Showing 150001 words to 153000 words out of 191594 words
abin da ta yi, sai ta ja baya da kunya.
"Na manta..."
"Ki sake mantawa."
Ta buge shi a kafa
ɗ
a.
"Kai fa."
---
Da suka shiga cikin
villa
ɗ
in, Ma'eesha ta kasa sanin inda za ta fara kallo.
Gilashi ne a ƙasa har ana ganin kifaye suna yawo a ƙarƙashin
ɗ
akin.
Gado babba ne fari ƙal.
Furen orchids sun ƙawata ko'ina.
Ƙ
amshin turare mai da
ɗ
i yana tashi.
A bayan villa kuma akwai ƙaramin
wajen waha da yake kallon teku kai tsaye.
Ma'eesha ta zagaya cikin
ɗ
akin tana kallon komai.
"Kamar mafarki."
Jalaluddeen ya tsaya yana kallonta. Ya ji tana cewa
"A'a."
"To me?"
"Mafarki yana ƙarewa."
Ya ƙarasa kusa da ita yana cewa.
"Amma wannan
gaskiya ce."
Ta yi shiru.
Ya
ɗ
aga ha
ɓ
arta a hankali.
"Me yake damunki?"
Ta lumshe idanunta.
"Ina tsoron kada na farka."u
Ya yi murmushi.
"Ko kin farka, ni zan kasance a gefenki."
Nan take wasu ƙananan hawaye suka cika mata ido.
"Me ya sa kake sona
haka?"
Ya yi shiru na wasu daƙiƙu.
"Sai da na kusa rasa rayuwata kafin na gane cewa akwai abubuwan da suka fi aiki muhimmanci."
Ya kamo hannunta.
"Kuma mafi muhimmanci a cikinsu..."
Ya
ɗ
ora hannunta a ƙirjinsa ya ce
"...ke ce."
Ma'eesha ta jingina
kanta a ƙirjinsa.
Ta ji bugun zuciyarsa.
Bugun da ya ta
ɓ
a kusan tsayawa a asibiti. Bugun da Allah Ya dawo mata da shi.
Ta runtse idanunta tana cewa
"Alhamdulillah..."
Jalaluddeen ya sumbaci goshinta a hankali.
"Alhamdulillah."
Ya rungume ta a jiki
nsa zira hannayen sa cikin rigar ta yana yawo da hannayensa a fatar jikinta.
Nan da nan ta kai hannunta tana
ɓ
alle boturan gaban rigarsa, sanan ta zare rigar nasa ta kai hannu tana shafa kwantacen gashin ƙirjinsa. Lumshe idanunsa ya fara yi ya
ɗ
aga ta cak
ya nufi gadonsu da ita. Rumfa ya yi mata da faffa
ɗ
en ƙirjinsa yakai bakinsa saman nata. Kamar tana jira ta cafke ta fara tsota kamar wacce ta samu sweet. Tuni ya fincike rigar da ke jikinta, don ta fara rikita shi da salon ta wanda bai san ranar da ta iya
shi ba. Domin shi kansa yau duk yadda yake sarrafa ta da luguiguita ta sai da ta yi masa fiye da abun da yake yi mata
Nan suka shiga faranta ran juna tare da nuna wa juna tsantsar so da kaunar da suke yi wa juna. Sun jiyar da junansu dadi. Don Jalaludde
en yadda yake
ɗ
aukar lokaci yana sex ba tare da ya gaji ba haka Ma'eesha ke kokarin ganin ta jure bukatarsa a matsayin da na jarumin namiji mai ji da karfi da yake tashen samartakarsa.
Sai da ta fahimci ta gaji kuma ya san ta yi kokari tsawon lokacin da y
a dauka kanta sanan ya mirgina gefe yana mayar da numfashi.
Rungume ta ya yi a jikinsa tare da sumbatar goshinta ya ce.
"Thank you."
Murmushi kawai ta yi tana lumshe idanunta cike da gajiya.
Ɗ
aukarta ya yi cak zuwa cikin bathroom. Kallon ƙirjinta ya yi
yadda nonota ya yi ja saboda wahalar da suke sha a hannunsa da bakinsa.
Bayan sun yi wankan tsarki ne ya dauko ta suka dawo bedroom
ɗ
in .
Da asubahin gari, hasken rana ya fara ratsawa ta cikin labulen farin gilashin villa
ɗ
insu, yana zubowa kai tsay
e kan shimfi
ɗ
ar da suke kwance. Wani irin sautin raƙuman ruwa masu laushi ne ka
ɗ
ai ke tashi, yana ba zuciya natsuwa.
