Showing 135001 words to 138000 words out of 191594 words

Chapter 46 - MAKAHO NE COMPLETE

komai, Papa."

Papa ya matso kusa da shi ya ce

"Kuskure ka yi. Amma kuma ka yi ab

in da ya dace a lokacin da ya fi dacewa.Kada ka sake barin Sidra cikin wani hali."

Jabeer ya gyada kai.

"In sha Allah."

Kwana biyu suka cika. Likitoci suka sake yi wa Sidra cikakken gwaji.

An cire mata drip.

An tabbatar da cewa jinin jikinta ya daida

ita, ciwon cikinta ya ragu, sannan babu wata matsala da za ta hana ta komawa gida.

Likitan ya shiga

ɗ

akin da fayil a hannunsa.

Ya yi murmushi.

"Alhamdulillah."

"Kuna iya tafiya gida yau."

Fuskar Umma ta haskaka.

Ammi ta ce,

"Alhamdulillah."

Abba ya

yi godiya ga Allah cikin nutsuwa.

Likitan ya dubi Sidra.

"Ki tabbatar kina hutawa."

"Kada ki yi aikin gida. Kada ki

ɗ

aga wani abu mai nauyi."

"Za ki riƙa shan magungunanki yadda muka rubuta. Za ki dawo bayan sati biyu domin a sake duba ki."

Sidra ta

gyada kai.

"In sha Allah."

Bayan an gama dukkan takardun sallama, Jabeer ne ya tattara kayanta.

Ya

ɗ

auki jakarta.

Ya tabbatar babu abin da aka manta.

Lokacin fita kuwa, Sidra ta yi yunƙurin saukowa daga gadon tura marasa lafiya.

Nan take Jabeer ya mi

ƙ

a hannu.

"A hankali."

Ta kalle shi.Ba tare da gardama ba ta kama hannunsa.

Ya taimaka mata ta miƙe.

Suka fito daga ƙofar asibitin tare.

A waje, motar Abba na jiran su.

Jabeer ya bu

ɗ

e mata ƙofar baya cikin girmamawa.Ya jira har ta zauna lafiya.

Sanna

n ya rufe ƙofar a hankali.

Abba ya lura da duk abin da yake yi.

Bai ce komai ba.

Sai dai a zuciyarsa ya tabbatar cewa wannan ba Jabeer

ɗ

in da ya sani ba ne.

Wannan wani sabon mutum ne da nadama ta koya masa darasin rayuwa.

Motar ta fara tafiya zuwa gi

dan Abba.Sai dai ba kamar da ba.

A wannan karon, motar Jabeer tana binsu a baya.

Bai koma gidansu ba.Kai tsaye ya bi su har gidan Abba.

Da suka isa, ya fito daga motarsa ya taimaka aka shigar da Sidra cikin gida. Har ya tabbatar ta zauna lafiya a falo s

annan ya shiga kitchen ya kawo mata ruwa da magani kamar yadda likita ya umurta.

Umma, Ammi, Abba, Papa da Mimi suka kalli yadda yake kai-komo ba tare da gajiya ba.

Babu wanda ya hana shi.

Domin kowa ya fahimci cewa zuciyar Jabeer ta cika da nadama, kum

a abin da yake yi ba don nuna wa mutane ba ne, sai don neman gafarar Allah da kuma kula da matar da ya kusan rasa.

Sidra kuwa ta

ɗ

aga idanunta ta kalle shi a hankali.Ba ta ce komai ba.

Amma a karon farko tun bayan wannan mummunan al'amari, ta ga wani sab

on Jabeer a gabanta—mutumin da nadama, tausayi da ƙauna suka sauya gaba

ɗ

aya.

*Kuyi hakuri da wanan ba ni da caji*

🙏

[7/31, 11:01 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI

NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





4





7





Amma a karon farko tun bayan wanan al'amari ta

ga wani sabon Jabeer a gabanta. Mutumin da nadama tausayi da nadama suka sauya gabadaya.

Bayan ta sha maganin ne yake tambayar ta ko Akwai abin da take buƙatar ci , ta girgiza masa kai alamar a'a.

Don haka sai ya ce ta je

ɗ

aki ta yi wanka ta kwanta ta

huta. Ba musu kuwa ga tashi ta nufi

ɗ

akinta.

