Showing 171001 words to 174000 words out of 191594 words

Chapter 58 - MAKAHO NE COMPLETE

yi addu'a. Yanzu kuma ya kamata ki ci.”

Ya zauna kusa da ita.

Ya ajiye kayan cikin tsari.

“Na ga kin shafe yini cikin hayaniya. Na san ƙila ba ki samu dama

r cin abinci yadda ya kamata ba.”

Sidra ta yi murmushi.

“Amma ka da

ɗ

a wahala.”

“Ba wahala ba ce.”

Ya

ɗ

auki

ɗ

an naman, ya yanka shi ƙanana da wuƙar, sannan ya

ɗ

auki wani

ɗ

an ƙaramin yanki ya ce

“Bu

ɗ

e baki.”

Sidra ta yi saurin sunkuyar da kai cikin k

unya.

“Jabeer…”

Ya yi dariya ƙasa-ƙasa.

“Me kuma?”

“Ni zan iya ci da kaina.”

“Na sani. Amma yau ki bar ni in yi miki hidima.”

Ta

ɗ

ago idanunta ta kalle shi.ta ce.

“Me ya sa?”

Ya yi shiru na

ɗ

an lokaci.

“Sai dai saboda ina so ki ji cewa kina da wan

da zai kula da ke.”

Kalmar ta ta

ɓ

a zuciyar Sidra.Ba ta sake gardama ba.A hankali ta bu

ɗ

e baki, ya bata naman.Ta ci.

“Yaya?”

“Da

ɗ

i.”

Jabeer ya yi murmushi.

“Alhamdulillah.”

Ya sake

ɗ

auko cinyat kazar , ya tabbatar ya yi ƙanƙanta sosai kafin ya bata.

Haka ya ci gaba da yi a hankali, yana kula kada ta yi sauri.Duk lokacin da ta gama, sai ya sake bata wani.

Wani lokaci yana yi mata magana domin ya sa ta ji da

ɗ

i.

“Ki ci sosai.”

“Na koshi.”

Ya girgiza kai ya ce.

“Har yanzu baki koshi ba.”

“Jabeer…”

“Na'am?”

“Ka daina.”

Ya yi dariya tare da cewa.

“To shikenan, amma ki ƙara wannan

ɗ

aya.”

Sidra ta yi murmushi ta kar

ɓ

a.

Bayan

ɗ

an lokaci, ya

ɗ

auki kofin fresh milk ya kai saitin bakinta

“Sha.”

Ta kar

ɓ

a ta sha ka

ɗ

an.

“Ƙara.”

Ta sake sha.

“Ya is

a.”

“Ki sha ka

ɗ

an kuma.”

Ta kalle shi, sannan ta yi murmushi.

“Ka zama kamar mahaifi.”

Jabeer ya yi dariya.

“Ni fa mijinki ne.”

Sidra ta sunkuyar da kai cikin kunya.

“Na sani.”

“To ki sha.”

Ta sake

ɗ

an sha.

Jabeer ya kalli fuskarta, murmushi a ka

n lips ya ce.

“Yanzu fa?”

“Yanzu na koshi.”

“Gaskiya?”

“Gaskiya.”

Ya kalli farantin ya.ce.

“Alhamdulillah.”

Ya tattara kayan cikin nutsuwa. Ya

ɗ

auki farantin, kofin da sauran kayan, ya miƙe.

“Ki zauna.”

Sidra ta gyada kai.

Jabeer ya fita da kayan

zuwa kitchen.Ta ci gaba da kallonsa har ya bace daga ƙofar.

A cikin zuciyarta, wani sabon tunani ya fara samuwa.

Wataƙila rayuwa ba za ta goge abin da ya faru gaba

ɗ

aya ba.Amma wataƙila za ta iya koya musu yadda za su rayu bayan ciwon.

Ta sauke numfash

i.

“Alhamdulillah…”

Ta furta a hankali.

Bayan wasu mintuna, Jabeer ya dawo.

Ya rufe ƙofar a bayansa sannan ya dawo ya zauna kusa da ita.

Sidra ta kalle shi.

“Ka dawo?”

Ya yi murmushi.

“Kin yi tunanin ba zan dawo ba ne?”

Ta girgiza kai.

“A'a.”

Ya

zauna kusa da ita, sannan ya kalle ta cikin nutsuwa.

“Sidra…”

“Na'am?”

“Daga yau, ba na son ki ji ke ka

ɗ

ai ce a cikin wannan rayuwar.”

