Showing 1 words to 3000 words out of 191594 words

Chapter 1 - MAKAHO NE COMPLETE

[7/4, 9:53 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*NA*

Maman Ihsan ce✍



*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA KUƊINKI KAFIN KI KARANTA, KADA KI KARANTA MA NI LITTAFI BA TARE DA KIN BIYA NI HAKKINA NA BA. ZA KI TURA KUƊINKI NAIRA DUBU ƊAYA 1K TA WANAN

ACCOUNT NUMBER 2242538358 ZAINAB ABDULLAHI UBA BANK. IDAN KUMA KIMA KARANTA NA BAR KI DA ALLAH.*

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪



𝙅𝘼𝙅𝙄𝙍𝙏𝘼𝙏𝙏𝙐



𝙒𝙍𝙄

𝙏𝙀𝙍

'

𝙎



𝘼𝙎𝙎𝙊𝘾𝙄𝘼𝙏𝙄𝙊𝙉💪





(

𝙅

.

𝙒

.

𝘼

)

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏



Page 8





6





"Dangin mahaifiyar Ma'eesha fa sun shigar da ƙarar akan

ke da da Daddy, yanzu haka ana bukatarku a offishin ƴan sanda."

"Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un. Na shiga uku na lalace yanzu ina zan nemo makahon nan a kama shi ya fito ma su da yar su."

Zama Abdul din ya yi kafin ya kalli mahaifiyarsa cikin girma

mawa da kwantar da murya ya ce.

"Kin ga abun da nake fa

ɗ

a ma ki ko?" Kin gani ko Mamy. Yarinyar nan Ma'eesha tun bayan da ta rasa mahaifiyarta nake tausayin rayuwarta. Umma kin uzzurawa rayuwar yarinyar da ba ta ji ba ba ta gani ba. Kin raba ta da gidan m

ahaifinta da komai nata na more rayuwa. Kin juyar da hankali mahaifinta baya gane komai baya gane daidai ba rashin daidai. Kin raba soyayyar da ke tsakaninsa da ƴarsa, kin raba shi da iyayensa. Yanzu ga dukiyarsa nan sai lalacewa take yi bai san yadda zai

yi da ita ba. Baya da iko ko abun yi sai abun da kika ce. Mamy ki guji ha

ɗ

uwarki da Allah."

"Ka gama ya Sheikh?"

Ta yi maganar tana kallon idanun Jamil kafin ta ce .

"Ka zo ka kai mu station

ɗ

in bari na kira Alhaji ya zo ya kai mu.

Ta yi maganar tana n

ufar bedroom

ɗ

in da Dady.

Zaune ta same shi ya yi tagumi sai hawaye yake yi yana kallon wayarsa. Ƙarasawa ta yi da sauri wajen waryarta ta ga me yake kallo a ciki da ya saka shi kuka. Hoton Ma'eesha ce tare da mahaifiyarta kowacce cikin su tana murmushi.

Tsuki Hajiya ta yi kafin ta ce.

"Kai ta kallon hoto kake yi a waya? Ga shi can ana neman mu a station?"

"

Goge ƙwallarsa ya yi yana cewa .

"To ai zuwa station

ɗ

in yana da alaƙa da Ma'eesha ne, haka kuma wanann kukan da nake yi. Yanzu wa ya san halin d

a yarinyar nan take ciki?"

"Allah ya san in da take, dama ta bayyana cikin gaggawa ko Allah zai sa mu huta da wanan zargin da ake ma na. Don na ga alamar wanan dangin nasu ba mutumci ne da su ba. Lallai yadda wanan mugun ya mari Laila har yanzu gata can k

wance fuska a kumbure kunne na ciwo . Allah ya isar ma ta mugu."

Ta yi ta mita ita kadai sannan ta fita tana cewa ya zo su tafi.

Tashi ya yi ya fara shiga bathroom don yin wanka ya shirya .

_Haidar_

Tun da ya fahimci cewa ita ce wacce suka kusan ka

ɗ

e

wa yake ta yawo a cikin gari ko Allah zai sa ya sake haduwa da ita.

"Wai kana ganin wannan ita ce mafita?"

