Showing 33001 words to 36000 words out of 94381 words
shiru yana kallon kyawawan idanunt
a yayin da itama tayi shirun tana sauraren yadda sautin numfashinsa ke fitowa akan fuskarta.
"You never know what I went through da bakya nan Rukayya, zan iya tsayawa a gaban ko waye in fa
ɗ
a miki ke daban ce."
Ta lumshe idanuwan nata tana murmushi, tana
da tarin hujjojin da zata yarda cewar dukkan maganganun Jawad akanta gaskiya ne, yana ƙaunarta ne da gaske, sai dai maganganun basa taba ƙarasawa har cikin zuciyarta don bata so ya tsallake huruminsa, tafi so ya tsaya a iya matsayin da tsananin kulawarsa g
are ta da kuma matsayinsa na
ɗ
an gidan minister da mahaifiyarta ke kwa
ɗ
ayi yasa ta bashi kawai. Amma akwai wajajen da duk yadda ta kai ga jin sa a zuciyarsa bai isa ya tsallaka ba, Ma'aruf ne kadai mai wannan ikon akanta.
Ta tuna da text
ɗ
in da ta tura ma
sa a jiya ta nambar da aka tabbatar mata tasa ce, wani text layi guda kawai da ta tattara dukkan fatanta a cikinsa tana fatan ya zama silar niyya da kuma ƙudirin da ta gama tsarawa a cikin kanta har ma tayi masa ado da ƙarin wasu kyawawan abubuwan da zuciy
ar tata ke so.
'M'aruf, Hameeda ta tambaye ka...'
Kuma sai bayan da ta tura ne sannan bangaren ƙwaƙwalwar tata mai hankali ya shiga jero mata kuskure tare da wautar ta, yana gaya mata kamar ba haka ne daidai ba, yana hasko mata tarin yarjejeniyar data ya
rda da ita a cikin doguwar takardar nan, lokacin da ta yarda tasa hannu akan komai yayin da zuciyarta ke cike da
ɗ
okin rayuwa mai kyau a gaba kamar yadda mahaifiyarta tace, yana gaya mata cewa saboda ta sami sa
ɓ
anin tunaninta hakan baya nufin cewa ta shiry
a fuskantar duk wa
ɗ
annan shara
ɗ
an?
"Jibi zan dawo, ki gaya min zan ƙara samunki dan Allah."
Muryar Jawad ta jawo ta daga tunanin yayin da yake ƙoƙarin ƙara matsowa. Sai kawai tayi murmushi sannan a lokaci guda ta shammace shi, ta ture shi ta miƙe tsaye t
ana dariya, yayi ƙoƙarin kamo ta amma ta kauce saboda haka shi ya fa
ɗ
a kan gadon inda ta taso.
"Zo."
Ya fa
ɗ
a daga kwancen yana kallonta, ta matse kafa
ɗ
arta
ɗ
aya.
"Zanje in shirya ne kar kayi missing flight dinka."
"Wani abu zan gaya miki."
Ta ƙara mat
se kafa
ɗ
arta.
"Ka barshi sai na fito."
Da haka ta shige ban
ɗ
akin tana murmushi yayin da Jawad ya dafe kansa da duka hannayen sa biyu yana jin wani abu kamar taraddadi akan abinda ke shirin faruwa.
Allah ya sani da gaske yana sonta, irin son da bai san a
dadinsa ba kuma bai san lokacin da ya shige shi ba, abinda ya sani kawai shine a matan da yayi mu'amala dasu a rayuwarsa Rukayya daban ce, komai nata daban ne ta yadda tun daga lokacin da ya santa, sanda suka ha
ɗ
u a airport zuciyarsa ke bin ta kamar raƙumi
da akala. Shi yasa a yanzu da iyayensa ke damunsa da maganar aure ya ture duk wani kokwanton zuciyarsa ya tsayar da abu guda, don ya tabbata idan yayi sa
ɓ
anin hakan zai zama kamar an bar baya ba zani ne.
Saboda haka a lokacin da ta fito take tsaye a gaba
n mudubi tana shiryawa, sai ya ture komai ya jawo ƙwarin gwiwarsa ya isa kusa da ita ya tsaya daga bayanta. Ta ƙifta masa idonta
ɗ
aya tana murmushi ta cikin mudubin kafin ya kira sunanta.
