Showing 93001 words to 96000 words out of 96447 words

Chapter 32 - Wata Soyayya Complete

03 Sep 2026

31

kall

onsu hakan yasa ta daina rawar shikam Abdallah da hankalinshi baikai kaiba sai juyi yake yana k'ara juya Jauhar ganin ta tsaya a hankali murya k'asa k'asa tace

"Yah Abdallah Ammi ce ta shigo fa tana bakin k'ofa". da sauri ya tsaya tareda kai kallonshi b

akin k'ofar yaga Ammi kuwa a tsaye kai ya d'an sunkuyar yana shafa k'eya yana d'an murmushi sukayi tsaye a wajen, k'arasa shigowa Ammi tayi tana fad'in

"To kuzo ku wuce kutafi gidanku bada niba wannan kayan takaicin". ta k'are maganar tana nuna musu han

yar fita daga bedroom d'in da hannunta, marairaicewa Jauhar tayi tace

"Ammi shinefa yace saina biyashi wayarshi amma idan nayi rawa zai yafemin".

Ido Abdallah ya zaro yace

"Wllhy Ammi k'arya yarinyar nan take ita t......dakatar dashi Ammi tayi tace

"Koma dai meye ku kuka sani kuzo kubar gidan nan wllhy bazaku samin hawan jini ba ina zaman zamana wllhy maganar da kuke sani kosu Irfaan albarka kuma na k'ara ganin k'afafunku nan kusa a gidan nan saina b'ata muku rai kuzo ku wuce kuje can gidanku ku k'ar

ata". A tare suka koma wajen gadon ya d'auki glasses d'inshi da P Cap da key d'in motarshi ya fita daga bedroom d'in yana cewa Ammi sai anjima bata kulashi ba sai kallo data bishi dashi itama Jauhar d'ankwalinta ta d'aura ta yafa mayafinta ta d'auki jakart

a kanta a k'asa tazo tayiwa Ammin sallama ta fita sai yanzu take k'ara jin kunyar rawar da Ammi ta samesu sunayi duk Yah Abdallah ne ya jawo mata wllhy.

Sai bayan fitarsu nema abin yabawa Ammi dariya girgiza kai tayi ta shiga bedroom d'in tana murmushi ci

kin ranta tana k'ara binsu da managarciyar addu'a ta k'ara samun zaman lafiya da daidaito a tsakaninsu dakuma zuri'a dhayyibah mai albarka.

D'akin Ayyah sukaje Abdallah ya gaisheta yaga yaranshi daga nan ma tare suka fita dasu Janaan d'in yace Ayyah t

a fad'awa Ammi zasuje sudawo yaran kuwa sai murna suke.

Suna tafe suna hirarsu irin ta masoya cikin nishad'i da annashuwa har tafawa suke idan abin yayi musu dad'i, ba zato kuma taji ya bige mata baki yana fad'in shine tayi masa k'arya a wajen Ammi ko t

ace shiya sata rawa.

Baki ta tura masa cikin shagwab'a tace

"ALLAH Sweetheart ka cika cin zali wllhy". Hannun da baya tuk'i dashi yasa ya matse mata hannu cikeda mugunta harda cije lips d'inshi ta saki k'aramar k'ara kuwa tana yarfe hannu tare dasa mas

a kukan shagwab'a saidaya k'ara matse hannun sosai sannan ya sakeshi yasa hannu ya rungumo kafad'unta yana d'an jijjigata gamida cewa

"I'm sorry RAYUWA TAH na yarda yau kibani punishment a gado yadda nake baki kinji y'ar albarka". ya ida maganar yana su

mbatar goshinta, duk abinda suke hankalin yaran ma gaba d'aya baya kansu yana can wajen game da suke bugawa.

Wani irin kallo tayi masa na sama da k'asa kafin tace

"Lallai ma Sweetheart to nak'i wayon, kaima dakake min wannan punishing d'in ALLAH na g

aninka kuma saiya sakamin". ta k'are maganar cikin tura baki kamar zatayi kuka tana jefa masa hararar wasa.

