Showing 87001 words to 90000 words out of 96447 words
zatayi ba dan haka tace masa
"Kaje falo ka jirata zata
fito yanzun ku tafi a dinga hak'uri dai da juna dan ALLAH". harya juya zai tafi idanunshi suka sauka kan Jauhar datake masa gwalo tana dariya k'asa k'asa aikuwa da sauri ya juyo itadai Ammi gani kawai tayi ya damk'o Jauhar ya sauko da ita daga kan gadon b
atare datasan yaushe ya juyo ba saikuma k'arar da Jauhar d'in tayi wadda ta ankarar da ita, gaba d'aya ma mantawa yayi da Ammi tana wajen ya mana Jauhar a jikin bango ya matseta da k'irjinshi yana fad'in
"Saita biyashi wayarshi". (Abdallah kuna sani ciw
on kai fa aradu kaida matarka
🤦😭
nakusa k'areku dai in huta
😪
).
Baki kawai Ammi ta kama tana kallonsu ta rasa ma abinda zatace musu wllhy tsabar takaici wannan idan mutum ya biye musu sai sun sashi hawan jini ciwon kai kuwa kullum ne indai kana tare
dasu saidai ka nemi sudrex d'inka a kusa ka dinga sha, tashi tayi ta fita daga bedroom d'in tana fad'in
"Su kashe kansu itakam bazata iya ba".
"Wayyo ALLAH dan ALLAH Ammi kidawo ki ceceni a hannunshi dan ALLAH kayi hak'uri Yah Modibbo".
"Saikin biy
ani wayata fa yarinya bazaki min asara a banza ba in k'yaleki kinsan nawa na siya wayar nan kuwa?". A wahalce saboda kamun dayayi mata tace
"Dan ALLAH toka matsa sai muyi magana ta nutsuwa". Bayan kuwa yayi yana fad'in
"Nayi miki sauk'i kawo d'ari uku
na cika sauran". yayi maganar yana mik'a mata hannunshi kamar wanda zata bashi a lokacin, a marairaice tayi fuskar tausayi tace
"Haba Yah Modibbon Jauhar nida d'ari ukun waye ya ajiye wani amma zan duba account d'ina ko 100k aka samu sai inbaka haka yay
i". ta ida maganar cikin lank'washe murya tana wani karkace kai ita a tausaya mata d'in nan, dariya yayi yana kad'a kai yace
"Ni zakiwa wayo Jauhar? in raineki da hannuna kice zakimin wayo lallai yarinya bakida lafiya koba yanzu ba saikin biy.....Bai an
kare ba kawai yaji tasa hannu biyu ta janyo kwalar rigarshi kafin yayi wani tunani yaji ta cusa bakinta cikin nashi ta kamo harshen shi tana masa wani irin tsotsa tareda sa hannunta tana yamutsa lallausar sumar kanshi wanda hakan tuni ya sukurkutar da Abda
llah sai k'ara matsawa yake jikinta yana k'ara kamota sam ya manta ma dawani fad'a dayake.
Kissing d'in juna suke sosai ganin suna shirin zubewa k'asa ne yasa Abdallah yaja Jauhar kan bed suka zauna a bakin gadon suna cigaba da sha'aninsu sun fara man
tawa ma a ina suke. Tsahon lokaci suka d'auka a hakan kafin Jauhar ta zare bakinta da k'yar saboda yadda shi kamar ma lokacin ne yafara jin dad'in abinda yake d'in, numfashi suka shiga saukewa gaba d'ayansu a tare suka zube akan gadon rabinsu saman gadon d
aga cinyoyinsu kuma zuwa k'afafunsu duk a k'asa yadda yayi kwanciyar ya tallabe kanshi da hannunshi haka itama tayi suna facing d'in juna ido cikin ido suke kallon juna suna murmushi.
