Showing 84001 words to 87000 words out of 96447 words

Chapter 29 - Wata Soyayya Complete

03 Sep 2026

13

ya shige bathroom dan tsarkake jikinshi. Tana nan

kwance idanunta a lumshe bacci nema keson d'aukarta saboda tsabar gajiya da Abdallah ya tara mata mugun horar da ita yake ta wannan b'angaren ko laifi tayi masa yanzu saidai ya kalleta kawai ba duka ba zagi amma zaici k'aniyarta a gado, yau d'inma tuwo tay

i shine yayi mata wannan hawan k'awarar duk ya gaji da ita, wayarshi dake bedside ce ta fara ringing hakan yasa ta bud'e ido kamar bazata d'auka bama saikuma takai hannu daga kwancen datake ta d'auko wayar ta duba mai kiran taga number ce kawai ba suna har

zata maida ta ajiye saikuma dai tayi picking takai kunnenta tareda yin sallama.

"Halooo My Babyyy". Muryar mace ta daki dodon kunnenta, zumbur ta tashi zaune da sauri ta manta ma da gajiyar datayi cikeda bala'i tace

"Wace y'ar iska ce take kiran miji

na, shegu masu bibiyar mazajen mutane ko wacece ke ALLAH ya ts....... k'it taji anyi saurin kashe wayar baki ta cije cikeda b'acin rai ta yarfar da blanket d'in datake lullub'e dashi ta sauko daga gadon tsaye tayi da wayar a hannunta tana cizon yatsa sabod

a takaici dama Abdallah wasu matan yake kulawa a waje har tana kiranshi da Baby? Daidai lokacin ya fito daga bathroom d'in da towel d'aure a k'ugunshi sai k'arami dake kanshi yana goge sumar kanshi ganinta a tsaye yasa tana faman girgije girgijen jiki ga k

uma wayarshi daya hanga a hannunta shima tsayawar yayi daga k'ofar bathroom d'in yace

"Ke kuma lafiyar ki kuwa ko abinne bai isheki ba inzo in k'ara wani ". Yace yana d'age mata gira, Harara ta zabga masa tace

"Wace y'ar iska ce take kiranka a waya Y

ah Abdallah dama kula mata kake a wajen ko? saboda iskanci har wani Baby take kiranka".

K'aramin towel d'in dake kanshi ya cillar kan sofa a harzuk'e shima yace

"Me kike nufi Jauhar? Ki fito kai tsaye kice Abdallah kai d'an iska ne mai kula matan ban

za a waje".

"Nidai ban fad'a ba karka kaini gaba kuma wllhy koni ko wayar nan yau d'in nan saina fasata". Ta k'are maganar tana d'aga wayar sama zata bugata da k'asa ganin haka yasa ya nufeta cikin hanzari yana fad'in

"Karki fasamin waya Jauhar, ke i

dan bala'i kikeji dashi fa na fiki iyawa mu rigima gaba muka bata ba baya ba, kafin ya k'arasa kuwa ta saki wayar k'asa screen d'in ya bugu da tiles zancen ace ta fashe ma b'ata baki ne ita kanta saida ta saki wayar ne ta tsorata ta dafe bakinta tana zaro

ido tana bin wayar dake k'asa da kallo, tun kafin ya k'arasa ya cije baki ya d'aga hannu da nufin yana zuwa ya wanka mata wani wawan marin dazaisa ta gigice saidai yana zuwa ya kasa marin nata sai huci dayake, hannayenta tasa duka a kanta ta sunkuyar da ka

nta ta runtse ido gam tana jiran jin saukar duka saikuma taji akasin hakan a hankali ta d'ago kai ta kalleshi idanunshi sun kad'a sunyi jawur hannunshi ya saki yace

"Bazan dakeki ba Jauhar saboda nine zanji zafin a zuciyata amma na rantse saina miki abi

nda gara in miki dukan tsiya dashi". Tunda taji ya fad'i haka gabanta yayi wata irin fad'uwa dan sarai tasan abinda yake nufi da hakan bai wuce ya tara mata gajiya ba dama kuma a gajiyen take dan haka da sauri ta durk'usa ta k'asan shi zata gudu yasa hannu

d'aya ya cafkota d'ayan kuma ya cire towel d'in dake k'ugunshi yayi cilli dashi ya malk'wayota har saidata saki k'ara yayi sama da ita tun kafin ya k'arasa wajen gadon ya cillata kan gadon kamar wanda ya cilla kayan wanki

