Showing 87001 words to 90000 words out of 191594 words

Chapter 30 - MAKAHO NE COMPLETE

din gidan.

Kai tsaye dakin Ma'eesha ya nufa.

Ya same ta gaban dressing mirror ta gama shafa man shafawarta mai kamshi.

Tana daure da towel da ga fito wanka da shi, ba ta ma san ya shigo cikin

ɗ

akin

ba.

Ta fara tafiya za ta dauki kayan da za ta saka kenan sai ya riga ta kai hannu a zai dauki kayan .

A tsorace ta yi baya don ta tsorara sosai . Ya riko ta ta dawo jikinsa.

"Am so sorry."

Sunkuyar da kanta ƙasa ta yi ba ta yarda ta kalle shi ba

Ƙ

am

shin da yake ji daga jikinta ne ya ma sa dadi.

Ya sake hada ta da jikinsa yana shaƙar ƙamshin dake fitowa daga jikinta.

Bugun zuciyarta ne ya ƙaru sosai ganin yadda ya rungume ta yake shaƙar ƙamshin jikin nata.

"Ya jikin naki?"

"Da sauki Mom ta yi Man

i allura kuma ta bani magana, Dada ma ta bani magani."

"Hakan ya mani kyau."

Ya sa hannu cikin gashin kanta yana yamutsawa. Wani irin mahaukacin sonta yake ji, cikin sanyin murya ya ce .

"Please Ma'ee..."

Ya

ɗ

aura fuskarsa akan nata, bakinsa na dab da

nata. Ganin yadda la

ɓɓ

anta ke rawa ya sa ya lumshe idanu yana numfashi da sauri da sauri. A hankali ya sauke bakinsa akan nata, tare da sake yin hugging nata. Ya fara kissing nata jikin Ma'eesha ya fara tsuma. Ya zare towel dake jikinta ya cillar da shi k

asa. Ya

ɗ

aura fuskarsa a saman ƙirjinta ya ƙanƙame ta yana sauke ajiyar zuciya . Zuciyar Ma'eesha yana bugawa da karfin

Ma'eesha ta rantse idanunta cike da kunya. Ya fara shafa boobs din gently yana shaƙar ƙamshin jikin nata dake neman fitar da shi hayyac

insa.

Ta ji ya sake sauke bakinsa akan booby ta tuna da azabar da ta shiga daren jiya za ta juya a firgice ya wani rirriƙe ta jikinsa na tsuma. Ya rike mata nonowa yana tsotsa da sauri kamar mayunwancin jinjiri. Tun tana daurewa ta ce .

"Washhh zaka da z

afi za ka cire mun..."

Bai ma san tana yi ba ya dara cire kayan jikinsa. Lokacin ta kara tsorata ganin ya fara wuce gona da iri.

Kokarin raba jikinta da nasa take yi amma ina hana ta damar hakan, sai numfashi yake yi.

Bayan ya zare wandonsa da boxer s

till bai cire bakinsa daga boobs dinta .

Cikin rawar murya ta ce .

"Tsoro nake ji."

Cike da rashin kuzari ya ce.

"Calm down and trust me."

Ya sata jikinsa sosai, sannan a ya

ɗ

aga ta cak ya dora a saman gadon.kuka ta saka masa.

"I'm scared."

Ta yi

maganar cikin kuka don ta san ba ta warke daga raunin da ya ji mata a daren jiya ba."

*Maman Ihsan ce*✍

🏻

[7/21, 7:40 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI

HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





2





6





Ta yi maganar cikin kuka don ta san ba ta warke daga raunin

da ya ji maga a daren jiya ba.

Addu'ar saduwa da iyali yake karantawa a zuciyarsa. Ya sai hannunsa ya dora saman gabanta.

Ƙ

ara ta saki lokacin da ya shige ta, don ta kasa banbance tsakanin jiya da yau wanne ya tafi jin zafinsa. Sunan Dada kawai take kira

tana kuka.