Mrs Salees Mu'az
💝
3/20/22, 22:21 - Ummi Tandama
😇
: Skip to conte
nt
Bakandamiya Hikaya
Navigation Menu
Siradin Rayuwa 1 | Babi Na Daya
by Sumayyah AbdulkadirMarch 1, 202230 Comments
Views: 266
2.5 (45)
21 Muharram (Hijriyyah)
Da Karfe Shidda Na Yamma Agogon Garin Miami
Dr. Al’ameen Bello Makarfi, ke kwanc
e cikin sofa mai juyawa dama zuwa hagu, idanun shi a rufe suke tamkar mai barci, amma a zahiri ba barcin yake ba, shi kadai ya san hakikanin abin da ke damunsa. Alal hakika rigimar matar shi IHSAN ne ya ishe shi a yau. Shi kam tun barin sa kasar haihuwar s
hi bai sake waiwayar ta ba balle ya tuna ta da sunan zama na din-din-din ba.
America, ta bude wani shafin rayuwa mai dimbin tarihi da nasarori a tare da shi, ta maida shi wane, ta zamo silar dukkanin nasarorinsa a rayuwa ta warkar da bakin cikin kuruciy
ar da ya zo Miami da shi ta kuma shafe rayuwar shi ta baya, ta wanke tsanar kan shi da yake a da can, shin a kan me zai bar ta?
Sai dai wani bangaren na zuciyarshi sam, ya ki amince mai da hakan. Idan ya yi hakan ya tabbata hakkin yarinyar kadai na iya
wargaza masa farin cikin da yake takamar ya samu a Miami; Shekaru goma kenan cif da rabuwarta da iyayenta, shi kuma goma sha biyar cif in har lissafin da yake daidai ne bai rage ba, sun turo ta karatu sun sarke da soyayyar da har ta kai su ga aure ba tare
da sanin iyayen ko dayan su ba.
Ta jure rashin soyayyar nan ta iyaye a tare da ita tsayin shekarun nan wadda ta fi komai dadi da muhimmanci ga dan adam, idan shi namiji ya iya ya jure, ita Ihsan mace ce, ya kuma tabbatar ta yi hakuri kan hakuri ba don k
omai ba sai don masifaffen son da take masa. To shi don me ba zai nemo mata wannan soyayyar ba, ko don albarkacin wadda take masa? Shi kansa ya san a yanzun zuciyarsa ta yi sanyi da takaicin kuruciyarsa ta gida.
Tunanin Daddy din shi ya addabe shi, ko a
n harbe shi? Ko har yanzu yana kulle a kurkuku (Prison)? Zuciyarsa ke bijiro masa da cewa, yanzu ne ya dace ya je ya tallafi mahaifiyarsa da ‘yan uwansa duk da ya san a kowanne hali mahaifiyarsu za ta iya kula da su, kasancewarta mace mai dumbin arziki. Ya
na ganin yanzu ne ya dace Hajiyarsu ta huta da guminsa, shi a yanzu ya san Allah ya yi masa ludufi da nasibi ta kowanne fanni a rayuwa;
Bar ta kasancewarsa mamallakin shahararren asibitin kwakwalwa wato “MERITIME
‿
da ke cikin birnin Miami, hakan nan shi
ne babban likita a sashen kwakwalwa (consultant) a babban asibitin garin Miami (Jackson Memorial) da ke Florida. Har ila yau, Dr. M.A.B (Senior lecturer) ne da ke daukar daliban “Medical Psychology
‿
a jami’ar da ya yi karatu (University of Miami), kuma ma
sani a kan duk wata larura da ta shafi kwakwalwa. Don haka kasar America ke ji da shi, suna lailayar shi da ruwan arziki kasar su na amfana da dumbin baiwa da fasaharshi. Baya ko tuna kasar shi ta haihuwa (Nigeria) balle iyayen shi da ya tafi da niyyar bar
in su har bada, don yana ganin ba abin da zai masu, ‘ya’ya irinsa ba abin bukata ba ne, don haka bashi da amfani a gare su. Ga ingantacciyar kauna da kulawa daga matarshi abin kaunar shi Ihsan, yalwataccen gida a Miami, motocin hawan da ko a U.S. sai wane
da wane.
