Showing 147001 words to 150000 words out of 191594 words

Chapter 50 - MAKAHO NE COMPLETE

shi cikin tsari.Ya sake bu

ɗ

e wani.

Sai wani.

Daga nan ya kalli Taj ya ce.

"Ka yi aiki mai kyau."

Taj ya yi murmushi.

"Na gode, Yallabai."

Jalaluddeen ya sake kallon tarin taka

rdun.

Ya numfasa a hankali ya ce .

"Dukiya mai tarin yawa Amma idan aka bar ta haka Za ta lalace a hannun Mamy."

Taj ya gyada kai tare da cewa.

"Haka ne."

"Shi ya sa muka tattara komai kafin wani abu ya

ɓ

ace."

Jalaluddeen ya yi shiru na

ɗ

an lokaci yan

a nazarin takardun.

Daga ƙarshe ya rufe fayil

ɗ

in da ke hannunsa.y a ce,

"A'a."

"Kar a motsa komai yanzu.Bari su kasance yadda suke."

Sai ya nuna kayan.Ka ajiye su duka a nan.Kada wani ya ta

ɓ

a su."

"Idan lokaci ya yi.Zan kira ka."Sa'an nan za mu san mat

akin da za mu

ɗ

auka."

Taj ya gyada kai.

"An gama, Yallabai."

Suka sake yin musabaha.

Jalaluddeen ya ce,

"Allah Ya saka da alheri."

"Amin."

Ya juya ya fita daga cikin

ɗ

akin.

Ya ratsa harabar gidan cikin natsuwa.

Da ya isa bakin motar, Ma'eesha ta bu

ɗ

e gi

lashin taga.

Ta kalle shi ta ce.

"Ka gama?"

Ya yi murmushi.

"Eh."

Ya shiga motar ya zauna a gefenta.Sai ya kalli direba. Ya ce.

"Usman."

"Na'am, Sir."

"Mu tafi."

"To, Sir."

Direban ya kunna motar.

A hankali motar ta bar harabar gidan, ta kama hanya

, yayin da Jalaluddeen ya jingina da kujerarsa cikin zurfin tunani, Ma'eesha kuwa tana kallonsa lokaci zuwa lokaci, tana jin cewa akwai wani babban al'amari da yake

ɓ

oye a zuciyarsa, amma ta za

ɓ

i yin shiru har sai lokacin da shi da kansa zai bayyana mata k

omai.

_Mamy_

Ɗ

akin marasa lafiya ya yi tsit, sai ƙarar na'urorin da ke auna bugun zuciya da numfashin marasa lafiya ka

ɗ

ai ake ji.Hasken farin fitilun asibitin ya mamaye

ɗ

akin, yana ƙara bayyana yanayin da Mamy take ciki.

A kan gadon asibiti take kwan

ce ba tare da motsi ba.

Fuskarta ta rame ƙwarai.

Idanuwanta sun juye sama ka

ɗ

an, ba su da wata alamar gane abin da ke faruwa a kusa da ita.

Miyau kuwa yana ci gaba da zuba ta gefen bakinta zuwa matashin da aka kwantar da ita.numfashinta yana fita da ƙyar.A

hannunta an saka allurar ruwa, amma ruwan ma ya kusa ƙarewa.

A gefen gadon.

Jamil ne zaune a kan kujera.

Ya sunkuyar da kansa, ya ha

ɗ

e hannayensa, idanunsa sun yi jajur saboda rashin barci da yawan kuka.

Tun jiya bai ci abinci yadda ya kamata ba.

A

ɗ

aya

gefen kuma...

Laila ce.Ta riƙe hannun Mamy da hannayenta biyu.

Hawayenta ba su daina zuba ba.

Lokaci zuwa lokaci tana share miyau daga bakin Mamy da ƙaramin tawul.

"Mamy..."

Ta kira cikin muryar kuka.

"Mamy ki bu

ɗ

e idanunki mana..."

"Ki yi magana da mu

..."

Amma babu amsa.

Jikin Mamy bai motsa ba.

Sai ƙarar na'urar bugun zuciya.

"Piip... Piip... Piip..."

Jamil ya

ɗ

ago kansa ya kalli Mamy.

Zuciyarsa ta ƙara karyewa.

Ya tuna yadda take cike da kuzari shekaru ka

ɗ

an da suka wuce.Yau kuwa...

Ga ta nan kwanc

e kamar ba ita ba.

