Showing 75001 words to 78000 words out of 96447 words
sweetie dayayi yace
"Banza d'an bak'in ciki wato yadda bakayi ba muma baza muyiba ance maka kowa ma irinku ne kullum bakuda aikin yi sai fad'a kamar wasu kaji".
"Da bakasan kajin b
ane". Madugu yace yana lallatsa wayarshi, k'wafa Abdallah yayi ya tashi yabar wajen Madugu ya tuntsure da dariya ya bishi yana masa magana yayi masa banza.
✓
•
✓
•
✓
•
✓
•
✓
•
✓
Washegari juma'a aka tashi da hada hadar d'aurin aure duk da dai na azahar n
e d'aurin auren. Bayan an sauko masallacin juma'a aka d'aura auren ABDALLAH BASHEER MADUGU (MODIBBO) da amaryarshi HUSSAINA ISMA'EEL TURAKI (JAUHAR) saikuma na HABEEB UMAR MARAFA da HUSSAINA BASHEER MADUGU daga k'arshe kuma aka d'aura na ABDALLAH ALIYU ZAK
EER da HASSANA BASHEER MADUGU kowanne akan sadaki naira dubu d'ari d'aurin auren daya tara d'aruruwan mutane da manya manyan mutane babu wanda babu malamai ne masu mulki ne rik'akk'un y'an boko ne da k'usoshin gwamnati da manya manyan masu kud'i wad'anda s
ukaci kuma suka tada kai nan fa marok'a suka samu abinyi musamman da sukaga anata musu b'arin naira tamkar ba'a san zafin nemanta ba.
Anko sukayi su ukun wato Madugu da Habeeb da Abdallah komai da sukayi amfani dashi iri d'ayane hatta wrist watch d'ins
u iri d'ayane na silver wanda shi kad'ai ma idan mutum yaji kud'inshi saiyayi mamaki, kowanne ka kalla fuskarshi taf da fara'a da farin cikin angwancewa sai gaggaisawa suke da jama'a ana musu fatan alkhairi.
A can Yola ma a ranar aka d'aura auren JA'AFA
R ISMA'EEL TURAKI da amaryarshi HANNATU ALIYU ZAKEER, shima yayi mutane sosai na ban mamaki daga nan Ja'afar da Daddy da wasu y'an uwa na jiki suka nufo Kano.
Ranar ma amaren kaya iri d'aya suka sa wata dakakkiyar shadda fara dogayen riguna da akayi
musu wani tsadadden aiki irin na y'an Senegal sunyi kyau sosai tunda aka d'aura auren kowacce jikinta yafara sanyi ganin yau dole ne subar gidansu da suka rayu tsahon lokaci a ciki shikenan kuma sun shiga wata sabuwar rayuwa kenan.
An cigaba da shan sh
agalin biki wanda gidan ya cika mak'il ba masaka tsinke harda wad'anda ba'a gayyata ba irinsu Mom sayyeed da Aunt jamila dasu haleemah d'ayyabu da wasu daga cikin y'an TOP TEN dai irinsu bazan kama suna ba dai
😝😅
. Abinciccika gasu nan kaloli daban daban
sai wanda mutum ya zab'a da kalar lemuka kala kala can na hango su Mom sayyeed da Aunt jamila a lungu sunata aswaki da naman kaji suna korawa da exotic ( bani na fad'a ba ango Madugu ne ya hangoku
🤐
).
Kasancewar bikin Ja'afar daya had'e lokaci d'aya ya
sa Mama batazo Kano ba tasan dai Ammi na tsaye akan komai na yaranta.
Tunda yamma aka fara shirye shiryen kai amare wad'anda tuni suka fara kuka saboda ganin dai da gasken tafiyar zasuyi ga kuma tsoro da fargabar shiga wata sabuwar rayuwa wadda basu
saba da itaba dad'in dad'awa kuma nasihar dasu Abbie da Ammi da sauran y'an uwa sukayi musu hakan ya k'ara sanyayar da jikinsu musamman Hassana da zatayi nesa dan ita yola za'a kaita. Jauhar kam tuburewa tayi ita dole saidai a kaita dasu Irfaan ba za'a ka
ita ita kad'ai ba da k'yar aka shawo kanta da rarrashi akace idan tayi kwana biyu za'a kawo mata su, suma d'in kukan suke tayi ganin za'a rabasu da ita da k'yar da dabara aka fita da Jauhar aka shigar da ita mota aka tafi ana tafiya da ita itama Hussaina m
otocin da zasu d'auketa sukazo haka suka k'ank'ame juna itada Hassana.
