Showing 117001 words to 120000 words out of 191594 words

Chapter 40 - MAKAHO NE COMPLETE

kai.

Hawaye suka ci

ka idanunta.

Ba ta san lokacin da suka gangaro ba.

Ma'eesha da ke zaune kusa da ita ta ji komai saboda muryar Ummee ta cika cikin wayar.

Ta sunkuyar da kanta ita ma.

A hankali Mom ta kai bayan hannunta ta share hawayenta.

Ta bu

ɗ

e baki.

Amma babu kalm

ar da ta fito.

Sai shiru. Dogon shiru.

Ummee ta yi murmushin takaici.

"Kin ga ko?"

"Ko amsa ba ki da ita."

"Saboda kin san gaskiya nake fa

ɗ

a. Wallahi Hajiya FatimaKin raba ni da

ɗ

ana.Yanzu kuma kin nuna mini cewa ban da wani matsayi a rayuwarsa."

Ta

yi shirin ci gaba da magana.Sai Mom ta katse ta.Ba da ƙarfi ba,Ba da masifa ba.

Cikin wata irin sanyayyar murya da ta fito daga zurfin zuciyarta ta ce,

"Hajiya Maryam idan da gaske kina ganin zan iya kwace miki Jalaluddeen... to, da ban ta

ɓ

a ba ki shi ba

tun farko."

Shiru.

Wani irin shiru mai nauyi ya rufe layin.

Ummee ta kasa cewa komai.

Kalmar ta shiga zuciyarta kai tsaye.

"Da ban ta

ɓ

a ba ki shi ba tun farko..."

Ta maimaita a cikin zuciyarta.

A hankali ta tuna ranar da Mom ta miƙa mata ƙaramin

Jalaluddeen mai shekara

ɗ

aya da hawaye a idonta, tana cewa:

"Na yarda da ke fiye da kowa... ki riƙe mini amanarsa."

Wannan tunanin ya sa duk kalaman da take son fa

ɗ

a suka tsaya a maƙoshinta.

Ta tsaya cak, idanuwanta suka cika da hawaye, yayin da zuciyar

ta ke ta maimaita kalmar Mom sau da dama...

"Da ban ta

ɓ

a ba ki shi ba tun farko..."

_Sadik_

Bayan sun nemi jirgi ba su samu jirgin da zai je ba ya sa suka kama hanyar zuwa Kaduna da mota.

Ba mai magana a cikin su driving kawai yake yi kamar zai tash

i sama, Yasmeen dai na zaune gefensa idanun ta a lumshe da alamar ta fara barci.

Kallon fuskarta ya yi ya sanar ya yi murmushi. Yana mamakin yadda ta yarda ta amince da shi cikin kankanin lokaci ta yarda ta kar

ɓ

e shi a matsayin mijin aurenta.

"Allah ya s

a hakan shi ne mafi alheri ya ha

ɗ

a kawunanmu."

"Amin mijina."

Ya sake baki tana kallon ta cike da mamaki.

Daga nan barci ya dauke ta yayin da shi kuma ya ke ta sharara gudu a titi.

*Mamman Ihsan ce*✍



[7/27, 6:22 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_

Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KUƊI NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LA

MBAR. 09065327995.*

Page1





3





8





Daga nan barci ya dauke ta yayin dauke ta yayin da yake ta sharara gudu a titi.

*America/ New York City*

_Fahad_

Wata safiya, rana ya ratsa labulen

ɗ

akin Ambassador Fahad da ke Washington, D.C. Nadra ta

na zaune a gaban madubi tana gyara hijabinta cikin nutsuwa. Cikinta bai fito sosai ba, amma tun bayan da likitoci suka tabbatar tana da ciki, Fahad ya sauya gaba

ɗ

aya. Kula da ita ya zama tamkar wani babban aiki da ya

ɗ

auka a kansa.

Fahad ya fito daga

ɗ

ak

in sauya kaya cikin wando mai launin navy blue da farar riga mai

ɗ

an gajeren hannu. Da ya hango Nadra sai ya tsaya yana kallonta cikin murmushi ta ce.

"Masha Allah..."

Nadra ta

ɗ

aga kai ta kalle shi itama ta mayar masa da martani murmushin da yake yi mat

a ta ce

"Lafiya kuwa?"

Ya ƙaraso kusa da ita yana cewa .

"Wallahi kullum sai kin ƙara kyau a idona."

Nadra ta yi murmushi tana girgiza kai ta ce .

