Showing 42001 words to 45000 words out of 191594 words

Chapter 15 - MAKAHO NE COMPLETE

kwan

a biyu da Yasmeen ta ci wani abu, kuma ta san ba don yunwa ba ne... sai don kalaman Jalaluddeen da suka

ɗ

an kwantar mata da zuciya.

*Maman Ihsan ce*✍

09065327995

[7/10, 12:36 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATI

ON*

Page 1





0





6





Wannan ne karon farko cikin kwana biyu da Yasmeen ta ci wani abu. Kuma ta san ba don yunwa ba ne sai don kalaman Jalaluddeen da suka

ɗ

an kwantar mata da zuciya.

"Bari na je na yi wanka na yi sallah. Ke ma tashi ki yi wanka ki je ki

yi sallah."

Kai ta jinjina masa ta nufi bathroom

ɗ

in dake cikin

ɗ

akinta. Shi ma fita ya yi ya tare da yi cewa Ummeen komai ba, ta bi shi da idanu har ya

ɓ

acewa ganinta.

Ɗ

akinsa ya shiga, wanda kallo daya ya yi wa bedroom na ya san an shigar ma sa

ɗ

aki a

n yi bincike. Ga wayar Ma'eesha da yake nema bai gani ba. Sanan ga photon Yasmeen da yake

ɗ

aukarta a wayarsa a

ɓ

oye wanda ya kamata ya zama hujjar cewa ita matarsa ce babu. An goge photo.

Kuma ya san masu aiki basu shiga part

ɗ

in sa. Sai Ummeen, Yusuf da

Yasmeen.

Kayan jikinsa ya rage sannan ya nufi bathroom don yin wanka.

*Washegari*

_Ma'eesha_

Tana cikin kitchen

ɗ

in gidan tana girki

Kitchen

ɗ

in ya cika da ƙamshin kayan miya da ƙarar tukwane da cokula, amma duk da haka zuciyar Ma'eesha ba t

a cikin girkin da take yi. Hannunta ne kawai ke motsi, tana juyawa da cokali a cikin tukunya, yayin da tunaninta ya yi nisa ƙwarai.

Hoton Jalaluddeen ne ka

ɗ

ai yake yawo a cikin zuciyarta.

Maganganunsa na ƙarshe suka ci gaba da dawo mata.

" matata ce..."

Ta lumshe idanu na

ɗ

an lokaci, zuciyarta tana bugawa da sauri.

"Na ƙaryata shi... alhali gaskiya yake fa

ɗ

a. Idan har ni ce matarsa, me ya sa ban tuna komai ba? Me ya sa ƙwaƙwalwata ta ƙi bani ha

ɗ

in kai?"

Numfashi ta sauke a hankali.

Har yanzu babu wanda y

ake da cikakken tabbaci. . Jalaluddeen yana da yaƙinin cewa ita ce matarsa, amma ita kum ta gagara ga tabbatar masu da hakan.

A cikin gidan, Mom da Dada ne ka

ɗ

ai suka rage. Su ma suna ta ƙoƙarin ha

ɗ

a zaren abin da ke faruwa, amma har yanzu babu cikakkiya

r hujja da za ta sa kowa ya daina shakku.

Ma'eesha ta ci gaba da juyawa cikin tukunya ba tare da sanin cewa abincin ya fara ƙonewa ba.

Hayaki siriri ya fara tashi.

Sai dai ita ko ka

ɗ

an ba ta lura ba.

Tunaninta ya ƙara yin nisa.

"Yadda yake kallona... kama

r mutum da ya da

ɗ

e yana neman abin da ya

ɓ

ace. me ya sa idanuna suke kasa jure kallonsa? Me ya sa zuciyata take samun wani irin natsuwa idan yana kusa da ni?"

Hayakin ya ƙaru.

Abincin ya kama ƙonewa sosai.

Kitchen

ɗ

in ya fara cika da hayaƙi mai nauyi.

Har

wutar gas ta kama gefen rigar da take sanye da ita, harshen wuta ka

ɗ

an-ka

ɗ

an yana cin yadinta.

Amma Ma'eesha ko motsi ba ta yi ba.

Ba ta ma san abin da ke faruwa ba.

A dai-dai wannan lokacin ne Jalaluddeen ya bu

ɗ

e ƙofar Falon ya shigo.

Da zarar ya taka ƙ

afa cikin falon, hancinsa ya

ɗ

auki ƙamshin abin da ya ƙone.

Ya

ɗ

ago kai.

"Hayaki...?"

Cikin firgici ya nufi hanyar kitchen da sauri.

