Showing 114001 words to 117000 words out of 191594 words

Chapter 39 - MAKAHO NE COMPLETE

hagu kuma ya yi sanyi."

Likitan ya dubi Mamy cikin sauri.

"Ku

shigar da ita Emergency yanzu!"

Nan take aka kwantar da ita a kan gadon asibiti, aka tura ta cikin sauri zuwa

ɗ

akin gaggawa.

Laila na binsu tana kuka

.

"Mamy... Don Allah ki bar ni..."

Wata nas ta tare ta.

"Hajiya ki kwantar da hankalinki. Za mu yi iya

ƙ

oƙarinmu."

Da zarar aka shiga

ɗ

akin gaggawa, likitoci suka fara aiki ba tare da

ɓ

ata lokaci ba.

An

ɗ

ora mata oxygen.

Aka saka na'urar auna bugun zuciya.

An saka allurar ruwa ta drip.

Likita ya haska idanunta da fitila.

Ya duba bugun zuciyarta da hawan jin

inta.

Fuskarsa ta nuna tsananin damuwa.

"Blood pressure

ɗ

inta ya yi matuƙar hawa."

"Wannan na iya zama bugun jini."

Ya juya ya kalli wata nas.

"Ku shirya CT Scan cikin gaggawa."

"Wannan ba ƙaramin lamari ba ne."

Nas

ɗ

in ta amsa da,

"Yes Doctor."

A guj

e aka tura Mamy zuwa sashen CT Scan.

Bayan an gama gwajin...

Likitocin suka tattaru suna duba sakamakon.

Babban likitan ya sauke numfashi.

"Ba babban zubar jini ba ne. Amma ta samu matsanancin bugun jini

saboda tashin hankali."

"Dole a kwantar da ita."

"A sanya ido a kanta sa'a ashirin da hu

ɗ

u."

Nan take aka mayar da ita

ɗ

akin kulawa ta musamman.

An ha

ɗ

a mata magunguna.

An ci gaba da ba ta oxygen.

Laila kuwa tana zaune bakin gadon tana riƙe da hannun Mamy.

Hawayenta ba su daina zuba ba.

Ta riƙa sumbata

r hannunta tana kuka.

"Mamy..Don Allah ki tashi."

Na yi kuskure.

"Ki yi haƙuri.Ba na so wani abu ya same ki."

Ko da Mamy ba ta iya magana ba...

Sai hawaye guda suka zubo daga gefen idonta.

Laila ta ƙara fashewa da kuka.

Likitan ya matso kusa da ita.

Haj

iya.

"Ki kwantar da hankalinki.Yanzu zan yafi tans buƙatar hutu.insha Allah z t samu sauƙi."

Jamil ya sauke numfashi.

Ya dubi Lailanya ce.

"Laila."

Ta

ɗ

ago tana share hawaye.

"Ni zan koma gida."

"Dole ne Dady ya san halin da ake ciki Ke ki zauna nan

. Ki kula da Mamy."

Laila ta girgiza kai tare da cewa

"To..."

"Amma ka dawo da wuri."

"In sha Allah."

Ya sake kallon Mamy na wasu daƙiƙu.

Sannan ya juya ya fita daga

ɗ

akin.

Bayan kusan mintuna arba'in...

Jamil ya isa gida.

Gidan ya yi tsit kamar ba k

owa a ciki.

Da ya shiga falo, ya tarar da Dady zaune a kujerarsa yana karanta wasu karanta alqur'ani.

Da ya

ɗ

aga kai ya ga Jamil, sai ya lura da yadda fuskarsa ta sauya.

Ya eifw aq

"Lafiya??"

Jamil ya kasa magana nan take.

Numfashinsa ya yi uyi.

"Dady.

.."

Ƙ

"Mamy tana asibiti."

Sai dai abun ya Bai Jamil mamaki yadda ya ga Dady Ko'a jikinsa Bai damu da tashin Hankali da suke ciki ba.

Dady Mamy cw fa?"

"To sai me idan ba ta f6a lafiya. Ku bar ni Abu. Da ke Gabbana ya ishe ni

Kalaman suka fa

ɗ

i kamar

an ciro ƙasa ƙarƙashin ƙafafun Dady.

Ya koma baya mataki

ɗ

aya.

"Me ka ce?"

