Showing 144001 words to 147000 words out of 191594 words
da
ɗ
e tana dannewa suka zubo.Ta zauna a hankali kan kujerar da ta tashi. Ta
rufe fuskarta da tafukan hannayenta.
Kukanta ya fara fita a hankali.
A karon farko ta fahimci cewa zuciyar Fahad gaba
ɗ
aya mallakin Nadra ce, kuma babu wani wuri da za ta iya shiga a tsakaninsu
*Maman Ihsan ce✍
️
*
[8/3, 1:16 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO
NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA W
ANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
5
️
⃣
1
️
⃣
A karon farko ta fahimci cewa zuciyar Fahad gabadaya mallaki Nasara ce, kuma babu wani wuri da za ta iya shiga tsakanisu.
Ɗ
akinta ta shiga tana kuka don ta rasa yadda zata saka rayuwarta ta ji da
ɗ
i.
*Kotu
*
Babban harabar Kotun Tarayya ta cika da jami'an tsaro tun da sassafe. Motocin DSS, Police, NSCDC da sojoji sun kewaye wurin baki
ɗ
aya. An kafa shingayen tsaro a ko'ina, saboda wannan ba shari'a ba ce irin kowace shari'a. Ita ce ranar da za a yanke huku
nci kan mafi girman ƙungiyar ta'addanci da ta addabi ƙasar tsawon shekaru.
Cikin kotun kuwa babu wajen zama. Manyan jami'an gwamnati, shugabannin hukumomin tsaro, 'yan jarida daga cikin gida da ƙasashen waje, da iyalan wa
ɗ
anda ta'addancin ya shafa duk sun
hallara.
Sai aka ji karar sanda.
"Kotu!"
Kowa ya miƙe tsaye.
Alƙalin ya shiga cikin cikakken kamala ya zauna, sannan ya ba da umarnin a zauna.
Ba da da
ɗ
ewa ba aka bu
ɗ
e ƙofar bayan kotun.
Jami'an tsaro masu
ɗ
auke da manyan makamai suka fara shigowa.
A ts
akiyarsu ne aka shigo da s
Daula.
Hannayensa
ɗ
aure da sarƙa, ƙafafunsa ma
ɗ
aure. Fuskar da ta ta
ɓ
a firgita dubban mutane yau babu ko
ɗ
igon girman kai a kanta.
Bayansa kuma aka shigo da babban Yaronsa, Khalid, wanda shi ne babban mataimakinsa wajen safarar
makamai da jagorantar hare-hare.
Sai kuma wanda ya fi bai wa jama'a mamaki.
Deputy Director na DSS.
Tsohon babban jami'in da ya ci amanar ƙasa domin ku
ɗ
i da mulki.
Yau kansa a ƙasa yake. Rigar gidan yari ce a jikinsa. Ba wata alamar girman mukami da ta
rage a tattare da shi.
'Yan jarida suka fara
ɗ
aukar hotuna babu ƙaƙƙautawa.
Mutane suka riƙa magana cikin ƙasa-ƙasa.
"Ashe shi ne maci amanar..."
"Shi ne yake ba Daula sirri..."
"Allah ya tona asirinsa..."
Alƙalin ya bu
ɗ
e takardun gabansa.
Cikin nutsuwa y
a fara karanta dukkan laifukan da aka tabbatar a kansu.
Laifin ta'addanci...
Kisan dubban bayin Allah...
Safarar makamai...
Cin amanar ƙasa...
Ha
ɗ
a baki da ƙungiyoyin ta'addanci...
Taimaka musu wajen tserewa.
Kashe jami'an tsaro.Da sauran manyan laifuka m
asu tarin yawa.
Duk lokacin da alƙalin ke karanta wani sashe, kotun sai ta yi tsit kamar ba mai numfashi.
Bayan ya gama, ya
ɗ
aga kansa ya kalli wa
ɗ
anda ake tuhuma.
"An ba ku damar kare kanku. An saurari shaidu. An gabatar da hujjoji. Kotu ta gamsu cewa a
n tabbatar da laifukan da ake tuhumarku da su."
Daula ya lumshe idanunsa.
Khalid ya runtse kansa.
Deputy Director kuwa idanunsa suka cika da nadama, amma lokaci ya riga ya wuce.
Sai Alƙalin ya fara yanke hukunci.
"Game da Daula Kotu ta same ka da laifuk
an ta'addanci, kashe-kashe, da jagorantar ƙungiyar masu tayar da ƙayar baya. An yanke maka hukuncin
ɗ
aurin rai da rai ba tare da damar fita ba."