Ma'eesha ce ta fara bu
ɗ
e idanunta.
Na
ɗ
an lokaci ta manta inda take.
Sai da ta
ɗ
ago ta hango ruwan teku ta cikin gilashin da ke ƙarƙashi
n
ɗ
akin. Ƙananan kifaye masu launuka daban-daban suna ta iyo cikin nutsuwa.
Nan take murmushi ya mamaye fuskarta.
Ta miƙe a hankali kada ta tayar da Jalaluddeen.
Ta bu
ɗ
e ƙofar balcony.
Wata iska mai
ɗ
auke da ƙamshin teku ta bugi fuskarta.
Ta runtse id
anunta tana shaƙar iskar da ƙarfi.
"Subhanallah..."
A karon farko cikin shekaru masu yawa, ta ji zuciyarta babu wani nauyi.
Ba ta jin tsoro.
Ba ta jin damuwa.
Ba ta tunanin makiya.
Ba ta tunanin jini.
Ba ta tunanin asibiti.
A wannan lokacin, ita ma
ce ce kawai da take tare da mijinta.
Sai ta ji wasu hannaye masu ƙarfi sun zagayo bayanta.
Jalaluddeen ne.
Bai ce komai ba.
Ya jingina ha
ɓ
arsa a kafa
ɗ
arta yana kallon tekun tare da ita.
Bayan wasu daƙiƙu na shiru, ya ce cikin sanyin murya,
"Kin san a
bin da nake tunani?"
Ta girgiza kai.
"A'a."
"Da ace lokaci yana iya tsayawa..."
Ta
ɗ
an juya ta kalle shi.
"Saboda me?"
"Saboda bana son wannan farin cikin ya ƙare."
Ma'eesha ta yi murmushi.
"Ba zai ƙare ba, in shaa Allah."
Ya sauke idanunsa yana k
allonta.
"Muddin kina tare da ni, ba zan sake jin ni ka
ɗ
ai ba."
Ta kamo hannunsa ta ce .
"Ba zan ta
ɓ
a barinka ba."
Ya murmusa tare da cewa.
"Alƙawari?"
Ta
ɗ
aga yatsanta ta ce .
"Alƙawari."
Shi ma ya ha
ɗ
a yatsansa da nata.
"Ni ma."
Ana cikin haka
ne aka buga ƙofar villa
ɗ
in a hankali.
Jalaluddeen ya bu
ɗ
e.
Wasu ma'aikatan hotel guda biyu ne cikin fara'a.
Suna tura wani babban trolley mai cike da abinci.
An yi masa ado da fararen furanni.
A saman akwai pancakes, waffles, omelette, croissant, fr
esh fruits, fresh orange juice, cappuccino, da wasu nau'ikan kayan marmari.
Amma abin da ya fi burge Ma'eesha shi ne...
An kawo abincin ne a kan wani babban tray da aka ƙawata da furannin hibiscus masu ja.
A tsakiyarsa kuma an rubuta da fruits,
"Happy
Honeymoon."
Ma'eesha ta dafe baki.
"Ya Salam..."
Jalaluddeen ya yi murmushi.
"Na yi musu booking tun kafin mu iso."
Ta kalle shi ta ce .
"Ka shirya komai kenan?"
"Komai."
Har da bouquet na fararen roses aka miƙa wa Ma'eesha.
Ta kar
ɓ
a cikin jin kun
ya.
"Thank you..."
Jalaluddeen ya ce,
"Ba ni aka kamata ki gode wa ba."
"To wa?"
"Allah."
Ta sunkuyar da kanta.
"Hakane..."
---
Bayan sun gama breakfast, Jalaluddeen ya ce,
"Zo."
"Ina za mu je?"
"Surprise."
Ta bi bayansa har zuwa bakin jetty.
A nan wani ƙaramin speed boat yana jiransu.
Da suka shiga, sai matuƙin jirgin ya fara tafiya da su zuwa tsakiyar teku.
Ruwan yana ƙara bayyana tsantsar shu
ɗ
insa.
Ana iya ganin kifaye ta cikin ruwan saboda tsabtar sa.
Ma'eesha ta ce cikin mamaki,
"Wan
nan ruwan kamar ba na gaske ba ne."
Jalaluddeen ya yi dariya.
"Yau za ki shiga cikinsa."
Ta juya da sauri tana cewa.
"Ni?"
Ya jinjina kai sanan ya ce .
"Eh."
Ta yi saurin cewa.
"A'a! Bana iya iyo."
"Babu damuwa."
"Na ce bana iya."
"Ni kuma na ce
ina tare da ke."