Jamil ya maimaita cikin sanyin murya.

"Mamy ta samu bugun jini.

Likitoci sun kwantar da ita."

Na wasu daƙiƙu...

Dady ya yi tsit.

Fuskarsa ta sauya gaba

ɗ

aya.

Idanunsa suka cika

da damuwa.

Ya dafe kansa

"Ya Salam..Matar nan..."

Sai ya yi shiru.

Kamar zai yi kuka.

Amma kwatsam...

Ya

ɗ

aga kansa ya kalli Jamil.

"Ta yaya hakan ta faru?"

Jamil ya yi shiru.

Bai san yadda zai fa

ɗ

i abin da ya faru ba.

Dady ya sake tambaya cikin murya

mai ƙarfi.

"Na ce me ya jawo hakan?"

Jamil ya sunkuyar da kai.

"Dady. Akwai sa

ɓ

ani ne da ya faru.

Tun kafin ya ƙarasa magana.

Dady ya

ɗ

aga hannu.

"Ya isa!"

Ya nuna ƙofar

ɗ

akin da yatsa Yana daka masa tsawa

"Fita ina ruwana da ciwon Mamy naka, ku ko mu

tuwa za ta yi ba inda zan je."

Jamil ya

ɗ

ago cikin mamaki yake kallonsa

"Dady..."

Na ce maka ka fita!"

Ba na son jin komai yanzu.

Ka fita daga gabana!"

Muryarsa ta cika

ɗ

akin da tsananin fushi da damuwa.

Jamil ya tsaya na

ɗ

an lokaci yana kallon Dady,

wanda ya juya baya yana dafe kansa, numfashinsa na fita da ƙarfi.

Ba tare da ya sake cewa komai ba...

Jamil ya juya a hankali ya fita daga

ɗ

akin.

Da ƙofar ta rufe...

Dady ya zauna a hankali kan kujerarsa.

Ya rufe fuskarsa da tafin hannayensa.

A karon fark

o lokuta masu yawa...

Hawaye suka gangaro daga idanunsa.Ya

ɗ

aga kansa sama cikin raunin murya ya furta,

"Ya Allah..."

Ya furta yana kara jin tsabar Mamy a zuciyarsa.

Addu'ar da aka sanar da Mallam ya sanar da shi ya dinga karantowa .

Da mamaki Jamil

ya fita Yana tunain me ke damun Dady. Yana yi canza wa wanan yanayin Kuma sai ya koma wancan yanayin .

*Mamman Ihsan ce✍



[7/27, 6:19 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KU

Ɗ

I NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





3





7





Da mamaki Jamil ya fita yana tunanin me ke da

mun Dady. Yana canza wannan yanayin kuma sai ya koma wancan yanayin.

Ko da su Ma'eesha suka isa asibitin ba'a ba su damar ganin Jalaluddeen ba. Ma'eesha ta kasa haƙuri ta dinga kuka. Wanda hakan ya sa aka tambayi alaƙarsa da ita, Dada ta sanar da su cew

a ita matarsa ce.

Ita aka bari ta shiga ta ga halin da yake ciki. Don su Dada ta jikin glass suka hango shi.

Tana ganin sa kwance da na'urorin da aka saka ma sa ta toshe bakinta tana ta kuka. Durƙusawa ta yi gaban gadon nasa tana ta rusa kuka.

Da kukan

ya yi yawa ne wata nas ta janyi ta tana rarrashin ta. Cikin dabara ta fitar da ita daga cikin

ɗ

akin tana kuka.

_Sadik_

Yana offishinsa yana duba marasa lafiya, ya ji wayarsa na vibration. Bai duba wayar na sai da ya gama rubuta wa Patiend

ɗ

insa ta fi

ta daga office

ɗ

insa sannan ya duba wayar.

Murmushi ya yi ganin sunan Dad

ɗ

insa daidai lokacin da yake sake kiran wayarsa.

Da sallama a bakinsa ya dauki wayar.

A zabure ya mƙe yana cewa .

"What?"

"Yaya Jalal din ne ya samu rauni har haka?"

Daga cikin

wayar Dad ya ce .

"Eh yanzu haka muna tare da shi a Kaduna, dan Allah ka kwantar da hankalika, ka ga duk muna nan tare da shi. Ka tsaya ka kula da marasa lafiyar dake bukatar kulawan ku kasancewar Mahaifiyarka ba ta tare da kai a asibitin."

