Showing 126001 words to 129000 words out of 191594 words
kuma kulawa ta mu
samman bayan aikin."
Ya
ɗ
an yi shiru kafin ya ce,
"Kuma ku
ɗ
in aikin suna da tsada sosai."
Jamil ya ha
ɗ
e gira.
"Nawa ne, Doctor?"
Likitan ya sauke numfashi.
"Idan aka ha
ɗ
a ku
ɗ
in aikin, ICU, magunguna da sauran kulawa.za su kai miliyoyin ku
ɗ
i."
Jamil
ya yi shiru.
Kamar numfashinsa ya tsaya.
Likitan ya ci gaba.
"Ba ƙaramin adadi ba ne. Amma idan aka samu ku
ɗ
in cikin gaggawa, za mu iya fara shirye-shiryen aikin ba tare da
ɓ
ata lokaci ba."
Jamil ya jingina da kujera.
Ya fara tunanin inda zai samo iri
n wannan kudu
Ko sayar da kadarori...
Amma duk da haka, adadin ya yi masa yawa. Domin ya san yanzu ba komai a gidan ba wasu kafarori ga Dady ya sauya
Likitan ya ce cikin tausasawa,
"Ba lallai ba ne ka ba ni amsa yanzu.Amma lokaci yana da matuƙar muhim
manci."
Da zarar kun shirya, ku sanar da mu."
Jamil ya
ɗ
aga kansa.
"Doctor..."
"Idan wannan aikin ne zai ceci rayuwar Mamy to zan yi duk abin da zan iya."ko da sai na sayar da duk abin da na mallaka."Ba zan bari ta rasa rayuwarta saboda ku
ɗ
i ba."
Likit
an ya girgiza kai cikin gamsuwa.
"Allah Ya ba ku ikon yin abin da ya dace."
Jamil ya kar
ɓ
i takardun da hannaye masu rawa.
Da ya fito daga ofishin likitan, ya tsaya a tsakiyar corridor.
Ya jingina da bango.
Ya rufe idanunsa. Numfashinsa ya yi nauyi.
A
hankali ya furta,
"Ya Allah..."
"Daga ina zan samo wannan miliyoyin ku
ɗ
i cikin
ɗ
an lokaci?"
*Mamman Ihsan*✍
️
[7/29, 11:29 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI B
IYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
4
️
⃣
2
️
⃣
"Daga ina zan samo wanan miliyoyin kudi cikin dan lok
aci?"
_Jabeer_
Jabeer ya ja motarsa a hankali ya shiga cikin harabar katafaren gidan Alhaji Mu'azzam Nasiru.
Ba irin yadda yake shigowa gidan a da ba ne.
A baya sai ya cika ma su kunne da horn ba kakkautawa. Amma yau Shiru ne ya rufe shi.Ko motar
ma a hankali ya kashe ta.
Ya jingina kansa da sitiyari na wasu daƙiƙu, ya lumshe idanunsa yana sauke wani irin dogon numfashi mai nauyi.
Hoton Sidra ya sake bayyana masa.Yadda ta kau da kanta lokacin da ya yi mata sallama.Yadda ba ta ko kalle shi ba.Yadd
a ta yi masa kamar ba ya wanzuwa.
Wani irin zafi ya tokare masa zuciya. A hankali ya furta
"Ya Allah..."
Ya furta a hankali.
"Har yaushe za ta ci gaba da ƙina?"
Ya share hawayen da suka cika idanunsa, sannan ya fito daga motar.
Tun daga bakin ƙofar g
idan, Masu gadi suka yi saurin miƙewa.
"Sannu da zuwa, Yallabai."
Ya amsa cikin murmushi mai rauni.
"Yawwa."
Suka bi shi da kallo har ya shiga.
Ɗ
aya daga cikin masu gadin ya ce wa
ɗ
an uwansa cikin ƙasa da murya,
"Wallahi Yallabai ya sauya sosai."
Na
biyun ya girgiza kai ya ce
"Ba ka ganin haka? Tun bayan abin da ya faru da Sidra, kamar ba shi ba ne."
"Allah Ya gyara."
"Amin."
Jabeer kuwa bai ji hirarsu ba.Kai tsaye ya nufi falon gidan.Da ya shiga. Mimi tana zaune a kujerar falo tana waya da wata
ƙawarta.
Fuskarta cike da annashuwa.Da ta
ɗ
aga kai ta ga Jabeer.Nan take ta yi murmushi.
