Showing 120001 words to 123000 words out of 191594 words

Chapter 41 - MAKAHO NE COMPLETE

paracetamol?"

"Babu amma akwai wani Magani zai maki aiki."

Ya na gama fadar haka ya tashi ya je ta

ɗ

auko wani magani a cikin jakarsa. Sai da

ya

ɗ

auko bottle water da abincin da ba ta ci ba.

Tana ganin abincin ta ce .

"Yaya ba zan ci abinci ba fa."

"Amma ki daure ki ci ko kadan ne."

"Na ci snacks

ɗ

azu ai ba na jin yunwa.

Ya ajiye abincin sanan ya kawo mata ruwa da maganin.

Ta karba ta sha

sanan ya karbi sauran ruwan ya ajiye ya dawo ya zauna .

"Yaya Sadik zan kwanta."

"Na goya ki ne har sai kin yi barci?"

Ganin ta ci gaba da zama ya sa ya tashi ya bar mata gadon don ya lura abun da take so kenan.

Yana tashi ta kwanta ta ja bargo ta ruf

e kanta.

Bathroom ya shiga ya

ɗ

auro alwala ya zo ya gabatar da sallar nafila. Sannan ya yi wa Yayansa Ajmal addu'ar samun sauƙi .

Kallon gadon ya yi ya ga Yasmeen tana ta barci. Kuka gaskiya ba zai iya kwanciya ƙasa ba. Don haka ya nufi gadon da take kwa

nce kai tsaye .

Ta shige can ƙarshen gadon tana ta barci hankali kwance.

Kwanciya ya yi a gefen ta ya lumshe idanunsa. Sai dai ƙamshin turaren da ke fitowa daga jikinta ne ya fara sakar ma sa da kasala. Ji ya yi duk yanayinsa ya sauya yana jin wani baƙon

yayin a jikinsa.

Juya mata baya ya yi wanda yana ganin hakan ne zai saka ya ji sauƙin yanayin da yake ji yanzu da yake fuskantar ta.

Amma ina sai ya ji ba wani sauyi abun ma kamar ƙaruwa yake yi.

Gabadaya sai wani feeling yake taso ma sa , abun da bai

yi tunanin sa nan kusa ba a tsakanin sa da Yasmeen, amma wanan yanayin da yake ji na daban ne, domin yana jin ba zai iya yin barci ba tare da ya biya bukatarsa ba.

A hankali ya matsa kusa da ita tare da janyo ta zuwa jikinsa.

Kasancewar akwai gajiya a

tare da ita ne, kuma ga maganin da ta sha yana saka barci dama.

Rungume ta ya yi a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya .

Tsawon mintinan uku yana rungume da ita yanayin da yake ji yana karuwa, ga shi sai wani fisgarsa yake ji ana yi a yanayin da yake ciki.

Rigar barcinta da ta sanya ya cire mata shi har lokacin ba ta sani ba .dama ba ta saka bra ba sai dai pant.

Gabadaya jikinta ya sake hakan ya bashi damar sarrafa jikinta yadda ransa yake so.

Ba ta san me yake yi aikata wa ba, duk da tana da nauyin barci

kuka ga maganin da ta sha yana saka barci. Don wani abun tana jin sa ne tamkar a mafarki.

Ba ta tashi sanin cewa abub da yake mata ba mafarki ba ne sai da ta ji wani azababben zafin da ta kasa jurewa.

A lokacin ta yi kokarin ƙwatar kanta amma ta kasa.

Kika take yi sosai tana roƙonsa da ya ƙyale ta. Amma ina ya yi nisa baya jin kira.

Sai da ya

ɗ

auki mintinan arba'in da biyar sanan ya samu nutsuwar da zai iya barin ta.

Ta yi kuka har ta gaji. Wani farin ciki ya tsinci kansa a ciki. Domin ya tabbatar shi

ne ya fara sanin ta a ƴa mace. Duk da cewar bai ga jini ya zuba ba amma ya tabbatar cewa ba

ɗ

a namijin da ya fara saninta. Kasancewar sa Doctor ne shi yana da ilimin sanin abin. Ganin jini ba shi ne budurci ba kamar yadda wasu ke tunani.

Rarrashinta ya

yi ganin yadda har lokacin take kuka. Yana sake rarrashinta tana dake kuka. Ganin haka ya tashi ya nufi bathroom ya ha

ɗ

a ruwan dumi. Ɗaukar ta ya yi can ya nufi bathroom da ita .