Kokarin ture shi take uh daga jikinta amma ta kasa. Hakan ya sa ta fara yagushi sa har da cizo amma ina ko gezau, ban ma san tana yi ba. Gurnani kawai yake yi yana sanya mata albarka tare da fa

ɗ

in ma sha Allah.

Ba abun da take yi sai kiran s

unan Dada tana cewa ta zo ta cece ta.

Jalaluddeen kam ya ya sha cizo da ya gushi wanda shi kam bai ma ji zafin hakan ba. Ya lula duniyar da Hilal ya lura na cikin littafin GABAR CIKIN GIDA. wanan karon Jalaluddeen ya ji ta fiye ma sa jiya, ko don ya fi s

amun hanya ne yau fiye da juya ya kasa ganewa.

Tun tana kuka tana kiran sunan Dada har muryarta ya dakushe baya fita.

Sai da ya samu gamsuwa sannan ya mirgina gefe yana mayar da numfashi.

_Jabeer_

Washegari tun da sassafe gidan Alhaji Mu’azzam ya sh

iga wani yanayi na daban. Babu hayaniya kamar yadda aka saba idan za a fita. Kowa yana cikin tunani da damuwa.

Papa ya fito daga dakinsa cikin farar shadda mai sauƙi, hularsa a hannu. Fuskarsa ta nuna rashin walwala. Mimi ma ta shirya cikin atamfa mai lau

nin shudi mai duhu da ƙaramin mayafi.

Jabeer kuwa ya fito cikin farar riga da wando, idanunsa sun kumbura saboda rashin barci Da suka ha

ɗ

u a falon, Papa ya kalli

ɗ

ansa na

ɗ

an lokaci kafin ya ce,

“Ka shirya?"

Jabeer ya gyada kai a hankali ya ce

“Na sh

irya,Papa.”

Mimi ta ce cikin murya mai taushi amma mai cike da nasiha.“Ka tuna, yau ba ranar kare kai ba ce. Ranar neman gafara ce. Duk abin da aka fa

ɗ

a maka ka saurara cikin nutsuwa.”

“Na gane, Mimi,"

ya amsa da ƙyar.Suka nufi mota. A hanya babu mai m

agana na wasu mintuna. Sai ƙarar injin motar ka

ɗ

ai ake ji. Jabeer yana zaune a baya, hannayensa a ha

ɗ

e, zuciyarsa na bugawa da sauri.

Bayan kusan mintuna talatin suka isa unguwar da gidan Abba yake. Gida ne mai tsafta da natsuwa. Papa ya ja dogon numfashi

kafin ya ce.

“Mu shiga.”

Maigadi ya bu

ɗ

e musu ƙofa cikin girmamawa bayan ya gane su.

Da suka shiga harabar gidan, wani yaro ya shiga ciki ya sanar da ma su gidan baƙi sun iso A falon baƙi suka samu Abba zaune. Yana sanye da shadda ruwan kasa mai sauƙi

. Da ya ga su ya tashi tsaye

.

“Assalamu alaikum.”

"Wa alaikumus salam,”

suka amsa gaba

ɗ

ayaPapa ya miƙa hannu suka gaisa cikin mutunci, sannan Mimi ta gaida shi cikin ladabi, Abba ya ce.

“Barkan zuwa. Ku zauna.”

Suka zauna a kan kujerun falon. Jabee

r ya zauna gefen mahaifiyarsa, kansa a ƙasa.Bayan an kawo ruwa da lemo, aka yi

ɗ

an shiru mai nauyi. Daga ƙarshe Papa ya gyara zamansa ya fara magana cikin murya mai cike da nadama

“Alhaji, mun zo ne domin neman gafara. Wallahi tun jiya hankalinmu ya tashi

da abin da muka ji. Mun san abin da

ɗ

anmu ya aikata babban kuskure ne.”

Ya juya ya kalli Jabeer kafin ya ci gaba

“Na haifi Jabeer, amma hakan ba yana nufin zan kare shi a kan laifinsa ba. Mun zo ne mu nuna cewa mun

ɗ

auki alhakin abin da ya faru.”