Papa da Mimi suka yi masu sallama tare sanar da su sai sun dawo duba jikin nata. Da ido Mimi ta yi wa Jabeer maganar cewa ya tashi su tafi gobe ya dawo. Ji yake yi kamar ya tsaya ya yi jinyarta. Amma ba dama,

dole shi ma ya yi masu sallama ya bi bayan iyayen nasa.

Motar Papa da Mimi na gaba suna fita daga gidan shi ma motarsa ta yake masu baya.

_Ma'eessha_

Ganin yanayin mijin nata ya tabbatar mata da cewa da gaske yake yi. Kuma ta tabbatar bai warke ba. D

on idan ya ce zai takura wa jikinsa shi ne zai ji jiki. Ga shi ana murna sauki ya samu zai mayar da kunyar jikinsa baya da kansa.

Ganin yana ƙoƙarin kissing nata ne ya saka ta yi saurin kawar da kanta .

Kallonta ya yi da jajayen idanunsa da suka cika da

jaraba ya ce.

"What's?"

Kafin ta yi magana ne eaysrss ta soma ruri. Gani Mom ce ya saki murmushi kafin ya kia hannu ga wayar.

Hakan ya ba Ma'eesha damar sulalewa ga bar shi yana waya da Mom.

"Hello Mom Barka da dare."

Ajiyar zuciya Mom ta sauke tare

da cewa.

"Barka dai ya jikin naka?"

"Da sauki Mom."

"To ma sha Allah, haka ake so. Ka kula da kanka don Allah, wanan aikin naka akwai hadari a cikinsa sosai. Kai ne ka dage kake don aikin amma wallahi ba na so. Wanan aiki da kake yi. Yanzu ga shi fara

utar rayuwarka ake yi . Yanzu ga mu nan zaune a falo da Mahaifinka da kakarka da ƙanwarka cikin damuwa da halin da kake ciki."

Ta yi maganar tana kallon Dad da Dada sai Saddiƙa da suke zJne a falo.

"Kada ku damu Mom addu'ar da kuke Mani ita ce take kare

ni daga dukkan masifun da suke tunkaro ni. Wanan addu'ar za ku cigaba da yi Mani in sha Allah babban kariya ce a gare Ni."

Cikin sanyin murya Mom ta ce .

"In sha Allah kullum cikin yi maku addu'a nake yi ba dare ba rana kuma xan cigaba da yi Allah ya kar

e mun kai a duk inda kake , ya

ɗ

ora ka akan maƙiyanka. Allah ya baka nasara akan abun da kasa a gaba na alkhairi ya yi riko da hannayenka."

"Amin ya Allah Mom na gode."

Da wanan maganar ta mikawa Dada wata da take ta mika hannu alamar ta ba ta wayar.

Ba

yan ya mika masa wayar ne ya yi magana ba sallama ta ce .

"Wai ni kam Jalal wanan aikin Aljanna ce da dole dai ka yi shi? Kuma na san kana kasuwanci to la bar aiki. Ka mayar da hankalinka wajan kasuwanci mana."

Dariya ya yi kafin ya ce .

'Dadata kenan,

shi wancan kasuwancina ne, wanan kuma ya kasance aikina ne. Ina son aikina sosai, ki yi Mani addu'a Dada."

"Shi kenan tun da ka nace Akan ya

ɗ

ora ka bisa kan maƙiyanka."

"Amin tsohuwa na gode."

Ta miƙawa Dad wayar ya amsa suka gaisa ya yi masa nasiha

tare da addu'a..sannan Saddiƙa ta amsa ta gaishe shi.

Yake tambayar ta ina Sadik, kasancewar wayar a handsfree take kowanne yana jin maganar Jalal ta cikin wayar. Dada ta yi karaf ta amshe zancen da cewa.

"Ina kuwa za mu ga Sadik a gidan nan yanzu, ko ka

nace ya ji aure ne yana tare da matarsa. Ni abun da ya bani mamaki yadda na ga sun hada kansu sun zauna lafiya na fara kokwanto anya ba dama can suna son jima'i. Su ne. Ita ma Yasmeen fin munafuka da aka ce za:a aura mata Sadik ai kuka ta dinga yi ba ta

so. Amma yanzu ku ga munafurci yadda naga suna yi a asibitin nan yadda suke zuwa tare kuma suna nanne da juna suna fira, duk da ja lura uwarta ji yake yi kamar ta ha

ɗ

iye zuciya ta mutu idan ta gan su tare. Ni fa na lura ranar da suka je dubiyan nan a ranar

ne ya kudanci matarsa na ga yadda yake tafiya kamar wacce aka yaga...."

