Showing 15001 words to 18000 words out of 191594 words
KI KARANTA MANI LITTAFI BA TARE DA KIN BIYA NI KUƊINA BA.
ZAKI TURA KUDIN KU NAIRA DUBU ƊAYA TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538358 ZAINAB ABDULLAHI UBA BANK. SANNAN A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR.09065327995
Page 9
️
⃣
3
️
⃣
Har suka bar gidan sanan ma su gidan suka koma ciki suna ma su addu'ar Allah ya sauk
e su lafiya .
Ma'eesha kuma wani sanyi ne jikinta ya yi tana jin kamar wani abu zai faru da ita. Addu'a ta yi ta karantawa a cikin zuciyarta.
_Yasmeen_
Zaune take a bakin gadon Ummee, daga gefenta kuwa Ummee ce da ƙanwar Ummee wacce suke kira da Aunt
y Zahariyya. Cikin takaici Aunty Zahariyya ta fara magana .
"Wai akan wani dalili zai saka ya ce wai ba zai je kowane events ba?"
Da sauri Yasmeen ta amsa da cewa.
"Wallahi da abin da dame ni Aunty Zahariyya. Ta ya za'a ce ya ce ba zai yi kowane event c
ikin wanda muka tsara ya ce wai ba za je ba. Gabadaya ban gane kansa ba, bai sakar Mani fuskar da zan yi wata magana da shi. Yanzu haka Aunty ban san komai akan shirin sa ba. Wallahi ban ga amfanin yana farin ciki da wajan auren ba."
Ki kira shi a ways
ki fada ma sa cewa ina son ganinsa.
Da sauri Yasmeen f dauki wayarta ta lallubo lambar Jalaluddeen, sai dai wayar a kashe .
"Wayarsa a kashe take ."
"Kar ki damu tura ma sa text message."
"Ba musu ta tura ma sa text message kamar yadda ƙanwar mahaifi
yarsa ta fada .
"Natura ma sa message
ɗ
in."
"To idan ya gani zai kira
Duk da cewar ba l bayani za ku yi masa ba amma bari ya zo daina "
"Alhamdulillah"
Saddiƙa ta furta lokacin da ta bude idanunta.
_
"Mun kawo gidan nan kike nufi?"
Ma'eesha tambaya
ganin yadda Saddiƙa ta yi farin ciki.
"Mu dai ga mu nan kar a manta da mu."
"Ku yi hakuri Safna da mun bi."
Maigadin su Mom ya fito ya ga su ne, da a sauri ya wangalebgate suka shigo cikin gidan cikin motar
Parking ya yi suka fito yayin da Saddiƙa
ta riga kowa fitowa, ,tana janyo hannun Ma'eesha suka fita daga motar .
Gabadaya suka fito suka nufi ƙofar da za ta sada su da falo.
Saddik na kokarin bude kofar kiran Jalaluddeen ya shigo wayar Mom . Ta amsa kiran in da take sanar da shi yanzu suka iso
gidan. Ya sanar da ita yana nan shigowa ya gaishe su.
Saddiƙa ya bude kofar yana kallon Mom ya ce .
"Yaya J. ne ya kira ki?"
"Eh shi ne."
"Okay Yana ta kira na ban daga ba saboda ina driving, kin san ban don yawan amsa kira Mom
"Haka ne."
"Yanzu yan
a nan zuwa ne?"
"Eh haka ya ce yana nan zuwa ."
"Okay Allah ya kawo shi lafiya."
"Amin ya Allah.
Yana bude kofar kowa ta shiga da sallama .
Dama ma su yi ma su yi ma su aiki ba nan suke kwana ba zuwa suke yi da safe su koma da safe su dawo.
Ɗ
aya daga
cikin ma'aikatan gidan maza ta sa ya yi ma su border na abinci .
_Jabeer_
Parking motar ya yi s kofar gidan Sady baby .
Da karfi ya tura karamar kofar gidan ya shiga ciki.
Kai tsaye kofar falon ya shiga ba tare da ya yi sallama ba.
Sady baby dake k
itchen ta ce .
"Uban waye ya shigo mani gida kai tsaye.
"Ubanki ne."
Sai da gabanta ya fadi, sakamakon jin Muryar sadk. Tau ba ta san da me ya zo ba yau. Ta sa hannu ta laluba bakinta da ta fasa mata tun ranar. Har yanzu ba ta iya cin abinci dai abu mai
ruwa take iya ci.
