Showing 21001 words to 24000 words out of 191594 words

Chapter 8 - MAKAHO NE COMPLETE

BIYA TA WANNAN LAMBAR.09065327995

Page 9





6







Farida ta kashe wayarta t

ana Murmushi, alamar cewa wata sabuwar fitina ce ke shirin kunno kai.

_Ma'eesha_

Komawa ta yi cikin sanyin jiki ta wajen matattakalar da ta yar da wayar Mom. Ta duka ta dauki wayar ta fara tafiya zuwa ƙasa.

Jin takun tafiya ya sa Mom ta

ɗ

aga kai tana

kallon Ma'eesha.

Har ta ƙaraso wajen idanunta na kan ta tana nazartar yanayinta.

Da sallama a bakinta ta ƙaraso falon. mom ta amsa ma ta still idanunta na kanta. Cikin sanyin jiki ta miƙawa Mom wayar cike da girmamawa.

Har ya juya za ta bar wajen kenan

sai Mom ta ce.

"Dawo ki zauna."

Ba musu kuwa ta dawo ta zauma

Tana tuna kalmar Mom da take cewa mai aikin ta Gwaggo da take cewa

"Da kin fito da wuri da kin ha

ɗ

u da Ɗana."

Maganar da ta dinga yi ma amsa kuwa a kunnenta kenan.

Kallon kayan ciye-ci

yen da abin sha da aka jera wa Jalaluddeen wanda bai ci ba ta kalla.

"Ko za ki ci ne Yayanku ne yana sauri bai tsaya ya ci ba sakamakon sauri da yake yi . Gobe idan ya shigo za ku hadu ."

"A'a na ƙoshi Mom."

Mom ta lalubo lambar wayar Saddiƙa ta dann

a ma ta kira .

Bugu

ɗ

aya ta daga tare da cewa .

"Mom muna hanya mun kusa ƙarasowa."

"Amma na fada ma ku kada ku yi dare ko?"

"Ni na ce Ya Sadik ya kai mu gidan Hajiya Bilkisu domin na lar

ɓ

o wa Sis Mai'eesha ankon bikin Ya Jalal."

"Okay gara da kika ka

r

ɓ

o ma ta su, don dama na Safna da Jamila ne na kar

ɓ

a, da ba don jinkiri da aka dinga samu ba ai da tuni an dade da yin auren. Ki kawo ma ta gobe sai ku je wajen take ki ya

ɗ

inga ma ta a cikin kwana

ɗ

aya.

"To Mom sai mun dawo."

Daga haka ne Mom ta kashe

wayarta ta kalli Mai'eesha .

"Daughter."

"Na"am Mom."

Ma'eesha ta amsa tana kallon Mom alamar tana sauraren ta.

"Za'a kawo ma ki kaya kala uku ne ankon bikin Yayanku, gobe za ku je wajen tele da Saddiƙa ya dinga ma ki."

"To Mom Allah ya saka da alkhai

ri na gode."

"Ba godiya ga duk abin da muka yi ma ki. Gobe sai ku je da wuri saboda a samu a dinka akan lokaci. Su sauran ƴan uwanki an da

ɗ

e da

ɗ

inka ma su kasancewar tun tuni aka so yin bikin Allah bai yi ba. Don daga gobe za'a fara hidimar biki."

"All

ah ya kai mu ya sa alkhairi."

",Amin ya Allah."

_Jalaluddeen_

Da misalin ƙarfe goma sha biyun dare ya dawo gidan, bai yi tsammanin akwai mutan a falon ba."

Kai tsaye part din sa ya nufa amma sai ya ji muryarta rana cewa

"Barka da dawowa Uncle J.

"

Ya

ɗ

an juyo ya kalle ta ya ce.

"Me kike yi har yanzu da ba ki je kin kwanta ba?"

"Kai da ba ka dawo wa gida da wuri ya ya xan dinga barci da wuri a matsayina ta matarka ta gobe, idan ba ka dawo wa gida da wuri ya ya zan yi barci da wuri?"

"Ki je ki k

wanta sai da safe."

"Ummee na son ganinka tana falonta ita da Aunty Zahariyya."