Da ya isa bakin ƙofa, idanunsa suka bu

ɗ

e war!

"Ma'eesha!"

Ya ga yadda hayaƙi ya mamaye wurin, sannan ya hango gefen rigar

ta yana ci da wuta.

Zuciyarsa ta kusa tsayawa.

"Ya Allah!"

Bai tsaya tunani ba.

Da gudu ya ƙarasa gare ta, ya cafko hannunta da ƙarfi ya janye ta daga gaban Gas

ɗ

in,

Ma'eesha ta firgita, ta dawo cikin hayyacinta.

"Kai... me..."

Bai saurare ta ba.

Ya fara

dukan harshen wutar da hannunsa, yana murza gefen rigar domin ya kashe ta.

Wutar ta ƙone tafin hannunsa, amma ko ka

ɗ

an bai damu da radadin ba.

Abin da ya fi damunsa shi ne kada wani abu ya same ta.

Bayan

ɗ

an lokaci ka

ɗ

an, wutar ta mutu.

Kitchen

ɗ

in ya yi

tsit.

Numfashin su ne kawai ake ji.

Ma'eesha ta kalli hannun Jalaluddeen da ya yi ja saboda zafin wutar.

Idanunta suka cika da hawaye.

"Kana... ka ƙone..."

Jalaluddeen ya

ɗ

an yi murmushi mai rauni.

"Muddin kina lafiya, komai ya wuce."

Wa

ɗ

annan kalmomi su

ka shiga zuciyarta kamar kibiyar da ba ta ta

ɓ

a jin irinta ba.

Ta kalli idanunsa.

Shi ma yana kallonta.

Wani irin shiru ya mamaye tsakaninsu.

Kallon da suke yi wa juna ya fi kowace magana tsawo.

A wannan karon, Ma'eesha ba ta ga baƙo a cikin idanunsa ba.

Ta

ga kulawa.

Ta ga damuwa.

Ta ga soyayyar da ba ta da iyaka.

Ba tare da ta shirya ba, ƙafafunta suka matsa kusa da shi.

Kafin ta ankara, ta fa

ɗ

a jikinsa.

Ta rungume shi gam.

Jalaluddeen ya tsaya cak na

ɗ

an lokaci, tamkar bai yarda da abin da ya faru ba.

A h

ankali ya lumshe idanunsa.

Sai ya

ɗ

aga hannayensa ya mayar mata da rungumar.

Ya matse ta cikin jikinsa kamar wanda ya sake samun abin da ya da

ɗ

e yana nema.

Numfashinsu ya gauraya.

Bugun zuciyarsu ya ha

ɗ

u.

A wannan lokacin babu wanda ya iya cewa komai.

Rung

umar ce ka

ɗ

ai take bayyana abin da kalmomi suka kasa fa

ɗ

i.

Sai dai wannan lokacin ne aka ji muryar Dada daga falo.

"Ma'eesha... lafiya kuwa? Wannan hayakin fa..."

Dada da Mom suka nufo kitchen cikin sauri.

Da suka iso bakin ƙofa...

Sai suka tsaya cik.

Idan

unsu suka zazzaro.

A gabansu suka hangi Jalaluddeen da Ma'eesha rungume da juna cikin wani yanayi da ya nuna cewa zuciyoyinsu sun manta da duk abin da ke kewaye da su.

Mom ta

ɗ

aga hannu ta rufe bakinta saboda mamaki.

Dada kuwa ta kafe su da ido, sannan wan

i siririn murmushi ya bayyana a fuskarta, kamar wadda ta fara ganin wata alamar gaskiyar da suka da

ɗ

e suna nema.

Amma Jalaluddeen da Ma'eesha ba su ma san cewa an shigo kansu ba.

Har yanzu suna rungume da juna, cikin wani yanayi da ya bayyana abin da zukat

ansu suka kasa furtawa da baki.

Dada ta yi murmushi a hankali, tana kallon yadda Ma'eesha ta yi saurin sakin Jalaluddeen saboda kunya.

Mom ta sauke numfashi, sannan ta ce cikin tausasawa,

"Alhamdulillah..."

Ma'eesha ta

ɗ

aga kai cikin mamaki.

"Mom..."

Mom

ta ƙarasa kusa da ita, ta shafa kanta a hankali.

"Yarinya... akwai wasu abubuwa da ba sai ƙwaƙwalwa ta tuna su ba, zuciya ce take fara ganewa."

Ma'eesha ta kasa cewa komai.

Ta sauke idanunta ƙasa.

Dada kuwa ta matso kusa da Jalaluddeen, idanunta cike da tu

nani.

