Showing 81001 words to 84000 words out of 96447 words
ce ta sullub'e saboda barcin daya d'a
uketa, yana kallonta yaga har tayi barci tashi yayi ya gyara mata kwanciyar ta tareda zazzafan peck a goshinta ya koma ya zauna kafin lokacin dazai tashi saboda film d'in da sukasa a tashar ya d'auke masa hankali sosai.
Sai kusan goma da rabi na dare sa
nnan ya tashi ya kashe TVn da fitilun falon ya d'auketa cak bai nufi nata bedroom d'in ba ya nufi nashi da ita.
Kan k'aton gadonshi ya shimfid'eta yana kwantar da ita kamar jira take ta tashi ta ganta a nan ta had'e rai sosai tana k'ok'arin tashi take f
ad'in
"Meye haka Yah Abdallah ya zaka kawoni nan kuma?".
Yana cire rigar jikinshi ya bata amsa da
"Me idanunki suka gane miki".
Cikin sauri ta tashi saidai zugin da k'asanta yayi yasa ta saki k'aramar k'ara ta koma ta zauna idanunta na cika da hawaye
, gajeren wando kawai ya bari ya k'araso inda take ya maida ita ta kwanta yabi bayanta gaba d'aya ta gama rud'ewa duk zatonta wani abun zaiyi mata gashi bata gama warkewa ba tuni ta fara son k'watar kanta tareda fad'in
"Dan ALLAH Yah Abdallah kayimin rai
kaga ban warke ba wllhy wajen yana min ciwo sosai please Yah Abdallah". ta k'are maganar cikin kuka na tausayin kanta, shima cikin kunnenta yace
"Nima ba wani abu nace zanyi miki ba ki k'yaleni kawai in rage zafi abina inba hakaba kuma kinsan dai waye
Abdallah sarai bakya buk'atar tuni". bai jira abinda zatace ba ya shiga k'ok'arin cire mata kayan jikinta, shiru tayi ta daina k'ok'arin k'watar kan nata kamar yadda ya fad'a d'in tasan waye shi wani boren mutum da masifarshi bazasu k'waci mutum a hannun A
bdallah ba indai har bashi yaga dama ba dan haka ta saddak'ar kawai ta mik'a kai.
Mrs Salees Mu'az
3/19/22, 18:54 - Ummi Tandama
😇
: *WATA SOYAYYA*
💝
Page 44.
Paid book.
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022.*
©Oum Hanan.
Saidaya jagwalgwala ta
son ranshi sannan ya k'yaleta harya gama a bired'enshi bata kulashi ba damuwarta dai itace taga ya k'yaleta tun kafin ya birkice mata yafara neman inda zai cutar da ita. Sai anan ta kwana ranar tana jikinshi ko yaya ta motsa da niyyar barin jikinshi zai k
'ara matseta da haka harta hak'ura suka cigaba da barcinsu.
Da asubah bayan ya tashi yayi wanka yayi alwalah saidaya gama shirin fita masallaci sannan ya tasheta yabar bedroom d'in, da k'yar ta iya tashi saboda jikinta dayayi tsami duk gab'ob'inta ciwo
suke mata itama sai datayi wankan ta d'aura alwalah sannan tabar d'akin saboda ba hijab anan, bedroom d'inta ta koma tayi sallah saidata karanta abinda ya sauwak'a daga alqur'ani mai girma cikin k'ananun surorin sannan ta k'ara komawa ta kwanta.
Shima d
aya dawo masallacin yaga bata d'akin bai nemeta ba ya koma ya kwanta yanaso ya d'an rage barci ne kafin anjima yau dole zai fita saboda zai gana dawasu mutane a office.