😅

ta d'aya gefen gadon ta fara k

'ok'arin sauka dan harga ALLAH tasan idan har ta shiga hannunshi to ta gama yawo, daidai lokacin da shima ya hau gadon ya janyota yadawo da ita ya kwantar da ita yabita ya danne bayan ya had'e hannayenta ya matsesu da k'arfi wad'anda take k'ok'arin tureshi

dasu tana kuka da fad'in yayi hak'uri ALLAH batayi niyyar fasa wayar ba tsautsayi ne kawai shikuma fad'i yake shi tsautsayin yaci ubanshi da baisan inda zai sauka ba sai akan wayarshi.(Sunan labarin WATA SOYAYYA ya fara fitowa reader's, suna tsananin son

juna amma hakan baya hanasu bawa junansu wahala).

Cikin tsananin mugunta da k'eta Abdallah yake sarrafa Jauhar ta rasa ina zatasa kanta kukan ma ba jinshi yake ba kamar wani kurma haka ya koma mata bare tace zatayi masa magiya ita ta fara ma yimasa ma

giya shida yake punishment d'inta tasan ma baji zaiyi ba, kukanta ta cigaba dayi cikin tsananin azaba da son a taimaka mata amma babu mai taimaka matan to waye ma a gidan dazai taimaka mata?

Haka Abdallah ya cigaba da cin karenshi ba babbaka saidaya tab

batar data ladabtu tayi laushi ta nutsu sosai sannan ya k'yaleta ya d'agata bai kalli inda take ba ya d'auki towel d'in daya cillar ya k'ara d'aurawa ya nufi bathroom dan sake wani wankan.

Da ido ta bishi harya shige toilet din, wani irin zugi k'asanta

yake mata da k'irjinta daya sarrafasu cikin mugunta batasan yaushe zasu daina wannan abin da Abdallah ba su zama kamar sauran ma'aurata hawaye ne suke sauko mata wani na bin wani, a haka Abdallah ya fito daga wankan tayi zaton bazai kalleta ba saikuma tag

a ya nufota ya d'auketa cancak ya nufi bathroom da ita ruwan d'umi daya had'a lokacin dazai fito yasata a ciki saidata d'an dad'e sannan yayi mata wankan da kanshi ya nad'ota a babban towel ya dawo da ita kan gadon, wardrobe d'inshi ya bud'e ya d'auko mata

riga da wando three quarter pink sai farar riga mai kamar vest dayake duk rabin kayanta ma sun dawo d'akin nashi musamman English wear, da kanshi ya shiryata harda fesa mata turare kuma har lokacin ba wanda yayi magana a cikinsu dan komai dayake ma fuskar

shi ba walwala yaci d'aci yanata faman had'e rai kamar wanda akasa dole.

Bayan yagama shima ya shirya cikin k'ananun kaya na kamfanin Gucci sunyi matuk'ar amsarshi kasancewar su black color itadai tana kwance tana binshi da ido harya gama ya d'auki P ca

p bak'a ya d'ora ya manna glasses shima bak'i ya fesa turare sannan ya fita yabar d'akin, duk zatonta ko tafiya yayi saitaga yadawo hannunshi d'auke da madaidaicin tray ya ajiye kan bedside batare dayayi magana ba ya juya ya d'auki key d'in motarshi akan m

irror ya fita yaja mata k'ofar batare daya kalli ko inda wayar take ba. Hawaye taji sun cika mata idanunta har yanzu bata gama dawowa daidai ba ga kanta dake sara mata tsabar matsar datasha a hannun Madugu cikinta duk ya rarake kamar bataci komaiba shima k

uma tasan dalilin dayasa yakawo mata abinda ya kawo d'in duk da bataga ko meye ba saboda duk lokacin daya kusanceta bayan sungama saita nemi abinci.

Da k'yar taja jikinta ta d'auko tray d'in juice ne na gwangwani na zallar Mango sai snacks da tea mai ka

uri sai tururi yake sai wani k'aton biscuit guda d'aya da short bread.