Cewar Kabeer yana kallon Haidar.

"Ban gane ba."

"Naga sai yawo muke yi ba tare da mun san in da muka dosa ba. Shi za ta sake zuwa gaban motarmu n

e mu ka

ɗ

e ta kamar na

ɗ

azu sai mu

ɗ

auke ta mu tafi ko ya?"

Kafin Hiadar ya ba shi amsa sai ya ga wanan me keken da ya dauki Ma'eesha. Domin bayan ta tashi mai nape ta tara ta shiga. Sai Haifar ya duba lambar keken,take kuwa shi ne ya gani yanzu a gabansa

.

"Alhamdulillah."

Ya furta yana bin bauan mai nape din da sauri.

Sai da ya cimma mai keken sannan ya yi ma sa alama da ya tsaya.

Gane me yake nufi ya sa mai keken neman gefen titi ya yi parking. Shi ma ya yi parking a bayansa. Da sauri ya fito ya kal

li bayan mai keken sai dai wasu maza uku ne a ciki.

"Mallam Barka da aiki."

Ya yi maganar yana mika masa hannu alamar gaisawa . Hannu shi ma ya mika masa suka gaisa .

"Dan Allah Mallam ko za ka iya fa

ɗ

a ma ni inda ka kai wata yarinya da ka

ɗ

auka

ɗ

azu?"

Shiru ya yi yana nazari kafin ya ce

"Ba zan iya tunawa ba gaskiya. Don na

ɗ

auki mutane da yawa."

Wata yarinya da kai

ɗ

auka ita kadai tana sanye da hijabi blue wacce take cikin damuwa da alama ma kuka take yi. Ina zuwa bari na nuna ma ka photon ta.

Ya

koma ya bude motarsa ya

ɗ

auko photon Ma'eesha da suka

ɗ

auko daga gidan Dady.

Nuna ma sa photon ya yi ya ce

"Wanan kake nufi?'

"Eh ita nake na

"

Ya yi maganar da sauri.

"Eh na gane wanan wacce na dauka tana tana cikin damuwa ne. Ina ganin mutuwa aka

yi ma ta za ta je Gombe ta'aziya ne."

"Gombe kuma?"

Cewar Kabeer da yake ƙarasowa wanensu.

"Eh tabbas gareji na kai ta. Kuma na ji da wani na tamabaya ina za ta je ta ce Gombe."

"Idan ba damuwa ka taimaka ka kai mu wajan da da kai ta , ƴar uwar mu ce i

ta muke nema."

Ya ciro dubu hamsin a aljihunsa ya ba mutane uku da suke bayan motar ya ce.

,"ku yi hakuri ku nemi wani mai nape ya kai ku in da za ku tafi don Allah.'

Ya yi maganar yana mika ma su dubu hamsin. Da sauri suka karba suka fita.

"Mu je ja k

ai mu don Allah za mu biya ka."

"Ba damuwa."

"To bari mu shiga motarmu mu bi ka a baya ."

Daga haka suka shiga motarsu ya ja keke suka bi shi a baya har gareji.

"Suna zuwa sai Haidra ya hangi motarsu na fita ta gare ji kasancewar tana ta wurin window n

e."

Da hanzari ya fito yana cewa wanda ke bakin gareji su tare motar nan.

Ganin haka suka yi wa direban alamar ya tsaya . Tsaya wa ya yi yana tambayar "Lafiya?"

Kabeer da Haidra suka fito daga motar suka ƙaraso wajen motat.

"Ku yi hakuri dan Allah, wan

an baiwar Allah za ku fito ma na da ita, sai ku yi tafiyar ku."

"Amma dai lafiya ?"

Direban ya tambayi Haidar da ya yi maganar .

"Lafiya lau ƙanwata ce."

"Baiwar Allah fito ana nemanki."

Fitowa ta yi bayan Haidra ya bude ma ta murfin motar bangaren da

take.

"Za ku iya tafiya."

Ya ce wa direban a lokacin da ya rufe ma sa motar.

"Ku

ɗ

in motar da ta biya fa ya za'ayi?"

Matar dake kusa da ita ce ta yi magana .

