Showing 33001 words to 36000 words out of 191594 words
da kika za
ɓ
a ki yi mini... zan jira ranar da gaskiya za ta fito da kanta.
"
Ya juya ya fice daga falon.
Yana fita...
Ma'eesha ta runtse idanu.
Hawaye masu zafi suka gangaro kan kumatunta.
Amma ta goge su da sauri kafin Mom da Dada su lura.
Mom ta kalli hawayen da suka yi saura a gefen idanunta.
A zuciyarta ta ce,
"Idan ba ta
san shi ba... me ya sa take kuka?"
*Maman Ihsan ce*✍
09065327995
[7/8, 3:12 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*
Page 1
️
⃣
0
️
⃣
2
️
⃣
"Ko da na yi fushi da kai...ka tuna da abu
ɗ
aya."
Ya juyo
"Na raine ka ne
saboda ina son ka, amma kada ka sa na yi damar hakan."
Ya kasa amsa ya fita. Kuma a karo da farko a rayuwarsa Jalaluddeen ya fita daga gidan Ummee ba kamar
ɗ
antaba...
Amma ka kamar bako wanda ya rasa matsayinsa.u
Daren ranar, hasken zinari da take zu
bawa a sararin sama bai samu damar ratsa duhun da ya mamaye zuciyar Jalaluddeen ba. Fuskar nan tasa mai cike da kwarjini ta rasa walwala, idanunsa sun yi jajir saboda gajiyar tunani, yayin da hannunsa ke riƙe da sitiyarin motarsa tamkar wanda yake neman wa
ni abu da zai tsere masa.
Motar ta ci gaba da gutsura hanya cikin nutsuwa har ta iso gaban sabon gidan da ya kwashe shekaru yana ginawa. Gida ne da ya gina ba don nuna isa ba, sai don ya zama mafakar nutsuwarsa da iyalansa. Sai dai yau, ko wannan mafakar
ta yi shiru tana kallonsa.
Katon gate
ɗ
in ƙarfe mai tsarin zamani wanda na'urar tantamcewa ta tantamabce motarsa wa da hakan ya sa gate
ɗ
in gidan ya bu
ɗ
e kai tsaye da na'urar ta gama tantance motar ta gane ita. Motar ta kutsa cikin harabar gidan a hanka
li.
Harabar ta kasance mai fa
ɗ
i ƙwarai. Ciyawar da aka dasa irin ta musamman ta yi laushi kamar koren kyalle. A gefunan titin da aka yi da tayal masu sheƙi, furanni iri-iri ne suka yi layi cikin tsari. Ja, fari, ruwan hoda, shu
ɗ
i da rawaya, kowacce iri tan
a fitar da ƙamshi mai sanyaya zuciya. Tsakiyar harabar akwai babban marmaro mai ruwa yana tashi sama cikin salo, hasken fitilun da ke ƙarƙashinsa yana sauya launi lokaci-lokaci, yana ba wurin armashi.
A can gefe kuma akwai wata ƙaramar lambu mai kujerun sh
akatawa da aka yi da itace mai daraja, an kewaye ta da bishiyoyin ado da suka ba wurin inuwa. Tsuntsaye suna ta shawagi cikin natsuwa, kamar ba su san akwai mutumin da zuciyarsa ke ƙonewa ba.
Jalaluddeen ya kashe motar, amma bai fito nan take ba. Ya jingin
a kansa da kujerar baya, ya lumshe idanunsa. Numfashinsa ya yi nauyi. Gidan da ya ta
ɓ
a hangen zai cika da dariya da annashuwa, yau ya zama kamar wani katafaren gini mai cike da shiru.
Bayan wasu mintuna ya fito. Takalminsa ya taka tayal
ɗ
in da aka yi wa ƙo
fa ado da farin marmara mai
ɗ
aukar ido. Babbar ƙofar gidan, wadda aka ƙera da ha
ɗ
in katako mai tsada da gilashi mai kauri, ta bu
ɗ
e cikin nutsuwa.
Da zarar ya shiga, sanyin iska daga tsarin sanyaya gida ya sauka a jikinsa. Falon ya kasance abin kallo. Rufi
mai tsayin gaske, chandelier na crystal yana rataye daga sama yana kyalli kamar taurari. Kafet mai laushi ya shimfi
ɗ
e ƙasa, yayin da kujeru na alfarma suka zagaye babban teburin gilashi. Bangon falon ya ha
ɗ
a farin launi da ruwan toka cikin salo na zamani,
tare da manyan zane-zane masu tsada da aka rataya.
