Showing 39001 words to 42000 words out of 96447 words

Chapter 14 - Wata Soyayya Complete

03 Sep 2026

14

mata mafita ta alkhairi cikin rayuwar ta.

Mrs Salees Mu'az

💝

2/19/22, 19:12 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝

Page 21.

Paid book

Oum Hanan

*TOP 10 TAKUN HASKE BATCH A 2022*

Washegari ma bai shiga gaida kowab

a a gidan tun wuri ma ya fice daga gidan ya nufi office dama yanada appointment dawasu dazasu bashi contract na zanen wata ma'aikata da za'ayi musu.

Zaune yake a had'add'en office d'in nashi wanda yaji kayan alatu wanda ake k'awata manya manyan office

's dasu, daddad'an turaren jikinshi ne ya had'u da sanyin AC dake cikin office d'in ya bada wani kalar k'amshi mai dad'in gaske mai kwantar da hankali, yana kan k'atuwar chair office ya d'an dafe kanshi da hannunshi sai faman jujjuyawa yake, so yake yaje y

a bawa su Ammi hak'uri ya kuma amince da buk'atar su ta auren Janaan yayin yunk'urin yin hakan yafi sau nawa wata zuciyar na hanashi yin hakan da nuna masa kawai ya bijire idan sukaga haka zasu janye maganar, tsaki ya saki a karo na ba adadi zuwa yanzu dai

zuciyar dake hanashi d'in ta rinjayi waccan dan haka ya janyo wayarshi dake kusa da labtop d'inshi akan babban table d'in gabanshi ya fara neman number

Habeeb yayi calling d'inta, harta gama ringing ta katse ba'a d'auka ba ya k'ara kira nan d'inma ba'a d'

aga ba.

"D'an iska ko gidan uwarshi yakai wayar da aketa faman kira bai picking ba". Yayi maganar a fili yana k'ara gwada kiran a karo na uku, sai daf dazata tsinke sannan Habeeb yayi picked up aikuwa kamar jira yake ya shiga d'ura masa zagi wai uban m

eyasa yak'i d'aga masa waya yanata kira tun d'azu?

Tsaki kawai Habeeb yaja yace

"Kanada matsala wlhy Madugu dan ubanka kasan uzurin daya hanani yin picking d'in akan lokaci?".

"Wane uzuri daya wuce iskanci dayake damunka, koda wani abu daya wuce w

annan?".

"Ban saniba dallah meye kake kirana?".

"Kana gidane?". Abdallah ya tambaya

"What happened?". Cewar Habeeb.

"Idan ban d'ura maka ashar ba Marafa ya ina tambayar ka kana tambayata". Sanin halin abokin nashi yasa bai wani damuba saima dariy

a daya k'yalk'yale da ita yana fad'in

"I'm sorry A.B Madugu ina gida amma ina daf da fita fa zanje inyi signing wajen kayan nan dana baka labari nayi order".

"Owk ka jirani ina zuwa yanzun".

"Alright! But kayi sauri fa inba hakaba zaka samu nayi t

afiya ta".

"Ka tafi mana kagani idan banci uwarka ba banza". Abdallah ya fad'a yana sakin k'wafa, wata dariyar Habeeb ya saki sannan yayi hang up d'in kiran yana cigaba da dariyar shi a fili yake fad'in

"ALLAH ya shiryamin abokina, shidai bai tab'a

ganin mai irin halayyar A.B Madugu ba yanzu saiya cazawa mutum kai dan yanzu zai zama mutumin kirki minti goma sunyi yawa ya hargitse tamkar wani mai jinnu, yanzu zakaga ana hirar arzik'i dashi anjima kad'an saiya botsare aga kamar bashi ba idan bazai man

ta ba sun tab'a had'uwa da wata budurwa a wajen shan ice cream cousin d'in wata abokinsu ta nuna tanason Abdallah rimi rimi ya nuna kamar ya yarda suka shiga hira da yarinyar kamar abin arzik'i baiyi auneba kawai yaji yana zagin yarinyar duk da yana d'an n

esa dasu hakan bai hanashi jiba yanada yak'inin dai yarinyar ce tayi masa wata maganar da bata gamsheshi ba shiyasa ya antaya mata zagi yabar wajen yarinyar ta bishi da kallon mamaki da tunanin wannan wane ir

in mutum ne haka? Lokacin da Habeeb ya isa inda

yake har ya shiga mota shima ya shiga suka tafi nan Habeeb ya dinga faman tambayarshi abinda yarinyar tayi masa tunda ya danna masa zagi yaja bakinshi ya tsuke (ALLAH ya shirya