Kenan duk wani buri da dan adam zai iya ciwa rayuwar duniya, ya samu. To amma zai so ya mutu ba tare da sanin halin da iyayen shi ke ciki ba? Ba tare da ya kara sa wani jinin shi a idanun shi ba? Bai sake sanin halin da kanwarsa SARATU-INTISAR
ke ciki ba, shakikiyarsa kuma kanwarsa da ya NAKASTA?
Mafarke-mafarken da yake na Daddy a dan tsukin kadai na tayar masa da hankali, ya kasa nutsuwa kwata-kwata wanda hakan ya janyo masa yi wa wani mara lafiya (Patient) rubutun magungunan da ba su dace
da lalurarsa ba, ba don Ihsan ta lura ba da an yi mamakin shi M.A.B ne da wannan danyen aikin. To haka ko rubutu yake yana daburcewa ya rasa me zai rubuta?
Gaba daya hankalinsa ya yi gida ya kuma tabbatar kwanciyar hankalinsa kadai ya bude ido ya gan sh
i a gida.
Baya jin zai sake samun nutsuwa bai baro Turai haka nan ba. Anya ma kuwa babu hakkin Dady din shi a kan shi? Mutumin da ya wanzar da ran shi da lafiyar shi cikin wahala, domin nema masu farin ciki, anya ya cancanci hukuncin da ya yanke masa?
Bar ta so da gatan da yake nuna masa throughout sauran kannensa to haka Hajiyarsa, ya tuno yadda a kullum take gaya masa ba ta son ya yi nisa da ita, ya fiye mata duk sauran ‘ya’ya taran da ta haifa a duniya! Sai ya ji kansa ya yi wani irin gingiringim,
idanuwansa sun yi mai nauyi, baya ko iya bude su. Ya lumshe ido cikin wani sabon yanayi a tare da shi. Allah kadai ya san halin da zuciyarsa ke ciki.
Ihsan ta karaso rike da tambulan mai garai-garai cike da danyar madarar shanu mai sanyi (fresh) wadda s
han ta ya zamewa likita Ameenu lazim a duk yammaci, a gida ne ko ofis. Sanye take cikin fararen kayan wanka (bikini), gashin kanta ke digar da ruwa tabbacin daga wanka ta fito. Ganin yanayin da Al’ameen ke ciki sai ta ja dan karamin tebur da ke gabansa ta
ajiye kofin.
Sannu a hankali ta kwanta jikin Al’amin sannan ta marairaice kamar za ta yi kuka ta ce, “Ameenu isn’t this enough? America is not our motherland
‿
. Don Allah mu koma gida…
‿
Sai kuka.
Shiru ya yi cikin tunani, shi kam bai san ma abin da za
i ce mata ba ma. Zuwa gida? Ai shi ne mai cewa a je ba ita ba yanzun. Bai ce komai ba, baya ga dora hannu cikin gashin kanta, don in ta soma yi mai wannan rigimar ta “a dawo gida…
‿
da kyar yake iya samun kanta. Hakika tana ba shi tausayi, dole su baro MIAM
I a wannan watan.
*****
1 GA WATAN SAFAR (HIJRIYYAH)
Jirgin American Airways ya sauke su a birnin Ikko da karfe tara daidai na safe. Sai da kowa ya fita amma Al’ameen da Ihsan ba su ko motsa daga “seat
‿
dinsu ba. Gaba dayansu jikkunan su sun yi sa
nyi, domin a take zazzafan zazzabi ya rufe Ihsan, ba su san da fuskokin da za su aro su dubi iyayensu ba.
Sai da wata ma’aikaciyar jirgin ta yi masu magana cewa za a rufe jirgin, sannan ne Al’ameen ya tuna cewa shi fa namiji ne, ya rungume matarsa da ha
nnunshi na dama a yayin da na hagun ke rike da ‘yar kyakkyawar jakarta ‘Japanese
‿
a haka suka soma tako matattakalar jirgin cikin nutsuwa har suka taka kasarmu mai dimbin albarka.