Cikin barcin nan na bayan asubah da Jauhar ta koma tayi wani mafarki daya bata ma
maki ya kuma tsorata ta, a mafarkin an nuna mata Janaan ne cikin kyakkyawar shiga da kamala fuskarta sai annuri take alamu tana cikin farin ciki a maganganun da Janaan d'in tayi mata suna alamta mata kar ta cigaba da wannan rayuwar auren data fara ta kyaut
atawa mijinta saboda shine aljannarta kar tayi la'akari da yadda yake tayi k'ok'arin janshi a jikinta hakan zai k'ara musu kusanci kuma idan da wani hali nashi ma da bataso ta hakan ne zai canzashi ba irin yadda take masa, Janaan tayi maganganu masu dama a
cikin mafarkin Jauhar wanda sukayi bala'in sanyayar mata da jikinta haka ta tashi jiki duk ba k'wari taso tayi barci ta more dan dama idan ta koma irin wannan barcin na bayan asubah tana dad'ewa bata tashi ba har k'arfe sha biyu tana kaiwa amma wannan maf
arkin datayi yasa ta tashi batayi niyya ba, zaune tayi a tsakiyar gadon daki daki take auna maganganun da Janaan tayi lallai da tayi shirin yin kasassab'a ita ko a kanta bata kawo kyautatawa Abdallah wani abu bane duk da yana matsayin mijin nata gani take
idan ma tayi masa ai baisan tayi ba tunda shi ba'ayi masa gwaninta gaskiya ne ya kamata ta gyara ALLAH ubangiji ba ruwanshi indai batayiwa mijinta ladabi da biyayyar aure ba saiya kamata da laifi wanda bata fatan hakan gashi kuma dama tanason mijinta a kan
shi tafara sanin menene SO kuma danta samu ma ubangiji ya cika mata burinta na mallakarshi zatayi wasa da damarta? tasan mata nawa ne suke rububin samunshi? wato ALLAH nema yasota da abin baiyi nisaba da haka zatai ta zabga masa rashin mutunci tana ganin k
amar daidai take gaskiya taso tayi wrong. Ta d'an jima anan zaune tana a faman tunani kafin ta tashi ta nemi k'aramin hijabi tasaka ta fita kai tsaye kitchen ta wuce ta fara tunanin abinda zata had'a na breakfast.
Tea ta dafa wanda yaji kayan k'amshi da
na'a na'a sai k'amshi yake ta soya dankali da k'wai da y'ar miyar hanta sai kunun gyad'a datayi bata tab'a kula ma da narkad'add'iyar gyad'ar ba sai yanzu tasan kuma aikin Ammi ne tasan ta dason kunun gyad'a shiyasa ta kawo mata. Bayan ta kammala ta shiry
a komai a dinning table ta gyaran ko ina ta kunna burner gidan duk ya d'auki k'amshi daga nan kuma ta shiga wanka bayan ta fito ta shirya cikin wata doguwar riga ta wani yadin material mai rawa ruwan zuma tana cikin fesa turaruka taji an bud'e k'ofar bai s
higo ba sai lek'o da kanshi dayayi yace
"In shigo ko in koma?". dariya ya bata ta d'anyi murmushi ta ajiye kwalbar turaren hannunta ta nufo inda yake tana zuwa ta durk'usa har k'asa tana gaisheshi mamaki yasa ya kasa amsawa sai baki daya bud'e yana kall
onta ita kanta kunyar hakan taji dan bata tab'a gaisheshi ba, shima d'in tunanin hakan yake shidai a tarihin rayuwarshi duk zaman da zasuyi da Jauhar bata gaisheshi daga harara sai bak'ar magana abin ma dariya ya bashi dan haka ya shiga darawa batare daya
amsaba yakai hannu ya d'agota yana fad'in
"Taso nan y'ar rainin hankali wannan canjin fa daga ina yake? Jauhar kin tab'a gaisheni kuwa a tarihin rayuwar mu?". yayi maganar yana dafa kafad'unta.
A shagwab'e tace
"Tunda dai yau d'in na gaisheka ai sai
ka amsa Yah Abdallah".
"Eh to kuma hakane, kin tashi lafiya?".
A hankali ta amsa da lafiya lau kafin ta d'ora da fad'in
"Dan ALLAH Yah Abdallah kayi hak'uri ka yafemin duk abubuwan danayi maka kafin auren mu da kuma yanzu d'azu baccin dana koma nayi
mafarki da Bloody tazo min a kyakkyawar suffa kuma ta nuna min abinda nake ba daidai bane forgive me please". ta k'arasa maganar tana kwantar da kanta akan k'irjinshi.