"Ruƙayya.."
Sai ta juyo ta kalle shi amma yasa hannayensa ya komar
da ita gaba
ɗ
aya, tana kallonsa ta cikin mudubin shima yana kallonta lokacin da da ya bu
ɗ
e baki yace.
"Ina so zan aure ki."
Ga mamakinsa sai kawai ta kalle shi na wasu sakanni ta cikin mudubin sannan ta ƙyalƙyale da dariya.
"Me kace?"
Ya ha
ɗ
iye wani ab
u mai zurfi a maƙogwaronsa kafin ya saka hannayensa ya sake juyo da ita yana kallon fuskarsa.
"Wallahi da gaske nake, ina so zan aure ki Rukayya, ki bani dama ko a weekend
ɗ
in nan zan turo iyayena, saboda na fahimci cewa I can't live without you. (Ba zan
iya rayuwa ba sai da ke)"
A lokaci guda ta shiga girgiza kanta yayin da duk wannan rahar ke barin fuskarta, kamar tana karkade ta ne tare da girgizawar kan nata.
"Ba muyi wannan alkawarin ba Jawad, saboda haka don me yasa zaka yi tunaninsa, ofcourse kana
burge ni saboda wasu abubuwa a gefe, amma bana sonka, na da
ɗ
e ina gaya maka hakan, zuciyata ba taka bace."
Tana kallon yadda dukkan wani ƙwarin gwiwar da ya tashi dashi a safiyar ke zagwanyewa daga cikin idanunsa, tana kallon yadda yanayin dake cikin ida
nun nasa ke juyewa zuwa wani abu da ba zata iya fassara shi ba.
"Saboda me?" Yayi tambayar kamar iyakarta zata sa ta canja ra'ayinta.
"I'm sorry J, amma saboda gidan tsohon mijina zan koma kuma na riga na tsayar da zuciyata akan hakan, idan har ba zaka i
ya rayuwa ba sai da ni, to ni wataƙila munyi tarayya akan hakan,
don nima ba zan iya rayuwa babu Ma'aruf ba Jawad."
Bata san me yake tunani ba, bata san me yake lissafawa ba, kawai kallonta yake
ɗ
auke da wannan yanayin da, da ace lokacin da ta bu
ɗ
e ido d
aga bacci ne ta ganshi a hakan, zata rantse cewar ba shi bane.
Saboda haka tayi baya a hankali ta fita daga cikin hannayensa, kuma sai ƙarar wayarta tazo a daidai wannan lokacin don haka ta isa wajen jakarta dake yashe daga can gefen gadon ta
ɗ
auko wayar,
bata ko tsaya tantance lambar dake kiran ba, ta
ɗ
auka ta kara a kunnenta.
Kuma abin da muryar cikin wayar ta fa
ɗ
a tun kafin ta kai ga cewa komai, shi yayi sanadin da zuciyarta ta doka a cikin ƙirjinta sannan wayar ta zame daga cikin hannayenta ta fa
ɗ
o ka
sa ta tarwatse!
***
Ina Ma'aruf yake?
Kuna tunanin saƙon cikin wayar nan ya dangance shi?
Meye gaskiyar labarin Fatima?
#Aysha Shafi'ee.
#FikraWriters
#FararWuta.
Please go and read RAI DA ƘADDARA by LUBNA SUFYAN... that story is touching me.
😍
BABI NA BAKWAI
~~~~~~~
"Mark my words, idan har wani abu ya same ta, babu wanda zan saurara Ishaq, babu wanda zan saurara."
Muryar Ma'aruf, ta fa
ɗ
a a cikin
ɗ
akin asibitin da misalin ƙarfe takwas na wannan daren, yana zaune daga gefen gadon
ɗ
akin da wa
ya kare a kunnensa yayin da daga tsakiyar gadon, wata ƙaramar yarinya ce kwance tana bacci.
Da hannunsa
ɗ
aya ya shafo kansa sannan ya sake cewa.