"Ka daina zolayata."

"Ba zance nake ba. Gaskiya nake."

Ya kamo hannunta a hankali cikin nasa yana kur

dawa.

"Kin shirya?."

"Ina za mu je ka ce n shirya ba ka sanar da ni wajen da za mu je ba.?"

"Surprise zan yi ma ki."

Ta

ɗ

an turo baki cikin shagwa

ɓ

a take cewa

"Ni bana son surprise."

Fahad ya yi dariya.

"Yau ni zan fita da matata. Ba aiki, ba ofis

, ba taro. Ke ka

ɗ

ai zan ba lokaci."

Ta

ɗ

an sunkuyar da kai cikin kunya.

"To."

Bayan kusan rabin awa sanan motar Fahad ta fito daga cikin gidan nan

Motar Fahad ta fito daga harabar gidan tana tafiya cikin manyan titunan Washington. Fahad yana tuƙi cikin

annashuwa, yayin da Nadra ke kallon kyawawan gine-ginen birnin ta taga.

Bayan

ɗ

an lokaci suka isa wani kyakkyawan wurin shaƙatawa da ke bakin ruwa. Iska mai sanyi tana ka

ɗ

a bishiyoyi, mutane na yawo cikin farin ciki, wasu suna gudu, wasu kuma suna

ɗ

aukar

hotuna.

Da suka fito daga motar, Fahad ya zagaya ya bu

ɗ

e mata ƙofa.

A hankali ya miƙa mata hannu.

"Nadfah..."

Ta saka hannunta cikin nasa tana murmushi.

Suka fara tafiya a hankali a gefen ruwan, suna hira kamar sababbin ma'aurata.

"Kana tuna ranar f

arko da muka ha

ɗ

u?"

Nadra ta tambaya.Fahad ya yi murmushi.

"Ba zan ta

ɓ

a mantawa ba."

"Na ga wata yarinya mai kunya .Kuma ni na ga wani mutum mai yawan surutu."

Dukansu suka yi dariya.Fahad ya zaro wayarsa.

"Tsaya."

Jin ya ce ta tsaya ta da ta tana ce

wa

"Me kuma A mu yi ?"

"Photo."

"A'a, bana so."

"Kina so."

Ya tsaya ya

ɗ

aga wayar da alamar selfie ne zai yi ma su.

"One,Two.m,Three..."

Click!

Sai ya sake

ɗ

aukar wani.Sannan selfie.Sai wani yana riƙe da hannunta.Sai wani suna kallon juna.

Sai wan

i tana dariya ba tare da ta sani ba.Nadra ta yi dariya ta ce.

"Wallahi yau ka gaji da hotuna."

"Ba yau ka

ɗ

ai ba."

Ya ce yana kallon cikinta cikin murmushi ya ce.

"Yaranmu ma sai sun ga yadda muke kafin su zo duniya."

Nadra ta lumshe ido cikin kunya.

Daga nan suka zauna a wani benci da ke kallon ruwan.Fahad ya bu

ɗ

e wayarsa.Ya za

ɓ

i mafi kyawun hoton da suka

ɗ

auka.Ya shiga WhatsApp Status.

Ya

ɗ

ora hoton.

Ya rubuta:

"Alhamdulillah for every blessing You have given me. Ya Allah, na gode da baiwar da Ka

yi mini. Ka ci gaba da tsare mini iyalina, Ka albarkaci matata da

ɗ

anmu.

🤍

"

Da ya gama posting sai ya ajiye wayar.

_Farida_

A wani

ɓ

angaren kuma...

New York.Farida tana kwance a kan gadonta.Tun safe ba ta fita ba.Wayarta tana hannunta tana ta yawo a

social media.

Ba tare da niyya ba ta shiga WhatsApp.Status

ɗ

in Fahad ne ya fara bayyana.

Ta bu

ɗ

e.Da ganin hoton farko...

Murmushewar fuskarta ta

ɓ

ace.

Ta ƙara kallon hoton.Fahad yana rungume da Nadra.Dukansu suna murmushi cikin farin ciki.Ta sake kara

nta rubutun da ya yi.

"...Ka albarkaci matata da

ɗ

anmu..."

Wayar ta yi sanyi a hannunta.

"Da...

ɗ

ansu?"

Ta fa

ɗ

a cikin rawar murya.

Idanunta suka cika da hawaye.

Ta cije le

ɓ

enta da ƙarfi.

"Wannan ba zai yiwu ba..."