Abba

ya yi shiru yana saurare.\Mimi ta matsa gaba ka

ɗ

an, idanunta cike da tausayawan

“Yaya, ni ma ina roƙon gafararku. A matsayina na uwa, na san irin tashin hankalin da kuka shiga lokacin da kuka gano halin da Sidra take ciki. Wallahi mun ji zafi sosai. Allah

Ya saka muku da alheri da kuka zo mana kai tsaye cikin mutunci.

Daga nan ta

ɗ

an yi shiru kafin ta ce,

“Da ace kun so, da kun bar maganar ta yawo a gari kafin mu sani. Amma kun nuna dattako da tarbiyya.”

nAbba ya sauke numfashi.“Mun yi hakan ne saboda

muna son a warware komai cikin natsuwa."

A daidai wannan lokacin aka ji motsin ƙofa. Umman Sidra ce ta shigo tare da Ammi, kakar Sidra. Umman Sidra fuskarta ta nuna damuwa, yayin da Ammi ke tafiya a hankali tana riƙe da sandarta Mimi da Papa suka tashi ts

aye cikin girmamawa

.“Assalamu alaikum.

“Wa alaikumus salam,” Ammi ta amsa cikin murya mai sanyi.m

An gaisa cikin mutunci, sannan suka zauna.Papa ya sake magana, wannan karon yana kallon Ammi da Umman Sidra.

“Hajiya, muna roƙon gafararku. Abin da ya fa

ru ya ba mu kunya sosai. Mun san cewa ba abu ne mai sauƙi ba ga iyaye su ji irin wannan labari game da

ɗ

iyarsu

Umman Sidra ta share ƙwalla kafin ta ce,

“Wallahi mun sha kuka. Sidra yarinya ce da tarbiyya. Da farko ma ta kasa gaya mana wanda ya yi mata c

ikin saboda tsoron kada mu ƙara jin zafi. Mimi ta dafa ƙirjinta cikin tausayawa.

“Allah sarki… Allah Ya ba ta lafiya.

Ammi ta kalli Jabeer kai tsaye. Duk da tsufanta, idanunta suna da kaifi

“Kai ne Jabeer?”

Jabeer ya

ɗ

aga kai a hankali.

“Eh,"

“Ka san

abin da ka aikata?"

Hawaye suka cika idanunsa.“Na sani, Ammi. Na yi babban kuskure. Na zo ne in roƙi gafararku da gafarar Sidra. Wallahi ban ta

ɓ

a tunanin zan jefa ta cikin irin wannan hali ba.”

Ya tashi daga kujerarsa ya durƙusa a gabansu.

“Don Allah k

u yi haƙuri. Na tuba, kuma zan

ɗ

auki duk abin da ya rataya a kaina.”

"Ba mu ka yi wa laifi ba, Allah ka yi wa laifi, domin shi ya haramta zina da kuma aikata shi . Sanan ka jefa rayawar jika ta cikin tashin hankali da garari. Mu ma kan mu ka saka mu cikin

tashin hankali."

Papa da Mimi suka sake ba su hakuri. Sanan Papa ya ce.

"Muna neman wata alfarma a daura wajen ku idan ba damuwa."

Shiru suka yi alamar suna sauraron shi.

"Ina son idan Allah ya sake ta lafiya ta haifi abun da yake cikinta a daura masu

aure. Saboda haramun ne aure da ciki shi ya sa muka ce idan ta haihu. Saboda za su raini

ɗ

ansu cikin gata da kulawa cikin rufin ashirin junan su."

Shiru ne ya biyo baya. Kafin Abba ya yi magana

"Wannan kuma yanzu ba zai yiwu ba har sai mun yi shawara m

un ga dacewar hakan."

Cewar Abba.

"To ba damuwa sai Allah ya ku lafiya ."

Jinjina kai Papa ya yi .

"To ba daman zuwa nan da kwan biyu Jabeer zai zo su hadu su shi ya nemi gafarart ."

"Ba damuwa."

Kudi Naira miliyan daya Papa ya ajiye a ba wa Sidra i

dan tana bukatar wani abu kafin su sake dawowa. Abba kin karba ya yh sau da Papa ya rantse sanan ya karba.