Gilasan bango daga ƙasa har sama suna ba da damar ganin lambun gidan gaba
ɗ
aya. Duk inda ido ya kai tsari ne da tsafta.
Ya taka zuwa
ɗ
akin karatu.
Library
ɗ
in tamkar wata ƙaramar duniya ce ta ilimi. Shelve
s masu tsayin gaske sun cika bangon da littattafai iri-iri; na addini, kasuwanci, tarihi, falsafa, kimiyya da adabi. Tsakiyar
ɗ
akin akwai babban tebur na katakon oak tare da kujerar fata mai da
ɗ
in zama. Fitilun karatu masu haske mai laushi suna ba
ɗ
akin nu
tsuwa. A gefe kuma akwai tagogi masu fa
ɗ
i da ke kallon lambun furanni, wanda ke sanya duk mai karatu ya ji kwanciyar hankali.
Jalaluddeen ya shafa bayan wata kujera da tafin hannunsa. Wannan
ɗ
aki ne da ya yi mafarkin zai shafe sa'o'i yana karatu tare da mu
tanen da yake ƙauna. Amma yau shiru ne kawai ke amsa masa.
Ya juya ya nufi wajen motsa jiki.
Gym
ɗ
in ya cika da sabbin kayan motsa jiki na zamani. Treadmills masu amfani da fasaha, injinan
ɗ
aga nauyi, bicycle na motsa jiki, rowing machine, dumbbells masu g
irma dabam, da kuma babban madubi da ya mamaye bango
ɗ
aya. A gefe akwai wurin yoga da shimfi
ɗ
u masu laushi, sai ƙaramin refrigerator mai cike da ruwan sha da abubuwan ƙarfafa jiki.
Komai yana nan cikin tsari, amma babu rai. Babu hayaniyar motsa jiki, babu
dariya, babu wata murya sai ƙarar na'urar sanyaya iska.
Ya fito ya nufi bayan gidan.
Can ne aka ƙawata da wani katafaren swimming pool mai ruwa mai tsabta kamar madubi. An kewaye shi da kujerun hutawa da laima manya. A
ɗ
aya gefen akwai gazebo mai kyau da a
ka yi da katako, inda aka tanadi kujeru masu taushi domin zama da shan iska. Fitilun lambu suna fara haskakawa yayin da rana ke shirin
ɓ
acewa, suna ba furanni da bishiyoyi wani sabon kyan gani.
Duk wannan yalwar ni'ima da tsari ba su iya rage nauyin da ke
kan zuciyar Jalaluddeen ba.
Ya tsaya a tsakiyar harabar, idanunsa suna yawo a kan gidan da ya kashe dukiyarsa da lokacinsa wajen ginawa. A da yana ganin wannan gida a matsayin mafarkin rayuwarsa. Yanzu kuwa ya fahimci cewa katanga, marmara, fitilu da kayan
alatu ba su iya gina farin ciki idan zuciya ta rasa salama.
Ya saki wani dogon numfashi mai nauyi, ya
ɗ
aga kai ya kalli sararin da duhu ke fara mamayewa. A wannan lokacin ne ya ji gidan gaba
ɗ
aya ya yi masa girma fiye da yadda ya ta
ɓ
a zato. Girman da ba n
a katanga ba ne... girman ka
ɗ
aici ne. Shiru ya mamaye komai, kuma a cikin wannan shiru ne Jalaluddeen ya fara jin sautin bugun zuciyarsa fiye da komai.
Jalaluddeen ya janye idanunsa daga sararin sama, ya juya cikin tafiya mai nauyi ya nufi cikin gidan.
Takun sawunsa ne kawai ke amsa amo a cikin doguwar corridor mai yalwar haske. Fitilun bango masu haske irin na warm white suna zubawa falon wani irin natsatstsen annuri da ya ƙara fito da ƙimar kayan adon da ke zagaye da shi.
Ya taka zuwa ƙofar babban bedr
oom
ɗ
insa.
Da ya
ɗ
ora yatsansa kan na'urar tantance sawun hannu, ƙofar ta bu
ɗ
e cikin nutsuwa.
