Showing 72001 words to 75000 words out of 191594 words

Chapter 25 - MAKAHO NE COMPLETE

idanunta cikin ru

ɗ

ani, kamar ita ma ba ta fahimci abinda yake fa

ɗ

a ba.

Cikin rawar mury Sidra ta fara magana.

"Kana nufin ni ce nake

ɗ

auke da ciki na

ɗ

an mutum a cikina?"

Kai

Likitan ya

ɗ

aga alamar tabbatar wa. Zuwa yanzu ya fahimci duk sun shiga cikin tashin hankali, da alama cikin ba ta hanyar aure suka same shi ba.

"Ku yi haƙuri ku yarda da ƙaddara, kuma ki ne gida ku nemi mafita ku warware matsalar dake gabanku. Kuma kada

ku ce za ku zubar da cikin nan, domin A ki iya saka rayuwarta cikin hatsari.

Ammi ce ta yi karfin halin yi wa Doctor godiya, sannan ta ja hannun Ummma wacce take zaune kamar wacce aka dasa a Wajen.

Da ƙyar Umma ke tafiya suka fita daga ofishin Doctor.

S

idra na tafiya a gabansu amma ba ta sanin inda take jefa ƙafarta.

Har ta wuce inda motarsu take ba ta sani ba, sai da Direban ya kira ta sannan ta dawo ta shiga motar.

Ammi ta iso rike da hannun Ummi suka shiga motar.

Ba wanda ya yi magana a cikin su h

ar suka isa kofar gidan.

Bayan direba ya yi born maigadi ya wangale masa gate ne ya shiga da motar ciki.

Suna fitowa suka ga ba motar Abba a harabar gidan. Ba iya Umma har da Ammi cikinta ya ka

ɗ

a.

Sidra na zaune a kujerar baya, kanta a sunkuye, idan

unta sun kumbura saboda yawan kukan da ta yi tun bayan likita ya tabbatar musu da cewa tana

ɗ

auke da ciki. Hannayenta na rawa a hankali, zuciyarta na bugawa kamar za ta faso ƙirjinta.

Umma , tana ta goge hawaye lokaci zuwa lokaci. Duk lokacin da ta tuna k

almar likita, sai zuciyarta ta ƙara karyewa.

"Kin san tana da ciki, ina mijinta?"

Wa

ɗ

annan kalmomin suna ta maimaituwa cikin kunnuwanta.

Ammi kuwa, duk da shekarunta, ta zauna cikin nutsuwa irin ta dattaku, amma idanunta sun nuna tsananin damuwa. Ta san

daga wannan rana rayuwar gidan za ta sauya.

Direban ya fito ya bu

ɗ

e musu ƙofa.

Umma ta fara sauka da ƙafafun da suke rawa. Sai Ammi ta riƙa hannun Sidra.

"Zo, 'jikata."

Sidra ta fito kamar wacce ba ta jin ƙafafunta.

Suka nufi cikin gidan.

Tun kafin

su shiga falon gaba

ɗ

aya, sai suka hangi Abba zaune kan babban kujera yana karanta wasu takardu. Ya dawo daga tafiyarsa ne tun

ɗ

an lokaci ka

ɗ

an da ya wuce.

Da jin motsin ƙafafunsu ya

ɗ

ago kai.Da farko murmushi ya yi.

"Kun dawo?"

Amma da ya kalli fuskoki

nsu sosai, murmushin ya mutu.

Ya ajiye takardun da ke hannunsa yana tambayar su

"Me ya faru?"

Ba wanda ya amsa.Ya sake kallon Sidra.Idanunta jajaye.Fuskarta ta rame.Kanta a ƙasa.Ya miƙe tsaye.

"Umma..."

Muryarsa ta nuna alamun fargaba.

"Daga ina kuke?

"

Umma ta bu

ɗ

e baki za ta yi magana, amma muryarta ta ƙi fitowa.

Sai ta sunkuyar da kai.Abba ya sake maimaitawa.

"Na tambaye ki daga ina kuke?"

Har yanzu shiru.Ammi ta sauke numfashi mai nauyi.

Ta san babu yadda za a yi a

ɓ

oye wannan al'amari.Ta

ɗ

aga

kanta tana kallon Abba.

"Mun je asibiti."

Abba ya

ɗ

an yi mamaki sanan ya ce.

"Asibiti? Wa yake rashin lafiya?"

Ammi ta nuna Sidra da hannu ta ce.

"Sidra."

Nan take hankalin Abba ya ƙara tashi. Ya fara tambaya cikin fargaba

"Me ke damunta?"

