Showing 153001 words to 156000 words out of 191594 words
a kan tsaunuka sun
ɗ
auke musu hankali. Kowace yamma suna zama a balcony
ɗ
in hotel
ɗ
insu suna kallon fa
ɗ
u
war rana cikin tekun Aegean. Ma'eesha ta ce cikin nutsuwa, "Ban ta
ɓ
a tunanin akwai irin wannan kyau a duniya ba." Jalaluddeen ya murmusa ya amsa, "Ni kuma ban ta
ɓ
a tunanin akwai wadda za ta cika zuciyata kamar ke ba." Kalamansa suka sa ta sunkuyar da kai c
ikin kunya, tana gode wa Allah da ya ha
ɗ
a rayuwarsu.
Ƙ
arshen tafiyarsu ya kasance a Turkey, inda suka fara da Istanbul. Sun ziyarci Blue Mosque da Hagia Sophia, suka yi yawo a Grand Bazaar suna sayen kyaututtuka ga iyalansu. Da yamma suka hau jirgin ruwa
a Bosphorus, suna kallon fitilun birnin suna haskakawa a saman ruwa. Daga nan suka wuce Cappadocia, inda suka hau hot-air balloon da asubahin fari. Suna shawagi a sararin sama tare da
ɗ
aruruwan balloons masu launuka iri-iri, Ma'eesha ta riƙe hannun Jalalud
deen da ƙarfi tana kallon abin al'ajabi da ke gabansu. Jalaluddeen ya juya ya ce cikin sanyin murya, "Mun zagaya ƙasashe da yawa, mun ga abubuwan ban mamaki, amma mafi girman ni'imar da na samu ita ce Allah Ya ba ni ke a matsayin matata." Hawaye na farin c
iki suka cika idanun Ma'eesha, ta jingina da shi tana cewa, "Duk inda rayuwa za ta kai mu, zan kasance tare da kai."
Haka suka kammala honeymoon
ɗ
insu cikin ƙauna, natsuwa da farin ciki. Bayan sun zagaya wa
ɗ
annan ƙasashe shida masu kayatarwa, suka kama ha
nyar komawa gida, zukatansu cike da sabbin abubuwan tunawa da kuma fatan fara sabuwar rayuwa tare cikin soyayya da aminci.
*Maman Ihsan ce*✍
️
[8/4, 3:56 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
5
️
⃣
5
️
⃣
Haka suka kammala Honeym
oon dinsi cikin ƙauna natsuwa da farin ciki. Bayan sun zagaye wa
ɗ
an nan ƙasashe shida masu ƙayatarwa suka kama hanyar komawa gida, zuƙatansu cike da sabbin abubuwan tunawa da kuma fatan fara sabuwar rayuwa tare cikin soyayya da aminci.
_Nadra_
Bayan s
un sauka a Nigeria ne ta damu Fahad da ta fara zuwa gidansu iyayen ta, amma ya ce yana bukatar hutu ta fara zuwa ta huta zuwa gobe sai ya kawo ta.
Ba yadda ta iya ganin Fahad ka girmama ra'ayin ta ne ya sa ta yi shiru ta bar shi. Saboda yana girmama ra'ay
in ta bai kamata tana yi masa gardama ba. Direct suka nufi gidansu.
Sai washegari sanan ya kawo ta gidansu tare da tarin tsara ma su yawan gaske. Da kuma kayan kitchen ma su kyau da tsada ta siyo wa Sidra.
Da fara'a ta shiga gidan tana kiran sunayen su
.
"Ummana! Abbas! Ammina! Aunty Sidra ta!"
Haka ta dinga kwala masu kira suka fito kusan a Tare ban da Sidra da take kwance a dakin.
Cike da farin ciki ta rungume su daya bayan
ɗ
aya tana dariya.
Sun yi farin ciki yadda suka ba Nadra ta canza ta yi kya
u ta yi ƙiba ta ƙara fresh ta zama wata babbar mace.
Fahad ya gaishe su cikin ladabi suka amsa cike da farin ciki.
Aka kawo masu abun sha da abinci. Daidai lokacin da Sidra ke fitowa daga
ɗ
akinta. Kallo daya Nadra ta yi mata ba ta ji dadin yadda ta gant
a ba.
Domin Sidra ta rame lalace kamar ba ita ba.