"A daren nan?"

"Eh ta ce ko karfe daya ka dawo suna son ganinka."

Ɗ

an jim ya yi kafin ya nufi fakon Ummee. Da sallama a bakinsa. Suka amsa ma sa su biyi ne zaune a falon Um

mee sai ƙanwarta Aunty Zahariyya.

"Son ka da dawo?"

"Eh na dawo Ummee."

Karasawa ya yi ya cikin falon ya gaida su cikin girmamawa.

Aunty Zahariyya ta ce

"Dama ina son magana da kai."

"To Aunty ina jin ki."

"Wai ka ce ba za ka ke kowane events ba?"

",Eh Aunty."

"Ko me ya saka ba za ka yi ba?"

"Aunty ba na da ra'ayin zuwa irin wuraren nan ne, kawai a gayyaci Mallamai su zo su yi wa'azi da lecture kana zaman aure ."

"Tofah yaushe ka zama Ustaz ne haka? Ina ce kai na gani

ɗ

azu kana rawa a wajan bir

thday party na abokinka."

"Aunty wanan ya ba yadda na iya ne kamar ya zame mani dole ne."

"To na wani ma ka yi ballantana naka?"

"Aunty kawai ba na so ne."

Sai a lokacin ne Mamy ta yi magana ta ce .

"Son ka daure kawai ko ba ka je sauran ba amma dai

na ranar Alhamis ya kamata ka je."

"To Ummee Allah ya kai mu rai da lafiya ."

"Amin ya Allah."

Ta amsa tana Murmushi.

Daga haka ya yi ma su sai da safe ya sannan ya fice daga falon

A bakin kofa ba ya ga Yasmeen tana la

ɓ

e da alama sauraron su take yi .

Da mamaki ya kalle ta.

"La

ɓ

e kike yi ma na ko?"

"A'a Yaya kawai dai na zo zan shiga ne."

Girgiza kai kawai ya yi ya nufi part

ɗ

in sa.

*Washegari*

A yau ne Laraba ne su Dada da Hajiya Saratu da Hajiya Safiyya suka taso don zuwa bikin Jalaluddeen. Gi

dan Mom dama ba wani taro dosa bane, daga danginta sai makusantanta.

Kasancesar ba kowa ya san cewa Jalaluddeen

ɗ

an ta ba ne, kowa yana dauka Sadik da Saddiƙa ne kawai ƴaƴan da ta haifa. Don haka ba ta yi gayyaci kowa ba, dan ko dangin Dad gidan Ummee suk

e.

Da safe bayan sun yi breakfast Saddiƙa ta ce wa Ma'eeha ta ta shirya su je wajen tele. Saboda daya da cikin kayan gobe ne za su saka shi.

Ma'eesha ta yi wanka ta shirya cikin wani material cikin kayan da Haidar ya siya ma ta.

Ɗ

inkin kamar bubu ne ma

terial

ɗ

in fari da baki ne, sai ta yi rolling kanta da baƙin mayafi. Duk da ba kwalliya take yi ba, amma ta yi kyau sosai. Powder kawai take shafawa da lips Glow.

Su Safna da Jamila ma duk sun shirya.

A tare su hu

ɗ

u suka fito daga cikin

ɗ

akin suka yi w

a Mom sallama suka fita, hannun Saddiƙa rike da key din motarta.

Suna tafiya suna shirya yadda za su yi a wajen events din bikin. Har suka karasa parking space.

Saddiƙa ta bude wa Mai'eesha murfin gaban motar wajan me zaman banza. Sannan ya shiga ta za

una mazaunin direba. Safna da Jamila suka shiga bayan motar.

Key ta yi wa motar suka bar wajen nan take.

Horn ta danna maigadin ya wangale ma su gate suka bar wajen.

Motarsu na barin wajen sai motar Jalaluddeen ya ƙaraso gidan.

Maigadin na gama rurew

a su Mai'eesha gate ko zama bai kai ga yi ba sai ga motar Jalaluddeen ta zo ta yi horn.

Bayan maigadin ya bude ma sa gate ya shigo ne sai ya fito yayin da masu aikin ke gaishe shi.

