Showing 24001 words to 27000 words out of 191594 words

Chapter 9 - MAKAHO NE COMPLETE

daga bayan madubi tana gyara gyalenta.

"Wallahi yau ba zan bari a fi ni kyau ba."

Safna ta yi d

ariya tana

ɗ

auko lipstick.

"Da wa kike takara ne? Ai mun san idan Ma'eesha ta fito, kowa sai ya koma baya."

Jamila ta tafa hannu.

"Haba dai! Kada ku fara tun yanzu."

Duk suka yi dariya.

Sai ƙofar

ɗ

akin ta bu

ɗ

e a hankali...

Shigowar Ma'eesha ka

ɗ

ai ta isa ta

sa dakin ya yi shiru na

ɗ

an lokaci.

Doguwar riga ce ta alfarma sanye da ita,

ɗ

inkin ya zauna a jikinta tamkar an zana shi. Kalar rigar ta fito da hasken fatarta, yayin da mayafin da ta yafa ya kwanta bisa kafa

ɗ

unta cikin tsari. Kayan adon da ta saka ba su

yi yawa ba, amma sun ƙara mata nutsuwa da armashi. Fuskar nan tata cike take da annuri, murmushi mai laushi kuma yana ƙara fito da kyawunta.

Na

ɗ

an lokaci, kowa sai ya zuba mata ido.

Safna ta girgiza kai.

"Subhanallah... Ma'eesha! Wai ke mutum ce ko wani

hoto ne?"

Jamila ta matso kusa da ita.

"Wallahi idan muka isa wajen event

ɗ

in nan, ke ce za ki ja hankali."

Saddiƙa ta yi dariyar ƙarfin hali.

"Ni tun yanzu na hakura. Duk wanda ya zo ya ce wa Ma'eesha sannu da zuwa."

Ma'eesha ta

ɗ

an sunkuyar da kai tana m

urmushi.

"Ku daina fa. Mu je kawai, kada mu makara."

Sai dai ba kowa ne ke kallonta da ido

ɗ

aya ba.

A gefe guda wasu daga cikin 'yan matan dangin ango suna kallonta cikin

ɓ

oyayyen kishi.

"Wai kullum sai ita ake magana?"

"Da ma haka take. Duk inda aka je sa

i ta

ɗ

auke hankali."

"Mu dai za mu ga yadda abin zai kasance yau."

Suka ci gaba da kallonta cikin murmushin da ba ya bayyana abin da ke zukatansu.

Bayan sun kammala shirinsu, su hu

ɗ

u suka nufi

ɓ

angaren da amarya take domin gaishe ta kafin su wuce wajen Sis

ters Day Event.

Da suka isa ƙofar

ɗ

akin amarya, ana ta shigowa da fita. Ƙawayen amarya na ta gyara mata mayafi da

ɗ

aukar hotuna.

Da aka sanar da su, aka ba su izinin shiga.

Amaryar na zaune cikin ƙawataccen kujera, fuskarta cike da farin ciki.

Amma...

Da z

arar idanunta suka sauka kan Ma'eesha...

Sai gabanta ya yi wata irin fa

ɗ

uwa.

Ba don wani abu ba...

Sai saboda irin kwarjinin da Ma'eesha ta shigo da shi.

A zuciyarta ta ce,

"Allah Sarki... wannan yarinyar fa tana da wani irin kyau mai nutsuwa. Ba hayaniya

take yi ba, amma duk inda ta tsaya sai ka lura da ita."

Ta ci gaba da kallonta na

ɗ

an lokaci kafin ta yi saurin murmushi.

"Ma'eesha... sannu da zuwa."

Ma'eesha ta ƙarasa kusa da ita cikin ladabi.

"Barka da amarci, Allah Ya sanya alheri, Ya ba ku zaman lafi

ya da zuri'a ta gari."

"Ameen," amaryar ta amsa tana murmushi.

Suka rungume juna cikin mutuntawa.

Sai dai wasu daga cikin ƙawayen amarya sun kasa

ɓ

oye abin da ke fuskokinsu.

Wata ta ra

ɗ

a wa kawarta,

"Ke kin ga wannan yarinyar?"

"Na gani."

"Wallahi duk waje

n nan ita ce ta fi

ɗ

aukar ido."

"Shi ya sa kika ga amarya ta

ɗ

an yi shiru da ta shigo."