"To Amina, bari na kira ki anjima."
Ta kashe wayar ta aje ta a gefe.
Ta miƙe tsaye.
"Jabeer."
Ya ƙaraso gare ta cikin nutsuwar da bai sn
Ya sunkuyar da kai.
"
Ina wuni, Mimi."
Ta amsa cikin kulawa.
"Lafiya lau."
Ta kai hannu ta shafa kafa
ɗ
arsa
Tun kafin ta yi magana sosai.Sai ta lura da idanunsa.Sun yi jajur.Kuma akwai hawaye da yake ƙoƙarin
ɓ
oyewa.
Fuskarta ta sauya.
"Subhanallah."
"Jabeer..."
"Lafiya
kuwa?"
Ya yi ƙoƙarin murmushi.Amma murmushin ya mutu kafin ya fito.Maimakon haka...Wasu hawaye biyu suka zubo daga idanunsa.
Mimi ta firgita.
"Jabeer!"
Ta kamo hannunsa.
"Me ya faru?"
Ya girgiza kai.
"Ba komai, Mimi."
Ta
ɗ
an
ɗ
aga murya.
"Ta yaya z
a ka ce ba komai alhali kana kuka?"
"Fa
ɗ
a min me ya faru."
Jabeer ya zauna a kujera cikin sanyin jiki.
Yaa dafe kansa.
Na wasu daƙiƙu bai iya magana ba.
Sai da ya ha
ɗ
iye kukansa.cikin muryar da ta cika da rauni ya ce,
"Mimi.Na je wajen Sidra yau.."
Mimi Mimi ta yi shiru tana saurarensa.
"Na yi mata sallama Amma..."
Ya tsaya.
Kukansa ya sake ƙaruwa ne yake yi kamar wani karamin ya ce.
"Ko kallona ba ta yi ba.Ba ta sake mini fuska ba.Tamkar ba ta ta
ɓ
a sanina ba."
Ya share idanunsa.
"Mimi..."
Ya
kira sunan ga cikin sanyin murya
"Na rasa abin da zan yi.Me zan yi ta so niMe zan yi ta yafe mini?"
Mimi ta da
ɗ
e tana kallonsa.Zuciyarta ta tausayawa
ɗ
anta.Ta san nadamarsa ta gaskiya ce.
Amma kuma...
Ta san ciwon da Sidra ta sha ya fi ƙarfin kalmomi
.Ta matsa kusa da shi.Ta kama hannunsa. Sannan ta kira sunan shi
"Jabeer."
Ya
ɗ
aga kansa ya kalle ta.
Ta ce cikin murya mai cike da taushin uwa,
"Abin da kake ji yanzu..."
"Ɗan ka
ɗ
an ne daga cikin abin da Sidra ta ji."
Ya sunkuyar da kansa.Mimi ta c
i gaba.
"Ka tuna irin abin da ya faru.Ba ka yi mata laifi ka
ɗ
an ba.Ka cutar da ita.Ka tauye mata mutunci ka keta mata haddi.Ka jefa rayuwarta cikin wani irin ƙunci."
Jabeer ya rufe fuskarsa da tafin hannayensa.
Kukansa ya ƙaru ya na magana cikin rawar m
urya ya ce
"Na sani, Mimi.Wallahi na sani.shi ya sa nake jin ba zan ta
ɓ
a yafe wa kaina ba."
Mimi ta shafa bayansa a hankali.
"Saboda haka.kada ka yi mamakin yadda take nuna maka sanyi Dole zuciyarta ta yi ciwo dole ta ji zafin abin da ya faru.Dole kuma
ta
ɗ
auki lokaci kafin ta sake amincewa da kai."
Jabeer ya
ɗ
ago kansa.
"To me zan yi?"
Mimi ta yi murmushi mai taushi.
"Ka ci gaba da nuna mata cewa ka sauya. Ka ada ka gajiya da neman yafiyarta."
"Kada ka matsa mata.k ada ka yi fushi idan ta ƙi magan
a da kai.k a ci gaba da yi mata addu'a."
"Ka kuma ci gaba da gyara kanka saboda Allah."
Ta
ɗ
an yi shiru kafin ta ƙara da cewa,
"Yafiya ba abu ba ne da ake tilastawa."
"Ana samun ta ne idan zuciya ta warke.Kuma raunin zuciya..Wani lokaci yana
ɗ
aukar lok
aci mai tsawo kafin ya warke."
Jabeer ya sauke numfashi.