Gasa mata jiki ya shiga yi amma har lokacin kuka take mata sannu.

Sai da ya

canza mata wani ruwan sanan ya bar ta.

"To ka fita ka bani wuri zan yi wanka."

Kamar bai ji ta ba ya share ta, sai ganinsa ta yi ya cire kayan jikinsa za su yi wanka a tare.

_Ma'eesha_

Ɗ

akin ICU ya yi shiru ƙwarai. Sai ƙarar na'urorin da ke auna bu

gun zuciya da numfashi ne kawai ke tashi lokaci zuwa lokaci.

Beep... Beep... Beep...

Hasken fitilun

ɗ

akin ya haskaka fuskar Jalaluddeen da ta rame saboda jinya. Hannunsa na dama an saka masa allurar ruwa, yayin da wasu wayoyi suka manne a ƙirjinsa.

Ma'e

esha kuwa tana zaune a kujerar da ke gefen gadonsa. Tun bayan da likitoci suka tabbatar mata cewa halinsa ya fara samun sauƙi, ta ƙi motsawa daga wajen. Hannunsa ta riƙe cikin nata hannu biyu, tana shafa bayan tafin hannunsa a hankali.

Idanunta sun kumbur

a saboda kuka, amma duk da haka ba ta cire idonta daga fuskarsa ba.

Ta

ɗ

an yi murmushi tana ra

ɗ

a a hankali.

"Yaya Jalaluddeen... ka yi ƙoƙari ka bu

ɗ

e ido. Ka dawo gare mu... don Allah."

Shiru ya sake ratsa

ɗ

akin.

Sai can.Yatsun Jalaluddeen suka

ɗ

an mot

sa.Ma'eesha ta

ɗ

aga kanta da sauri.Ta kafe hannunsa.

"Yaya Jalaluddeen...?"

Sai yatsunsa suka sake motsawa.

Numfashinsa ya

ɗ

an canza.A hankali gira ta motsa.

Idanunsa da suka da

ɗ

e a lumshe suka fara bu

ɗ

ewa a hankali kamar wanda haske ke damunsa.

Da ƙy

ar ya iya ware idanunsa.Farkon abin da ya gani shi ne fuskar Ma'eesha.Ta yi saurin matsowa kusa da shi.

"Alhamdulillah..."

Hawaye suka cika idanunta.

"Yaya Jalaluddeen..."

Ya kalle ta na

ɗ

an lokaci, kamar yana ƙoƙarin tuna inda yake.Lebbansa suka motsa

.Ba a ji abin da ya ce ba.Ma'eesha ta matsa sosai.

"Me ka ce?"

Da ƙyar ya sake furta cikin murya mai rauni.

"...Ma'eesha..."

Da jin sunanta daga bakinsa, sai wani irin farin ciki ya cika zuciyarta.

Hawayen da ta da

ɗ

e tana riƙewa suka zubo.

"Na'am...

ni ce. Ina nan. Ban tafi ba."

Ta riƙe hannunsa da ƙarfi tana sumbatar bayan tafin hannun.

"Alhamdulillah... Alhamdulillah..."

A wannan lokacin nurse

ɗ

in da ke duba na'urorin ta hangi idanunsa a bu

ɗ

e.

Idanunta ta zaro tare da cewa

"Oh my God..."

Ta y

i saurin matsowa.

"Doctor! Doctor!"

Ba tare da

ɓ

ata lokaci ba ta fita a guje.Cikin daƙiƙu ka

ɗ

an babban likitan da yake kula da Jalaluddeen ya shigo tare da wasu nurses biyu.

Da suka ga idanunsa a bu

ɗ

e gaba

ɗ

aya suka tsaya cak.

Doctor ya yi murmushin da

ya kasa

ɓ

oyewa.

"Incredible..."

Ya ƙaraso yana duba monitor.

Bugun zuciyarsa yana tafiya yadda ya kamata.

Numfashinsa ya fi yadda yake a baya.

Doctor ya haska masa ido da fitila.

"Officer Jalaluddeen... kana jina?"

Jalaluddeen ya

ɗ

an jinjina kai a

hankali.

Doctor ya sake kallon nurse.

"He is responding perfectly."

Nurse ta yi murmushi tana cewa,

"Mun yi ta addu'a ya bu

ɗ

e ido. Alhamdulillah."