Girgiza kans

a yake yi yana cewa .

"Dad wallahi ba zan iya ba, ba zan iya zama alhalin Ɗan uwana na cikin mawuyacin hali ban je na gansa ba."

"Ka kwantar da hankalinka yana samun sauƙi. Yanzu ma na kira ka ne don na sanar da kai cewa ka je ka sanar da Ummeen Jalal ha

lin da yake ciki. Mun kira ta duk ta daina

ɗ

aukar wayarmu. Da alama har yanzu tana fushi da mu. Don haka ka kira matarka a waya Yasmeen ka fada ma ta cewa ta kira Mahaifiyarta ta sanar da ita halin da Ɗanta yake ciki. Don na san dole za ta dauki wayar Yasm

een. Lambar Abbin naku ma na kira bai shiga ba mai yiwuwa ya bar kasar dama tafiya zai yi."

Daga haka Dad ya yi masa sallama ya kashe kiran wayar.

Daga haka Sadik ya fita zuwa Ofishin wani Doctor, ya sanar da shi cewa tafiyar gaggawa ta kama shi.

Nan ya

ya sanar wa sauran Doctor's tafiyar shi shi da Baban Likitar wato Mom.

Kai tsaye gida ya nufa, ya yi horn maigadi ya wangale da masa gate ya shiga da motarsa cikin gida.

Bayan ya yi parking ya fito cikin sauri ya shiga ciki. Da sallama a bakinsa ya shi

ga.

Yasmeen tana falo tana kallon T.V duk da ba wai hankalinta na kan TV ba ne, tana tunanin sabuwar rayuwar da take ciki ne yanzu. Na auren ta da Sadik wanda ko a mafarki ba ta ta

ɓ

a tunanin cewa aure zai shiga tsakanin su ba.

Ganin yadda ya shigi gidan

ta mike tsaye tana kallon sa. Don ta san ba lafiya ba.

Hanyar

ɗ

akinsa ya nufa ba tare da ya kalli in da take ba, don hankalinsa ya riga ya yi nisa.

Kasancewar ba wata alaƙa ko fahimta ce a tsakanin su ba ya sa ta share shi ba ta bi ta kansa ba.

A cik

in kankanin lokaci ya fito dauke da ƙarmaar jaka, kallo daya ta yi masa ta gane tafiya ce ta kama shi.

"Ki kira Ummee ki sanar da ita cewa Yaya J. Ya samu rauni wajen gudanar da aikinsa, yanzu haka yana kwance asibiti. Mom da Dad har da Dada da matarsa

suna can tare da shi a asibiti."

Dafe ƙirjinta ta yi cikin tashin hankali tana zubar da hawaye.

"Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'un."

Sadik ya nufi hanyar fita da hanzari ta bi shi ta rike jakarasa tana hawaye.

"Dan Allah kada ka tafi ka bar ni, ba za

n iya zama a cikin gidan nan ni kadai ba."

"To ki je gidan Ummee ki zauna da ita kafin na dawo."

"Ummee ma na san ba zata zauna ba sai ta je ta duba shi."

Yana ƙoƙarin jan jakar ita kuma ta rike da karfi tana kuka.

"Yanzu ya kike so a yi?"

"Wallahi sa

i dai na bi ka mu tafi tare."

Ganin yadda ta dage ya sa ya ce.

"Okay je ki shirya ki fito mu tafi."

Ba ya yarda ba sai da ta rike jakar ya sakar ma ta sanan ya nufi

ɗ

akinta da sauri.

Kaya kala biyu ta fito da su da kuma rigar barci guda biyu. Sai under

wear da hijabi.

Bayan ya dauki karamar jakar ne ta dauki handbag

ɗ

in ta ta saka wayar ta ciki ta fito da sauri.

Karo suka kusan yi sai ya ja baya da sauri ya bata damar fita.

Shiga cikin dakin ya yi ya kashe duk komai na wutan lantarki.

Sanan ya daw

o falo, komai sai da ya kashe sanan ya dawo ya same ta a bakin kofar fita.

Fita ta yi shi kuma ya rufe gidan ya fita.

Bayan sun shiga cikin motar ne ya kalle ta ce .