Ta yi shiru.
Kalaman nasa suna sanya duk wani tsoro ya ragu.
---
Da suka isa wani wuri, aka ba su kayan snorkeling.
Ma'eesha tana kallon kayan tana girgiza kai.
"Wallahi zan nutse."
Jalaluddeen ya fashe da dariya.
"Ba za ki nutse
ba in sha Allah, ki kwantar da hankalinki."
"Ka daina dariya."
"Ba zan daina ba."
Ta harare shi cikin wasa tana murmushi
"Kullum kana min dariya."
"Saboda kina da kyau idan kina fushi."
Ta bu
ɗ
e baki.
"Har yanzu?"
"Kullum."
Ta girgiza kai tare da
cewa.
"Babu gyara."
Ya matso kusa da ita.
"Ki ba ni hannunki."
Ta miƙa masa hannu ba tare da gardama ba
Ya riƙe ta sosai.
Suka sauka cikin ruwan tare.
Da farko Ma'eesha ta matse hannunsa saboda tsoro.
Amma da ta fara ganin duniyar da ke ƙarƙashin
ruwa Idanunta suka bu
ɗ
e war. Kifaye masu launuka iri-iri suna shawagi a tsakaninsu.
Murjani masu kyau suna kawata ƙasan teku.
Hasken rana yana ratsawa cikin ruwa kamar zinariya.
Ta cire abin rufe bakinta da zarar suka fito sama.
" Yaya Jalaluddeen!"
"
Lafiya?"
"Ban ta
ɓ
a ganin abu mai kyau haka ba."
Ya ce cikin murmushi,
"Ni kuma na ta
ɓ
a."
"Ina?"
Ya
ɗ
ora hannunsa a zuciyarsa.
"Ranar da na fara ganin ki."
Ma'eesha ta yi dariyar kunya ta ce.
"Kana da magana."
"Amma gaskiya nake."
Ta girgiza kai t
ana murmushi.
Ruwan teku na zuba daga gashinta da fuskarta, yayin da Jalaluddeen ya tsaya yana kallonta kamar babu wani abu mafi kyau a gabansa.
A wannan ranar, babu wanda ya tuna da wahalhalun baya. Babu wanda ya tuna da jinin da aka zubar.Babu wanda ya
tuna da asibiti.
Akwai su biyu ne kawai.Da kuma tekun Maldives mai cike da natsuwa da farin ciki.
*Maman Ihsan ce*✍
️
09065327995
[8/4, 9:15 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAF
INA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
5
️
⃣
4
️
⃣
"Akwai su biyu ne kawai. Da kuma t
ekun Maldives mai cike da nutsuwar da farin ciki
_Dady_
Tun bayan ranar da Dady ya ga hoton Jalaluddeen da Ma'eesha a talabijin, zuciyarsa ta kasa samun nutsuwa. Kamar an
ɗ
ora masa dutse a ƙirji, kullum wannan tunanin ne yake yawo a ransa.
"Idan har
wannan saurayin shi ne mijin Ma'eesha... to to tabbas shi ne wanda na sura masa ita a matsayin makaho. shi ka
ɗ
ai ne zai iya kai mu wajen yar mu..."
Wannan kalmar ce ta ci gaba da yawo a zuciyarsa.
Da sassafe wata rana, Dady ya je gidan Alhaji Babba. Ts
ohon yana zaune kan darduma yana jan carbi, yayin da Hajiya Turai ke gefe tana karanta Al-Qur'ani.
Da suka ga fuskar Dady, duk suka fahimci akwai wani babban abu.
Alhaji Babba ya sauke carbin hannunsa.
"Ibrahim... me ya faru?"
Dady ya zauna a hankali yan
a shafa fuskarsa kafin ya ce
"Baba... ba zan iya ci gaba da zama haka ba."
"Kana nufin me?"
"Na yanke shawara. Zan nemo Jalaluddeen."
Shiru ya mamaye
ɗ
akin.
Hajiya Turai ta
ɗ
ago kanta.tana cewa.
"Ka tabbata?"
Dady ya gyada kai.
"Eh. Tun ranar da muka
gan shi tare da Ma'eesha a TV zuciyata ta tabbatar shi ne mijinta. Idan muka same shi, tabbas za mu san inda Ma'eesha take... ko kuma inda take.
Alhaji Babba ya runtse idanunsa.
"Wallahi nima wannan tunanin nake yi."
Hajiya Turai ta share hawayenta ta c
e.
"Na gaji da kuka. Bana son na mutu ban sake rungumar Ma'eesha ba. Ballantana kuma jikar da ita kadai Makka mallaka
Dady ya miƙe tsaye ya ce
"To mu tafi."