"Saboda me? Shekaru biyu ta hana ni ganinta amma yau sai na tsince ta a tsakiyar wannan gidan arnan? Idan kan
a yiwa Allah ka gaya min cewa zan iya maka ta a kotu a hukunta ta."
Daga cikin wayar Ishaq ya sake cewa.
"Ka taimaka ka fara kwantar da hankalinka yanzu B, ba dai yarinyar tana hannunka ba? ai anci rabin matsalar abinda zai biyo ba mai yawa bane. Sannan
na tabbata shi kansa Baffan yanzu idan yaji komai, ba zai sake goyon bayanta ba, mu godewa Allah ma da ba'a dauki shekarun da suka fi haka ba."
Baice komai ba ya cigaba da motsa yatsunsa a cikin gashin kansa kawai yana sauraren duk bayanin da yake yi kafi
n wayar tasu ta kai ƙarshe, suka yi sallama bayan Ishaq
ɗ
in ya gaya masa cewa sai jibi zai dawo don aiki ya kaishi wani gari a can hanyar Abuja.
Ma'aruf ya sauke wayar a lokacin da idanunsa suka sake komawa kan yarinyar, Hamida ce... ƴarsa, har yanzu tuna
ninsa ya kasa gasgatawa, ya kasa yarda cewa ita
ɗ
in ya gani bayan tsawon shekaru rabonsa da ita kuma a wani waje da bai ta
ɓ
a zato ba.
Tsawon sati uku kenan da ya sadaukar da duk lokacinsa da komai wajen ƙoƙarin daidaita al'amarin da yake faruwa a kamfanin
nasu. Wata irin asara suka yi da bata da tushe, bata da reshe kuma babu wani abu da yaja zuwanta. Dawowarsa kawai aka wayi gari da report din
ɓ
atan maƙudan ku
ɗ
a
ɗ
en da babu ma wanda ya kula dasu sai a lokacin da aka zo fitar da wani kaso na harajin ƙarshen
shekara da ake cirewa a duk ƙarshen kowanne wata.
Anyi duk wani bincike amma babu abinda aka tarar daga ƙarshe, don haka Baffa yace a rufe zancen kawai su kar
ɓ
i hakan a matsayin ƙaddara,. kasuwancinsu ya cigaba da gudana, amma haka kurum sai zuciyarsa ta
ƙ
i bashi cewa hakan daidai ne, wannan aiki ne da ya riga ya saka ransa akai... Ba yana yinsa don yana sonsa bane yana yinsa ne don ya zame masa dole, dolen da a cikinta ba zai ta
ɓ
a bari a lissafa da wata tangar
ɗ
a ba, don haka ya bi maganar Baffan ya cigaba
da gudanar da aikinsa a gefe guda kuma shi da Faruk suna cigaba da bincike akan lamarin.
A cikin binciken nasu Faruk ya samo wani mutum ne a cikin ƙananun ma'aikatan wajen da yace yana yana da wani bayani da zai iya basu, amma bayan Faruk
ɗ
in yaje ya sam
e shi har gida, sai ya ƙi bashi ha
ɗ
in kai game da hakan duk kuwa
yadda yayi dashi. Sun fahimci tsoro ne ya kama shi don haka shi yace zai je ya same shi duk kuwa da magiyar da Faruk
ɗ
in yayi masa akan cewar kar yaje, magiyar da ya riga ya san ta mecece don
dukkansu du niyun sun san cewar idan lamarin ya
ɓ
aci babu wanda zai iya kallon Baffan a cikinsu da wani bayani.
Amma shi kansa Faruk
ɗ
in ya san cewa tunda har ya saka ransa babu abinda zai tsaida shi don ba tun yau ya sani cewar idan har ya furta abu zai
yi to tabbas zai yi
ɗ
in, bai ta
ɓ
a ganin ya sa kansa yin abu ya fasa ba.
Don haka kai tsaye bayan ya tashi daga aikin ya nufi unguwar sabongari da address
ɗ
in da Faruk din ya turo masa don ba yadda zai yi. Ya isa da kyar bayan ya ha
ɗ
a da tambaya sannan kw
atancen ya tsayar dashi a daidai kofar gidan mutumin da yake nema.