Amaryar ta ji maganarsu, sai ta yi murmushi kawai ba tare da ta nuna damuwarta ba.

Ta sake kallon Ma'eesha, tana yaba mata a ranta.

"Lallai Allah yana yi wa bayinsa bai

wa iri-iri. Kyau da kwarjini idan sun ha

ɗ

u, mutum yana jan hankali ba tare da ya yi wani ƙoƙari ba."

Ma'eesha kuwa ba ta san abin da ke yawo a zukatan wasu ba. Ta ci gaba da hira cikin tawali'u da mutunci, tana yi wa amarya fatan alheri.

Bayan sun

ɗ

an zaun

a na wasu mintuna, Saddiƙa ta kalli agogo.

"Ma'eesha, lokaci ya yi. Idan muka ƙara zama za mu makara wajen Sisters Day."

Ma'eesha ta miƙe.

"To amarya, za mu wuce. Da dare idan Allah Ya so sai mu dawo."

Amaryar ta yi murmushi.

"Allah Ya kiyaye hanya. Ku je

lafiya."

Su hu

ɗ

u suka juya suka fita cikin natsuwa.

Da fitarsu kawai,

ɗ

akin ya sake cika da surutun ƙawayen amarya.

"Wai wannan yarinyar wacece ne?"

"Ƙawar amarya ce?"

Amaryar ta girgiza kai.

"A'a... cousin

ɗ

in angona ce."

Nan take aka sake kallon hanyar d

a ta fita, yayin da zuciyar wasu ke cike da sha'awar saninta, wasu kuma da kishin irin kulawar da take samu duk inda ta bayyana. Kuma ba su sani ba, tafiyar Ma'eesha zuwa Sisters Day ce za ta zama farkon wani sabon labari da zai sauya rayuwar mutane da dam

a.

fitarsu daga wajen amarya, su Ma'eesha suka nufi harabar da ake gudanar da Sisters Day. Tun daga nesa ana iya jin sautin waƙoƙin biki, dariya da sheƙin fitilu masu launuka daban-daban. An kawata wajen da furanni da labulaye masu kyau, yayin da baƙi

ke ta shigowa cikin kaya iri-iri.

Saddiƙa ta dafa hannun Ma'eesha tana murmushi.

"Yau kam wajen nan zai cika da jama'a."

Jamila ta gyara mayafinta.

"Mu dai mu shiga cikin nutsuwa."

Safna ta kalli Ma'eesha ta girgiza kai.

"Ke dai ki shirya. Duk inda kika ta

ka sai mutane sun juya."

Ma'eesha ta yi murmushi kawai.

"Ku daina fa. Mun zo ne domin mu taya su murna."

Da suka isa bakin ƙofar shiga, jami'an kar

ɓ

ar baƙi suka yi musu maraba cikin girmamawa. Suka shiga a hankali, suna tafiya tare cikin natsuwa.

Sai dai..

.

Da zarar Ma'eesha ta taka cikin babban filin taron, wasu daga cikin mutanen da ke zaune suka

ɗ

aga kawunansu.

"Wacece wannan?"

"Ina son yadda ta ha

ɗ

a kayan."

"Wallahi tana da kwarjini."

Ba wai saboda ta yi wani abin burgewa na musamman ba, sai dai yadda t

ake tafiya cikin natsuwa da ladabi, tare da salonta mai sauƙi amma mai

ɗ

aukar ido. Ta kasance tana gaishe da manya cikin mutuntawa, tana yi wa wa

ɗ

anda ta sani murmushi cikin ladabi.

Masu

ɗ

aukar hoto ma suka

ɗ

an karkata kyamarorinsu zuwa gare su, suna neman



ɗ

aukar hotunan baƙi masu shiga.

Saddiƙa ta ra

ɗ

a wa Jamila.

"Kin ga? Tun kafin mu zauna an fara kallonta."

Jamila ta yi murmushi.

"Ba sabon abu ba ne."

Su hu

ɗ

u suka samu kujerunsu a gefen da aka tanada wa dangin ango. Suna zaune suna hira cikin annashuwa.

A wani gefen wajen...

Amarya ta iso tare da ƙawayenta domin yin wani

ɓ

angare na shirin.

Da idonta ya sauka kan Ma'eesha...

Sai ta ga har yanzu wasu baƙi na ci gaba da yaba da yadda ta shirya, wasu kuma suna gaishe ta cikin fara'a.

