Showing 138001 words to 141000 words out of 191594 words

Chapter 47 - MAKAHO NE COMPLETE

/>
"Mamy.Ki yi haƙuri

in sha Allah Ba zan bari ki rasa rayuwarki ba."

Ko da sai na sayar da duk abin da na mallaka kudin da ba za su kai kwatan abun da nake nufi baKo da sai na nemi taimako a ko'ina.Zan samo wannan ku

ɗ

in."

Laila na kuka ta ce,

"Amma daga ina?Miliyan talatin

ba ƙaramin ku

ɗ

i ba ne."

Jamil ya share hawayensa.Ya miƙe tsaye a hankali.Ya sake kallon Mamy.Sannan ya dubi Laila.

"Ki tsaya tare da ita.Kar ki bar ta ita ka

ɗ

ai.Ni kuma..."

Ya yi shiru na

ɗ

an lokaci.

"...zan fita neman mafita."

"Ko ina zan je.Ko wa za

n roƙa.Amma ba zan dawo hannu babu komai ba."

Laila ta gyada kai cikin kuka.

"Allah Ya taimake ka."

Jamil ya jinjina kansa.

Ya sake kallon Mamy na ƙarshe.

Sannan ya juya ya fita daga

ɗ

akin cikin zuciya cike da tashin hankali, yayin da kalma

ɗ

aya kawai

take yawo a cikin ransa...

"Miliyan talatin..

_Jalaludeen_

Yana zaune yana ya ya kwanta a falo ya a jiran isowar Doctor da zai duba shi .

Ma'eesha ta fito zuwa falo sanye da hijabi da ta daura saman kayan barcin da ta saka. Saboda ta san Doctor na

zuwa kuma dole ciki zai shigo ya kama Jalaluddeen.

Kallonsa ta yi ta dauke kai, domin abun da ta gudar masa kenan irin halin da ba ta fatar ganinsa a ciki , yanzu ga shi bai saurare ta ba ya zo yana neman aganin likita.

*Maman Ihsan ce*✍



09065327995

[8/3, 1:16 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER

2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Abun da ta gufawnn domin abun da take hu

Page1





4





8





Kallonsa ta yi ta dauke kai , domin abun da ta gudar masa kenan, irin halin da ba ta fatar ba ganinsa a ciki. Yanzu ga shi bai

saurare ta ba ya zo yana neman ganin likita .

Wani kallo na masa irin na ga irinta kan, sanan ta ce ma sa sannu. Hararar ta ya yi sannan ya kau da kai wai ya yi fushi kenan?'

Dariya ya ba ta dan haka sai da ta yi dariyarta sannan ta ce .

"Ya hakuri ba

ni na kai zomon ba rataya aka bani, ratayar ma ba na so."

Tana gama magana aka yi knocking ƙofar, ta tashi ta je ta bu

ɗ

e.

Ɗ

aya daga cikin security din ne ta ta gani, sai Doctor na Jajaluddeen da yake kula da shi a asibitin.

"Barka da dare Madam."

Cew

ar security

ɗ

in cikin girmamawa.

"Yauwa Sannu da ƙoƙari."

Daga haka ya juya yayin da Doctor din ya shiga yana cewa Sannu Madam.

"Ina wuni ?'

Ta gaishe shi cikin girmamawa, ya amsa yana tambayar ta me ya faru da patient

ɗ

in sa a kira shi cikin daren nan

.

Ba ta ce komai ba har suka karaso wajen da Jalaluddeen ke kwance.

"Barka da dare sir."

Cewar Doctor yana mai ajiye jakar kayan aikin da ya zo da su.

Jinjina kai kawai Jalaluddeen ya ya ba tare da ya bude baki ya yi magana ba.

"Sir me ke faruwa naga

kiranka a cikin daren nan?"

"Jikina ne yake ciwo musamman baya ba da daman kafa

ɗ

ata."

Da mamaki Doctor yake kallonsa sakamakon jin kalaman sa.

"Ta ya hakan za ta faru?"

Doctor ya yi tambayar yana juyawa yana kallon Ma'eesha.

"Nadam ya aka yi hakan t

a faru ne?"

Girgiza kai akwai ta yi bangare da ta yi magana.