🤦

mutum saikace d'an maguzawa

😬

). Wata dariyar Habeeb ya k'ara saki yana girgi

za kai lokacin daya gama tuna labarin duk cikin abokansu shi kad'ai ne yakeda juriyar zama da Abdallah shiyasa har sauran suke ganin kamar ko tsoronshi yakeji kuma a zahiri ba haka bane kawai dai yasan akwai mutane irinshi masu wahalar zama duk da dai basu

cika yawa ba gaskiya da kuma jininsu da ALLAH ya had'a tun yarinta.

Cikakkun mintuna goma ne suka kaishi gidansu Habeeb parking yayi a harabar gidan ya kulle motar, harya fara tafiya yaji muryar maigadin gidan ya biyoshi yana gaisheshi hannu kawai ya

d'aga masa yayi gaba abinshi harya d'an fara nisa kuma saigashi yadawo inda maigadin yake hannu ya zura a aljihun wandonshi na baya ya ciro kud'i masu yawa wanda shi kanshi baisan ko nawa bane ya mik'awa maigadin hannu biyu yasa ya karb'a bayan ya rissina

ya shiga zuba masa godiya da addu'o'e wanda sam Abdallah bai tsaya jinsu ba bare ya amsa ya nufi inda part d'in Habeeb inda yake kafin a k'arasa cikin gidan, da niyyar knocking ya tab'a k'ofar

amma saiyaga ta bud'e shiga, anan falon yasamu Habeeb kwance ka

n kujera dagashi sai boxer da waya a hannunshi bai aune ba yaji an dakar masa k'eya yayi saurin tashi zaune yana dafe wajen tareda kai kallonshi kan Abdallah dake tsaye a kanshi yana hararar shi.

"ALLAH ya isana kawai mugu". Abinda Habeeb ya fad'a kawai

shima yana hararar Abdallahn, wuceshi Abdallah yayi ya zauna kan kujerar dake facing ta Habeeb yayi crossing legs nashi yana kallon Habeeb tareda fad'in

"Dama k'arya kakemin dakace fita zakayi ko, shine naganka daga kai sai gajeren wando ko a haka za

ka fita mara mutunci".

Dariya Habeeb yayi yace

"Ko d'aya wllhy zan fita d'in amma zuwa anjima nagane idan ba haka nayi makaba saika d'auki wani lokaci bakazo ba". K'wafa Abdallah yayi yana shirin yab'a masa bak'ar magana Habeeb ya tari numfashin shi

da fad'in

"Yane wai mutumina naganka duk kamar ba'a nutse kake ba what happened to you?".

Saidaya hura iskar bakinshi ya dafa hannayenshi a gefe da gefen kujerar sannan yace

"Ka bari kawai Marafa yaji nayiwa y'an gidan kuma banaso asan cewa ina

gidanku kuma koda an nemeka an tambayeka karka sake ka fad'i cewar ina nan duk neman da za'ayi min kuwa, idan kuma ka sake ka bayyana hakan kasan halina sarai basai wani ya baka labari ba Marafa k'aramin aikina ne in kamaka in maka bugun tsiya dan haka ka

kame bakinka".

"Ai dayake ga wawa sai in tsaya ka dakeni ko". Habeeb ya fad'a yana hararar Abdallah, baki ya cije yace

"Ka gwada kagani mana, tsaki Habeeb yaja yace

Wai tsaya ma in tambayeka, wannan guje gujen duk na meye hala wani babban laifin

kayiwa su Abbie kazo zaka nemi mafita a gurina".

"Auren dole zasuyi min ". Ya fad'a kai tsaye yana kallon Habeeb dayayi masa k'uri da ido yana kallonshi, da mamaki Habeeb yace

"Auren dole kuma? Kamar wata mace? Kai bansan iskanci fa kayimin bayani

dalla dalla yadda zan fahimta".