Ciki ya nufa in da ya tarar da Mom a falon.

Sallama ya yi ta amsa ta zub

a ma sa idanu taka kallonsa. Ita ta lura tun da ya bar garin Kaduna ya dawo cikin garin Abuja ta kula da ramarsa. Domin ya rame walwalar sa ma ta ragu wanda ba kowa ke gane hakan ba. Ita ita uwa ta fi karantar yanayin yaron nata.

Cikin girmamawa ya durƙ

usa ya gaishe da ita.

""Ina kwana Mom."

"Lafiya lau Alhamdulillah."

"Ya shirye-shiryen bikin"

Shiru bai ce komai ba, dan har yanzu hankalin sa da tunanin sa na can ga Ma'eesha, yana cikin damuwar rashin sanin halin da take ciki.

"Kana lafiya kuwa?"

Kallonta kawai ya yi ya yi gajeren Murmushi wanda iya fatar bakinsa ta tsaya.

"Meke damunka?"

"Ba komai Mom."

"Akwai abun da kake

ɓ

oye wa na sani, na karance yanayin ka ba tun yanzu ba. Ba ka da da wanda za ka fadawa damuwar ka da ya wuce iyayenka."

'

To ta ina ma zan fara ne, ta ya zan iya sanar da su cewa ina da Mata a can? Wata hujja zan ba su. Abun da ya fi dacewa shi ne na fara nemo Mai'eesha sannan na gabatar da ita a matsayin matata. Amma yanzu da sauran lokaci, abu mafi mahimmanci shi ne yadda

zan nemo ta.'

Duk Mom ta yi ya fada ma ta gaskiya amma hakan bai samu ba. Don haka dole ya bar zancen .

"Mom ta na ce ba ke ma kina bukatar wasu kudaden da za ki yi hidimar biki."

"Wani irin kudi kuma, ai kai ne ma za mu ba kudin amma ba kai da za ka

yi hidima ba ne za ka ba mu kudin a daidai wanan lokacin. Ba abin da za mu yi tun da ba taro za mu yi ba Allah ya yi albarka ya kara wa rayuwar albarka da kwanciyar hankali. Allah ya sanya alkhairi."

"Amin Mom."

Ya amsa cike da jin dadin halayyar mahaifi

yar tasa.

"Kakarku Dada da su Hajiya Safiyya da Hajiya Saratu suna hanyar zuwa. Direba zai kawo su. Amma Yaya Sulaiman da su Kabeer sai gobe za su taso."

"Allah ya kawo su lafiya."

Amin ya rabil izzati."

"Dad na ciki?"

"Eh yana ciki ."

"Bari na je n

a gaida shi."

Ya yi maganar yana nufsr part

ɗ

in Dad.

_Ma'eeshsa_

Koda suka yi parking motar a harabar plazar da telan Saddiƙa yake. Saddiƙa ce ta fara fitowa daga motar bayan ta kashe motar.

Sannan Safna suka fito da Jamila suka fito.Ma Isha kam ba ta

ma san sun fita ba sai da ta ji karar rufe murfin motar sanan ta dawo hayyacinta.

Cikin sanyin jiki ta fito daga cikin motar.

Wayarta na rike a hannunta suka nufi plazar.

Kai tsaye shagon suka nufa.

Da sallama a bakinsu suka shiga.

Babban shago ne d

ake dauke da kekunan

ɗ

inki na zamani, keken

ɗ

inki hu

ɗ

u ne a ciki, yaransa na aiki yayin da shi ogan wajen sa ake kai kaya ya rubuta suna da lambar waya da kalar kaya da

ɗ

inkin da za'ayi .

Kai tsaye suka nufi wajan zaman ogan.

"Barka dai Oga Yakubu."

"Y

auwa Barka dai Hajiya Saddiƙa ya kike?"

"Alhamdulillah."

"Ya su Hajiya ?"

"Tana lafiya lau Alhamdulillah."

"Ma sha Allah."

"Ɗinki muke so kuma gine-gobe za'ayi amfani da kayan."