Ta yi shiru.

“Duk abin da zai dame ki, ki gaya min. Duk abin da zai faranta miki rai, ki gaya min. Mu koya yadda za

mu fahimci juna.”

Hawaye suka sake taruwa a idanun Sidra.Amma wannan karon ba hawaye na ciwo ba ne.Hawaye ne na fata.

Ta yi murmushi ta ce.

“Insha Allah.”

Jabeer ya gyada kai.

“Insha Allah.”

A hankali suka yi shiru.

Amma a cikin

ɗ

akin, akwai wani

sabon abu da ya fara haihuwa.

Fatan cewa bayan dukkan hawaye, Allah zai iya bu

ɗ

e musu ƙofar wani sabon shafi—wanda za su rubuta shi da addu'a, haƙuri, mutuntawa da zaman lafiya.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/8, 8:55 PM] Antysalima Grp: 1





6





3





Fatan cewa

bayan dukkan hawaye, Allah zai iya bude masu ƙofar wani sabon shafi wanda za su rubuta shi da addu'a,haƙuri, mutuntawa da zaman lafiya.

"Dare ya yi ya kamata mu yi wanka mu kwanta ko? Don na san akwai tarin gajiya a tattatare da ke."

Murmushi kawai ta

yi ba tare da ta magana ba.

"Ko akwai taimakon da zan iya yi ma ki ne?"

Kallon rashin fahimta ta yi masa ta ce.

"Taimako kuma?"

"Eh tun da kin gaji ba na son ki wahala, wai ko na taya ki yin wankar ne?"

Zato ido ta yi tana kallon sa irin ya ba ta mam

aki din nan.

Ganin haka ya yi dariya ya ce .

"Bari na je bathroom na

ɗ

akina na yi wanka na, don na ga alamar ba yarda za ki yi mu shiga tare ba."

Da ido kawai ta bi shi ta yi murmushi. Kayan jikinta ta fara ragewa, sanan ta shiga bathroom don yin wanka.

Dubawa ta yi inda Gwaggo Laraba ta ce ta ajiye mata wani buta da wani magani a ciki, ruwan zafi kawai za ta zuba cikin butar da ke da maganin, sai ta yi tsarki da shi. Kallon butar ta yi tana tuna sauran magungunan da Gwaggo Laraba ta dinga

ɗ

irka mata t

ana sha. Duk da ba son ranta ba ne, amma haka ta dinga sha jin Gwaggo Laraba na cewa ta yarda ta gyara jikinta sosai saboda yanzu ita ba budurwa ba ce.

Wanka ta yi da ruwan turarurrukan da aka ha

ɗ

a mata. Jikinta ma fitar da wani sihirtaccen ƙamshi na musa

mman.

Ta yi tsarki da ruwan maganin ta dake wanke jikinta da ruwan turaren.

Ɗ

aya da cikin sabbin towel da ta gani a cikin bathroom

ɗ

in, ta zari

ɗ

aya ta

ɗ

aura.

Sannan ta fito daga bathroom

ɗ

in. Ba ta so ya shiga ta same ta haka nan, dan haka ta yi gagg

awar shirya.

Rigar barci ta duba a cikin tangamemen wardrobe

ɗ

in ta, rigar barci ta nema wanda ya tsaya mata iya guiwa, rigar ba ta da hannu , son siririn hannu ne da ita, sa8 wani jaket, amma ba ta yi amfani da jaket din ba ta hau gado ta kwanta . Kwanci

yarta ke da wuya sai ga shi ya shigo cikin

ɗ

akin da sallama . Sanye take da riga da wando na barci. Sai ta yi kamar me barci.

"Sid, wai har kin yi barci ne yanzu-yanzu?"

"To bari na zo na taya ki barci bai kamata na bar ki ke kadai ba."

Sai a lokacin ya

ji Muryarta tana cewa .

"Ni kadai nake kwanciya ban saba kwanciya da kowa ba."

"Ai dama kina ji na."

Ya rage hasken

ɗ

akin yana cewa .

"Bari na

ɗ

an kwanta a gefen ki."

Hawa gadon ya yi ya kwana ta bakin gadon, a hankali sai ya matsa kusa da ita yana c

ewa.

"Kina jin barci yanzu ko na baki wani labari?"

Shiru ta yi masa ba ta tanka masa ba saboda ta lura neman Magana yake yi.

"Kin san meye?"

Nan ma ba ta tanka ma sa ba.