Doctor ya maida dubansa ga Jalaluddeen kafin ya ce .

Bai ce komI ba ya mike ya buge jakar kayan aikin da ya zo da su ya ciro wani abu daga ciki ya yi Jalaluddeen wani gwaji.

Yana

ɗ

an ta

ɓ

a j

ikin nasa sai ya ga Jalaluddeen yana cike baki alamar yana jin zafi.

Komawa ya yi ya zauna yana kallon su daya bayan daya kafin ya ce.

"Madam na fada maki a kula sosai da jikinsa ya aka yi hakan ta fadi ya fadi ne, ko kuma buge ne? Ko kuma ya yi exercise

s ne?"

Girgiza kai Ma'eesha ta yi alamar a'a wanda hakan ya sa Doctor fahimtar abun da ya faru, saboda sun ki fadan me ka faru . Dole hasashenn shi zai zama gaskiya, sai dai idan ya yi mu'amalar aure da matarsa. Don haka ya ce.

"Yallabai a irin wanan y

anayin da kake ciki da hakuri za ka yi na wasu kwanaki, kafin ka samu lafiya.idsn kuma ka ce ba za ka fasa yin kudanci da matarka ba to ciwon zai motsa ne aiki ya koma baya."

Sanan ya juya ya kalli Ma'eesha ya a ce.

"Nadama Ba mu bari ya kasance tare da

ke sai don nuna da tabbacin zai ki kula da lafkyarsa fiye da kowa. Idan har zaman ku a waje daya zai haifar da wanan koma baya ga lafiyarsa to zan sanar da Oga a dauke ki akai ki gida, ki zauna can tare da iyayen ku kafin ya gama samun lafiya ya zo ya dame

ki."

Kunya ce ta kamata sakamakon jin kalaman Doctor Doctor. Don ya fahimci abinda suka aikata. Muryar Jalaluddeen ta ji yana cewa .

"Doctor ba wanda ya isa ya dauke Mani matata. Kada ka damu in sha Allah zan kiyaye abun da zai saka jikin ya motsa."

Ji

njina kai Doctor ya yi tare da cewa

"Allah ya ya sa hakan."

Daga nan ya yi masa wata allurar ya ba shi wani magana wanda nan take ya sa Ma'eesha kawo masa ruwa ya sha

Sallama ya yi ma su tare da cewa idan wani abun ya faru to su sanar da shi cikin gagg

awa.

Daga nan ya fita Ma'eesha ta bi bayansa ta rufe ƙofar.

Ta dawo ta taimaka masa ya tashi suka shiga bedroom suka kwanta .

_Jamil_

A parking lot na gidan ya yi parking motorsa, cikin sanyin jiki da damuwar da yake ciki ya fito daga cikin motar.

Kai tsaye ya shiga cikin falon bakinsa

ɗ

auke da sallama.

Ba kowa kamar yadda ya yi zato, don haka ya nufi bathroom

ɗ

in Dady.

Da sallama ya shiga cikin

ɗ

akin na Dady.

Dady yana zaune ya daka photon Mummy da Ma'eesha yana kallo yana kuka.

Jin shigowa

r Jamil ne ya

ɗ

aga kansa ya kalle shi da jajayen idanunsa da suka sha kuka.

Tausayin Dady ya kama Jamil, don ya san cewa Dady ya dawo hayyacinsa yanzu. Kuma yana da tabbacin cewa da a ce na baya yana cikin hayyacinsa ba zai aurar da Mace sha ga makaho mab

arci ba. Amma ya san cewa Manynsa take yi wa Dady asiri na duk wani rashin kyautatawa da Dady yake yi Mummy mahaifiyar Ma'eesha kafin ta rasu. Da yadda bayan rasuwar ta mamy ta saka Ma'eesha s gaba har sai da ta ga ta shiga ƙunci da wahala bayan ta kwace

duk wasu ku

ɗ

aden Ma'eesha da gwala-gwalanta wanda yanzu haka babu dukiyar ba gwala-gwalai ba'a san in da suke ba.

Durƙusawa ya yi cikin ladabi ya gaida Dady. Dady wanda ya tsani ganin Mamy ballanta ƴaƴanta a cikin gidan yake yi.