"Kada ku damu Allah ya tsare hanya."

"Amin ya Allah."

Suka amsa direban ya tayar da motar s

uka tafi.

"Muje ki shiga mota."

Shaidar ya yi maganar yana nuna ma ta motarsa.

Kallon motar ta yi ta kalli Kabeer da ya zuba ma ta idanu yana kallonta. Ta gane cewa sun ne Wadanda ta giftawa gabar mota suka kusan ka

ɗ

e ta

"Bayin Allah me na yi ma ku

ne, na san cewa na gifta ma ku mota, kuma tsautsayi ne shin hakan na iya zama laifi dama?"

"Ba laifi kika yi ba, wato dogon bayani ne mu je za ki ji komai ."

"Ina za mu je a wanan zamanin na rashin yarda?"

Alama ya yi wa Kabeer da ya dauko photon Ma'ees

ha da mahaifiyarta.

Ya fito da photo daga cikin motar ya karaso in da suke tsaye. Kallon.photon take yi da mamaki a fuskarta. Tabbas ta san hoton da yake

ɗ

akin Mahaifiyarta ce.

"Ya aka yi kuka

ɗ

auko photon.?"

"Ki daure ki biyo mu za ki ji , komai."

"G

askiya tsoro nake ji."

"Kina tsoron dangin Mahaifiyarki ne?"

Da sauri ta kalle shi sakamakon jin furucinsa. Kallon sa take dan son tabbatar da abun da yake fa

ɗ

a. Kai ya jinjina ma ta alamar tabbatar wa.

_DPO_

DPO ya kalli Daddy da Mamy dake zaune s

un kasa magana. A gare kuma ga Sanata da Alhaji Sulaiman.

"Alhaji Ibrahim Khalil, dangin matarka sun zo neman ƴar su ka sanar da su cewa labarin mutuwar ta , sannan suka nemi ganin ƴarta, kun ce kun aurar da ita amma ba ku san in da take ba, kuma ba ku sa

n in da mijinta yake ba. Kuma suna zargin an

ɓ

oye da ko an yi ma ta da wani abun.

"Yanzu muna bukatar ka amsa ma ni dukkan tambayoyi da zan yi ma ka. Waye sunan mijin, waye ya ha

ɗ

a auren, wurin da aka

ɗ

aura auren da kuma adirshin gidan da aka kai amarya."

Shiru ne ya biyo baya kowa ya kasa magana daga Daddy har Mamy.

"Matata ce dai ta kawo shawarar a ha

ɗ

a su aure da Khalifa. Ni kuma duk da ban so hakan ba amma na kasa yi ma ta musu akan hakan. Sai na tsinci kaina da bin umarninta."

Da mamaki kowa ke ka

llon sa a cikin office din.

_Ma'eesha_

"Amma ba zan yi saurin yarda da ku ba."

"Nasan ba za ki yarda da mu cikin sauƙi ba. Amma ki bi mai nape din nan da ya kawo ki, zai kai ki police station a nan za ki tabbatar da gaskiyar kamari. Don mahaifin mu na

can na sani."

Jinjina kai ta yi ta shiga nape

ɗ

in don ba za ta yi saurin yarda da su ba akan wannan dalilin.

Suna gaba cikin motar su mai nape ba bin su a baya Ma'eesha na cikin nape

ɗ

in.

Har harabar station

ɗ

in ya bi su a baya . Haidar ya fito ya nufi

mai nape

ɗ

in ya ba shi ku

ɗ

i ma su yawa. Godiya ya yi ma su sannan ya ja nape din cike da farin ciki.

"Mu shiga ciki, kin san sai ko ina ne nan, ba wajen da za mu cutar da ke ba ne."

Kabeer dai bai ce ma ta komai ba illa ya kalle ta kawai .

Suna gaba ta

na bin su a baya suka shiga ciki.

A nan office din DPO suka shiga bisa umarnin DPO.

Nan ta ga Daddy da Mamy zaune cikin tashin hankali, saboda Alhaji Sulaiman ya ce sai ya yi ƙararsu a kotu.

