Showing 96001 words to 99000 words out of 191594 words

Chapter 33 - MAKAHO NE COMPLETE

da babban kwado.

“Bude shi!”

Ya nada umarni .

Wani jami’i ya kawo kayan fasa ƙofa. Da ƙarar “KRAAANG!” ƙofar ta bu

ɗ

e.

Hasken fitilu ya hask

a cikin rumbun.

Kowa ya tsaya cak.

Akwatuna masu yawa ne jere har zuwa bango, an rubuta musu “Agricultural Equipment”.

Jalaluddeen ya matsa gaba ya bu

ɗ

e akwatin farko.

Cikin sa kuwa akwai sabbin bindigogin AK-47 a jere, an shafe su da mai.

Wani jami’i

ya bu

ɗ

e wani akwatin.

“Harsasai ne, Sir! Dubban harsasai!”

Na uku kuma aka samu bindigogin PKM da wasu kayan ha

ɗ

a makamai.

Kabir ya ce cikin mamaki:

“Sir, wannan ya fi abin da muka zata nesa.”

Jalaluddeen ya

ɗ

aga walkie-talkie ya ce.

“Control, this

is Falcon One. Mun tabbatar da manyan makamai a rumbun. A turo ƙarin motocin

ɗ

aukar kaya da forensic team nan take.”

“Copy that, Falcon One.”

Yayin da ake ci gaba da bincike, wani jami’i ya fito daga ofishin da aka kama mutanen ciki.

“Sir, mun samu taka

rdu da lambobin asusun banki. Amma…”

“Amma me?”

“Alhaji Daula baya ciki.”

Fuskar Jalaluddeen ta

ɗ

an sauya.

“Kun bincika ko’ina?”

“Eh Sir. Har

ɗ

akin da ake zargin nasa ne.”

Kabir ya kalli tablet

ɗ

insa cikin sauri.

“Sir! Drone ya gano wata mota tana f

ita ta wata ƙaramar hanya a bayan gonaki, mintuna biyar kafin mu kaddamar da farmakin.”

“Wace mota?”

Kabir ya nuna hoton da bai fito sosai ba.

“Toyota Hilux baki. Lambar ba ta karantu sosai. Amma tana kama da motocin rakiyar Daula.”

Jalaluddeen ya mats

e haƙora sanan ya ce.

“Charlie Team, ku binciki hanyar gabas nan take!”

Muryar jami’in Charlie ta dawo da sauri.

“Sir, mun samu alamun wata mota ta wuce da gudu, amma ta shiga cikin ƙauyuka kafin mu isa.”

Jalaluddeen ya rufe ido na

ɗ

an lokaci. Ya fahim

ci gaskiyar abin da ya faru.

“Ya tsere…”

An kwashe kusan awa guda ana ƙididdige makaman da aka kama. A ƙarshe jami’in forensic ya kawo rahoto.

“Sir, mun ƙiyasta sama da bindigogi

ɗ

ari biyu da hamsin, PKM goma sha

ɗ

aya, da harsasai sama da dubu ashirin.

Wannan na

ɗ

aya daga cikin manyan kamun makamai da aka yi a yankin cikin shekaru.”

Jami’an suka fara nuna farin ciki, amma Jalaluddeen bai yi murmushi ba.

Ya tsaya yana kallon motar Daula da aka bari a harabar rumbun.

Ƙ

ofar motar a bu

ɗ

e take ka

ɗ

an, alama

r an fice cikin gaggawa.

Ya shiga ya duba cikin motar. A kan kujerar baya akwai ƙaramar takarda da aka mur

ɗ

e.

Ya bu

ɗ

e ta.

An rubuta da hannu:

“Na san za ka zo, Jalal. Amma har yanzu kana mataki

ɗ

aya a bayana.”

Jalaluddeen ya karanta saƙon sau biyu. Ba

tare da ya nuna wa kowa ba, ya saka takardar a aljihunsa.

Kabir ya matso.

“Sir, kana ganin Daula ne ya rubuta?”

Jalaluddeen ya mayar da kallonsa ga duhun da ke bayan rumbun.

“Eh. Kuma wannan yana nufin yana sa ido a kan motsinmu tun kafin mu iso.”

“M

e za mu yi yanzu?”

Ya

ɗ

aga kai cikin ƙarfi.