Dariya yasa sosai har yana d'an dukan sitarin motar da hannunshi yace

"ALLAH kinga gurin kwanana yarinyar amma bari mu koma gida zan saita mi

ki zamanki sosai". baki kawai ta gatsina masa tareda kai hannu ta shafi sajen fuskarshi wanda yake matuk'ar burgeta shikuma yaja karan hancinta fuskarshi d'auke da murmushi kafin ya maida hankalinshi kan tuk'in dayake.

Yawo suka sha sosai a ranar sun

zazzagaya park park na shak'atawa sunsha ice cream sannan suka tsaya a wani babban boutique clothing store ya jidar musu kayan sawa da takalma tamkar wad'anda suke fatararsu, daga kuma suka zarce wani babban super market ya dinga jidar musu uban kayan zak

'i dasu biscuits kamar hauka har saida Jauhar ta gaza yin shiru da bakinta tace

"Kai jama'a Yah Abdallah dan ALLAH a dinga tausayin kud'i haba". harara ya dalla mata yace

"Ina ruwanki malama kud'inki ko nawa banason sa ido fa". yadda ta saba gatsina

masa baki haka ma tayi masa a lokacin yayi k'wafa kuwa yana kad'a kai yace

"Ni kikewa haka ko? ALLAH ya kaimu gida lafiya saina kusa karkatar miki dashi ta yadda idan akace watarana kiyimin haka baza kiyiba". Gaba tayi tana fad'in itama haka zatayiwa na

shi, duk dariya mutanen dake wajen sukayi kafin sukazo wajen biya ya biya kud'in suka tafi.

Bayan sun maida yaran ma gida ba gida suka nufa ba sunje gidan Aunt Deejah da gidan Aunt Jeeddah dakuma Aunt Mabrookah suka dire kuma a gidan Habeeb lokacin ma H

abeeb d'in yana gida murna a wajen Hussaina kamar me ta rungume Jauhar cikin jin dad'in zuwansu nan ta shiga cika musu gabansu da lemuka da kayan ciye ciye ta tsuguna har k'asa tana gaida Abdallah amsawa yayi yana k'are mata kallo ganin yadda duk tabi ta

rame sai dogon hancinsu irin na gado daya k'ara fitowa sosai apple juice ya d'auka yana bud'ewa yace

"Ke meya ramar dake haka? kai dan ubanka me kake mata?". maganar yana kallon Habeeb, kafin Habeeb yayi magana ya k'ara juyawa wajen Hussaina yace

"Fa

damin gaskiya idan yana miki wani abu inci miki ubanshi yanzun nan, goshi Jauhar ta dafe tana d'an girgiza kai ALLAH ya shirya mata wannan mijin nata idan ba Abdallah ba waye zaizo har gidan mace ya dinga zagin mijinta a gabanta, k'asa Hussaina ta k'ara yi

da kanta tace

"Ba komai Yah Abdallah banida lafiya ne wlhy". juyawa yayi ya kalli Habeeb yace

"Shege ai tunda naga idanunka nasan bakada gaskiya hala har ka d'irka mata ciki ne". wata masifaffiyar kunya ce ta kama Jauhar da Hussaina suka sunkuyar daka

i Habeeb ma kunyar ce ta kamashi ganin ga Jauhar a wajen ya maze dai yana murmushin yak'e yana kallon Hussaina da kanta ke k'asa, shikam gogan baisan ma sunayi ba lemonshi kawai yake sipping hankali kwance ya bararraje akan kujera ko kunya bayaji gidan k'a

nwa ne

🤦

.

'Gaskiya bakin Yah Abdallah bai gasu ba sam lokacin da yana jariri' Jauhar ta ayyana a ranta ta mik'e tsaye ta kamo hannun Hussaina tace tazo su shiga daga ciki kafin ya k'ara b'aro musu wata maganar datafi k'arfinsu.

"Kai dai kaji kunya wl

lhy, banza ko kunyata bakaji kake irin wannan maganar a gabana".

Kai tsaye Abdallah yace

"Ubana ne kai da zanji kunyarka? jiya ma munyi waya da Abdallah yace suna hospital Hassana ba lafiya itama nasan bai wuce cikin ba shegu jarababbu". Hararar shi Habe

eb yayi yace

"Kai ubanwa yafika jaraba ma A.B Madugu fad'awa wanda bai saniba". dariya Abdallah yayi bai dai maida martani ba suka cigaba da hirarsu irin ta aminai da suka dad'e tare ayi fad'a a shirya kuma duk yawancin fad'an Abdallah ne yake janshi da

yake Habeeb d'in ya karance shi kuma yaci maganin zama dashi abubuwa dayawa idan yayi masa ko d'aga kai bayayi bare ya kalleshi.