Ta yi shiru na

ɗ

an lokaci

.

Wata daga cikin ƙawayenta ta lura da kallon da take yi.

"Me kike kallo?"

Amaryar ta sauke numfashi a hankali.

"Ba komai..."

Sai ta sake kallon Ma'eesha.

A zuciyarta ta ce,

"Lallai tana da baiwar jan hankali. Duk da haka, yau ranar bikina ce. Ina so mutan

e su fi mayar da hankali ga murnar da ake yi, ba wai ga kamannin wani ba."

Ba ta furta wannan ga kowa ba. Ta yi ƙoƙarin mayar da hankalinta kan baƙin da suke zuwa domin taya ta murna.

A gefe guda kuwa, Ma'eesha ba ta ma lura da irin kallon da ake yi mata b

a. Tana ta hira da Saddiƙa, Safna da Jamila cikin dariya mai sauƙi.

Safna ta ce,

"Ma'eesha, kin ga mutane na ta kallon nan?"

Ma'eesha ta

ɗ

an yi dariya.

"Ki bar su mana. Mu zo mu ji da

ɗ

in bikin kawai."

Jamila ta ce,

"Wannan ne ya sa nake son halinki. Ba ki

cika neman a kula da ke ba."

Ma'eesha ta amsa cikin nutsuwa.

"Abin da ya fi muhimmanci shi ne mutum ya yi mu'amala mai kyau. Kyau yana gushewa, amma halayya ita ce take da

ɗ

ewa."

Suka yi murmushi gaba

ɗ

aya.

A daidai wannan lokacin, mai gabatar da shirin ya

sanar da za a fara wasanni da gasa tsakanin ƙungiyoyin 'yan mata. Jama'a suka mayar da hankalinsu zuwa dandalin taron, yayin da su Ma'eesha suka shirya su ma su shiga cikin annashuwar bikin, ba tare da sanin cewa wasu sababbin mutane sun fara sha'awar sani

n ko wacece Ma'eesha ba, saboda irin natsuwa da kyakkyawar mu'amalar da ta nuna tun shigowarta. Wannan ne ya zama farkon wata sabuwar ha

ɗ

uwa da za ta taka muhimmiyar rawa a ci gaban labarin.

*Maman Ihsan ce*✍

[7/6, 4:58 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

Page 9





8





Jama'a suka mayar da hankali zuwa ga dandalin taron, yayin da su Ma'eesha suka shirya su ma suka shiga cikin annashuwar bikin, ba tare da sanin cewa wasu sabbin mutane sun fara sha'awar sani

n ko wace ce Mai'eesha, saboda irin nutsuwa da kyakkyawar mu'amalar ta da ta nuna tun farkon shigowar ta.

Haka aka gudanar da komai cikin nutsuwa babu hayaniya. Duk da cewar dama taron Sisters day

ɗ

in iya mata ne kawai babu maza.

Gobe ne za'ayi events w

anda amarya da ango za su halarta.

Haka aka tashi taron kowa ya nufi motarsa, wadanda da ba su da motar kuwa duka shiga motocin da aka kawo daga gidan iyayen Ango da Amarya.

Yasmeen na tsaye a wajen motarta da aka kawo ta da ita, ita da ƙawayenta su biyu

, tana jiran Saddiƙa ta fito su tafi.

Murtuƙe fuska ta yi sosai sakamakon ganin Saddiƙa tana nufo ta tare da su Ma'eesha.

Sai da suka ƙaraso Yasmeen ta ja jannun Saddiƙa suka koma gefe.

"Kin san Allah waccan yarinyar mai kama da aljana ba za ta bi mu b

a."

"Wace yarinyar ce me kama da aljana kuma?"

"Ma'ewsha take ko waye, oho dai. Ya za'ayi daga zuwan ta waje ta ja hankalin mutane da yawa . Kowa kallonta yake yi ta disashe taurarin kowa a wajen sai nata. Duk kwalliya da daukar idanun da nake yi ba wand

a hankalinsa yake kaina kowa sai yaba kyau da kamewar ta yake yi. Wai don ma iya mata ne nan babu maza. To ina ga gobe da angwaye da abokan sa za su zo ai sai ta ja hankalin maza da yawa. Don ga shi nan ko manta ma ba ta bari ba."

"To yanzu ya kike so ayi

?"

"Yadda na fada haka za'ayi."