"Ina?"
"Office
ɗ
in DSS."
Alhaji Babba ya
ɗ
aga gira tare da cewa.
"DSS?"
"Eh. Ai shi babban
jami'i ne. Dole akwai inda yake aiki."
Bayan sun shirya, suka fito daga gida.
Sun hau motar Alhaji Baban direbansa na jan su zuwa hedikwatar DSS ta jihar.
Da suka isa, sai suka hangi katafaren ginin da jami'an tsaro ke kai da kawo.
Dady ya ha
ɗ
iye yawu
.
"Wannan wajen ba wasa ba ne."
Alhaji Babba ya gyara hularsa tare da cewa
"Mu dai je."
Suka nufi gate.
Nan take wani jami'i ya tare su.
"Tsaya."
Suka tsaya.
"Ina za ku?"
Dady ya yi murmushi.
"Muna son ganin wani jami'i."
"Wane jami'i?"
"Jalaludde
en."
Dady ya tambaya yaba addu'a Allah ya da su dace.
Jami'in ya kallesu.
"Wanne Jalaluddeen?"
Dady ya yi shiru.
Gaskiya ma bai san cikakken sunansa ba dan haka ya ce .
"Shi dai... wanda aka nuna a talabijin."
Jami'in ya
ɗ
an yi murmushi ya ce
"A nan
ba haka ake ba."
"Sai yaya?"
"Kuna da appointment?"
Ta tambaye su yaba jiran amsasu.
"A'a."
"Kuna da wasiƙa?"
"A'a.
"Kuna da lambar wayarsa?"
"A'a."
"To ku yi haƙuri."
Ya juya ya bar su.
Suka tsaya suna kallon juna.
Hajiya Turai ta ce cikin sanyin mur
ya.
"Shikenan kenan?"
Dady ya girgiza kai.
"A'a."
...
Sun zauna a bakin harabar ofishin kusan awa guda.
Duk jami'in da zai wuce sai Dady ya tare shi
"Don Allah muna neman Jalaluddeen."
Wasu ba su tsaya ba.
Wasu suka ce ba su sani ba.
Wasu ma sai suka c
e,
"Ba mu da ikon ba da bayanan jami'ai."
Lokaci yana tafiya.
Rana ta fara zafi.
Alhaji Babba ya gaji.
"Kafafuna sun fara ciwo."
Hajiya Turai ta ce,
"Mu koma mana."
Dady ya girgiza kai.
"Ba zan koma ba har sai na samu wata hanya."
...
Da yamma wani datt
ijon jami'i mai matsakaicin matsayi ya fito daga cikin ginin.
Yana ganin yadda tsofaffin ukun ke zaune cikin gajiya, sai ya tausaya musu.
Ya matso.
"Assalamu alaikum."
"Wa alaikumus salam."
"Kun dade kuna zaune nan."
Dady ya yi ajiyar zuciya.
"Muna nema
n wani ne."
"Waye?"
"Jalaluddeen."
Jami'in ya
ɗ
an yi shiru sanan ya ce
"Danginku ne?"
Dady ya ce,
"Surukina ne."
Jami'in ya yi mamaki.
"Suruki?"
"Eh."
Ya cigaba da bayyana masa cikin nutsuwa abun da ya faru a baya da suka wuce, yadda suka gan ta
kwanan nan a talabijin tare da Jalaluddeen, da kuma yadda suke fatan ta hanyar samun Jalaluddeen za su gano inda Ma'eesha da jikar su suke.
Jami'in ya saurare su cikin nutsuwa.
Da suka gama, ya sauke numfashi ya ce
"Na fahimci halin da kuke ciki.".
Da
dy ya matsa kusa.
"Don Allah ka taimaka mana."
Jami'in ya yi shiru na wasu daƙiƙu.
"Ba zan iya ba ku cikakken bayanin aikinsa ba. Dokar aiki ce."
Fuskar Dady ta sake yin duhu.
Sai jami'in ya ci gaba da magana.
"Amma..."
Duk ukun suka
ɗ
ago kai lokaci g
uda.
"Na san gidan iyayensa."
Idanun Dady suka cika da haske.
"Da gaske?"
Jami'in ya gyada kai.
"Gidansu yana Abuja."
Ya
ɗ
auki takarda ya rubuta adireshin unguwar, tare da kwatance mai sauƙi da za su iya bi.
Ya miƙa wa Dady takardar.
"Idan kun je can,
ku tambayi gidan Alhaji Kabir Arzika.
Dady ya kar
ɓ
a da hannaye masu rawa.