Bedroom
ɗ
in ya kasance abin kallo.
Fa
ɗ
insa ya zarce yadda ake tsammanin
ɗ
akin kwana. An yi bangon da ha
ɗ
in launin cream da ash, tare da ƙananan fitilu da aka
ɓ
oye
a cikin gypsum na rufin
ɗ
akin suna bayar da haske mai laushi wanda ke sanyaya ido.
Babban gadon King Size ne, an ƙera shi da katakon walnut mai daraja, an lullu
ɓ
e headboard
ɗ
insa da fata mai launin toka mai laushi. Fararen bedsheet masu taushin gaske ne a
ka shimfi
ɗ
a, tare da pillows iri daban-daban cikin tsari, yayin da duvet mai launin ash ya kwanta cikin kyau tamkar ba a ta
ɓ
a kwanciya a kansa ba.
A ƙasan gadon akwai babban carpet mai laushi wanda ƙafafunsa suka nutse a ciki da zarar ya taka.
A gefe
ɗ
aya
na
ɗ
akin akwai dogayen gilasan bango daga ƙasa har sama, an rufe su da labulai masu kauri da siraran labulai na fari da ke bari hasken wata ya riƙa ratsowa cikin salo idan an bu
ɗ
e su.
Can gefe kuma akwai ƙaramin sitting area mai kujeru biyu na fata da ƙara
min teburin marmara, inda aka ajiye wasu mujallu da littattafan kasuwanci. A wani kusurwa kuma akwai fireplace na zamani da yake ƙara wa
ɗ
akin armashi, ko da yake ba a kunna shi ba.
Babban television mai siririn gaske ya manne a bango, yayin da ƙaramin ref
rigerator da coffee machine suke a
ɓ
oye cikin wani cabinet da aka tsara cikin ƙwarewa.
Ya tsaya yana kallon
ɗ
akin na wasu daƙiƙu.
Duk wannan tsari da ƙayatarwa sun kasa ba shi nutsuwar da yake nema.
Ba tare da
ɓ
ata lokaci ba ya nufi walk-in closet.
Closet
ɗ
in ya kasance tamkar ƙaramin boutique ne. Shelves masu haske sun cika da suits, jalabiyoyi, shirts da trousers wa
ɗ
anda aka jera bisa launi da tsari. Takalma masu tsada sun cika wani sashe, yayin da agoguna, belts da cufflinks suka kasance cikin gilasan da
aka ƙera domin adanawa.
Ya
ɗ
auko farin bathrobe mai kauri da taushi, ya rataya a kafa
ɗ
arsa, sannan ya shiga cikin ban
ɗ
akin bedroom
ɗ
in.
Bathroom
ɗ
in kuwa ya kasance tamkar na wani otel mai taurari biyar.
Ƙ
asan an yi shi da farin marmara mai
ɗ
aukar ido, ya
yin da bangon ya ha
ɗ
a farin dutse da veins masu launin toka. Fitilun da aka
ɓ
oye a cikin rufi suna ba wurin haske mai laushi ba tare da kaifi ba.
Babban madubi mara firam ya mamaye bangon wajen wash basin, tare da sinks guda biyu da aka ƙera da farin dutse
. Taps
ɗ
insu na ƙarfen azurfa ne masu sheƙi.
A gefe akwai bathtub mai fa
ɗ
i wanda aka ƙera da farin acrylic, yayin da shower area
ɗ
in ke cikin gilashi mai kauri mara firam. Shower head
ɗ
in na zamani ne mai saukar da ruwa tamkar ruwan sama.
Ƙ
amshin
ɗ
akin ya
kasance mai sanyaya rai saboda diffuser
ɗ
in da ke ci gaba da fitar da ƙamshin sandalwood da white musk.
Ya bu
ɗ
e shower
ɗ
in.
Ruwan
ɗ
umi ya fara zubowa a hankali yana sauka a jikinsa, kamar yana ƙoƙarin wanke gajiyar ranar da ta danne shi.
Ya
ɗ
auki sabulun r
uwa mai ƙamshin oud da sandalwood, ya shafa a jikinsa cikin nutsuwa. Kumfarsa mai laushi ta lullu
ɓ
e jikinsa gaba
ɗ
aya, yayin da ƙamshi mai da
ɗ
i ya gauraye da tururin ruwan
ɗ
umin.