Kotun ta kaure da surutai.
Alƙalin ya ci gaba da cewa
"Game da Khalid Kotu ta same ka da laifin taimakawa ƙu
ngiyar ta'addanci da gudanar da manyan hare-hare. An yanke maka hukuncin
ɗ
aurin rai da rai."
Sai ya juya zuwa ga Deputy Director.
"Game da tsohon Deputy Director na DSS. Laifin da ka aikata ya fi muni saboda ka ci amanar rantsuwar da ka yi wajen kare ƙas
a. Ka yi amfani da mukaminka wajen taimaka wa maƙiyan ƙasa. Saboda haka Kotu ta kwace dukkan mukamanka da lambobin yabonka. Ta kuma yanke maka hukuncin
ɗ
aurin rai da rai."
Wani irin shiru ya mamaye kotun.Sai daga baya mutane suka fara fa
ɗ
in...
"Alhamduli
llah."
"Adalci ya yi aiki."
Jami'an tsaro suka miƙar da su.
Sarƙoƙin hannayensu na ƙara ƙara.
A ƙarƙashin tsananin tsaro aka fitar da su zuwa motocin gidan yari.
Daula ya waiwayo sau
ɗ
aya.
Amma babu wani da ya tausaya masa.
Rayukan da ya salwantar sun fi
yawa.
An rufe ƙofar motar gidan yari.
Motocin suka nufi babban gidan yari cikin rakiyar jami'an tsaro.
Kai tsaye gidajen talabijin na ƙasa s
uka fara nuna wannan tarihi.
Mai gabatar da labarai ya ce,
"A yau ne aka kawo ƙarshen shari'ar mafi girma a tarih
in yaƙi da ta'addanci. Kotu ta yanke hukunci kan Daula, babban Yaronsa Khalid, da tsohon Deputy Director na DSS bayan samun su da manyan laifuka."
Hotunan motocin gidan yari suna tafiya suka bayyana a allon TV.
*Bayan kwana biyu*
Bayan kwanaki ka
ɗ
an.
..
A babban dakin taron fadar shugaban ƙasa.
An yi wa dakin ado cikin ƙayatarwa.
Manyan jami'an tsaro daga kowane sashe sun hallara.
Ministoci, Jakadun ƙasashe, Manyan baƙi.Dukkaninsu sun zo ne domin bikin karrama jaruman da suka sadaukar da rayuwarsu waj
en kawo ƙarshen ta'addanci.
Mai gabatar da taro ya
ɗ
auki makirufo.ya fara bayani.
"Yau rana ce ta tarihi.Ranar da ƙasa za ta nuna godiyarta ga jaruman da suka kare rayuka.Da farko an karrama wasu jami'ai"
Sai daga baya ya ce da babbar murya,
"Senior Sp
ecial Agent Jalaluddeen...
Dukan dakin ya kaure da tafi.
Jalaluddeen ya miƙe cikin cikakkiyar kima.
Ya sanya sabuwar kakinsa ta DSS mai cike da lambobin yabo.A gefensa kuwa...
Ma'eesha.
Sanye take cikin shiga ta kamala.
Fuskarta cike da alfahari.
Ta riƙe
hannun mijinta a hankali kafin ta sake shi ya nufi dandalin kar
ɓ
ar lambar yabo.
Shugaban ƙasa ya yi murmushi.
Ya girgiza hannun Jalaluddeen.
Sannan ya ce.
"Jajircewarka, gaskiyarka da sadaukarwarka sun ceci rayukan dubban mutane."
"Saboda haka, gwamnat
i ta amince da ƙara maka matsayi tare da ba ka lambar yabo ta ƙasa saboda hidimar da ka yi."
A daidai lokacin da aka sanya masa sabuwar alamar mukami.
Dukkan dakin ya kaure da tafi na tsawon lokaci.
Jalaluddeen ya juya.
Idanunsa suka sauka kan Ma'eesha.
Ita ma tana kallonsa cikin hawaye na farin ciki.
Ta
ɗ
aga yatsan babban hannu alamar taya murna.
Shi kuma ya yi murmushin da ya nuna cewa duk wahalhalun da suka sha ba su tafi a banza ba.
_Dady_
A wani
ɓ
angaren gari...
A gidan Alhaji Babba.Daddy, Alhaj
i Babba da Hajiya Turai suna zaune a falo suna kallon labaran dare, bayan ha gana ba su labarin ya saki Mamy, ba su nuna damuwa ba.
Da farko hankalinsu yana kan yadda ake nuna Daula da Deputy Director ana kai su gidan yari.