A hankali ta fara tafiya zuwa da fakon, yana zaune a falo sanye da wando Three quter da ƙsrmar riga, ya zauna saman kujerar ya dora kafa daya kan daya yana yana kallon Sady babu.
"Mu je ki san yadda za ku yi ko saka wanan babyn ta fito
waje .
Zaro idanu ta yi "
"Wata babu?"
Harararta ya yi
"Ban sani ba."
"Okay Sidra."
Banza da ita ya yi ta tashi ya nufi ƙofar fita yana cewa.
"Kada ki bata mani lokaci."
_Jalauddeen_
Jalaluddeen ya turo ƙofar bathroom a hankali, tururin ruwa
n dumin da ya yi wanka yana biye da shi kamar wani farin hazo mai laushi. Ɗigon ruwa suna sauka daga gashinsa zuwa kafa
ɗ
unsa.
Yayin da ya
ɗ
auki farin tawul mai taushi ya shafe jikinsa cikin nutsuwa.
Fuskar madubin da ke gabansa ta nuna mutum ne mai cik
e da kwarjini, wanda nutsuwarsa ka
ɗ
ai ta isa ta ja hankalin duk mai kallonsa.
.
Ya ajiye tawul
ɗ
in, ya bu
ɗ
e babban Closeta
ɗ
insa mai cike da tsari. Idanunsa suka sauka kan wata farar riga ta Tom Ford, wadda aka yi da audugar da ta yi laushi kamar siliki.
Ya saka rigar cikin natsuwa, sannan ya
ɗ
auki wando baƙi na Brioni, wanda aka
ɗ
inka da ƙwarewa har ya zauna jikinsa tamkar an zana shi.
Bai yi gaggawar rufe boturan rigar ba. Ya gyara abin wuyansa cikin salo, sannan ya
ɗ
auki belt na Hermès mai baƙin fat
a da bakin ƙarfe mai walƙiya..
Da zarar ya
ɗ
aura shi, kamanninsa suka ƙara
ɗ
aukar hankali.
Ya zauna a gefen gadonsa, ya janyo akwatin takalma. A ciki akwai takalmin Christian Louboutin na fata baƙi mai sheƙi. Ya saka su a hankali, ya miƙe tsaye, ya taka
matakai ka
ɗ
an domin tabbatar da sun zauna ƙafafunsa yadda ya kamata.
Sai ya nufi dressing mirror, kayan ƙamshi. Ya
ɗ
auki kwalbar turaren Creed Aventus, ya fesa ka
ɗ
an a wuyansa, bayan kunnuwansa da kuma wuyan hannayensa. Ƙamshin ya bazu cikin
ɗ
akin da wani
ha
ɗ
in ƙamshi na itace, abarba da
ɗ
an
ɗ
an
ɗ
anon musk, yana ba shi wata nutsuwa da
ɗ
aukaka.
Daga nan ya bu
ɗ
e akwatin agogonsa. Ya
ɗ
auki Rolex Day-Date mai zinariya, ya
ɗ
aure a wuyan hannunsa na hagu. Agogon ya yi masa matuƙar armashi, ba don walƙiyarsa ka
ɗ
a
i ba, har ma saboda yadda ya dace da kamanninsa.
Ya
ɗ
auki ƙaramin zoben Cartier ya saka a yatsarsa, sannan ya
ɗ
auki tabarau na Cartier Santos ya ajiye a saman tebur ba tare da ya saka ba tukuna.
Ya sake kallon kansa a madubi. Ya gyara gashinsa da
ɗ
an man
gyara mai laushi, ya shafi sirri n jda
ɗ
an mai domin ya ƙara fito da tsaftarsa. Murmushi ka
ɗ
an ya yi, irin murmushin mutumin da ya san darajarsa ba tare da ya yi ƙoƙarin nuna wa kowa ba.
Ya miƙa hannu ya
ɗ
auki wayarsa iPhone 17 Pro Max, ya saka cikin alj
ihun wandonsa. Sannan ya
ɗ
auki wallet
ɗ
insa na Louis Vuitton, da makullin motarsa, ya saka a aljihu cikin tsari.
Da tafiya mai cike da kwarjini ya nufi ƙofar
ɗ
akinsa.
Duk takunsa yana nuna natsuwa da cikakken ƙwarin gwiwa. Ba ya sauri, ba ya jinkiri. Kow
ane motsinsa yana da ma'ana.