"Saikace wata jaka ya wani tulo mata uban abinci". Ta fad'a a fili tana tura baki kafin ta fara ci a ranta ta k'udurce wajen Ammi zata gudu wllhy saidai yadawo ya tarar bata nan.



Saidata cika cikinta tayi k'at sannan ta tashi nan tabar tray d'in bisa gadon ba abinda ta d'auke ta tafi bedroom d'inta da k'yar take takawa tana zuwa ta canza kaya jikinta da atamfa fitted d'in riga sai zani mara ado Cote d'ivoire kalar milk da coffee da

bak'i ta yafa bak'in mayafi tasa plat shoe shima bak'i da side bag k'arama bak'a ta fito taja kowace k'ofa sannan ta fita taja k'ofar falon ta kulle ta fita daga gidan gaba d'aya tasamu mai napep ta hau ta nufi unguwar su Ammi.

Bayan wasu y'an awanni

yadawo gidan dayake shima akwai key a wajenshi wanda yake had'e da key d'in da motarshi ya bud'e ya shiga, ko ina sai daya duba bai gantaba a gidan ba inda bai lek'a ba ya tabbatar dai da bata gidan gaba d'aya, tsaye yayi a tsakiyar falon ya dafe k'ugunshi

da hannu d'aya yana cizon yatsa amma dai yarinyar nan taci uwar rainin hankali wlhy tayi masa laifin sannan kuma tabar gidan saboda ta maidashi wani gaula marar wayo k'wafa ya saki yana jijjiga kai ya fita da sauri ya k'ara shiga motarshi ya figeta da uba

n gudu ya nufi gidan Ammi yasan dai can kad'ai zataje har gaban Ammin zaije yayi mata rashin M tunda ta rainashi.

Mrs Salees Mu'az

💝

3/20/22, 21:21 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝

Page 46.

Paid book.

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022.*

©Oum H

anan.

A falo tasame su dukansu, Irfaan da little Janaan sunsa Ayyah a tsakiyarsu sai hira suke mata wadda wasu abubuwan duk ba fahimta take ba amma haka take biye musu sunata dariya Ammi kuma waya take itama tana zaune a falon tayi sallama ta shigo da gud

u su Irfaan sukabar wajen Ayyah suka nufi Jauhar suka mak'alk'ale ta suna dariya saboda murnar zuwanta, Ammi da Ayyah kam ido kawai suke binta dashi suna addu'ar ALLAH yasa dai lafiya dan duka yau kwana biyu kenan da zuwanta ya kawota ta yini da dare yazo

ya d'auketa kuma indai zatazo tare suke zuwa da Abdallah, tsugunawa tayi da k'yar saboda k'asanta ta rungumo yaran jikinta tareda yimusu kiss a goshinsu tsananin k'aunarsu na k'ara ratsata, mik'ewa tayi ta kama hannayensu suka isa kusa da kujerar da Ammi t

ake kai suka zauna ta kalli Ayyah tana gaisheta, amsawa Ayyah tayi ta d'ora da tambayar ta lafiya kuwa ina shi Modibbon yake ko ita kad'ai tazo?. Tana sane ta cewa Ayyahn lafiya k'alau ba komi yana sauri ne shiyasa bai shigoba ya wuce amma zaizo su tafi. K

ai Ayyah ta kad'a ta mik'e tacewa su Irfaan suzo suje d'akinta su tayata zama k'ememe suka k'i saboda ganin Jauhar da sukayi wucewa tayi ta nufi bedroom d'inta tana fad'in

"Zaku nemeni ne har inda nake dan gidanku wato kunga mamanku ko". sudai hankalins

u ma gaba d'aya yana kan wayar Jauhar wadda bayan sun zauna ta kamo musu game sunayi, juyawa tayi wajen Ammi da nufin gaisheta taga ta tsura mata ido tana mata kallon ban yarda dakeba baki ta d'an tura ta sunkuyar da kanta hakan yasa Ammi ta tashi tsaye ta

amshi wayar Jauhar ta had'a kansu little Janaan tace su tafi d'akin Ayyah farko k'in tafiya sukai saida ta k'ara basu wayar sannan Irfaan yakama hannun Janaan suka tafi, upstairs ta nufa tana fad'in

"Ke kuma ki biyoni inji abinda ya had'aki da mijin na

ki". tashi tayi tabi bayan Ammi da k'yar take hawa stairs d'in gaskiya Abdallah yagama da ita wlhy.

