Showing 123001 words to 126000 words out of 191594 words
kunne, sannan ya kwanta a gefe yana barin tazara a tsakaninsu.
Cikin
ɗ
an lokaci barci ya sake
ɗ
aukar su.
*Da safe*
Hasken rana ya fara ratsawa ta labulen tagar
ɗ
akin.
Wayar Sadik da ke kan drawer ta fara vibration.
Ba wanda ya m
otsa. Daga shi har ita , suna kwance hankali kwance ya yi mafa filo da ƙirjinsa.
Kiran ya katse.
Bayan daƙiƙu kiran ya sake shigowa.
Har yanzu babu mai
ɗ
agawa.Kiran ya sake yankewa.Sai aka sake kira karo na uku.
Wayar tana ci gaba da ruri amma saboda
tsananin gajiyar da suke ciki, babu wanda ya kula.
Bayan wani lokaci.Yasmeen ta fara bu
ɗ
e idanunta a hankali.
Ta juya kanta zuwa gefen drawer inda wayar ke ci gaba da walƙiya.
Sai ta kalli Sadik, sannan ya kira sunan sa.
"Yaya Sadik..."
Bai amsa ba.T
a sake kira a hankali.
"Yaya...Nan take ya bu
ɗ
e idanunsa.Ya miƙa hannu ya janyo wayar.
Da ya duba fuskar wayar...
Sai ya ga sunan da ke bayyana.
Dady Calling...
Gabansa ya fa
ɗ
i a hankali ya furta.
"Astaghfirullah..."
Da sauri ya
ɗ
aga kiran.
"Assala
mu alaikum Dady."
Daga can
ɓ
angaren kuwa aka ce,
"Sadik! Ina ka shiga ne? Tun
ɗ
azu nake kiranka."
Ya dubi agogon
ɗ
akin.
Idanunsa suka zaro.
"Innalillahi..."
Ya gane sun makara.
Cikin sauri ya ce,
"Yi haƙuri Dady. Ban ji wayar ba."
Dady ya ce,
"Mu
duka mun iso asibiti tun
ɗ
azu. Muna jiranka."
"To Dady. Muna fitowa yanzu."
Da ya kashe wayar, ya miƙe da sauri ya kalli Yasmeen ya ce.
"Mu je mu yi wanka mu tafi asibitin. Sai na yi maki wanka.k
"Zan yi da kaina."
"Yasmeen, ki yi sauri ki shiga ki y
i wanka."
Ta kalle shi.
"Lafiya dai?"
"Eh. Dady ya kira. Sun riga sun isa asibiti. Dole mu je mu duba yaya Jalaluddeen."
Ba tare da
ɓ
ata lokaci ba, Sadik ya shiga ban
ɗ
aki.
Cikin mintuna ka
ɗ
an ya gama wanka, ya fito ya shirya cikin kayan aikinsa na li
kita.
Yana
ɗ
aure agogon hannunsa ya ce,
"Ki yi sauri ki shirya. Ba na son mu ƙara bata lokaci."
Yasmeen ta jinjina kai.
"In sha Allah."
Ta
ɗ
auki kayanta ta shiga ban
ɗ
aki domin yin wanka da shiryawa, yayin da Sadik ya tsaya yana jiran fitowarta, zuciya
rsa cike da fatan samun labari mai da
ɗ
i game da Jalaluddeen.
_Jalaluddeen_
Na'urorin da ke manne a jikinsa suna ci gaba da fitar da sautin:
Beep... Beep... Beep...
Jalaluddeen ya bu
ɗ
e idanunsa yana kallon fuskar Ma'eesha.
Ita kuwa tana kwance a ƙ
aramin gadon marasa lafiya da aka tanada a
ɗ
akin domin mai jinyarsa. Saboda ƙuncin wurin, ta matsa kusa da gadonsa, tana jingina gefenta da gadon nasa, hannunta kuma na cikin hannunsa.
Tun da ya farfa
ɗ
o, ƙin barin gefensa ta yi.
Idanunsu suka ha
ɗ
u.
Ya y
i mata murmushi mai rauni.
Ita ma ta mayar masa da murmushin da ya ha
ɗ
u da hawaye.
"Me kike kallo haka?"
Ya tambaya da ƙyar.
Ta
ɗ
an sunkuyar da kai tana murmushi ta ce
"Kai nake kallo."
"Ni kuma?"
"Eh."
"Me kika gani?"
Ta
ɗ
an yi shiru kafin ta ce
,
"Na ga ni'imar Allah. Ban yi tunanin zan sake ganin ka kana yi min magana ba."