Murmushi Saddiƙa ta yi tana cewa

"Wanan kuma baki isa ba, idan a yanzu kin ce ba ki bukatar ta kusa da ake na amince zan dauke ta mu koma gida. Amma zancen cewa gobe kada ta zo saboda ango da abokansa kada ta dauki hank

alinsu wanan kuma ba ki isa ku hana ta zuwa ba wallahi."

Ta yi maganar ranta a

ɓ

ace ta karasa wajen su Ma'eesha tana cewa

"Ku zo mu tafi gida."

"Ba tare da Yasmeen za mu tafi ba?"

Cewar Jamila da ga ga sauyi a fuskar Saddiƙa.

"A'a."

Ta ba ta amsa a

takaice.

Suka shiga motar Saddiƙa, Ma'eesha ce a gefen Saddiƙa sai Safna da Jamila a baya .

Key Saddiƙa ta yi wa motar suka bar wajen.

"Lafiya na ga kin sauya lokaci guda"

Cewar Ma'eesha tana kallon fuskar Saddiƙa.

"Lafiya lau kawai gajiya ce a jikina

."

Jin haka ba wanda ya sake tambayar ta har ta dauki hanyar gida.

Suna Hanyar komawa gidan wayar Ma'eesha ya yi ruri. Ta duba ta ga wanda ke kiranta a waya.

*Ya Kabeer*

Shi ne sunan sa ya bayyana a kan wayar.

Picking call din ta yi cikin nutsuwa ta y

i ma sa sallama.

"Assalamu alaikum"

"Wa'alaiki Salam."

"Ina wuni Ya Kabeer?"

"Lafiya lau Alhamdulillah."

Shiru ne ya biyo baya ba wanda ya yi magana a cikinsu.

"Kuna ina ne?"

"Muna Hanyar komawa gida daga wajan Sisters day."

"Okay."

"Akwai wani ab

u ne?"

"Ba komai Yaya."

"Okay take care of yourself."

Daga haka ya kashe kiran wayar.

Kai tsaye gida suka nufa, don lokacin ana shirin kiran sallar magrib ne. Don haka taron da ke gidan duk an watse sai

ɗ

ai

ɗ

aikun mutane ne suka rage a gidan.

Bayan S

addiƙa ta yi parking motar ne suka fito daga ciki.

Da sallama suka shiga cikin falon bayan sun tura ƙofar.

Dada ce a falon, sai Gwaggo dake yi wa Mom aiki.

Gaishe su suka yi, suka amsa yayin da Dada ta Mali Mai'eesha cike da kulawa ta ce.

"Kin gaji ko?

"

Murmushi kawai ta yi tare da cewa .

"Bari na je na yi sallah na dawo ."

"Shi ya sa nake sake ƙaunarki ba ki wasa da lokacin Sallah."

Kai tsaye dakin Saddiƙa ta nufa ta.

Tana cire mayafin kanta ne ta ajiye tare da wayarta sai ta shiga ban

ɗ

aki .

Sai

da ta yi wanka sannan ta dauko alwala , doguwar riga ta saka sannan fara gabatar da Sallah.

Tana tsaka da Sallah ne Saddiƙa ta shigo ta shiga ban

ɗ

aki tadauro alwala wani sallayar dauka ta zo ta gabatar da Sallar magrib. Dama su biyu ne suke kwana a dakin

, Jamila da Safna wani dakin aka ware ma su.

Bayan Saddiƙa ta idar da sallar ta fita, ta bar Mai'eesha zaune a saman sallaya tana kai kukanta ga Allah.

_Kar ki bari damuwa ta mamaye zuciyarki, ko ki karaya idan kika kasa magance wata matsala. Ki ci gab

a da yaƙarta ta hanyar addu'a da aiki. Domin babu wani yanayi da rayuwa take dawwama a kansa. Ki yi haƙuri, kuma ki kyautata zato ga Allah.Ki jingina ga ALLAH, ki nemi komai daga gare shi, sannan ki ƙarbi duk abinda ya baki ko da sa

ɓ

anin wanda kika roƙa ne

, shi yafi maka alkhari. Domin Allah shi ka

ɗ

ai ne masanin abun da yafi dacewa da kai, da abunda gobenka ta ƙunsa, har ma da yadda ƙarshen al'amarin ka zai kasance._

A hankali ta mayar da kwallar ta, tana tunanin mutumin da shi kadai ta ƙwalllafs ransa k

amar ruhi , ashe akwai ƙaddarar dake san

ɗ

a tana bibiyar mutumin da ta ƙwallafa ranta a kansa Wanda shi ne ya runtumo ma ta cikin kundin ƙaddararta. Ita dai tana akan aƙida da

ɗ

aya wa da ga san kuma akan daidai take.