Ƙ

ofar

ɗ

akin ta bu

ɗ

e. Likitan da yake kula da ita ya shigo tare da wata nurse.

A hannunsa fayil

ɗ

in Mamy ne. Ya tsaya yana kallon na'urar bugun zuciya.

Daga nan ya duba idanunta.

Ya duba numfashinta.

Ya sake kallon sakamakon gwaje-gwajen

da ke cikin fayil.

Ya numfasa a hankali.

Jamil ya miƙe tsaye cikin sauri.

"Doctor..."

Likitan ya juya ya kalle shi.

Jamil ya tambaya cikin tashin hankali..

"Ta samu sauƙi ko?"

Likitan ya yi shiru na wasu daƙiƙu.Daga ƙarshe ya ce cikin tausasawa,

"Ku

fito mu yi magana."

Nan take zuciyar Jamil ta fa

ɗ

i.

Shi da Laila suka bi likitan zuwa bakin ƙofar

ɗ

akin.

Likitan ya kalli fuskokinsu.

Ya ga yadda damuwa ta cika su.Sai ya ce cikin natsuwa,

"Kun san tun ranar farko da aka kawo ta, mun gaya muku cewa tana

buƙatar gaggawar tiyata."

Jamil ya gyada kai.

"Eh Doctor."

Likitan ya ci gaba.

"Kuma mun ba ku lokaci

domin ku tanadi ku

ɗ

in aikin."

Laila ta share hawayenta.

Likitan ya sauke numfashi.

"Har zuwa wannan lokacin ba a biya ku

ɗ

in ba."

Jamil ya yi saur

in cewa,

"Doctor muna ta ƙoƙari."

"Don Allah ku ƙara mana lokaci."

Likitan ya girgiza kai cikin tausayawa. Ya ce.

8

"Ba batun lokaci ba ne.nCiwon nata yana ƙara tsananta.nBa za mu iya ci gaba da jinkirta aikin ba."

Jamil ya kama hannun likitan.

"Don All

ah.Ka taimake mu."

"Ka yi aikin.Wallahi zan nemo ku

ɗ

in."

Likitan ya janye hannunsa a hankali.

"Ba ni ka

ɗ

ai ne ke yanke irin wannan hukunci ba.Asibiti yana da ƙa'idoji. Kuma kayan aikin da za a yi amfani da su ba kyauta ake samu ba."

Laila ta fashe da kuk

a.

"Doctor don Allah."

"Kada ku ce za ku bar Mamy ta mutu."

Likitan ya runtse idanunsa na

ɗ

an lokaci.

Ya ce cikin rauni,

"Ba abin da muke so ba kenan."

Mun yi iya ƙoƙarinmu da magungunan da za su taimaka mata na

ɗ

an lokaci..Amma yanzu.8Ya yi shiru.Jamil

ya ce cikin rawar murya,

"Yanzu fa?"

Likitan ya kalli idanunsa.

"dan ba za ku iya biyan ku

ɗ

in aikin ba.

"Ku je ku kai ta gida."

Kalaman suka fa

ɗ

o kan Jamil da Laila kamar dutse.

Laila ta dafe baki.

"A'a..."

Ta fara girgiza kai ta de.

"Doctor.

"Ta ya

ya za mu kai ta gida a wannan halin?"

Likitan ya ce cikin sanyin murya,

"Ba zan yi muku ƙarya ba. Ba abin da ya rage da za mu iya yi mata a nan ba, matuƙar ba a yi aikin ba."

Jamil ya ji ƙafafunsa sun kasa

ɗ

aukarsa.

Ya jingina da bango.

Idanunsa suka cik

a da hawaye. A zuciyarsa hoton Dady ya bayyana.

Ya tuna ranar da Dady ya kori Mamy daga rayuwarsa.

Ya tuna yadda ya sake ta.

Ya tuna yadda ya juya mata baya.Yanzu kuma...Ba ta da miji.Ba ta da wanda zai tsaya mata.

Ya dafe kansa.

"Ya Allah..."

Ya sake ka

llon likitan yana cewa

"Doctor..Don Allah.Ba ta da kowa.Wallahi ba ta da kowa.Dady ya sake ta.Ya watsar da ita.Mu ka

ɗ

ai ne muke tare da ita.Don Allah..

Kada ku ce mu kai ta gida.

na zan kai ta?"

"Wace kulawa zan yi mata?"

Idan ta mutu a hanya fa?"