"Ki kira Ummee ki sanar da ita."

Wayar ta ta ciro daga cikin handbag

ɗ

in ta. Lambar U

mmee ta dannawa kira.

Bugu biyu Ummee ta daga tana cewa.

"Kiran da kika yi mani yanzu na tabbatar da cewa kin amince da shawarar da na baki. To yanzu ki hura mata wutar masifa da bala'i har sai ya sake ki."

Duk maganar da ta yi a kunnen Sadik ta yi shi.

Domin ya ji komai da ta fa

ɗ

a. Ita kanta Yasmeen ta san cewa ya ji. Don haka sai ta fara fara kame-kame ta rasa yadda za ta yi.

"Ummee na fa

ɗ

a maki ki bar wannan maganar, ina son mijina ba zan rabu da shi ba"

"To za mu gani yadda za ki zauna ba goyon ba

yansa."

"Dama na kira ki ne fada maki cewa Yaya Jalal yana kwance a asibiti can garin Kaduna, an harbe shi kuma ya samu mummunan rauni. Yanzu haka Mom da Dad da matarsa Ma'eesha suna can."

Tana jin haka ta katse kiran wayar.

Kunya ya kama Yasmeen domin

ta tabbatar da cewa Sadik ya ji komai, ya san Mahaifiyarta ba ta son auren sa da ita.

"Am Ya Sadik ka yi hakuri da kalaman Ummee...."

"Ki dauka ban ji komai ba."

Sai a lokacin Ummee ta fahimci kamar da Muryar Kuka Yasmeen take magana,

A duk lokacin

da ta tuna Jalaluddeen sai zuciyarta ta buga. Kwanaki biyu kenan bai kira ta ba, ita ma ba ta kira shi ba.

Sai dai yau...

Wani irin tashin hankali ne ya dabaibaye zuciyarta.

Sai dai daga

ɗ

aya

ɓ

angaren layin babu sallama. Sai ƙarar shessheƙar kuka.

"Y

asmeen? Me ya faru? Me yake faruwa?"

Yasmeen ta kasa magana na wasu daƙiƙu saboda kuka.

Daga ƙarshe cikin murya mai rawa ta ce,

"Ummee..."

"Na'am, ina jin ki. Me ya faru?"

"J... Jalaluddeen..."

Da jin sunansa kawai zuciyar Ummee ta fa

ɗ

i.

"Me ya sami

Jalaluddeen?"

Yasmeen ta fashe da kuka.

"An harbe shi..."

Wayar ta kusa zamewa daga hannun Ummee.

"Wane irin magana ce wannan?"

"Da gaske nake, Ummee... yana asibiti... yana ICU... likitoci suna ta ƙoƙarin ceton rayuwarsa."

Ummee ta zube kan kujerar

kamar an cire mata ƙashi.

"Innalillahi wa inna ilaihi raji'un..."

Ta dafe ƙirjinta.

"Yaushe wannan ya faru?"

Yasmeen ta goge hawayen ta ta ce .

"Jiya da dare..."

Yasmeen ta ba ta amsa

"Jiya da dare?"

Muryarta ta canja gaba

ɗ

aya.

"To me ya sa b

a a sanar da ni ba?"

Yasmeen ta yi shiru.

Ita kanta ba ta da amsar wannan tambayar.

Ummee ta sake tambaya cikin ƙarfi tana cewa .

"Yasmeen! Wa yake tare da shi yanzu?"

Ta amsa mata da cewa .

"Mom tana can..."

Sai ta dake tambayar tana cewa

"Wa kum

a?"

Yasmeen ta amsa da

"Ma'eesha tana can..."

"Wa kuma?"

"Kakar Ma'eesha ma tana can..."

Sai wani irin shiru ya mamaye

ɗ

akin.Ummee ta runtse idanunta.Wani zafi mai tsanani ya cika zuciyarta.

"To ni fa?"

Ta fa

ɗ

a cikin sanyin murya.

"Ni da na raine

shi tun yana shekara

ɗ

aya. Ni da na

ɗ

auki nauyin tarbiyyarsa. Ni babu wanda ya ga dacewar ya sanar da ni?"

Yasmeen ta sake fashewa da kuka.

"Yi haƙuri Ummee... ni ma yanzu na samu labarin ne..."

