Showing 84001 words to 87000 words out of 191594 words

Chapter 29 - MAKAHO NE COMPLETE

ka jefa yarinya cikin matsala, ka jefa iyayenta cikin

tashin hankali!”

Hawayen Jabeer suka sake zubo.

“Na san na yi babban kuskure, Mama. Wallahi ban san yadda abin ya kai haka ba.”

Mimi ta ce cikin takaici,

“Yanzu ka san kuskure? Bayan an kawo mana maganar ciki?”



Mimi ta juya ta kalle shi cikin girmama

wa.

“Allah ya saka wa iyayen yarnyar da alheri, yaya. Wallahi sun nuna mana mutunci da kuka zo kai tsaye gidan iyayensa maimakon a ji ta wata hanya.”

Ta

ɗ

an yi shiru kafin ta ce,

“Dole ne mu je gidansu mu ba ku haƙuri. Ba za mu zauna muna jiran magana t

a ƙara yawo ba.”

Papa ya gyada kai a hankali ya ce.

Mimi ta ci gaba da magana cikin tsantsar nutsuwa yanzu.

“Abin da ya faru ya riga ya faru. Ba za mu iya mayar da lokaci baya ba. Amma za mu yi abin da ya dace. Za mu je mu ba iyayen yarinyar haƙuri, mu

nuna cewa mun

ɗ

auki alhakin abin da ya faru.”

Ta kalli Papa kai tsaye.

“Ni a ganina, a jira yarinyar ta haihu lafiya. Bayan haka a daura musu aure cikin mutunci. Wannan shi ne abin da zai fi dacewa da addini da kuma al’ada.”

Papa ya dafe gemunsa yana tun

ani.

Jabeer ya

ɗ

aga kai da sauri, idanunsa cike da mamaki da kuma wani irin kwanciyar hankali da ya fara ji.

“Mimi…”

Ta katse shi.

“Kada ka yi magana yanzu. Ka fara tuba ka nemi gafarar Allah. Sannan ka shirya ka je ka nemi gafarar iyayen yarinyar da it

a kanta.”

Jabeer ya gyada kai cikin nadama.

“Zan yi, Mimi .”

Mimi ta sake kallon Papa

.

“Alhaji, wannan lokaci ne na nuna dattako. Idan muka yi watsi da yarinyar, mutane za su yi mana magana fiye da yanzu. Amma idan muka tashi tsaye muka

ɗ

auki alhakin abi

n da

ɗ

anmu ya aikata, za a san cewa mun san darajar mutunci.”

Papa ya ja numfashi mai nauyi.

“Kin yi gaskiya, Mimi.”

“Idan ba damuwa, gobe za mu je tare Za mu tattauna cikin natsuwa, mu ji halin da yarinyar take ciki."

_Yasmeen_

Falon gidan ya

yi tsit sai sautin agogon bango da ke tik-tik a hankali. Bayan sallar isha’i ne, iska mai sanyi tana ratsawa ta tagar falon. Abbi yana zaune a kan babban kujera, fuskarsa cike da natsuwa da kuma tunani mai zurfi.

A gefensa Yasmeen ce zaune cikin hijabinta

, kanta a ƙasa kamar mai jin nauyin zama a wurin. A

ɗ

ayan gefen kuma Sadik ne zaune, shi ma cikin nutsuwa, yana ta kallon hannayensa. Daga yanayin yadda suke zaune za ka gane cewa akwai wata irin kunya da baƙin cikin da ke tsakaninsu. Ba su saba da juna ba

, kuma ba soyayya ta ha

ɗ

a su ba.

Abbi ya

ɗ

an gyara zamansa sannan ya sauke numfashi mai nauyi ya ce.

“Yasmeen… Sadik…”

Dukansu suka

ɗ

ago kai a lokaci guda.

“Na san ba wannan auren kuka za

ɓ

a da zuciyarku ba. Na san akwai abubuwan da suka faru da suka sa

aka ha

ɗ

a ku cikin gaggawa. Amma ku saurare ni da kyau.”

Ya yi

ɗ

an shiru yana kallon su

ɗ

aya bayan

ɗ

aya.