Tsarin tsaraba da kayan kitchen da suka zo da shi ne ya ma'aiktan gidan suka fara shigowa da su ne ya ba su mamaki. Domin duk wasu nau'o'in kayan kitchen kusan an shigo da su. Godiya su ka yi wa Fahad do
min sun san wanann kokarin sa ne, domin idan ba shi ba ba wanda zai ba Nadra makudan kudade da za ta yi wanan siyayyar.
Sallama Fahad ya masu ya ce da yamma zai dawo ya dauke Nadra su koma gida.
*Bayan wani lokaci*
Abba, Umma, Ammi da Nadra suna zaun
e a babban falon gidan cikin wani irin yanayi na shiru mai nauyi. Talabijin a kunne yake amma babu wanda yake kallonsa. Kowa yana cikin duniyar tunaninsa.
Abba ya jingina da kujerar da yake zaune, yana jujjuya tasbaha a hannunsa. Fuskar sa cike take da dam
uwa. Umma da Ammi kuwa suna zaune kusa da juna.
Sidra kuwa tana zaune kanta a sunkuye. Hannayenta na ha
ɗ
e cikin juna, idanunta sun yi jajur saboda yawan kukan da ta yi a kwanakin baya.
Sai Nadra ta sauke dogon numfashi cikin takaici, ta girgiza kai.
"Wa
llahi har yanzu na kasa yarda ba..."
Ta fa
ɗ
a cikin bacin rai.
Kowa ya
ɗ
ago ya kalle ta.
Ta ci gaba da cewa,
"Wai har wani ya yaudari Aunty Sidra ya kai ga ta samu ciki? Har yanzu idan na tuna abin sai raina ya
ɓ
aci. Musamman a irin wayewa irin na Auny
Sidra abun da mamaki."
Umma ta girgiza kai cikin tausayawa.
"Allah Sarki... Ai abin ba ƙarami ba ne. Tare da wata ƙawarta suka fita zuwa wata unguwa ne. Ashe can wani azzalumi ya zuba mata magani a abin sha... daga nan ya yi mata wannan mugun aikin."
Am
mi ta share hawayen da suka taru a gefen idanunta.
Haka ne Wasu mutanen ba su da imani ko ka
ɗ
an."
Nadra ta yi shiru na wasu daƙiƙu, amma ana iya ganin tambaya tana yawo a zuciyarta.
Daga bisani ta ce cikin wata murya mai cike da takaici,
"To Umma... wac
e ce ƙawar tata? Me suka je yi a wannan unguwar har abin ya kai haka?"
Tambayar ta sauka a falon kamar an jefa dutse cikin ruwa.
Sidra ta
ɗ
ago kai da sauri.
Zuciyarta ta buga da ƙarfi tance .
"Ya Salam"
ta fa
ɗ
a a ranta.
Ta san Nadra ba irin mutanen da
suke yarda da komai cikin sauƙi ba ce. Ta fi kowa saninta tun suna ƙanana. Idan Nadra ta ci gaba da tambayoyi, watakila wani abu zai fito da ba ta shirya kowa ya sani ba.
Sidra ta yi ƙoƙarin ha
ɗ
iye ƙwallar da ta tokare mata maƙoshi.
Sai ta ce cikin murya
mai rawa,
"Nadra... me ya sa kike son dawo min da abin da ya wuce?"
Falon ya sake yin tsit.
Ta ci gaba da cewa hawaye na cikowa idanunta.
"Kin san irin wahalar da na sha kafin na fara mantawa da abin nan. Kina so ne ki bu
ɗ
e min mikin da ya fara warkewa?
"
Da wannan kalaman, muryarta ta karye.
Hawaye masu zafi suka fara zuba daga idanunta.
Ta miƙe da sauri daga kujerar da take zaune.
"Ku yi haƙuri..."
Ta fa
ɗ
a da ƙyar, sannan ta juya da gudu zuwa
ɗ
akinta.
Da tana shiga
ɗ
akin, ta rufe ƙofar a hankali.
F
alon ya yi tsit.
Umma ta share hawaye.
"Allah Sarki..." kawai ta iya fa
ɗ
a.
Ammi ma ta girgiza kai cikin tausayi.
"Mu daina tuna mata abin nan. Har yanzu ciwon yana mata zafi."
