Showing 90001 words to 93000 words out of 96447 words
/>
kamar Al’ameen ba. Ba ta taba haduwa da namijin da ya san darajar diya mace kamar Al’ameen ba.
Don haka ta kara manne masa ta like masa tare da kara zage damtse wurin nuna masa ingantacciyar kauna da kulawar da ta sa shi dole ya so ta, ta kuma shiga ya
kar macen duk da ta gani tare da shi ba tare da shi din ya sani ba ma. Ta kuma alkawartawa ranta, ruwa ko iska baya raba su.
Daga baya ne Al’ameen ya tuna cewa shi fa Musulmi ne, da kuma irin horon da Daddy dinsu ya yi masu, wanda da a ce yana tare da s
hi, hakan ba zai taba faruwa da shi ba.
Ya roki Allah ya yafe masa ya kuma nemi Ihsan da ta yi Istibra’i su yi aure, ita kuma ganin lokacin Aminun na sonta kamar me ta ce ba ta san wannan ba, jin hakan shi kuma ya fita harkarta kwata-kwata, ko a tunanin
ta kuma ko a mafarkinta a lokacin ba ta kawo Al’ameen zai iya rayuwa ba tare da ita ba.
Ta kuma tabbatar gab yake da ya shafe ta kwata-kwata a babin rayuwarsa in har bata amince su yi auren ba, ta amince ta saduda cewa shi din mai ra’ayin kansa ne, don
haka ba ta isa ta sashi ko ta hana shi ba.
Suka yi auren su mai tsafta ba tare da sanin iyayen ko dayansu ba.
Daga baya ne ita Ihsan ta aikawa Ann cewa ta yi aure da wani likita Al’ameen. A lokacin hanyoyin sadarwa basu yi kamarin da suka yi yanzu ba
. Ann din ta aiko mata da zagin cin mutunci ta waya da e-mail kan don me ta auri Musulmi ba ta auri dan Addininta ba, bayan ta yi mata alkawarin muddin ta tashi aure Kirista za ta aura, don wai sun fi rikon aure. Shi kuma mahaifinta ya ce kwata-kwata ba ta
kyauta musu ba ta dauke su ba a bakin komai ba tunda kuwa har za ta iya ta yi aure ba tare da sani da amincewarsu ba, don haka ta je Al’ameen din ya maye mata gurbinsu.
To Ihsan ranta ya baci sosai da iyayenta a ganinta gata ta yi wa rayuwarta ai, domi
n shi kansa auren ai mutunci ne ko bature yana daraja aure, da dai ta ci gaba da gurbatacciyar rayuwar turai da babu komai cikinta sai lalacewa, kuma ba su yi mata uzuri da soyayyar da ta rinjaye ta ba sun manta an ce luv is overall, wato soyayya tana gaba
da komai.
Wannan ya faru shekaru uku da suka gabata, tun daga lokacin Ihsan ba ta kara waiwayarsu ba, duk da cewa daga baya su din sun neme ta amma ta share su, don tana ganin son Ameenu ya fiye mata komai, ko in ta sauraresun me za su yi mata? Za su h
ana ta aurensa ne? To gara ita, shi din ko sanar da su bai yi ba, tunda kuwa a lokacin ya riga ya shafe gida kwata-kwata daga kundin tarihinsa illa sabuwar rayuwar da ya gina a gaba. Sai suka hade abinsu suka dunkule junansu wuri guda suka bude sabon shafi
n rayuwa cike da soyayya mai ban sha’awa.
Daga Al’ameen har Ihsan kowa na son Da, musamman ita Ihsan da take ganin haihuwa da Ameenu ne kadai zai dorar da dangantakarsu. Tana ganin in ta haihu da shi zai mallaka mata dukkan so da kaunarsa da har yanzu k
wakwalwarta take gaya mata bata mallaki komai a ciki ba duk da cewa da wuya a karance shi, amma hakika ta san bata da dukkan so da kauna a zuciyarsa. Hana rantsuwa za ta iya cewa ‘yana son ta
‿
kadai.