",Duk da ga sanyin A.C amma zafi nake ji, ke baki jin zafi ne?"

"Ba na ji."

"T

a amsa masa a takaice don ta fara jin barci ."

"Ni kam ina ji bari na rage yawan jikina."

Wani irin fa

ɗ

uwar gaba ne ya ziyarci zuciyarta amma sai ta dake.

Tama jin yana cire kayan jikinsa yayin da gabanta ke tsananta fa

ɗ

uwa.

"Kema fa na san kina jin za

fi, ya kamata ki rage kayan jikinki. Ni fa ba na son ace matata tana kwanciya da kaya a jikinta."

Yana gama fadar haka ya raba ta da kayan jikinta. Tana shirin yin magana ne ya saka bakinsa cikin nata, ya fara tsotsan la

ɓɓ

anta har zuwa harshenta cikin ƙwa

rewa .

Karon farko kenan a rayuwarta da namiji ya ha

ɗ

a bakinsa da nata, don ko lokacin da ya ta

ɓ

a yi mata fya

ɗ

e bai tsaya wasa da ita ba, kawai dai ya yi sex da ita ne ba tare da wani wasanni ko gamsar da ita ba. Amma wanan karon yana son ya nuna mata akw

ai banbanci a tsakanin wancan karo da kuma yanzu. Ya cigaba da yi mata komai cike da so da ƙauna.

Hankalinsa ba ƙaramin tashi ya yi ba, musamman yadda dukiyar yake wasa da dukiyar Fulaninta, domin yan

ɗ

aya daga cikin abun da yafi so a jikin ƴa mace. Suna

matukar

ɗ

aukar hankalinsa sosai ba kadan ba. Dan haka ya fara wasa da su yana kuma tsotsan su.

A hankali ya cire bakinsa daga kan brest nata ya fara magana .

"Ina matuƙar son su."

Yana gama fadar haka ya mayar da bakin nasa a brest nata ya cigaba da ts

otson su. Yana murza

ɗ

aya .

Son ransa yake sarrfa ƙirjinta .

Ita kanta Sidra ba ta fara kar

ɓ

ar saƙonnin sa, ta sakar masa jiki ya dinga sarrfata son ransa. Zafin da ta ji ne wanda ba ta yi tsammanin jin makamancin sa ba ya sa ta saki siririyar ƙara saka

makon wani zafi da ta ji daga ƙasanta. Wanda za ta iya cewa kusan irin sa ta ji a lokacin da Fahad ya kusance ta kafin auren su.

Sidra ta dauka tun da an wuce wanan babin ba ta yi tsammanin za ta ji kwatankwacin zafin da ta ji a yanzu ba. Sai dai ba ta s

ani ba duk maganin da aka dinga ba ta tana sha yana a gida yana matse mace ba. Ga kuma wanda aka ba ta na tsarki kasancewar sun san ta rasa budurci shi ya sa aka yi mata wanan hadin, dan ya dawo da ita kamar budurwa. Ya kusa saukar mata da ni'ima,Ƙoƙarin

ƙ

watar kanta ta dinga yi amma ina ta kasa.

Jabeer bai ma san halin da take ciki ba ya lula wata duniyar da yake jin sa sun yawace-yawacen da ya yi a wasu duniyoyin bai ta

ɓ

a shiga duniyar da Sidra ta kai shi ba. Sai ihu yake yi yana sambatu. Domin shi iri

n mazan nan ne da ba sa rufe bakinsu idan suna jin dadin sex tare da mace. Sai ihu yake yi yana kiran sunan ta.

Sai da ya samu natsuwa sannan ya ƙyale ta.

Ƙ

oƙaarin sauka take yi don ta gasa jikinta, sai da ta daure ta iya tashi.

"Bari na taimaka maki sw

eet."

"Zan iya."

Ta fada tana miƙewa ta fara tafiya a hankali, burinta ta gasa jikinta da ke mata ciwo.

Ruwan zafi ya shiga ciki ta gasa jikinta, kuma ta ji dadin jikin nata sosai.

Wankan tsarki ta yi sannan ta fito daure ta towel.

Daidai lokacin shi

ma ya ya tashi zai yi wanka, sannu ya dinga jera mata, murmushi kawai ta yi ba tare da ta ce Komai ba.

Riga da wando ta saka na barci ta kwanta. Ko da ya fito wanka har ta fara barci. Wando three quarter ya saka ba8 sa riga ba ya hau gadon

Jikin barc

i ta ji ana

ɓ

alle toturan gabar rigar ta.