“Aure ba soyayya ka

ɗ

ai ke gina shi ba. Hakuri, mutunta juna, tausayi da fahimtar juna su ne ginshiƙansa. Soyayya ma sau da yawa tana zuwa ne a hankali i

dan mutane suka zauna cikin kyautatawa.”

Yasmeen ta lumshe ido, tana jin kalaman Abbin suna shiga zuciyarta.

Abbi ya ci gaba da cewa,

“Abin da nake tsoro shi ne kada ku

ɗ

auki wannan aure kamar wani azaba ne da aka

ɗ

ora muku. Kada ku dinga nuna wa juna cew

a an tilasta muku zama tare. Idan kuka yi haka, kowanne daga cikinku zai rayu cikin ciwo.”

Sadik ya

ɗ

an

ɗ

ago kai cikin girmamawa.

“Abbi, wallahi zan yi ƙoƙari.”

Abbi ya jinjina kai.

“Na yarda da kai Sadik. Amma ƙoƙari ka

ɗ

ai bai isa ba. Ka tuna cewa mace

amanar Allah ce. Yasmeen ba ta zo gidanka don ta zama mai jin tsoro ko ƙasƙanci ba. Ka mutunta ta, ka saurare ta, ka ba ta lokaci ta saba da rayuwar aure.”

Sai ya juya ga Yasmeen.

“Ke kuma Yasmeen, ki tuna cewa Sadik ma ba shi ne ya nemi a ha

ɗ

a ku cikin wa

nnan yanayin ba. Kada ki dinga hukunta shi da abin da ya wuce. Idan ya yi miki magana ki saurare shi, idan ya yi kuskure ki gyara cikin mutunci. Kada ki

ɗ

auki fushin zuciyarki ki zuba masa.”

Yasmeen ta ha

ɗ

iye wani abu da ya tsaya mata a maƙoshi kafin ta ce

a hankali,

“Zan yi ƙoƙari Abbi.”

Abbi ya

ɗ

an yi murmushi mai taushi.

“Ku daina yawan amfani da kalmomin ‘zan yi ƙoƙari’ kawai. Ku yi niyya cewa za ku yi. Aure ba filin gwagwarmaya ba ne, gida ne na nutsuwa. Idan mijin ya raina mata, gidan zai rushe. Idan

matar ta raina miji, gidan ma zai rushe.”

Ya miƙa hannu ya

ɗ

auki kofin shayin da ke gabansa, ya

ɗ

an kur

ɓ

a sannan ya ce,

“Kun san abin da ya fi cutar da aure? Wulakanta juna. Idan kuka fara yi wa juna magana marar kyau, kuna tunatar da juna cewa ‘ba soyayya

ce ta ha

ɗ

a mu ba’, to kun fara rusa abin da ake son ya ginu.”

Sadik ya saki numfashi.

“Gaskiya ne Abbi. Ni ma bana son ta ji kamar an tilasta mata zama da ni.”

Abbi ya ce cikin natsuwa,

“To ka nuna mata hakan ta hanyar aikinka, ba magana ka

ɗ

ai ba. Ka kasa

nce mai tausayi. Ki ga idan ta yi shiru, ka fahimci tana buƙatar lokaci. Idan ta yi kuskure, kada ka yi saurin fushi.”

Sai ya kalli Yasmeen.

“Ke ma ki ba shi damar ya kusanto zuciyarki. Kada ki rufe kanki gaba

ɗ

aya. Wasu lokuta Allah yana ha

ɗ

a mutane ne ta

hanyar da ba su zata ba, daga baya su zama mafi dacewa da juna.”

Yasmeen ta

ɗ

an saki jikinta ka

ɗ

an, kamar nauyin da ke kirjinta ya ragu.

Abbi ya ci gaba da nasiha cikin murya mai cike da tausayi.

“Ku yi addu’a tare. Ku ci abinci tare. Ku yi magana ko da m

inti ka

ɗ

an ne a kullum. Kada ku kwana cikin fushi idan akwai sabani. Kuma ku kiyaye sirrin gidanku, kada ku dinga kai komai wajen mutane.”

