Showing 63001 words to 66000 words out of 191594 words

Chapter 22 - MAKAHO NE COMPLETE

ta ce cikin murmushi,

"Welcome to Columbia. We hope you enjoy your time here."

Farida ta amsa cikin farin ciki.

"Thank you."

Bayan komai ya kammala...

Fahad ya ce,

"Kin gane komai?"

Ta

ɗ

aga kai.

"

Eh."

"Idan kina da wata matsala ki kira ni."

"In sha Allah."

Sai ya miƙa mata wata katin banki.

Ta yi mamaki.

"Wannan fa?"

"Na bu

ɗ

e miki account tun kafin ki iso. Za ki samu duk abin da kike buƙata ba tare da wahala ba."

Idanunta suka

ɗ

an cika da farin cik

i.

"Nagode sosai."

Ya yi murmushi.

"Ki kula da kanki."

Ta ce,

"Allah Ya kiyaye."

Ya juya ya nufi motarsa.

Farida ta tsaya tana kallonsa har ya shiga mota.

Sai ta lumshe ido.

"Nadra... kina da aiki sosai idan kina son ki riƙe wannan mijin."

Ta juya ta shiga

cikin harabar makarantar.

A can kuma...

Motar Fahad ta nufi tsakiyar Manhattan.

Cikin mintuna ka

ɗ

an suka isa ginin ofishin jakadancin Najeriya.

Babban gini ne mai tsaro sosai.

Tun kafin motarsa ta tsaya, jami'an tsaro suka yi saurin bu

ɗ

e ƙofa.

"Good morni

ng, Your Excellency."

Fahad ya amsa cikin murmushi.

"Good morning."

Ya shiga ciki cikin takunsa na mutum mai cike da ƙwarjini.

Kowane ma'aikaci da ya ha

ɗ

u da shi sai ya tsaya yana gaishe shi cikin girmamawa.

"Good morning, Sir."

"Morning, Sir."

Ya amsa kow

a cikin fara'a.

Ba ya

ɗ

aga kai saboda girman matsayinsa.

Wannan ne ya sa ma'aikata suke girmama shi fiye da tsoronsa.

Da ya shiga ofishinsa, sakatariyarsa ta shigo da diary a hannu.

"Sir, you have three meetings today."

"Alright."

"Meeting with African dip

lomatic representatives by ten."

"Okay."

"Meeting with investors by one."

"Fine."

"And a video conference with Abuja by four."

Ya

ɗ

aga kai.

"Thank you."

Ta fita.

Ya zauna ya bu

ɗ

e kwamfutarsa.

Takardu da dama suna jiransa.

Ya fara duba rahotanni.

Yana sanya

hannu kan wasu muhimman takardu.

Yana ba da umarni cikin hikima.

Ba ya

ɗ

aga murya.

Ba ya wulaƙanta ma'aikaci.

Idan wani ya yi kuskure, sai ya gyara masa cikin natsuwa.

Wani ƙaramin ma'aikaci ya shigo cikin tashin hankali.

"Sir... I'm sorry. Na ha

ɗ

a wasu f

iles ba daidai ba."

Fahad ya kar

ɓ

i files

ɗ

in.

Ya duba.

Sai ya ce cikin kwanciyar hankali,

"Kuskure ne. Amma za a iya gyarawa. Ka dawo daidai cikin mintuna talatin."

Ma'aikacin ya yi mamaki.

"Thank you, Sir."

Ya fita yana jin da

ɗ

in yadda shugaban nasa yake

mu'amala da mutane.

Da ƙarfe goma kuwa, Fahad ya shiga babban

ɗ

akin taro.

Jakadu da jami'ai daga ƙasashe daban-daban suna zaune suna jiran fara taro.

Da ya shiga, kowa ya miƙe tsaye cikin girmamawa.

Ya yi musu sallama cikin ladabi kafin ya zauna.

An fara t

attaunawa kan hul

ɗ

ar ƙasashe, kasuwanci, da hanyoyin ƙarfafa dangantaka tsakanin Najeriya da sauran ƙasashe.

Fahad ya yi magana cikin ƙwarewa da nutsuwa.

Kalaman da yake yi sun nuna iliminsa, gogewarsa da kuma ƙwarewar shugabanci.

Duk wanda ya saurare shi

ya fahimci cewa ba matsayin jakada ka

ɗ

ai ya kawo shi wurin ba, har da hazakarsa.

