Showing 129001 words to 132000 words out of 191594 words

Chapter 44 - MAKAHO NE COMPLETE

sosai da sosai. Wanda yana da hannayen jari masana'antu d

ake kasashen ƙetare.

Ta riƙe hannunta sosai.Ba wai ina son raba aure ba ne.

"Ina son ki samu mijin da kuke son juna da za ku rayu cikin mutunci, fahimta da tausayi."

Yasmeen ta rusuna ka

ɗ

an tana kuka ta ce.

"Ki yi haƙuri, Ummee."

Ummee ta share hawa

yen da ke gefen idanunta.

Ta rungume Yasmeen a jikinta.

"Allah Ya sanya maki albarka. Kuma ina fatan lokacin da zan nemi raba auren nan ba za ki bani kunya ba."

Yasmeen ta ƙara rungume Ummee tana sauke ajiyar zuciya.

A can gefen corridor kuwa, Sadik y

ana tsaye daga nesa.

Ko da bai ji abin da suke fa

ɗ

a ba, ganin Yasmeen tana kuka a jikin Ummee ya sa zuciyarsa ta cika da damuwa.

Ya san cewa bayan sun koma hotel, dole zai sake yin magana da Yasmeen cikin nutsuwa, domin ba ya son abin da ya faru ya zama

sanadin damuwa tsakanin ta da mahaifiyarta.

*BAYAN SATI ƊAYA*

Tsawon sati

ɗ

aya iyalan Jalaluddeen suna tare da shi a garin Kaduna. Don kowanne daga cikin su aka nemi ya tafi ba zai tafi ba. Har zuwa wannan lokacin Ma'eesha ke kwana tare da shi. Komai

da temakon ta yake yi. Amma sauran dangin ma suna tare a asibitin, Sadik ke masa abun da yake buƙata kafin dare ya yi su tafi .

Wata ranar Litinin hasken safiya ke ratsawa ta labulen

ɗ

akin asibitin. Na'urar duba bugun zuciyarsa tana ci gaba da fitar da

sautin pi... pi... pi... cikin daidaito, amma wannan karon sautin ya kasance alamar kwanciyar hankali, ba ta tashin hankali ba.

Ma'eesha kuwa tana zaune a gefen gadonsa, hannunta na cikin nasa. Tun kafin ya farka ta riga ta idar da sallar Asuba, ta shafe s

a'o'i tana yi masa addu'a. Fuskar da ta shafe kwanaki cike da damuwa yanzu ta fara samun walwala.

Da ya bu

ɗ

e idanunsa gaba

ɗ

aya, ya kalle ta ya yi murmushi ya ce .

"Har yanzu kina nan?"

Ta yi dariyar da hawaye suka gauraya da ita ta ce

"Ina kuma zan j

e? Na in sha Allah ba zan sake barinka ba."

Ya

ɗ

an matse hannunta cikin rauni.

"Alhamdulillah..."

Kafin su sake magana sai aka ji ana knocking.

Jalaluddeen ya kalli kofar ya ce .

"Come in."

Doctor tare da wasu nurses biyu suka shigo. A hannunsa akwai

fayil

ɗ

in sakamakon gwaje-gwajen Jalaluddeen.

Ya fara duba monitor

ɗ

in, ya saurari bugun zuciyarsa da stethoscope, ya duba wajen da aka yi masa aiki, sannan ya

ɗ

aga kansa yana murmushi ya ce.

"Mr. Jalaluddeen congratulations."

Kowa ya zuba masa ido. Ya

yin da Likitan ya cigaba da cewa.

"All your test results are back. Blood pressure normal. Heartbeat stable. Oxygen level excellent. Wound healing very well. CT scan and other investigations show no complications."

Ma'eesha ta dafe kirjinta cike da farin

ciki ta ce

"Da gaske Doctor?"

Ya gyada kai.

"Yes. Mun ci gaba da bibiyarsa tsawon kwanaki saboda mun so mu tabbatar babu wata matsala da za ta iya tasowa daga baya. Alhamdulillah, komai ya yi kyau."

Jalaluddeen ya sauke ajiyar zuciya.

Doctor ya sake

cewa,

"Saboda haka... yau za mu sallame ku."

Ma'eesha ta miƙe tsaye kamar wadda aka tsikara ta ce

"Discharge?"

Jinjina kai Doctor ya yi yana murmushi ya ce.

"Yes."

Ba ta jira komai ba.

Ta fashe da kuka.

Kukan farin ciki.

Ta rufe bakinta da tafukan h

annayenta tana kuka tana maimaita,

"Alhamdulillah...