K'ara shigar da ita yayi jikinshi ya rungumeta sosai yana sakin ajiyar zuciya yace
"Jauhar bazaki gane bane da kinsan yadda kike a zuciyata da abubuwa dayawa bazakiyi minsu ba shin kinsan kece mace ta farko a duk fad'in duniyar nan dana fara so?". da mad'aukakin mamaki ta d'ago kanta tana kallonshi yana sonta fa taji yace abubuwan da d
uk yake mata fa duk ya sunansu, ganin tayi sakato tana kallonshi yasa yayi murmushi yaja kumatunta batayi auneba taji yayi sama da ita ya mata wata d'auka in a bridal style yana fad'in
"Zo muje in nuna miki wani abu da bakisan dashi ba". idanunta ta run
tse gam tareda k'ara k'ank'ameshi yana tafe yana sakar mata kiss a duk inda yaci karo dashi a fuskarta har suka k'arasa d'akin, kan bed ya kwantar da ita yaje inda ya ajiye littafin nan nashi ya d'auko kusa da ita ya zauna ya d'ora mata littafin akan cinya
rta da ido yayi mata alamun ta bud'e ta gani, cikin sanyin jiki ta fara bud'ewa ta fara cin karo da hotunan ta lokacin da take yarinya da irin kalaman da ake rubutawa a k'asan kowane hoto duk da dai turanci da fulatancin kawai take iya ganewa da ma'anar ka
lmomin, kalmomin sunyi mata girma da nauyi a kanta kalmomi ne da duk wanda yasan me ake nufi dasu yayin da ake fad'a masa zai tsinci kanshi cikin wani irin yanayi na farin ciki tun tsahon wane lokaci Yah Abdallah yake sonta kenan?, idanunta ne suka kawo ha
waye ta d'ago ta kalleshi tana jin tamkar ta fashe da kuka, gira kawai ya d'aga mata yayi mata alamu da idanunshi ta cigaba sunkuyar da kai tayi ta cigaba da dubawa tana hawaye tana bud'e wani shafi taci karo da beat d'inta na d'aure gashi wanda bazata tab
'a mantawa dashi ba saboda yadda take sonshi duk cikin abin d'aure gashinta tafi sonshi har tsiya Mama take mata kasa daure kukanta tayi ta ajiye littafin ta fad'a jikinshi tareda sakin kuka lumshe ido yayi yana k'ara matseta sosai a jikinshi yana tapping
bayanta alamun rarrashi lokaci d'aya yana sakar mata kisses tako ina, cikin wata irin kasalalliyar murya yace
"I love you very very much Jauhar ina sonki har k'arshen numfashina ban tab'a rayuwa da son wata d'iya mace ba saike Jauhar please ki soni kema
koda kwatan son danake miki ne".
"Nima ina sonka Yah Abdallah tun bansan kainaba bansan meye soyayya ba nake jinka sama da kowa a cikin zuciyata wllhy Yah Abdallah zuciyata ta kusa tarwatsewa lokacin da zancen had'a aurenku da Bloody yazo kunnena barci
ya k'auracewa idanuna tun lokacin danake yarinya nakejin wani abu a cikin zuciyata gameda kai wanda narasa tantance meye shi d'in har saidana girma na fahimci SOYAYYA CE I love you too Yah Abdallah".
( Finally kowa tashi ta fito
😘🤣
).
Kamar zai maidata
cikinshi haka ya k'ara matseta saboda dad'in kalmar data fad'a. Sun dad'e sosai a haka kafin ta zame jikinta ta kalleshi gira ya d'age mata yana mata wani irin kallo murmushi tayi ta sadda kai k'asa wani irin dad'i na ziyartar ta jinta take wasai yaudai t
a fidda abinda ya dad'e yana cin ranta, shima d'in wani farin ciki yake ji ya amayar da abinda ya d'auki tsahon shekaru yana b'oyeshi.