Sunansa Okafor, wani dattijo ne arne daya dade yana aikin shara a kamfanin, ya san shi tun lokacin da idan sun dawo hutu daga makaranta yake zuwa kamfanin, kuma har sai bayan ya fara aiki
ne sannan aka ƙara masa matsayi zuwa aikin hada takardu saboda tsufan da ya kama shi, ya kalli takurarren gidan dake gabansa, mutane ne ke ta fitowa daga ciki kamar gidan tururuwa, a ransa ya ayyana cewa idan har Okafor yana da sa'a watakila zaman gidan y
a kusa kare masa shi da iyalansa.
Wani saurayi da ba ko riga a jikinsa sai gajeren wando da kuma sarƙa ya samu ya raka shi zuwa cikin gidan, kuma duk inda suka wuce juyowa ke an kallonsu da mamaki saboda manyan kayan dake jikinsa, nasa mamkin ya fara ne d
aga lokacin da suka shiga ciki inda yaga ashe gidan wani irin ƙato ne mai kuma tsawo, ga tarin ƙofofi birjiki daga kowanne gefe sannn da
ɗ
imbin mutanen da ya san zasu iya tashin unguwa guda, ƙaton tsakar gidan ya cika taf da kaya da kuma igiyoyin shanya ko
ta'ina, ga kwata layi-layi dake tashin wari kamar bola aka bu
ɗ
e, sannan hayaniya kamar zata fasa kunne.
Ba shiri ya ha
ɗ
iye yawu yana sake damƙe mukullin motar dake hannunsa lokacin da idonsa ya fara arba da tiƙa-tiƙan mata sanye da ƙananan kaya suna ta h
arkokinsu tare da maza da kuma tulin yaran dake yawo koina, daga can gaba ya hango wasu suna fa
ɗ
a, mata biyu ne sai ihu-ihu da zage-zage suke cikin yarensu, yaga masu raba su basu da yawa kowa harkarsa kawai yake a wajen.
"Abeg no vex eh, this is Mr. Okaf
or's room." (Kar ka damu dasu kawai, ga
ɗ
akin Mr. Okfor
ɗ
in nan.)
Saurayin nan ya katse shi lokacin da suka tsaya a kofar wani
ɗ
aki mai
ɗ
auke da ragwajajjen ƙofar net. Sai kawai ya gyada kansa sannan cikin nasa kwantaccen turancin yace da saurayin ya fara
shiga ya sanar musu zuwansa tukunna, kuma minti guda bayan tshin hayaniyar da ya jiyo a ciki sai saurayin ya fito yace zai iya shiga. Hannunsa ya zaro dubu guda a cikin aljihunsa ya miƙa masa, ai kuwa ya washe baki yana godiya gami da sake bu
ɗ
a masa ƙofor
ɗ
akin.
Da takalmansa ya shiga amma har a jikinsa yana jin dattin da yake takawa akan baƙin carpet
ɗ
in
ɗ
akin, kuma rashin iska da wari ko ƙansnin wani abinci ya hau kansa a take, amma yayi kokarin dannewa ta hanyar murmushi wa tarin al'ummar ciki dake ta
ɗ
ebe kaya don sama masa waje ana fa
ɗ
in.
"Welcome sir."
Shi kansa Mr. Okaforn jikinsa rawa yake yi na ganinsa balle kuma tarin ƴaƴan sa da kowannensu ya riga ya zube a ƙasa, kuma cikin gurbataccen turncinsa Mr. okaforn ya shiga fa
ɗ
in.
"Ban san da kanka z
aka zo ba yallabai, ai na cewa yalla
ɓ
ai Faruk ne ya bari sai na dawo aiki tukunna, matata ce ba lafiya muna ta faman jinyarta."
Ya fada yana nuna wata tsohuwa dake kwance cikin tarkacen kaya, daga nesa ƙaryane ka banbance ta ma da tarin kayan dake wajen.
Ya amsa masa bayanin yayin da ya dawo da kallonsa daga kan matar zuwa tarin ƴaƴan da suka zube a gabansa, kusan su tara wanda da kammaninsu ka
ɗ
ai ya san duka ƴaƴan Mr. Okaforn ne, yaji a ransa yana ƙudirta cewa ya riga ya gama samun bayanin da yake nema d
on romon da yake shirin kwa
ɗ
aitawa Mr.Okaforn wani abu ne da ko mahaukaci ba zai ƙi tayin ba.