Jalaluddeen ya matse hannunta a hankali.
"Allah Mai rahama ne."
Ta
ɗ
aga hannunsa ta sumbaci goshinsa.
"Na gode wa Allah da Ya dawo min da kai."
Har zai sake cewa wani ab
u...
Sai ƙofar
ɗ
akin ta bu
ɗ
e.
Mom ce ta fara shiga tare da Ummee.
Mom na shiga ta yi murmushi da ganin Jalaluddeen a farke.
"Alhamdulillah..."
Amma kafin ta ƙarasa...
Ummee ta hangi yadda Ma'eesha take kusa da Jalaluddeen.
Dan ta manne da jikinsa sos
ai
Nan take fuskarta ta sauya.
Ta tsaya cak.
Idanunta suka zaro.
"Ma'eesha!"
Muryarta ta cika
ɗ
akin.
Ma'eesha ta firgita ta miƙe zaune.
"Ummee..."
Ummee ta taka zuwa gabanta cikin sauri.
"Wani irin hauka ne wannan?"
Mom ta yi saurin cewa,
"Haji
ya Maryam .."
Amma ko saurarenta ba ta yi ba.
Ta nuna Ma'eesha da yatsa.
"Wani irin hauka ne wannan da kike son yi?"
Ma'eesha ta sunkuyar da kanta.
"Ummee..."
"Kada ki yi min magana yanzu!"
Jalaluddeen ya yi yunƙurin tashi ya ce
"Ummeena ..."
"Ka
i ma ka yi shiru!"
Ta ci gaba da magana cikin fushi.
"Jiya da ƙyar likitoci suka ce ka fara samun sauƙi. Yau kuma me zan zo in gani?"
Ta nuna gadon da Ma'eesha ta kwanta.
"Kin zo kina neman mayar da hannun agogo baya ne?"
Mom ta matsa kusa da ita.
"K
i kwantar da hankalinki."
Ummee ta juya gare ta.
"Ta yaya zan kwantar da hankalina?"
Ta sake kallon Ma'eesha.
"Ba ki ga irin halin da yake ciki ba? Haka ake kula da mara lafiya?"
"Kina son ya sake gajiya ne?"
Ma'eesha hawaye suka cika idanunta.
"Wal
lahi ba haka bane..."
Ummee ta girgiza kaibts ce
"Duk abin da za ki ce, ni ba zan yarda ba."
Mom ta kamo hannunta.
"Ki saurare ta mana."
"Ba sai na saurara ba."
Ta sake cewa cikin tsantsar damuwa.
"Ni dai ba zan yarda Ma'eesha ta sake kwana tare da
Jalaluddeen a wannan asibitin ba."
Duk
ɗ
akin ya yi shiru.
Ma'eesha ta kasa
ɗ
aga kanta.
Jalaluddeen ya kalli Ummee cikin sanyin murya.
"Ummee..."
Ta juyo gare shi.
"Me ya sa kake son ta zauna nan?"
Ya yi murmushi mai rauni.
"Saboda tana ba ni kwanc
iyar hankali."
Ummee ta yi shiru na
ɗ
an lokaci.
Sai ya ci gaba.
"Duk lokacin da na bu
ɗ
e ido, ita ce farkon wanda nake gani."
"Da ita nake jin ƙarfin guiwar yaƙar ciwon nan."
"Ba ta yi wani abin da zai cutar da ni ba. Hasalima ni na ce ta kwanta kusa d
a ni
Mom ta dubi Ummee.
"Kin ji abin da ya fa
ɗ
a?"
Ummee ta sauke numfashi.
"Na ji."
"Amma hakan ba yana nufin za a bar ta tana kwana a gefensa ba."
Ta yi magana cikin natsuwa fiye da da.
"Likitoci sun ce yana buƙatar cikakken hutu."
"Idan ana son y
a warke da sauri, dole a kiyaye duk abin da zai sa ya gaji."
Mom ta jinjina kai.
"Hakan gaskiya ne."
Ta juya ga Ma'eesha.
"'Yata, ba don ana son a raba ku ba ne."
"Abin da ake so shi ne lafiyarsa ta ƙara inganta."
Ma'eesha ta share hawayenta ta ce .
"Na fahimta Mom."
Ta kalli Jalaluddeen.
"In sha Allah zan yi duk abin da zai taimaka ka warke."
Jalaluddeen ya yi mata murmushi.
"Na sani."
A daidai lokacin ne aka ji ana kwankwasa ƙofar
ɗ
akin.