"Kin ga za ta ta
ɓ
a yafe mini kuwa, Mimi?"
Mimi ta riƙe fuskarsa da hannayenta biyu.
Ta kalle shi cikin idanun uwa masu cike da ƙauna.
"In sha Allah."
"Idan ka ci gaba da kasancewa mutumin kirki
. Idan ta ga nadamarka ta gaskiya ce."
"Idan ta ga ka canza ba don ka samu ita ka
ɗ
ai ba, sai don ka gyara alakarka da Allah.To wata rana.Allah zai sanya ta yafe maka wata rana za ta sake kallonka ba da ƙiyayya ba."
Jabeer ya runtse idanunsa.
Wasu hawaye
na farin cikin samun kwarin gwiwa suka sake zubo masa.
Ya rungume Mimi kamar ƙaramin yaro.
"Na gode, Mimi."
"Wallahi ba zan gaji da neman yafiyarta ba."
"Ko da zan jira shekaru..."
"Zan ci gaba da roƙon Allah Ya sassauta zuciyar Sidra."
Mimi ta rung
ume shi tana shafa kansa.
"Allah Ya kar
ɓ
i tubanka,
ɗ
ana.Ya kuma sanya ranar da za ka ga murmushi a fuskar Sidra bayan wannan dogon lokaci na baƙin ciki."
_Yasmeen_
Yasmeen ta
ɗ
auki lokaci mai tsawo a cikin ban
ɗ
aki tana shiryawa.
Bayan ta gama wank
a, ta sa doguwar riga mai launin cream tare da hijabi mai launin ruwan madara. Ta tsaya a gaban madubi tana kallon kanta.
Ta yi ƙoƙarin yin murmushi, amma ta kasa.
Ba fuskarta ce ta dame ta ba...
Tafiyarta ce.
Da ta yi yunƙurin taka mataki
ɗ
aya, sai ta
ji wani
ɗ
an ra
ɗ
a
ɗ
i ya ratsata. Ta lumshe idanunta na
ɗ
an lokaci tana jan numfashi.
A hankali ta sake yin taku.Har yanzu ba ta iya tafiya kamar yadda ta saba ba.Ta daure zuciyarta, ta
ɗ
auki jakarta sannan ta fito.
Sadik yana tsaye a bakin ƙofa yana kal
lon agogo.
Da ya ji an bu
ɗ
e ƙofar ban
ɗ
akin, sai ya
ɗ
aga kainya kalle ta.
Idanunsa suka sauka kan Yasmeen.
Ta yi kyau ƙwarai cikin kayan da ta saka.
Amma kafin ya yaba mata...
Sai idanunsa suka sauka kan tafiyarta.
Nan take ya fahimci abin da yake ƙoƙ
arin
ɓ
oyewa.
Ya sauke numfashi a hankali.
Yasmeen kuwa ta sunkuyar da kanta, tana ƙoƙarin tafiya kamar babu abin da ke damunta.
Amma duk wanda ya kalle ta, zai fahimci cewa tafiyarta ta sauya.
Ga shi ta ƙi yarda ya gasa mata jiknta cikin ruwa zafi yada
ya kamata
Sadik ya ƙarasa kusa da ita.Cikin tausasawa ya ce,
"Har yanzu kina jin ciwo?"
"Mu koma toilet na na kara gasa ki."
Kuka za ta saka ma saba ga so, dole ya bar ta
Yasmeen ta
ɗ
an harare shi. Ba ta amsa sannu da yake ji mata ba.
Ya sake cew
a cikin ƙasa da murya,
"Yi haƙuri..."
Ta sake yunƙurin wucewa.
Sai ya ce,
"Yasmeen..."
Ta tsaya ba tare da ta juyo ba.
Ya
ɗ
an yi murmushi mai kunya kafin ya ce,
"Za ki iya... ki
ɗ
an yi ƙoƙarin daidaita tafiyarki idan mun isa can?"
Da sauri ta juya
tana kallonsa.
Idanunta suka cika da shagwa
ɓ
a.
"Ni kuma ta yaya zan daidaita ta?"
"Laifin wa ne?"
Sadik ya
ɗ
an sosa kansa cikin jin kunya.
"Na sani Yi haƙuri."
Ta turo baki gaba.
"Kai ne ka jawo.Yanzu idan Ummee ta gani fa?"
Sadik ya yi shiru.Shi m
a ya san Ummee uwa ce..kuma ta daka Yasmeen gana akan dole ta je
Abu ka
ɗ
an za ta gane.
