datake tamkar wadda batada bakin magana.

Baya ya d'an ja daga kusa da ita yace ta d'ago ta kalleshi, haka nan ta

d'ago kai ta kalleshin kamar yadda yace d'in ganin ya d'ora hannunshi saman zip din three quarter'n dake jikinshi yasa ta zaro ido sosai batasan lokacin datace

"Me zakayi Yah Abdallah?".

K'ok'arin zipping d'in wandon yake hankali kwance yace

"Ah wai

da cire miki zanyi nima kigani yadda zanga naki jikin kinga munyi 50 50 kenan ko".

Ido ta k'ara k'walalowa sosai jin abinda ya fad'a kuma ya aikata d'in bawani babban abu bane a wajen shi itadai ta shiga uku da wannan mijin nata wai shi komai baya sakay

awa ne? komai gaba gad'i yake yinshi ba abinda ya shafeshi a tsorace tace

"A'a Yah Abdallah please karka cire".

"To kibari insa miki rigar nan ko in cire gaba d'aya kayan jikina yanzun nan kinsan zan iya ko?". ya k'are maganar da sigar tambaya.

Kai

ta jinjina masa kawai alamun Eh cikin ranta tace

'Abinda yafi hakan ma zaka iya'. kusa da ita ya k'ara matsowa tareda mik'a mata hannu alamun ta bashi rigar, dolenta ta mik'a masa tareda rufe idanunta sosai gabanta na fad'uwa haka tanaji tana gani ya zare

towel d'in ya cillar dashi gefe, wani irin numfashi taji ya fisga kamar wanda numfashin yake k'ok'arin k'wace masa kafin daga bisani ya saka mata rigar yaje ya kashe fitilar bedroom d'in yadawo inda take tsaye k'ik'am kamar gawa ya jata kan bed tareda kun

na bedside lamp blue color.

Duk wani tsoro saida aka tattaro mata shi a lokacin dan bata tab'a d'aukar Yah Abdallah zai nemi wani abu da wuri haka a wajenta ba amma amma dubi daga kawota yau yana shirin yimata abinda bata tab'a kawoshi nan kusa ba, jiki

nta ta matse sosai cikin bala'in tsoro lokacin dataji ya kwantar da bayanta akan gadon.

"Dan ALLAH Yah Abdallah kayi hak'uri please". tace cikin rawar murya hawaye na taruwa cikin idanunta.

"Nace zan miki wani abu ne?". ya fad'a cikin had'e rai yana

kallonta ta cikin hasken dump light d'in.

B'oyayyiyar ajiyar zuciya ta saki wadda ita kad'ai taji abarta, saikuma duk kunya ta kamata karma yayi mata wata fassarar yanzu.

Baki ya d'an cije tareda sakin wata y'ar dariya yace

"Bakida hankali ma yarin

yar nan kinsan dai idan nayi niyyar yin wani abu dake duk wani kuka da magiyarki bazaisa in fasa yimiki abinda nayi niyyar yiba ko? yau dai na d'aga miki k'afa amma banda gobe dan ni ba mahaukaci bane da zan zuba miki ido banci sadakina ba". Kai tsaye yayi

maganar yana kwanciya tareda jawota jikinshi ya shiga lalubarta, ganin yadda take ta masa nok'e nok'e yasa ya k'ara cewa

"Ki maida hankalinki Janaan making love kawai zanyi dake idan kuma kika k'i bani had'in kai har wancan d'ayan dabaki so zanyi inga

ta tsiyarki". bai jira cewarta ba ya rungumota gamida saka bakinshi cikin nata ya shiga bata wani irin passionate kiss mai wahalar fassararuwa ga wanda ake yiwa, ganin haka yasa cikin hanzari naja k'afafuna nabar musu bedroom d'in tun kafin yasani nutsewa

k'asa dan kunya (Lol).

Cikin ikon ALLAH dai kamar yadda ya fad'a d'in baiyi mata komaiba amma fa tasha murza ta bala'i duk yabi ya gajiyar da ita, daga k'arshe kuma bacci ya kwashesu gaba d'ayansu tana jikinshi.

A daren ranar sam Jauhar bata ru

ntsa ba sai faman juye juye data dinga yi har Hassana ta jita ta tashi take tambayar ta abinda ke faruwa ta kasa barci tace ba komai kawai dai ta kasa barcin ne, kuma ba k'arya tayi ba haka d'inne takamaimai bazatace ga abinda ya hanata yin barcin ba.

^

^√^^√^^√^^√^^√^^

Da asubah shiya fara tashi sai daya tasheta sannan yabar bedroom d'in ta bishi da kallo harya fice batasan time d'in da murmushi ya k'wace mata ba wanda batasan dalilin yinshi ba.

Tashi tayi ta shiga bathroom ta tsarkake jikinta ta d'a

uro alwalah ta fito ta d'aura zani kan rigar barcinta, saidata fara raka'atainil fajr sannan ta gabatar da sallahr asubah, nan kan dardumar ta zauna tana Azkar d'inta data saba Abdallah kam bata k'ara jin d'uriyarshi ba.

Sai misalin shida da kusan rabi

sannan ta rufe da addu'aen ta tana mai rok'on ALLAH ya sanya albarka cikin wannan auren nata yabata zaman lafiya mai d'orewa da kwanciyar hankali ya kuma bata juriya da hak'urin zama dashi a kowane irin hali.

Barci ta koma saboda gajiyar datake ji a jik

inta sai kusan k'arfe goma sannan ta farka, wanka ta shiga bathroom tayi ta fito ta shirya cikin riga da siket na atamfa green color mai zanen ganyayyaki ajiki powder kawai ta shafawa fuskarta sai kwalli da lipstick datasa dama k'arshen kwalliyar ta kenan

turaruka masu dad'in gaske ta feshe jikinta dasu sannan ta shiga gyaran bedroom d'in bayan tagama da nan takoma falon nan ma ta gyara ko ina ta kunna burner ko ina ya d'auki k'amshi daga nan kuma ta shiga kitchen tafara had'a breakfast.

Bayan tagama ta

gyara kitchen d'in sannan ta fara shirya breakfast d'in a dinning koda tagama zaune tayi cikin falon tana tsoron zuwa ta tasoshi bayan haka kuma ma batasan inda part d'in nashi yakeba, tana nan zaune taji motsin fitowarshi waigawa tayi inda ta jiyo motsin

nashi dayake ta bashi baya, nan ta hangoshi yana nufo inda take dagashi sai farin gajeren wando da farar singlet sabbi k'al da farin slipper sanye a k'afarshi, wata masifaffiyar kunya ce ta kamata tayi saurin kauda idanunta ta juyar da kanta cikin ranta t

ana jinjina tsantsar rashin kunya irinta Yah Abdallah.

Kusa da ita ya zauna bayan k'arasowar shi, zamowa tayi har k'asa ta gaisheshi da lafiya kawai ya amsa mata ya d'ora da fad'in ina breakfast yanajin yunwa.

"Yana dinning Yah Abdallah". ta amsa mas

a kanta a k'asa wata irin kunyarshi na shigarta idan ta tuno abinda ya faru tsakaninsu jiya saidai shikuma a yadda ta ganshi kamar ma ba abinda ya farun ita kad'ai ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login