Ya sauko daga upstairs falon cikin salo. Hasken fitilun gidan yana bugawa a kan agogon hannunsa da kuma takalminsa, suna kyalli cikin nutsuwa.
.
Ma'aikatan gidan da suka hango shi suka gaishe shi cikin ladabi.
"Assalamu alai
kum,
ranka ya da
ɗ
e."
Ya amsa cikin sanyin murya.
"Wa alaikumus salam. Allah Ya sa muku alheri."
Ya bu
ɗ
e ƙofar gidan, iska mai sanyi ta bugi fuskarsa tare da
ɗ
auko ƙamshin turarensa ta baza shi a sararin wajen.
A bakin harabar gidan ne aka yi parking
ɗ
in
motarsa, wata baƙar Rolls-Royce Cullinan Black Badge mai sheƙin gaske. Jikinta yana walƙiya ƙarƙashin hasken safiya, tamkar madubi.
Direban ya yi saurin bu
ɗ
e masa ƙofar baya.
Jalaluddeen ya
ɗ
an gyara cuff
ɗ
in rigarsa, ya
ɗ
auki tabarau na Cartier Santos y
a saka a idanunsa. Sai ya
ɗ
aga kansa ya kalli sararin sama na
ɗ
an lokaci, kamar mutum mai shirye ya fuskanci sabuwar rana da cikakken ƙarfin zuciya.
Ba tare da wata hayaniya ba ya shiga cikin motar. Ƙofar ta rufe a hankali da wata irin nutsuwar da ta dace
da motar. Bayan ƴan daƙiƙu ka
ɗ
an, injin motar ya fara aiki cikin shiru, sannan Rolls-Royce Cullinan Black Badge ta fara motsawa a hankali, tana barin harabar gidan cikin salo da martaba, yayin da Jalaluddeen ke zaune a baya cikin natsuwa, kwarjini da
ɗ
auka
kar da ba ta buƙatar kalmomi domin a gane ta.
*Maman Ihsan ce*✍
[7/4, 9:53 PM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*
_Book 2_
Na
Maman Ihsan ce✍
09065327995
*JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION*
*Bonus page.*
Page9
️
⃣
4
️
⃣
A bakin harabar gidan ne aka yi pa
rking motarsa, wata baƙar Rolls-Royce Cullinan Black badge mai sheƙin gaske. Jikinta ya s walƙiya ƙarƙashin hasken yammaci tamkar madubi haka motar ke
ɗ
aukar idanu .
Direba ya yi saurin bude ma sa kofar baya, Jalaluddeen ya
ɗ
an gyara cuff
ɗ
in rigarsa, ya
dauki glass na Cartier Santos ya saka a idanunsa , sai ya daga kansa ya kalli sararin sama na
ɗ
an lokaci kamar mutum wanda ya shirya ya fuskanci sabuwar rana da cikakken ƙarfin zuciya
Ba tare da wata hayaniys ba ya shiga motar, ƙofar ta rufe a hankali da
wata irin nutsuwar da ta dace da motar, bayan ƴan daƙiƙu ka
ɗ
an.
Injin motar ya fara aiki cikin shiru, sannan Rolls-Royce Cullinan Black badge ta fara motsawa a hankali, tana barin harabar gidan cikin salo da martaba. Yayin da Jalaluddeen ke zaune a baya
cikin nutsuwa, kwarjini da
ɗ
aukakar da Allah ba ta bukatar kalmomi domin gane ta.
Wayarsa ce ta fara ruri ya duba ya ga sunan da ya bayyana wato Khalid.
"Assalamu alaikum warahmatullah."
", Wa'alaika salam"
Aka amsa daga can
ɓ
angaren, kafin ya ce .
"H
aba Mr. J. Ina ka tsaya ne har yanzu ba ka iso b, kuma ka san ba zan yanka cake
ɗ
in birthday party
ɗ
in nan kuma ga shi ba ka ƙaraso ba"
"Oh Allah.ka ce ni kawai ake jira, ga shi yanzu na na bar gidaz Mom ta dawo daga daga ka Katsina so na yi na fara
biyawa da wajenta. Amma tun da an jira na ba wai abu ne na sauri ba to gani nan zuwa, yanzu in sha Allah."
Sai ya cewa direbansa kada ya fara zuwa gidan Mom, ya fara zuwa wajen birthday party na abokinsa Khalid.