Alhamdulillah... Ya Allah na gode..."

Har nurses

ɗ

in suka yi murmushi.

Ɗ

aya daga cikinsu ta ce,

"I've never seen someone this happy."

Doctor ya yi dariya.

"Love can heal faster than medicine someti

mes."

Jalaluddeen ya kalli Ma'eesha.

"Zo nan."

Ta ƙarasa kusa da shi.

Ya kamo hannunta.

"Na san addu'arki ce."

Ta girgiza kai tana cewa.

"Rahamar Allah ce."

Doctor ya miƙa musu takardun sallama.

"Akwai wasu magunguna da zai ci gaba da sha na

ɗ

an lo

kaci. Sannan sati biyu masu zuwa zai dawo domin review. Amma ba ya buƙatar kwanciya a asibiti kuma."

Ma'eesha ta kar

ɓ

i takardun kamar wata kyauta mai daraja.

"Babu wata matsala ko?"

Doctor ya sake murmushi.

"Ba wata matsala."

Da Doctor ya fita...

Ma'e

esha ta durƙusa a gefen gadon.

Ta riƙe hannun Jalaluddeen.

Ta sumbaci bayan hannunsa.

Hawayen farin ciki suka zubo.

"Ka dawo min..."

Jalaluddeen ya share mata hawaye.

"Ki daina kuka."

"Wannan ba kukan baƙin ciki ba ne."

"Kukan me ne?"

"Kukan godiya n

e."

Mintuna ka

ɗ

an bayan haka...

Dad, Dada, Mom da Ummee, Sadik, Yasmeen da kuka Daddiƙa wacce ta zo daga baya. A tare suka iso

ɗ

akin kamar yadda suka saba.

Tun daga bakin ƙofa Ma'eesha ta kasa

ɓ

oye farin cikinta.

Da gudu ta ƙarasa wajensu tana cewa.

"An

sallame shi!"

Ta fa

ɗ

a cikin rawar murya.

"Doctor ya ce an sallame shi! Ya warke! Komai lafiya!"

Dad ya tsaya cak.

"Da gaske?"

Ta miƙa masa takardar discharge.

Ya kar

ɓ

a ya karanta.

Da ya gama...

Ya runtse idanunsa yana cewa.

"Alhamdulillahi Rabbil Al

ameen..."

Ya

ɗ

aga hannayensa sama.

"Ya Allah, kai ka dawo mana da

ɗ

anmu."

Mom ta yi murmushi

Ta rungume Ma'eesha.

"Mun gode wa Allah."

Ma'eesha ma ta ƙara fashewa da kuka.

Dada kuwa ta zauna a kujera tana share hawaye.

"Na ce Allah ba zai kunyata mu

ba."

Ummee kuwa ta ƙarasa bakin gadon.Ta kalli Jalaluddeen.Ta shafa kansa kamar ƙaramin yaro.

"Ka tsorata ni."

Jalaluddeen ya yi murmushi cike da farin cikin ganin yadda a halin banda suke matukar nuna masa so da ƙauna da kulawa.

"Yi haƙuri Ummeena."

Ta kai masa

ɗ

an duka a kafa

ɗ

a.

"Wannan ai ba ƙaramin tsoro ka ba mu ba ne."

Kowa ya yi dariya.

Dariya ta farko da aka yi cikin wannan

ɗ

aki bayan kwanaki masu yawa.

Dad ya matso kusa.

Ya rungume Jalaluddeen a hankali saboda kada ya ji ciwo.

"Welcome back

, son."

"Thank you Dad."

Ya amsa yana murmushi. Sanan ya kuma cewa.

"Jiya Abin da kawai Sulaiaman suka wuce, ba rabon za'a sallame mu a gabansa.

Mom ta ce,

"Yau gidanmu zai sake samun farin ciki."

Dada ta yi murmushi tare da cewa.

"Yau zan yi girki d

a hannuna."

Ummee ta ce,

"Ni kuma yau babu wanda zai hana ni yin sadaka."

Ma'eesha ta kalli kowa.

Ta ga yadda fuskokinsu suka sauya daga damuwa zuwa annuri.

Ta kasa riƙe hawayenta.

Ta ce cikin sanyin murya.

"Na yi ta mafarkin wannan ranar... ban ta

ɓ

a t

unanin za ta yi da

ɗ

in haka ba."

Dad ya amsa mata da cewa.

"Allah yana jarrabar bayinsa, amma idan ya kawo sauƙi sai ya manta da su wahalar da suka sha."

Kowa ya amsa da,

"Ameen."