Mury

arsa ta karye gaba

ɗ

aya.

Ya durƙusa a gaban likitan.

"Don Allah DoctorbKa taimake ni.Ko kwana biyu ne

Ko uku.Zan yi iya ƙoƙarina.

Zan zagaya duniya idan ya zama dole.Amma kada ku kore mu."

Likitan ya yi saurin riƙe shi.

"A'a, tashi."

"Ba haka ake yi ba."

Jamil ya ƙi tashi.

Hawaye na zuba daga idanunsaNa roƙe ka..

Saboda Allah..."

Laila ma ta durƙusa tana kuka.

"Doctor..."

"Mamy za ta mutu."

"Don Allah kada ku fidda mu."

Likitan ya juya gefe.

Ya share idanunsa a

ɓ

oye.

Shi ma tausayinsu ya kama shi.

Amm

a ƙa'idar aiki ta

ɗ

aure masa hannu.

Ya numfasa a hankali.

"Ku ba ni zuwa ƙarshen yau."

"Zan sake magana da shugaban asibitin."

"Ba zan yi muku alƙawarin abin da zai biyo baya ba."

"Amma zan yi ƙoƙarin ganin ko za a ƙara muku

ɗ

an lokaci."

J

Likitan ya gyad

a kai kawai.

Ya juya ya fita daga

ɗ

akin.

Da zarar ƙofar ta rufe...

Jamil ya koma ya zauna a gefen gadon Mamy.

Ya riƙe hannunta da ƙarfi.

Ya fashe da kuka kamar ƙaramin yaro.

"Mamy..."

"Ki yi haƙuri."

"Wallahi ban san yadda zan cece ki ba..."

Laila kuwa

ta jingina kanta a ƙirjin Mamy tana kuka mai karya zuciya, yayin da

ɗ

akin ya sake komawa cikin wani irin shiru mai cike da tsoro da rashin tabbas kan abin da zai biyo baya.

Jamil ya fita don zuwa neman mai keke nape duk da bai da inda zai ajiye Mamy a ci

kin halin da take ciki na jinya.

*Maman Ihsan ce*✍



[8/3, 1:16 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA N

E KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





5





3





Jamil ya fita dan zuwa neman me keke nape duk da bai da inda za8 ajiye Mamy a cikin halin da take ciki na jinya.

Ga shi Dady ya kore shi ya sanar wa maigadi cewa kada a sake bari su shigo cikin gidan ballanta ya je

ɗ

akinsa ya

ɗ

auki yan kudaden da yake da su.

Tsaye yake a gefen titi ya yi nisa cikin tunani da yake yi. To idan ya nemo mai keke nape ma ina zai kai s

u ne, tun da ba su da inda za su je. Kafin ya dauke ta dole yana bukatar dakin da zai ajiye ta.

Wayarsa ya duba yana kallonta yana nazari. Kafin ya kira sanya lamba. Bugu biyu aka

ɗ

aga .

Ta cikin wayar aka yi sallama tare da cewa.

"Jamil don Allah ka yi

hakuri ina nan zuwa duba jikin Mamy."

"Kada ka damu Abokina yanzu aka an sallame mu."

Nan ya kwashe duk abun da ya faru ya sanar wa abokin nasa mai suna Shamsu. Nan Shamsu ke ya tausaya masa, sanan Jamil ya nemi aron kudi wajen Shamsu Naira dubi daya,.

ya ce bai da shi dama jiya ka kira yanuz ba ko sisi a hannunsa.

Sai ya bashi shawarar cewa ya siyar da wayarsa ya samu karama ya siya. Sauran kudin kuma ya kama hanya.

Wanan shawarar ya amince da ita, ya je ya siyar da wayar 200k sannan ya nemi gidan

haya ya kama gidan haya . Ba su kadai ba ne a gidan. Akwai mutane kusan mutane goma ne a cikin gidan. Falo da bedroom ne sai karamin Toilet a ciki. Kitchen genera ne a waje aka yi masu shi da girma. Mutane biyar suna amfani da kitchen daya dayan kitchen di

n ma mutane biyar ne. ke amfani da shi .

Tabarma da filo ya siya ya shimfida bayan ya share dakin.

Zuwa lokacin yamma ta yi ya koma asibitin tare da mai keke nape.

Ya

ɗ

auko Mamy a dakin da take Laila na biye dashi a baya suka fita daga asibitin.