“Yau mun karya masa babban rumbu. Gobe kuma za mu bi sawun ku

ɗ

insa da mutanensa. Daula ya tsere a wannan daren, amma ya bar mana hanyar da za ta kai mu gare shi.”

A can gabas, alamar asuba ta fara bayyana.

Ja

mi’an DSS suka fara loda akwatunan makamai cikin manyan motocin gwamnati.

Jalaluddeen ya tsaya a gefen harabar, iska mai sanyi tana ka

ɗ

a rigarsa. Ya san nasara suka samu, amma ba cikakkiya ba.

An kama makamai.

An kama wasu daga cikin mutanen Daula.

Amm

a Alhaji Daula, Sarkin Kaya, ya sake

ɓ

acewa cikin duhun dare.

Kuma Jalaluddeen ya fahimci abu

ɗ

aya wannan ba ƙarshen operation ba ne, sai dai farkon farauta ta gaskiya.

_Mamy_

Wani wahalallen yawu ta ha

ɗ

iye sakamakon ganin Alhaji mahaifin Dady ya zo a

wannan dare.

"Barka da zuwa Alhaji."

Bai amsa ma ta ba kalmar da ya fa

ɗ

a ne ya sa hanjin cikinta kadawa, ba ita kadai ba har da Jamil da Laila

"Ina Ma'eesha!"

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

09065327995

[7/24, 9:07 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 0

9065327995*

Page1





3





0





Bai amsa mata ba, kalmar da ta fa

ɗ

a ne ya saka hanjin cikinta ka

ɗ

awa, ba ita ka

ɗ

ai ba har Jamil da Laila.

Zubewa ta yi akan kafarta.

"Baba ina wuni?"

"Ki amsa mani tambayar da na yi maki, ina Ma'eesha take?"

"Alhaji ban s

ani ba, Wallahi ban san inda take ba, yarinyar nan fa ta shiga duniya ta lalace dan..."

Tsawar da ya daka mata ne ya sa ta yi saurin saka hannu ta toshe bakinta.

"Wallahi aurar da ita mahaifinta ya yi, tun da aka yi ma ta aure ba wanda ya sake ganinta. B

a ta zo ko sau

ɗ

aya da sunan gaida mahaifinta ba"

Daidai lokacin Dady ya shigo cikin falon. Kallo

ɗ

aya Alhaji Babba ya yi masa ya kauda idanunsa suka sauya kala. Domin ya san

ɗ

an nasa ba cikin hayyacinsa yake ba. Ya rame ya yi baƙi kamar ba shi ba.

Cikin

girmamawa ya gaida mahaifinsa.

Bai amsa ba ya ce .

"Ina Ma'eesha ."

Ɗ

an jim ya yi idanunsa na tara ƙwalla ya ce .

"Tun bayan aurenta ban sake ganinta ba."

"Waye mijinta?"

"Wani makaho ne."

Da mamaki ya kalle shi ya ce.

"Akan wane dalilli za ka aur

ar da ita ga Makaho?"

"Ba daga ni ba ne, matata ce ta ce a aura ma sa ita, ni raina bai so ba amma na kasa haka faruwa, ina ji aina gani na aurar da ita gare shi bisa shawarar Matata."

Murmushin takaici Alhaji Babba ya yi sanan ya ce .

"Gobe ka zo ka sa

me ni gida."

Ya yi maganar cikin takaici yasa a ransa gobe dole ya nema wa

ɗ

ansa mafita.

_Jalaluddeen_

Yana zaune a office din Deputy director ya na kallon photon Ma'eesha tare da wani takarda da aka turo masa. Bu

ɗ

e takardan ya yi ya na duba rubutun.

"Kai officer, ka bi a hankali kada ka jefa rayuwar matarka Ma'eesha cikin tashin hankali. Domin a baya ma mun ƙyale ta ne saboda ka

ɓ

oye alakar dake tsakanin ku, ba mu san cewa matarka ba ce, sai ranar da kuka shirya Dinner party na aurenku wanda ya zaga

ye duniya kowa ya san alaƙar ku. Saboda haka ka bi a hankali kafin wani abu ya same ta.

Shiru ya yi yana nazari, wato lokacin da suke rayuwa ba ta san waye shi ba a lokacin ma su bibiyat rayuwarsa ba su san alaƙar dake tsakanin su ba. Shi ya sa ba su ta

ɓ

a

ta ba shi kadai suke kai wa hari. Amma yanzu duniya ta san alaƙar dake tsakanin su ta hanayar bikin dinner party.