Ta miƙe zaune.Ta sake kallon hot

on sau da dama.

Kowanne kallo sai zuciyarta ta ƙara ƙonewa.

"Ya Fahad..."

Ta furta sunansa a hankali.

"Ta yaya ka manta da ni haka?".

Ta jefa wayar kan gadon cikin fushi.Ta dafe kanta.

Wata muguwar kishi ta fara cin zuciyarta.A karon farko ta ji kamar

Nadra ta ƙwace mata komai.

.

*Nigeria*

A Najeriya.Cikin gidan Mama.

Mama tana zaune a falo tana jan carbi bayan ta gama karatun Al-Qur'ani.

Sai Aunty Rahama ta shigo da fara'a.

"Assalamu alaikum, Mama."

"Wa alaikumus salam. Rahama, sannu da zuwa."

Ta

zauna kusa da Mama tana gaishe ta.Bayan sun gama gaisawa sai ta ce cikin murmushi,

"Mama, kin ga sabon status

ɗ

in Fahad kuwa?"

Mama ta yi murmushi.

"A'a, ban gani ba. Ni ai ban fiye shiga wa

ɗ

annan wayoyin sosai."

Aunty Rahama ta yi dariya.

"To ga s

hi nan."Ta miƙa mata wayar.Mama ta kar

ɓ

a.

Da ta kalli hoton...

Fuskarta ta cika da annuri.

"Subhanallah..."

Ta ƙara matsowa kusa da wayar.

"Wannan Nadra ce?"

Auny Rahama ta yi murmushi

"Eh Mama."

"Kai..."

Ta yi murmushi mai fa

ɗ

i.

"Allah ya ƙara m

usu zaman lafiya."

Ta sake kallon hoton.

"Wallahi sun yi kyau tare."Sai ta karanta rubutun da Fahad ya sanya. Da ta ga inda ya rubuta 'Ka albarkaci matata da

ɗ

anmu', sai idanuwanta suka cika da farin cikin da ba ta iya

ɓ

oyewa.

"Alhamdulillah..."

Ta

ɗ

ag

a hannuwanta sama.

"Ya Allah, kamar yadda Ka faranta mini da wannan labari, Ka cika cikinsu da albarka. Ka kare Fahad da Nadra. Ka sauƙaƙa mata wannan ciki. Ka sa ta haihu lafiya. Ka sanya wannan yaro ya zama mai albarka ga addini da iyayensa."

"Amin," A

unty Rahama ta amsa cikin murmushi.

Mama ta ci gaba da kallon hoton tana murmushi irin na uwa mai ganin

ɗ

anta ya samu kwanciyar hankali da farin ciki. A zuciyarta ta san cewa babu wata ni'ima da ta fi ganin

ɗ

a yana rayuwa cikin ƙauna da zaman lafiya tare

da iyalinsa. Kuma da dukkan alama suna rayuwar farin ciki.

_Sadik_

Daren ya riga ya yi sosai.

Fitilun manyan titunan Kaduna suna haskakawa yayin da motar da Sadik yake tuƙa ta nufi babban asibitin da Jalaluddeen yake kwance. Tun daga lokacin da su

ka bar Abuja babu wanda ya iya yin doguwar hira. Yasmeen tana ta jan tasbaha, yayin da Sadik ke tuƙi cikin nutsuwa, amma fuskarsa cike take da damuwa.

Bayan kusan sa'o'i da dama na tafiya, suka isa ƙofar babban asibitin.

Tun daga harabar asibitin ana iya

ganin jami'an DSS suna sintiri. Motoci masu yawa ne a wajen, lamarin da ya nuna akwai wani babban al'amari da ke gudana.

Sadik ya fito daga motar ya zagaya ya bu

ɗ

e wa Yasmeen ƙofa.

"Taho."

Ta sauko tana kallon ginin asibitin, zuciyarta na bugawa da ƙar

fi.

Suna shirin shiga cikin harabar, sai wayar Dad ta shiga ƙara.

Dad yana zaune a corridor

ɗ

in ICU tare da Dada, Mom da Ma'eesha.

Da ya ga sunan Sadik sai ya

ɗ

aga cikin gaggawa.

"Assalamu alaikum."

"Wa alaikumus salam, Dad. Mun iso asibitin."

Dad ya

sauke numfashi.

"Alhamdulillah."

Sai ya

ɗ

an juyo ya kalli Oga da ke tsaye kusa da ƙofar ICU yana tattaunawa da wasu jami'an DSS.