Sai ya

ɗ

an yi murmushi ya ce,

“Na aurar da ku ne da niyyar alheri, ba don in ga kuna wahala ba. Ina so ku zama abokan

rayuwa, ko da ba abokan soyayya kuka fara zama ba.”

A wannan karon Sadik ya

ɗ

an matsa kusa ka

ɗ

an cikin ladabi ya ce,

“Abbi, in sha Allah zan kula da Yasmeen.”

Yasmeen ta kalle shi a karo na farko tun da suka zauna, sannan ta mayar da kallonta ƙasa cikin k

unya.

Abbi ya lura da hakan, zuciyarsa ta

ɗ

an yi sanyi.

“Shi kenan. Ku fara daga yau. Kada ku dinga kallon baya, ku kalli gaba. Ku ba wa junanku damar fahimtar juna. Wata rana za ku tuna da wannan dare ku yi murmushi.”

Ya

ɗ

aga hannu yana musu addu’a.

“Alla

h Ya sanya albarka a tsakaninku, Ya sa ku zama ma’aurata masu fahimtar juna, Ya cire duk wani baƙin ciki daga zukatanku.”

“Amin,”

suka fa

ɗ

a tare cikin sanyin murya.Abbi ya yi ma su sallama ya fice daga gidan .

Maman Ihsan ce ✍

🏻

[7/21, 9:25 AM] +234 7

06 732 9840: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A

TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





2





5





Suka fa

ɗ

a a tare cikin sanyin murya, Abbi ya yi ma su sallama ya fice daga gidan.

_Mom_

Bayan ya ha

ɗ

a wa Ma'eesha tea mai Kauri ta siya mata ƙwai sai bread. Ta jero a faranti ta kai cik

in

ɗ

akin .

Har lokacin Ma'eesha na barci .

Mom ta ta

ɓ

a jikinta ta ji ya yi zafi alamar zazza

ɓ

i ya sauka mata.

Don haka sai ta dauki wayarta ta dannawa wata lamba kira.

Bugu biyu aka

ɗ

aga.

Ta cikin wayar Muryar mai wayar ta fito in da take cewa.

"Ass

alamu alaikum ma."

"Wa'alaiki Salam warahmatullah. Nurse Khadija kina gida ne?"

"Eh ina gida Doctor."

Nan ta sanar da ita magungunan da za ta zo mata da su da kuma allura. Sannan ta ba ta address na gidan Jalal ta ce nan za ta kawo mata su.

Bayan ya k

atse kiran wayar ta shafa gefen fuskar Ma'eesha tana tunanin yadda za ta tayar da ita .

Ma'eesha na jin an shafa gefen fuskarta dai ta bude idanu a firgice.

Ganin Mom ne ya sa ta saki ajiyar zuciya ta ce .

"Mom."

"Na'am Daughter ya kike ya jiki?"

Ba t

a amsa ba sai ta sunkuyar da kanta ƙasa. Ta rasa to wani dalili zai saka Jalaluddeen ya kira su ne? Wanan ai sirrinnsu ne. Yanzu shi kenan kowa ya san halin da take ciki.?

Wayar Mom ce ta yi ruri, sai a lokacin ma suka tuna da su Dad dake kasa suna jiran

su.

Ɗ

aukar wayar ta yi kafin ta yi magana Dad ya ce.

"Wai me ke faruwa ne, kun shiga Cikin ga mu nan na mu san halin da ake ciki ba, na wani bayani. Meye matsalar ?"

"Ba wata matsalar ba ce, ku tafi kawai muna dawowa ba da jimawa ba."

"Ban gane ba, ba

yan fadar da Dada ta dinga yi ne za ki ce ma wata matsala ba?"

"Kada ka damu ba wata matsala ba ce."

cikin wayar Dad suka ji Muryar Dada tana cewa.

"Akan me za ki ce ba wata matsala ba ce, bayan kina ganin yadda ta cigata wa ya sani ma ko ya farke ta

sai an yi

ɗ

inki, yarinyar da ko tafiya ba ..."