Kallo

ɗ

aya ta yi wa mahaifin nata ta

ɗ

auke kai idsnunta na ci

ka da ƙwalla.

Nan Alhaji Sulaiman ya mike tsaye yana kallon Ma'eesha cike da ƙauna. Ƙwalla ne ta cika idanunsa.

"Tabbas duk wanda ya ga yarinyar nan ya san ta ha

ɗ

a dangi da mu. Ga kamannin mahaifiyarmu nan tare da ita .

"Ƴata zo ga Abbanki."

Ya fa

ɗ

a y

ana cire gilashin dake idanunsa. A hankali Ma'eesha ta karasa wajensa za ta durƙusa ya ya sauyin rike hannunta yana miƙar da ita tsaye.

"Ta

ɗ

ora kanta saman ƙirjinsa tana sakin kukan da ta dade tana yi ba ta samu zarafin yinsa ba sai yanzu.

Bubbuga bayan

ta yake yi cikin sigar rarrashi.

"Ki daina kuka kin ji ƴata ya isa haka nan."

Cikin rawar murya ta ce .

"Baba."

"Na'am."

Sai kuma ta cigaba da kuka wanda yake hade da ƙunar dake cikin zuciyarta.

Duk wanda ya ji kukan ya san akwai bakin ciki a tare da

ita wanda ba ta samu ta fitar da shi ba sai yanzu . Don kukan ya wuce a ce na ganin dangin mahaifiyar ta ne ka

ɗ

ai, dole akwai damuwar dake zuciyarta.

"Ina mijinki yake?"

"Ba na da miji."

"Kun rabu ne?"

Kai ta gya

ɗ

a ma sa tana kuka.

"Ya isa haka nan

ki daina kuka kin ji ."

Jinjina kai ta yi amma ta san daina kuka a wajan ta ba abu bane mai yiwuwa.

"Yalla

ɓ

ai mun gode, tun da Allah ya sa kun ga ƴar mu to Alhamdulillah za mu

ɗ

auke ta mu tafi da ita. Mahaifiyarta kuma Allah ya jikanta ya gafarta ma ta .

"

"Amin ya Allah."

DPO da sanata suka amsa.

"Akan me zai tafi da ita, alhalin ga mahaifinta yana raye, ai gidan ubanta za ta zauna ba wurin dangin uwarta ba."

"Mamy ta fa

ɗ

a cike da gadara, domin ta fahimci an dai Ma'eesha ta kasance a wajen dangin maha

ifinta sai ta huta, wanda ita ba za ta so haka ba. Tana so ta ga Ma'eesha ta sha wahala rayuwarta ta tagayyara.

"Ke har kina da bakin da za ki yi magana, saboda ban shigar da kara akanki ba akan zaluncin da kika yi ma ta? Daga zuwa gidanku zuwa yanzu na f

ahimci abubuwa da yawa, kin mallake mahaifinta bai da kata

ɓ

us sai yadda kika yi da shi. Kin saka ya aurar da ƴarsa ga musaki faƙiri saboda ta wahala a rayuwa. Bayan mahaifin ta na da rufin asirin da bai kamata a ce ƴarsa ta shiga irin rayuwar da take ciki

ba. Kin talista ma ta zama da shi akan auren dole da kika saka aka yi mata. To ki sani idan ma ga dama wallahi ko waye gatanki a garin nan sai na sa an

ɗ

aure mani ke."

Kallon Daddy ya yi yan cewa.

"Kai kuma shawara da zan ba ka ka dage da addu'ar neman t

sari, ka kuma rike azkar da karatun Alqur'ani kowace rana har Allah ya sa ka dawo hayyacinka.

Sanan ya kalli Mamy ya ce

"Idan na yi bincike na tabbatar da saka hannunki a mutuwar ƙanwata sai na tabbatar kin kare rayuwarki a gidan yari."

Sallama ya yi

wa DPO suka fita shi da yaransa da sanata. Hannunsa na rike da na Ma'eesha.