Abba ya sauke numfashi mai nauyi, ya lumshe idanunsa na wasu daƙiƙu, shi ma y
a so ya tuhumi Sidra amma ganin yadda Umma ta shiga damuwa ne akan lamarin tana ganin kamar yana tsaurarawa wa Sidra .
Amma Nadra...
Ba ta ce komai ba.idanunta kawai suka bi hanyar da Sidra ta shiga.
Ta da
ɗ
e tana kallon ƙofar
ɗ
akin ba tare da ta motsa ba
.
A cikin zuciyarta kuwa wani irin tunani ne yake ƙara ƙarfi.
"Aunty Sidra..."
Ta fa
ɗ
a a ranta.
"Tun ina ƙarama nake tare da ke. Na san yadda kike idan kina fa
ɗ
in gaskiya... kuma na san yadda idan kina
ɓ
oye wani abu."
Ta lumshe idanunta a hankali.
"A
yau... na ga wani abu a idanunki. Ba wai kina tuna abin da ya faru ba ne kawai... akwai wani sirri da kike ta ƙoƙarin binnewa.".
Ba ta sake cewa komai ba.
Amma daga yadda idanunta suka cika da tunani, a fili yake cewa Nadra ba ta yarda da labarin da aka f
a
ɗ
a
ɗ
ari bisa
ɗ
ari ba. Ta fi kowa fahimtar Sidra a wannan duniya, kuma zuciyarta ta fara tabbatar mata cewa akwai wani babban sirri da har yanzu Sidra take
ɓ
oyewa.
Sidra ta zauna a bakin gadonta, kanta a sunkuye, hannayenta na rawa a kan cinyoyinta. Hawa
ye kuwa tun da ta shigo
ɗ
akin ba su daina zuba ba.
Numfashinta yana fita da ƙyar, zuciyarta kuma cike take da nadama da ba ta ta
ɓ
a jin irinta ba.
Ƙ
ofar
ɗ
akin aka a bu
ɗ
e a hankali.Nadra ce ta shigo.
Ba ta yi magana nan take ba. Ta rufe ƙofar a hankali,
sannan ta taka zuwa bakin gadon.
Ta zauna kusa da Sidra.Na
ɗ
an lokaci babu wacce ta ce komai. Sai sautin kukar Sidra ka
ɗ
ai yake cika
ɗ
akin.
A hankali Nadra ta kamo hannunta.
Da murya mai cike da tausayi ta ce,
"Aunty Sidra..."
Sidra ta
ɗ
ago idanunta m
asu kumburi ta kalle ta.
Nadra ta ci gaba da cewa,
"Akwai abin da kuke
ɓ
oyewa. Na sani."
Kalaman suka sauka kai tsaye cikin zuciyar Sidra.Ta lumshe idanunta.Hawayenta suka ƙara zuba.
Ta yi shiru na wasu daƙiƙu kafin ta fashe da kuka mai tsuma zuciya.
"Na shiga uku..."
Ta fa
ɗ
a cikin kuka.
"Ke ka
ɗ
ai ce... ke ka
ɗ
ai ce kika gano gaskiyar da nake ta
ɓ
oyewa."
Nadra ta ƙara matsowa kusa da ita.
"Fa
ɗ
a min Aunty... me yake damunki?"
Sidra ta girgiza kanta tana kuka.
"Na yi nadama, Nadra... wallahi na yi n
adama.Kowace rana idan na tuna abubuwan da suka faru sai zuciyata ta ƙone."
Ta share hawaye da bayan hannunta.
"Na yi kuskuren da ba zan ta
ɓ
a iya yafewa kaina ba."
Nadra ta riƙe hannunta da ƙarfi.
"Wane kuskure?"
Sidra ta runtse idanunta.
Da ƙyar ta
iya furta kalmomin.
"Saboda rashin yarda da ƙaddara.na bi maganganun muguwar ƙawa da ban san ba ta ƙaunata ba."
Muryarta ta sake karyewa.
"Sady Baby..."
Ta ambaci sunan cikin tsananin baƙin ciki.
"Na
ɗ
auke ta tamkar 'yar uwata... ashe ita ce babbar ma
ƙ
iyiyata."
Nadra ta yi tsit tana sauraro Sidra ta ci gaba.