Dad na jin ta fara sakin layi ya tashi ya koma part din sa. Jalaluddeen ma ya kashe kiran wayar.

Sai da ya kashe wayar ne ya lura da cewa Ma'eesha bata nan ta wuce bedroom nasu.

A hankali ya mike tsaye ya nufi bedroom

ɗ

in hannunsa rike da wayarsa.

Tana kwance kan gado ta rufe jikinta da bargo har kanta. Ya shigo cikin bedroom

ɗ

in.

Yana tura kofar sai ta yi saurin rufe kanta cikin bargo, wanda duk akan idanunsa ta yi.

Murmushi

kawai ya yi ya nufi bathroom kai tsaye bayan ya ajiye wayarsa akan a sanan Side drawer.

Wanka ya yi a hankali yake goge jikinsa, ya fito fito yana tsane kansa da karamin towel.

Har ya gama shirin sa Ma'eesha na ta motsa kamar me barci haka ta yi .

Bai

saka riga ba daga shi sai gajeren wando, hasken dakin ya rage sanan ya nufi gadon.

Bargon ya ja sannan ya kwanta tare da janyo ta jikinsa.

Lamo ta yi ba ta motsa ba, sai dai ganin yadda yake cusa hannunsa cikin gashin kanta da yadda ya shigar da fuskar

sa a wuyanta yana shi shinshinar ƙamshin jikinta yana sumbatar wuyar.

Cikin Fargaba ta fara magana .

"Ka yi haƙuri ba wai ina yi maka rowar jikina ba ne, jikina mallaki ka ne ko za ka kwana akaika ba zan hana ka ba. Amma yanzu jikinka bai gama warkewa b

a ka tausaya wa kanaka ka daure zuwa lokacin da za ka gama samun lafiya."

Bai saurare ta ba ma sai ya fara

ɓ

alle boturan gaban rigarta har ya cire rigar.

"Ka saurare ni dan Allah."

"Kin ga ba zan iya hakuri ba wallahi, ba abin da zai faru in sha Allah,

idan na kwanta a haka na ƙyale ki tabbas zan cutar da kaina."

Da ta ji ya ce haka sai ta ce .

"Shi kenan Allah ya kara maka lafiya."

Daga nan ba ta sake masa magana ba, ta bar shi ya yi yadda yake so da jikinta. Tana jin sa yana sarrafa ta da luguiguit

a ta ba ta ce masa komai ba. Sai dai zuriyarta cike da fargabar Allah ya sa kada abun da zai aikata ya shafi lafiyar jikinsa.

Tana jin da har lokacin da ya bu

ɗ

a kafarta yana karanta addu'ar Saduwa da iyali. Wanda a lokacin ne ta ji wani zafin shigar ta da

ya yi.

Bu

ɗ

e baki ta yi za ta yi kuka ya saka bakinsa cikin nata wanda hakan ya sa kukan bai fito ba.

Sai da ya yi lafiyayyen awa

ɗ

aya a kanta Kafin ya barta haka nan. Mirginawa gefe ya yi yana yana rintse ido sakamakon jikinsa da ya ji yana masa ciwo.

Musamman gefen bayansa zuwa kafa

ɗ

unsa.

Kasa motsi ya yi wanda ita kanta ne ma ta tashi tana tunani.

"Are you okay?"

Ta tambaye shi cikin damuwa .

"Am okay."

Ya ba ta amsa yana kokarin ganin ya tashi.

Duba time ya yi ya ga karfe goma sha biyu na da

re.

Hannu ya miƙa ya lalubo wayarsa, ya duba wani lamba. Bugu biyu aka

ɗ

aga.

"Ka je asibitin ka

ɗ

auko mani Likitar da ya kula da ni."

"Okay sir."

Aka amsa ta cikin wayar. Jin haka ya sa Ma'eesha cewa .

"Ka ga abinda nake gudu ko?"

Bai tanka mata ba y

a mike tsaya, ya nufi bathroom.

Wankan tsarki ya yi ya fito

ɗ

aure da towel yana jin ciwo a cikin jikinsa.