"Anya kuwa kayan nan ba za su samu gobe ba, saboda aiki da ya yi mana y

awa. Sai dai nan da kwana biyu ne."

Ya yi maganar yana kallon Ma'eesha.

",Nan da kwana biyu ai amfani kayan sun kare. Wallahi brother na zai yi aure. Gobe ne za'ayi lunching kuma wanan shi ne ankon ."

"Amma na

ɗ

inka ma ku kayan nan kusan guda ba biyar .

"

"Eh ni da wadan nan ne da wasu kawayena.".

Ta yi magana tana nuna su Safna.

"Yanzu wanan na wannan sister tawa ce."

Ya kalli Mai'eesha da ta tsuke fuska ganin ya zuba ma ta idanu kamar wani maye.

"Okay to ba damuwa dole ayi ma ta zan iya cewa a aji

ye kayan kowa don a

ɗ

inka nata."

Ta mika ma sa kayan da ke cikin ledar kala uku ne.

"Ga su nan gobe kamar warhaka za mu samu?"

"In sha Allah."

"Okay Mom ta ce ka kira ta ka sanar da ita ko nawa ne sai ta tura ma ka kudin ."

"Ba sai an yi haka ba."

"Kamar ua ban gane ba?"

Ta yi maganar tana kallon sa yayin da shi kuma yake kallon Ma'eesha.

Murmushi ya yi tare da cewa .

"Ina nufin ni zan biya ma ta kudin."

"Akan me za ka ce za ka biya ma ta?"

"Ita ba mace ba ce, Ni ba namiji ba ne?"

Ta

ɓ

e baki Sa

ddiƙa ta yi za ta yi magana sai Jamila ta yi saurin cewa .

"To mun gode Allah ya saka da alkhairi."

Ma'eesha kam fita ta yi daga shagon yayin da suka mara mata baya. Yana cewa sai gobe idan sun dawo.

Mai'eesha kam a zuciyarta ta ce ba

Ma za ta sake da

wowa ba ballantana ya ganta.

Motar suka shiga suka bar wajen .

Kiran wayar Yasmeen ne ya shigo wayarta.

Ta yi picking call din ta ajiye a saman jinyarta ya saka a handsfree .

Kafin ta yi magana Yasmeen ta ce .

"Yanzu fisabilillahi bai kamata ace kina

gidanmu tare da ni ba?'

"Ki yi hakuri Sisters dina ne suka zo daga Katsina muna tare da su ."

" Ba damuwa ko sun kai su goma ne ku zo tare da su ko su goma ne akwai

ɗ

akunan da za mu dauke su har a gama bikin

*Maman Ihsan ce*✍

09065327995

[7/6, 9:10



AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*

Page 9





7





Ba damuwa, ko sun ka su goma, ku zo tare da su , ko su goma ne akwai

ɗ

akunan da za mu sauke har a gama bikin .

"To bari na je gida xan sanar da Mom."

Suka

karasa gidan ta sanar da Mom, amma Mom ta ce sai gobe z su tafi.

Ko da su Dada suka iso garin ba mutane a gidan,.

Mom ta sanar da ita ba za a ta yi taro ba. Nan Dada ta dinga masifa ta ce Mom sai ta yi gayyata. Dan dole da gudun rigimar Dada ya sa ta

yi gayyatar ta

ɗ

ora a status ta

ɗ

ora. Nam da nan labarin ya biye ko ina .

Mom ta kira Mai'eesha gefe sakamakon rashn ganin ba walwala a tare da ita ne ta saka ya Mom ta ba Ma'eesha wanan aiki. Ha don ganin ta yi walwala.

Tun da sassafe gidan Mom ya cik

a da hayaniya. Kowa na kai-komo cikin shirin bikin auren

ɗ

anta. Ana jera kujeru a farfajiya, ana

ɗ

aure kayan ado masu launin fari da ruwan zinariya, yara na ta gudu suna dariya, manya kuma na ta ba da umarni.

A wannan lokaci ne Ma'eesha ta shafe kwanaki bi

yu da isowa gidan. Tun ranar da ta iso, ta zama tamkar

ɗ

aya daga cikin masu gidan saboda yadda Mom ke nuna mata kulawa.