"Meya had'aki da Modibbo Jauhar?". Ammi ta tambayeta bayan sun shiga bedroom d'in nata sun zauna.

"Ni yaji nayi Ammi". tace cikin tura baki da shagwab'

a, Ido Ammi ta zaro tace

"Kinsan me kike fad'a kuwa Jauhar? yaji fa kikace me Modibbon yayi miki?".

"Ammi wllhy watace ta kirashi a waya harda cemasa wai Baby tsabar its tantiriya ce wllhy Ammi kuyi masa fad'a ya daina kula matan wajen duk y'an......"

Ke dallah rufe mana baki sakarya kawai, Ammi da haushi ya k'umeta ta fad'a cikin fad'a tana hararar Jauhar cigaba tayi da fad'in

"Shikenan kuma dan wata yarinya can ta kirashi sai kiyi yaji saboda abin yajin bashida yawa to tashi zakiyi yanzu ki koma ind

a kika fito kinji na gaya miki idan na fahimceki dai a tak'aice fasa masa wayar kikayi shikuma yayi miki d'anyen kan daya saba ko wai dan ALLAH sai yaushe ne zaku girma Jauhar ku daina abinda kukeyi d'in nan wayarshi kika fasa masa ko?". Sunkuyar dakai tay

i kamar zatayi kuka, ga fad'an Ammi ga kuma can d'aya wajen da Abdallah ya masa muguwar shiga wanda ya isheta da zafi dan ma dai taji ya d'an ragu ba kamar d'azu ba.

Tsaki Ammi tayi tana girgiza kai tace

"ALLAH ya shirya ku, zaman aure rabi da kwatanshi

duk hak'uri ne Jauhar shin ke ba zakiyi koyi da y'ar uwarki ba ALLAH yaji kan rai tunda suke da Modibbo daidai da rana d'aya bata tab'a kawo mana wani complain daya shafi zaman aurensu ba kuma nasan sarai Modibbo yana mata abinda bataso d'in amma saboda t

anada hak'uri ta kauda kai har ALLAH yasa suka rabu lafiya duk lokacin da zan tambayeta ya zaman nasu yake saidai kiji tace lafiya k'alau bawata matsala, bance idan kinga yana cutar dake kiyi shiru ba amma Jauhar daga wata mace ta kirashi shikenan saiki fa

sa masa waya ke ga mai kishi ko maza nawane wad'anda mata ke bibiyar rayuwarsu yanzu wuyar ta dai aga ALLAH ya rufawa mutum asiri shikenan kuma mata sun samu nayi kuma wad'anda yasani da wanda bai saniba haka zasuyi ta son samun shiga a wajen shi, tabbas z

anyi shaidar Modibbo ta nan wajen sam mata basa gabanshi bare harya tsaya yana kulasu barshi dai da halayenshi wanda kuma Janaan tayi iya bakin k'ok'arinta ganin ta saita masa su kuma alhmdulillah ansamu cigaba dan ALLAH Jauhar ki zama mai hak'uri da kauda

kai a rayuwar aurenki da ace ba'a hak'uri damu kanmu bamu zauna har mun haifeku ba da tuni kowacce mace tana gidan iyayenta hak'urin shiya zaunar da iyaye da kakannin mu a gidajen aurensu lafiya mijinki yana sonki kiyi k'ok'ari ki k'ara dasa wata sabuwar

soyayyar wadda ako ina yake zai dinga jinki a ranshi anaso a koda yaushe mace ta dinga tsayawa tana karantar abinda mijinta yakeso da wanda bayaso kiyi k'ok'ari duk abinda kikaga bayaso kin gujeshi wanda kuma yakeso ki k'ara k'aimi wajen yinshi musamman ir

in masu halin mijinki sunada wuyar sha'ani so dole sai anyi hak'uri an kauda kai sai kiga an zauna lafiya indai bawai miji yana cutar da matar bane". shiru Ammi tayi tana sauke numfashi kafin tace

"Ince dai bai tab'a lafiyar kiba ko dan nasan halinshi sa

rai indai yayi fushi ko meye a kusa dashi a kanshi yake sauke fushin nashi.