Ya ci gaba da kallon hoton Ma’eesha da ke kan teburin Oga. Hasken fitilar ofishin yana sauka a fuskar hoton, amma a idanunsa kamar yana kall

on Ma’eesha da kanta ce tsaye a gabansa.

Oga ya ja numfashi sannan ya ce cikin murya mai nauyi,

“Akwai wani abu da ya kamata ka sani kafin mu ci gaba.”

Jalaluddeen ya

ɗ

aga kai a hankali.

“Muna da bayanin cewa Khalid ya nemi ganinka kai tsaye. Kuma ka

san shi ne babban yaron Daula, duk da yanzu yana nuna baya tare da Daula. Kuma ya kamata ka san wani abu."

“Ni?”

ya tambaya cikin sanyin murya.

“Eh. Ya aiko saƙo ta wata hanya da ba kasafai yake amfani da ita ba. Ya ce zai ba mu bayanin wasu makamai da

aka shigo da su ƙasar nan, amma sharadin shi ne kai ka

ɗ

ai za ka zo.”

Jalaluddeen ya

ɗ

an yi shiru kafin ya ce.

“Tarko ne.”

“Mun san haka,"

Oga ya amsa.

“Amma ba mu da wata hanyar kai tsaye zuwa gare shi. Wannan na iya zama damar da za mu kama shi.”

Jalaluddeen ya jingina bayansa da kujera, idanunsa sun

ɗ

an lumshe kamar yana tattara tunani ya ce .

“Wurin fa?”

“Tsohon ma’ajiyar gwamnati da ke bayan tashar jirgin ƙasa. Karfe goma sha

ɗ

aya da rabi na dare.”

Oga ya matsa gaba ka

ɗ

an.

“Amma akwai wani

abu da ya fi damuna. Mutumin nan yana son ya ta

ɓ

a tunaninka kafin ku ha

ɗ

u. Wannan hoton Ma’eesha ba don ya nuna mana yana da bayanai ba ne kawai… yana son ka shiga wurin cikin tashin hankali.”

Jalaluddeen ya bu

ɗ

e idanunsa yana cewa

. “Ba zai samu abin d

a yake so ba.”

Oga ya

ɗ

an yi murmushi ka

ɗ

an, amma damuwa ta kasa barin fuskarsa.

“Ka tabbata? Tun shekaru biyar da muka yi aiki tare ban ta

ɓ

a jin ka ka

ɗ

a murya saboda wani mutum ba. Amma yau da aka ambaci Ma’eesha, na ga yadda ka canza.”

Na wasu daƙiƙu

Jalaluddeen bai amsa ba. Sai daga ƙarshe ya ce cikin ƙasa da murya.

“Saboda ita ba kamar sauran mutane ba ce, Sir.”

Oga ya gyada kai kamar wanda ya fahimta.

“Shi ya sa nake son ka yi hankali fiye da kowane lokaci.”

Jalaluddeen ya miƙa hannu ya

ɗ

auki

hoton Ma’eesha ya saka a cikin aljihunsa.

“Zan je.”

Ogan nasa ya ce .

“Ni ma zan zo da tawaga.”

“A’a, Sir.”

Ya girgiza kai.

“Idan ya ga alamar tarko zai

ɓ

ace. Ku bari in shiga shi ka

ɗ

ai. Amma ku kewaye yankin daga nesa.”

Oga ya yi tunani na

ɗ

an lo

kaci kafin ya ce,

“Shikenan. Amma za ka saka earpiece, kuma idan ka lura da wani abu mara kyau za ka ba mu alama nan take.”

Jalaluddeen ya miƙe tsaye.

“An gama, Sir.”

Oga ma ya miƙe. “Allah Ya kiyaye ka, Jalaluddeen.”

“Amin.”

Ya juya ya fita daga of

ishin. Corridor

ɗ

in bene na uku ya yi tsit kamar makabarta. Takunsa kawai ake ji suna amsa kuwwa.

Yana gangarowa matakala, ya zaro wayarsa ya danna lambar Ma’eesha kira.

Ta

ɗ

aga kusan ringing na farko.

“Hello…”

Muryarta ta fito cike da damuwa.

“Har ya

nzu ba ki kwanta ba?” ya tambaya.

“Ta yaya zan yi barci alhali ka fita cikin dare jiya kuma cikin damuwa ? Komai lafiya?”