Bayan nurses sun cire masa allurai da sauran na'urorin da ba ya buƙata, ak

a taimaka masa ya sauko daga kan gadon. Ya tsaya da ƙafafunsa cikin nutsuwa. Kodayake har yanzu yana buƙatar kulawa, amma ƙarfinsa ya dawo sosai.

Ma'eesha ta tsaya gefensa tana kallonsa kamar ta fara ganinsa a yau.

Ya yi murmushi

ya ce,

"Me kike kallo h

aka?"

Ta ce,

"Ina kallon ni'imar Allah."

Ya miƙa mata hannu yana cewa.

"Mu tafi gida."

Ba tare da wata-wata ba ta sa hannunta cikin nasa.

Su biyun suka fara taku a hankali zuwa ƙofar

ɗ

akin, yayin da Dad, Dada, Mom Sadik, Yasmeen, Saddiƙa da Ummee suke

biye da su cikin annashuwa. A zuciyar kowa akwai kalma

ɗ

aya tak da ke cike da godiya.

Alhamdulillah. Wannan rana ta zama ranar da bakin ciki ya koma tarihi, farin ciki kuma ya sake mamaye zukatan iyalin Jalaluddeen.

_Sidra_

Sidra ta shiga bathroom

ɗ

i

nta bayan ta tattaro kayan sawarta. Ta bu

ɗ

e washing machine, ta saka kayan

ɗ

aya bayan

ɗ

aya cikin nutsuwa. Ta zuba washing liquid da softener, sannan ta kunna na'urar. Cikin daƙiƙu ka

ɗ

an, washing machine ta fara juyawa tana fitar da ƙaramar ƙara.

A gefe ku

wa, wayarta na kan ƙaramin shelf kusa da madubi.

Ba da jimawa da fara wa wayarta ta fara ruri

Sidra ta

ɗ

an waiwaya kawai.Ta ga sunan da ke haskawa a fuskar wayar.

Jabeer Calling...

Ta

ɗ

an ta

ɓ

e baki ta ce .

"Ba zan

ɗ

aga ba."

Ta ci gaba da abin da take

yi.Wayar ta yi shiru.Sai kuma wani kiran ya sake shigowa a karo na uku.

Ta sake ƙin

ɗ

agawa ta share shi tana magana ita kadai

"Bari ya gaji ya daina kira don ba zan dauki wayarka ba, muryarka ma ba na son ji.

Bayan ƴan daƙiƙu.Kira na uku.Har yanzu ba

ta

ɗ

aga ba. Ta ci gaba da gyara kayan da za ta saka a cikin basket

ɗ

in.Wayar ta sake yin shiru.Sai dai kafin minti

ɗ

aya ya cika kira na hudu ya sake shigowa wayarta.

Sidra ta fitar da wata doguwar ajiyar zuciya cikin

ɓ

acin rai.

"Wallahi yau sai na yi ma

sa rashin mutunci ko zai fita harkata."

Ta nufi wayar da sauri, ta

ɗ

auka ba tare da ta jira ya yi magana ba.

"Me kake so ne? Ka rasa abin yi ne? Tun

ɗ

azu kana ta kira na! Ba ka da hankali ne? Ka daina damuna mana..."

A

ɓ

angaren Jabeer kuwa.Ya yi shiru y

ana sauraren muryarta. Bai ma samu damar cewa ko kalma

ɗ

aya ba.Sidra kuwa tana ci gaba da masifa tana zagayawa cikin bathroom

ɗ

in saboda takaici.

"Ka bar ni da rayuwata! Duk lokacin da ka kira ni sai ka ƙara tunasar da ni abin da ka yi min..."

Tana magan

a tana juyawa. Ba ta lura ba...Wani ƙaramin sabulu ya kwanta a kan tiles

ɗ

in bathroom

ɗ

in.Da ƙafarta ta taka...

Tim ta fa

ɗ

i , kara ta saki.

"Wayyo...!"

Ƙ

afafunta suka kwace gaba

ɗ

aya.T a yi yunƙurin daidaita jikinta amma ta kasa.

Cak! Ta fa

ɗ

i ƙasa da ƙ

arfi.wayar ta ku

ɓ

uce daga hannunta ta fa

ɗ

i gefe.

Sidra ta saki wata irin ƙara mai firgitarwa.

"Aahhhh...!"

Hannayenta suka nufi cikinta nan take.

"Cikina...! Wayyo Allah...! Cikina...!"

Hawaye suka

ɓ

alle mata. Ta kasa motsi numfashinta ya rikice.Ta sa

ke yin ƙara cikin azaba.