Shiru y

a sake mamaye falon.Sai ƙarar agogon bango ka

ɗ

ai ake ji.Ammi ta lumshe idanunta na

ɗ

an lokaci kafin ta bu

ɗ

e su.Cikin murya mai nauyin ƙaddara ta ce,

"Likita ya tabbatar mana... Sidra tana

ɗ

auke da ciki."

Kalmar ta fa

ɗ

i kamar walkiya ta buga cikin falon.A

bba ya tsaya cak.

Ya kafe Ammi da ido.Kamar bai ji daidai ba.

"Me kika ce?"

Ammi ta maimaita cikin sanyin murya.

"Sidra tana da ciki."

Takardun da ke hannun Abba suka zube ƙasa.Ya ja da baya mataki

ɗ

aya.

"Kai..."

Ya dafe ƙirji.

"Ba zai yiwu ba..."

Ya juya ya kalli Sidra.

Ta kasa

ɗ

ago ido.Numfashinsa ya fara fita da ƙarfi.Ya taka zuwa gabanta.ya kira sunanta

"Sidra..."

Shiru. Ba ta amsa Ya sake kira.

"Sidra!"

Ta

ɗ

an girgiza amma ba ta amsa ba.Ya

ɗ

aga ha

ɓ

arta da hannunsa.Da ya ga yadda hawaye su

ka cika idanunta, sai zuciyarsa ta ƙara tafarfasa ya fara magana

"Me kike so da kika saka kanki cikin wannan bala'in?"

Sidra ta fashe da kuka.

"Abba..."

"Kada ki kira ni Abb yanzu!"

Ya

ɗ

aga murya.

"Na tambaye ki me kika yi?"

Umma ta matso kusa da s

hi ta ce.

"Don Allah..."

Abba ya

ɗ

aga hannu ya ce.

"A bar ni!"

Ya sake kallon Sidra yana magana

"Na ba ki tarbiyya.Na ba ki ilimi Na ba ki duk abin da kike buƙata.Me ya sa kika saka mana wannan abin kunya? Bayan zubar Mani da ƙima da kuma yi a baya t

a hanyar guguwa ranar aurenki?"

Sidra ta girgiza kai da sauri.

"Wallahi..."

Ya katse ta ta hanyar cewa.

"Kada ki rantse!"

Ya katse ta.

"Ki fa

ɗ

a mini gaskiya Wa ya yi miki wannan cikin?"

Sidra ta fara kuka mai ƙarfi.Ba ta iya furta komai ba.Abba ya ƙ

ara matsowa kusa.

"Na ce wa ya yi miki ciki?"

Shiru ta sake yi nan ma bata amsa ba

Sai kukanta.

Ya sake tambaya cikin murya mai firgitarwa.

"Sunansa nake so! Kuma

ɗ

an gidan waye shi?"

Sidra ta rufe fuskarta da tafukan hannunta.Numfashinta ya ƙara ts

ananta.Kalmar taƙi fitowa.

Umma ta kasa jurewa.?Ta rungume ta tana kuka.

"Don Allah ka rage fushi. Yarinyar nan ba ta cikin hayyacinta."

Abba ya juya cikin fushi ya ta w magana

"Ni kuma ina cikin hayyacina ne?"

Ya nuna Sidra da yatsa ya fara magana ci

kin

ɓ

acin rai.

"Idan ba ta fa

ɗ

a mini sunan wanda ya yi mata wannan cikin ba, wallahi ba zan zauna lafiya ba!"

Ammi ta sauke numfashi tana cewa

"Ka yi haƙuri. A irin wannan lokaci ba da ihu za a warware matsalar ba."

Abba ya juyo gare ta.

"Ammi, ta ya

ya zan yi shiru'Yata ce!"

"Mutum ya lalata rayuwarta, ya bar ta da ciki, kuma har yanzu ba mu san ko wane ne ba."

Ya sake kallon Sidra.Idanunsa sun cika da baƙin ciki fiye da fushi.

"Sidra..."

Wannan karon muryarsa ta sauya.Ta yi rauni.Ta cika da ciwo.

"Ki gaya mini sunansa."

"Na rantse da Allah, ba zan bari ya tsere ba."

Sidra ta bu

ɗ

e baki cikin rawar murya, hawaye na zuba ba ƙaƙƙautawa, amma kalmar farko ma ta kasa fitowa.

Falon ya sake nutsewa cikin wani irin shiru mai nauyi, yayin da kowa ya zub

a mata ido, yana jiran sunan mutumin da ya jefa rayuwarta cikin wannan mummunan halin.