"Dama ka iya magana ta hankali Yah Abdallah?". Sai data fad'i maganar ta zaro ido tana rufe bakinta, baki ya cije yana
y'ar dariya yace
"Ki cigaba yarinya har yanzu a Abdallah na nake yanzu zan miki sambad'e bad'e kuma kinsan kalar horon da zanyi miki". dariya tayi kafin kuma ta d'an d'aure fuska tace
"Amma Yah Abdallah inaso ka share min wata tantama danak.....kafi
n ta k'arasa taji ya finciko ta ta k'ara fad'awa jikinshi kafin tayi tunanin abinda zaiyi taji ya had'e bakinshi da nata, kissing d'inta yayi sosai kafin ya saketa yana murmushi yace
"Yadai Baby na share tantamar yanzu?". baki ta d'an tura tace
"Nifa
ba itaba Yah Abdallah kace kana sona kuma naga ba'a tab'a jin kanku da Bloody ba bata tab'a zuwa tace kayi mata abu ba shin itama sonta kakeyi kenan?".
Murmushi yayi ya kwantar da kanta a cinyarshi yana shafa gashin kanta yace
"Kishi kike da matacciya
Jauhar? koda yake Janaan ta mutu ne amma bata mutu a cikin zuciyata ba, naga amfani dake cikin hikmar yin biyayya ga iyaye Jauhar tun farko na fad'a miki Jauhar ban tab'a son wata mace ba bayan ke to hakama Janaan babu d'igon soyayyarta ko d'aya a zuciyata
a lokacin dana aureta amma Janaan tanada hak'uri tanada kawaici da son farantawa duk wanda ya rab'eta na k'untatawa Janaan da irin halayena da kowa ya sansu amma bata tab'a yunk'urin yimin rashin kunya ba ko makamancin hakan ba kullum k'ok'arin ta taga na
zama abin yabo a gurin mutane abubuwa dayawa ba wanda yasan anyi su kuma harta koma ga ALLAHn daya halicceta bata tab'a fad'awa kowaba har dukan Janaan nayi farkon aurenmu zagina dama ta saba dashi tun kafin muyi aure wani abun idan nayi mata saidai tayi
murmushi kawai kota zauna tayi kuka a haka har ALLAH ya bata nasara a kaina tarin kulawar ta a kaina da yadda ya maidani kamar wani jariri hakan yayi matuk'ar tasiri a kaina na daina k'untata mata ta shiga raina fiye da zaton mai zato kuma bawai dan ina so
nta ba kawai dai ina tausayinta ne ban tab'a cewa Janaan tayi wani abu ta musamin koda kuwa ita d'in baiyi mata ba kullum sabbin dabaru take kawowa na yadda zata zauna dani lafiya batare da mun samu matsala ba Shiru yayi ya had'iye wani abu daya tsaya masa
a mak'oshinsa hawaye sun cika kwarmin idanunshi yayin da mutuwar Janaan ta dawo masa sabuwa dal kamar yaune yake ganinta kwance babu rai a jikinta, itama Jauhar d'in kukan take kamar ranta zai fita kewa da alhinin rabuwa da ita na k'ara shigarta hak'ik'a
Janaan tana da hak'uri duk abinda kayi mata bazata d'aga kai ta kalleka ba bazata manta ba lokacin da suke nursery zuwa secondary school duk Jauhar d'in ce ke shigar mata fad'a idan taga za'a cuceta gashi ita za'a k'wara amma saidai tayi kuka bazatayi maga
na ba kota tankawa mutum ba har hakan yake bawa Jauhar d'in haushi dole tayi kukan rashin y'ar uwarta.
Hannu yasa ya share hawayen da suka cika masa ido ya cigaba da fad'in
"Mistake kad'an zatayi min zan kai hannu jikinta ko inci mata mutunci amma haka
n bazai hanata fita hakk'ina ba, Janaan tanada hak'uri Jauhar nafi kowa sanin hakan duk da ban d'auki dogon lokaci sosai da itaba ALLAH yakai rahma kabarinta. Kota yayane Jauhar mu dinga jin maganar iyayenmu yanzu dana bijire lokacin ban aure taba da ke d'
in danake ta hank'oron in samu d'in kije ki auri wani inyi biyu babu amma cikin k'udurar ubangiji na amshi aurenta farko na k'untata mata daga baya kyautatawar ta a gareni ya tasirantu a gareni na daina duk abinda nake mata cikin hikmahr ubangiji kuma saiy
a d'auke abarshi har hakan ya jawo hankalin iyayenmu sukayi tunanin had'amu aure dake cikin ruwan sanyi wannan kuma duk ya samo asali ne da biyayyar danayi tun farko, Jauhar iyaye sunada babban hakk'i a kanmu zuciya ta daina yaudararmu muna ganin kamar bas
u isa damu ba duk rashin mutuncina da ake gani nasan darajar iyayena kuma ina ganin amfanin rashin bijire musu danake ALLAH ya k'ara mana hak'uri da juriyar yimusu biyayya har k'arshen rayuwarmu".