Mrs Salees M
3/17/22, 12:10 - Ummi Tandama
😇
: *WATA SOYAYYA*
💝
Page 41.
Paid book.
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022*.
©Oum Hanan.
Sunsha kukan rabuwa sosai da k'yar ak
a b'amb'are Hussaina daga jikin Hassana aka fita da ita sunata kuka tunda suka taso suke tare daidai da rana d'aya wata a cikinsu bata tab'a tafiya tabar y'ar uwarta ba komai zasuyi tare su kwana su tashi tare ayi fad'a a shirya yau ALLAH ya kawo rabuwarsu
auren kenan ai kabar kowa naka iyaye y'an uwa da abokan arzik'i shiyasa masu karin magana sukace aure yak'in mata, koda aka fita da Hussainar ma Hassana bata fasa kukan ba kwanciya tayi kan gadon ta cigaba da raira kukanta.
*****
Wad'anda suka
kai Jauhar basu wani dad'e ba anga gida dai ansa albarka daga nan kuma motocin da suka kaisu suka juya dasu aka barta ita kad'ai, sai bayan tafiyar sune sannan ta bud'e kanta ta shiga k'arewa d'akin kallo ya matuk'ar yimata kyau duk da dai bawai yaune gani
nta dashi na farko ba amma kasancewar ya k'ara shan gyara ga me sabbin furniture hakan yasa ya k'ara yin wani irin kyau na musamman ya burgeta sosai haka kayan ciki sunyi mata masifar kyau.
Abdallah shi kad'ai ya taho abinshi bayan dogon gargad'i da nas
ihar dayasha daga bakin Abbie da Ammi dakuma Ayyah, saida ya biya ya siya kazar amarci da fresh milk da ruwa saboda ba komai a fridge d'in sannan ya wuce gidan.
Da kanshi ya fito ya bud'e gate d'in gidan ya shiga da motar ya k'ara rufewa, ledar dake kan
front seat ya d'auka ya rufe motar sannan ya wuce cikin gidan yana jin zuciyarshi wasai tamkar wanda aka yiwa albishir da gidan aljannah sai faman doka murmushi yake, tanajin motsin shigowa tayi sauri ta k'ara jan gyalenta ta rufe fuskarta ta cikin mayafi
n take kare masa kallo lokacin daya shigo cikin salon gayunshi daya saba tafiya da hankalin y'an mata shadda light coffee da hula kalar shaddar basai anyi maganar k'amshi ba dan wannan a zaune take tsadadden k'amshin shi dake masa rakiya a ko ina yauma yan
a biye dashi harya zarta na kullum, masha ALLAH Yah Abdallah badai d'aukar wanka ba wllhy koya yasa kaya saiya haskasu koda kuwa yasane bada niyyar kwalliya ba ya had'u tako ina idan ka ganshi kamar ya had'a jini da larabawa. Inda take ya nufa yana zuwa ya
zauna a bakin gadon bayan ya ajiye ledar hannunshi yace
"Da zaki taimaki kanki ki cire wannan lullub'in na kanki kisha iska". ta cikin mayafin ta murgud'a masa baki, batare datayi zato ba taji ya fisge mayafin ya jefar akan gadon yana fad'in
"Malam
a ki cire wannan abinda kike ta fama dashi kamar matar liman". baki ta tura kawai batayi magana ba.
"Wow she's very very beautiful baby, kinyi kyau ba kad'an bafa". bata kulashi ba sai juyar dakai gefe datayi tana ta wani cin magani hakan saiya bashi da
riya ma baki ya tab'e ya tashi ya d'auki ledar daya ajiye ya fita ta bishi da kallo tareda k'ara d'auko gyalenta ta k'ara lullub'awa saidai bata rufe fuskarta ba.