Da misalin ƙarfe hu
ɗ
u na yamma, motar Ja
laluddeen ta tsaya a gaban babban gidan taron da aka shirya birthday
ɗ
in Khalid. An kawata wajen da fitilu masu launuka iri-iri, yayin da balloons masu zinariya da fari suka cika ko'ina. A ƙofar shiga an shimfi
ɗ
a jan kafet, inda baƙi ke shigowa cikin kayat
attun kaya tare da
ɗ
aukar hotuna.
Ki
ɗ
a mai da
ɗ
in sauraro yana tashi a hankali, yayin da masu hidima ke zagayawa suna yi wa baƙi maraba da abin sha. A tsakiyar falon an kafa babban cake mai hawa uku, an rubuta a kai:
"*Happy Birthday, Khalid."*
Da Jalaludd
een ya fito daga motarsa, idanun mutane suka koma kansa. Ya yi shiga cikin kaya ma su tsada, ya
ɗ
ora agogo mai kyau a hannunsa, takalmansa na sheƙi suna ƙara masa armashi. Ya shiga yana gaisawa cikin ladabi, murmushi na ƙawata fuskarsa.
Khalid ya hango s
hi daga nesa, ya ƙaraso da sauri ya rungume shi.
"Wallahi, na yi farin cikin ganinka, Jalaluddeen."
Jalaluddeen ya yi murmushi ya ce,
"Aboki irin ka ya cancanci a zo a taya shi murna."
Daga nan ya miƙa masa wata kyakkyawar akwati da aka nanna
ɗ
e cikin t
akardar kyauta mai launin shu
ɗ
i da zinariya.
Khalid ya bu
ɗ
e kyautar a gaban baƙi. Cikin akwatin kuwa akwai agogon hannu na alfarma mai tsadar gaske tare da wani ƙaramin allo mai
ɗ
auke da saƙo da aka sassaka: an yi rubutu kamar haka :
"*Lokaci shi ne jar
i mafi girma. Allah Ya sa kowace shekara ta zo maka da alheri, lafiya da nasara. Daga abokinka, Jalaluddeen.*
"
Da Khalid ya ga kyautar, ya kasa
ɓ
oye farin cikinsa. Ya rungume Jalaluddeen cikin godiya, yayin da baƙi suka tafa suna yaba da kyautar da kuma k
yakkyawar zumuncinsu.
Ɗ
aya daga cikin baƙin ya ce cikin murmushi:
"Wannan ba kyauta ka
ɗ
ai ba ce, alamar girmamawa ce da ƙauna ta gaskiya."
Fuskar Khalid ta cika da annuri, yayin da Jalaluddeen ya yi murmushi cikin tawali'u, ba tare da neman yabo ba. Wan
nan hali nasa ya sa mutane da yawa suka ƙara girmama shi, suka fahimci cewa mutuncinsa ya fi girman dukiyar da yake da ita.
Da zarar Jalaluddeen ya taka jan kafet, hasken kyamarori ya fara walƙiya tamkar ana
ɗ
aukar wani fitaccen
ɗ
an kasuwa ko
ɗ
an siyasa.
Masu
ɗ
aukar hoto suka riƙa kiransa cikin ladabi.
"Sir, kallo nan."
"Smile, please."
Ya tsaya cikin nutsuwa, ya gyara bakin rigarsa ka
ɗ
an, sannan ya yi murmushi mai cike da kamala.
An
ɗ
auki hotuna da dama kafin ya ci gaba da tafiya.
A cikin babban fal
on taron kuwa, komai ya nuna cewa an shirya bikin cikin tsari. Fitilu masu launin zinariya da fari suna kyalli a saman rufin falon. Furanni masu ƙamshi an kawata su a kan tebura, yayin da kowane baƙo yake zaune a gurbin da aka ware masa.
A wani
ɓ
angaren f
alon kuma akwai ƙungiyar maka
ɗ
a da DJ suna sauya waƙoƙi cikin natsuwa, ba tare da hayaniya ba. Waƙoƙin suna ƙara wa taron armashi, yayin da mutane ke tattaunawa suna dariya.
Masu hidima suna zagayawa da kayan ciye-ciye da abubuwan sha iri-iri. Duk wanda y
a iso ana kar
ɓ
arsa cikin girmamawa.