"Ya Allah...! Don Allah...!"

Wayar da ta fa

ɗ

i ƙasa kuwa har yanzu kiran bai katse ba.

Jabeer yana can a

ɗ

aya

ɓ

angaren layin.

Da farko ya yi zaton wayar ce ta fa

ɗ

i.

Amma da ya ji ihun Sidra..'Fuskarsa ta sauya gaba

ɗ

aya.

"Sidr

a!"

Shiru bai ji ta yi magana ba

"Sidra! Ki yi magana!"

Sai ya sake jin muryarta cikin rauni.

"Cikina... don Allah..."

Nan take gabansa ya fa

ɗ

i.

"Sidra! Me ya faru? Sidra!"

Amma ba ta iya amsawa.Sai ƙarar kukanta kawai yake ji.

A razane ta lura da

jini yana fitowa daga ƙasan jikinta, abin da ya ƙara firgita ta. Ta yi ƙoƙarin jan jikinta zuwa ƙofar bathroom domin neman taimako, amma azabar da take ji ta hana ta motsi.

"Wayyo Allah...! A taimake ni..."

A can

ɓ

angaren Jabeer kuwa...

Bai ƙara jin kom

ai sai kukan Sidra da numfashinta mai wahala.Zuciyarsa ta buga da ƙarfi.Ya miƙe tsaye da wani irin firgici.

"Ya Allah!"

Ko takalmansa bai tsaya sawa da kyau ba.

Ya

ɗ

auki mukullin motarsa da wayarsa.Da gudu ya fito daga

ɗ

akinsa.

Mimi da ke falo ta miƙe

a razane ta ce.

"Jabeer! Ina za ka?"

Amma bai tsaya ba.

"Mimi daga baya!"

Ya bu

ɗ

e ƙofar gidan da ƙarfi ya fice.

Da gudu ya shiga motarsa.

Hannunsa na rawa ya kunna motar

"Ya Allah... kada wani abu ya same ta... Don Allah ka tsare mini Sidra da jari

rin da za ta haifa Mani.

Bai jira komai ba.Da wata irin gudu ya fice daga harabar gidan, zuciyarsa na bugawa da ƙarfi, yayin da a ransa addu'a

ɗ

aya ce kawai yake ta maimaitawa:

"Ya Allah, ka sa in same ta da rai...

*Mamman Ihsan ce*✍



09065327995

[7

/30, 8:54 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2

242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





4





5





A karon farko a rayuwarsa, ya ji nauyin zunubin da ya aikata ya sauka kansa gabadaya. Dukiya, suna ,da kafin da yake da su ba za su iya dawo masa da abin da ya

ɓ

ace ba. Sa

i hawaye ke gangaro masa ba tare da tsayawa ba, yayin da zuciyarsa ke kara nutsewa cikin bakin ciki da ba zai ta

ɓ

a mantawa da shi ba.

_Ma'eesha_

Ayarin motocin ya bar harabar asibitin, suka shiga manyan titunan birnin cikin tsari irin na jami'an tsaro

. Motar da Jalaluddeen da Ma'eesha ke ciki tana tsakiyar ayarin, yayin da motocin DSS biyu ke gaba suna share hanya, sauran kuma suna biye a baya.

A cikin motar kuwa, shiru ne ya mamaye su.Ma'eesha na zaune kusa da Jalaluddeen, hannunta cikin nasa kamar t

ana jin tsoron sake shi. Duk bayan ƴan daƙiƙu sai ta

ɗ

aga kai ta kalle shi, tana tabbatar da cewa yana lafiya.

Shi kuwa Jalaluddeen ya jingina da kujerar motar, idanunsa a lumshe. Har yanzu raunin da ya ji bai gama warkewa ba, amma zuciyarsa cike take da

salama.

A hankali ya bu

ɗ

e idanunsa ya kalli Ma'eesha ya ce

"Me kike kallo haka?"

Ta yi murmushi mai

ɗ

auke da hawaye.

"Kai nake kallo."

Ya

ɗ

an yi dariya tare da cewa.

"Ni kuma?"

Ta gyada kai.

"Ina tsoron idan na

ɗ

auke idona daga gare ka... zan tash

i daga mafarki ne."

Jalaluddeen ya matse hannunta cikin taushi.

"Ba mafarki ba ne."

Sai ta matsa kusa da shi tana mai cewa.

"Alhamdulillah."

Ya shafa kanta cikin kulawa.

"Alhamdulillah."