Kitchen yaje yasamu plate ya juye naman kazar ya d'auko cup biyu da fresh milk d'in yadawo
d'akin cup d'in ya ajiye da madarar a bedside drawer ya haye da naman kazar kan gadon ya ajiye a gabanta yana fad'in
"Gyaramin zaman nan naki malamar k'arya shine saida kika k'ara yafa wannan gyalen ko? baki ya cije yasaki k'wafa yana murmushi yace
"
Ki gama yafe yafen k'aryar naki Jauhar badai mayafi ba? dariya ya saka kafin kuma ya had'e fuskarshi tam yaci serious ya d'auki naman yakai bakinta, girgiza kai tayi ta kauda kai gefe tace
"Nifa na k'oshi Yah Abdallah bazan iya cin komai ba yanzu".
C
inyar kazar ya yaga ya fara taunawa yana fad'in
"ALLAH sai kinci kazar nan Jauhar bazan b'ata kud'ina a banza ba ko kici ko in yanka miki ta wahala yanzu nan".
Cikeda gajiyawa tace
"Wai ana dole ne dan ALLAH tunda nace na k'oshi basai a k'yaleni ba"
.
"Zakiga dole kuwa yanzu yanzun nan yarinya ganin idonki wllhy ko kici da arzik'i kokuma kici ta tsiya saiki fad'amin wanda kika zab'a". yace yana ajiye naman hannunshi yafara cire links d'in hannunshi yana tattare hannun rigarshi kamar wanda zaiyi dambe
ido kawai ta zuba masa tana kallon ikon ALLAH taga abinda zaiyi, d'agowa yayi ya kalleta bayan ya gama tattare hannun rigar tashi yace
"Tsiya kikeso ko arzik'i? idan tsiyace kinsan na iyata harda ta siyarwa wllhy danneki zanyi in miki d'ura ta rashin a
rzik'i koda kuwa zakiyi amai idan kuma arzik'i kike nema shima na iyashi kwando kwando idan mutum ya nemi hakan". zab'i ya rage naki tsiya ko arzik'i?". ya ida maganar yana d'age mata gira, da kanta ta shawarci zuciyarta gara taci ta arzik'in dan tasan sar
ai zai iya aikata abinda ya fad'a d'in yayi ma wanda ya fishi sun gani, idanun daya tsura mata ne alamun yana jiran amsa yasa ta tura baki takai hannu tafara cin kazar tana faman yamutsa fuska dan ALLAH nagani a k'oshe take duk da bawai wani abincin kirki
bane a cikinta amma a cushe yake wani irin murmushi ya saki shima ya d'auki wanda ya ajiye din yakai bakinshi yana fad'in
"Good yarinyar kirki maza cikamin cikinki". d'agowa tayi ta kalleshi taga bama ita yake kallo ba ya maida hankalinshi kan naman day
ake ci, kad'an taci ta cire hannunta alamun ta k'oshi.
"K'ara naman nan Jauhar kafin in b'ata miki rai yanzun". yace batare daya kalleta ba, kamar zatayi kuka ta maida hannunta ciki ta cigaba daci wannan mugunta dame tai kama shi tuni ya cire hannunshi
ya daina ci waya ce ma a hannunshi yana dannawa amma ita yasata sai jibgar nama take kamar wata jaka, haka ta dinga turawa saida taji kamar zatayi amai sannan ta marairaice kamar mai shirin sakar masa kuka tace
"ALLAH na k'oshi inajin kamar zanyi amai".
wayar ya kashe ya ajiye sannan ya d'auke plate d'in ya ajiyeshi a k'asan carpet ya d'auko cup da fresh milk d'in ya zuba.
"Koramin da wannan". yace yana mik'a mata cup d'in, yawun bak'in ciki ta had'iya tana jin kamar ta shak'oshi dan takaici gaba d'aya
zamanshi a wajen ya gundureta, a fusace ta karb'i cup d'in takai bakinta tafara sha saidata shanye tas sannan ta mik'a masa kofin tana goge bakinta da hannunta karb'a yayi shima ya zuba ya shanye ya k'ara zuba wata ya shanye tas sannan ya sauka daga kan g
adon ya had'a komai ya fita ta bishi da kallo.