Baki kawai Abdallah ya tab'e gamida d'age kafad'a batare dayace komi ba.

Da mamaki Habeeb yace

"Aure? Da wace yarinyar to?".

"Janaan mana". Abdallah ya bashi amsa.

Ido Habeeb ya zaro tareda fad'in

"Ah haba dan A

LLAH Janaan dai dana sani ta gidanku?".

"Munada wata Janaan d'ince dan ubanka". Amsar da Abdallah ya bashi kenan yana sakin k'wafa.

Dariya Habeeb yayi yana kad'a kai kafin ya maida fuskarshi tazama serious yace

"In baka shawara Madugu?, Ido kawai

Abdallah ya tsura masa baiyi magana ba, ganin haka yasa Habeeb ya cigaba da fad'in

"Dan ALLAH A.B karka guji yarinyar nan tanada duk wasu qualities da mutum keso matar aurenshi ta kasance dasu, kaga tanada hankali hak'uri kawaici da sanyin hali itace da

idai dakai wllhy idan mukaci sa'a saikaga ta dalilinta ALLAH ya shirya mana kai".

"Wato ga rik'akk'en d'an iska ko?". Abdallah ya fad'a yana dallawa Habeeb harara. Y'ar dariya Habeeb yayi yana girgiza kai yace

"Nidai bance ba kai inama ka damu da ma

tan bare kayi iskancin kawai dai halayenka ne idan ba mace irin Janaan d'in kasamu ba mai hak'uri da wuya zaman yayi dad'i bawai fatan hakan nake maka ba misali twin sister d'inta Jauhar ko tanada zafi kaima haka so had'inku gaskiya is not perfect kaida

it

a kayi hak'uri dan ALLAH ka karb'i auren yarinyar nan ka kuma yiwa su Abbie biyayya".

"Malam ka k'yaleni ni auren ne gaba d'aya ban shiryawa yinshi ba yanzu kuma akwai wadda nakeso lokacin da zan bayyana ne baiyiba".

"Wace ita?". Habeeb ya tambaya.

"Basai kaji ba". Haka kawai Abdallah ya fad'a yana kishingid'a akan kujerar dayake zaune.

Duk yadda Habeeb yaso fahimtar da Abdallah abin ya faskara yak'i saurararsa sam k'arshe dai da Habeeb d'in yaga yana neman b'ata masa lokaci gashi zai fita sai ya

yi watsi dashi ya tashi ya hau shirinshi dama yasan bazai saurareshi ba yadda yake da shegiyar kafiyar nan, ko sallama baiyiwa Abdallah ba lokacin dazai fita shi a lallai fushi yake dashi shima Abdallahn ko a kwalar rigarshi ya dad'e baiyi fushin dashi ba,

wanka ya shiga bathroom yayi ya fito ya shirya cikin kayan shan iska na Habeeb ya kwanta bayan ya kashe wayoyin shi duka.

√^^√^^√^^√^^



Tun Ammi na zuba idon ganin Abdallah ya shigo gidan harta daina, rashin shigowar tashi kuma ta fara damunt

a har Abbie tayiwa maganar ya nuna mata karta damu ta k'yaleshi kawai tunda fushi yake dasu idan yayi yagama zai nemesu amma duk da haka dai Ammi ta kasa hak'ura saidata Hussaina part d'inshi tagani ko yana nan tadawo tace baya nan part d'inma a kulle yake

duka ga layukan wayarshi duk a kulle bataso kuma Ayyah ta farga da halin da ake ciki Abdallah bai kyauta musu ba.



Mrs Salees Mu'az

💝

2/21/22, 09:24 - Ummi Tandama

😇

: *WATA SOYAYYA*

💝

Page 22

Paid book

Oum Hanan

*TOP 10 TAKUN HASK

E BATCH A 2022*

Kwana d'aya ba Abdallah ba labarinshi ga layukan wayarshi da har yanzun suke a kashe, zuwa yanzu dai hankalin Ayyah da Abbie dasu Hassana yafara tashi. Ammi kuwa tafi kowa shiga damuwa a gidan saboda tasan halin d'anta duk inda yaje to

kuwa zai dawo gida saidai idan baya k'asar ne gaba d'aya kokuma baya garin shi sam ma irin yawace yawacen nan na samari bai cika yiba to ina yaje haka??? Tambayar da kowa yake nanatawa cikin ranshi kenan.