Tana kallonsa hawaye fal a idanun ta. Tana tausayin sa.

"Zo ki taimaka mani ki taya ni saka rigar nan."

Bayan ta saka masa rigar barcin ta kulle

boturan gaban rigarsa.

Dana dai ya gama shirin sa rigar ce ta ba shi wahalar sawa.

Daga nan ya nufi falo rike da wayarsa yana jiran isowar Doctor. Yayin da ita kuma ta nufi bathroom don ta tsarkake jikinta..

_Jamil_

Jamil ya da

ɗ

e tsaye a bakin corri

dor

ɗ

in asibitin.

Takardar da likitan ya ba shi tana cikin hannunsa, amma idanunsa ba sa iya karanta abin da ke rubuce a kanta.

Numfashinsa ya yi nauyi.

Bugun zuciyarsa kuwa yana ta ƙaruwa.Sai ya runtse idanunsa na wasu daƙiƙu.

Bayan ya

ɗ

an samu nutsuwa

ka

ɗ

an, ya juya ya sake komawa ofishin babban likitan.

Ya san ba zai iya tafiya ba tare da ya fahimci komai dalla-dalla ba.Da ya isa bakin ƙofar, ya yi knocking a hankali.

"Come in."

Likitan ya amsa daga ciki.

Ya bu

ɗ

e ƙofar ya shiga.Likitan ya

ɗ

aga kai

ya ce.

"Mr. Jamilnka dawo?"

Jamil ya gyada kai cikin damuwa.

"Doctor... don Allah ina son ku yi mini bayani dalla-dalla. Ban fahimci komai ba."

Likitan ya nuna masa kujera ya ce .

"Zauna."

Jamil ya zauna, amma zuciyarsa kamar za ta fito daga ƙirjins

a.

Likitan ya

ɗ

auko hotunan CT Scan ya shimfi

ɗ

a su a gabansa.Ya nuna wani

ɓ

angare na hoton.

"Ka ga nan?"

Jamil ya gyada kai.Likitan ya ci gaba da cewa.

"Mamy ta samu bugun jini mai tsanani, sannan CT Scan ya nuna akwai zubar jini a cikin ƙwaƙwalwarta."

"Jinin da ya taru yana matsa wa wani muhimmin

ɓ

angare na ƙwaƙwalwar."

"Shi ya sa ba ta iya motsi yadda ya kamata, ba ta iya magana, kuma hayyacinta yana shigowa yana fita."

Jamil ya ha

ɗ

iye yawu sanan ya ce .

"Shin... za ta warke?"

Likitan ya yi shiru

na wasu daƙiƙu sanan ya ce .

"Sai idan Allah Ya so."

"Sai kuma idan an yi mata aikin cikin gaggawa."

Jamil ya matsa gaba cikin kujera.

"Wane irin aiki ne?"

Likitan ya amsa da cewa .

"Za a bu

ɗ

e ƙwaƙwalwar domin cire jinin da ya taru da rage matsin la

mbar da yake yi. dan muka yi nasara, damar dawowarta daidai za ta ƙaru sosai."

Jamil ya ji wani irin sanyi ya ratsa jikinsa ya ce.

"Idan kuma ba a yi aikin ba?"

Likitan ya

ɗ

an sunkuyar da kansa.

"Za ta iya shiga cikakkiyar suma. Ko kuma ta rasa motsin

rabin jikinta har ƙarshen rayuwa.Maganarta na iya

ɗ

aukewa gaba

ɗ

aya, Sannan kuma..."

Ya

ɗ

an yi shiru.

"Rayuwarta ma na cikin ha

ɗ

ari."

Jamil ya dafe kansa.

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un..."

Likitan ya ci gaba da cewa

"Lokaci yana tafiya.Kowane

sa'a da ake

ɓ

ata tana rage damar samun sauƙi."

Jamil ya

ɗ

ago kai.

"Doctor..."

"Nawa ne ku

ɗ

in?"

Likitan ya bu

ɗ

e fayil.

"Mun ƙididdige komai.Ku

ɗ

in tiyata Ku

ɗ

in ƙwararrun likitocin ƙwaƙwalwa.Ku

ɗ

in ICU.Na'urorin kula da ita bayan aiki.Magunguna.Da sauran

kulawar da za ta buƙata.Ya sauke numfashi. Jimillar ku

ɗ

inmiliyan talatin naira.₦30,000,000."