A hank

ali ya saka ta a bayan keke nape din suka saka ta a tsakiyar shi da Laila

Mai nape

ɗ

in ya ja su zuwa gidan da Jamil ya sanar da shi.

Bayan sun tsaya a kofar gidan ne Jamil ya bashi kudinsa sanan ya dauki Mamy kai a langwa

ɓ

e baki a karkace tana tsiyayer

da yawu.

Mutanen gidan da suke tsakar gida suka ga yadda aka shigo da Mamy suka fara Suratu suna nuna ta.

_Jalaluddeen_

Kafin ya bar garin Kaduna sai da ta je unguwar da suka yi rayuwa da Ma'eesha a matsayin sa na Makaho.

Lokacin an fito sallar La'

asar jama'ar unguwar kowa ya taru an fito sallah.

Suka dinga kallonsa da mamaki wasu suna kara gasgata shi suka gani a TV. Nan ya sake tabbatar masu da shi ne. Wani aiki ne ya kawo shi unguwar kuma ya gama zai tafi.

Duk mazan da suke masallacin nan sai d

a ya ba su kowane mutum

ɗ

aya 100k. Mallama Liman kuma da ya dauke shi kamar

ɗ

a ya na shi kyautar kujerar Hajji shi da matarsa Baba. Sanan ya ce kayan su da ke wanan gidan Baba ta

ɗ

auka. Ya kuma ba Mallam Liman kyautar Naira Miliyan

ɗ

aya.

Farin ciki Malla

m Liman ya yi ya rungume shi. Yana tuna lokacin da yake a matsayin makaho yana kwana a masallaci. Da ranar da ya je a matsayin ubansa ya karbar masa auren Ma'eesha ya ba su

ɗ

akin da za su zauna wanda Ma'eesha ta kasa zama a ciki. Kuka Mallam Liman yake yi

yana sawa Jalaluddeen albarka. Ma'eeha ma ta gaida Mallam Liman sanan ya shiga gidansa ta gaida matan gidan. Ta shiga dakin Baba ta yi mata kyautar kudi ma su yawa. Sanan ta ce wa A'isha jikar Baba wacce ke zuwa tana taya ta aiki wani lokaci, ta ce duka k

ayan sawar ta da takalmomi da jakuna ta ba A'isha sanan ta ba ta kyautar kudi ita ma. Tana tuna yadda A'isha take zuwa ta taya ta

ɗ

aura gawayi. Da lokacin da Khalifa ya yi tafiya ita take taya ta kwana a gidanta. Ta sanar da su za su bar kasar amma idan s

un dawo zata saka a zo a dauke su a kai su can Abuja su yi ma su kwana biyu.

Sallama suka yi wa jama'ar unguwar sanan suka bar gidan.

*ABUJA*

Motarsa ta Kunno Kai cikin gidansa, Direba na jansu shi yana baya shi da Ma'eesha hannunta rike a cikin nasa

.

Tunda aka yi parking motar ya ga alamar gidan akwai mutane da yawa a ciki.

Suna fitowa ya ga yan uwa dangi suna fitowa daga ciki fuskar kowannensu cike da farin ciki.

Yusuf ne ya zo da sauri ya fara rungume shi.

"Big bross ba ka yi fushi da ni ba, k

owa ya je ya duba ka ban da ni."

Murmushi Jalaluddeen ya yi tare da cewa.

"Kada ka damu ai na san baka kasar ne, da kana nan da ka je ai."

"Haka ne jiya na dawo."

Dada, Mom, Dad, Abbi, Ummee, Sadik, Saddiƙa, Yasmeen da Yusuf suka shirya liyafar tarbars

a.

Cike da farin ciki ya gaisa da kowa sanan suka nufi ciki su dukansu.

Ciki Ma'eesha da Jalaluddeen suka shiga suka yi wanka suka shirya sanan suka fito.

An ci an sha mai kyau an yi farin cikin samun nasara da Jalaluddeen ya yi.

Har lokacin dai Umme

e ba ta nuna wa Ma'eesha kauna ba, har lokacin ba ta amsa gaisuwar da Ma'eesha take yi ma ta ba.

Sai yamma kowa ya watse aka yi masu sallama suka tafi cikin farin ciki. Dada ce kawai wacce ita ma zuwa gobe za ta koma Katsina . Din jibi Jalaluddeen da Ma'

eesha ke shirin zuwa Honeymoon.