"Allah ya saka da alheri."
Alhaji Babba ya
ɗ
aga hannu sama
.
"Allah Ya biya ka."
Hajiya Turai kuwa hawaye suka cika mata ido.
"Allah Ya ha
ɗ
a mu da Ma'eesha."
Jami'in ya ce cikin
tausayi,
"Amin. Allah Ya sauƙaƙa muku."
...
Da suka fito daga harabar DSS, babu wanda yake magana.
Kowannensu yana kallon takardar da ke hannun Dady kamar wata babbar taska.
Dady ya matse ta a tafin hannunsa.
"Wannan ita ce hanyar da za ta kai mu ga Ma'ees
ha."
Alhaji Babba ya gyada kai.
"Kuma in sha Allah, hanyar da za ta kai mu ga jikar mu."
Hajiya Turai ta share hawayenta.
"Ko da sai mun yi tafiyar dare da rana, zan je."
Dady ya dubi tsofaffin biyun.
"To ba za mu
ɓ
ata lokaci ba."
"Yaushe za mu tafi?"
"Y
anzu ma idan za a samu mota."
Cikin sa'o'i ka
ɗ
an suka koma gida suka
ɗ
auki 'yan kayan tafiya kawai. Ba su tsaya
ɓ
ata lokaci ba, domin zuciyoyinsu sun cika da sabon fata.
Da yamma suka hau motar haya mai nufin Abuja.
Yayin da motar ta fara barin garin a b
aya, Dady ya riƙe takardar adireshin da ƙarfi, yana kallon hanyar da ke gabansu.
A zuciyarsa addu'a
ɗ
aya ce kawai take yawo.
"Ya Allah... wannan tafiyar ta zama sanadin ha
ɗ
a mu da Ma'eesha... da kuma jikar mu."
Motar ta ci gaba da yanke kilomita tana nuf
ar Abuja, yayin da zukatan Dady, Alhaji Babba da Hajiya Turai ke cike da
ɗ
imuwa, fargaba da kuma wani sabon fata cewa wataƙila ƙarshen su na rabuwa ya kusa zuwa.
_Ma'eesha_
Bayan kwanaki masu cike da annashuwa a tsibiran Maldives, Jalaluddeen da Ma'ees
ha suka sake
ɗ
aukar jirgin sama, tafiyarsu ta ci gaba zuwa Switzerland. Da suka isa, iska mai tsananin sanyi ta tarbe su tare da dusar ƙanƙara da ta lullu
ɓ
e tsaunukan Alps. Jalaluddeen ya riƙe hannun Ma'eesha yana tafiya da ita cikin ƙanƙarar, yayin da ita
kuma take ta dariya tana jefa masa dusar ƙanƙara kamar ƙaramar yarinya. Sun hau sanannen jirgin ƙasa mai ratsawa tsakanin tsaunuka da tabkuna, suna kallon kyawawan wurare cike da farin dusar ƙanƙara. Da dare suka huta a wani chalet mai
ɗ
umi, suna zaune ga
ban fireplace suna shan coffee tare da tattauna mafarkinsu na gina gida mai cike da soyayya.
Bayan nan suka nufi France, inda birnin Paris ya tarbe su da fitilu masu kyalli. A ƙarƙashin hasken Eiffel Tower, Jalaluddeen ya kamo hannun matarsa yana cewa, "K
o da duniya za ta ba ni dukiya, ba zan musanya farin cikin kasancewarki tare da ni ba." Ma'eesha ta jingina a kafa
ɗ
arsa tana murmushi. Suka yi yawo a bakin kogin Seine, suka shiga manyan gidajen tarihi, sannan suka ci abincin dare a wani restaurant mai kal
lon hasumiyar Eiffel, suna
ɗ
aukar hotunan da za su kasance abin tunawa har ƙarshen rayuwarsu.
Daga Paris kuwa jirginsu ya sauka a Dubai, inda rayuwar alatu ta bayyana a gabansu. Sun ziyarci Burj Khalifa, suka kalli birnin daga saman ginin mafi tsawo, suka
yi siyayya a manyan shopping mall, sannan da yamma suka tafi Desert Safari. A cikin hamadar zinariya suka hau rakuma, suka sha shayi na Larabawa, suka kalli wasan gargajiya da rawar wuta. Jalaluddeen ya yi ta kallon Ma'eesha cikin farin ciki, yana ganin m
urmushinta ya fi duk wata taskar duniya daraja.
Bayan Dubai suka nufi tsibirin Santorini na ƙasar Greece. Fararen gidaje masu rufin shu
ɗ
i da ke rataye