A lokaci guda kuma, bai san cewa a gida Nadra tana zaune ita ka

ɗ

ai da zuciya mai nauyi ba... yayin da a wata

ɓ

angaren harabar Columbia University, Farida ta fara tsara mataki

na gaba na shirin da ta kuduri aniyar aiwatarwa.

_Ma'eesha_

Da yammacin ranar, falo na gidan Dad ya cika da annashuwa. Kowa yana wurinsa cikin walwala.

Dad yana zaune kan babban kujerar falon yana duba wasu takardu. A gefe kuma Dada tana zaune cikin

nutsuwa tana shan shayi.

A ƙasa, kan darduma mai laushi, Ma'eesha ce kwance da kanta a saman cinyar Dada. Hannun Dada na yawo cikin gashinta a hankali kamar yadda uwa ke lallashin jaririnta.

Tun bayan komawarsu daga asibiti, Dada ta ƙara manne da Ma'ees

ha fiye da da. Duk inda za ta zauna sai ta kira ta ta zo kusa da ita.

"Kin ci 'ya'yan itacen nan kuwa?" Dada ta tambaya tana

ɗ

aga farantin apples da aka yanka.

Ma'eesha ta yi murmushi.

"Na koshi Dada."

"Koshi kuma? Ba zan yarda ba. Ki ci ko guda biyu."

Da murmushi ta bu

ɗ

e baki Dada ta saka mata apple. Dad ya

ɗ

aga kai daga takardunsa yana kallonsu.

"Hmm... Dada kenan. Ni kuwa ban ga an bani ba."

Dada ta harare shi.

"To kai ai babba ne. Je ka

ɗ

auko naka."

Dariya ta kaure a falon.

A wannan lokacin ne

aka ji ƙarar bu

ɗ

e ƙofa.

Jalaluddeen ya shigo.

Sanye yake cikin wata farar shirt da bakin wando, hannunsa riƙe da mukullin mota. Fuskarsa

ɗ

auke da murmushin da ya saba.

Da zarar idanunsa suka sauka kan Ma'eesha kwance a cinyar Dada, murmushinsa ya fa

ɗ

a

ɗ

a.

"Assalamu alaikum."

"Wa alaikumus salam," suka amsa gaba

ɗ

aya.

Ya fara zuwa wajen Dad ya gaishe shi, sannan ya sunkuya ya sumbaci goshin Dada.

"Lafiya kalau?" Dada ta tambaya.

"Alhamdulillah."

Sai idanunsa suka dawo kan Ma'eesha.

Ita ma tana kall

onsa.

Idanunsu suka ha

ɗ

u na

ɗ

an lokaci.

Ba tare da ta sani ba, murmushi ya bayyana a fuskarta.

Ya matsa kusa da ita.

"Princess..."

Ta

ɗ

aga gira ka

ɗ

an.

"Na'am."

"Ba za ki tashi ki gaishe ni ba ne?"

Dada ta yi dariya.

"Ka barta. Yau ni take yi wa kw

anciya."

Jalaluddeen ya girgiza kai da wasa.

"To Dada, kin kwace mini matata gaba

ɗ

aya."

"Kai!" Dada ta fa

ɗ

a tana dariya. "Ni ce na raineta yanzu."

Kowa ya yi dariya.

Bayan dariyar ta lafa, Jalaluddeen ya

ɗ

an gyara tsayuwarsa.

Fuskarsa ta

ɗ

an canza z

uwa ta natsuwa.

"Dad..."

Dad ya

ɗ

aga kai.

"Na'am."

"Akwai wani aiki da ya taso. DSS ta turo ni zuwa Abuja domin wani muhimmin taro da kuma duba wani sabon aiki. Ni Senior Intelligence Officer ne a can."

_Sidra_

Safiyar ranar Asabar ce.

Ƙ

amshin m

iya irin ta miyar taushe da aka yi da naman rago ya mamaye ko'ina cikin gidan. A kan babban dining table an jera abinci iri-iri, yayin da Ammi ke ta zuba wa kowa abinci da kanta.

"Zo mana Sidra, yau kam ba zan yarda ki ce kin ƙoshi ba. Kin ga yadda kika r

ame?" Ammi ta fa

ɗ

a tana murmushi.

Sidra ta yi murmushin yaƙe.

"Wallahi Ammi, ba ni da yunwa sosai."

Daga gefe Umma ta

ɗ

an harare ta.