Bai dad'e ba yadawo d'akin tana nan inda ya barta ko cikakken motsi batayi, hularshi ya d'auka wadda ya cire tun shigowarshi bedroom d'in ya cokarata a kanshi tazo har gaban goshinshi ya kwashi links d'inshi
daya cire da wayarshi baice mata komai ba ya juya ya fita daga d'akin yaja mata k'ofar.
"Umma ta gaida Assha". ta fad'a tana kallon k'ofar daya fita tana gatsina baki murna fal zuciyarta ALLAH yasota baice zai kwana anan ba ya addabeta tasan da saiya s
anya mata ciwon kai.
Tashi tayi rage kayan jikinta ta fad'a bathroom tayi wanka bayan ta fito ta shafe jikinta da had'add'iyar khumra da kolacca ta asalin maiduguri mai mugun k'amshi ta k'ara da body spray a kowace gab'a ta jikinta sannan tasa night dre
ss riga da wando farare k'al masu kauri tasa k'aton hijab ta kabbara sallah, Esha'e tayi sannan tayi shafa'i da wutr tayi Azkar da addu'o'en ta data saba ta tashi ta nad'e pray mat d'in ta maida inda ta d'auko ta cire hijabin shima ta ninkeshi ta ajiye san
nan ta kashe k'wayayen d'akin gaba d'aya ko dump light bata kunna ba saboda akwai hasken farin wata daya ratso ya shigo d'akin ta window kasancewar net ne kuma watan baiyi nisa ba da haskenshi sosai ta daidaita A.C yadda take so. Gadonta ta haye ta karanto
addu'ar kwanciya barci taja duvet ta rufe k'afafunta ta d'auki wayarta ta kunna data sak'onni suka fara tururuwar shigowa saboda kwana biyun datayi bata hauba kad'an ta duba daga ciki bata samu damar yin replying bama saboda barcin dake cin idonta saboda
tsabar gajiya dake tattare da ita, ganin dai hammar datake ta faman dokawa tak'i k'arewa ga wayar na shirin sullub'ewa yasa ta kashe datar ta ajiye wayar gefen pillow ta lumshe idanunta yanayin nayi mata dad'i sosai barci ya fara fisgarta daga haka harya d
'auketa sosai ta shiga sauke numfashi a hankali a hankali alamun barci yayi dad'i kenan.
Cikin barcin taji kamar ana tab'a k'ofar bedroom d'in kasancewar bata cika nauyin barci sosai ba yasa taji, da sauri ta tashi zaune gabanta na fad'uwa, aka turo k'
ofar aka shigo tun daga tsayin shi data gani ta inuwar shi ta gane kowaye k'aramin tsaki taja cikin ranta tana tunanin abinda ya dawo dashi kuma yanzu da daren nan, makunni ya laluba ya kunna fitilun d'akin yayi tsaye a wajen yana k'are mata kallo tamkar w
anda bai tab'a ganinta ba daga shi sai three quartern wando ko riga babu faffad'an k'irjinshi mai cike da yalwar kwantaccen gashi ta bayyana sai slippers a k'afarshi, sosai Jauhar ta had'e rai tace
"Lafiya kuwa?".
"Ita ta kawo hakan". yace kai tsaye ya
na k'ara gyara tsayuwar shi.
"To mekazo yi dan ALLAH yanzu da daren nan?". Jauhar tace tana d'an hararar shi k'asa k'asa.
"Hakk'ina zaki bani". yace ba alamun wasa saman fuskarshi.
Sosai gaban Jauhar yake bugawa amma ta maze ta k'ara shan kunu so
sai (Jauhar kenan Madugu wani shan kunu baya masa ko koko zakisha ba damuwarshi bace
🤣😝
).
"Hakk'i kuma? wani irin hakk'i ban ganeba".
Wani d'an iskan murmushi ya saki tareda cije lips d'inshi yana wani shanye idanuwa yace
"Bayani zanyi miki kokuma
gwadawa zanyi kigani a aikace?". ya fad'a yana tunkarar gadon yana mammatsa damtsen hannunshi har wani tsotsar bakinshi yake tamkar mai shan sweet, baya Jauhar ta fara ja tana fad'in
"Wai meye ma'anar haka Malam dan ALLAH ni ka kashemin fitila ka fita
barci nakeji". cikin tsiwa da masifa tayi maganar tana k'ara jan blanket d'in tana rufe jikinta gabanta sai dukan uku uku yake.