Bayan ya gama, ya wanke jikinsa da ruwa mai tsafta, sannan ya
ɗ
auki shampoo d
a conditioner ya gyara gashinsa kafin ya gama da body wash mai
ɗ
an ƙamshin citrus wanda ya bar fata cikin santsi.
Ya miƙa hannu ya
ɗ
auki babban towel mai launin fari mai kauri, ya goge jikinsa a hankali.
Daga nan ya sanya bathrobe
ɗ
in fari da ya rataya tun
farko, ya
ɗ
aure igiyarta a kugunsa, sannan ya fito daga bathroom
ɗ
in.
Ya tsaya gaban madubin dressing area.
Ya shafa moisturizer a fuskarsa da hannayensa, sannan ya
ɗ
an shafa body lotion mai ƙamshi mara nauyi.
Ya bu
ɗ
e drawer
ɗ
in turare, inda kwalabe iri-i
ri suka yi layi cikin tsari.
Bayan ya
ɗ
an yi tunani, ya
ɗ
auki turaren oud mai laushi wanda ƙamshinsa ke da
ɗ
ewa ba tare da tsanani ba. Ya fesa ka
ɗ
an a wuyansa, bayan kunnuwansa da kuma wuyan rigarsa.
Daga closed ya za
ɓ
o wata pajamas mai launin navy blue da
aka yi da auduga mai inganci, mai matuƙar laushi da da
ɗ
in sakawa. Ya sanya ta tare da slippers na fata masu launin baƙi.
Da ya gama shirinsa, ya sake kallon kansa cikin madubi.
Komai ya yi dai-dai.
Amma duk wannan tsafta, ƙamshi da ƙawata jiki sun kasa
ɓ
oy
e gajiyar da ke bayyana a cikin idanunsa.
Ya kashe manyan fitilun
ɗ
akin, ya bar ƙananan bedside lamps ka
ɗ
ai suna haskawa da laushi, sannan ya taka a hankali ya nufi gadonsa... zuciyarsa na ci gaba da
ɗ
auke da nauyin kalaman Ummee wa
ɗ
anda suka ƙi barin tuna
ninsa.
_Ma'eesha_
Tashi ta yi ta nufi cikin
ɗ
aki tana kokarin ha
ɗ
iye kukanta
Tana shiga ta saki kukan da take rikewa tsawon mintuna.
Kuka take yi sosai. Dada ce ta biyo bayanta tsaya daga bakin kofar tana kallonta.
"To kukan me kike yi tun da kin ce
baki baki san shi ba?"
Da sauri ta goge hawayenta ta sunkuyar da kai ƙasa.
Murmushi Dada ta yi tana cewa .
"Allah ya bayyanar da gaskiya."
_Ummee_
Tun da bayan fitar Jalaluddeen tana tsaye falon Abbi ya shigo falon da sallama a bakinta.
Ganin yad
da take Zarya ya sa ya gane ba lafiya ba. Musamman kiran wayar da ta dinga yi ma sa bai daga ba.
Kallon lokacin yayi ya ga karfe goma sha daya na dare.
"Maryam lafiya kike"
Murmushin takaici ta yi na tare da ta ce komai ba.
"Kun dawo daga dinner party
ɗ
in , ina Jalal da Yasmeen?"
"Na yi ta karan wayarka ba ka
ɗ
aga ba."
"Eh ina meeting ne lokacin wayar na silent."
"Ina yaran suke ?"
"Yasmeen na dakinta, Jalal kuma ban san in da ya nufa ba."
"Ban gane ba, ba ki sani ba da aka tashin daga dinner bai
dawo gida ba?"
Nan ta bashi labarin abin da ya faru a wajen dinner da yadda suka yi da Jalaluddeen har ya tafi ya bar gidan.
Cikin tsananin
ɓ
acin rai Abbi ya fara magana
"A gaskiya Maryam ban san baki da hankali ba sai yau, ina tunanin naki ya tafi ?
Ina girma da shekarun naki suke? Ashe dama ke babbar mota ce da ƙaramin inji?"
"Akan me za ka fa
ɗ
a mani haka?"
"Ta ya ya za ki iya yiwa Ɗanki wanan hukuncin?"