"Wannan yarinya kullum sai ta ce ba ta da yunwa. Daga yau sai na saka ido."

Sidra ta zauna cikin natsuwa. Ta

ɗ

auki cok

ali ta motsa abincin kawai ba tare da ta ci ba.

Ammi ta lura.

"Lafiya dai?"

"Lafiya ƙalau."

"To me yasa ba ki ci?"

Sidra ta

ɗ

an

ɗ

auki naman ta kai baki.

A daidai lokacin da ƙamshin miyar ya bugi hancinta...

Sai gabanta ya fa

ɗ

i.

Cikinta ya mur

ɗ

e.

N

umfashinta ya tsaya na

ɗ

an lokaci.

Ta dafe bakinta da sauri.

"Sidra?"

Umma ta kira cikin damuwa.

Kafin kowa ya ƙara cewa komai...

Sidra ta miƙe tsaye a gigice.

"Uhmm..."

Da gudu ta nufi toilet

ɗ

in da ke falon gidan tana riƙe bakinta.

"Sidra!"

Ammi

ta kira da ƙarfi tana miƙewa.

Sai dai tuni ta shige toilet

ɗ

in.

Da zarar ta isa...

"Uwaahh..."

Amai mai ƙarfi ya kufce mata.

Ta kama bakin sink tana ta amai, idanunta suka cika da hawaye saboda yadda cikinta ke juyawa.

A waje...

Umma ta tsaya bakin

ƙofar toilet

ɗ

in, zuciyarta na bugawa.

"Sidra! Bu

ɗ

e ƙofar mana."

Ba ta iya amsawa ba.

Sai dai ana jin sautin amainta.

Ammi ta dafa ƙirjinta.

"Innalillahi..."

Umma ta juya ta kalli Ammi.

"Me yake damunta ne haka?"

Ammi ta girgiza kai.

"Ban sani ba

. Amma jiya ma na lura kamar ba ta ci abinci sosai ba."

Dukansu suka tsaya cikin tashin hankali.

Bayan

ɗ

an lokaci...

An ji an bu

ɗ

e famfo.

Sidra ta wanke bakinta kafin ta bu

ɗ

e ƙofar a hankali.

Fuskarta ta yi fari tas.

Lallausan gumi ya lullube goshint

a.

Umma ta yi saurin riƙe hannunta.

"Subhanallah! Me yake damunki?"

"Ban... ban sani ba Umma."

"Kina jin zazza

ɓ

i ne?"

"A'a."

"Ciwon ciki?"

Sidra ta girgiza kai.

"Ba ciwo nake ji ba... kawai dai..."

Ta tsaya saboda wani tashin zuciya ya sake tasowa

.

Ta rufe bakinta.

Ammi ta kamo hannunta ta zaunar da ita a kujera.

Ta shafa goshinta.

"Ba zafi."

Sai ta

ɗ

aga ha

ɓ

arta tana kallon idanunta.

"Kin da

ɗ

e kina jin haka?"

Sidra ta yi shiru.

Umma ta sake tambaya cikin kulawa.

"Fa

ɗ

a mana gaskiya."

"Jiya

da safe ma na ji tashin zuciya ka

ɗ

an... amma na

ɗ

auka yunwa ce."

Ammi da Umma suka kalli juna.

Shiru ya ratsa falon.

Ammi ta

ɗ

an lumshe ido.

A hankali ta ce,

"Sidra..."

Ta

ɗ

an tsaya.

"Kwanakin nan... akwai wani canji da kika lura da shi a jikinki?"

Sidra ta sunkuyar da kai.

Ta fara tuna abubuwan da suka faru cikin kwanakin baya.

Rashin son wasu abinci.

Yawan kasala.

Barci fiye da yadda ta saba.

Yanzu kuma wannan amai.

Gabanta ya yi wani irin fa

ɗ

uwa.

Ta

ɗ

aga kanta tana kallon Ammi.

"Wallahi.

.. ban san me yake faruwa da ni ba."

Umma ta fara tafiya a hankali cikin falon, zuciyarta cike da tunani.

Can ta tsaya.

Ta juya ta kalli Ammi.

Ammi ma kallonta take yi.

Ba wanda ya furta abin da yake yawo a zuciyarsa.

Sai dai dukkansu tunani

ɗ

aya ne

ya fara ratsa musu...

Shin... akwai yiwuwar Sidra tana

ɗ

auke da ciki?