Sai bayan sallahr Esha'e sannan suka bar gidan Jauhar tayi matuk'ar gajiya dan ba k'arya sun yawatu yau d'in nan ta langab'e

a jikinshi zata masa barci yace sam bata isaba shi dayake ta garari yana tuk'in baice yagaji zaiyi barci ba sai ita aikuwa tashi zatayi dolenta ta tashin tana murza ido barci da gajiya sun had'e mata.

Suna komawa wanka sukayi tare sukayi shirin barci,

ganin take takenshi yana neman wani abu a wajenta ya hanata sakat yasa ta marairaice masa tace

"Haba Yah Modibbo dan ALLAH ka tausaya min mana ka barni in huta bakaga yadda kayi min d'azu bane gashi yanzu munsha yawo duk mun gaji".

"Malama ki bani h

akk'ina kawai, kedai kika gaji amma ban dani dayake yawone ai kin iya bina to saina fanshe ladan wahalar tuk'a ki d'in danayi". yace yana d'ora k'afarshi kan cinyoyinta dake mik'e samb'el ba abinda ya rufesu dan wandon kayan barcin da kad'an ya wuce pant.

"Please kibani ko d'ayane sai in hak'ura ko cikin dare ne na k'ara wani".

Shure shuren k'afafu ta fara lokaci d'aya tana sa masa kukan shagwab'a wanda ta k'ara rikitashi, shima k'asa yayi sosai da murya ya shagwab'e mata yace

"Please My sugar nine

fa Abdallahn nan naki bawan ALLAH". Dariya tayi tace

"To saika fad'i wani abu daidai tukunna".

"Meye shi?". Ya tambaya yana k'ara nanik'arta kawai dai yana biye mata ne bawai dan idan ta hanashi d'in zai hanu ba.

"Fad'i Jauhar zaka fad'a daidai".

"Me

ye abin wahala a sunan naki? Nace Jauhar to". Ya fad'a da harafin 'R' d'inshi da bata fita daidai. Dariya tasa sosai tana fad'in

"Eyyah ka fad'i Yah Abdallah ba daidai ka fad'a ba kai yanzu Jauhar d'in ne yake maka wahala?". Ita a dole wayo take so tayi

masa harya gaji yabar maganar kusantar ta, zabura yayi ya haye kanta gaba d'ayanshi yana fad'in

"Ke nabi Jauhar da.......Batare daya k'arasa ba ya zura bakinshi a nata ya cafko harshenta yafara masa wani salo daya hargitsa Jauhar wadda batare data sanib

a ta biye masa suka shiga farantawa juna rai.

Mrs Salees Mu'az

💝

3/22/22, 19:29 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝

Page 48. THE END.

Paid book.

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022.*

©Oum Hanan.

Washegari da k'yar Jauhar ta iya tashi

saboda tsamin da jikinta yayi ga gajiyar yawon da suka sha ga kuma wadda Abdallah ya tara mata dan barcinsu rabi da rabi ne a wannan daren duk yabi ya addabeta da fitinarshi. Langab'e masa tayi tace ba abinda zata iyayi wlhy jikinta ko ina ciwo yake dan ha

ka da kanshi ya shiga kitchen safiyar ranar yayi musu breakfast duk da dai tea ne kawai ya dafa shima baiyi irin na Jauhar ba sai wainar k'wai daya soya wadda itama duk ta fara k'onewa ya shirya a dinning table ya shiga gyaran gidan duk tana lafe cikin bar

go barci take so tayi duk ya hanata da uwar kwarafniya shi bai yadda ba aiki yake, tashi tayi ta sauko daga kan gadon ta fito falon.

Tsakiyar falon ta hangeshi daga shi sai bak'in gajeren wando yana mopping duk ya had'a uban gumi batasan lokacin data tu

ntsure da dariya ba harda tafa hannu tace

"Oh yau maza na aiki fa a gidan nan gaba d'aya an hanamu zaman lafiya".