Ya yi shiru na

ɗ

an lokaci kafin ya ce, “Eh, akwai wani aiki ne kawai. Amma ina so ki saurare ni da kyau.”

Ta ƙara nutsuwa.

“Ina ji

nka.”

“Kada ki fita daga cikin gida har sai na dawo. Idan wani abu ya taso, ki Sadik nan take. Kuma ki kasance kusa da Dada.”

“Yaya J."

Ta kira sunansa a hankali

“Kana tsorata ni.”

Ya lumshe idanunsa na

ɗ

an lokaci.

“Ba na son ki firgita. Ina dai s

on ki yi hankali ne kawai.”

Ta yi shiru, sannan ta ce cikin murya mai rauni.

“Ka yi alkawarin za ka dawo.”

Wani abu ya matse zuciyarsa.

“Na yi alkawari in sha Allah.”

“Allah Ya tsare ka.”

“Amin, Mar'atussaliha.”

"Ya jikin naki?"

Murmushi ta yi tar

e da katse kiran wayar.

Ya kashe wayar a hankali, ya tsaya a bakin ƙofar ginin ofishin yana kallon duhun daren da ke waje.

A parking, motarsa tana jiransa ita ka

ɗ

ai. Ya shiga ya kunna ta, sannan ya fice daga harabar DSS.

Yayin da yake komawa kan titi, g

ajimare suka rufe wata, duhu ya ƙara yawa. Titin da ya

ɗ

auka zuwa tsohuwar ma’ajiyar ya yi babu haske sosai, sai fitilun motarsa da ke yanke duhun gaba.

A cikin earpiece

ɗ

insa aka ji muryar Oga:

“Muna biye da kai daga nesa. Ka ci gaba.”

“Na kar

ɓ

a.”

Ya

ci gaba da tuki cikin nutsuwa, amma hannunsa da ke kan sitiyari ya matse sosai. Duk wani tunani a kansa yanzu ya koma abu guda

ɗ

aya Khalid ya kuskura ya saka Ma’eesha cikin wannan yaƙin.

Bayan mintuna ka

ɗ

an, tsohon ginin ma’ajiyar ya fara bayyana daga nes

a, a tsaye cikin duhu kamar wani fatalwa mai jiran zuwansa.

Jalaluddeen ya rage gudu a hankali.

A ƙofar ginin kuwa, wani mutum sanye da baƙar riga yana tsaye shi ka

ɗ

ai, hannayensa a cikin aljihu, kamar wanda ya da

ɗ

e yana jiransa.

Muryar Oga ta sake fito

wa a earpiece.

“Mun hango mutum

ɗ

aya a ƙofar. Ka yi taka-tsantsan.”

Jalaluddeen ya bu

ɗ

e ƙofar motarsa ya fito.

Iskar dare ta ka

ɗ

a tun rigarsa yayin da ya

ɗ

aga kai ya kalli mutumin.

Sai mutumin ya yi murmushi cikin duhu.

“Ka zo, Jalaluddeen…”

_Jabee

r_

Da yammacin ranar ne wata baƙar mota ta tsaya a ƙofar gidan Abba. Daga ciki Jabeer ya fito sanye da farar shadda mai sauƙi, amma ba kamar yadda aka saba ganinsa cikin kwarjini ba. Fuskarsa ta rame, idanunsa sun nuna rashin barci da nadama. Hannunsa y

ana rawa yayin da ya rufe ƙofar motar a hankali.

Ya tsaya a ƙofar gidan na wasu daƙiƙu, kamar wanda yake tattara ƙarfin guiwa kafin ya shiga. Zuciyarsa na bugawa da ƙarfi.

“Ya Allah… ban cancanci a gafarta min ba, amma ka sa su saurare ni ko da na

ɗ

an lo

kaci ne,”

Ya fa

ɗ

a a ransa.

Da sallama ya shiga falon gidan.

“Assalamu alaikum…”

Umma ce ka

ɗ

ai a falon. Tana zaune tana gyaran wasu kayan dinki, amma da ta

ɗ

ago ta ga Jabeer sai fuskarta ta canza. Ba ta yi masa maraba ba, ba ta nuna farin ciki ba.

“Wa

alaikumus salam,”

Ta amsa cikin sanyin murya.

Jabeer ya ƙarasa ciki a hankali, ya durƙusa kusa da kujera.

“Umma… ina wuni.”

“Lafiya,” ta amsa a taƙaice.