Wannan ita ce matsala ta farko da suka fara cin karo
da ita a rayuwar auren su, kuma in har suna da matsala a auran to wannan ce. Lokacin da Al’ameen ya soma complain (korafi) wai abortion (zubar da ciki) da ta-yi ta-yi ya shafi lafiyar mahaifarta, cikin kwafa kuma sai ya ce ko ciki har nawa ta barar oho. Da
haka suka fara fada, ta ce ya san tana bare-baren cikin ai ya neme ta da watsewa, don ita tun farko ai aure ta ce su yi. Yadda ta lurra Al’ameen mutum ne mai masifar son yara, ko tafiya suke bisa hanya ya ga yaro sai ya tsaya ya dauke shi ya yi kissing ya
ba shi choculate da baya rabo da saye cikin kantuna.
Ranar da Ihsan ta yi nadamar aurenta da M.A.B shi ne ranar da ya ce da ita wai shi dama tun ranar da ya soma saninta ya yi mamakin maza nawa ta sani? Shi ba irin matar da ya so aure ba kenan a rayuwa
rsa, amma ya zai yi da kaddara? A wannan ranar ne Ihsan ta yi kuka wanda rabonta da shi tun na sallamar ta da iyayenta shekaru goma a baya.
Kewar iyayenta ya zo mata. Ta tuna masifaffen gatan da take da shi a wurin iyayenta da yadda suke sonta, suke kul
a da ita, suke gudun duk wani bacin ranta. Yau ga namiji kwaya daya na yi mata yawo da hankali. Sai take tambayar kanta ko me Al’ameen ke takama da shi da yake gara ta haka?
Ba ya takama da komai illa jarababben son da take masa. Ta tabbatar duk wani ci
n mutunci ma in da a gaban iyayenta take zai zo da sauki fiye da nan din da yake ganin ba ta da kowa sai shi. Sai dai ta kudurce a ranta koma me zai mata ko duka ne ba za ta taba rabuwa da shi ba.
Daga baya Al’ameen da Ihsan duk sun amince ba hayaniyars
u ko tashin hankulansu ne za ya ba su haihuwa ba, illa ma ya rugurguza masu kyakkyawar rayuwar da suke ciki, ta so da fahimtar juna, sai suka dangana. Shi Al’ameen yana addu’a ita ko Ihsan Addinin nata ma gashi nan ne, sallah sai in ya takura mata za ta yi
in baya nan ko a hadu a gaba.
Tun daga wannan rigimar da suka yi Ihsan ta soma yi wa Ameenu korafi da koken su koma gida ta ga iyayenta ta kuma roki gafararsu, tunda shi ba ya son nasa. Shekaru bakwai ta yi tana karatu, shekarun su uku da aure kuma a c
ikin shekarun tana aiki a asibitin (Baptis Health) da ke South Florida, cikin birnin Miami matsayin karamar likitar zuciya (cardiologist) kuma kwararriya a fannin heart-transplantation
Da fari hankalin Al’ameen ya tashi da wanann sabon abu ko ko ya ce r
igima da Ihsan ta kinkimo mishi har ya dinga ganin bekenta, to amma shi ma da ya yi tunani mai kyau sai ya ji shi din ma ba abin da yake so irin dawowar, ya kuma bude ido ya gan shi a gaban Daddy din shi ya ga SARATU-INTISSAR din da ta sa shi barin gida, k
o a wanne hali take yanzun? Yaya take gudanar da rayuwarta a hakan? Uwa-uba tausayin Ihsan, yau shekaru goma kenan ba ta kara sa iyayenta a idanunta ba, shi kuma shekaru goma sha biyar kenan sai ko yau da jirgin da suka shigo ya sauke su a birnin Ikko.
Ihsan Abubakar matashiya ce da jin dadi ke boye mata shekaru a kullum, amma a zahiri shekarunta ashirin da tara cif, don dai gajera ce kawai ba a fiya kimanta shekarunta ba, a yayin da Dr. Al’ameen Bello ke da talatin da biyar da wasu ‘yan watanni. Daga Ih
san har Ameenu kowa na ji da kyau, sai dai nesa ba kusa ba Al’ameen ya darawa Ihsan tsari. Kusan kyawun Ihsan ya fi yawa a fuska, amma ba ta da wannan fasalin na ‘ya mace sai ko ‘yar lafiyayyar fuskarta da Ameenu ke matukar so.