"Nima barcin nazo muyi ai baki gane bane". ya fad'a lokacin dayake k'arasawa wajen gadon yafara jan blanket d'in data lullub'
a dashi, ganin wata masifarta bazata kaita ko ina ba yasa ta marairaice kamar zata sakar masa kuka tace
"Dan ALLAH kayi hak'uri please Abdallah ina fashin sallah nefa yanzu". dariya yayi yace
"Rainamin hankali zakiyi Jauhar? sai watan gobe kike mens
truation Al Muharram kenan 12 ga wata right?". yace yana kashe mata ido tareda d'age mata gira lokaci d'aya yana janye lullub'ar datayi yayi wurgi da ita k'asa.
Mrs Salees M
💝
3/17/22, 20:24 - Ummi Tandama
😇
: *WATA SOYAYYA*
💝
Page 42
Paid book
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022.*
©Oum Hanan.
Mamaki ne ya kusa sumar da Jauhar a zaune kai jama'a Abdallah bala'i ne anya mutumin nan bashi da shafar jinnu a jikinshi kuwa? ta yaya yasan watan datake period harma da kwanan watan datakeyi?.
J
in ya hawo kan gadon ta k'ara tsurewa tana matse jikinta sai girgiza masa kai take tana son yin kuka tace
"Da gaske fa nake maka wasa yake min yadawo wannan watan please ka k'yaleni dan ALLAH".
"Ok bari in duba in gani sai in tabbatar". kafin tayi tu
nanin abinda zaiyi mata taji ya finciko k'afafunta da k'arfi sai jinta tayi a kwance kafin tayi wani yunk'uri yabita ya danne yafara k'ok'arin cire mata riga duk yadda taso hanashi ta kasa y'an hannayen nata ma datake ta k'ok'arin tureshi ya had'esu guri d
'aya ya danne da gwiwarshi a haka yasamu damar cire mata riga, tuni ta fara hawaye musamman daya kasance ko bra babu a jikinta duk albarkatun k'irjin nata gasu nan a sarari muraran wanda hakan ya k'ara haukata Madugu bedsheet d'in gadon ya yaye ya lullub'a
musu ya cigaba da k'ok'arin cire mata dogon wandon kayan barcin dayayi saura a jikinta ganin ya sakar mata hannayen yasa ta fara son k'watar kanta d'an tsayawa yayi cikin haki yace
"Kokawa zakiyi dani Jauhar? malama ciremin hannunki a nan wajen".
"Dan
ALLAH dan annabi kayi hak'uri na tuba wllhy". duk da yanayin dayake ciki saida yayi y'ar dariya yace
"Dan ALLAH karki tuba yanzu Jauhar nafiso mu zuba ni da ke, harni kike kira da Abdallah gatsau ko na turo a kiraki kice bazaki zoba saboda kin maidani
shashasha saikin biyani kazata da kika cimin yarinya bakici a banza ba". ya ida maganar yana sab'ule wandon gaba d'aya, sosai ta k'ara rikicewa ta rik'e hannayenshi gam cikin zubda k'walla tace
"Ka yafemin dan ALLAH wlhy bazan k'ara yimaka rashin kunya
ba na rantse maka da ALLAH ka......ganin tana b'ata masa lokaci da shegen surutun nan nata yasa kawai yayi maganinta ta hanyar zura bakinshi cikin nata ya kama harshenta gam yana masa wani irin tsotsa bayan ya zame hannayenshi data rik'e ya k'ara ja musu a
bin rufa.
Duk da irin azabar dayake gana mata hakan bai hana bakinta mutuwa ba sai antaya masa uwar magiya take tana bashi hak'uri wai ta daina masa rashin kunya har abada sam Abdallah bai kulata ba duk da dai kukan datake yana tab'a ranshi sosai amma
so yake ya horata yabata kashi ta yadda idan akace tayi masa rashin kunya zataji fargabar yi dan haka bai tsaya uban kukan datake ya masa tasiri a ranshi ba ya cigaba da mata sambad'e bad'e