Likitan da ke kula da Jalaluddeen ya shigo tare da nurs
e.
Da ya ga kowa a
ɗ
akin, ya yi murmushi.
"Ina kwana."
Dukkansu suka amsa.
Likitan ya dubi Jalaluddeen.
"Yaya jikin yau?"
"Da sauƙi, Alhamdulillah."
Likitan ya yi farin ciki.
"Hakan muke so."
Ya dubi iyalan.
"Amma ina roƙon ku, kada mara lafiyan
ya gaji. Ya fi buƙatar hutu da kwanciyar hankali a wannan matakin."
Ummee ta dubi Mom.
Sai ta ce a hankali,
"Kin ji ko?"
Mom ta
ɗ
aga kai.
"Mun ji, Doctor."
Likitan ya yi murmushi.
"Idan muka ci gaba da kula da shi haka, da yardar Allah ba da jimawa
ba za ku koma gida tare da shi."
*Na ce ba wai Sadik dubiya ka zo ko yawon cin amarci*
🤔
[7/29, 11:29 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI
KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
4
️
⃣
1
️
⃣
Idan muka ci gaba da kula da shi haka, da yardar Allah ba jimawa ba ku koma
gida tare.
Daga nan ya bukaci kowa ta fita a bar shi shi kadai.
Mom da Ma'eesha ne suka fara fitowa.
Ummee na fitowa daga
ɗ
akin, ko da ƙofar ba ta rufe gaba
ɗ
aya ba, ta saki wani dogon numfashi mai nauyi. Fuskarta cike take da damuwa, yayin da Mom ke
biye da ita tana ƙoƙarin kwantar mata da hankali.
A corridor
ɗ
in asibitin kuwa, Dada, da Dad ne suka tsaya suna tattauna wata magana
Da Dada ta hango fuskar Ummee, nan take ta fahimci akwai wani abu da ya faru.
"Hajiya Maryam, lafiya kuwa?"
Ummee ta
juya ta kalle ta, sannan ta ce cikin murya mai nuna
ɓ
acin rai,
"Lafiya? Wace lafiya kuma?"
Dada ta
ɗ
an matsa kusa da ita.
"Me ya faru?"
Ummee ta
ɗ
aga hannayenta sama cikin takaici.
"Ni kam ban ta
ɓ
a ganin irin wannan abu ba."
Dad ya ha
ɗ
e gira ya ce .
"Wane abu ne?"
Ummee ta
ɗ
an yi shiru tana ƙoƙarin danne fushinta, amma abin ya fi ƙarfinta don haka ta ce
"Da na shiga
ɗ
akin nan, me zan tarar?"
Ta nuna ƙofar
ɗ
akin da yatsa.
"Na tarar da Ma'eesha kwance manne da jikin Jalaluddeen."
Kalaman suka sa
kowa ya yi shiru.
Dad ya sauke kai .Mom kuwa ta lumshe ido, domin ta san abin da zai biyo baya. Ummee ta ci gaba cikin zafin rai.
"Ba zama kusa da shi kawai ba.Har ta kwanta a gadon marasa lafiya da aka kawo saboda ita, ta matsa har jikinsu ya manne."
Du
k hannayensu suna riƙe da juna.llah Ya sani, zuciyata ta karye da ganin haka."
Dada ta kalli Mom ta ce
"Haka ne?"
Mom ta yi murmushi ka
ɗ
an.
"Eh, amma..."
Ummee ta katse ta.
"Babu wani amma. Mutumin da ya fito daga bakin mutuwa ne. Likitoci suna cewa
yana buƙatar cikakken hutu.Shi kuma za a zo a riƙa shagaltuwa da shi."
Ta juya ta kalli Dada ta ce.
"Da ace kai ne kwance cikin irin wannan hali, za ka ji da
ɗ
i a ce ana barin matarka tana manne da kai dare da rana?"
Dad ya yi shiru.
Bai so ya shiga t
sakanin maganar ba.
Ummee ta ci gaba da cewa
"Ba wai bana son Ma'eesha ba ne.Allah shaida ne. Amma akwai lokacin komai.Yanzu lafiyar Jalaluddeen ce ta fi komai muhimmanci."
Dad ya yi ƙoƙarin shiga maganar.
"Maryam."
Ta
ɗ
aga hannu.
"Don Allah, ka bar
i na gama."
Ta sake kallon Dada.
"Ni kam ba zan sake yarda ta kwana tare da shi ba.Da rana ta zo ta gaishe shi, ta zauna na
ɗ
an lokaci, babu matsala Amma da dare?"