Ya matsa kusa da ita cikin lallashi.
"Ki yi haƙuri."
"In sha Allah nan da kwana ka
ɗ
an komai zai koma yadda yake."
Ta yi masa wani kallo mai cike da shagwa
ɓ
a.
"Duk
kai ne."
Ya
ɗ
an murmusa.
"To, na amsa laifi.Ki yi haƙuri."
Ta yi shiru na wasu daƙiƙu.
Daga ƙarshe ta sauke numfashi.
"Shi kenan."
"Amma idan Ummee ta gane..."
Sai ta girgiza kai.
"Ni ba zan iya ba."
Sadik ya ce cikin kwantar da hankali,
"In sha
Allah ba za ta lura ba."
Ya miƙa mata jakarta.
Sannan ya bu
ɗ
e ƙofar fskinha fen
"Mu tafi."
Ta jinjina kai.
A hankali suka fito daga
ɗ
akin hotel
ɗ
in.
Sadik yana tafiya a gefenta, yana rage sauri domin ya dace da tafiyarta.
Bai bar ta ta yi sauri ba.
Lokaci zuwa lokaci yana kallonta domin ya tabbatar tana lafiya.
Bayan kusan mintuna talatin...
Motarsu ta tsaya a harabar babban asibitin.
Sadik ya fito da sauri. Jia zagaya ya bu
ɗ
e mata ƙofa.
Ta fito cikin nutsuwa.
Sai dai da ta fara tafiya.
Har
yanzu sauyin tafiyarta bai
ɓ
uya ba.
Sadik ya kalleta da tausayawa.Amma bai ce komai ba.
Suka nufi sashen da aka kwantar da Jalaluddeen.
Tun daga nesa suka hangi iyalan suna zaune a wani fa
ɗ
a
ɗɗ
en baranda da ke kusa da
ɗ
akin.
Dad yana zaune yana kallon ƙ
ofar
ɗ
akin cikin tunani.
Mom tana jan tasbaha a hankali.
Dada tana karanta addu'o'i cikin ƙasa da murya.
Ma'eesha kuwa tana zaune kanta a sunkuye, hannunta riƙe da Qur'ani.
Sai Ummee.
Tana zaune tana kallon hanyar da za a shigo.
Da idonta ya sauka ka
n Sadik da Yasmeen
Amma da Yasmeen ta ƙara matsowa...
Sai murmushin ya
ɗ
auke.
Idanunta suka tsaya ƙyam a kan tafiyar 'yarta.
Tafiya ce da Ummee ta sani sarai ba irin ta Yasmeen ba ce.
Zuciyarta ta buga da ƙarfi.
Ta miƙe tsaye ba tare da ta sani ba ta
ce.
"Haba..."
Ta ci gaba da kallon Yasmeen tun daga ƙafa har sama.
Yasmeen kuwa da ta hango irin kallon da Ummee ke yi mata, gabanta ya fa
ɗ
i.
Ta yi ƙoƙarin gyara tafiyarta.
Amma hakan ya ƙara bayyana cewa tana ƙoƙarin
ɓ
oye wani abu.Ummee ta ha
ɗ
e gira.
A hankali ta furta,
"Yasmeen..."
Muryarta cike take da mamaki da kuma damuwa. Hatta Mom da Dada sun fahimci halin da Yasmeen ke ciki ba dai za su magana ba ne.
Sadik ya ji gabansa ya fa
ɗ
i.lYa san wannan kallon na Ummee.lallon uwa ce da ta fara fahimtar
cewa akwai wani sauyi da ya faru da 'yarta.
*Mamman Ihsan ce*✍
️
[7/29, 8:05 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAI
RA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
4
️
⃣
3
️
⃣
Sadik ya ji gabansa ya fa
ɗ
i. Ya san wanann kallon na Ummee, kallon uwa ce da ta fara fahimtar cewa ak
wai sauyi da ya faru da 'yarta '.
Ummee ba ta ƙara cewa komai ba. Ta ci gaba da kallon Yasmeen har ta iso gabansu.
"Kun zo lafiya?"
Sadik ya amsa cikin ladabi.
"Lafiya lau, Ummee."
Yasmeen ma ta sunkuyar da kanta.
"Ina wuni, Ummee."
Ummee ta amsa b
a tare da ta cire idanunta daga kanta ba.
"Lafiya."