Motar Abbi ta tsaya a hankali a harabar gidan Jalaluddeen. Bayan ya kashe motar, ya juya ya kalli Ma'eesha wadda tun daga fitowarsu daga gida ta yi shiru, hannayenta a

ha

ɗ

e kan cinyarta.

"Zo, mu shiga ciki ƴata."

A hankali ta gyada kai. Ta bu

ɗ

e ƙofar motar ta sauko, shi ma ya fito. Suna tafiya tare cikin nutsuwa har suka shiga cikin gidan. Ma'aikatan gidan suka gaishe su cikin mutuntawa, Abbi ya amsa musu cikin fara'a,

sannan ya ci gaba da tafiya har zuwa

ɓ

angaren da aka ware wa Jalaluddeen da Ma'eesha.

Ya bu

ɗ

e mata ƙofar

ɗ

akinta.

"Shiga daga ciki ƴata "

Ta shiga a hankali. Ɗakin ya kasance cikin tsafta da ƙamshi. Komai a shirye yake, amma zuciyarta cike take da tuna

ne-tunane.

Abbi ya bi bayanta ya shiga, ya ja kujera ya zauna sannan ya yi mata nuni da ta zauna .

Ma'eesha ta zauna tana kallonsa cikin girmamawa.Abbi ya sauke numfashi mai nauyi.

"Ma'eesha..."

"Na'am Abbi."

"Kin san tun ranar da kika shigo rayuwar g

idan nan, na

ɗ

auke ki tamkar 'yata. Bana son in ga kina rayuwa cikin damuwa ko ƙunci."

Ta sunkuyar da kai. Ya ci gaba da magana cikin nutsuwa.

"Aure ba kullum yake zama dariya ba. Akwai lokacin farin ciki, akwai lokacin rashin jituwa. Amma abin da yake g

ina gida shi ne haƙuri da fahimtar juna."

Ta gyada kai a hankali tare da cewa.

"Na sani Abbi."

"A'a.ba wai sani kawai ba. Ina son ki riƙe wannan a zuciyarki. Jalaluddeen yana da

ɗ

abi'arsa, ke ma kina da taki. Wani lokaci dole

ɗ

aya ya sassauta domin

ɗ

aya

n."

Idanunta suka cika da ƙwalla.

"Zan yi ƙoƙarin yin haƙuri, Abbi."

"Kuma na san kina yi. Shi yasa nake alfahari da ke."

Ya

ɗ

an yi shiru kafin ya ci gaba da cewa .

"Amma akwai wani abu da nake son ki sani. Kada ki ta

ɓ

a bari fushi ya hana ki magana da

mijinki. Idan akwai abin da ya dame ki, ki fa

ɗ

a masa cikin mutunci. Shi ma idan ya yi kuskure, ki yi masa uzuri idan ya nemi afuwa."

Ma'eesha ta share hawayen da suka gangaro.

"In Sha Allah zan yi hakan."

Abbi ya miƙa hannu ya dafa kanta cikin tausayaw

a.

"Allah Ya albarkaci zaman aurenku. Allah Ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku."

"Ameen."

Ya miƙe tsaye.

"To ki huta. Zan kira Jalaluddeen yanzu, in tabbatar ya dawo gida da wuri."

Ma'eesha ta raka shi har bakin ƙofa.

"Na gode, Abbi."

Ya murmus

a tare da cewa .

"Ba sai kin gode mini ba. Farincikinki shi ne farincikina."

Ya fita daga

ɗ

akin, ya rufe ƙofar a hankali, sannan yana tafiya cikin corridor ya zaro wayarsa daga aljihu.

Ya nemo sunan Jalaluddeen, ya danna kira.

_Jalaluddeen_

Jalaludd

een ne ke tuƙin baƙar motarsa mai

ɗ

aukar ido. A gefen kujerar gaba Khalid ne yake zaune, yayin da Haidar yake a kujerar baya.

Dukansu cikin annashuwa suke.

"Kai Jalal,"

Khalid ya yi dariya. "Ni dai yau ba zan ci komai ba sai gasasshiyar kaza."

Haidar

ya yi saurin cewa,

"Kuma fa sai da fresh milk mai sanyi. Wallahi yau yunwa nake ji kamar ban ci kwana biyu ba."

Jalaluddeen ya yi murmushi yana ci gaba da tuƙi.

"Shi yasa nake kai ku wajen da ba za ku yi nadama ba. Gasashshiyar kazarsu daban take."

"Ka

tabbata?" Haidar ya tambaya.