"Me za ka yi kuma?"

Ta fada kamar za ta yi kuka.

"Kar ki damu ba abun da zan yi maki, zan yi maki, ba zan iya barci ba ne sai kin rarrashe ni."

"Da me zan rarrashe ka."

"Kada ki ce komai ki yi barci my sweet.

"

Daga haka ya saka nononta

ɗ

aya a baki ya fara tsotsa, ba ta hana shi ba, a haka har barci ya dauke shi da nonon a bakinsa kamar jariri. Ta dade kafin barci ya dauke ta ita ma.

_Jalaluddeen_

Daren ya fara lafa yayin da motar ta shigo harabar gidan a

hankali.

Motar farko ta tsaya kusa da ƙofar babban gida, sannan Jalaluddeen ya fito fuskarsa akwai wani irin farin ciki da ba ya iya

ɓ

oyewa.

Bayan shi Daddy ya fito, sai Hajiya Turai da Alhaji Babba suka sauka daga motar.

Amma duk da irin farin cikin

da suke ciki, hankalin kowa yana kan Ma’eesha.

Jalaluddeen ya zagaya zuwa

ɓ

angaren motar da take zaune.Ya bu

ɗ

e mata ƙofar.

“Ma’eesha…”

Ta

ɗ

ago kai ta kalle shi.

“Na’am?”

“Mu shiga.”

Ta yi ƙoƙarin saukowa da kanta, amma Jalaluddeen ya miƙa hannunsa ga

re ta.

“Ki yi hankali.”

Ta kama hannunsa.

Hajiya Turai ta tsaya kusa da su tana murmushi.

“Ah, yanzu fa za mu fara samun matsala.”

Ma’eesha ta yi murmushi.

“Wace matsala kuma, Hajiya?”

Hajiya Turai ta yi dariya.

“Yanzu ba za ki iya yin komai da kan

ki ba. Wannan

ɗ

an naka zai ce shi zai yi komai.”

Jalaluddeen ya kalli Hajiya Turai.

Alhaji Babba ya

ɗ

aga hannunsa.

“Allah Ya sauke k8 lafiya ya raya mana abun da za'a haifa."

“Amin.”

Daddy ya ƙara da cewa:

“Allah Ya sa cikin ya zamo lafiya, Ya sauƙa

ƙ

a miki, Ya kuma sa mu ga ranar da za mu

ɗ

auki jikana a hannu.”

Ma’eesha ta sunkuyar da kai cike da kunya da farin ciki.

“Amin.”

Daga nan suka nufi cikin gidan.

Alhaji Babba, Daddy da Hajiya Turai suka tsaya a falon baki da aka tanadar musu. Suka zauna

, suna ci gaba da yi wa Ma’eesha fatan samun lafiya.

“Ma’eesha, Allah Ya kiyaye ki,” Hajiya Turai ta ce cikin kulawa. “Yanzu abin da ya fi komai muhimmanci shi ne ki huta.”

“Allah Ya saka da alheri, Hajiya.”

Alhaji Babba ya kalli Jalaluddeen.

“Ka kula

da ita sosai.”

Jalaluddeen ya gyada kai.

“Insha Allah, Alhaji.”

Daddy ya yi murmushi.

“Ba sai mun fa

ɗ

a maka ba. Tun kafin a tabbatar da cikin nan ka riga ka mayar da ita kamar ƙwai.”

Kowa ya yi dariya.Jalaluddeen ya kalli Ma’eesha ya ce .

“Ta fi ƙwai

daraja.”

Hajiya Turai ta girgiza kai tana murmushi.

“Allah Ya ƙara muku soyayya.”

“Amin.”

Bayan

ɗ

an lokaci, Ma’eesha ta fara jin gajiya.Jalaluddeen ya lura da hakan. Duk da kowa ba alamar zai yi barci

Ya matso kusa da ita.

“Kin gaji?”

Ta

ɗ

aga kai.

“Ɗan ka

ɗ

an.”

“Mu je ki huta.”

Ya miƙa mata hannu.Ta kama hannunsa.

Suka yi sallama da su Alhaji Babba, Daddy da Hajiya Turai.

“Ku huta,” Hajiya Turai ta ce. “Gobe za mu ci gaba da farin ciki.”

“Allah Ya kai mu,” Ma’eesha ta amsa.

Jalaluddeen ya jag

orance ta zuwa

ɓ

angaren su.