Dady ya amsa tare da cewa

.

"Lafiya?"

"Dady dama maganar rashin lafiyar Mamy ce har yanzu baka je ka duba ta ba, ga shi yanauz ana bukatar ku

ɗ

a

ɗ

e har Naira miliyan talatin domin yi...."

Dakatar da shi Dady ya yi ta hanyar

ɗ

aga masa hannu kafin ya ce .

"Ba inda zan je gaida mah

aifiyar ka, matar da har yau na kasa gane dalilin da ya sa na aure ta? Har yau ganin abun nake yi kamar a mafarki ya faru. Wai da hannu na na aurar da ƴata ga wani musaki fakiri inda zata wahala? Duk saboda mahaifiyarku? Ba a cikin hayyacina na aikata hak

an ba, kuma ba a cikin hayyacina na auri uwar ku ba. Sanan Naira miliyan talatin ina na ganta. Bayan kun talauata ni, ai kun karar da komai. Ba zan yi Shari'a da ku akan abun duniya ba, saboda yanzu ba shi ne a gaba na ba. Sai dai na bar ku da Allah shi za

i daka Mani abun da mahaifiyar ku ta yi Mani."

Ya dauki wata farar takarda ya mika masa yana cewa.

"Ka kai mata wanan takardar saki ne na sake ta saki uku."

"Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un."

Kalmar da Jamil ya furta kenan sakamakon jin kalaman Dad

y

Tsawa Dady ya daka masa tare da cewa.

"Fita ka bar Mani gida, kuma daga kai har uwarku da ƙanwarku kada na sake ganin ku a gidana ."

Cikin tashin hankali Jamil ya tashi ya fita daga dakin yana kuka har baya ganin gabansa.

Dad ya biyo shi ya karbi m

akullin motarsa yana cewa .

Dama haka suka zo ba komai to a haka za su tafi ba komai daga asibiti su nemi wani wajan .

Jamil ya roki Dady amma ina bai saurare shi ba. Karshe Dady ya ba masu gadi umarnin cewa duk sanda Jamil ko Laila da mahaifiyar su suka

zo kada a sake bari su shigo cikin gidan

*Bayan sati biyu*

Bayan makonni na shiri cikin sirri, lokacin da kowa yake ganin Jalaluddeen bai gama murmurewa ba, shi kuwa yana zaune a cikin babban

ɗ

akin taro na DSS tare da manyan jami'ai. Fuskar kowa ci

ke take da tsantsar hankali. A gaban su akwai manyan allunan taswira, hotunan wuraren da za a kai samame, da sunayen mutanen da suka da

ɗ

e suna neman kama.

Jalaluddeen ya miƙe tsaye cikin nutsuwa. Har yanzu ana iya ganin alamun raunin da ya ta

ɓ

a ji, amma i

danunsa sun cika da ƙwarin gwiwa ya ce.

"Yau ba kawai za mu kai farmaki ba,"

Ya fara magana da murya mai ƙarfi cikin

ɗ

aga murya yake cewa.

"Yau za mu kawo ƙarshen Daula da duk wata daular ta'addanci da ya gina tsawon shekaru. Wannan shi ne aikin da mu

ka shafe shekaru muna bibiyarsa."

Duk

ɗ

akin ya yi shiru.

Oga ya kalli Jalaluddeen cikin alfahari.

"Ka tabbata bayanan sirrin nan sahihai ne?"

Jalaluddeen ya gyada kai.

"Kashi

ɗ

ari cikin

ɗ

ari. Mun san inda suke, lokacin da za su taru, da kuma yadda za

su yi motsi. Wannan ne karo na farko da Daula, Khalid da sauran manyan jagororinsa za su kasance wuri guda."

Wani jami'i ya tambaya.

"Amma me zai hana su tsere idan suka fahimci muna zuwa?"

Jalaluddeen ya danna wani ma

ɓ

alli. Taswirar wurin ta bayyana.

"Mun riga mun rufe hanyoyin shiga da fita. Runduna ta farko za ta kewaye arewa. Ta biyu ta mamaye kudu. Ta uku ta yanke hanyar daji. Runduna ta hu

ɗ

u kuma za ta kasance a sama tana ba da kariya. Ba wanda zai fita."