"A'a Ba zan amince ba.Ko me zai faru."
Dada ta da
ɗ
e tana kallonta ba tare da ta ce komai
ba.
Daga ƙarshe ta yi murmushi mai cike da natsuwa.
"Hajiya Maryam..."
Ummee ta amsa da ido.
Dada ta ce cikin murya mai taushi,
"Na san abin da ke damunki.Kuma na san ba don kin tsani Ma'eesha ba ne.Kin damu ne saboda lafiyar Ɗanki Jalaluddeen."
Umm
ee ta
ɗ
aga kai.
"Haka ne."
Dada ta ci gaba da cewa
"Amma akwai wani abu da nake so ki tuna.Kowace mace idan mijinta yana kwance cikin irin wannan hali.Zuciyarta ba za ta iya nesa da shi ba.Ba don wasa ba. Ba don son shagaltuwa ba. Don tsantsar ƙauna ne
."
Mom ta yi murmushi tana kallon Dada.
Ummee ta yi shiru tana sauraro.
Dada ta ce,
"Kin ga yadda Ma'eesha ta rame? Kin ga yadda idanunta suka kumbura saboda kuka?"
Tun ranar da aka kawo Jalaluddeen nan, ban ga ta ci abinci yadda ya kamata ba. Ba ta ma
iya yin barci abin da ya dame ta
ɗ
aya ne..."
"Lafiyar mijinta."
Ummee ta sauke numfashi.
Amma har yanzu ba ta gamsu ba.
Dada ta matsa kusa da ita.
"Hajiya ki saniz. Ba wanda zai iya fahimtar abin da ke zuciyar mace mai son mijinta sai wata mace. Idan
ni ce a matsayinta. Ni ma haka zan yi."
Ummee ta girgiza kai.
"Amma..."
Dada ta katse ta cikin murmushi.
"Ki saurare ni tukuna."
Ta
ɗ
an
ɗ
aga murya yadda kowa zai ji.
"Ma'eesha ba baƙuwa ba ce.Ba wata yarinya ce kawai ba. Matar Jalaluddeen ce.Matar a
ure.Da cikakken hakkinta a kansa."
Ta
ɗ
an yi shiru sannan ta ci gaba.
"Kuma ki sani..Matuƙar Jalaluddeen bai ce ba ya son ganinta ba.Wallahi...Ba wanda ya isa ya hana Ma'eesha zama a wajen mijinta."
Kalaman Dada suka sa wajen ya yi tsit.
Har Ummee ta k
asa cewa komai na wasu daƙiƙu.
Dada ta
ɗ
ora da cewa cikin hikima,
"Eh, za mu kiyaye dokokin likita. Za mu tabbatar ba ya gajiya. Za mu hana duk abin da zai cutar da lafiyarsa."
A mma ba za mu raba miji da matarsa ba, musamman a lokacin da suke buƙatar ju
na fiye da kowane lokaci."
Mom ta gyada kai cikin gamsuwa.
"Hakan ne ma nake son fa
ɗ
a."
Dad ya sauke numfashi.
Ummee kuwa ta yi shiru.
Ba don ta yarda da maganar Dada gaba
ɗ
aya ba...
Sai dai ta fahimci cewa kalamanta sun fito ne daga zuciyar uwa ma
i cike da hikima.ta sauke numfashi a hankali.
"To..."
"Allah Ya ba shi lafiya."
"Amma duk da haka, zan ci gaba da kula. Ba zan bari wani abu ya sake jefa Jalaluddeen cikin wahala ba."
Dada ta kama hannunta tana murmushi.
"Shi ke nan. Fuk abin da muke
yi, saboda lafiyarsa ne."
A cikin
ɗ
akin kuwa, likitan ya ja kujera ya zauna kusa da Jalaluddeen, ya bu
ɗ
e fayil
ɗ
insa, yana shirin tattauna da shi game da ci gaban lafiyarsa.
_Jamil_
Jamil ya fito daga gidan cikin wani irin yanayi da bai ta
ɓ
a tsammanin
zai shiga ba. Kalaman Dady suna ta amsa kuwwa a cikin kunnuwansa.
_To sai me idan ba ta da lafiya... Ku bar ni. Abin da ke gabana ya ishe ni_
Sai kuma daga baya ya ga Dady ya rushe yana zubar da hawaye kamar ƙaramin yaro.
Jamil ya girgiza kansa a hanka
li.