Doctor ya sake duban Jalaluddeen.

"Ka san inda kake?"

Ya

ɗ

an yi shiru kafin ya furta cikin wahala.

".

..Asibiti."

Doctor ya yi dariyar farin ciki.

"Excellent."

Ya rubuta wasu bayanai cikin fayil.

"Memory

ɗ

insa ba ta samu matsala ba."

Ma'eesha kuwa har yanzu hawaye suke zuba daga idanunta saboda tsananin farin ciki.

Ta kasa daina kallonsa.

Jalaluddee

n ya

ɗ

an juya kansa gare ta.

Ko cikin wannan halin nasa, ya lura yadda idanunta suka kumbura saboda kuka.

Da ƙyar ya

ɗ

aga hannunsa yana son goge mata hawaye.

Amma bai da ƙarfin yin hakan.

Ma'eesha ta yi saurin kama hannun.

"Kada ka motsa."

Ya yi mata

murmushi mai rauni. Da ƙyar ya furta.

"...Kin yi kuka."

Ta yi murmushi cikin hawaye ta ce.

"Na yi... sosai."

Ya lumshe ido na

ɗ

an lokaci sannan ya sake bu

ɗ

ewa.

Sai ya tambaya cikin sanyin murya.

"...Dada..."

Ya yi shiru yana tattara numfashi.

"Da

Mom ina suke har da Ummee. Ma'eesha ta yi murmushi.

"Suna nan cikin hotel sakamakon Doctor ya ce dole su tafi.. Tun daren da aka kawo ka ba su kusan barin nan ba."

Ta ci gaba da cewa,

"Yanzu haka suna wajen corridor tare da Dad, Oga, Sadik, Yasmeen da

sauran iyalanmu. Sun da

ɗ

e suna jiran lokacin da za ka farfa

ɗ

o."

Jalaluddeen ya lumshe idanunsa na

ɗ

an lokaci cikin godiya.

"Alhamdulillah..."

Nurse ta

ɗ

ora hannu a kafa

ɗ

ar Ma'eesha tana cewa

"Yana buƙatar hutawa. Kada ku sa shi yin magana da yawa."

T

a jinjina kai.

"In sha Allah."

Sai Doctor ya juya ga nurse ya ce.

"Ku kira iyalansa cikin nutsuwa. Amma kada su shigo gaba

ɗ

aya. Mutum

ɗ

aya ko biyu kawai saboda kada ya gaji."

Nurse ta amsa.

"Yes, Doctor."

A

ɗ

akin kuwa, Jalaluddeen bai daina kallon

Ma'eesha ba.

Shi kuma Ma'eesha ba ta daina yi masa murmushin da ya ha

ɗ

u da hawaye ba.

A zuciyarta kalma

ɗ

aya ce kawai take maimaitawa.

"Alhamdulillah... Allah Ya dawo min da mijina."

Da asubahin gari, hasken safiya ya fara ratsawa ta tagogin babban

otal

ɗ

in da Mom, Dad da Dada suke sauka. Duk da cewa sun samu

ɗ

an hutu na sa'o'i ka

ɗ

an, babu wanda ya yi cikakken barci. Kowane

ɗ

ayansu ya kwana ne cikin damuwa, zuciyarsa na ta komawa kan Jalaluddeen.

Mom ita ce ta fara farkawa. Ta zauna gefen gadonta, t

a

ɗ

aga hannayenta sama cikin addu'a.

"Ya Allah... Ka ƙara ba

ɗ

ana lafiya. Ka sa idan muka isa yau mu same shi cikin yanayi mafi alheri."

Dada ma ta riga ta farka. Tana zaune kan abin salla tana jan tasbihi, hawaye na zuba a kumatunta.

"Allah ka ba shi l

afiya. Ka dawo mana da shi kamar yadda yake."

Dad kuwa ya fito daga ban

ɗ

aki ya same ta cikin wannan yanayin. Ya yi murmushi mai cike da ƙarfafawa duk da shi kansa damuwa ta cika zuciyarsa.

"In sha Allah, yau za mu samu labari mai da

ɗ

i."

Kafin wani ya s

ake magana, wayar Dad ta fara ringing.

Ya

ɗ

auka da sauri.

"Assalamu alaikum."

Daga

ɗ

aya

ɓ

angaren kuwa Oga ne ya amsa da

"Wa alaikumus salam."