"Yaro..."

Jalaluddeen ya amsa cikin ladabi.

"Na'am Dada."

"Lokacin da ka ga wutar na cin rigarta, ba ka yi tunanin kanka ba ko?"

Jalaluddeen ya girgiza kai.

"Abin da na fara tunani shi ne kada wani abu ya same ta."

Dada ta lumshe idanu na

ɗ

an lokaci.

Sai ta ce da ƙaramar murya,

"Ba kowanne mutum ne zai iya sadaukar da kansa haka ba."

Mom ta gyada kai.

"Haka ma ita. Dubi yadda take kuka saboda ƙonewar hannunka, kamar ciwon nata ne."

Ma'eesha ta ji kunya sosai.

"Mom..."

Mom ta yi murmushi.

"Ki daina

jin kunya. Abin da idanunmu suka gani ba ya buƙatar wanda zai fassara mana."

Kitchen

ɗ

in ya yi shiru na

ɗ

an lokaci.

Dada ta kalli Mom.

Mom ma ta kalle ta.

Kamar dukansu sun fahimci abu

ɗ

aya a lokaci guda.

Dada ta yi ajiyar zuciya.

"Na yi ta ƙoƙarin shak

kar maganar Jalaluddeen saboda ina son hujja. Amma yanzu..."

Ta juya ta kalli Ma'eesha da Jalaluddeen.

"...yadda na ga ku yanzu, zuciyata ta fara yarda cewa akwai alaƙar da ta fi ƙarfin abin da idanu ke gani."

Mom ta ƙara da cewa,

"Ni ma haka nake ji. Da

ace ba soyayya mai zurfi ba ce, da ba haka zuciyoyinku suka amsa wa juna ba."

Jalaluddeen ya runtse idanunsa na

ɗ

an lokaci.

Kalaman nasu sun sauƙaƙa masa wani babban nauyi da ya da

ɗ

e yana

ɗ

auke da shi.

A hankali ya ce,

Dada ta gyara zamanta.

"Ba zama k

awai za mu yi muna jira ba."

Kowa ya kalle ta.

Ta ci gaba da cewa,

"Allah shi ne abin godiya."

Mom ta gyada kai cikin gamsuwa .

"

Ma'eesha ta ji wani irin kwanciyar hankali ya ratsa zuciyarta.

A karon farko tun bayan faruwar wanan al'amari

Ta kalli Jal

aluddeen.

Shi ma yana kallonta da murmushin da ya cika da fata.

Fitowa ta yi daga cikin kitchen

ɗ

in tana mai jin kunyar ƙaryar da ta yi, saboda yanzu ko ba komai ai gaskiya ta yi halinta.

Bata isa ta ce ba ta san waye Jalaluddeen ba, a yanayin da aka sam

e su yai ya tabbatar da gaskiyar lamari

Bedroom ta nufa tana shiga ta tura kofar. Saboda kunyar da ta ji na yau. Sai daga baya kuma ne kunyar ya karu fiye da lokacin da suka same su a kitchen.

Yanzu shi kenan Dada da Mom kallon makaryaciya suke yi ma ta?

To kuma yanzu fa wane ido za ta kalle su.

A can kitchen

ɗ

in Jalaluddeen na fitowa daga Kitchen ya zauna falo kan kujera yana nazari.

Muryar Dada ce ta katse shi daga raunin da yake yi ya dago Kai ya kalle ta

"Zuwa gobe dole a yi zams da kai da ita mu

ji daga bakin kowanne a cikin ku."

"Zuwa yaushe kenan Dada?"

"Nan da sati biyu."

"Da sauri ya kalle ta da firgici a fuskarsa

"Sati biyu kuma ?"

"Eh mana, ko bai yi ba ne?'

Marairaice fuska ya yi kamar wanda zai yi kuka."

"Dada ina kafin k ce anjima

, ko mutanen duniyar nan ne za ki tara ai sati biyu sun yi yawa."

Dariya ta yi dama tsokanarsa take yi."

"To na ji"

Zuwa anjima zan sanar da iyayen ku maza, da safe sai a zauna a tattauna akan lamarin, mu ji daga bakinka ita ma mu ji daga naga bakin, k

afin mu yanke hukunci."

Ajiyar zuciya ya sauke yana Murmushi.

*America/New York City*

_Nadra_

Hasken safiyar New York ya ratsa manyan tagogin katafaren gidan da ke gefen wani tafki mai cike da nutsuwa. Iskar sanyi tana kadawa a hankali, tana mots

a farin labulen falon cikin salo mai kayatarwa.