Habeeb dai ganin fushin nashi ma bai d'ad'

a Abdallah da k'asa ba yasa ya sauko tunda baiga amfanin shiba, shi wanda akayi dan shi baima san anayiba dan kayi fushi da Abdallah ai kayi ta banza baisan kanayi ba.

Ya zuwa yanzu dai Abbie ma daya nuna kamar bai damu da rashin Abdallah ba yafara f

ito da tashi damuwar k'arara tunaninshi d'aya ina Abdallah ya

tafi haka? shi kanshi shaida ne yaronshi bai iya kwanan wani wajen ba wato ya nuna musu basu isa dashiba kenan shikuma zai nuna masa su suka haifeshi suke kuma iko dashi bashi yake iko dasu ba A

LLAH dai yadawo dashi gidan.

Kullum Ameen cikin neman inda Abdallah yake duk y'an uwa na nesa dana kusa an kikkira an tambayesu ko Abdallahn yazo nan sunce a'a hakan ya k'ara d'aga hankalin su Ammi sosai.

∆√∆√∆√∆√∆√∆√



Yau kimanin kwana

uku da yini d'aya kenan ba labarin Abdallah, Ameen duk inda yasan Abdallah yanada alak'a dasu yaje amma baya can. A gajiye ya shigo gidan nashi saboda yawon dayasha a mota na neman Abdallah, cikeda farin ciki Fareedah matarshi ta tareshi ta bashi kulawar d

a duk wata macen k'warai ya dace tabawa mijinta a duk lokacin daya dawo gida.

Saidaya nutsu sosai ya huta sannan ta tambayeshi labarin Abdallah, sai daya sauke nannauyan numfashi kafin yace

"Abdallah shiru wllhy har yanzu bansan ina d'an banzan yar

on nan ya shigeba wlhy yaro kamar wani aljani".

Shiru Fareedah tayi alamun tunani zuwa can tace

"Nikam mezai hana ka nemi wannan best friend d'in nashi Habeeb Marafa yake kowaye ne".

"Woww very very good idea, meyasa tun tuni banyi tunanin Hab

eeb ba?". Murmushi tayi tana d'an tab'e baki gamida d'age kafad'a tace

"Atoh sai anyi magana kuce kunfi mata basira bayan kuma kwanyar mu nakawo light".

"Very light ma my Feedy wllhy sam banyi tunanin neman Habeeb ba saboda yadda kaina ya d'auki zaf

i thank you so much bani wayata in kirashi tun yanzu".

Wayarshi dake kan center table ta d'auko masa yafara laluben number Habeeb yayi dialing d'in number bayan ya nemota.

Habeeb dake zaune a office d'inshi yana ganin kiran Yah Ameen ya kasa d'agaw

a dan fargabar abinda zaice masa musamman da Abdallahn ke k'ara jaddada masa karfa ya sake koda bincike zai biyo ta kanshi ya sanar dasu inda yake yanzu gashi Yah Ameen na kiranshi kuma ko kaffara bazaiyi ba yasan kan maganar Abdallahn ne gashi yana matuk'

ar ganin girman Ameen d'in saboda mutum ne shi mai kama girmanshi idan ya d'aga ma baisan me zaice masa ba......Wani kiran ne daya k'ara shigowa kusan karo na uku ya katse masa tunanin dayake, hannu yakai kan wayar ya d'aukota yayi picking yakai kunnenshi

tareda sallama.

A nutse suka gaisa da tambayar mutanen gida da al'amuran kasuwa kafin Ameen ya d'ora da tambayarshi labarin Abdallah, shiru Habeeb yayi kamar bazaiyi magana ba yana tunanin ya fad'i gaskiya ne kokuwa yace bai saniba amma idan ya fad'i ga

skiya kamar baiyiwa Abdallah adalci ba tunda yayi masa alqawari bari dai yace bai d'in ba kawai, gyaran muryar da Ameen yayi ne yasashi fad'in

"Gaskiya Yah Ameen bansan inda A.B yake ba nima two days d'in nan inata traying wayarshi bata shiga bansan me

ke faruwa haka ba".