_Jalaludeen_

A hankali yake sauke numfashi yana jin zuciyarsa fari tas. Idanunsa ya sauke akan fuskar Ma'eesha dake ke kuka cikin dakusashsh

iyar muryar da ba ta fita . Idanunta sun kumbura da saboda kuka.

Tausayin ta ne ya kama shi sosai, ya ja yo ta jikinsa ta rungume tare da yi tattalin ta.

"Am sorry."

Hararar da ta yi tana tura baki.

Dariya ya yi .

"Na yi laifi ko?"

Shiru ta

Ya yi .

"

"Ban san haka zaku aji jiki ba, shi ya sa nake baki haƙuri. Ki hukunta ni."

"Auch."

Ya yi maganar yana kallon dadda

ɗ

an ƙirjinsa da Ma'eesha ta gahushe shi ne fa ƙumba da kuma cizon da ta yi masa ne.

Ɗ

aykarta ya yi cak ya nufi bathroom da ita.

Kuka

yana ta rarrashinta.

Haka a ban

ɗ

aki ma sau Kukan shagwa

ɓ

a take yi ma sa sai shagwa

ɓ

a yan taraiyar ta.

Barin ta ya yi ya cikin ruwan tana zaune kanta a sunkuyar da kanta ƙasa.

Wanka ya yi ta tsake jikinsa, sanan ya saka farar rigar wanka. Ya fito da niy

yar ya gyara shimfidar gadon.

Turus ya yi sakamakon ganin Dada tsaye a tsakiyar

ɗ

akin tana karewa gadon kallo ranta a

ɓ

ace.

Tana kallon shimfidar zanin gadon da ya yamutse. Sanan ga farin abu da ta ga ta ya zube, wato

ɓ

arin madarar da ya yi ma ta ne ta g

a alama

Ranta a matukar

ɓ

ace ta shiga ƙwalawa Ma'eesha kira. Daidai lokacin ta ga Jalal ya fito wanka. Jakar katanga ga saki tana kallon sa da mamaki.

'"Sannu jarababbe, ina ita jarababbiyar ta shiga ne? Yo ai sai na juya na koma inda na fito ..."

*Ku

yi hakuri ba na da caji*

🙏🏻

[7/24, 9:07 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce ✍

🏻

JAJIRTATTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI. NAIRA DUDU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURA MANI

KUƊIN TA WANNAN ACCOUNT NUMBER 2242538350 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANNAN LAMBAR 09065327995*

Page1





2





7





"Sannu Jarababbe ina ita jarababbiyar ta shiga ne? Yo ai sai na juya na koma inda na fito ."

Bai bi ta kan Dada ba ya fice daga

ɗ

akin ba tar

e da ya kalli ma inda take ba.

Sautin kukan ta ne Dada ta jiyo a ban

ɗ

aki, ta san cewa ta ji maganar ta ne ya saka take kuka. Kuma kukqn baya rasa nasaba da cewa Dada za ta tafi ta bar ta ne.

Don haka ta fita daga cikin ruwan zafi. Ta fara wankan tsarki.

"Kukan munafurcin uban me kike yi ne? Ke da jiya jiyan nan mutumin nan ya yi maki aika-aika ya sa ki cikin wahala, ko warke wa baki yi ba na kasa zama ka kasa tafiya, tun safe nake yawo na nemo maki magani na zo na dafa kika zauna wa a ciki don na ga kin

wake kuma martabar ki dawo wajan mijinki wato ina fita ya shigo ya same ki da bukatarrsa amma dake kema abun da kike so kenan ba ki tausaya wa kanki ba ki ba da kika sakar kansa jiki ko? To ba amfanin zaman kula da ke don bani kunya da ki ka yi."

Ma'ees

ha ta fito

ɗ

aure da babban towel kanta na

ɗ

igar da ruwa ta ce .

"Dan Allah Dadata kar ki tafi ki bar ni, tun

ɗ

azun nake ta kuka ina kiran sunan ki amma ba ki zo ba sai da ya gama komai."

Ta kusan saka Dada dariya da kalamanta amma sai ta dake ta rungume

ta tana rarrashinta.