Oga ya murmusa.

"Wannan shi ne shirin da

muka da

ɗ

e muna jira."

Da misalin ƙarfe biyu na dare...

Motocin rundunar DSS suka fara motsi cikin duhu ba tare da hayaniya ba. Fitilunsu a kashe suke. Kowane jami'i ya san aikin da aka

ɗ

ora masa.

Jalaluddeen yana cikin motar gaba.

Ya duba agogo.

"M

inti goma."

Numfashinsa ya yi nauyi.

Wannan ba kawai aiki ba ne. Wannan shi ne ƙarshen yaƙin da ya kwashe shekaru ana yi.

A cikin sansanin Daula kuwa Daula yana zaune kan kujera yana dariya tare da manyan yaransa.

A gefensa Khalid yana duba manyan ma

kamai.

A gefe guda kuma wani mutum sanye da kaya masu tsada yana zaune cikin kwanciyar hankali.

Ba kowa ba ne face Deputy Director.

Daula ya kalle shi ya ce .

"Na gaya maka babu wanda zai ta

ɓ

a gano wannan wuri."

Deputy Director ya yi murmushi ya ce.

"Na tabbatar da hakan. Duk bayanan da DSS ke samu sai na karkatar da su. Ba wanda yake zargin ni."

Khalid ya yi dariya.

"Saboda haka kenan muna cin nasara."

A waje...

Jalaluddeen ya

ɗ

aga hannu.

"Position."

Dukkan jami'an suka

ɗ

auki matsayinsu.

Ya s

ake cewa cikin walkie-talkie.

"Kada a harba sai na bayar da umarni."

Kowa ya amsa.

"Roger."

Jalaluddeen ya ƙirga.

"Uku..."

"Biyu..."

"Ɗaya..."

Ya daga hannu.

"Go! Go! Go!"

Nan take ƙofofi suka tarwatse da ƙarfin fashewar ƙofa.

"DSS! Kowa ya miƙa

wuya!"

Hayaniya ta kaure.

Mutanen Daula suka fara bude wuta ba tare da

ɓ

ata lokaci ba.

Nan take jami'an DSS suka mayar da martani.Gaba

ɗ

aya wurin ya rikide zuwa filin yaƙi.

Harbe-harbe suna tashi daga ko'ina.Hayaki ya cika sararin wurin.

Wasu daga ci

kin mutanen Daula suka fa

ɗ

i, wasu suka gudu suna neman mafaka.

Khalid ya

ɗ

auki bindiga yana harbi ba kakkautawa.

Jalaluddeen ya kutsa gaba cikin jarumtaka tare da tawagarsa.

"Kar ku bari su tsere!"

An yi gumurzu mai tsanani. Wasu daga cikin masu laifin

suka yi yunƙurin tserewa ta bayan sansanin.

Sai suka tarar da wata rundunar DSS ta riga ta tare musu hanya.

Suka juya zuwa wata hanya.Can ma runduna ta uku ta kewaye su.

Daula ya fahimci komai ya ƙare.

"Mu karya katanga!"

Ya yi ihu.

Amma kafin su ka

i...

Motocin DSS suka toshe hanyar gaba

ɗ

aya.

Daula ya

ɗ

aga bindigarsa yana son harbi.

Jalaluddeen ya yi saurin kai masa farmaki.Su biyun suka shiga gumurzu mai tsanani.

Daula ya yi yunƙurin buge shi.

Jalaluddeen ya kauce.Ya kwace bindigar daga hannu

nsa.

Suka ci gaba da fafatawa hannu da hannu.

A ƙarshe Jalaluddeen ya rinjaye shi, ya mur

ɗ

e hannunsa ya durƙusar da shi ƙasa.

Nan take jami'ai biyu suka sa masa ankwa.

A lokaci guda Khalid ya yi yunƙurin tserewa.Oga ya tare shi.

Bayan

ɗ

an gumurzu, jam

i'ai suka rinjaye shi, suka kwantar da shi ƙasa suka

ɗ

aure hannayensa.

A can gefe kuma, Deputy Director ya yi ƙoƙarin

ɓ

oye kansa cikin hayaniya. Amma Jalaluddeen ya hango shi.

Ya ƙarasa gabansa cikin mamaki.