Murya cike da annashuwa ya ce,

"Alhamdulillah... Ina so in ba ku labari mai da

ɗ

i."

Dad ya miƙe tsaye ya ce

.

"Me ya faru?"

"Jalaluddeen ya farfa

ɗ

o."

Na

ɗ

an lokaci Dad ya kasa magana.

"Subhanallah..."

Idanunsa suka cika da hawaye.

"Da gaske?"

"Eh. Ya bu

ɗ

e ido tun cikin dare. Ya yi magana da Ma'eesha. Likitoci sun ce yanayinsa ya inganta sosai."

Dad ya da

fe kirjinsa ya ce.

"Alhamdulillahi Rabbil Alamin..."

Mom da ta lura da yadda fuskar Dad ta sauya.

Cikin tashin hankali Mom ta tambaya,

"Me ya faru? Ka gaya mani."

Dad ya sauke wayar a hankali yana murmushi tare da hawaye.

"Jalaluddeen..."

Ya yi shiru

saboda murnar da ta cika zuciyarsa.

"...ya farfa

ɗ

o."

"Alhamdulillah!"

Mom ta fashe da kuka, ta rufe bakinta da hannayevtans cewa.

"Na gode maka Ya Allah."

Ta fada hannayenta sama.

"Na gode maka Ya Rabb! Na san ba za Ka ƙwace mini

ɗ

ana ba."

Ta kas

a tsayawa saboda rawar da ƙafafunta suka fara yi

Dad ya yi saurin riƙe ta.

"Ki zauna mana ."

Amma ta girgiza kai.

"A'a. Yanzu nan zan je in gan shi."

Mom ta share hawayenta cikin sauri.

"Mu tafi yanzu. Ko karin kumallo ba sai mun dawo ba."

Cikin mint

una ka

ɗ

an suka shirya suka fito daga otal

ɗ

in.

Suna shirin zuwa

ɗ

akin Dada sai suka hadu tana kokarin fitowa. Lambar wayar Sadik suka kira sai dai bai daga ba har 5 missed calls bai daga ba. Don haka sai suka tafi suka bar shi .

Motar da DSS suka tanada

musu ta riga ta jira a ƙofar.

Da suka shiga, babu wanda yake magana.

Kowane

ɗ

ayansu zuciyarsa cike take da godiya ga Allah.

A gefe guda kuma, a asibiti...

Ma'eesha tana zaune kusa da gadon Jalaluddeen.

Ya fi na jiya ƙarfi ka

ɗ

an, duk da har yanzu ana masa

allurai da kuma saka masa na'urorin duba lafiyarsa.

Sun yi shiru na

ɗ

an lokaci.

Sai Jalaluddeen ya kalli Ma'eesha ya yi murmushi mai rauni.

"Sun iso?".

Ta yi murmushi.

"A'a... suna hanya. Da zarar sun iso zan kira nurse."

Bai ce komai ba.

Ya lumshe ida

nunsa na

ɗ

an lokaci, yana jiran ganin mutanen da suka shafe kwanaki suna yi masa addu'a.

A lokaci guda kuma, motar Dad ta tsaya a harabar asibitin.

Tun kafin direban ya bu

ɗ

e ƙofa, Mom ta fito da sauri.

Dada na biye da ita, Dad kuma yana binsu a baya.

Ba w

anda ya damu da gajiyar tafiya.

Daidai lokacin suka hadu da Ummee wacce suke kallon ta da mamaki, ba su san lokacin da ta iso ba.

Gaida Dada ta yi ba yabo ba fallasa. Sanan ta gaida Yayanta wato Dad, sai ta gaida Mom.

Suka yi ma ta Barka da zuwa .

Abu

ɗ

aya ne kawai ke cikin zukatansu.

Su ga Jalaluddeen da idanunsu, su tabbatar cewa da gaske ya dawo cikinsu.

*Mamman Ihsan ce*✍



09065327995

[7/28, 6:49 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





4





0





Suka yi mata Barka da zu

wa . Abu daya ne kawai ke cikin zukatansu. Su ga Jalaluddeen da idanunsu. Su tabbatar cewa da gaske ne ya dawo cikinsu.

_Sadik

Bathroom

ɗ

in ya cika da shiru. Yasmeen ta tsaya tana ƙoƙarin daidai

numfashinta, yayin da Sadik ya fahimci irin tashin hankal

in da ta shiga.