"Oga."

Ya kira cikin sunan sa don ya karaso

Oga ya juyo.

"Na'am, Alhaji."

"Sadik ya iso tare da matarsa Yasmeen. Yanzu

suna ƙofar asibitin."

Oga ya gyada kai tare da cewa.

"Ba damuwa."

Sai ya yi wa wani jami'in DSS alama.

"Officer."

"Sir."

"Je ƙofar shiga. Ka kar

ɓ

o Doctor Sadik da matarsa, ka kawo su nan."

"Yes, Sir."

Jami'in ya juya da sauri ya nufi ƙofar shiga.

.

A can ƙofar asibitin kuwa, Sadik da Yasmeen suna tsaye suna jiran izinin shiga.

Ba da jimawa ba jami'in ya iso yana cewa

"Doctor Sadik?"

"Ni ne."mm

"Oga ya aiko na kawo ku."

Sadik ya gyada kai cikin girmamawa.

"Mun gode."

Jami'in ya jagorance su

cikin dogayen corridor na asibitin har suka iso sashen ICU.

Tun daga nesa Yasmeen ta hango Dad, Dada, Mom da Ma'eesha zaune a bakin corridor.

Fuskokin kowa sun nuna gajiya, damuwa da rashin barci.

Da Mom ta

ɗ

aga kai ta ga Sadik, ta miƙe tsaye cikin sau

ri.

"Sadik..."

Ya ƙarasa ya rungume ta.

"Sannu, Mom."

Mom ta kasa cewa komai. Sai hawaye kawai suka gangaro mata.

Dada ta miƙe ta rungume Yasmeen.

"Sannu da zuwa, jikata."

Yasmeen ta fashe da kuka.

"Dada... yaya yake?"

Dada ta girgiza kai tana ce

wa.

"Har yanzu yana ICU."

A hankali Sadik ya ƙarasa wajen Oga.

Ya miƙa masa hannu cikin girmamawa.

"Assalamu alaikum, Sir."

"Wa alaikumus salam, Doctor. Sannu da zuwa."

"Yaya halinsa?"

Oga ya yi shiru na

ɗ

an lokaci.

"Alhamdulillah... likitoci sun s

amu

ɗ

an ci gaba, amma har yanzu yana cikin mawuyacin hali. Ba a gama fita daga ha

ɗ

ari ba."

Sadik ya sunkuyar da kansa.

"In sha Allah."

Ya matsa kusa da gilashin ICU.

Ta cikinsa ya hango Jalaluddeen kwance a kan gadon asibiti.

Jik'insa manne da na'uror

i.

Na'urar taimakon numfashi na aiki.Allon monitor kuwa na ci gaba da fitar da sautin bugun zuciyarsa.

Beep... Beep... Beep...

Sadik ya lumshe idanunsa.nA wannan lokacin ba likita ba ne.

Ɗ

an'uwa ne da ke kallon ƙanensa yana fama da rayuwa da mutuwa.

Y

asmeen ta tsaya kusa da Ma'eesha ta kama hannunta.

Ba ta ce komai ba.

Ma'eesha ma ba ta yi magana ba.

Hannuwansu ka

ɗ

ai suka ha

ɗ

u, hawaye na gangaro daga idanunsu.

Corridor

ɗ

in ICU ya sake yin shiru.Kowa yana wurin.

Dad.'Dada.Mom.Ma'eesha.Sadik.Yasmeen

.Har da Oga da jami'ansa.

Amma babu ko mutum

ɗ

aya da aka bari ya shiga cikin

ɗ

akin ICU.

Kowa ya tsaya ne a bayan gilashin

ɗ

akin, yana kallon Jalaluddeen tare da fatan Allah Ya ba shi lafiya, Ya sake dawo da shi cikin iyalansa.

Ganin dare ya yi ne aka c

e duk su bar asibitin su tafi gobe su dawo. Sai dai Jami'an DSS ne kawai za su tsaya sai mutum daya makusancinsa. Ma'eesha ta saka kuka ita za ta zauna. Hakan ya sa aka bari ta shiga cikin dakin yayin da su Mom suka shirya barin asibitin.

Dad ya so su t

afi gidan Jalaluddeen su kwana, amma Oga ya hana sakamakon ana farauta rayuwarsa. Kada a cutar da su . Ya ce zai kama masu hotel su kwana.