"Ita ce ta bani shawarar ranar da za a
ɗ
aura aurena da Fahad ta ce in gudu."
Ta fashe da kuka.
"Na yi wautar bin maganarta."
"Haka aka
ɗ
aura auren da ke a madadina."
Nadra ta dafe bakinta da
tafin hannu.
Hawaye suka cika idanunta. Sidra ta ci gaba da magana cikin kuka.
"Bai tsaya a nan ba.Bayan haka ta sake zuwa wajena. "Ta ce mu je wajen wani da zai raba ki da Fahad domin ni na aure shi."
Ta girgiza kanta.
"Na bi ta saboda zuciyata ta mak
ance."
Ta
ɗ
aga kai sama tana kuka.
"Ashe ba boka ba ne.
Ta ha
ɗ
a baki da shi akan zai Mani aiki sosai ya raba ku da Fahad amma sai ya yi Lalata da ni, da farko ban amince ba, ita ce ta ce ba wani abu ba ne ko Fahad ba zai gane ba tun da mallake shi za mu
yi . Ashe duk shirinta ne.Ita ce ta ha
ɗ
a baki da abokinta Jabeer.ta saka shi ya yi min fyade ina ji ina gani."
Kalaman suka fito da ƙyar daga bakinta.
Nadra ta saki wani irin kuka Sidra ta cigaba cikin rawar murya.
" Ta ce burinta ta rayuwa ta ga ray
uwata ta lalace.daga baya ma da kanta ta gaya min."
Ta share hawaye.
Ta ce min Sidra, burina ya cika. Na lalata rayuwarki."
Sidra ta dafe ƙirjinta.
"Kamar an soka min wuƙa a zuciya lokacin da na ji haka."
Ta yi kuka mai tsanani.
"Ita ce ta saka ni n
a bijire wa Abba game da auren Fahad."
"Ita ce ta cika min kai. Alhali ke..."
Ta kalli Nadra.
"...ke kika share wa Abba hawaye."
"Ke kika zama farin cikinsa. Ni kuma na zama sanadin baƙin cikinsa."
Ta durƙusa daga bakin gadon.Ta kama hannayen Nadra da
ƙarfi.
"Nadra..."
"Ki yafe min."
"Wallahi ban san muguntar da nake aikatawa ba. Na yi nadama.Na yi nadama fiye da yadda zan iya fa
ɗ
a.Ki yafe min."
Nadra ma ta kasa riƙe hawayenta.Ta durƙusa ta rungume Sidra gam.
Su biyun suka fashe da kuka. Nadra tan
a shafa bayanta tana cewa,
"Aunty Sidra..."
"Na yafe miki. Ba ni ya kamata ki nemi gafara ta ba, Abba da Umma ya kamata ki nemi gafarar su.
"Kada ki ci gaba da azabtar da ranki."
Sidra ta ƙara matse ta cikin runguma.Su biyun suna kuka kamar ƙananan yar
a. Nadra ta
ɗ
aga hannayenta sama.Da muryar kuka ta ce,
"Ya AllahnKa isa a kan Sady Baby.Ka isa a kan hanyar da ta
ɗ
ora Aunty Sidra.Ka saka ta ga sakamakon zaluncin da ta yi.Ka wanke zuciyar Aunty Sidra daga wannan ciwo."
"Amin..."
Sidra ta amsa cikin ku
ka. Amin... Ya Rabb."
A dai-dai wannan lokacin...
Sai suka ji wani sautin takun ƙafa daga bakin ƙofar
ɗ
akin.
Tak... tak...
Sautin ya yi musu kamar ana tsaye a wajen tun tuni.Nan take su duka biyun suka dakata da kukansu Sidra ta zaro idanu Nadra ma ta
juyo da sauri.
Zuciyoyinsu suka fara bugawa da ƙarfi.Su biyun suka zuba ido kan ƙofar cikin tsananin tashin hankali...
Ba su san ko waye ke tsaye a bayan ƙofar ba, ko kuma tsawon lokacin da ya shafe yana jin duk abin da suka fa
ɗ
a. Kawai
ɗ
akin ya nutse ci
kin wani irin shiru mai firgitarwa, yayin da numfashin su ka
ɗ
ai yake tashi yana sauka cikin tsananin fargaba.