"Ma'eesha!" Mom ta kira daga bakin ƙofa.

"Na'am Mom."

"Ki je ki duba ko an gama shirya

ɗ

akin amarya. Ba na son baƙi su zo su ga komai a

warwatse."

"To Mom."

Ta juya cikin sauri tana gyara gyalen da ke kafa

ɗ

arta.

A can tsakar gida kuwa, Dada ce ta zauna kan kujera tana ta kallon yadda kowa ke faman gudu.

"Wallahi wannan aure ai kamar ni ake yi." Ta fa

ɗ

a tana dariya.

Kowa ya yi murmushi.

Jam

ila ta ce, "Dada, ai da ace ke ce amarya da yanzu kin gudu."

Dada ta

ɗ

aga gira.

"Ni? Da na ga ango ya yi kyau sai na ce a

ɗ

aura yanzu-yanzu."

Farfajiyar ta kaure da dariya.

Safna ta riƙe ciki tana cewa, "Dada kina ba mu dariya sosai."

Dada ta ce, "Ku dai y

i dariya. Idan lokacin aurenku ya zo sai na rama."

Saddiƙa, wadda ita ce ƴar gidan, ta fito daga kitchen

ɗ

auke da tire.

"Ku daina tsayawa kuna hira. Mom ta ce a kai lemo wajen masu girki."

Jamila ta ce, "Ke kullum aiki kike rabawa."

"Saboda ni ce ƴar gidan

."

"To ranki ya da

ɗ

e."

Suka sake yin dariya.

Ma'eesha ta dawo daga

ɗ

akin amarya.

"Mom, an gama komai."

Mom ta kalleta cikin farin ciki.

"Allah ya saka miki da alheri. Tun da kika zo kina rage min aiki."

"Ba komai Mom."

Mom ta shafa kanta kamar 'yarta.

Dada

ta yi gyaran murya.

"Hmm... wannan yarinyar fa ta iya nutsuwa. Amma ni ina jira in ga wa zai fara kallonta a cikin baƙin nan."

Ma'eesha ta ji kunya ta sunkuyar da kai.

Jamila ta ce, "Dada fa..."

"Me? Gaskiya nake fa

ɗ

a."

Safna ta ce, "Ki kyale ta mana."

Da

da ta yi murmushi.

"Ni dai na fa

ɗ

a."

Da rana ta yi, baƙi suka fara isowa

ɗ

aya bayan

ɗ

aya. Motoci na shigowa harabar gidan, ana tarbar su da murmushi.

Mata suna shiga babban falon da aka yi wa ado da furanni. Maza kuma aka shirya musu wajen zama a waje ƙarƙ

ashin manyan tantuna.

Ƙ

amshin abinci ya mamaye ko'ina. Ana jera manyan tukwane na jollof rice, fried rice, miyar nama, kaji, da kayan zaki.

Ƙ

ungiyar mawaƙa ta fara ka

ɗ

a ki

ɗ

an gargajiya, yara kuwa suka fara rawa.

Mom ta tsaya bakin ƙofa tana tarbar kowa cik

in mutunci.

Saddiƙa na tare da ita.

Safna da Jamila kuma suna taimakawa wajen nuna wa baƙi inda za su zauna.

Ma'eesha kuwa aka ba ta aikin kula da baƙi mata na musamman.

Duk wanda ya shigo sai ya lura da natsuwarta da murmushinta.

Ba tare da ta sani ba, wa

su idanu suna kai-komo a kanta.

Ita kuwa hankalinta gaba

ɗ

aya yana kan hidimar bikin.

*Washegari*

_Gidan Ummee_

Da sassafe gidan ya cika da hayaniya. Ana ta kai-komo, ƙamshin turare da na abinci suna gauraye a sararin gidan. Kowa cikin murna yake sa

boda yau ne ranar auren

ɗ

an gidan, cousin brother

ɗ

insu.

A

ɗ

akin da aka ware wa 'yan mata kuwa, dariya ce da surutu suka mamaye wajen.

Saddiƙa ce ta fara fitowa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login