D'agowa yayi yana cije baki tareda sakin k'wafa yace

"Idan ban sakar miki aikinki ba kice ba sunana Abdallah ba ya zan tak'ark'are in

a miki bauta kizo kina min dariya ko sannu babu". Baki ta dafe tana k'unshe dariyarta da hannu d'aya d'ayan kuma tana d'aga masa shi alamun bada hak'uri saida ya saki wata k'wafar sannan ya cigaba dayi, d'aya daga cikin k'ayatattun kujerun dinning inda tak

e tsaye taja ta zauna tana kallonshi tana k'unshe dariyarta dan karya ganta da anyi kad'an sai a tashi tsaye a rik'e k'ugu ana goge gumi abin dole yabaka dariya, ai gara dai kaji yadda akeji in ana aikin, nan akayi ta fama dashi ya yarda a d'auko y'ar aiki

yace sam bai yardaba shi baya ra'ayin y'ar aiki ba yadda ba'ayi dashi ba yace bayaso kuma dama tun lokacin Janaan wani zuwa datayi tazo gidan taga yadda take shan aiki ga girki ga gyaran gida tace mata ya kamata a samo mata y'ar aiki wadda zata dinga taya

ta aikace aikacen gida koda batayi mata girki ba Janaan tace ai Yah Abdallah ne bayaso shiyasa bata d'auka ba tayi masa maganar yace bayaso, baki kawai ta tab'e a lokacin gani take idan itace bai isa yayi mata wannan mulkin ba dan dai yasamu Janaan d'in ne

saigashi itama ya hana d'in kuma ta hanu d'in farko dai taso tayi masa bore taga dai ya fita bala'i dole ita ta rissina ta mik'a wuya dan a zauna lafiya, amma magana ta gaskiya dai tana shan aiki gyaran gidan ma kad'ai wani uban aikine amma idan ta tuna b

autar aure take kuma ta hakane zata samu lada sai taji baya damunta. Magana ta gaskiya Janaan ba k'aramin hak'uri tayi da bawan ALLAHn nan ba sai yanzu take k'ara tabbatar da hakan datake zaune dashi musamman ita Janaan da batada baki bata iya masifa ba it

a d'inma datake da tsiwa da masifa dole take shafawa kanta lafiya dan bazata iya da bala'in Abdallah ba.

"Ka manta da burner Yah Abdallah". ta fad'a cikin sigar tsokana bayan yagama mopping d'in, a gajiye yace

"Meye haka kuma? shima mopping d'in akeyi

dashi?".

"No abin saka turaren wuta". ta bashi amsa, harara ya zabga mata ya jefar da mopper a tsakiyar falon yace

"Aini ba bawanki bane in miki ciki in miki goyo? kwankwaso na ciwo kawai yake dan mugunta kin sani aikin daba nawa ba salon anjima ida

n nazo raya sunnah in kasa tab'uka komai, wuceta yayi ya shige bedroom yanata masifa kamar ita tace dole saiyayi aikin, tashi tayi ta maida mopper inda take mopping d'inma gaba d'aya saita canza wani dan bawani yi yayiba bai mata yadda yakeso ba, itama be

droom d'in ta shiga danyin wanka.

Tare sukayi wankan suka shirya tare sannan suka fito yin breakfast tafara serving d'insu, tashin farko tana zuba tea d'in taji k'amshin ya bambanta da nata, kallonshi tayi ko zaiyi magana taga hankalinshi ma gaba d'aya

yana kan wayar hannunshi yana danne danne haka dai ta zuba musu madara da Milo tasaka musu cube sugar tasa tea spoon a cup d'inshi ta tura masa gabanshi, again dai tana bud'e plate d'in taga waina bak'a tana kallonta ido ta zaro tace

"Yaa subhanallah".

d'agowa yayi daga kallon wayar dayake yace

"Lafiya?".

Kallon plate d'in tayi tace

"Amma Yah Abdallah meye wannan dan ALLAH haka akeyin wainar k'wai dama?".

Wayar hannunshi ya ajiye yace

"To koyamin zakiyi? y'ar iya meye bamu iyaba a girke girken nak

u zakimin iyayi". baki ta tura tace

"Nidai to wllhy bazan ciba".