*Maman Ihsan ce*✍
️
09065327995
[8/5, 7:54 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
5
️
⃣
6
️
⃣
Na su san ko waye je ts
aye a bayan kofar ba, ko kuma tsawon lokacin da ya shafe yana jin duk abin da suka
fa
ɗ
a. Kawai dakin ya yi nitse cikin shiru mai firgitarwa, yayin da Numfashinsu kadai ce tashi yana sauka cikin tsananin fargaba .
Tak... tak...
Kafin
ɗ
ayansu ya samu dam
ar cewa komai, ƙofar
ɗ
akin tam88 bu
ɗ
e da ƙarfi.
Umma ce.
Tana tsaye a bakin ƙofar, idanunta cike da hawaye, hannayenta kuwa suna ta tafa juna.
"Salatiln lahi..."
Ta fa
ɗ
a cikin firgici.
"Salatil-lahi ala Rasulillah!"
Ta sake tafa hannu.
"Inna lillahi
wa inna ilaihi raji'un..."
Sidra da Nadra suka miƙe tsaye a gigice.
"Umma..."
Sidra ta kira cikin rawar murya. Umma ta daga hannu alamar ta yi shiru.
"Ke! Kada ki yi magana!"
Muryarta ta fito cike da baƙin ciki da takaici.
"Na zo ne in rarrashe ki s
aboda ina ganin kina cikin damuwa ashe sai na zo na ji abin da ko a mafarki ban ta
ɓ
a tsammanin zan ji daga bakin 'yata ba."
Hawaye suka gangaro kan fuskar Umma Ta girgiza kanta cikin takaici.
"Subhanallah..."
"Sidra..."
"Ke ce kika aikata wannan duka?"
Sidra ta sunkuyar da kanta ƙasa.Kuka ya sake kufce mata.
"Umma..."
"Ki yi shiru!"
Umma ta katse ta.
"Yanzu na gane dalilin da ya sa kullum kike tafiya da wani irin baƙin ciki. Na gane dalilin da ya sa idan aka ambaci Fahad ko Nadra sai ki canja."
T
a yi shiru na
ɗ
an lokaci kafin ta sake cewa,
"Amma abin da ya fi karya min zuciya ba wai rashin auren Fahad ba ne ya sa kika shiga wanan halin.Abin da ya karya min zuciya shi ne..."
"...kin
ɗ
auki maganar wata yarinya da kika kira ƙawa, kika fi
ɗ
aukar ma
ganarta fiye da ta iyayenki."
Ta dafa ƙirjinta.
"Abbanki ya yi ta baki shawara. Ni ma na yi ta baki nasiha akan yarda da ƙaddara Amma saboda wata ƙawa.kin mayar da iyayenki kamar ba su san abin da suke yi ba."
Ta share hawayenta.
"Allah wadai da irin
wannan halinki Sidra. Allah wadai da zuciyar da za ta yarda a cutar da 'yar uwarta saboda namiji.
Ta nuna Nadra da hannu.
"Wannan fa ƙanwarki ce. Jininta ne irin naki."
"Amma saboda kishin namiji.har kika yarda a shiga tsakanin ku."
Ta girgiza kai.
"Na rantse da Allah ban ta
ɓ
a tunanin zan ga wannan rana ba."
Sidra ta durƙusa da sauri.
Ta kama ƙafafun Umma Kuka ya ƙwace mata.
"Umma..."
"Ki yafe min. Wallahi ban san abin da nake yi ba. Na yi nadama.Na yi nadamar da ba zan ta
ɓ
a iya bayyana girman ta
ba. Wallahi shaidan ne ya ru
ɗ
e ni Ki yi haƙuri da ni."
Nadra ma ta durƙusa Ta riƙe hannun Umma.
"Umma..."
"Don Allah ki yi haƙuri. Yanzu Aunty Sidra ta gane kuskurenta. Wallahi ta sha kuka saboda wannan abin. Kar ki ƙara mata ciwo."
Umma ta janye hann
unta a hankali.Ta kalli su duka biyun.
"Kun san abin da ya fi bani mamaki Ba wai kin yi kuskure ba. A'a, Kowa yana iya yin kuskure.Amma kuskuren da zai kai mutum ya cutar da
ɗ
an uwansa saboda son zuciya wannan babban darasi ne."
Ta