Kalaman suka shiga kunnen Jamil kamar tsawar aradu.

"Miliyan... talatin?"

Ya maimaita a hankali.

Likitan ya gyada kai alamar eh.

"Eh."

Jamil ya miƙe tsaye ba

tare da ya sani ba.

"A'a Doctor, Don Allah.Ba za a rage ba? Ko wani rangwame Ko kuma mu fara da abin da muke da shi Wallahi zan nemo sauran."

Likitan ya kalle shi cikin tausayi.

"Na fahimci halin da kake ciki.nAmma wannan shi ne ainihin ku

ɗ

in.bBa mu ƙa

ra komai a kai ba."

Jamil ya sake cewa.

"Ko idan muka kai ta wani asibitin fa?"

Likitan ya girgiza kansa.

"Ko ina kuka kai ta, irin wannan aiki da irin wannan kulawa kusan haka za a kashe."

"Wataƙila ma ya fi haka."

Jamil ya dafe baki.Idanunsa suka c

ika da hawaye.

"Doctor..."

"Ni ban ta

ɓ

a riƙe miliyan talatin gaba

ɗ

aya ba.Ta yaya zan samo su cikin gaggawa?"

Likitan ya sauke numfashi.

"Ni aikinmu shi ne mu fa

ɗ

a muku gaskiya.Allah ne Mai sauƙi.Ku yi ƙoƙarin neman mafita cikin gaggawa."

Jamil ya kas

a cewa komai.

Ya

ɗ

auki takardun cikin hannaye masu rawa.Kamar wanda bai san inda yake taka ba, ya fito daga ofishin.

Corridor

ɗ

in asibitin ya yi masa kamar yana juyawa.Mutane na wucewa gabansa.Amma bai ganin kowa.

Kalaman likitan ne kawai suke ta amsa k

uwwa.

"Miliyan talatin..."

"Rayuwarta na cikin ha

ɗ

ari. Lokaci yana tafiya..."

Da ƙyar ya isa

ɗ

akin da aka kwantar da Mamy.

Ya tura ƙofar a hankali.

Laila har yanzu tana zaune kusa da gadon.

Tana riƙe da hannun Mamy. Mamy kuwa tana kwance babu wani ƙa

rfi tattare da ita.

Oxygen na manne a hancinta.

Na'urar bugun zuciya tana ci gaba da ƙara

Fuskarta ta rame ƙwarai.Idanunta a lumshe.

Kallon da Jamil ya yi mata ya karya masa zuciya.Laila ta

ɗ

ago.

Da ta ga yanayin fuskarsa, gabanta ya fa

ɗ

i.

" Yaya Ja

mil..."

"Me Doctor ya ce?"

Jamil bai iya magana nan take ba.Ya ƙarasa bakin gadon.

Ya kalli Mamy.Sai hawaye suka gangaro masa.

Laila ta miƙe cikin tashin hankali.

" Yaya Jamil..."

"Ka fa

ɗ

a mini mana."

Ya share hawayensa da bayan hannunsa.Cikin muryar

da ke rawa ya ce,

"Doctor ya ce..."

"...Mamy tana buƙatar aikin gaggawa a ƙwaƙwalwa."

Laila ta zaro ido tare da cewa

"Aiki?"

Ya gyada kai.

"Idan ba a yi mata ba za ta iya rasa motsin jikinta.Ko kuma..."

Ya kasa ƙarasa maganar.

Laila ta fara girgiz

a kai.

"A'a..."

"A'a Yaya Jamil..."

"Don Allah kada ka ce haka."

Jamil ya ci gaba da cewa

"Ku

ɗ

in aikin.miliyan talatin ne."

Laila ta dafe baki.

"Miliyan talatin?"

Nan take ta fashe da kuka.

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un."

Ta durƙusa kusa d

a gadon.Ta kama hannun Mamy tana kuka.

"Mamy.Don Allah ki yi haƙuri.Allah ba zai bar ki ba."

Jamil ma ya kasa ƙara daurewa.Ya durƙusa a

ɗ

aya gefen gadon.

Ya kama

ɗ

ayan hannun Mamy.

Hawaye na zuba daga idanunsa ba tare da tsayawa ba.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login