"Dole na yi masa saboda ya kunyata ni, ya zabi wata banza bare akan Ƴar uwarsa Yasmeen?"
"To
na ji bari na tambaye ki."
"Ina jin ka."
"Idan Yusuf ne ya aikata abin da ba daidai za ki iya fada ma sa kwatankwacin abun da kika aikata wa Jalaluddeen? Har kina bari ta fita cikin gidan nan? Yaron da kika raina tun yana da shekara
ɗ
aya a duniya kika r
aba shi da iyayensa ne kka yi wa haka? Yaron da bai dade da sanin cewa ba ke ba ce mahaifiyarsa ne kika yi haka? Yaron da iyayensa suka yi ma ki alfarma suka ba ki
ɗ
ansu daya tilo da suke da shi a wannan lokacin suka bar ma ki saboda ke ba ki haihu ba ts
awon shekaru amma yau kika saka ya bar gidan ya tafi gidan mahaifinsa na asali? Ashe dama za ki iya nuna wa ke ba mahaifiyarsa ba ce?"
"Me zai hana tun da ya iya nuna cewa ni ban isa da shi ba?"
Ransa a matukar
ɓ
ace ya bar falon, ya a cikin motarsa ya ki
ra lambar wayar Jalaluddeen.
Sai dai wayar ba ta shiga ba, don haka ya sa direba ya kai shi gidan Kabir Arzika, wato Mahaifin Jalaluddeen
*Maman Ihsan ce*✍
[7/9, 8:20 AM] Antysalima Grp: Page1
️
⃣
0
️
⃣
3
️
⃣
Sai dai wayar ba ta shiga ba, don haka ya sa dir
eba gidan Kabir Arzika.wato mahaifin Jalaluddeen.
Motar Abbi ta tsaya a gaban katafaren gate
ɗ
in gidan. Ko da dare ya raba gari, hasken fitilun harabar ya ba wurin wani irin kyan gani. Mai gadi ya hanzarta ƙarasowa yana gaishe shi cikin girmamawa.
"Ass
alamu alaikum Alhaji.
"
"Wa alaikumus salam. Kabir yana gida?"
Mai gadin ya
ɗ
an yi ƙasa da murya.
Wallahi ranka ya da
ɗ
e, Alhaji Kabir bai dawo ba. Ya yi tafiya tun safe, amma Hajiya da Dada suna ciki."
Abbi ya sauke ajiyar zuciya.
"Bu
ɗ
e min."
Gate
ɗ
in ya
bu
ɗ
e a hankali, motar ta kutsa cikin harabar gidan.
...
A falon kuwa, Dada na zaune tana jan carbi, yayin da HajiyaFatima ina ke zaune kusa da ita tana karanta wani littafin addu'a.
Bai jima ba
ɗ
aya daga cikin masu aikin gidan ta shigo.
"Hajiya, Alhaji Mu
sa ya zo."
Dada ta
ɗ
aga kai cikin mamaki.
"Alhaji Musa? Da wannan daren?"
"Eh Dada."
"To a shigo da shi."
Abbi ya shigo falon da sallama.
"Assalamu alaikum."
"Wa alaikumus salam."
Ya durƙusa ya gaishe su cikin ladabi kafin ya zauna.
Tun kallon farko Ha
jiya Fatiina ta fahimci akwai damuwa tattare da shi.
"Lafiya dai Alhaji? Fuskar nan taka ba ta nuna komai lafiya ba."
Abbi ya yi shiru na
ɗ
an lokaci kafin ya ce,
"Lafiya kalau... sai dai zuciya ce ba ta cikin kwanciyar hankali."
Dada ta ajiye carbin han
nunta.
"Me ya faru?"
Ya sauke numfashi.
"Na zo ne neman Jalaluddeen."
Jin sunan Jalaluddeen ya sa Mom ta miƙe zaune.
"Jalal? Me ya same shi?"
Abbi ya ba su labarin abin da ya faru tsakanin Jalaluddeen da Ummee, ba tare da ya rage ko ya ƙara ba.
Shiru ya
mamaye falon.
Dada ta lumshe idanu na wasu daƙiƙu.
"Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un."
Hajiya ta Fatima ina kuwa idanunta suka cika da hawaye.
"Har ta kai ga ta kore shi daga gida?"
Abbi ya girgiza