Sai dai
ɗ
an adam baya ta
ɓ
a hango tazarar faruwar wasu al'amuran, don a lokacin da ya bu
ɗ
e baki zai yi magana ne, a lokacin babbar ƴar Mr. Okaforn ta fito daga wa
ni
ɗ
aki
ɗ
aya tal dake manne da falon, hannunta
ɗ
auke da Hamidan da ta saba a kafadarta a lokaci guda kuma tana ƙoƙarin cusa wasu kaya cikin jakar data ratayo tace.
"Papa, make I run go drop their pikin that woman go eat me alive if she returned." ( Baba z
anje na kai musu ƴarsu, wannan matar zata iya cinye ji idan ta dawo.)
"Mary!" Mr. Okforn ya daka mata tsawar da lokaci guda ta dago da idanunta kuma lokacin gudan itama ta durƙushe kamar ƴanuwanta tana fa
ɗ
in.
"Welcome sir."
Ya tuna yadda ta dinga rantsu
wa jikinta na rawa tana gaya masa cewa kula da yarinyar take a wajen aikinta ce ta taho da ita saboda an kira ta cewar jikin mahaifiyar tasu ya tashi, idanunsa a rufe ya cigaba da hango ta sanda ta biyo shi har bakin motarsa tana fadin yayi mata rai ya bat
a yarinyar, kuma ya san cewa sanin da tayi cewa shi shugaban mahaifinta ne, shine kadai abinda yasa bata yi masa ihu ba.
A hankali ya taso, ya dawo daga gefen Hamidan dake baccinta har yanzu, tun a gidan ya fahimci cewa baccin da take yi yayi nauyi, don h
ar yazo ya sanya ta a mota, sau
ɗ
aya ta bu
ɗ
e idanunta ta koma bata sake farkawa ba, jikinsa ya bashi cewar tabbas hakan da matsala don haka kai tsaye ya wuce da ita wani asibiti mai zaman kansa inda aka kar
ɓ
eta da gaggawa kafin likitoci su tabbatar cewar m
aganin bacci aka bata wanda da alamu ma ta da
ɗ
e tana yinsa don jikinta babu kwari sam, a take aka bata gado aka shiga
ɗ
ura mata drip mai ha
ɗ
e da ruwan magani.
Kuma sai bayan da ya sami kansa ne sannan ya iya kiran Mami ya gaya mata dukkan abinda ya faru,
bai san me ya faru lokacin da suna waya ba, amma sai a wayar Samira ta kira shi daga baya ta shaida masa cewa gata nan zuwa ta cikin hayaniyar da yake jiyowa a gidan.
Ya sake gyara zamansa a hankali yana kallon fuskar yarinyar, wani irin abu yake ji yana
ratsawa har can bangon zuciyarsa, yana fito da tarin kaunar daya da
ɗ
e da binne ta, yawan ƙaunar yana sashi ganin irin ƙoƙarin da yayi a cikin shekaru biyu nayin nisa da yarinyar, yana sa shi alaƙanta abinda yake ji da cewar haka sauran iyaye ke ji idan suk
a kalli abinda yake gudan jininsu. A hankali ya lumshe idanunsa yana tuno kalaman Rukayya wanda su suka yi sanadin raba shi da ita.
"...bata da lafiya har yanzu Ma'aruf, ƙwaƙwalwar ta bata iya gane kowa, ka matsa daga rayuwarmu na wani lokaci, watarana lo
kacin da kansa zai zabi dawowarka."
Kuma ya yarda da maganarta ne a wancan lokacin ba don komai ba sai don nauyin laifin da ya san nasa ne.
Don ranar da ya shaƙe Ruƙayya bayan ya kar
ɓ
e yarinyar daga hannunta yayi wulli da ita, a wannan ranar ne kanta ya
bugu da kujera, har buguwar ta haddasa wani ciwo a ƙwaƙwalwar ta wanda da duk da karancin shekarunta aka fahimci
cewa bata iya gane mutane a lokacin, kuma sai likitoci