Da suka shiga, Jalaluddeen ya lura Ma’eesha ta fara tafiya a hankali.

“Ki tsaya.”

Ta tsaya ta kalle shi.

“Me ya faru?”

“Ba za ki hau bene ba.”

Ta yi mamaki.

“Amma

ɗ

akinmu upstairs yake.”

“Na sani.”

“To ina za mu?”

“Z

an kai ki.”

Kafin ta fahimci abin da yake nufi, ya sunkuya ya

ɗ

auke ta a hankali.

“ Yaya Jalaluddeen!”

Ya yi murmushi.

“Na ce ba za ki hau bene ba.”

“Zan iya tafiya.”

“Na sani. Amma yau zan

ɗ

auke ki.”

Ta yi murmushi cike da kunya ta ce .

“Ka daina…



“Me zan daina?”

“Wannan kulawar taka.”

“Ba zan daina ba.”

Ya ci gaba da

ɗ

auke ta cikin nutsuwa.

Ya kai ta har

ɗ

akinsu , sannan ya zaunar da ita a hankali.

“Ki zauna nan.”

Ya gyara mata matashin kai.

“Zan taimaka miki ki shirya ki kwanta.”

Ma’ees

ha ta kalle shi.

“Ba sai ka yi komai ba.”

Ya girgiza kai.

“Yanzu ba ke ka

ɗ

ai ce nake kula da ita ba.”

Ya

ɗ

ora hannu a kan cikinta cikin girmamawa, murmushi ya bayyana a fuskarsa.

“Har da wannan

ɗ

an ƙaramin amanar da ke nan.”

Ma’eesha ta yi murmushi,

idanunta akansa.

"Na kawo maku tea kafin Ki kwanta?"

Kai ta gya

ɗ

a alamar eh. Sannan ya shafa cikinta ya ce

“Allah Ya kiyaye shi.”

“Amin.”

Ya je ya gado mata tea ya kawo mata ta sha. Ya mayar da kofin ya dawo.

Jalaluddeen ya taimaka mata ta shiga ban

ɗ

aki domin ta yi wanka cikin sauƙi, yana tabbatar da cewa komai yana tafiya lafiya kuma ba ta wahala.

Bayan ta gama, ya taimaka mata ta fito.

Ya na

ɗ

e ta cikin tawul mai laushi, kamar yadda mutum yake kula da ƙaramin jariri, yana tabbatar da cewa ba ta ji

sanyi ba.

Ma’eesha ta yi murmushi.

“Ka mayar da ni kamar jaririya.”

Ya amsa da dariya.

“Saboda kina da muhimmanci.”

Ya taimaka mata ta saka kayan barci masu sauƙi, sannan ya gyara mata gashin kanta.

“Yanzu ki kwanta.”

Ta haura gadon a hankali. Jalal

uddeen ya taimaka mata ta zauna sannan ta kwanta cikin nutsuwa.

Ya gyara matashin kai a ƙarƙashin kanta.

Ya

ɗ

auki bargon ya rufe ta sosai.

“Ya isa haka?”

Ta gyada kai.

“Eh.”

Ya zauna a gefen gadon.

“Ki rufe idanunki.”

Ta rufe idanunta.

Jalaluddeen

ya

ɗ

aga hannunsa ya yi mata addu'ar kwanciya barci.

“Bismika Allahumma amutu wa ahya…”

Ma’eesha ta amsa a hankali.

“Amin.”

Ya ƙara yin addu'a Allah Ya kiyaye ta, Ya kiyaye cikin da ke jikinta, Ya ba su lafiya, Ya sa su ga lokacin da za su riƙe jaririn

su cikin farin ciki.

“Amin, Ya Rabb.”

Ma’eesha ta bu

ɗ

e idanunta na

ɗ

an lokaci.

“Yaya Jalaluddeen…”

“Na’am?”

“Na gode.”

“Saboda me?”

“Saboda komai.”

Ya yi murmushi.

“Ki huta. Wannan shi ne abin da nake so yanzu.”

Ta rufe idanunta.

Bayan wasu mint

una, numfashinta ya daidaita.Barci ya fara

ɗ

auke ta.Jalaluddeen ya zauna yana kallonta.

Ya kasa

ɓ

oye murmushin da ke fuskarsa.

Ya kalli Ma’eesha, sannan ya kalli cikinta.

“Alhamdulillah…”

Ya furta a hankali.

Ya

ɗ

aga hannu ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login