Bayan kusan mintuna talatin suna tafiya, ayarin motocin ya sauy

a hanya daga babban titi zuwa wata lallausar hanya mai cike da manyan bishiyoyi.

Wajen ya kasance shiru.

Ba a ganin gidaje da yawa.

Sai katanga masu tsawo da manyan lambuna.

Daga ƙarshe ayarin ya tsaya a gaban wata babbar ƙofa ta ƙarfe mai kauri.Ba a rubu

ta sunan gidan ba.Ba alamar gwamnati.Ba wani tambari.

Sai dai kyamarori masu juyawa a saman ƙofar da fitilun tsaro da aka girka a ko'ina.

Da motar farko ta ƙarasa, wani jami'i ya fito daga ƙaramin

ɗ

akin masu gadi. Ya duba motar, sannan ya

ɗ

aga na'urar da

ke hannunsa.

Ƙ

ofar ta bu

ɗ

e a hankali ba tare da an ta

ɓ

a ta ba.

Ayarin ya shiga.

Da suka shiga harabar gidan, Ma'eesha ta zaro ido.

"Subhanallah..."

Harabar gidan ta kasance mai fa

ɗ

i ƙwarai.

Ciyawa kore mai kyau ce aka shuka ko'ina.Furanni kala-kala suna

kawata gefunan hanya.

A tsakiyar harabar akwai wani ƙaramin marmaro da ruwa ke tashi yana saukowa cikin nutsuwa.

Babu hayaniya.

Sai sautin tsuntsaye da kuma motsin iska cikin rassan bishiyoyi.

A ƙarshen hanyar ne aka hango katafaren gidan.

Ba irin gidajen

alfarma masu yawan ado ba ne.

Amma gini ne na zamani, mai kyau kuma cike da natsuwa.

Gilashinsa masu kauri ne, masu hana a ga abin da ke ciki daga waje.

Balkoninsa yana kallon lambun gidan.

A gefensa kuma akwai ƙaramin filin zama da aka tanada domin shan

iska.

Motar ta tsaya a bakin ƙofar shiga. Jami'i ya fito ya bu

ɗ

e musu ƙofa.

"Sannu da zuwa, Sir."

Jalaluddeen ya fito a hankali.

Ma'eesha ta kama hannunsa tana taimaka masa.

Da suka shiga cikin gidan...

Numfashin Ma'eesha ya kusa

ɗ

aukewa.

Falon ya kas

ance fa

ɗ

i sosai.

Kafet mai laushi ya mamaye ƙasa.Kujeru masu taushi da launin toka da fari ne aka tsara cikin tsari.

Babban talabijin ya rataya a bango.

A gefe kuma akwai

ɗ

akin karatu mai cike da littattafai.

Kitchen

ɗ

in kuwa na zamani ne gaba

ɗ

aya, cike d

a duk kayan da ake buƙata.An tanadi komai.Daga kayan girki...

Abinci...

'Ya'yan itatuwa...

Magunguna...

Har ma da kayan aikin farko na jinya.

Suka haura sama.

A can aka nuna musu babban bedroom.

Gadon yana da fa

ɗ

i, farin zanen gado masu ƙamshi an shimfi

ɗ

a.

A gefensa akwai kujerar hutawa.

Sannan akwai balcony da ke kallon lambun gidan.

Ma'eesha ta juya tana kallon ko'ina.

" Madam nan za ku zauna Har sai an tabbatar babu wata barazana."

Ta gyada kai tana murmushi ta ce.

"Mun gode."

Jami'in ya

ɗ

an sunkuya

r da kai.

"Idan kuna buƙatar wani abu, akwai hanyar sadarwa kai tsaye da Control Room. Za a amsa cikin daƙiƙa ka

ɗ

an."

Ya nuna wata na'ura a gefen bango.

"Sai ku huta."

Ya juya ya fita.

Da ƙofar ta rufe...

Sai shiru ya mamaye gidan.

Jalaluddeen ya nuf

i balcony a hankali.

Ya tsaya yana kallon harabar.

A lokacin ne ya fahimci irin tsaron da aka girka a wajen.

A kusurwar farko ta katanga, jami'ai biyu ne tsaye cikin kayan fararen kaya, suna sintiri a hankali.

A wata kusurwa kuma, wasu biyu suna lura da al

lunan kyamarorin tsaro ta hanyar na'urorin hannu.

A saman katanga an girka manyan kyamarori masu juyawa ba tare da tsayawa ba, suna bibiyar duk wani motsi.

A babban ƙofar shiga, jami'ai hu

ɗ

u ne ke aiki a tsarin musaya. Biyu suna bakin gate,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login