Ya kau da kansa cikin nadama, sannan ya ba ta damar ta kammala wankanta cikin natsuwa. Bayan

ɗ

an lokaci, ita ma ta gama, ta

ɗ

auki kayanta ta saka cikin nutsuwa.

Sadik ma ya shirya cikin sauri ba tare da wata magana ba. Yanayin

ɗ

akin ya sa

uya gaba

ɗ

aya; babu annashuwa, sai shiru da nauyin tunani.

Da suka fito daga bathroom, Yasmeen ta zauna a bakin gado tana share hawayen da suka rage a fuskarta. Sadik ya kawo mata ruwa, ya miƙa mata cikin ladabi.

"Ki sha ruwa ka

ɗ

an."

Ba tare da ta kalle

shi ba, ta kar

ɓ

a ta sha ka

ɗ

an, sannan ta mayar masa da kofin.

Ya gyara mata matashin kai tare da jan bargo.

"Ki huta. Gobe za ki ji sauƙi, in shaa Allah."

Ba ta ce komai ba, sai ta kwanta ta juya baya.

Shi ma ya kashe babban fitilar

ɗ

akin, ya bar ƙara

mar fitilar gefen gado kawai tana haskakawa da laushi.

Ya kwanta a gefen gadon yana barin tazara a tsakaninsu, zuciyarsa cike da tunani da nadamar abin da ya faru.

A hankali shiru ya mamaye

ɗ

akin.

Bayan dogon lokaci, gajiyar tafiyar rana da abubuwan da

suka faru suka rinjayi kowannensu.

A haka, cikin dare mai cike da shiru da nauyin tuna

Daren ya ja sosai.

Bayan kowannensu ya kwanta a gefen gadon, babu wanda ya sake magana. Shiru ne ya mamaye

ɗ

akin, sai ƙarar na'urar AC da ke aiki a hankali.

Sadik ya

da

ɗ

e yana kallon rufin

ɗ

akin. Barci ya ƙi zuwa idanunsa. Tunani iri-iri ne suka cika zuciyarsa, yana ta roƙon Allah Ya kyautata abin da ya gabata, Ya kuma ba su zaman lafiya a rayuwarsu.

A gefe guda kuma Yasmeen ta yi ta juye-juye cikin barci saboda gaji

yar jiki da ta zuciya, har daga bisani barci ya

ɗ

auke ta gaba

ɗ

aya. Yanayi ya

Da asubahin fari...Sautin kiran sallar farko ya ratsa garin.

Sadik ya bu

ɗ

e idanunsa a hankali. Da sauri ya tashi daga kan gadon ba tare da ya tayar da Yasmeen ba.

Ya nufi

ban

ɗ

aki, ya

ɗ

auro alwala cikin nutsuwa.

Da ya fito ya ga Yasmeen ta farka ita ma. Ta zauna bakin gado.Ya kalle ta cikin sanyin murya.

"Kin tashi?"

Ta

ɗ

aga kai ka

ɗ

an.

"Eh."

"Je ki yi alwala. Lokacin Sallah ya yi. Ko na zo na taimaka maki

Ba tare da ta

ce komai ba, ta miƙe ta shiga ban

ɗ

aki. Sai dai yanayin tafiyarta ya sauya, cike da ha

Bayan ta fito, Sadik ya shimfi

ɗ

a mata abin sallah.

"Ki yi Sallah a nan. Ni zan je masallaci."

Ta amsa da

ɗ

an jinjina kai.

"To."

Ya saka hularsa, ya bu

ɗ

e ƙofar

ɗ

aki

n ya fita zuwa masallaci.

Yasmeen kuma ta tsaya cikin nutsuwa ta tada Sallah.

Bayan ta idar, ta

ɗ

aga hannayenta sama.

"Ya Allah... Ka gyara mana al'amuranmu. Ka ba Yayana Jamaluddin lafiya. Ka kuma ba Jalaluddeen lafiya."

Ta share hawayen da suka taru

a idanunta kafin ta na

ɗ

e abin sallarta.A wannan lokacin Sadik ma ya idar da Sallah a masallaci.

zauna na

ɗ

an lokaci yana addu'a, sannan ya dawo hotel

ɗ

in.

Da ya shiga

ɗ

akin, ya tarar da Yasmeen ta sake kwanciya saboda gajiya.

Shi ma ya cire hularsa ya

kashe fitilar da ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login