Dole idan ka kalle su sai ka maimaita su kuma yi bala’in ba ka sha’awa. K
warjini da cikar zati irin na Al’ameen da ke sanye cikin edpensive Italian suit, kalar baki da ratsin fari sol sun taimaka ainun wurin kara fiddo ilhama da cikar zatin shi, ya saya kwayar idon shi cikin bakin dark-spaces da ganinsa dai ka ga bakon Ba’amurk
e. To haka itama Ihsan din tamkar aljana take don kyau, baby face gareta mai dauke da kayatattun idanu tare da kyakkyawan dogon karan hanci da gassun gira mai tsari. Yarinya ce ‘yar gajeriya mai jiki kuvul-kuvul, kamar na tarwada saboda tsabar hutu tamkar
ba bakar fata ba, domin tun fil’azal ita brown ce, sai kuma zaman kasar sanyi da jin dadin samun gwarzon miji irin Al’ameen Bello, da suka kara wanke ta tas.
Dr. M.A.B zai yi wuya ka fassara daga kabilar da ya fito a lokaci daya, kamannin shi na da ruda
tunani da sanya shakku, bi-ma’ana (by appearance) ba za ka kira shi Bahaushe ba sam-sam duk da cewa ya fi son yin magana da harshen Hausa a kodayaushe fiye da duk wani harshe da ake magana da shi a duniya. Hakan nan ba za ka ce shi din Balarabe ba ne, dom
in baya da tarin nannadaddiyar suma irin tasu kullum kansa cikin saisaye yake, amma ya bar siririn saje a gefen fuskarshi abin nan da ake kira Man’s pride. Mutum ne dogo siriri, don tsayi har ya rankwafa, wanda mutane da dama ke (kuskuren tsammanin) cewa y
anayi ne don kwalisa, amma Al’ameen Bello komai nashi natural ne babu artificial. Idanun shi abin so ne, ba ga mata kadai ba har maza ‘yan uwansa will not keep wishing they were like him (Ba za su bar fatan ina ma a ce sune shi ba).
Idanuwa ne manya kum
a lumsassu, tamkar kuma an diga masu zaiba har wani maiko-maiko suke. Bai kama da Turawan ma sam-sam shi dai kawai Al’Ameen ne, haka Allah ya yi sa.
Da wuya ka karanci zuciyar Al’ameen Bello, ko matar shi ba ta iya gane wasu al’amuran shi. Mutum ne murd
adde mai yin komai straight forward (kansa tsaye) ba tare da tunanin illar da abin zai haifar ba, mai tsayawa a kan mgana daya, ba kankanin abu ke sa shi canza ra’ayi ba. Kuma mutum mai tausayi da masifaffar kyauta. Ya sha sauka daga mota in ya ga wani a g
efen titi yana jiran bus a Miami, ya kira shi ya danka mai mukullin ya ce, “Tafi.
‿
Shi kuma ya sayi wata.
Tun Ihsan na masifa har ta gaji ta kyale shi don ta lura abin a cikin jinin shi ne. Ita kanta ba karamar barna yake wa kayan ta ba wurin baiwa masu
karamin karfi dake tareda su. Sau tari, tana kwance a mike ya kan dafa mata abinci, ya dauko ya kawo mata yana sanya mata a baki, yana mai lallashinta ta ci sosai.
Cewa yake wannan hakkinshi ne ya ciyar da matarshi, tunda a Alkur’ani mai tsarki babu in
da aka ce mace ta ciyar da mijinta hakan nan bai son mata suke wahala, domin su ne uwayen al’umma duk wata wahala a wuyan su take. Idan suna nakuda ji yake kamar ya taya su.
In yana fada mata irin wannan kallon shi kawai take ta yi dariyarta mai isar ta
ta ce wata rana zai daina ne, don yana ganin ba su da kowa ne a nan inda suke sai junansu. Shi wani irin mutum ne da bai bambancewa cikin mu’amalarshi da kowa, abin nufi, mai kudi da mara kudi, mace ko namiji. Dr. Al’ameen Bello kowa nasa ne.
Don haka
ya sha fama da mata iri-iri a zamanin karatunsa, daga Turawan zuwa ‘yan sauran kasashen duniya da karatu ya hada su. Ihsan A.A kadai Allah ya bai wa sa’ar koda yake zan iya cewa, Al’ameen ya auri Ihsan ne domin ceton ta daga masifar son shi da ta sanya kan
ta, amma ba wai don wani mashahurin so na Allah ko na Annabi ba.