Ummee ba ta ƙara cewa komai ba.A hankali ta katse wayar.Ta

ci gaba da zama na wasu mintuna tana kallon bango, hawaye na zuba ba tare da ta sani ba.Sai kuma ba zato ba tsammani ta miƙe tsaye cikin fushi da baƙin ciki.Ta fara kai-komo cikin

ɗ

akin kamar wacce aka ƙona zuciya.

Can ta

ɗ

auki wayarta.Ta nemo sunan Mom.

Ba tare da wata-wata ba ta danna kira.

_Mom_

A lokacin kuwa Mom tana zaune a gaban

ɗ

akin ICU, idanunta sun kumbura saboda kuka da rashin barci. Wayarta ta yi ƙara.

Da ta ga sunan Ummee, zuciyarta ta buga.

Ta san wannan kira ba zai zo da sauƙi ba.Da t

a

ɗ

aga wayar tana shirin cewa,

"Assalamu alaikum Umm—"

Sai Ummee ta katse ta cikin murya mai cike da baƙin ciki da fushi.

"Sai yanzu na tabbatar da ni ba ni ce na haifi Jalaluddeen ba! Yanzu kika sake tabbatar wa duniya ke ce mahaifiyarsa ba ni ba..

Mo

m ta yi shiru.Ba don ba ta da abin cewa ba.Sai don kowace kalma da Ummee take fa

ɗ

a tana sauka ne a zuciyarta kamar ana soka mata allura.

A hankali ta runtse idanunta.Ta ji yadda hannunta ya fara rawa yana riƙe da wayar.

Amma daga

ɗ

aya

ɓ

angaren.Ummee ba t

a tsaya ba.

"Ki yi shiru mana! Ai shiru ma ya fi amsa."

Ta yi wata yar ƙaramar dariya mai cike da takaici.

"Yau na gane matsayina."

"Yau na gane cewa ni ba komai ba ce a rayuwar Jalaluddeen."

Mom ta bu

ɗ

e baki da nufin magana ta ce.

"Hajiya Maryam."

Sai ta sake katse ta.

"A'a! Kada ki katse ni. Ki bar ni na fitar da abin da ke zuciyata."

Muryarta ta fara rawa saboda kuka tana cewa.

"Kin san ranar da na

ɗ

aukonJalalaluddeen tun yana shekara

ɗ

aya kacal.,"

Ta share hawayen da suka gangaro mata.

"Na

kar

ɓ

e shi kamar na haife shi.Na raina shi.Na yi fama da zazza

ɓ

insa.Na yi fama da ciwon cikinsa.Na yi fama da rashin barcinsa Na kai shi makaranta.Na tsaya masa lokacin da yake neman ilimi.Na yi masa addu'a a kowane dare. Ban ta

ɓ

a bambance shi da Yusuf ko

Yasmeen ba. Har na fifita shi akan su Wallahi ma wani lokacin na fi nuna masa kulawa fiye da ita."

Ta yi ajiyar zuciya mai nauyi sanan ta cigaba da cewa

"Har ya girma.Har ya zama babban jami'i.Na ce ai lokaci ya yi da zan ga

ɗ

ana ya auri ƴata.Ba don wa

ta manufa ba."Sai don na san Yasmeen za ta kula da shi kamar yadda na kula da shi."

Ta girgiza kai cikin takaici.

Amma kuka hana.Kuka ce a'a.Kuka aura masa wata.Na yi shiru.Na ce ai ke ce mahaifiyarsa. Ban so zuciyarsa ta

ɓ

aci ba.Ban so ya shiga tsakanin

mu ba."

Ta yi shiru na

ɗ

an lokaci.

Sannan ta ce cikin muryar da ta cika da ciwo,

"Yanzu kuma.Da ya shiga tsakanin rai da mutuwa..."

"Ke, Matarsa, Har da mahaifiyarki Duk kuna kansa.Ni kuma..Ni da na raine shi. Ni da na shafe rabin rayuwata ina fama da

shi.Ni babu wanda ya tuna da ni.Har sai wani ya kira ni yake sanar da ni cewa Jalaluddeen yana ICU."

Ta fashe da kuka.

"An manta da wahalar da na yi kenan?"Ko kuwa rainon da na yi masa ya ƙare ne ranar da ya girma?"

Mom ta kasa

ɗ

aga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login