Amma babu wanda ya yi gaggawar fa

ɗ

in hakan.

Ammi ta dafa kafadar Sidra cikin tausayawa.

"Ki kwantar da hankalinki. Kada ki firgita. Za mu kai ki asibiti a duba ki, a san abin da ke d

amunki."

Sidra ta

ɗ

aga kanta da idanuwan da suka cika da ru

ɗ

ani.

Ta gyada kai a hankali.

Amma zuciyarta ta kasa samun nutsuwa.

Ita ma ta fara jin tambayar da ta cika zuciyar Ammi da Umma...

Shin me ke faruwa da ita?

*Naman Ihsan ce*✍



09065327995

[7/15, 10:36 PM] +234 806 751 7384: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT

NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





1





5





Sidra ta

ɗ

aga kanta idanunta suka cika da ru

ɗ

ani. Ta gya

ɗ

a kai a hankali . Amma zuciyarta ta kasa samun nutsuwa

Ita ma ta fara jin tamabayar da ta cika Ammi da Umm

a.

Shin meke faruwa da ita.?

Haka Umma ta ja ta zuwa

ɗ

akinta don ta kwata,.dan da alma idan aka nar ta tsaye haka za ta iya fa

ɗ

uwa sakamakon jikin nata bai da ƙarfi.

"Kwanta ki huta ina zuwa."

Sai da Umma ta tabbaatar da ta kwanta sannnan ta bar

ɗ

akin

.

Tana ganin Umma na fita sai ya tashi zaune, wayarta ta

ɗ

auka ta lalubo lambar wayar Sady baby.

Sau uku tana Kiran wayarta ba ta

ɗ

aga ba, sai a karo na uku sannnan ta

ɗ

aga.

"Ya aka ne?"

Tamabayar da ya ba Sidra mamaki kenan, duk da ba dalilin kiranta

kenan ba Amma sai ta tsinci kanta da jefa mata tambayar.

"Ya aka yi ne kike tamabaya daga Kiran?"

"Eh mana, na san baya wuce wata matsalar ce ta biyo baya."

Murmushin takaici Sidra ta yi kafin ta ce.

"Wai wannan Mallamin da kika kai ni wajensa ya ce z

ai yj aiki kuma za ki kwo mani magani Amma har yanzu shiru."

"Hmmm Sidra kenan , yadda kika ji shiru kuma haka za ki cigaba da jin shirun har Abada."

"Ban gane me kike nufi ba."

"To yau bari na fito ma ki da asalin wace ce ni a wajenki. Ni da kika gani

na kowa ba ce a wajenki face maƙiyiyarki, wace ba ta son cigabanki. Kuma na ƙudiri niyyar sai na ga rayiwarki ta lalace, kuma Alhamdulillah na ga kin

ɗ

auko hanyar hakan."

Hawaye na ke bin fuakar Sidra, ta na jin wani zafi a zuciyarta.

"Sady baby me na yi

maki?"

"Ba abin da kika yj mani,.kawai dai na tsane ki ne, kuma na ƙudiri niyyar raba ki da Fahad kuma Alhamdulillah ko ban same shi ba kema kin rasa shi. Sai ki Jira Nan da sati

ɗ

aya akai ki ƙauye kamar yadda ubanki ya yi alƙawari aje can a fara surfe d

a daka, a koma cin abinci mara inganci. Hhhhh wa ya ga Sidra a ƙauye?"

"Zan yi maki tamabaya ta karshe."

"Idan ma na ƙarshen ƙarsasheshe ne ina jin ki."

"Waye wannan Mallamin da kika kai ni wajensa har ya yi ma ni fya

ɗ

e?'

Sai da ta yi dariya dake nuna

zallar nisha

ɗ

in da take ciki kafin ta ce

"Wa ya fa

ɗ

a maki Mallami ne, ai wanan Mallamin bogi ne. Ba abin da ya sani, wani abokina ne, da yake

ɗ

aukar

ɗ

awainiya ta, shi ne na roƙe shi kan cewa ya taiamaka ma ni ya yi ma ki wanan abun, da farko kin amimcew

a ya yi sai daga baya sannan ya amince zai yi, don na masa karyar cewa Ma'aurata za ki raba ya taiamaka kada ki je wajan Mallamin gaskiya ya yi ma ki aikin raba sunnar ma'iki. Amma bayan ya aikta hakan ya gane cewa ke verging ne ba namijin da ya ta

ɓ

a kudsn

tar ki daj shi ransa ya

ɓ

aci ya yi nadama, sai da ya mani dukan da na kwanta jinya. Don haka B's kowa ba ne face Jabeer da kika sani, ya yi

ɓ

adda kama ne ba ki gane shi ba, duk da cewar baki ta

ɓ

a ganinsa a zahiri ba sai a photo."