Jin kalmar Dada da take yi wa Mom fada ne ya tabbatar ma su Dad da Alhaji Sulaiman dalilin rashin lafiyar Ma'eesha. Don haka suka yi yanke shawarar komawa gida kawai don ba abin da za su yi a wajan.

Haifar d

ai har lokacin yana zaune a falon ƙasa. Hajiya Saratu ce ta shiga kitchen don ta ha

ɗ

awa sauran jama'ar gidan abun breakfast.

Mom ta taiamaka wa Ma'eesha suka je ban

ɗ

aki ta sa ta yi wanka. Da ƙyat ta yarda Mom ta duba ta, sai dai ba ma zancen farkewar da

Dada ke surutu akai.

Brush ta yi sanan ta yi wanka da ruwan

ɗ

umi sanan ta fito da taimakon Mom.

Dada na kallon ta ta ce .

"Ai ban ga ta zama ba, dole na je na ha

ɗ

o magunguna na zo na yi jinyarta."

Tana fadar haka ta dauki mayafinta tana ficewa daga c

ikin

ɗ

akin.

Bayan ta sanya doguwar riga mara nauyi ne ta fito daga cikin closet din .

Mom ta saka ta a gaba akan sai ta wainar ƙwai da tea da bread. Da ƙyar dai ta sha ruwan tea kadai ta ce ba ta son cin komai bakinta ba taste.

Daidai lokacin Nurse Khad

ija da Mom ta kira ta iso gidan. Mom ta kira Haidar a waya ta ce ya yaje ya shigo da ita .

Bayan sun shigo ne ya kai ta har kofar dakin Ma'eesha bai shiga ba ita ce ta shiga ciki.

Mom ta karbi magungunan da kuma alluran ta ce.

Ki daure na yi maki allura

n nan da maganin nan za ki rage jin zafin da kike ji.

Da ƙyar ta yarda aka yi ma ta alluran ta sha magani sanan ta kwanta .

Zuwa lokacin haHajjya Saratu ta gama breakfast.

Ta kai wa Haidar da Jalaluddeen nasu a ƙasa. Yayin da ta ajiye sauran a dinning

table dake nan upstairs.

Haidar ne ya dannawa Jalaluddeen kira. Don ya ji shirun ya yi yawa sosai .

_Jalaluddeen_

Yana daga wani

ɓ

angare na cikin gidan, wanda ba za ka taba cewa yana cikin gidan ba. Yana kwace a saman sofa idanunsa a lumshe Ma'eesha ka

wai yake tunawa sai Ma'eesha.

Ya so a ce a kwana lokacin yana tare da ita yana taraiyar ta. Amma wanan kakar tasu ta

ɓ

ata komai . Ga shi kunya ma ya hana shi fita ya kalli iyayen nasu.

Wayarsa da take gefensa ta fara ruri, a hankali ya bude idanunsa da

suke a lumshe.

Ganin Barrister Haidar ne ya sa shi

ɗ

aukar kiran wayar cikin sanyin jiki.

"Barrister."

"Na'am, ina ka shiga ne?"

"Ina nan cikin gidan, ba zan iya hada idanu da su Mom ba ne, saboda wanan tsohuwar ƴar tonon silili ce."

Haidar ya yi dariy

a mai isar sa sanan ya ce .

"To ga breakfast an kawo mana."

"Okay ka fito waje zaka hange ni daga daga hagu da bayanka."

Haidar ya dauki farantin da aka jera masu breakfast nasu a ciki ya fito. Kwantancen da Jalal ya yi ma sa nan ya bi duk da kasancewar

babban gida ne sosai

A can party din suka yi breakfast.

Mom kuwa da su Hajiya Safiya da Hajiya Saratu nan suka yi breakfast. Duk da Mom ana kiranta a asibiti tana da patient da za ta gani. Amma dai ta tsaya tana jiran ta ga dawowar Dada.

Zuwa can ran

a ta fara fitowa sanan Dada ta dawo hannunta rike da ƙatuwar leda.

Ta shigo cikin bedroom

ɗ

in. Lokacin Ma'eesha ta tashi barci tana zaune . Kuma jikinta da sauki sosai sakamakon allura da maganin da Mom ta ba ta, don haka ta ji sauki sosai .