Tuni jikin Ameen yayi sanyi wato inda yake tunanin ma za'a sameshi d'in baya nan? Yaa ALLAH baisan kuma ina zai nemo yaron nan ba ga hankalin su Ammi da Ayyah dashi kanshi Abbien duk a tashe yake ido ya lumshe ya bud'e yace shikena

n Habeeb nagode daga nan sukayi sallama.

"Can d'inma baya nan". Fareedah data k'ura masa ido tun fara wayarshi ta tambaya, kai kawai Ameen ya girgiza mata baiyi magana ba.

"Nikam ina ganin ka k'ara bibiyar Habeeb d'in nan tunda kaga fa Abdallah bas

hida wani babban aboki daya wuce shi so kaga komai idan zaiyi zai fad'a masa".

Jinjina mata kai kawai yayi alamun yarda da maganar ta bari kawai yayi masa dirar mikiya a office d'inshi maybe idan yaganshi a gaban shi ya fad'a masa gaskiya da wannan tun

anin Ameen ya yanke shawarar abinda zaiyi.

√^√^√^√^√^√^



Washegari kuwa kamar yadda Ameen ya tsara yana fita daga gida ya nufi office d'in Habeeb bayan anyi masa iso ya shiga bakinshi d'auke da sallama, sosai gaban Habeeb ya fad'i ganin zuwan

bazata d'in nan da Yah Ameen yayi masa, hannu ya mik'a masa sukayi musabaha bayan ya zauna, gaba d'aya Habeeb a d'arare yake daka ganshi kaga marar gaskiya sai zare ido yake, tashi yayi da nufin kawowa Ameen ruwa da lemo a fridge ya dakatar dashi yace sau

ri yake ya gode ya zauna magana zasuyi.

Komawa Habeeb yayi ya zauna yana kallon Ameen da shima yake kallonshi, numfashi Ameen ya sauke yace

"Habeeb tambayar ka zanyi ka fad'amin tsakaninka da ALLAH kasan inda Abdallah yake kokuma baka saniba? karka

manta fa su Ammi nacan cikin damuwa da rashin tabbas na halin dayake ciki please karka b'oyemin Habeeb".

Gaba d'aya Habeeb saiyaji tamkar Yah Ameen ya d'aureshi da jijiyoyin jikinshi ne yana matuk'ar ganin girmanshi da k'imarshi musamman dayake zaune y

anzu a gabanshi saiyake jin bazai iya masa k'arya ba.

Kai ya shiga gyad'awa tareda fad'in

"Hakane Yah Ameen A.B yana gidanmu kuma kosu Hajiyata bata saniba afwan please shiya nemi hakan daga wajena ayi hak'uri".

Ajiyar zuciya Yah Ameen ya sauke yac

e

"Karka damu laifinka d'aya daka biyewa wannan shashashan yaron kai kanka kasan tsiyar Abdallah fa bai kamata ka biye masa ba yanzu dai duk ba wannan ba yana gidan naku a yanzu haka?".

Kai kawai Habeeb ya gyad'awa Yah Ameen alamun eh, tsaye Yah Ameen

ya tashi yana fad'in

"Thank you so much Habeeb bari inje gidan naku in tafi da d'an banza marajin magana". Dariya kawai Habeeb yayi yace

" Ayi masa a hankali dai yayanmu please nima akwai bak'in dazamu gana dasu yanzu dana biyoka mun tafi tare".



"Karka damu nagode". Ameen ya fad'a tareda fita daga office d'in ya shiga mota ya nufi gidansu Habeeb.

Kai tsaye side d'in Habeeb Ameen ya nufa bayan yayi parking a compound d'in gidan, a rufe yasamu k'ofar tsayawa yayi bakin k'ofar yafara kno

cking amma ba'a bud'e ba ya cigaba dayi amma shiru, saidaya b'ata mintoci masu d'an dama sannan yaji alamun antaho bud'ewa.

Three

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login