"Tabbas. Da zarar kun ci, za ku nemi a sake juyawa."

Duk suka yi dariya.

A daidai lokacin motar ta kusa isa wurin da ake sayar da gasasshiyar kazar...

Sai wayar Jalaluddeen da ke manne da dashboard ta haska.

Abbi Calling

...

Murmushin da ke kan fuskarsa ya ƙara fa

ɗ

a

ɗ

a ya ce.

"Abbi ne."

Khalid ya ce,

"Kar

ɓ

a mana. Kada ka bari ya yi ta jira."

Jalaluddeen ya danna ma

ɓ

allin hands-free.

"Assalamu alaikum, Abbi..."

Muryar Abbi ta fito cikin nutsuwa.

"Wa alaikumus salam,

Jalal. Kana ina ne?"

"Ina hanya ne tare da Khalid da Haidar. Mun fito siyan gasasshiyar kaza da fresh milk."

Abbi ya yi

ɗ

an murmushi ya ce .

"To madalla. Amma ina so idan kun gama, ka dawo gida ba tare da

ɓ

ata lokaci ba."

Nan take Jalaluddeen ya

ɗ

an da

ure fuska cikin mamaki.

"Lafiya dai ko, Abbi?"

Abbi ya amsa cikin kwantar da murya.

"Lafiya ƙalau. Na kawo Ma'eesha gida. Tana

ɗ

akinku yanzu."

Jalaluddeen ya yi shiru na

ɗ

an lokaci, zuciyarsa ta cika da farin ciki da mamaki.

"Da gaske, Abbi?"

"Eh. Na

yi mata

ɗ

an nasiha, yanzu kuma kai nake jira ka ƙarasa abin da ya dace."

Jalaluddeen ya saki numfashi cikin godiya.

"Nagode sosai, Abbi. In Sha Allah, da zarar mun kar

ɓ

i abin da muka zo siya zan taho kai tsaye."

Abbi ya yi murmushi ya ce

"Hakan nake

so.n Sha Allah."

sannan ya

ɗ

ora da cewa

"Kuyi tuƙi a hankali."

Murmushi ya yi cikin jin soyayyar Abbi da kara ganin ƙimar dattijon.

"Za mu kula in sha Allah."

Daga nan Kiran ya katse. Na

ɗ

an lokaci motar ta yi shiru.

Khalid ya kalli Jalaluddeen yana

murmushi.

"Alamu sun nuna yau gidan wani zai cika da farin ciki."

Haidar ya yi dariya yana cewa.

"To ai me kake jira? Mu hanzarta kar

ɓ

ar kazar nan mu bar ka ka koma wajen amaryarka."

Jalaluddeen ya yi murmushi mai cike da bege, sannan ya ƙara saurin mo

tar cikin natsuwa, zuciyarsa na

ɗ

auke da fatan wannan dare zai zama farkon sabon babi mai cike da fahimta da soyayya a tsakaninsu.

Daga nan suka karasa wajan da ake siyar da gasassun kajin.

Suka siye kajin guda biyu manya. Suka siye fresh milk sanann su

ka kama hanyar zuwa gidan Jalaluddeen.

Suna ƴar tsokanar sa amma bai kula su ba. Har suka karasa gidan.

Ma'eesha dake zaune kan gadonta ta ji shigowar mota. Sai sai bata tsorara ba kasancewar ta san ba ita kadai ba ce a gidan akwai ma su aiki.

Jalaludd

een ya fito daga cikin motar, sanan Haidar da Khalid suka mara masa baya . Khalid na rike da ladar kazar da suka siyo.

Da sallama suka shiga falon zuwa lokacin ba kowa masu aikin sun koma

ɓ

angaren su .

Kai tsaye bedroom din suka shiga da sallama a bakin

su.

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

[7/21, 9:06 AM] +234 706 732 9840: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI

KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





2





0





Da sallama suka shiga falon zuwa lokacin ba kowa. Masu aikin sun koma

ɓ

angaren su.

Kai tsaye bedroom din suka shiga da sallama a bakinsu.su

ka shiga cikin

ɗ

akin.

"Assalamu alaikum..."

Ma'eesha da ke zaune bakin gado ta

ɗ

ago kai da sauri. Da ta ga Jalaluddeen tare da Khalid da Haidar, ta yi saurin miƙewa tsaye cikin kunya, ta maida mayafinta da kyau.

"Wa alaikumus

salam."

Jalaluddeen ya yi

murmushi mai cike da farin ciki, amma ya yi shiru saboda al'adar Hausawa ba ta yarda ango ya nuna shagwa

ɓ

a ko yawan magana a gaban abokansa ba.