Ihsan Abubakar Argungu, ‘ya daya tal ga mataimakin Governor na (Central Bank of Nigeria), Dr. Abubakar Argungu. Iyayenta mazaunan Abuja ne na din-din-din duk da cewa dukkansu aiki ne ya ka
wo su a garin, daman an ce wai birnin Tarayyah ne. Kasancewar Ihsan ‘ya daya jal ga iyayenta ya sanya duk wani buri na Dr. Argungu da mahaifiyarta Ann Hathaway wadda ta kasance Kirista ‘yar uslin Birnin Gwari, akan Ihsan yake.
Mahaifiyarta Ann ce mamall
akiyar bankunan Savannah da ECOBANK da ake damawa dasu a halin yanzu a kowacce jiha ta Najeriya, don haka gaba da baya Ihsan ‘yar gata ce ta karshe gun iyayenta baya ga watsi da ta yi da su kan son Al’Ameen Bello.
Iyayenta sun turo ta karatun medicine n
e a University of Miami, inda ta hadu da Al’ameen, wanda a lokacin ke ba da lacca cikin makarantar bangaren masu karantar lafiyar kwakwalwar dan-adam.
Tun daga wannan lokacin Ihsan ba ta kara nutsuwa ba sai da ta zamo friend din Aminu. A hankali a hanka
li ta yi amfani da hilarta wajen jan ra’ayinsa gare ta tana bayyana masa yadda take son shi wani zubin har tana kuka take rokon shi ya aure ta gudun kar ta sanya kanta cikin gurbatacciyar rayuwa.
Ga Al’ameen mutum mai tsananin tausayin mace, tun ba in t
ana fidda mai hawaye ba, sai dai sam a lokacin bai da ra’ayin aure, tunda kuwa zai sada shi ne da gidan da ya baro baya ko son tunawa. Yaya ma za ai ya yi aure, ba tare da sani da yardar mahaifansa ba da baya da kamar su? Don haka ya rungumi Ihsan suka tsu
nduma watsewarsu ba tare da tunanin illar da hakan zai haifar ba.
Wannan ya fi komai dadi ga Ihsan domin dama ita ba auren ne a gabanta ba, illa tana tsoron idan ta bijiro mai da irin soyayyar da ta zaba musun ba zai amince ba, kasancewarsa mutum mai ts
ananin kamewa daga barin jin dadin rayuwar Turai a ko’ina kuma a cikin kowanne hali ya sami kansa, duk zalamar yarinya kuwa haka za ta ga Aminu Bello ta kyale domin abin da ya kai shi kadai yasa a gaba.
To itama Ihsan din kowa da ke tare da su ya yi mam
akin yadda ta samu Ameenun haka a hannu, ba mamaki, domin an ce kowacce ‘ya mace da kissarta ake haifarta, hakan nan Ihsan tun tana mitsitsiyarta take koyan kissa gun uwarta har girmanta iri-iri ba wadda ba ta iya ba, don haka duk saurayin da ta kimsawa ka
nta sha’awarsa ta same shi ta gama kuma da kyar ne yake kubuta daga tarkonta.
To haka shi ma Al’ameen, ta tabbatar sha’awarshi ya fi son shi yawa a tare da ita kamin su yi aure, sai dai a dan zaman da ta yi da shi ta koyi kaunarsa saboda wasu kualities
nasa da ke burge ta da ba duk maza Allah ya mallakawa ba.
Don haka ne ma duk wulakancin da yake mata in ya bushi iska ko ya yi sabuwar girlfriend take hakuri tana shanyewa, don ta tabbatarwa kanta tana samu nutsuwa 100% and beyond a tare da Al’ameen fi
ye da duk wasu maza da ta taba mu’amala da su gida da wajen. Hakan nan tana ganin Al’ameen ko a cikin maza daban ne wurin nuna kauna. Samun maza irin su a matsayin MIJI sai mai sa’ar gaske. Ba ta taba haduwa da namijin da ke gamsar da ita ba har ya kure ta