A cikin kicin, Nadra tana tsaye cikin wata doguwar riga mai launin cream, tana shirya karin kumallo. Kamshin coffee mai

ɗ

umi da pancakes ya cika gidan.

Ta

ɗ

an kalli agogon bango, sannan ta yi murmushi.

"A yan

zu ya kamata ya sauko..."

Kafin ta ƙarasa tunani, ta ji takun ƙafafunsa daga saman bene.

Fahad ya sauko cikin wata farar riga mai tsabta da wando baƙi, fuskarsa cike da annuri. Duk da kasancewarsa Ambasadan Najeriya a Amurka, babu wata alamar girman kai a

tare da shi. Fuskar mutumin ta nuna natsuwa da mutunci.

Da zarar idanunsa suka sauka kan Nadra, sai murmushi ya bayyana.

"Assalamu Alaikum, sarauniyar zuciyata."

Nadra ta juyo tana dariya.

"Wa Alaikumus Salam, ranka ya da

ɗ

e. Ka tashi lafiya?"

"Lafiya ƙalau

... amma ba zan ce na gama tashi ba har sai na ga murmushinki."

Nadra ta girgiza kai tana dariya.

"Kullum sai ka sa mutum jin kunya."

Fahad ya ƙarasa gabanta ya kama hannunta a hankali.

"Idan ba na yaba wa kyawunki ba, wa zai yi?"

Ta sunkuyar da kai tana m

urmushi.

Ya sumbaci goshinta cikin kulawa.

"Na gode da kasancewarki a rayuwata."

Nadra ta

ɗ

aga ido ta ce cikin taushin murya,

"Ni ma haka, Fahad. Allah ya ƙara mana zaman lafiya."

"Amin."

Suka zauna suna cin karin kumallo tare suna hira cikin annashuwa.

"Y

au kana da taron jakadun ƙasashen Afirka ko?" Nadra ta tambaya.

Fahad ya gyara zama.

"Eh. Za mu tattauna batun ha

ɗ

in gwiwar tattalin arziki tsakanin Najeriya da wasu ƙasashe."

"Allah Ya ba ka nasara."

"Amin. Addu'arki ita ce babban ƙarfin da nake da shi."

Ta yi murmushi tana miƙa masa kofin coffee.

Bayan sun gama, Fahad ya nufi

ɗ

akin canza kaya.

Bayan mintuna ka

ɗ

an ya fito cikin cikakkiyar shigar jakadanci; baƙar suit mai tsada, farin riga, jan taye, sannan ya

ɗ

aura ƙaramin tambarin Najeriya a gefen kirjins

a.

Nadra ta tsaya tana kallonsa cikin burgewa.

"Wallahi duk lokacin da ka sa wannan kayan, sai na ji kamar ina kallon wani shugaban ƙasa."

Fahad ya yi dariya.

"Ni dai mijinki ne kawai."

"Amma mijin da nake alfahari da shi."

Ya matso ya rungume ta cikin kul

awa.

"Ina sonki sosai, Nadra."

"Ni ma ina sonka fiye da yadda kalmomi za su iya bayyana."

Suka tsaya na

ɗ

an lokaci cikin runguma, tamkar babu wata damuwa a duniya.

Sai wayarsa ta yi ƙara.

Ya

ɗ

auka.

"Yes... Good morning."

Ya saurara na

ɗ

an lokaci.

"I'll be

there in thirty minutes."

Ya kashe wayar.

"Ofishin jakadanci ne. Suna jirana."

Nadra ta gyara masa tayensa.

"Allah Ya kiyaye hanya."

"Amin."

Ya sumbaci goshinta karo na biyu.

"Ki kula da kanki."

"Ka ma kula da kanka."

Fahad ya fita daga gidan.

A waje kuwa,

motar ofishin jakadanci mai

ɗ

auke da tutocin Najeriya da Amurka tana jiransa. Direban ya bu

ɗ

e masa ƙofa cikin girmamawa.

"Good morning, Your Excellency."

"Good morning."

Ya shiga motar.

Yayin da motar ta fara tafiya, Nadra ta tsaya bakin ƙofa tana kallons

a har sai da motar ta

ɓ

ace daga gani.

Ba ta san cewa wannan kyakkyawar rayuwar da suke morewa cikin soyayya da farin ciki za ta fuskanci babban ƙalubale ba. Wata ƙaddara tana gab da sauya komai, kuma wannan ita ce farkon labarin da zai gwada ƙarfinsu, amin

cewarsu, da soyayyarsu.