Da "Amin" ta amsa cikin kuka ta tashi zaune tana share m
asa hawayen idonshi.
Mrs Salees Mu'az
💝
3/20/22, 21:20 - Ummi Tandama
😇
: *WATA SOYAYYA*
💝
Page 45.
Paid book.
*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022.*
©Oum Hanan.
Falo ta jashi inda ta shirya breakfast d'in, cikin farin ciki da nishad'i sukayi
tare dama bai barta ta zauna a wani wajen ba tana kan cinyarshi shi ya ciyar da ita itama haka suna hirarsu cikin kwanciyar hankali da nutsuwa kamar basu ba, wayarshi data fara ringing ne yasa ya tuna fa daya bar mutane tun d'azu suna jiranshi da k'yar ta
barshi ya fita farko ma mak'ale masa tayi dole saidai su tafi tare da k'yar ya rarrasheta ya gudu, kowanne a cikinsu farin cikinsu yak'i b'oyuwa musamman da kowa ya fitarwa d'an uwanshi abinda yake ranshi tsahon lokaci.
Bayan ya fito meeting d'in ya kunn
a wayarshi sink'i sink'in tarin sakonni ne suka shiga shigowa wayar tashi duk daga Jauhar kalamai kala kala masu dad'i da tsayawa a rai kasa hak'ura yayi kawai ya tafi gida jinshi yake tamkar sabon mutum gaskiya zama da masoyi akwai dad'i, lokacin daya kom
a yasamu ta gyara gida ko ina k'al k'al ga had'add'en lunch data shirya masa taci uwar kwalliya tamkar mai shirin zuwa party sai tashin k'amshi take yaga tarairaya da gata a ranar dan hatta wanka ita ta tayashi yayi sannan ta tayashi ya shirya sun k'arar
da ranar ne gaba d'aya a tare cikin farin ciki da kyautatawa juna.
Tun daga lokacin zaman Abdallah da Jauhar ya canza yayi dad'i sosai saidai fa duk da haka wani lokacin ya birkice mata kamar bashi ba tun tana d'an biye masa wani lokacin suyi harta dai
na ta fahimci dai wasu daga cikin halayen nashi bazai tab'a barinsu ba idan ma taga take takenshi ma saita fita harkarshi gaba d'aya musamman ma idan daga waje aka tab'oshi idan yadawo mata gidan a hargitse ta dinga kaffa kaffa dashi kenan bata zama ma kus
a dashi saidai ta keb'e kanta nan d'inma bata tsira ba saiyace wai ta maidashi mahaukaci kenan mafi yawancin lokuta ma ita dariya yake bata dama ance mai hali baya canza halinshi saidai wani abun ya ragu shiyasa taci maganin zama dashi.
Jauhar harta gaj
i da yiwa Ammi magiyar adawo mata dasu Irfaan gabanta kullum tayiwa Ammin maganar sai tace tabari ta d'an k'ara dad'ewa tukunna sai a kawosu ko kwanaki dataje gidan saida taso tahowa dasu amma da Ayyah suka hana wai ba yanzu ba kuma a zahiri rabuwa da yara
n ne kawai basuso saboda suna d'ebe musu kewa tunda yanzu ba kowa a gidan to motsinsu da sukeji suna jin dad'i sosai Ammi ma kam ta yanke shawarar koda zata bada su saidai Jauhar d'in ta d'auki guda d'aya tabar mata d'aya.
******
Tunda suka gama sunna
yake ta fama da ita ta tashi suje suyi wanka tak'i ta shagwab'e masa ita duk ya gajiyar da ita yaje yayi wankanshi kawai ita hutawa zata k'ara yi, jiranshi ake dama yanason fita dan haka ya k'yaleta kawai