Sai kwatsam aka sauya hoton zu
wa bikin karrama jaruman DSS.
Mai gabatar da labarai ya ce,
"Yanzu kuma ga babban jami'in da ya jagoranci aikin da ya kawo ƙarshen ƙungiyar Daula..."
Hoton Jalaluddeen ya bayyana a babbar allon talabijin.
Daddy ya miƙe tsaye cikin firgici.
Ya nuna TV da
hannu yana rawar murya ya ce.
"Wallahi Wannan ne! Wannan ne makahon nan!"
"Wannan ne mutumin da na aura wa 'yata Ma'eesha!"
Alhaji Babba ya miƙe da sauri.
"Me ka ce?"
Daddy ya ci gaba da nuna TV.
"Shi ne! Na rantse da Allah shi ne! Wannan ne mijin Ma'
eesha!"
A daidai lokacin ne kyamara ta nuna Ma'eesha tsaye a gefen Jalaluddeen.
Fuskarta cike da murmushi da farin ciki.
Hajiya Turai ta dafe ƙirji ta ce.
"Innalillahi, Ma'eesha.Jakarmu ce nan."
Hawaye suka cika idanunta.
Alhaji Babba ya kasa
ɗ
auke ida
nunsa daga talabijin.
Ya ce cikin rawar murya ya ce .
"Ashe tana raye. Ashe Allah Ya kare ta."
Daddy kuwa ya ci gaba da kallon TV kamar wanda aka dasa a wurin.
Kalaman da ya ta
ɓ
a furtawa game da "makahon" suka fara dawo masa cikin zuciya.
Yanzu kuwa ya g
a wannan mutumin ba kawai ya samu lafiya ba , har ya zama gwarzon ƙasa da ake karramawa a gaban shugaban ƙasa.
Alhaji Babba ya numfasa a hankali sannan ya ce,
"Ko da mene ne ya faru a baya dole mu nemo Ma'eesha."
Hajiya Turai ta share hawayenta.
"Eh...
ba zan ƙara zaman jiran labari ba."
"Zan nemo jikata ko da kuwa sai na zagaya ƙasa baki
ɗ
aya."
Daddy ya ci gaba da kallon talabijin cikin shiru.
A karon farko, ya fara jin nauyin hukuncin da ya ta
ɓ
a yi wa Jalaluddeen ba tare da ya san cikakken labarinsa
ba. Ya kuma yi nadamar sanin Mamy a rayuwarsa.
A gefe guda kuma, Jalaluddeen da Ma'eesha suna tsaye a gaban dubban mutane suna kar
ɓ
ar taya murna, ba su da masaniyar cewa a wannan lokacin iyalan Ma'eesha sun riga sun gano tana raye za su fara shirin neman
ta.
_Abba_
Gidan ya yi tsit fiye da yadda aka saba. Abba yana zaune a babban kujerarsa, hannayensa a ha
ɗ
e, fuskarsa cike da tunani. A gefensa Umma ce, yayin da Ammi ta zauna a kujera me zaman mutum
ɗ
aya.
Dukkansu fuskokinsu sun nuna cewa akwai maga
na mai muhimmanci da za su yi.
Sidra tana cikin
ɗ
akinta lokacin da Umma ta kira sunanta.
"Sidra!"
Ta amsa cikin sanyin murya.
"Na'am Umma."
"Zo mana."
Ta fito a hankali, zuciyarta na cike da mamaki. Tun da ta ga yadda suke zaune, ta fahimci akwai wani
abu da suke son sanar da ita.
Ta zauna a gabansu.
Abba ya gyara zamansa kafin ya ce,
A baya ban ta
ɓ
a tunanin wannan ranar za ta zo ba, don kamar yadda na sanar da ke idan wata daya ta cika baki fitar da miji ba zan aurar da ke. Amma yanzu komai ya canza
saboda ƙaddarar da ta fada maki ya ishe ki gane Allah daya ne."
Nisawa ya yi kafin ta cigaba da cewa .
"Sidra, mun kira ki ne saboda akwai shawarar da muka yanke bayan dogon tunani."
Zuciyar Sidra ta fara bugawa da ƙarfi.Ta kalli Abba cikin fargaba.Abba
ya ci gaba da cewa .
"In Sha Allah, sati mai zuwa za a
ɗ
aura aurenki da Jabeer."
Kalaman suka bugi kunnuwanta kamar tsawa.
Idanunta suka bu
ɗ
e sosai.
Ta girgiza kai cikin rashin yarda ta ce.
"A'a..."
Ta sake girgiza kai ta ce .
"A'a Abba... don Allah.
.."