Bayan oga ya saka an kama masu

ɗ

akuns uku. Mom da Daddy daku

ɗ

aya, sai Dada

ɗ

aki

ɗ

aya, Sadik da matarsa ma

ɗ

aki

ɗ

ay

a.

Ko da suka isa kowa ya shiga

ɗ

akinsa aka kai masu abinci. Cirko-cirko suka yi a dakin . Sadik na kallon Yasmeen ita kuma kanta a sunkuye tana tuna yadda yadda za su kwanta a dakin nan nan su biyu.

Ga shi

ɗ

akin

ɗ

aya ne, dai sai gado irin na hotel wand

a ba wani babba ba ne.

Tana so ta yi wanks ta kwanta saboda gajiya dake tare da ita . Amma tana jin n kunyar yadda za ta cire kaya ta shiga ta yi wanka.

Kallo daya ya yi ma ta ya fahimci abinda take tunani. Don haka ya yi murmushi wanda shi ya san maga

narsa.

Kayan jikinsa ya fara ragewa ya saura daga shi sai boxer, kamar an ce ta juya ta kalle shi, ta ha yadda yake ai da sauri da kauda kai gefe .

Bai damu ba ya shiga bathroom ya yi wanka ya fito

ɗ

aure da towlel a kugunsa.

Turare jiki kawai ya fesa

a jikinsa .

Da sauri ta shiga bathroom ganin yana ƙoƙarin saka kayan.

Abincin ya

ɗ

an tsakura kadan.

Bayan ta gama a wanka ta kasa fitowa . Da koda towlel ne kawai karami ta

ɗ

aura . Har ya gama sannan ya ji tana cewa .

"Ya Sadik dauko mun jakar kayana

na saka kaya."

"Ki fito ki saka ai ni ma a hankali na saka."

"Ni ba zan iya ba."

"Shi ne kika ce kin amince da ni a matsayin mijinki ? Ai ko dole ki shirya wa rayuwar ma'aurata.

Yana gama fadar haka ya nufi bathroom, ta

ɗ

auka kaya yake kai mata, tana

mika hannu ta waje ta ji mutum ya janyo ta zuwa jikinsa sanan ya dauko tsaya dire ta hakan kayanta.

*Mamman Ihsan ce*✍



[7/28, 6:49 AM] Antysalima Grp: *MAKAHO NE*

_Book 2_

Maman Ihsan ce✍



JAJIRTSTTU WRITERS ASSOCIATION

*LITTAFINA NA KU

Ɗ

I NE KI BIYA NI HAKKINA KAFIN KI KARANTA MANI LITTAFI.NAIRA DUBU ƊAYA NE KACAL. ZA KI TURO MANI KUƊINNTA WANAM ACCOUNT NUMBER 2242538358 SAI A TURA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAMBAR. 09065327995.*

Page1





3





9





Yana gama fadar haka ya nufi bathroom,ta

ɗ

auka kaya yake kai mata, tana mika hannu ta waje ta ji mutum ya janyo ta zuwa jikinsa sanan ya

ɗ

auko ta ya dire ta gaban kayanta.

Tun da kunya kike ji to ki rufe idanunki ki bar ni na shirya ki na saka maki kaya .kin ga baki gani ba ballantana ki ji kunya

r.

Zaro idanunta ta yi tana kallonsa cike da mamakin .

"Ban yarda ba na ƙi wayon"

"To ya kike so ayi? Na fita na bar ma ki

ɗ

akin?"

"Aa zan shiga cikin bathroom na saka kaya."

Jinjina kai ya yi tare da cewa.

"Okay to je ki."

Rigar barcinta ta

ɗ

auka t

a nufi bathroom don canza kaya. Yana ganin ta shiga bathroom ta rufe ƙofar ya yi murmushi ya zauna bakin gado.

Har ta gama shiryawa ta fito kanta a ƙasa. Turaren da da zata fesa take nema a cikin jakar. Sai ta ga ba ta ga turarenta ba wanda ta

ɗ

auko ashe

ba shi ba ne. Wanda Mom ta ba ta ne ta

ɗ

auko. Sai kawai ta shafa turaren, kuma sai ta ji dadin ƙamshin turaren.

Wanda ko Sadik dake zaune bakin gado sai da ya

ɗ

aga kai ya kalle ta tare da sauke ajiyar sakamakon jin ƙamshin turaren.

Bakin gadon ta karaso

ta kalle shi ta ce .

"Yaya Sadik kaina na ciwo ko zan samu magani a wajen ka, ka wani gajiya da nake ji. Kana da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login