*Maman Ihsan ce*✍



[7/4, 9:53 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*NA*

Maman Ihsan ce✍



*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA KUƊINKI KAFIN KI KARANTA, KADA KI KARANTA

MA NI LITTAFI BA TARE DA KIN BIYA NI HAKKINA NA BA. ZA KI TURA KUƊINKI NAIRA DUBU ƊAYA 1K TA WANAN ACCOUNT NUMBER 2242538358 ZAINAB ABDULLAHI UBA BANK. IDAN KUMA KIMA KARANTA NA BAR KI DA ALLAH.*

*https://www.facebook.com/61556643936657/posts/12210397839

8221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v

💪



𝙅𝘼𝙅𝙄𝙍𝙏𝘼𝙏𝙏𝙐



𝙒𝙍𝙄𝙏𝙀𝙍

'

𝙎



𝘼𝙎𝙎𝙊𝘾𝙄𝘼𝙏𝙄𝙊𝙉💪





(

𝙅

.

𝙒

.

𝘼

)

_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin

al'umma cikin sauƙi_.✏



Page8





7





Sallama ya yi wa DPO suka fita shi da yaransa da sanata. Hannunsa na rike da na Ma'eesha.

_Jaluddeen_

Haka ya yi ta yawo a gari ba tare da ya ga Ma'eesha ba. Kuma da dukkan alamu Nasreen gaskiya ta fa

ɗ

a ba ta sa

n inda Ma'eesha take ba. Ga shi yau kawai gare shi dole gobe ya koma Abuja.

Har aka kira sallar magrib ya yi sallah a wani masallaci dake kan hanya, yana zaune a masallacin shi da yaronsa a masallaci har aka kira sallar isha'i.

Suka gabatar da sallar ish

a'i sannan suka fito. Suka shiga cikin motar.

Wanan karon yaron nasa ne ya zauna a mazaunin direba, shi kuma ya zauna a wajen mai zaman banza.

"Sir."

Yaron nasa ya kira sunansa.

"Ya aka yi ne Salisu?"

"Na ga ba ka ci komai ba duk yawon da muka yi a g

arin nan. Ko da muka tsaya restaurant ba ka ci komai ba, ni ne ma na ci abinci ban da kai ."

"Kada ka damu , ba zan iya cin komai ba a halin yanzu. Mu je ka kai ni hotel."

Ba musu ya

ɗ

auki hanyar hotel

ɗ

in kai tsaye. Sai da ya kai shi ƙofar hotel

ɗ

in sa

nan ya yi sauri ya fito ya bude wa Jalaluddeen murfin motar.

Cikin sanyin jiki ya fito daga cikin motar ya shiga cikin hotel

ɗ

in.

Alama y yi wa yaronsa da ya wuce, take ya ja motar ya bar wajen,.yayin da shi kuma Jalaluddeen ya nufi ciki.

Kai tsaye cik

in

ɗ

akinsa ya nufa, yana shiga ya wuce cikin bathroom. Ruwan ya sakarwa kansa. Yana sauke ajiyar zuciya.

Tsawon mintuna ashirin ya

ɗ

auka yana sakarwa kansa ruwa kafin ya yi wanka ya fito daga ban

ɗ

aki.

Rigar wanaka ya saka yana tafiya kamar wanda yake lay

i.

Zubawa ya yi akan gadon da rigar wanka a jikinsa.

"Ma'eesha."

Ya kira sunan ta yana lumshe idanu.

"Ina kika tafi kika bar ni cikin gararin rayuwa. Na san ke ma yanzu duk in da kike hankalinki baya kwance. Ba in da za ki je ki ji da

ɗ

i, ba ki da wajen

zuwa. Kada ku je ki sha wahala don Allah. Wahalar da kika sha a baya ma ta isa haka, kada ki cutar da kanki."

Haka yake ta suratai shi kadai kafin ya lumshe idanunsa kamar mai barci .

_Sidra_

A hankali take tafiya zuwa cikin bedroom

ɗ

in ta.

Ruwan

ɗ

u

mi ta ha

ɗ

a ta ƙara shiga ta zauna a cikin ruwan .

Sosai ta ji dadin jikinta ta fito tana addu'a Allah ya sa kada wani ya fahimci abun da ya faru da ita.

Kwanciya ta yi a kan gadon tana lalubo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login