Sanye take cikin English
wears ruwan hanta riga da wando masu kauri, amma da yake ta baro Miami a yau ta dora bakar after dress kirar Oman a kai, bata da sumar kai mai yawa don haka sau da dama gashin kanta cikin tarin attachement yake.
To yau ma hakan, sai dai ta yane kanta da
gyalen abayar yayin da kyawawan tafin kafarta ke sanye cikin wani rantsatstsen ‘high hill shoe
‿
bakin takalmi (mai tsayin dunduniya) mahadin jakarta kirar Japan. In ka dauke zobban diamond kwaya uku da ta yi wa kyawawan yatsunta ado babu komai a hannunta
don ‘yar jakarta na hannun Al’ameen ne har suka shiga jirgin da zai kai su Abuja.
A Abuja Al’ameen ya riga Ihsan sauka don ta tsaya make-up dinta da baya karewa. Hannuwan shi duka biyu zube cikin aljihu ya doshi reception wato wajen karbar baki duk da d
ama shi bai yi tsammanin zuwan wani nashi ba.
Nan ya hango wata mata sanye da malfa mai tsananin kama da matarsa, ko ba a gaya mai ba ya tabbatar Ann ce mahaifiyar Ihsan.
Kallo daya ya yi mata ya dauke kai a ransa ya yi mamakin yadda mahaifiyar Ihsan
ta kasance Kirista amma ba ta taba gaya mai ba, domin ya hango cross a sarkar da ke wuyanta.
Har ya yi gaba sai kuma ya yi tunanin bai kyauta ba, ya juyo ya komo inda suke daidai lokacin da Ann ta rungume diyarta suna ta kukan dadi tamkar ba wani saban
i da ya faru tsakanin su, sai ya yi fatan hakan ta kasance a gare shi shima.
Ihsan ta saki mahaifiyarta ta yi mata nuni da Al’ameen da ya harde hannuwa bisa kirji yana kallon su kawai ta ce shi ne mijinta Al’ameen.
Duk kin da Ann ke wa auren Ihsan da
Al’ameen, amma kwarjini da kamala irin na Al’ameen Bello, ba ta san yaushe ne ta sami kanta a mai mika masa hannu ba, ya mika mata nasa a ransa ko cewa yake wai kakar ‘ya’yana ne wannan Inyamurar kuma suruka ta ke mika min hannu mu gaisa kamar a turai? DA
YA SANI
‿
Wai me yasa har kullum yake gamuwa da DA NA SANI MARA AMFANI NE a rayuwarsa? To haka suka gaggaisa da sauran ‘yan uwanta ma gaisuwar hand shake fuskar shi ba annuri sam-sam sun nemi da ya bi su gidan su a Garki, domin ya gana da mahaifinta inda s
hi kuma ya nuna uzrinsa yana cike da dokin ganin nasa iyayen shima. Sai dai in ya huta ita ma Ihsan din ta huta zai zo su gaisa da shi din, ya kuma dauki Ihsan din zuwa gidan iyayen shi.
Next >>
How much do you like this story?
Share the stor
y:
Click to share on Facebook (Opens in new window)Click to share on Twitter (Opens in new window)Click to share on LinkedIn (Opens in new window)Click to share on Pinterest (Opens in new window)Click to share on Telegram (Opens in new window)Click to sha
re on WhatsApp (Opens in new window)
30 thoughts on “Siradin Rayuwa 1 | Babi Na Daya
‿
Avatar
Sadiya Kabir Alhassan
March 1, 2022 at 10:27 pm
REPLY
Allah ya kara basira ya kara lafiyar rubutu da fadakarwar da akeyiwa Al,umma.
Wannan littafin ya kayat
ar dani kwarai da gaske Dan bangajiya da karantashi akwai darasi mai tarin yawa a cikin sa.