"Karki ci d'in yarinya". yace yana janyo plate d'in ya gutsura yasa a baki ido ya dinga zarewa yana kallonta dan tashin farko wani uban gishiri ne yayi masa sallama wanda ya gauraye duk i

lahirin bakinshi mai uban yawa dan lokacin dazai zuba bada spoon ya zuba ba bakin robar ya karkata ya antaya shi, ido itama ta tsura masa duk yadda yaso had'iyewa ya kasa da sauri ya furzar da ita akan dinning d'in Jauhar dariya kawai take tana kallonshi t

ashi taga yayi duk zatonta zuwa zaiyi ya wanke bakinshi sai gani tayi ya nufota yana zuwa ya d'auketa cak d'inta ya d'ora akan dinning d'in ya tsaya a gabanta itadai da ido kawai take binshi taga abinda zaiyi sai gani tayi ya tallabo fuskarta ya had'a baki

nshi da nata, k'ok'arin k'wacewa ta shiga yi saboda uban gishirin da itama ya ratsa nata bakin amma saboda yadda ya kama harshen nata kam yasa ta kasa k'wata.

Baki ta tura kamar zatayi kuka lokacin daya cire bakinshi dariya ya fara yimata shima ta diro

daga dinning d'in ta bishi da gudu suka shiga zagaye falon yana mata dariya ganin ta kasa kamashi gashi kuma tagaji yasa ta zube k'asan carpet tana sauke numfashi shima tsayawar yayi yana kallonta kafin ya k'araso inda take ya d'auketa suka koma dinning d'

in a tak'aice dai ranar sai tea d'in kawai suka sha wainar sam bata ciyu ba dan haka ranar da wuri ta had'a launch saboda cikin bai d'auka ba da safe

😀

.

★★★★★★

__________________

★★★★★★

Rayuwa tayiwa su Jauhar dad'i saidai d'an abinda ba'a rasaba na a

kasin hakan dama rayuwar gaba d'ayanta k'alubale ce kuma jarrabawa dan haka a koda yaushe idan ubangiji yaso zai jarabci bawanshi da kalolin k'addarori masu kyau da kishiyar hakan fatan mu dai ALLAH ubangiji ya bamu ikon cin jarrabawa aduk lokacin da aka j

arabcemu.

Jauhar ta dad'e bata haihu ba dan ak'alla saida sukayi kusan shekara hud'u harta fara saka damuwa a ranta sannan cikin iko na ubangiji ALLAH ya bata cikin a lokacin Hassana da Hussaina kowacce yaranta biyu, sai little Janaan da tuni tadawo wa

jenta Irfaan shidai yazama d'an wajen Ammi dan k'in badashi tayi.

ALLAH cikin ikonshi lokacin data tashi haihuwa itama sai ALLAH yabata twins d'in duk maza wad'anda suka biyo ubansu sak ba abinda suka baro nashi fad'ar irin murna da farin cikin da wanna

n familyn sukayi ma b'ata baki ne Abdallah harda kwaso shokky agaban Ayyah datake gidan dan dama ita tadawo gidan lokacin da cikin nata ya tsufa kuma haihuwar ma a gida tayi ta ALLAH yakawo mata da sauk'i.

Sukam ba'a canza musu suna ba Hassan da Hussain

sunan da sukazo dasu ake kiransu.

Tun daga nan kuma kamar an bud'e mata haihuwar ne dan su Hassan ko shekara basu rufa ba ta k'ara samun wani cikin to dama d'an adam ba'a iya masa nan kuma ta tada hankalinta ta dinga kuka duk saboda cikin harda ik'rari

n zata zubar dashi ya za'ayi duka yara basufi wata goma ba ta k'ara samun wani cikin da wanne zataji da rainonsu koda rainon cikin, aikuwa dai a ranar taga bala'i ruwa ruwanshi a wajen Abdallah tamkar wani zararre haka ya koma mata daga k'arshe dai dataga

ba sarki sai ALLAH dolenta ta hak'ura bazata iya da jarabar Abdallah ba ta cigaba da rainon cikinta dakuma yaranta.

Abdallah namijin gaske ne dan yana tsaye akan iyalinshi yana basu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login