Ta miƙe tsaye cikin tashin hankali.
"Ba zan iya ba.Don Allah kada ku ce JabeerBa zan iya aurensa ba."
Hawaye suka fara zubo mata ta cigaba da cewa .
"Kada ku tilasta ni."
Abba ya ce cikin natsuwa,
"Zauna Sidra."
Da ƙyar ta sake zama.
Kuka take yi
sosai.
Ta dafe ƙirjinta tana cewa.
"Duk lokacin da na ga Jabeer, abin da ya yi min ne yake dawo min a zuciya.Ba zan iya manta ba."
Umma ta matsa kusa da ita.
Ta kamo hannunta.
"'Yata, mun san kina cikin ciwo.Mun san ba abu ne mai sauƙi ba. Amma dole ra
yuwa ta ci gaba."
Sidra ta girgiza kai tana cewa.
"Ni ban shirya ba Umma."
Ammi ta numfasa kafin ta ce,
"Sidra, ki saurare ni da kyau."
Ta share hawayenta tana
kallon Ammi.Ammi ta ce,
"Jabeer shi ne mutumin da ya ta
ɓ
a lalata rayuwarki.Wannan gaskiya
ce.Shi ne ya jawo kika samu ciki duk da cewa Allah Ya ƙaddara cikin ya zube."
Sidra ta rufe idanunta tana kuka.Ammi ta ci gaba cewa .
"Jabeer shi ne kuma ya fi kowa cancantar ya
ɗ
auki alhakin abin da ya aikata.
Ya nemi gafararki.Ya nemi gafarar iyayenki.
Ya nuna nadama ta gaskiya.Yana sonki sosai."
Umma ta ce.
"Ba wanda ya fi dacewa ya aure ki bayan abin da ya faru sai shi."
"Saboda ya san komai shi ne ya bata rayuwarki.Ba zai ta
ɓ
a raina ki ba."
Ammi ta cigaba da cewa.
"Amma idan kika auri wani namij
i, daga baya ya gano abin da ya faru da ke, ba mu san yadda zai
ɗ
auki lamarin ba."
"Wasu mazan ba sa iya mantawa da irin wannan.Amma Jabeer ya san komai tun farko.Saboda haka za ki fi samun daraja a gidansa."
Abba ya ce,
"Ni mahaifinki ne.Da ban ga canji
n Jabeer ba, da ban ta
ɓ
a yarda da wannan auren ba."
"Na ga yadda ya sauya. Na ga yadda yake son ya gyara kuskurensa., Shi ya sa na amince."
Sidra ta sake fashewa da kuka.
"Amma Abba..Ban san yadda zan rayu da shi ba.Ban san yadda zan kira shi mijina ba.
Har yanzu idan na tuna abin da ya yi min, zuciyata tana ra
ɗ
a
ɗ
i."
Falon ya yi tsit.
Sai sautin kukanta kawai ake ji.Daga ƙarshe ta share hawayenta.
Ta kalli Abba Ta kalli Umma.
Ta kalli Ammi.
Da ƙyar ta bu
ɗ
e baki.
"Idan wannan shi ne abin da kuka ga ya f
i alheri a gare ni. Ba zan ƙi maganarku ba.Zan amince."
"Amma wallahi.lHakan ba yana nufin zuciyata ta manta da abin da ya faru ba."
Muryarta ta karye.
"Ban san yadda zan rayu da Jabeer ba."
Ta miƙe tsaye a hankali.
Kafafunta suna rawa.
Ba tare da ta s
ake cewa komai ba, ta juya ta nufi
ɗ
akinta.
Da ta shiga, ta rufe ƙofar.
Ta jingina bayanta da ita.
Sai ta zame ƙasa ta zauna.
Ta rungume gwiwowinta tana kuka mai tsananin ciwo.
A zuciyarta kuwa tambaya
ɗ
aya ce kawai take.maimaitawa.
'Shin zan iya rayuwa
da mutumin da ya ta
ɓ
a zama sanadin mafi girman ciwon rayuwata?
Hawayenta suka ci gaba da zuba, yayin da take fargabar rayuwar da za ta fara da Jabeer cikin kwanaki ka
ɗ
an kuka take yi tana toshe baki ta tashi ta nufi
ɗ
akinta.
*Maman Ihsan ce*✍
️
[8/3, 1
:16 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Maman Ihsan ce✍
️
JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION
*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538
358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*
Page1
️
⃣
5
️
⃣
2
️
⃣
Shin zan iya zama da mutumin da ya ya yi sanadin mafi girma ciwon rayuwata. Hawaye nata suka cigana da zuba, yayin da take fargabar rayuwar da za ta fara da Jabeer. cikin kwanaki
kadan kuka take yi ta toshe bakinta ta nufi
ɗ
akinta.