Avatar
Latifatbello
March 2, 2022 at 7:16 am
REPLY
Allah ya taimaka @takori
Avatar
Amina Mamser
March 2, 2022 at 8:33 am
REPLY
mashaAllah daughter Uba
ngiji Allah ya kara basira, da fasaha,hakika Siradin rayuwa littafi ne dake cike da darussa da ke ilmantarwa,Al’amin na Ihsan gaa kuma zabin iyayen shi Intisar,bari mu bi muji wake nasara.
Avatar
Fatima
March 1, 2022 at 11:09 pm
REPLY
Allah ya kara
basira
Avatar
Fatima
March 1, 2022 at 11:12 pm
REPLY
Allah ya kara basira
Avatar
Lubabatu Bashir
March 1, 2022 at 11:52 pm
REPLY
Allah ya kara basira da zaqin hannu
Avatar
Alawiyya Nasir
March 2, 2022 at 6:47 am
REPLY
Masha Allah Anty
summy my favourite writer Allah ya Kara basira
Avatar
Rukayyah mukhtar sada
March 2, 2022 at 9:23 pm
REPLY
Masha Allah aunty sumy Allah ya Kara basira da Zaki hannu I like you
Avatar
Naimah
March 2, 2022 at 7:00 am
REPLY
Sannu da kokari, Alla
h ya kara basira
Avatar
Nasare
March 2, 2022 at 7:08 am
REPLY
Masha Allah, Allah ya sanya alheri ya kara basira
‿
Amin ya rabbi
Avatar
Ramatu Mustapha Abubakar
March 2, 2022 at 7:29 am
REPLY
Allah ya qara basira da zaqin hannun rubuta,haqiqa d
ukkan rubuce-rubucen ki babu na yarwa,suna fadakarwa, ilimantarwa tare da nishadantarwa.
Muna godiya qwarai, Allah ya qara lafiya.
Avatar
Rahma Nahaja
March 2, 2022 at 7:27 am
REPLY
Allah ya kara baseera Takori muna godiya
Avatar
Shafa'atu Isah
March 2, 2022 at 7:42 am
REPLY
Allah ya Kara basira Takori
Avatar
Amina Disina
March 2, 2022 at 7:52 am
REPLY
Masha Allah
Avatar
Samirah
March 2, 2022 at 7:57 am
REPLY
Masha Allah,Allah ya kara basira
Avatar
Halima isah usman
March 2
, 2022 at 8:00 am
REPLY
Kai masha Allah, wannan book din ya kayatar yakuma fadakar ,zamu dauki darasi acikinshi kalakala. Allah y kara basira our takori
Avatar
Zainab Abdullahi
March 2, 2022 at 8:01 am
REPLY
Maasha Allah
Allah ya qara basira
A
vatar
Oum Al'ameen
March 2, 2022 at 8:43 am
REPLY
Masha Allah
Karatun littafin ki Takori ba regrets, akwai fadakarwa
Avatar
Sa'adatu Sani zakka
March 2, 2022 at 9:06 am
REPLY
Allah ya Kara basira ameen
Avatar
Maryam Gambo
March 2, 2022 at
9:07 am
REPLY
My very own Siradin rayuwa
🙌
my favorite the best of all times
Allah ya qara basira sis.
Avatar
Khadijah sani Baba
March 2, 2022 at 10:11 am
REPLY
Masha Allah among my best novels siradin rayuwa
Avatar
Binta Abba
March 2, 2022
at 12:41 pm
REPLY
An educative piece of work.
Avatar
Zainab Abdullahi barde
March 2, 2022 at 1:29 pm
REPLY
Masha Allah summy Allah yakara basira
Avatar
Umaima
March 2, 2022 at 3:06 pm
REPLY
Allah ya biyaki takorinmu.