Shiru ya ratsa falon. Jabeer ya sunkuyar da kai ƙasa kamar wanda ake yi wa hisabi.

“Umma… na zo

ne domin in ga Sidra. Na san ban cancanci a bani damar ganinta ba, amma don Allah ki taimaka ki kira min ita.”

Umma ta zura masa ido na

ɗ

an lokaci. Ta ga yadda kunnuwansa suka yi ja saboda kunya, yadda hannayensa ke rawa.

“A yanzu ba ta son ganin kowa,”

ta fa

ɗ

a cikin sanyi.

“Na sani… kuma ni ne sanadin hakan. Amma ina roƙonki, ko da minti

ɗ

aya ne.”

Umma ta sauke ajiyar zuciya mai nauyi. Ba ta so ta kira Sidra, amma ta miƙe tana cewa,

“Za ka jira nan.”

Ta nufi

ɗ

akin Sidra.

A

ɗ

akin, Sidra tana zaune a

gefen gado, hannunta

ɗ

ora kan cikinta. Da Umma ta shiga sai ta

ɗ

ago.

“Sid”

“Na’am, Umma?”

“Jabeer ne ya zo.”

Fuskar Sidra ta

ɗ

auke nan take.

“Me ya zo yi?”

ta tambaya cikin tsana.

“Yana son ganinki.”

Cije baki ya yi ta ce

“Ba na son ganinsa.”

“Na sani. Amma ki fito ki ji abin da zai ce. Ba lallai ne ki amsa shi ba.”

Sidra ta yi shiru na

ɗ

an lokaci, sannan ta miƙe ba da son ranta ba. Ta gyara hijabinta, amma idanunta cike suke da hawaye da ƙiyayya.

Lokacin da ta fito falon, Jabeer yana tsaye d

a kansa a sunkuye. Da ya ji motsinta sai ya

ɗ

ago a hankali. Ganin ta ya sa zuciyarsa ta ƙara karyewa. Ta rame, fuskarta ta nuna damuwa, kuma ta tsaya nesa da shi kamar wanda yake tsoron ta

ɓ

a wuta.

“Assalamu alaikum,”

Jabeer ya fa

ɗ

a da ƙyar.

Sidra ba ta

amsa ba. Ta tsaya kawai tana kallonsa da idanun da suka cika da zafi.

Jabeer ya matsa gaba ka

ɗ

an sannan ya tsaya.

“Sidra na zo ne in ba ki haƙuri.”

Ba ta ce komai ba.

“Na san abin da na yi ba kuskure ba ne kawai. Laifi ne mai girma. Na zalunce ki… na

tauye mutuncinki… na jefa ki cikin wahala.”

Sidra ta juya fuska gefe.

“Tun daga ranar nan ba na samun kwanciyar hankali. Duk lokacin da na tuna yadda kika yi kuka kina roƙona in tsay, zuciyata tana ƙonewa.”

Hawayen Jabeer suka fara zuba.

“Na yi nadama,

Sidra. Nadamar da ba zan iya bayyana ta da baki ba. Da ace akwai hanyar da zan mayar da lokaci baya, da na yi hakan.”

Sidra ta matse hannunta tana ƙoƙarin danne hawayenta ta ce.

“Ki yi magana mana,” ya roƙe ta cikin rawar murya. “Ko ki zage ni, ki ce ki

na ƙina, amma kada ki yi shiru haka.”

A karo na farko Sidra ta bu

ɗ

e baki.

“Me kake so in ce?”

Jabeer ya yi shiru.

“Ka lalata rayuwata, Jabeer. Ka san haka?”

Ya runtse ido cikin azaba.

“Na sani…”

“Ka san yadda nake jin tsoron fitowa gaban mutane? Ka

san yadda nake jin kunyar kallon Abba da Umma? Ka san yadda nake tashi da dare ina tuna ranar nan?”

Jabeer ya goge hawayensa.

“Na san. kuma ba zan ta

ɓ

a yafewa kaina ba.”

Sidra ta ci gaba da magana cikin

ɓ

acin rai.

“Yanzu kuma ga cikinka a jikina. Kowac

e rana idan na ta

ɓ

a cikina sai na tuna abin da ya faru. Ka mayar da rayuwata abin tsoro.”

Jabeer ya durƙusa ƙasa.

“Na roƙe ki da sunan Allah… ki gafarta min. Ba wai domin na cancanci gafara ba, amma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login