_Me yake damun Dady ne? Wani lokaci kamar ba ya son Mamy, wani lokacin kuma kamar babu abin da ya fi damunsa a duniya. Wannan wane irin yanayi ne?_
Bai ƙara tsaya tunani ba, ya shiga motarsa ya koma asibitin cikin gaggawa.
Lokacin da ya isa haraba
r asibitin, dare ya fara ratsa gari. Hasken fitilun asibitin ne kawai ke haskaka ko'ina, yayin da ake ta shige da fice na marasa lafiya da ma'aikatan lafiya.
Jamil ya yi saurin shiga sashen da aka kwantar da Mamy.
Tun daga bakin ƙofa ya hango Laila.
Tan
a zaune a bakin gadon Mamy. Idanunta sun kumbura saboda kuka.
Hannunta kuwa yana riƙe da na Mamy, tana shafa shi a hankali kamar tana ƙoƙarin dawo mata da ƙarfi.Da ta
ɗ
aga kai ta ga Jamil, ta miƙe tsaye da sauri.
" Yaya Jamil..."
Ya ƙarasa kusa da ita.
"Yaya take?"
Laila ta girgiza kai ta ce .
"Har yanzu ba ta farfa
ɗ
o sosai ba. Tana bu
ɗ
e ido na wasu daƙiƙu, amma ba ta iya magana."
Jamil ya kalli Mamy. Fuskarta ta rame.Oxygen na manne a hancinta.na'urar bugun zuciya tana ci gaba da fitar da ƙaramar ƙa
ra.
Ganinta cikin wannan hali ya matse zuciyarsa.ya matsa kusa da gadon.ya kama hannunta.
Cikin sanyin murya ya ce,
"Mamy... ki yi haƙuri. In sha Allah za ki samu lafiya."
Laila ta share hawayenta sannan ta tuna wani abu.
"Yaya Jamil..."
Ya juyo ya
kalle ta.
"Doctor ya zo
ɗ
azu."
"Ya ce da zarar ka dawo, ka je office
ɗ
insa. Yana son ganinka."
Nan take fuskar Jamil ta sauya ya ce
"Ni?"
Laila ta gyada kai.Eh. Ya ce akwai wani muhimmin bayani da yake son yi maka."
Jamil ya ji zuciyarsa ta buga da
ƙ
arfi.
Bai san dalilin da ya sa ba, amma zuciyarsa ta fara cika da tsoro.
Ya dubi Mamy na wasu daƙiƙu, sannan ya ce,
"Ki tsaya a nan. Zan je na dawo."
Laila ta gyada kai.
Jamil ya bi corridor
ɗ
in asibitin cikin nutsuwa.
Kowane taku da yake yi yana
jin kamar ƙafafunsa sun yi masa nauyi.Da ya isa bakin ƙofar ofishin likitan, ya yi knocking a hankali.
"Come in."
Ya bu
ɗ
e ƙofar ya shiga.
Babban likitan yana zaune, bayan teburinsa akwai hotunan CT Scan da wasu takardu.
Likitan ya
ɗ
aga kai ya kalli Jam
il.
"Mr. Jamil?"
"Yes, Doctor."
"Please, have a seat."
Jamil ya zauna.
Likitan ya ha
ɗ
e hannayensa a kan tebur.
"Da farko ina so ka kwantar da hankalinka.Mun yi nasarar daidaita hawan jininta.Wannan abu ne mai kyau."
Jamil ya sauke numfashi.Amma bai
yi wani farin ciki ba.
Domin ya lura likitan bai gama magana ba.
Likitan ya
ɗ
auko hoton CT Scan.
"Bugun jinin ya shafi wani
ɓ
angare na jijiyoyin kwakwalwarta.idan ba mu yi matakin da ya dace cikin gaggawa ba, za ta iya samun matsala mai tsanani a gaba."
Jamil ya ha
ɗ
iye yawu.
"Wane irin matsala, Doctor?"
Likitan ya amsa.
"Za ta iya rasa motsin wani
ɓ
angare na jikinta.Ko kuma matsalar ta shafi maganarta."
Jamil ya runtse ido.
"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un..."
Likitan ya ci gaba.
"Akwai wata h
anyar magani da za ta ƙara mata damar samun cikakkiyar lafiya, amma aikin ba ƙarami ba ne."
Jamil ya yi saurin tambaya.
"Wane irin aiki?"
Likitan ya bu
ɗ
e fayil
ɗ
in da ke gabansa.
"Za mu buƙaci ƙwararrun likitoci, kayan aikin zamani da