"Ni abinda yayi min ba gara yayimin dukan ba Ammi". tace kamar zata saki kuka, Ammi bata tsaya tambayar ta abinda yayi mata d'in ba tunda sirrinsu ne tsakaninsu na miji da mata

ta cigaba da yiwa Jauhar nasiha da koya dabarun zama da miji musamman masu halayya irinta Abdallah.



★★★

________

★★☿

Tunda Baba maigadi yaji irin horn d'in da aketa faman zabgawa yakawo a ranshi Abdallah ne dan tun kafin aurenshi ma da Janaan indai aka

b'ato masa rai a waje haka yake zuwa ya ishi y'an gidan da uban horn harma da mak'wafta duk yabi ya rikita Baban, cikin hanzari kuwa ya tashi ya bud'e masa ya danno hancin motar da uban gudu yayi parking a compound ya fito ya nufi k'ofar babban falon gida

n, bai samu kowa a falon ba hakan yasa ya haura upstairs yasan dai bata wuce can d'in suna zaunen Ammi nacewa Jauhar tazo tayi maza ta koma kafin ya dawo yasamu bata gidan sukaji an turo k'ofar an shigo dukansu d'aga kai sukayi suga mai shigowar sukaga Abd

allah ran nan nashi a had'e, a tsorace Jauhar tayi saurin tashi tayi bayan Ammi da gudu ta b'uya sam ta manta ma da ciwon datake ji a k'asanta, kai tsaye bayan Ammin ya nufa zai damk'ota Ammi tasa hannu tana kareta da fad'in

"Meye haka ne Modibbo a gaba

n nawa zaka daketa". ganin dai da gasken yake yasa Ammi ta daka masa tsawa hakan ya dakatar dashi ya tsaya yana huci da fad'in

"Dan ALLAH Ammi ki k'yaleni in casa yarinyar nan tunda batada mutunci ta rainani ta fasamin wayar kuma ta fito bada iznina ba

uban me tazo yi gidan nan?".

"Kayi hak'uri yanzu fad'an danake mata kenan bata kyautaba yanzu ma nace mata ta tashi ta tafi kafin ka koma gidan baka sameta ba".

Cikin takaici yace

"Ammi tasan meye a cikin wayar nan? tasan irin muhimman abubuwan dak

e cikinta dan hauka daga wata banza can ta kira saita fasa min waya tasan matayen dake bibiyata kuwa idan na fita wanda har office suke bina dazan basu fuska ma har gida zasu bini kullum da kalar macen dazata kiraka amma saboda ni ba'a gabana sukeba ban ta

b'a bi takan suba amma duk da haka basu k'yaleni ba kamar ma k'ara yawansu ake wllhy Ammi kija mata kunne inba hakaba kuma, bai k'arasa ba sai k'wafa dayayi cikin huci yana kad'a kai sai yanzu ne yake k'ara jin haushin fasa wayar nan da Jauhar tayi masa ak

wai important abubuwa masu yawa da suka shafi office d'inshi wad'anda dama yake shirin yin copying d'insu ya maida laptop d'inshi k'arin bak'in cikin ma kuma babu a d'aya wayar tashi dama biyu ne amma wadda ta fasa d'in tafi tsada.

"Tunda dai nabaka hak

'uri ai shikenan kayi hak'uri bazata k'ara ba, ki bashi hak'uri kema". Ammi tace tana d'an juyawa ta kalli Jauhar wadda ta mak'ure a bayanta, kamar wata saliha murya a sanyaye tace

"Kayi hak'uri Yah Abdallah dan ALLAH bazan k'ara ba".

"Yo kima k'ara m

ana yarinya, wllhy abinda nayi miki d'azu ba komai bane next saikin kwanta gadon asibiti sannan ne zan huce". Kai Ammi kawai ta girgiza taga alamun idan ba fita yayi daga d'akin ba maganar ba mutuwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login