Sai ta yi shiru na wasu daƙiƙu kafin ta ce cikin sanyin murya,
"Yasmeen... zo mu je can."
Gabanta ya sake fa
ɗ
uwa.Ta saci kallon Sadik.Shi ma ya fahimci abin da ke faruwa, amma bai ce komai ba.
Kafin
ta bi Ummee sai da ta fara tsayawa ta gaida Dad da Mom, da kuma Dada sannan ta bi bayan Ummee.
Yasmeen ta bi bayan Ummee zuwa wani gefen corridor
ɗ
in da babu kowa. Da suka isa, Ummee ta tsaya cak, ta juya tana fuskantarta.
Na
ɗ
an lokaci ba ta yi magana b
a.
Sai dai idanunta suna yawo a fuskar Yasmeen, kamar suna neman amsar tambayoyin da zuciyarta ta kasa furtawa.
A ƙarshe ta sauke numfashi.
"Yasmeen."
Cikin sanyin murya ta amsa da .
Na'am, Ummee."
"Ki kalle ni."
A hankali Yasmeen ta
ɗ
aga kanta.
Um
mee ta ce cikin murya mai cike da takaici,
"Ni kika
ɗ
auka ban san komai ba ne?"
Yasmeen ta ha
ɗ
iye yawu.
"Ummee..."
"Kar ki yi min ƙarya."
Muryarta ta cikin takaici ta yi maganar
"Wannan tafiyar da kike yi... ba irin ta rashin lafiya ba ce."
Yasmeen
ta ji kunnuwanta sun yi zafi.
Ta kasa cewa komai Ummee ta ci gaba da cewa.
"Ni ma mace ce.Na yi aure, na san wasu abubuwa kafin ki ma ki zo duniya."
Hawaye suka cika idanun Yasmeen.Ta sunkuyar da kanta ƙasa.Ummee ta girgiza kai cikin takaici.
"Na fa
ɗ
a
miki ko ba haka ba?"
"Na ce miki ki yi komai cikin natsuwa.Na ce miki kada ki yi gaggawa a cikin rayuwar aurenku. Domin ba da son raina aka yi wanan auren ba. Kuma kina gani aka nuna Mani ban isa ba akan lamarin Aurenki. Don haka na sawa raina ba za ki t
aba zaman auren da ba da so na aka yi ba, ina so na nuna masu cewa ni na haife ki, amma shi ne tun ba'a je ko ina ba ki watsa mani ƙasa a ido?"
Ta
ɗ
an yi shiru kafin ta ƙara da murya mai nauyi,
"Yanzu kin ga abin da kika jawo wa kanki?"
Yasmeen ta share
hawayenta ta ce .
"Ummee... yi haƙuri."
"Ba haƙuri nake so ba."
Ummee ta katse ta.
"Idan na yi shiru na ƙyale ki ba yana nufin na hakura ba ne.Ba kuma yana nufin mutum ya manta da komai ba saboda kawai ya yi aure."
Ta kama hannun Yasmeen.
"Ke
ɗ
iyata
ce. Zuciyata ba za ta ta
ɓ
a jin da
ɗ
i ba idan na ga kina wahala."
Yasmeen ta fashe da kuka.
"Wallahi ban yi nufin in sa ki baƙin ciki ba."
Ummee ta lumshe idanunta.
"Na sani."
"Amma akwai wasu abubuwa da dole uwa ta fa
ɗ
a."
Ta matsa kusa da ita.
Yasme
en ta goge hawayenta tana jin kunya.
Ummee ta
ɗ
an yi shiru, sannan ta ce da muryar da ta fi tsauri,
"Kuma ki saurare ni da kyau ki ji abin dazan da fa
ɗ
a maki baki."
Yasmeen ta
ɗ
aga ido cikin firgici.
"Ummee..."
"A'a, bari in gama."
Ummee ta ci gaba d
a cewa
"Ba na son a cutar da 'yata.Ba na son ki riƙa yin shiru saboda kunya idan akwai abin da bai dace ba. Kawai a cutar dake a hada ku da mutumin da babu soyayyar sa a zuciyar ki ba. To na ga dai asibitin da yake aiki ba na shi ba ne, na mahaifiyarsu c
e su uku, da shi da Jalal da Saddiƙa. Ko mutuwa ta yi aka tashi raba gado su uku ke da asibitin nan, wanda shi kuma da asibitin ya dogara. Amma shi Jalal ai yana da aikin yi wanda yana samun ku
ɗ
ade