_Jalaluddeen_
Ma'eesha kuwa tana tsaye a gefensa cikin nutsuwa. Duk lokacin da wani ya zo ya taya Jalaluddeen murna, sai ya yi mata murmushi kamar yana cewa ita ma tana da nata kaso a wannan nasa
rar.
Bayan an gama
ɗ
aukar hotuna da karramawa, Jalaluddeen ya kalli agogon hannunsa.
Sai ya juya ga Ma'eesha.
"Mu tafi."
Ta
ɗ
aga kai cikin murmushi ta amsa da
"To."
Jami'an DSS suka yi musu rakiya har zuwa wajen motocinsu.
Direban Jalaluddeen ya riga y
a bu
ɗ
e ƙofar motar. Da farko ya bu
ɗ
e wa Ma'eesha. Ta shiga ta zauna.
Shi ma ya shiga gefenta.
Motar ta fara tafiya a hankali tana ficewa daga harabar fadar shugaban ƙasa.
Na
ɗ
an lokaci babu wanda ya yi magana.
Sai Jalaluddeen ya
ɗ
ago kai ya kalli direban.
"Usman."
"Na'am, ranka ya da
ɗ
e."
"Canja hanya."
Direban ya kalle shi ta madubi yana sake tambayar sa
"Inda muka saba ne, Sir?"
"A'a."
Jalaluddeen ya amsa a takaice
"Ka nufi tsohuwar unguwar GRA."
Ya bashi umarni idanunsa na kan wayaesa
"To, Sir."
Motar ta sauya hanya.
Ma'eesha ta kalli mijinta cikin mamaki ta tambaye shi.
"Za mu ina ne?"
Jalaluddeen ya yi
ɗ
an murmushi.
"Akwai wani ƙaramin aiki da zan gama."
Ba ta sake tambaya ba.
Ta san halinsa.
Idan ya ce wani aiki ne, to akwai dalilinsa.
Bay
an kusan rabin awa...
Motar ta shiga wata unguwa mai cike da tsofaffin gidaje da manyan bishiyoyi.
Daga ƙarshe ta tsaya a gaban wani katafaren gida mai doguwar katanga.
Jalaluddeen ya kalli Ma'eesh ya ce
"Ki jira ni a mota."
Ta
ɗ
aga masa kai hana
"To.
"
Ya bu
ɗ
e ƙofar motar ya fito.
Direban ya tsaya a bakin motar yana jiran dawowarsa.
Jalaluddeen ya nufi ƙofar gidan.
Da zarar ya shiga harabar, wani matashi ya fito da sauri.
"Taj."
Jalaluddeen ya kira sunansa.
Taj ya yi murmushi.
"Assalamu alaikum, Y
allabai."
"Wa alaikumus salam."
Suka yi musabaha.
Jalaluddeen ya ce,
"Komai ya tafi yadda muka tsara?"
Taj ya gyara tsayuwarsa.
"Eh, Alhamdulillah."
"Duk abin da ka umarta an tattara shi."
"Ka biyo ni."
Ya jagorance shi zuwa wani
ɗ
aki da ke cikin gid
an.
Da suka shigaJalaluddeenya tsaya cak.
A gabansa akwai manyan akwatuna guda hu
ɗ
u.
Sai manyan fayiloli da aka jera cikin tsari.A gefe kuma akwai wasu jakunkuna masu nauyi. Taj ya fara magana.
"Wannan shi ne duk abin da muka samu game da dukiyoyin Daddy
mahaifin Ma'eeha.Duk kamfanoninsa."
"Takardun filaye. Takardun gidaje.Asusu ajiyarsa."
"Takardun kadarorinsa na cikin gida da wajen ƙasa."
Ya nuna wani babban jakar fata.
"A nan akwai muhimman takardun kamfanoni."
Sai ya nuna wata.!A nan kuma akwai taka
rdun kadarori."
Ya nuna wata ƙaramar a
kwati.
"A ciki akwai takardun gwala-gwalai da sauran abubuwa masu daraja."
Sai ya nuna wata baƙar jakar ku
ɗ
i.Kuma wannan..Ku
ɗ
in da aka samu cikin ofishinsa ne.".
Jalaluddeen ya sunkuya.
Ya bu
ɗ
e
ɗ
aya daga cikin fayilo
lin.
Ya fara dubawa cikin nutsuwa.
Takardu masu muhimmanci neKomai an tsara