"Ashe kai ne macijin da yake cin amanar ƙasa

daga ciki."

Deputy Director ya sunkuyar da kai ba tare da magana ba. Jami'ai suka sa masa ankwa.

Daula ya kalli Deputy Director cikin takaici.

"Mun ƙare..."

Deputy Director ya rufe idanunsa.

Babu mafita.

Bayan mintuna ka

ɗ

an...

An kashe wutar gumurzu

.

Dukkan makamai an kwace su.An ceto mutanen da aka tsare. An tattara hujjoji da manyan takardu da za su tabbatar da laifukan Daula da masu taimaka masa.

Daula, Khalid, Deputy Director da sauran manyan jagororin ƙungiyar suna tsaye cikin ankwa, jami'an DS

S sun kewaye su.

Jalaluddeen ya kalli Oga.

Cikin murmushi mai cike da gajiya ya ce,

"Alhamdulillah... yau Najeriya ta yi nasara. Daular ta rushe."

Oga ya dafa kafa

ɗ

arsa.

"Ka cika alkawarin da ka

ɗ

auka. Wannan aiki zai shiga tarihin DSS a matsayin

ɗ

aya

daga cikin manyan nasarorin da aka ta

ɓ

a samu."

Jalaluddeen ya

ɗ

aga idanunsa sama.

A karon farko bayan shekaru na gwagwarmaya, ya ji wani irin salama ta sauka a zuciyarsa.

Ya san wannan daren ya kawo ƙarshen Daula, Khalid, cin amanar Deputy Director, da

kuma duk wata babbar hanyar da ta da

ɗ

e tana barazana ga tsaron ƙasa.

Wayarsa ya ciro a alaihu ya kira Ma'eesha.

Bugu daya ta

ɗ

aga tana cewa .

"Ina fatan kana lafiya wallahi hankalina a tashe yake ."

Murmushi mai sauti ya yi cikin gajiya ya ce.

"Ki

taya ni murna yau na kawo karshen aikin da nake yi, na yi nasarar kama Daula da mutanen sa."

Cike da farin ciki take hamdala tana cewa

"To yanzu sai me ya rage?"

"Saura mu tattara mu koma gida, daga nan mu je yawon Honeymoon a ƙashen da kikr so mu more

rayuwarmu."

*Maman Ihsan ce*✍



09065327995

[8/3, 1:16 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACA

L. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





4





9





Saura mu tattara mu koma gida, daga nan mu je yawon Honeymoon a ƙasashen da kike so mu more rayuwarmu..

*Washegari*

Asubahin washegari.Tun kafin hasken rana ya bayyana sosai, labari

ɗ

aya ne ya mamaye Najeriya baki

ɗ

aya.

Dukkan manyan tashoshin talabijin, rediyo, jaridu da shafukan sada zumunta sun daina magana kan komai sai babban samamen da DSS ta gudanar cikin dare.

A saman fuskar TV tashar NTA, babban rubutu ya bayyana da jan launi.

"DSS TA RUSHE BABBAR ƘUNGIYAR DAULA, AN KAMA MANYAN JAGORORI DA WANI BABBAN JAMI'IN TSARO DA KE CIN AMANAR ƘASA."

Hotunan motocin DSS suna shiga sansanin Daula suka bayyana.

Sai aka n

una yadda jami'ai ke fito da mutanen cikin ankwa.A gaba. Daula ne, a bayansa. Khalid.

Sai kuma wanda ya fi

ɗ

aukar hankalin mutane.Deputy Director.

Mutane suka fara salati.

Mai gabatar da labarai ya ce cikin murya mai cike da karsashi,

"A wani gagarumin

aiki da Hukumar DSS ta gudanar cikin daren jiya, an kawo ƙarshen wata babbar ƙungiyar masu aikata manyan laifuka da ta shafe shekaru tana addabar tsaron ƙasa."

Aka sauya hoton.

Sai aka nuna tarin makamai.

Bindigogi iri-iri, Alburusai. Bama-bamai.

Ku

ɗ

a

ɗ

en

ƙ

asashen waje.

Takardun sirri Kwamfutoci.

Na'urorin sadarwa.

Mai gabatar da labarai ya ci gaba da cewa.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login