*Maman Ihsan ce*✍

09065327995

[7/11, 8:28 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

Page 1





0





7





Wata ƙaddara tana gab da sauya komai. Kuma wanann ita ce farkon labarin da zai gwad

a ƙarfinsu, amincewar su da soyayyarsu.

_Jalaluddeen_

Jalaluddeen yana zaune a falon gidan, ya jingina bayansa da kujerar alfarma yana kallon kofar da Mom da Dada suka bi zuwa cikin gida. Har yanzu kalamansu suna yawo a cikin zuciyarsa, amma ya kasa

tattara tunaninsa. Falon ya yi tsit, sai sautin agogon bango da ke tik-tik cikin nutsuwa.

Ya sauke numfashi mai nauyi, ya lumshe idanunsa na

ɗ

an lokaci.

Ba zato ba tsammani...

"Kwaram!"

Wata ƙara mai ƙarfi ta fito daga cikin

ɗ

akin. Ƙarar ta ratsa kunnuwan

sa kamar walkiya, ta sa zuciyarsa bugawa da ƙarfi.

Ya miƙe cak!

"Ya Salam..."

Bai ma san lokacin da ya fara takawa da sauri ba. Cikin ƴan daƙiƙu ya isa bakin ƙofar

ɗ

akin, ya bu

ɗ

e ta da ƙarfi.

Abin da ya gani ya sa gabansa ya fa

ɗ

i.

Tana zaune dirshan a ƙasa

, fuskarta cike da hawaye. Hannu

ɗ

aya tana riƙe da gefen gadon,

ɗ

ayan kuma tana riƙe da cikinta. Numfashinta yana fita da wahala, hawaye kuwa suna gangarowa kan kumatunta ba tare da tsayawa ba.

"Wa... wai me ya faru?" Ya fa

ɗ

a cikin tashin hankali, yana dur

ƙ

usawa gabanta.

Ta

ɗ

aga idanunta da suka cika da ƙwalla ta kalle shi. Muryarta na rawa ta ce,

"Na... na fa

ɗ

i..."

Kalmar ta fito da ƙyar, sannan ta runtse idanunta saboda wani azabar da ta sake ratsa jikinta.

Jalaluddeen ya ji gabansa ya ƙara fa

ɗ

uwa.

"Innal

illahi..."

Ya kama kafa

ɗ

unta a hankali.

"A ina kike jin ciwo? Cikin ne? Kin bugi kai ne?"

Ta girgiza kai cikin rauni, kafin ta sake dafe cikinta.

"Cikina..."

Kalmar ta fito kamar rada.

A wannan lokacin idanun Jalaluddeen suka canza. Tsoro ya bayyana ƙarara

a cikinsu. Duk wani tunani ya gushe masa.

Bai ƙara tambayar komai ba.

A hankali ya zura hannu ƙarƙashin bayanta,

ɗ

ayan kuma ƙarƙashin ƙafafunta. Ya

ɗ

aga ta cak kamar jaririya, yana ƙoƙarin kada ya ƙara jawo mata ciwo.

Ta saki wani ƙaramin ƙara na azaba, h

akan ya sa zuciyarsa ƙara karyewa.

"Ki yi haƙuri... mun kusa isa asibiti, in shaa Allah."

Da sauri ya fito da ita zuwa falo.

Mom da Dada suna jin motsi suka fito da gudu.

"Innalillahi! Me ya faru?" Mom ta fa

ɗ

a cikin firgici.

"Ta fa

ɗ

i." Jalaluddeen ya amsa

a taƙaice, muryarsa cike da damuwa.

Bai tsaya sauraron ƙarin tambayoyi ba. Ya nufi waje da ita a hannunsa.

Da isarsa motar, ya bu

ɗ

e ƙofar baya, ya kwantar da ita a hankali kan kujerar, ya tabbatar kanta ya samu madafa.

"Kada ki motsa, kin ji?"

Ta

ɗ

an gya

ɗ

a

kai cikin rauni.

Ya zagaya da gudu ya shiga mazaunin direba.

Hannunsa na rawa ya saka ma

ɓ

allin motar.

Vrooom!

Injin motar ya yi ƙara.

Da ƙarfi ya taka birki ya juya sitiyari, ya nufi ƙofar gida.

"Hooonn! Hooonn!!"

Ya riƙa danna ƙahon mota ba ƙaƙƙautawa.

M

ai gadi, da ya ga yanayin motar da saurin da take yi, ya yi saurin bu

ɗ

e babban gate.

Tun kafin ƙofar ta bu

ɗ

e gaba

ɗ

aya, Jalaluddeen ya fice da gudu.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login