Ki yi hakuri ba zan sake yin nisa da je ba ballantana ya sake samun galaba a kanki. Sannu kin ji?"

Kai ta jinjina tana hawaye.

"Kin fasa tafiya ki bar ni ko?"

Kai Dada ta jinjina sanan ta ce .

"Eh na fasa."

"Ina zan je na bar ji

kkata?"

Dariya ta yi tana hawaye, lokacin ta tuna Mummy kafin ta rasu lokacin Ma'eesha na ƙarama, idan za ta fita Ma'eesha na cewa Mummy ba za ki je da ni ba? Sau ta ce ina zan je na bar ƴata?

Goge hawaye ta yi tana cewa.

"Mummy Allan ya jiƙanki da raha

ma ya sa kin huta."

"Amin ya Allah."

Cewar Dada ta san ta tuna mahaifiyarta ce.

Idaninta ta sauka akan spam ka

ɗ

an da ta ta

ɓ

a zanin gadon. Kunya ya sake kamata.

Ta karasa a hankali tana tafiyar har ta je ta yaye zanin gadon ta nufi bathroom da shi.

A

washing machine ta zuba su ya wanke, har sai da ta busar sannan ta fito fito da su.

Ta tarar Dada ta shimfi

ɗ

a sabon zanin gado.

Man shafawarta ta shafa ta shirya cikin doguwar rigar Abaya milk colour.

Tana zama Dada ta mika ma ta wani maganin

ɓ

a ta fu

ska ta yi tana cewa .

"Allah Dada ba na son shaye-shayen nan."

"Dalla karbi ki sha. Da wanan mijin naki daga ganinsa jarababbe ne shi, kina ganin kasa hakuri ya

ɗ

aga maki kafa ya yi."

Ba yadda ta iya haka nan ta karba ta sha.

Text message ne ya ya shig

o wayarta. Ta duba ta gani, Jalaluddeen ne ya tura ma ta sako.

*Mar'atussaliha ta ki yi hakuri don Allah kada ki fushi da ni, ban shigo da niyyar komai ba, amma ganin ki ne ya sa na kasa rike kaina, bana da niyyar na sake cutar da ke, ki yafe wa Makahon m

ijinki.*

Murmushi ta yi da ta gama karanta message

ɗ

in. Dada ta kalle ta gana cewa.

"Lafiya kike murmushi ke ka

ɗ

ai? Kamar wata Zariya?"

Sunkuyar da kai ƙasa ta yi ba tare da ta ce komai ba.

_Yasmeen_

Bayan Abbi ya gama yi ma su nasiha ita da Sadik ya

tafi, ne ta yi shiru. Dole ta yi watsi da hu

ɗ

ubar Ummee, ta yi aiki da hudubar Abba. Domin yanzu ta san Jalaluddeen ta rasa shi kenan, dole ta rungume mijinta. Don kam ta san ta rasa Jalaluddeen, idan ta guji Sadik ba lallai ta samu kamarsa ba, don yan

a da nagarta. Kuma ta san Abbi yafi Ummee gaskiya. Don haka ta Sakwawa ranta zama da Sadik za fa kuma koyi son sa.

Tana nan zaune bayan tafiyar Abbi ta ji karar rufe ƙofar, Sadik da ya raka Abbi ya dawo.

Kallon ta ya yi suka hada Idanu suna kallon juna.

Tsawon mintuna biyu ba wanda ya yi wa

ɗ

an uwansa magana. Yana nazartar yanayinta kasancewar ya san wace ce Mahaifiyar ta da burin da ta ci wajan ganin ƴarta ta auri Jalaluddeen. Kuma ya na tunanin ba za ta ta

ɓ

a barin su zauna lafiya ba. Don bai yi tunanin

hu

ɗ

ubar mahaifinta zai yi tasiri a jikinta ba.

"Yasmeen."

Ta

ɗ

aga kai ta kalle shi ba tare da ta amsa ba.

"Na san cewa baki so na, kuma Ummee ba za ta ta

ɓ

a bari mu zauna

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login