"Sadiya kin cuce ni kin c

uci rayuwata. Ba zan ta

ɓ

a yafe maki ba."

",Kin ji na roƙe ki dama ki yafe mani ne?"

Daga haka Sidra ta kashe wayarta tana kukan nadamar abun da ta aikta.

_Ma'eesha_

Tana son ta fita zuwa wajan Jalaluddeen don ta sallame shi, amma kunyar tashi take ji

saboda su Mom da suke wajen.

"Je ku yi sallama ko Daughter."

Cewar Mom tana kallon ta.

"

Ai kamar tana jira take ta tashi da sauri ta nufi kofar fita."

Yana tsaye jikin matarsa ya zubawa kofar fitowa ido kamar dama ita yake jira ta fito.

Murmushi suk

a sakarwa juna ita da shi . Kafin ta sunkuyar da kai ƙasa.

Tana ƙarasawa ya bude mata hannu alamar ta zo ya rungume ta.

Maƙe kafa

ɗ

a ta yi alamar ba za ta zo ba. Nesa ta tsaya da shi ba ta yarda sun hada idanu ba.

"Princess."

Cikin shagwa

ɓ

a ta ce

"In

a Mar'atussalihar take ne da kake kira na da princess?"

"Mar'atussalihar ai ta gudu da ta ji labarin zai yi aure."

Dariya sosai ta yi tare da cewa .

"Ni gaskiya na fi son Mar'atussalihar nan gaskiya."

Cike da tsokana ya ce.

"Mar'atussaliha ai ba ta fi

ta babu izinin mijinta ballantana har ta yi yunƙurin barin gari ."

Ta rike kunnayenta duka biyu alamar tuna take yi.

"Kina son na yafe maki?"

Kai ta jinjina alamar eh.

"Zo ki rungume ni ki sumbace ni"

"Ni ma ai mijina Khalifa ba haka yake ba, ko hannu

na baya son ta

ɓ

a wa ballanta jikina, amma wanan da nake gani yanzu baya da burin da ya wuce ya taba jikina. Kai ma ai ka canza ai ai da can baya na

ɗ

auka baka da lafiyar mazantaka ne shi ya sa ba ka da feelings a kaina."

Dariya ya yi sosai sanan ya ce.

"

In sha Allah ranar juma'a idan aka kai ki gidana za ki bayar da labarin cewa lafiyar mazantaka ne ban da iya ko kuma na ƙyale ki ne, a ranar za ki san waye ni."

Ya yi maganar yana kashe mata idanu guda

ɗ

aya.

"Ban canza ba ina nan yadda kika Sanni."

Daid

ai lokacin Kabeer da Haidar da Mujahid suka ƙaraso wajan da suke.

"Ɓoyayyen mutum ya kake ne?"

Cewar Haidar yana dariya.

"Lafiya lau na zo sallama ne sakamakon tafiyar ujilar da ta taso mani."

Ya yi maganar yana mika ma su hannu suka yi musafaha

ɗ

aya b

ayan

ɗ

aya.

"Mu ma gobe in sha Allah za mu tafi, don duk akwai ayyukan da suke jiran mu."

Jalaluddeen ya kalle su

ɗ

aya bayan

ɗ

aya sannan ya fara magana.

"Dukkan ku za ku tafi ba wanda zai tsaya zuwa ranar juma'a, nan da kwanaki shida kenan fa?"

"Ina da

abun yi ne shi ya sa zan tafi, Allah ya sanya alkhairi."

Kabeer ya yi maganar yana barin wajen.

Da ido suka bi shi yayin da Haidar ya ce.

"Ni ma gaskiya gobe zan bi Mahaifinmu za mu koma, saboda kun san yanzu ni kadai ke kula da kasuwancinsa."

"Haka n

e, kana da babban uzuri, ya kamata ka tafi, amma Barrister ba in da zai je har sai an ya bikina. Kai a taƙaice ma kai ne za ka kai ni har cikin

ɗ

akin amaryata."

"Kar ka damu Bros ina nan sai na kai ka

ɗ

akin ƙanwata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login