Khalid kuwa ya yi gyaran murya yana kallon Ma'eesha.

"Ranki ya da

ɗ

e Amarya."

Ta amsa cikin ladabi.

"Yauwa."

Haidar ya ce cikin fara'a.

"Alhamdulillah. Mun same ki lafiya kenan."

"Lafiya lau, Alhamdulillah."

Khalid ya

ɗ

aga ledar da ke hannunsa.

"To ga amanar da muka zo da ita. Angonmu ya ce sai mun raka shi har mun tabbatar ya shiga wajen Amaryarsa lafiya."

D

uk suka yi dariya.

Jalaluddeen ya girgiza kai.

"Ku dai kun fiye surutu."

Haidar ya ce.

"Yau ba ranar jin kunya ba ce. Ai yau ranar siyen baki ce."

Khalid ya juya ya kalli Ma'eesha.

"Amarya, kin san al'ada ko?"

Ma'eesha ta

ɗ

an yi murmushi tana sunkuyar

da kai.

"Ka

ɗ

an."

"To bari mu fa

ɗ

a miki. Mu abokan Ango ne. Mun raka shi har cikin

ɗ

akinki. Amma ba za mu bar shi ba sai kin sayi bakinmu."

Jalaluddeen ya ce.

"Ku kyale ta mana."

Khalid ya katse shi.

"Wannan ai tsohuwar al'adar Bahaushe ce. Ba za a kar

ya ta ba."

Haidar ya ha

ɗ

a baki.

"Wallahi sai an sayi baki."

Ma'eesha ta

ɗ

an

ɗ

ago ido cikin kunya.

"To... me ake so?"

Nan take Khalid ya ce.

"Ku

ɗ

i mana."

Haidar ya ƙara da dariya.

"Ko kuma kyauta mai kyau."

Jalaluddeen ya dafe goshinsa.yana cewa.

"Ku d

ai ba za ku ta

ɓ

a canzawa ba."

Khalid ya yi dariya.

"Mu fa aikinmu kenan."

Ya sake kallon Ma'eesha.

"Kar ki damu Amarya. Ba dole sai ku

ɗ

i masu yawa ba. Duk abin da kika ba mu da hannu bibbiyu za mu kar

ɓ

a."

Ma'eesha ta

ɗ

an yi murmushi. Ta bu

ɗ

e drawer

ɗ

i

n bedside cabinet, ta fito da ƙaramin envelope.

Abbi tun kafin ya fita ya sanya mata wasu ku

ɗ

i domin amfani da su idan ta buƙata.

Ta ciro wasu sababbin takardun ku

ɗ

i, ta miƙa wa Khalid cikin kunya.

"Ga shi"

Khalid ya kar

ɓ

a yana murmushi yana cewa.

"A'a,

wannan ba nawa ka

ɗ

ai ba ne."

Ya raba ku

ɗ

in gida uku, ya ba Haidar nasa, sannan ya maida wa Jalaluddeen wani

ɓ

angaren.

Jalaluddeen ya yi saurin girgiza kai

"Ni fa ba na ciki."

Haidar ya yi dariya.

"Ka kar

ɓ

a. Ai kai ne shugabanmu."

Shi ma Khalid ya ce.

"Wannan albarka ce. Kar ka ƙi."

Jalaluddeen ya kar

ɓ

a cikin murmushi.

Khalid ya

ɗ

aga hannu sama

.

"Allah Ya sanya albarka a aurenku."

Haidar ya amsa da,

"Ameen."

Sannan ya ci gaba.

"Allah Ya ba ku zaman lafiya, Ya ba ku zuri'a ta gari, Ya sanya soyayya d

a rahama a tsakaninku."

"Ameen." Jalaluddeen da Ma'eesha suka amsa a tare.

Khalid ya miƙa ledar gasasshiyar kajin da fresh milk ga Ma'eesha.

"Wannan kuma kyautar farko ce daga gare mu. Kada ku ce mun zo hannu fanko."

Ma'eesha ta kar

ɓ

a cikin godiya.

"Nagod

e sosai. Allah Ya saka da alheri."

"Ameen."

Sai Khalid ya kalli Jalaluddeen yana murmushi.

"To Ango, aikinmu ya ƙare."

Haidar ya yi dariya.

"Mu dai mun raka ka, an sayi bakinmu, mun yi addu'a. Yanzu sauran naka ne."

Jalaluddeen ya

ɗ

an ji kunya.

"Allah

Ya shirye ku."

Khalid ya nufi ƙofa yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login