Dada da ta s

higo da ƙaton leda suna kallon ta tare da yi ma ta sannu da zuwa .

Ba ta amsa wa kowa ba ta zauna tana firfito da wasu magungunan gargajiya kamar wata Bokanya.

Ta ciri wasu kullin magani guda biyu

ɗ

aya gari ne

ɗ

aya kuma ganye ne ta miƙawa Hajiya Safiya t

a ce.

"Karbi wanan ki nemi tukuna babba ki zuwa ruwa wanda idan an zuba a bawo za ta iya zama ciki. Idan ya tafarfasa a juye shi a bawo a kai bathroom ta zauna na mintuna talatin.

Hajiya Safiya ta karba cikin girmamawa ta nufin kitchen don dafa maganin k

amar yadda Dada ta bukata. Sai

"Dada idan ba damuwa tun da kina nan zan iya zuwa asibitin na duba marasa lafiya dake ta jirana. Tsawon kwanaki biyar ban je asibitin ba aiki ta mani yawa."

"Shi kenan je ki, amma wallahi ki ja Ɗanki kunne akan yarinyar na

n, ke inan gidan har sai bayan wata daya idan na tabbatar ta warke sannan sai na tattara kayan na koma Katsina. Sulaiman ya kwaashi iyalansa gobe sai su koma can Katsina ."

"Allah ya kai mu."

Cewar Mom tana ma su sallama tare da yi wa Ma'eesha sannu da

fatan samun sauƙin. Ta yi mata bayanin yadda za ta sha sauran maganin da ta bar mata. Hajiya Safiya ta tsayar da Mom ta ce za su tafi. Don haka suka tafi su uku har da Hajiya Saratu.

Ma su aikin gidan ne su biyu suke ta sintiri a falon ƙasa. Kasancewar ma

igidan ya sanar da su iya kasa za su dinga tsayawa. Ba abun da aje bukata da zu yi a sama. Don haka suka gyara gidan suka goge iya kasa. Suna jiran matar gidan ta fito ko tana bukatar wani abu da za su yi mata.

Dada ce ta sauko ta ce su shiga kitchen dak

e sama su wanke kayan da aka yi amfani da su a kitchen.

Bayan maganin ya dahu Dada ya ta juye a baho ta kai bathroom. Ta sa Ma'eesha ta shiga ciki.

Ganin tana raki ne ya saka ta fara masifa .

"Dalla zauna, ana yi ma ki gata ba ki sani ba. Wanan gyaran d

a nake maki shi ne zai ƙara ma ki martaba a wajan mijinki, za ki sake komawa kamar budurwa ce idan ba ki sani ba.

Haka ba da son ranta ba Dada ta saka ta yi zaman ruwan maganin sannan ta bar ta suka fita .

Sanan ta dinga ba ta wasu magungunan tana sha.

Da misalin karfe biyar na Yamma Ma'eesha ta fito daga wanka Dada ta saka hijabi ganin yadda Ma'eesha take tafiya iya kadai ba kamar

ɗ

azu ba.

"Zan je na dauko kayan sakawa ta da zan dinga canza kaya."

Cikin farin ciki Ma'eesha ta ce .

"Da gaske kike?"

Murmushi ta yi tana cewa.

"Eh da gaske nake yi."

"Nan za ki zauna tare da mu?"

"In sha Allah, amma nan da sati biyu zan koma Katsina ."

"Kai Alhamdulillah."

"Kin ji dadi ko?"

"Eh na ji dadi sosai."

"To bari na je na dawo kafin yamma ta yi ."

"To

Dadata a dawo lafiya ."

Dada ta fita tana cewa.

"Dole na zo na zauna tare da jikata. Na kula da ita."

Ma'eesha ta yi murmushi cike da son tsohuwar.

Jalal bayan ya raka Barrister Haidar yana dawowa Sai ya hangi Dada Direban Mom ya zo ya dauke ta ya wuc

e da ita.

Murmushi ya yi kai tsaye ya nufi baban part

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login