Ba ta mance hu

ɗ

ubar mahaifiyarta kan c

ewa, mutane hudu ne ma su hankali a wanan duniyar .

Wanda yayi watsi da duniya kafin tayi watsi da shi. Da Wanda ya gyara ƙabarinshi(da aikin kirki) kafin ya shiga ciki.

Wanda yayi ƙoƙarin samun yaradar Allah kafin ha

ɗ

uwarshi da shi da kuma.

Wanda yayi ta

yin salloli kafin a sallace shi (bayan mutuwa)

Sannan kuma abubuwa goma suka saka mutum ya daina samun albarka a rayuwar sa

Yawan aikata zunubai ba tare da tuba ba.

Rashin tsayar da sallah a kan lokaci.Cin haram ko samun ku

ɗ

i ta haramtacciyar hanya.

Yank

e zumunci da dangi.Rashin biyayya da girmama iyaye.Cin amana da rashin riƙon alƙawari. Zaluntar mutane da tauye musu haƙƙinsu. Rashin godiya ga ni’imomin Allah.

Kishi, hassada da ƙin ganin wani ya ci gaba. Sakaci da yawan ambaton Allah, istigfari da addu’

a.

"Allah ya jikanki Mummy ya kai haske kabarinki."

Goge hawayen ta ta yi ta tana tana cewa

"Ina kake, neman ka zan yi ko na mance da kai ?"

Wata zuciyar ta ce mata.

'Idan mutum yana Mutuntaka ka mutunta shi, Idan Mutum baya mutuntaka ka rufe babin

sa ka saka shi a bayan zuciyar ka kamar baya raye.

Amma kada ka zagi kowa, kada ka wulaƙanta kowa, kada kayiwa kowa sharri, kada ka ci mutumci kowa.

Abinda za'ayi gobe Allah ne ka

ɗ

ai ya sani.

Wanda kake rainawa yau wata kila shi zai taimake ka gobe, Wanda

kake gani yau be isa ba, babu mamaki wata rana shi zaka bi akan dole.

Sanin gobe kuma sai Ubangiji, ALLAH kasa goben mu tayi kyau.'

*Washegari*

Shi ne ranar da za'ayi dinner party. A ranar ne kuka su Kabeer da Haidar suka iso tare da mahaifinsu.

Duk

yadda Saddiƙa ta so su je karbar kayan Ma'eesha kin zuwa ta yi. Dole Saddiƙa ta je ta karbo ma ta.

Da yamma aka shirya zuwa wajen dinner party in da kowa ya yi shigan ankon dinner party material fari da baƙi. Maza kuma ankon farar shadda.

Amarya ta sak

a wedding dress nata fari yayin da shi ango ya saka tsadadden suits white black.

Ma'eesha ta shirya cikin nata ankon ta yi kyau sosai. Duk da haka kawai take jin faduwar gaba .

A motar Saddiƙa suka tafi yayin da Mom suka tafi a motar ta ita da Dada da s

u Hajiya Saratu. Kabeer ma da Haidar sun tafi .

Ba kowa a gidan sai mai'iktan gidan .

Baƙi suka fara isa, suka tarar da harabar taron tana kyalli tamkar aljanna. An yi ado da fararen furanni ha

ɗ

e da ruwan hoda da zinariya, yayin da fitilun ƙanana masu

walƙiya suka rataye a saman wurin, suna ba shi armashi da annashuwa. A tsakiyar

ɗ

akin kuwa akwai babban dandali da aka rubuta da manyan haruffa masu haske: "Jalaluddeen ❤



Yasmeen", an kewaye shi da furanni masu ƙamshi da kyandirori masu kyau.

Teburan baƙ

i an shimfi

ɗ

a su da farin kyalle mai laushi, an kawata su da tulunan furanni da kyandirori masu ƙamshi, yayin da kujeru ke sanye da lullubin satin fari da igiyoyin zinariya. A gefe guda kuma, an tanadi wurin

ɗ

aukar hoto mai ban sha'awa, cike da furanni, fi

tilu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login