Bayan kusan mintuna goma da isowar Jalaluddeen, MC ya kar
ɓ
i makirufo.
"Assalamu alaikum, baki masu daraja. Yanzu da mafi yawan baƙi sun iso, musamman manyan abokanmu da muka jira, lokaci ya yi da za mu shiga babban
ɓ
an
garen bikin."
Tafi ta mamaye falon.
Sai aka rage hasken
ɗ
akin ka
ɗ
an. Fitilun da suka kewaye cake mai hawa uku suka fara kyalli. Wata waƙar murnar birthday ta fara tashi a hankali.
Khalid ya fito daga tsakiyar jama'a cikin fara'a, yayin da iyalansa da abo
kansa suka kewaye shi.
MC ya ce,
"Mu marabci gwarzon wannan rana!"
Nan take aka cika falon da tafi da ihu na murna.
Khalid ya miƙa hannu ya kamo Jalaluddeen.
"Abokina, zo ka tsaya a gefena."
Jalaluddeen ya yi murmushi ya matsa kusa da shi.
Sauran manya
n abokansa suka zagaye su, aka kafa kyamarorin (Camera) bidiyo da na hotuna a gabansu.
Sai kowa ya fara rerawa cikin murya
ɗ
aya.
"Happy Birthday to you..."
An gama waƙar cikin tafi da farin ciki.
Khalid ya riƙe wuƙar yankan cake, amma kafin ya fara, ya
juya ya dubi Jalaluddeen.
"Ina so ka riƙe tare da ni."
Jalaluddeen ya yi ƙoƙarin ƙin amincewa saboda tawali'unsa, amma jama'a suka fara cewa,
"Together! Together!"
Cikin murmushi ya kama hannun Khalid.
"Da sunan Allah."
A tare suka yanka cake.
Da wuƙ
ar ta ratsa cikin cake
ɗ
in, fitilun wasan wuta na cikin
ɗ
aki suka yi ƙyalli, confetti masu launuka suka watse sama, yayin da DJ ya ƙara ƙarar waƙar murna.
Tafi ta sake mamaye falon.
Masu
ɗ
aukar bidiyo kuwa ba su bar komai ba. Daga yankan cake zuwa murmush
insu, komai aka
ɗ
auka da kyamarori masu inganci.
Khalid ya
ɗ
auki ƙaramin yanki na cake ya ba mahaifiyarsa. Ita ma ta ba shi.
Daga nan ya juya wajen Jalaluddeen.
Ya
ɗ
aga cokalin cake yana dariya.
"Ko za ka ƙi ne?"
Jalaluddeen ya yi dariya.
"Ba zan ƙi ba.
"
Ya ci
ɗ
an ka
ɗ
an, sannan shi ma ya ba Khalid.
Mutane suka sake tafa.
Bayan an gama wannan
ɓ
angaren, DJ ya canja waƙa zuwa wadda take da nutsuwa amma mai armashi.
MC ya ce.
"Lokacin celebration!"
Abokai suka fara shiga tsakiyar fili suna rawa cikin annas
huwa. Ba irin rawar hayaniya ba ce, sai dai ta murna da nisha
ɗ
i. Wasu suna tafawa, wasu suna girgiza kafadu cikin raha.
Khalid ya ja Jalaluddeen.
"Ko minti
ɗ
aya ne."
Jalaluddeen ya yi dariya.
"Ka san ba ni da iya rawa."
"Yau dole."
Daga ƙarshe ya ami
nce. Ya yi wasu ƙananan motsi cikin raha, lamarin da ya sa duk falon ya cika da dariya da tafi.
Masu
ɗ
aukar bidiyo suka fi mayar da hankali kansu saboda yadda ake ganin zumuncinsu na gaskiya.
Bayan an gama rawa, aka shirya wani sashe na
ɗ
aukar hotuna.
An f
ara da hoton Khalid da iyayensa.
Sai da 'yan uwansa.
Sai da abokansa.
Daga baya aka kira Jalaluddeen domin hoton su biyu.
Suka tsaya gefen juna cikin murmushi.
A wani hoto kuma Khalid ya
ɗ
aga kyautar agogon da Jalaluddeen ya ba shi, yana nuna ta ga kyama
ra.(Camera)
Mai
ɗ
aukar hoto ya ce,
"Perfect!"
An
ɗ
auki hotuna da dama ta kowace fuska.
A gefe guda kuma, masu yin live a kafafen sada