Avatar
Bilkisu Amin
u usman
March 2, 2022 at 5:02 pm
REPLY
MashaAllah,lallai akwai chakwakiya bakadan ba,muna biyeda ke Allah ykara basira da daukaka
Avatar
Zainab ibrahim Makwashi
March 2, 2022 at 8:09 pm
REPLY
Masha Allah Aunty Allah ya kara basira da zakin hannu
Avatar
SUMAYYAH ABDULKADIR
March 3, 2022 at 1:11 pm
REPLY
Nagode muku bakidaya, jazakumullah bikhair
Avatar
Hadiza Adamu
March 3, 2022 at 10:18 pm
REPLY
Masha Allah, Allah ya Kara basira
Avatar
Fatima m
March 7, 2022 at 5:25 pm
REPLY
M
a sha Allah. Allah ya qara basira
Avatar
Hafsatmusajibrin
March 20, 2022 at 9:21 am
REPLY
Kai Allah ya qara basira I so much like ur write ups
Leave a Comment
Your email address will not be published. Required fields are marked *
Name *
E
mail *
Website
Comment *
Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.
Subscribe to weekly updates
PREVIOUS
Rayuwata | Babi Na Daya
NEXT
Ta Ki Aure | Babi Na Uku
© 2022 Bakandamiya
CLICK HERE TO INSTA
LL THE APP
×
3/21/22, 20:59 - Ummi Tandama
😇
: *WATA SOYAYYA*
💝
Page 47.
Paid book.
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022.*
©Oum Hanan
Sun dad'e a haka kowanne yana aikawa da d'an uwanshi sak'on dake cikin zuciyarshi ta cikin idanuwansu a tare suk
a k'ara kauda kansu suka kalli P.O.P d'in saman d'akin suna sauke numfashi a tare kowanne fuskarshi d'auke da murmushi, kiran wayarshi da akayi ne yasa ya tashi zaune ya karkace yana zaro wayar a aljihun wandonshi itama tashi tayi tana kallonshi yadda yake
gyad'a kai yanata rangaji daga zaunen saboda dad'in wak'ar dayake ji wadda kuma itace akan ring tone d'in nashi wak'ar Nura M Inuwa wadda yake cewa (Wanda baiso ku tambayeshi dame yake more rayuwa abadan bana daina yin so gaskiya ko dame yazo mini). Yana
son wak'ar sosai har wayar ta katse baiyi picking ba aka k'ara kira sai lokacin ya d'aga tareda rungumo Jauhar ta gefenshi ya fara magana cikin
harshen turanci, yana wayar yana sakarwa Jauhar kisses a gashinta da goshinta zuwa fuskarta harya gama ya kashe
wayar tashi yayi ya nufi wata speaker dake d'akin yayi connecting da wayarshi yasa wak'a speaker tafara dukan kid'a mai dad'i Jauhar dai na zaune bakin gado tana kallon ikon ALLAH taga me Yah Abdallah zaiyi kawai taga yafara taka rawa yana fad'in "kwana b
iyu bai d'an taka ba". wato duniyar dai tayi masa dad'i kenan
😂
rawar shi yake bilhaqqi da gaskiya cikin kwanciyar hankali sai dariya Jauhar take masa. Hannu ya mik'o mata yana d'age mata gira alamun ta taho itama tayi kafad'a ta nok'e masa alamun a'a tana
dariya har inda take ya k'araso yana rawarshi ya janyo hannunta ta taso ya fara malk'waya hannayenta yana juyi da ita irin na India tun tana nok'ewa har itama wak'ar tafara tsumata dan haka suka cigaba da takawa tare yana rawar amma bakinshi bai zauna k'a
lau ba sai kissing d'inta yake.
Ammi da takaicinsu yasa ta komawa falo ta zauna saiji tayi kid'a na tashi daga bedroom d'inta ba k'akk'autawa da sauri ta tashi ta haura upstairs d'in dan duk zatonta ko Abdallah ne yake dukan Jauhar shine ya kunna kid'a
saboda kar ajishi sarai kuma tasan zai iya amma abin mamaki da ban haushi tana bud'e k'ofar ta shiga ta samesu sunata rawa hankalinsu kwance tamkar su kad'ai ne a gidan tsaye tayi tasaki baki tana kallonsu dan duk basu kula ma da zuwanta ba amma dai yaran
nan sun iya tsiya wllhy yanzu fa data fita ta barsu suna fad'a amma tadawo ta gansu sunsa kid'a sunata tik'ar rawa? lallai idan mutum ya biye musu zaisha kunya saisu sawa mutum hawan jini, Jauhar ce tafara ankarewa da Ammi dake tsaye bakin k'ofa tana