*Washegari*

Dada ta koma Katsina cikin farin ciki, inda Jalaluddeen ya yi mata goma ta arziki. A ranar suka kammala shirin su na zuwa Honeymoon.

*Washegari*

Jirgin saman da ya

ɗ

auko Jalaluddeen da Ma'eesha ya fara s

auka a hankali, yana ratsawa cikin gajimare masu laushi. Daga tagar jirgin, Ma'eesha ta lumshe idanunta na

ɗ

an lokaci kafin ta sake bu

ɗ

e su. Nan take wani irin murmushi ya bayyana a fuskarta.

A ƙasa kuwa, ruwa ne kawai take gani.

Ruwa mai shu

ɗ

in gaske, m

ai haske kamar madubi, wanda yake canza launi daga turquoise zuwa shu

ɗ

i mai zurfi. Tsibirai ƙanana masu cike da korayen bishiyoyin kwakwa suna shawagi a tsakiyar tekun kamar an zuba lu'u-lu'u a saman ruwa.

Ta juya a hankali tana kallon Jalaluddeen.

"Subh

anallah..." ta fa

ɗ

a da murya ƙasa. "Da gaske nan ne Maldives?"

Jalaluddeen ya murmusa, ya kamo hannunta cikin nasa.

"Eh... kuma nan ne wurin da nake so ki manta da duk wani baƙin ciki da kika ta

ɓ

a gani."

Ma'eesha ta sauke idanunta kan hannayensu da suke

ha

ɗ

e, zuciyarta na bugawa da wani irin salo.

"Ban ta

ɓ

a tunanin zan zo irin wannan wuri ba."

Ya

ɗ

an matse hannunta.

"Ni kuma ban ta

ɓ

a tunanin zan sami mace kamar ke ba."

Ta

ɗ

aga kai ta kalle shi, fuskarta ta yi ja saboda kunya.

"Kai ma..."

"Kai ma me

?"

Ta yi saurin kawar da idanu.

"Ka cika iya bani kunya."

Ya yi dariya ƙasa-ƙasa.

"Wannan ai farkon tafiya ne kawai."

---

Da suka fito daga filin jirgin sama, wani jirgin ruwa mai saurin tafiya ya jira su.

Ruwan tekun yana kyalli saboda hasken rana.

Iskar teku mai sanyi tana bugun fuskokinsu cikin taushinta.

Ma'eesha ta cire takalmanta, ta miƙa ƙafafunta ka

ɗ

an tana jin iskar.

"Wannan iska..."

Jalaluddeen ya ce,

"Iskar da za ta sanar da ke cewa daga yau babu aikin DSS... babu kiran gaggawa... babu

harbe-harbe... babu wanda zai katse mana lokaci."

Ta yi dariya.

"Da gaske ka kashe wayarka?"

Ya fito da wayarsa daga aljihu ya nuna mata.

"An kashe."

"Ba zan yarda ba."

Ya miƙa mata.

"Ki duba."

Ta kar

ɓ

a, ta danna. Wayar a kashe take.

Ta kalle shi

da mamaki.

"Jalaluddeen! Kai da ba ka ta

ɓ

a kashe waya ba."

Ya

ɗ

an numfasa.

"Na gaji da rayuwar da kullum take tsakanin mutuwa da rayuwa. Wannan watan naki ne."

"Kuma naka."

Ya girgiza kai.

"A'a... nawa ya zama naki."

Ma'eesha ta kasa cewa komai.

S

ai murmushi kawai take yi.

---

Bayan kusan rabin sa'a suna tafiya a saman ruwa, sai wani katafaren gida ya bayyana.

An gina shi ne a saman teku.

Ƙ

arƙashinsa ruwa ne tsantsa.

Akwai gada ta katako da take ha

ɗ

a gidajen da juna.

Ma'eesha ta tsaya cak.

"

Ina za mu kwana?"

Jalaluddeen ya nuna

ɗ

aya daga cikin manyan water villa

ɗ

in.

"Can."

Ta bu

ɗ

e baki.

"Wannan?"

"Eh."

"Shi ka

ɗ

ai namu?"

"Namu."

Ta dafe ƙirji.

"Ya Allah..."

Ta yi saurin rungume shi ba tare da ta shirya ba.

"Nagode..."

Jalaluddeen

ya

ɗ

an runtse idanunsa yana jin yadda zuciyarsa ta cika.

"Wannan rungumar ita ce kyautar da ta fi komai."

Da ta fahimci

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login